Auren Katin Kasa Book 3 Complete Hausa Novel

Author :  Queenmerh Category :  Romance

Chapter   94 / 94

279K to 279.4K   out of 279.4K words

garden dinne yasa Nadine saurin zuwa inda landline sun yake ta dauka takai kunnenta “yea ma’am”

Magana akayi daga chan kafin tace “okay ma”

Tana kaiwa nan ta tattara su suka wuce wajen wash hand basin din wajen ta wanke masu hannayensu kafin su wuce cikin gidan, yaran suna tayi mata gwalan gwalantutana amsa su da yess yess

Suna isowa cikin gidan suka fara Kiran “mama mama mama”

Jansu Nadine tayi ta Dora su kan high chair ta soma basu abunci.

Acahn sama kuwa iyayensu ne kwance suna soyewa nidai Ina labe saida naga komai ya dan lafa kafin na shiga cikin bedroom din,

 Atare suka futo daga bathroom yana binta da sabbin kisses “my queen”

“Yea my king your highness”

Juyo da ita Amar yayi ya dauketa gaba dayanta ya watsar da kayan shafa dake kan dresser kafin ya daura kan dresser din yace 

“ Mi amor listen to me,”

Hannunta ya dauka ya Dora akan kirjinshi kafin ya cigaba “kinga nan, kina cikin nan, wallahil azeem duk bugun da zuciya na keyi saboda ke ne, I’m alive saboda ke, kullum Ina godiya ga Allah daya kawo min ke cikin rayuwata, kin haskaka rayuwata kin bani 3 cutest children , you’re my everything and I will forever be grateful to you for that, I love you so so much”

Saqalo hannunta tayi a wuyanshi tayi kissing dinshi hawaye na sauka akan fuskanta tace “and you complete my life, thank you so much for coming into my life, bazan taba mantawa da sanadin auren mu ba, AUREN KATIN KASA (unexpectedly falling) 

Amar din Amran shi love you too”

Alhamdulillah!!!!!!!

Anan na kawo karshen littafina na farko mai suna Auren Katin kasa (unexpectedly falling) Ina rokon Allah ya yafe min inda nayi kuskure sannan ina fatan Allah ya albarkaci hannuna da alqalamina Ameen

Karku manta ina saida luxurious hevenly oudy scents (oile based khumras) and incense (turaren wuta) for you and homes, just message me on whatapp 08032542629 or dm me on intagram @amrukt_incence.

Signed

@queenmarh

Follow me on Instagram @amrukt_incense

Follow me on tiktok @amrukt_incense

Follow me on wattpad @queenmarh

Follow me on arewabooks @queenMarh

Follow me on facebook @queenmarh

Allah ya hadamu a littafina na gaba Ameen.

Love yall muah…..

94 / 94