kusan minti talatin a zaune kafin ta miqe, ganin haka ya sashi cewa “ke”
Tsayawa tayi chak ta Kasa motsawa, wani irin zafi yake ji a ranta wai ke, kamar bai san Sunanta ba kamar tayi wucewar ta chan kuma ta juyo saboda sanin hakan ba daidai bane, idanunta ta zuba mashi,fuskanta babu annuri ko kadan akai, ta sauya, damuwa ce shingide a fuskarta saita bashi tausayi lokaci guda kauda nashi idanun yayi gefe yace “get me cold water”
Shuru ta danyi tare da tabe baki wanda akan idanunshi tayi hakan ta wuce sama abunta, baki ya sake yana kallon ikon Allah, gaba daya ya gama hasala sosai what does she mean, yayi mata magana ta tsallake ta wuce sama, bai gama tunanin ba Sai gata ta dawo, sanye da hijab ta wuce kitchen din, azafafe ya mike cikin isa ya wuce kitchen din, a gaban fridge ya taffeta harta ciro ruwa tana shirin rufewa, da sauri ya karaso gabanta gadan gadan da yasa gabanta mugun faduwa tsoron shi ya durar mata saidai tayi kokari ta hadiye, hannu daya yasa ya karasa rufe fridge din da karfi bamm wanda yasa gabanta faduwa sosai, tunda ya tako yazo gabanta hankalinta ya Tashi, nunfashinsa na futa a fuzge, fuskarshi tayi jaa sosai, kallonta yayi daga sama Har kasa yace “who d hell do you think you are? Na aike ki, kika wuce wata sabgar taki a gabana” ya karashe tare d afurzar da huci dake dukan fuskanta, da sauri ta runtse idanunta don kusancin yayi yawa sosai, gabanta na dukan uku uku ta dago da rinannun idanunta ta bude Bakinta ahankali ta soma magana “kayi hkuri!!!!”
Baiyi expecting hakan daga Bakinta ba don haka Sai ya danji babu dadi ya danyi baya kadan, “inka matsu da baka aikeni ba ka dauko da kanka”
Saurin daga da idanunshi yayi, yarinyar tana bashi mamaki sosai, gaba daya ya zama speechless Yama kasa gane kanta gaba daya, saidai zaiyi maganinta, ba a haifa macen da zata kalli cikin idanunshi ba ta fada mashi magana ahankali ya fara takowa Har gabanta idanunshi tarr akanta yana mata wani irin kallo, smirking tayi kanta a Kasa don bayaga taho wa shi ba, Sai jinta tayi gaba daya ya daga ta sama ya Dora ta kan table din kitchen, a furgice ta dago ta kalleshi, shima ita yake kallo, ahankali ya matso da fuskanshi daidai tata nunfashi su na
gogar na juna yace “it looks like kina buqatar wani dinkin ne don naga last one baisa kin koyi hankali ba. Zura ta fara yi da idanu, nan take abubuwan da take danne zuciyarta dashi ya fara dawo mata, fadin irin azabar data sha Ma bata lokaci ne, nan take idanunta suka Kasa sukayi jaa hawaye na shirin zubo mata, juya kanta ta soma yi alamu ya bari, dariya yayi da gefen baki yace “shiiii don cry, let me teach you a small lesson first”
Yana fadan haka ya kama wuya hijab din ji kake kiiiiiii ya farke shi tass Har kasa ya yar, kallo ya kura mata ganin sake kayan daga hau sama dashi ne, nan take ya fara magana a cikin zuciyar shi, lallai Ma zan koya Ma yarinyar nan hankali, wato Harda saka hijab saboda ga dan iska ya shigo,
Saurin kallonta yayi yace “meysa kika sa wannan”
Da sauri Bakinta na karkarwa tace “babu komi”
Dariya ce ta kusa kubce mashi ya gimtse ganin tun baiyi komai ba ta saduda sosai, Tamke fuska yayi sosai yace “wato dan iska yazo bari ki sako hijab ko”
Saurin girgiza kanta tayi hawayen da take maqalewa na saukowa ta kasa cewa komai Sai ambaton Allah da take, ya da ya mata tambayar da kallonta da yayi ya tabbatar mata zataci qaniyarta, fuskanshi ta kalla ganin yanda tayi jaa sosai, jiniyoyin kanshi Duk sun firfito, da hannu saya ya damko ta wanda ya sata kwalla yar Kara hankali tashe afadace yace “I hate repeating my self you know that, wani ga dan iso ko bari ki saka hijab ki rufe wannan damsel badyyyy din naki huh?”
Ya karashe afadace baima san me yake fada ba tsabar ranshi ya baci sosai da yasa ta dan furgita sosai, “answereee meee!!!”
Ya buga mata tsawa da yasa tayi saurin durowa kasan ta rungumeshi tsammm ta nannado hannunta a kugunshi don ta furgita sosai, furgici da tayi ko mutuwar ta gani Sai haka, Duk duniya bata taba jin tsoro irin haka ba,rungumeshi datayi Ma batasan tayi ba, burinta kawai ta kufce ma wannan masifa,shuru yayi ya sandare a tsaye saida ya dan dafe gefen tables din don baiyi tsammanin rungumar Ma, ahankali ya soma jin bugun zuciyarta Fatt Fatt kamar zai fito daga kirjinta, cikin furgici da kuka ta soma magana gwanin nan tausayi ahankali “dan Allah kayi, kayi hakuriiiiii bazan sake ba,” shidewa tayi ta cigaba “meysa ka tsane ni? Me nayi maka?, kabarni na tafi wajen kannena, su kadai Allah ya bani kuma suka ragemin, bansan me kake so daga wajena ba, ka karbi budircina, ka hanani tafiya kayi kin Kary,…” saurin yin shuru tayi jin tabargazar da taso yi, jikinta na bari tace “dan Allah kayi hakuri bansan na fada ba”
Gaba daya tunda ta fado jikinshi ta fara magana jikinshi yayi la’asar, saurin runtse idanunshi yayi ya tattaro jarumtar shi data zubar mashi tun fadowa jikinshi da tayi yayi ya fiddota daga jikinshi ya fuce daga kitchen din, da sauri ya haura sama zuwa Ma dakinshi ya soma cire kayan jikinshi, lokaci guda gabanshi ya kumbura sosai, nan take maganar doctor yazo Mashi na shaawar shi da zata karu sosai, toilet ya fada ya sakarma kanshi ruwa akanshi sosai, yayi alkawarin bazai sake mata komai ba, shima na farkon yayi ne sabd dole yayi shi don dalilin daya aureta kenan, ya dauka kusan Rabin awa gaban shower still
babu wani sauyi a tattare da shi, fitowa yayi zirr ya hau kan gado yayi rub da ciki, juyi ya dunga yi saida ya dauka kusan awa yana fama kafun komai yadan lafa mashi, wani irin barci ne ya fusgeshi Sai wurin karfe biyar ya Tashi, agurguje sake wanka ya dauro alwala ya tada sallah yana idarwa ya sauya kaya ya fuce daga gidan, saida ya tsaya ya sayo Ma Salim da salima ice cream da shawarma da churros sanin salim naso kafin ya wuce gida.
Yana shiga cikin parlor a zazzaune ya tarar dasu duka Harda ammah da aman, salima na gefe tana zanen book Aman ya kafa mata idanu kamar tv salim na kwance gefen ammah, yana ganin shugowar shi ya miqe a guje ya wuce gabanshi tare da riko hannunshi da ledan daya shigo dashi fuskanshi dauke da guntun murmushi harara salima ta zabga mashi tace “barka da dawowa ya Muhammad”
Ahankali ya furta “thanks”
Kafin ya Karasa gaban mommy ya zauna gefenta kallonshi tayi tace “welcome son”
Ahankali ya furta “thanks ammah”
Miqama Salim ledan hannunshi yayi yace “give this to salima, kaje ta raba maku”
Salima najin haka ta dago fuskanta dauke da murmushi tace “thank you ya Muhammad Allah ya Kara budi”
Yaji dadin adduar ta don haka ya mata murmushi kawai
Aman da ya hade rai sosai ganin yanda kowa keyi kamar baya wajen, tsaki yayi ya Tashi ya bar parlor salima ta bishi da idanu.
Amra…
Tun baya fitarshi daga kitchen din ta durkushe anan kasa wani irin kuka take yi mai taba zuciya sosai, tana nan durqushe Nadine ta shigo kitchen din, da sauri ta karasa wajenta ta tallabo ta tsaye tace “ma’am kiyi hkuri Duk abunda ke damunki mai wucewa”
Rike Nadine tayi sosai tace “Nadine I can’t, I can’t please help me”
Da taimakon Nadine ta koma sama, Panadol ta bata tasha tadan kishingida Har barci ya dauke ta a wahale.
Bata farka ba Sai wajen sallar magrib, ba laifi kan nata ya ragu sosai, wanka tayi ta fito ta tada sallah don bata samu tayi sallah asr ba, tana idarwa ta doka uban tagumi sosai, Nadine ce ta shigo dakin hannunta da tray na abinci ta kawo mata, kadan ta samu taci ta ture, sbd abuncin Ma daci yake mata a baki, gaba daya she’s so weak and helpless, damuwa tayi mata yawa, ganin haka yasa Nadine kwashe sauran abuncin da bataci ba ta fuce dashi kafin ta dawo,
Abunda ya faru bai hanashi zuwa gidan ba, kullum zaizo da safe tun kafin su Tashi ba, Duk zuwan nan da yake yi yawanci tana barci a daki shiyasa basa haduwa.
Bai sake yarda wani abun ya shiga tsakanin su ba saidai ya da ido sosai akanta saboda jiran sakamakon da yake expecting.
Yau safiyar Saturday bai shigo gidan da wuri ba Sai wajen karfe daya,tunda ya shigo gidan ya nufi hanyar bedroom dinshi? Bai kaiga karasawa ba ya jiyo kukanta ahankali daga cikin dakin, dan tsagaitawa yayi kamar bazai motsa ba ya nufi hanyar bedroom dinta, yana gab da budewa nadine ta fito hannunta dauke da tray na abinci daga kawo mata tun safe bata dauka ba, dan matsa wa gefe tayi kanta a qasa ya gaishesa, dakyar ya amsa mata ta wuce kasa,kutsa kai yayi cikin dakin, daga bakin kofa ya kafa mata idanu, ta hade jikinta cikin bargo, alamun zazzabi, ahankali take fidda sautin kukanta wanda ke sashi jin wani iri, takowa yayi har inda take ya tsaya a gabanta, idanunta a rufe, ahankali kamar mai rada yace
“Aisha !!!!!”
Bude idanunta tayi wanda sukayi jaaa sosai Har dishi dishi take gani don sunyi mata nauyi,Maida idanun ta sakeyi ta rufe su, hawayenta na gudu sosai akan fuskanta.
Yar kara ta kwala wadda ya sashi matso wa kadan ya rankwafo daidai fuskanta yace “ke what wrong?
Kasa cewa komai tayi tsabar azabar da yake ji, Sai cikinta da take murdawa sosai, kallon yanda take kukan yayi take gabanshi ya fadi sosai, bazai manta yanayin data shiga ba lokacin da take period, this that mean she’s off? Ya tambayi kanshi, wayanshi ya zaro ya kira asad, cikin Yan mintuna ya dauka, azafafe ya soma mashi magana “I need doctor now!!!”
Yana karashewa ya kashe wayan kit ya maida idanunshi kanta, yana nan tsaye kusan minti talatin saiga doctor ya iso, nadine ce ta shigo dashi Har dakin dashi doctor din agabanshi ya dubata tare da mata allura nan take barci ya dauketa, kallon doctor Amar yayi babu fara a a fuskanshi yace “what’s wrong with her?”
Da mamaki doctor ya kalleshi yace “she’s having menstruation pain,meaning period dinta na gab da zuwa koma yazo”,
Idanunshi ne suka danyi jaa fuskanshi a hade babu annuri kwata kwata kauda kanshi yayi gefe, he’s so disappointed, jikinshi yayi sanyi sosai, saida doc din yadan taba shi ya dawo daga tunanin daya shiga, magani ya rubuta ya bashi kafin ya mashi sallama ya tafi.
Fucewa yayi daga dakin, kanshi na mashi wani irin zafii, yana shiga dakin ya bugo kofan dakin da karfi, zama yayi gefen gadon ya dafe kanshi ya soma karanto addua, kirjinshi Har wani duka yake damm damm, saida komai yadan lafa mashi kafin ya lalubo wayanshi ya Danna Ma likitanshi waya, ringing daya likitan ya dauka tare da gaishesa kamar yanda ya saba sanin koshi waye “I called you concerning my health issue, I think we have a problem!”
Da sauri doctor ya tare shi da cewa “okay, are you feeling some changes?”
Nunfasawa yayi ya runtse idanunshi yace “I had sezzz about 2weeks ago, that’s middle of last month,”
Mikewa yayi azafafe ya cigaba“I don’t understand, why she is on her period, this that mean I lost everything”
Da sauri doctor ya tare shi da cewa “calm down sir,”
A zafafe kamar yana kusa dashi idanunshi sunyi jaa sosai, jijiyar kanshi ta fito sosai yace “how do you expect me to calm down, I need explanation, what going on?”
Sauke nuna dashi doctor yayi yace “Ina son ka amsa min tambayoyina before muyi concluding, na farko sau Nawa kayi sex din?”
“Justttt one’s”””””
Dan jin doctor yayi kafin ya sake tambayar shi
“Okay you had the sex ones, did you cum in her”
Rai Adan bace yace “yes,!!!!!!”
Ganin haka yasa doctor saurin yi mashi bayanin ya da zai gane “you need to calm down, women conceive in 2-6weeks after having sex, some women have different circle, some are difficult to understand, just like her, I believe period dinta na farawa end of the month, that’s not a problem at all, I will also advice you do it again and again, because every sperm that comes out of you now can be useful and useless at the same time”
Saida yaji bayanin doctor yaji wani irin relieve sosai, godiya ya mashi kafin ya kashe wayan.
Dakin nata ya sake komawa ganin Har lokacin barci takeyi yasa ya fito ya bama driver takardar maganin da doctor ya rubuta mata don shi bazai samu damar dawowa gidan da wuri ba.
Ahankali ta soma bude idanunta da sukayi mata nauyi sosai, ayanxu ciwon nata ya ragu sosai Sai abunda baza a rasa ba, mikewa tayi zaune, yar Kara tayi jin yanda bayanta ya dan rike, janyo wayarta dake gefen tayi ta duba time, ganin Har anyi sallar magrib yasa ta gwalo idanunta sosai, sauke kafafunta tayi da kyar ta wuce toilet ta tube kayanta, duban pants dinta tayi don kwata kwata ta manta yanda take flooding, mamaki ne karara a fuskanta gani. Akasin haka, jinin bashi da wani yawa don kadan ya bata mata pant dinma, agurguje tayi wanka ta fito ta saka wasu kayan ta feshe jikinta da turare don yawanci turarenta tafi ganin amfaninsu lokacin da take period.
Nadine ce ta shigo dakin don ganin jikin nata, da yar fara arta ta karaso tace “sannu ma’am ashe jin Tashi, na shigo dazu kina barci”
Murmushi kawai tayi mata tace “yanxu na tashi,”
Aje mata ledan data shigo dashi tayi na maganin da driver ya kawo, “gashi driver ya kawo yace Wai sir yace abaki”
Ko kallo inda maganin yake batayi ba tace “Nagode”
“Bari na kawo maki abunci sai Kisha maganin”
Futa Nadine tayi kafin ta sauke ajiyar zuciya, maida idanunta tayi kan ledan maganin,rai yar kanta tayi da jin dadi mara dalili.
Amar….
Bai samu damar gama komai ba sai wajen karfe sha biyu na dare, ayyukan da yayi yasha mashi ki sosai, saida yazo dab da Taura estate ya tuna da ita, da farko kamar ya juya chan kuma ya wuce gidan kawai, yana parking ya futo, samun kanshi yayi da bin gidan da kallo sosai, sauke idanunshi yayi a tsohon part din su aman, yau shekara kusan goma sha rabon da ya bi ta wajen, kamar Ma tun bayan rasuwar mama (mahaifiyar Aman), kauda kanshi yayi ya wuce cikin gida.
Ko’ina a kashe alamun Duk sun kwanta don haka shima ya wuce part dinshi kai tsaye.
Washe gari da sassafe ya Tashi ya shirya cikin baqaqen suit kayan sunyi masifar yi mashi kyau sosai, sun zauna dan a jikinshi kamar daman anyi kayan dan qirar da Allah yayi mashi,kamshi kuwa ba a magana don Duk inda ya gifta saiya bar kamshinsa a wajen, parlor ya fito ganin babu kowa yasa ya fuce daga gidan, yana fitowa ta’al at gida baba mai gadi ya taho da dan gudunshi don shike bude gate da gyare gyaren daga shafi tsakar gida su kuma securities suke zagaye don security din gidan, Har kasa baba mai gadi ya duka mashi, da sauri ya dago yace “Nace maka ka daina duqa min baba,”
Da sauri baba ya mike yace “an Tashi lafiya oga?”
“Alhamdulillah, abude min mayafin baqar motar nan”
Da sauri baba me gadi ya bude mashi wata bugaggiyar Mercedes-Benz 300 SLR Uhlenhaut Coupe baqa, fadar haduwa motar ma bata lokaci ne, irin su ake kira da motoci masu nunfashi (luxury) shigewa yayi cikin motar yayi warming kafin ya zuge glass dinta don ko ina baqi ne Har glass din, bandir din kudi ya miqa Ma baba yace “bismillah baba”
Nan take baba ya dunga surfa mashi albarka da neman kariya, gate ya bude mashi ya fuce daga gidan baba me gadi kuwa ya soke kudinshi tare da yi mashi adduar don alheri dai babu wanda yakai amar da hajiyarsa,
Bai tsaya ko Ina ba Sai a TAURA COM, tunda ya shigo cikin babban gate din ma’aikata ke zuba idanu, kowa mamakin wanda ya shigo da motar sukeyi don basu taba ganinta a company ba, bama company kadai ba ko kan titi daya hau kowa baza idanu yayi yana kallo irin moto in da ba a ganinshi Sai a tv, daidai wajen parking the chief executive officer (ceo) yayi parking, ko securities dake fito a wajen babu wanda ya tunkareshi don basa yarda kowa yayi parking a wajen Sai Alhaji kabiru, kashe motar yayi ya soma yin kira kafin ya bude gaban motar ya fidda kafafunshi ahankali, take kallo ya dawo wajenshi, masu tafiya suka tsagaita, maaikata Yan mata kuwa kamar idanunsu zai fado, waenda da suka sanshi nan take suka shiga hankalinsu waenda basu sansa ba kuwa neman sanin suke,rufe motar yayi ya saka wasu arnayen glasses dinshi masu shegen
tsada da suka fiddo da kyau da Allah ya mashi, Har wani iyali skin dinshi keyi definition of hutu, duniya,jindadi da arziki, da sauri assistant chief executive ya fito tare da wasu manyan company su hudu, direct gabanshi suka karasa, Duk sun girmeshi amma hakan bai hanasu duqa kansu ba suna kwasar gaisu, tabe baki kawai yayi yace “lead the way”
Jiki na bari suka jagoranceshi, aman dake shugowa ya tsaya galala yana kallon ikon Allah, tabe baki kawai yayi yace “mutun Sai isa da girmankai “
Aranar company dai sunga tashin hankali don ya kori kusan mutane ashirin da basa aikin daya kamata, da waenda suka jawo Ma company asara da waneda ke zaman cin banza basa aikin daya kamata, wajen factory kuwa head din wajen gaba daya ya koda saboda yanda aka kawo mashi report din sales a shekara, karshe dai nan take ya bada umarni account manager ya kawo mashi file din account