suyi sallama.
Number da aka dunga kiranshi dashi ya soma dialing saidai bai shiga ba don haka ya aje wayan ya wuce toilet don watsa ruwa.
Tun bayan shi harta daki toilet ta wuce tayi wanka Tana fitowa daga wanka ta dauro alwala don bata samu tayi sallar isha I ba suka fita, tana idarwa ta zumbula hijab dinta ta sauko kasa bata ma tsaya saka kaya ba don yunwa ce ta nuqurqusota sosai daman bata jurar yunwan dare, sanin nadine bata nan yasa agurguje tana shiga kitchen ta daura simple pasta, cikin kankanin lokaci ta gama bata tsaya ma zuwa dining ba anan tsaye ta aje plate din kan marble kitchen isle din ta soma bama cikinta hakinshi, wayanta dake gefenta ta janyo ta soma dialing number haifa, still wayan baya shiga, aje wayan tayi ta cigaba da tura abinci ta hankali kwance don ya mata dadi sosai,
Yana fitowa daga toilet baima tsaya goge jikinshi ba jin cikinshi na kukan yunwa, sanin Nadine bata nan yasa shi fitowa daga dakinshi daure da towel don neman abunda zai saka cikinshi koda coffee ne, koda ya sauko second floor baima bi takanta ba ya wuce qasa, tun daga hanyar shiga kitchen din cikinshi ya sake kara saboda kamshin daya daki hancinsa, Tamke fuska yayi ya shiga kitchen din, a tsaye ya ganta ta bashi baya tana loma hankali kwance Harda yar waqa a bakinta, nade hannunshi yayi ya zuba mata eyes yana kallon yanda datayi yar loma Sai tayi waqa Harda juyi, yanda takeyi ya tabbatar mashi she’s enjoying what she’s doing, kare mata kallo yayi, don ta nannade hijab din daga bayanta zuwa gaba so yana hango santala santalan cinyoyinta dake cikin pink towel dinta, don hijab din bai kaiga Kasa ba don ta nannade shi, takowa ya soma yi tsaya bayanta, batama san ya shigo kitchen din ba Har tsayuwar shi a bayanta, rankwafowa yayi zuwa wuyanta ya dan sakalo kanshi gefen wuyanta don ganin abunda ke gabanta, babu zaro ba tsammani taji mutun a bayanta dab da
Ita, zabura tayi zata fasa ihu,cikin sauri ya saka hannunshi daya yayo baya da ita zuwa jikinshi dayan kuma ya goshi Bakinta dashi, karasa tura kanshi yayi kan wuyanta daidai kunnenta ya soma magana kamar mai jin barci ahankali ganin ta burkice lokaci guda, “shiiii it’s me”
Ahankali ta soma sauke ijjiyar zuciya don Har kuka ya soma kufce mata, yana ganin ta dawo daidai ya sassauta rikon dayayi ma kugunta ganin haka ya sata sauke ijjiyar zuciya don tayi tunanin zai matsa, goga kuwa bai motsa ba haka zalika baice mata komai ba don runtse idanunshi Ma yayi,
Gum tayi don ta rasa tunanin Ma da zatayi, gaba daya she’s so uncomfortable, don she can feel his body all over her don yana dab da ita ta baya,Kasa motsi tayi.
“Eat your food”
Tsoro nashi ya sata daukan spoon din don abuncin ma ya gudureta so take kawai ya matsa daga bayanta gashi tsoronshi ya hanata ce Kasa komai don tunawa da yanda suka kare last time,
Ahankali ta dauko spoon din ta deba kadan takai bakinta, bata inada kaiwa Bakinta ba ya matso sosai gab da ita ya dago hannunta dake rike da spoon din yakai bakinshi, rasa abunyi tayi don tayi mamaki sosai yin hakan da yayi, hannushi nakan nata haka ya dunga deba yana kaiwa bakinshi saida yayi kusan loma biyar don abuncin bashi da wani yawa don ta kusa cinyewa ya shigo cikin kitchen din saida ya cinye last spoon ya hada da hannunta ya aje, still bai matsa ba, babu zaro ba tsammani ta sake jin fuskanshi daidai kunenta “why did you stop what you’re doing, uhm”
Ya fada yana juyo da fuskanta saitunshi still yana maqale a bayanta, yana jin yanda zuciya ta ke bugu sosai.
“Continue with the dancing”
Ya fada yana kura mata idanu fuskanshi babu wasa ko kadan
Shuru tayi tare da saurin sauke idanunta kasa don taji kunya sosai ashe ya ganta,ga yanayin da suke ciki mai Wuyar fassara don yanda yake mata magana ma kanshi ya sata yin la’asar, katse ta yayi ta hanyar cewa
“Kince na fada maki abunda zakiyi don kiji saukin abunda kikayi kin ko?”
Shuru ta sukeyi
“I hate this silence speak up”
Da sauri tace “uhm”
“Okay then basai kin wahalar da kanki ba Bari na baki assignment”
Yana kaiwa nan yajuyo da ita gaba dayanta saitinshi Sai a lokacin ta kare mashi kallo, babu komi a jikinshi sai dan towel dinda ya saba daurawa, gashin kirjinshi a kwance lub don ruwan jikinshi bai gama tsanewa ba, ruwan dripping Ma yake yi daga gashin kanshi zuwa wuyanshi kafin ya sauko kirjinshi zuwa flat tummy dinshi da ya six packs dinshi ya fito sosai, saurin dauke idanunta tayi ta runtse su gam tana karanto Duk addua daya zo cikin zuciyarta, Bakinta ne yake motsawa tanason fadin abu saidai ta Kasa cewa komai ganin haka
yasashi yin murmushi da gefen baki yace “looks like you’re enjoying the moment uhmm”
Yana fadin haka ya sanya hannayenshi biyu ya kwashe hijab dinta gaba daya yayi wugi dashi gefe bai bata damar motsiba ya sanya ta fun hannayenshi biyu ya damko ass dake cikin towel din ya daga ta sama, janye hannunshi daya yayi ya su da plate din da suka gama cin abinci dashi ji kake tarrrrrrrtsiiii ya tarwatse gaba daya, baiyi wata wata ba ya maida hannayenshi ass dinta ya aje ta kan kitchen island din, idanunshi Har sun soma qanqancewa, tashin hankalin daga shiga baya faduwa gabanta kuwa bugu da yake kamar zuciyarta zata fito, ta Kasa tantance meyake shirin yi don kwakwalwarta ta Kasa daukan abunda take gani, bata gama tunaninba taji saukan tafin hannayenta kan laps dinta da suke a bayyane luwai babu gashi sai santsi, a furgice ta tattaro jarumtarta ta dago tace “innalillahi meye haka, what are you trying to do na shiga uku”
Saurin tarar nunfashinta yayi yace “shiiii calm down saurin me kikeyi you’ll see what I’m trying to do,assignment Zan baki”
Yana karashe wa ya raba cinyoyinta ya shige tsakiya tare da janyo waist dinta sosai dab dashi kadan, matso da fuskanshi yayi saitin nata ya sauke mata nunfashinsa mai dauke da sinadarin kamshin mint din dake bakinshi, azafafe ya cafke bakinta ya janyo lower lips tare da tura harshenshi cikin Bakinta ya jawo nata, take notikan kanshi ya soma kwance wa m, gasping breath yayi tare da sake gurasa da kyau ya gyara tsayuwanshi ya fara bata wani hot French kiss daya sata kusan haukacewa, gaba daya ta gama daburcewa jin bakinshi cikin nata, tsotso of her life yake bata don abun yazo mata a bazata bayan wannan ma this is the first time Bakinta ya shiga cikin na namiji, shima dai wannan ne first time daya taba sanya bakinshi cikin na ya mace a duniya,don yana da tsantsani, sun dauka kusan Rabin awa Ana abu daya, tun tana iya sauke nunfashinta daidai Har nunfashin ya soma yi mata wahalar futa, bata gama shiga tashin hankali ba saida taji yanda wani abu na zungurinta a kasanta kamar icce, nan take jikinta ya fara vibration gashi tana jin abu na sauka daga private part dinta.goga kuwa ya taci hutun Wucin gadi, don wni irin dadi yakeji wanda bai taba experiencing ba da zarar ya matso kusa da yarinyar nan yake loosing Duk wani home training dinshi.
Ganin abun yaki ci yaki cinyewa don harta fara jin zafi sosai don ta tsotsu sosai ga abunda ke zungurinta wanda ta Kasa gane ko menen yasata fara bugunshi, hawaye na zarya a fuskanta, yana jinta sama sama don haka saida yayi mai isarsa kafin ya cire bakinshi daga nata ya maida kanshi wuyanta ya fara kokarin daidaita natsuwarshi, ya dauka kusan Rabin awa a tsaye Har ya dan soma jin daidai, kafin ya dago da jajayen idanunshi ya matsa baya, yana matsa wa kuwa tayi saurin shafa bakinta dake mata zugi idanunta a rufe gum don bata buqatar sake ganinshi a haka, shikuwa hakan da tayi ya bashi damar kare mata kallo tass, idanunshi ne suka sauka kan towel dinta daya rabe sakamakon kafafunta dake a wale, yana hango white pants dinta da sauri ya dauke idanunshi yana kokarin hana kanshi kallon wajen, maida idanunshi yayi kanta ganin ta rufe
idanunta yasashi maida idanunshi wajen pant dinta, ganin yanda ya jiqe, nan take yaji yana neman zaujewa da sauri ya tattara natsuwarshi ya matse fuska yace “this is your first assignment”
Yana fadin haka fuce daga kitchen din tana jin haka tayi saurin bude idanunta batabi ta kan hijab dinta dake yashe ba ta fuce daga kitchen din da gudunta Har tana tuntube tana shugowa daki toilet ta wuce direct ta zauna anan kasa ta fara kuka mara dalili, Bakinta na mata zugi sosai, haushinsa yake ji sosai yanxu abunshi ya Tashi daga daga baqaqen maganaganu ya koma mugunta. Ta shafe kusan awa kafin ta lallaba kanta ta yaye towel din ta cire pants din jikinta, a furgice ta kurama wandon nata idanu yanda ya jike sharkaf kamar tayi futsari, saurin Wulla wandon tayi a dusbin don gaba daya harda takaicin kanta takeji yanxu kuma don tasan me hakan ke nufi.
Oga general ma da kyar yakai kanshi daki, gaba daya he’s loosing it, yana mamakin kanshi sosai, tunawa da wani abu ya sashi wucewa toilet ya yaye towel din, ganin ya danyi dripping kadan ya sashi tabbatar Ma da kanshi yanxu kam jikinshi is ready, dole yayi abunda ya kamata yayi wanda ya hana kanshi dayi.
Wanka yayi kafin ya fito ya shirya tsaf yabi lafiyar gado, tunawa da moment dinsu na dazu ya Kara bashi karfin gwiwa tare da cire mashi wani darr da yake ji a ranshi, a cikin ranshi ya soma magana
“ does that mean she’s enjoying it,ashe yara nada feelings, I can clearly see how”
Tunawa da yanda yaga gabanta yasashi runtse ido, gabanta a cike yake bammm kamar zai yaga pant din nata, gashi yanda yaga pant din
Ya dameta saiya fidda shape din vj dinta sosai, saurin kauda tunanin yayi .
Da wannan tunanin barci ya kwashesa wanda ya jika baiyi shiba tun bayan dawowanshi nigeria don koda yaushe aiki ne agabanshi. Inda amra kuwa barcin ya kaurace mata, nan take ta yanke shawarar tunkararshi da maganar yarjejeniyar su don bazata iya zama ba don abubuwanshi sun fara fun karfin tunaninta.
Asuba ta gari…
***Auren katin kasa***
Romantic love story
written by QUEENMARH
Chapter 111
Karfe biyar daidai ya bude idanunshi da sukayi mashi nauyi sosai, wani irin mafarki yayi mai wuyar fassara, wanda ya sashi makara tashin sallah, agogon Rolex dinshi dake gefen gado ya duba ganin kusan karfe shida ya sashi saurin mikewa ya wuce toilets, wanka yayi tare da dauro alwala ya fito ya zura jallabiyanshi domin yin sallah yana idarwa yayi en addu’oin shi kafin ya miqe ya fuce daga dakin, Kasa ya sauka jin cikinshi na buqatar koda ruwan zafi ne,yana shiga kitchen din ya rasa abinda zaiyi,don kwata kwata bai iya komi ba, tsaki kawai yayi ya fuce, saman ya wuce zuwa dakin ta lokacin tana zaune kan sallaya tun bayan sallar asuba data idar ta zauna azkar, Har barci ya kwasheta anan zaune, knocking daya yayi ya bude kofar, kamar daga sama taji knocking din,bata gama tunanin wanda ke knocking dinba ta ganshi a tsaye ya shigo dakin, a zabure ta mike don barcin nata baiyi nisa sosai ba
“Good morning!”
“Morning” ya fada fuskan nan babu yabo babu fallasa
Tayi mamakin amsa mata da yayi sosai don Har saida ta dago ta kalli fuskanshi kafin ta sauke kasa
“What can you cook in 5mins for breakfast?”
Shuru tayi jin abunda yace Wai 5mins,Ina aka taba abunci a minti biyar”
“Uhm Zan iya frying kwai,baya daukan 5mins dinma”
Shuru ya danyi don baima san me zai ce mata ba kuma, yanason yace ta soya mashi saidai kuma yana ganin kamar yana neman abu a wajenta,jin yanda yayi shuru yasata dan dagowa ta kalleshi, ganin kamar ya shiga tunani yasata breaking silence din tace “Bari na soma maka”
Baima tsaya ya kalleta ba ya fuce daga dakin zuwa Kasa, duban shi tayi harya fuce daga dakin kafin ta sauke ahi yar zuciya tabi bayanshi, lokacin data sauko kasan batama Lura da zaman da yayi akan dining ba, saida taji yayi Gyaran murya ta waiga, dariya ce ta kufce mata ganin yanda yayi kicin kicin ya bata rai, ga fuskanshi ta nuna yana jin yunwa karara,murmushi ne yadan kufce mata ta wuce kitchen din a zuciyar tana ayyana yanda yayi da fuskanshi, “hmm itafa yunwa bata da hankali”
Ya fada achan kasan makoshinta tana yar dariya kasa kasa, agurguje ta fito da abubuwan da zata buqata ta soma soya mashi kwai Harda toasted bread, tana gamawa ta hada mashi coffee ta saka a babban tray mai kyau ta fuce daga kitchen din, yana nan zaune yanda ta barshi fuskar nan a hade, tana karasowa ta aje mashi akan dining din ta tura gabanshi “bismillah!!”
Ta fada ahankali.
Kallon plate din yayi da hannunta data dauke daga kai kafin ya dago ya kalleta itama kallo shi tayi, maida idanunshi yayi kan plate din ya bude, sugar kwan yayi kyau sosai a ido don bai dagargaje ba gashi da alamu ma bai tsinke ba ta soya shi perfectly, ganin tsayiwan nata baida amfani yasata juyawa ta nufi hanyar kitchen din, tana bari wajen kuwa ya sanya fork ya gutsira ya soma kaiwa bakinshi, cikin qanqani lokaci ya cinye tass toasted bread dinma slice daya yaci yabar Dayan kafin ya soma shan coffee din atsanake, futowa tayi daga kitchen din hannunta dauke da plate data soyo kwan itama sai mug din data hado tea mai dan kauri a ciki, cikin natsuwa ta wuce hanyar stairs, bata kaiga takawa ba ta jiyo murya shi “Aisha!!!!”
Yanda ya fada saida gabanta ya fadi dammm
Da hannu ya mata alamun tazo, da sauri ta sunkuyar da kanta ta tako zuwa dining din Dan nesa dashi kanta a Kasa, “seat”
Jin abunda yace yasa ta dan dagowa ta kalleshi, idanun nan ya zuba mata wanda ke sata jin wani iri,
Kujeran dake dan nesa da Tashi ta zauna don a tsakiya yake zaune yana facing hanyar kitchen da stairs
Tun bayan ta zauna ta kasa cin abuncin nata, ganin yana nan zaune, dan dagowa tayi ta kalleshi ganin baya kallonta yasata maida nata ta maida nata kan tea din da take jujjuyawa,
Katse mata tunanin data fada yayi ta hanyar cewa “eat!!!”
Kamar an mata dole kuwa ta fara turawa, don gaba daya batason zaman, harya gama Shan tea dinshi bai Tashi ba, karshe Ma ta gefen ido ya dunga kallonta, Duk wani motsinta a idonshi yana son karantarta sosai.
Saida ta gama tsaf ta miqe tare da tattara nashi da nata ta wuce kitchen dashi.
Saida ta tabbatar ta wanke tass kafin ta dauraye hannuta ta fito daga kitchen din.
Koda ta fito daga kitchen din harya bar kan dining din, ya koma sitting room idanunshi kan tv dukda ba kallon yake ba, kamar zata wuce sama ta dan tsaya daga chan nesa da sitting room din tace “uhm kana buqatan wani abun?”
Yi yayi kamar bai jiya ba ganin haka yasata juyawa ta nufi hanyar stairs,
“Go and wash my bathroom”
Dan jimm tayi don harga Allah bata son shiga dakinshi tun bayan abunda ya faru a dakinshi take tsoro shiga, saidai bata courage din fada mashi bazata iya ba, bayan wanna Ma tana son ta dunga kyautata mashi ta hanyar yi mashi wasu abubuwan.
saman ta wuce ya bita da idanu harta haura last floor, ya dauka kusan minti goma anan zaune kafin ya mike yabi bayanta, yana shiga dakin ganin shi tsaf ya tabbatar mashi da saida ta fara da dakin kafin ta wuce toilet don yana jin saukan ruwa alamun gyarawa da take yi, zama yayi gefen gadon ya fara aiki cikin laptop dinshi,ta dauka kusan minti a shirin kafin ta fito don Allah Allah take ta
gama ta fito don karya hau saman ya sameta anan,tana fitowa kuwa tayi saurin maida hijab dinta ta tsaye nesa dashi tace “na gama”
Bai dago ba haka zalika bai bata amsa ba, ganin haka yasata bin hanyar koda zata fuce ya tsaidata “na sallameki ne?”
Tana jin haka Ta tsaya daga gudun karya hasala, saida ya gama danne dannan shi ya mike ba tare da yace mata qala ba ya shige toilet, ya dauka kusan minti goma tana nan tsaye,tana mamakin halin shi da isarshi akan mutane, Toh waina maida yake nuna mata isa ne? Shiba ubanta ba,
Abunda zuciyarta ta ayyana mata ne yasata tabe baki tace “saboda ni matarshi ce? Toh ay auren mu ba aure bane, bana jinma sbd hakan”
Tana cikin sake sake da zuciyarta ya fito harya tsaya gaban dresser bata Lura ba don hankalinta yayi nisa harya gama shafa man shi ya soma feshe jikinshi ta turarukanshi kafin ya juyo ya rike kugunshi yace “go and pick something for me to wear”
Firgigi ta dawo hayyacinta tare da kallonshi ta kauda kai gefe ta kama hanyar closet din nashi tana kunkuni da mamakin yanda yake bossing dinta around kamar yarshi, Toh ita Yanxu ina tasan kayanda yake so yasa, bude closet din tayi ta soma bin kayan nashi dake a jere da yawa don akalla zasu kai Kala dadi ajere according to kowannen irin kaya, saidai kananun kaya sunfi kyau sosai, sanin yafi yawan sasu ya sata tunanin wanda zata dauko mashi, idanunta ne suka sauka kan manyan kaya shi dake jere a gefe ba zasu wuce Kala goma ba, sunsha guga tsaf Sai kyalli suke, ahankali ta sanya hannunta kan wata dakkakkiyar shadda sky blue ta dan motsa karamin bakinta tace “Yau friday dama zai saka wannan”
“What did you say?” Ya dan fada cikin rada don ya shigo cikin closet din shima ya tsaya daga bayanta
Shuru ta danyi don batayi tunanin zai