goma, su triplet kowannensu an daura su kan high chair don yanzu an dan fara basu pudding, hira sosai salima yake zagbawa inda Amar ke biye mata, kowa saida yayi mamaki yanda take zuba yana sauraronta shida baya son magana kwata kwata, amra dai takaici da haushinsa take ji sosai for not noticing her, baya
yarda ma su hada ido, babu irin saqe saqin da batayi ba aranta, tun ba aje ko Ina ba ya dawo da halinshi ta fada aranta.
Suna gama cin abunci a dining suka wuce sitting room nan suka baza sabon hira Harda ammah, amra dai na daga gefe tana wasa da princess dake hannun ta Har tayi barci.
Karfe goma daidai ta daukesu ta wuce dasu sama ta kwantar dasu, Hamad dake hannunshi dadynshi ne ya rage don haka ta sauko kasan don ta karbeshi, tana zuwa ta tadda sun ammah sun wuce sama sai Amar dake dauke da Hamad don yana shirin shiga bedroom dinshi, yasan zata sauko daukan Hamad don hak yayi saurin wucewa bedroom dinshi.
Tun daga nesa ta hangoshi don haka bataji wani Dardanelles ba ta wuce bedroom dinshi don ta amshi Hamad, tana shiga ta hango ya kwantar da hamad kan gado, dan waigawa ta farayi Ganin bata ganshi a dakin ba yasa tayi hanzarin shigewa dinta dauki hamad, tana karasowa tsakiyan dakin ya damketa, arazane ta fara kokarin juyowa ya hanata dalilin kama kugunta da yayi ya sauke kanshi wajen wuyanta, wani irin nunfashi yake sauke mata mai tafe da saqonnj,
“Uhm mey haka…”
“Shiiiii,…” ya fada yana mata waiwayi, tsit tayi bata ce mashi komai ba Har saida taji tafiyar hannunshi kan fatar ta, saurin runtse idanu tayi yaqi budewa saida yace “open your eyes”
Bude idanun nata tayi nan ido ta ya sauka akan wata English diamond necklace dake daukan idanu sosai, “sorry wifey ban baki naki tsaraban ba daman nafison sai mun dan kebe and by the way you look so beautifully sexy in this…”
Shuru tayi mashi batace komi ba harya saka mata sarkar a wuyanta kafin yayi kissing bayanta passionately, yanda yake caressing dinta dole ta ji hakan a jikinta, don tayi Lamo kamar wadda aka zarema laka,
Tunawa da wani abu yasa ta zame jikinta daga nashi ta juya ta dauki Hamad kafin ta maido da kallonta gareshi tace “thanks”
Tana kaiwa nan ta fuce daga dakin, tana futa ya dan dafe gabanshi da kanshi a d same time yace “Aisha please… meysa kike son wahalar dani”
Su aisha ba a san ma yana yi don daki ta wuce ta kwnatar da Hamad a gadon shi kafin ta fuce zuwa nata dakin don yanxu a dakinsu suke kwana sannan akwai noise machine dake baya idan sun Tashi a barci ko suna kuka.
Washe gari haka sukayi breakfast gaba dayansu, kamar koda yaushe Harda Aman Salim ne kawai ya tafi school abunshi.
Tunda suka zauna salima ke aika ma Aman wani irin kallo, shi kadai yasan maanar kallon, suna gama breakfast kuwa ya zille ya wuce bedroom don ya shirya zuwa office, shine ya fara futa a dining din yana futa salima yabi bayanshi bayan ta faki idanun kowa, kai tsaye ta wuce bedroom dinshi lokacin har yana kokarin saka riganshi, babu sallama ta shigo dakin ta hade hannunta
a kirji tace “ka daina ignoring dina wannan yar boye boye da kake yimin bashi da wani amfani don bazan taba rabuwa dakai ba kai kasani”
Saurin juya mata baya yayi yace “bakiga Ina saka kaya bane excuse me”
“I won’t saboda in fita Ka sulale Ka gudu ko? We have to talk first”
“There’s nothing to talk” ya bata amsa
“There is” ta fada tana takowa inda yake tana facing dinshi
“Kina matsayin mace bai kamata ki shugo dakina ba Kar wani ya shugo yayi mana wata fasaara”
“And so? Do I look like i care, nifa Bari kaji duba ga Duk wasu abubuwan da zaisa kana ignoring dina nayi observing na kasa gani komai so now tell me menen?” Ta karashe tana kallonshi
“Hmmm” kawai ya iya ce mata
“Is it because of abba na?” Ta tambayeshi
Saurin dagowa yayi ya kalleta idanunshi sunyi rau rau
Murmushi ne ya kubce mata tace “Ay nasan saboda shi ne, Toh Ka daina wannan kauce kaucen, abbana ya yafe maka, don nama fada mashi ni kai nake so” ta karashe tana murmushi
“Da gaske dan Allah?” Amar ya fada with so much happiness akan fuskanshi
“Yes and he understand, Yanxu inason kayi mashi magana da kanka and..”
“I will apologise to me,” yayi saurin katseta
Murmushi tayi mashi tana cin yatsunta tace “yauwa my love yanxu mun dawo daidai ko?”
“Yea my love” ya amsata yana kallonta cikin so da kauna
Juyawa tayi zata futa tace “you’re so…”
Bata karasa ba ta fuce daga dakin nashi tana dariya.
Bangaren amra bayan fitar salima daga dining itama ta wuce sama, daman triplet suna wajen ammah, tana zuwa daki ta duaka wayarta danna ma madina kira don ta shaida mata abubuwan da suke gudana,
Madina na daga wayar amra ta soma kira mata bayani, babu abunda bata fada mata ba ciki kuwa Harda necklace daya kawo mata, nan Madina ta cigaba da karfafa mata gwiwa sosai Har sukayi sallama ta kashe wayar, tana kashewa sai gashi ya shugo dakinta da sallama, baima jira ta amsa ba ya rufe kofar, gyara tsayuwar, karasowa yayi har inda yake kafin ya zauna bakin gadonta yana kallonta, kallonshi tayi Ganin wannan nuna isa irin Tashi da Har yanxu bata barshi ba, “do you need anything?”
Ta tambayeshi sounding but harshly, “uhmm yes, I need you” ya bata amsa kai tsaye babu wani kwana kwana, wata bazawarar dariya ta danyi kafin ta juya ta wuce gaban dresser tana juya mashi mazaunai yanda zai gani da kyau, tana ajiye wayar ta juyo ta kalleshi tace “you need me for?”
Ta tambayeshi tana zuba mashi idanunta masu kashe mashi jiki,
“Inason mu koma gidan mu” ya fada mata yana mata wani kallo dake kashe mata jiki,
“Gidan ku kaida wa?”
“Dawa nake magana yanxu” ya bata amsa don abun nata Harda rainin hankali wanda hakan ke pissing dinshi off,
“Ohh!!! Wai ni??? Babu inda zanje,” ta fada mashi kai tsaye,
Yar dariya yayi ya miqe tsaye ya tako gabanta Har tana jin saukan nunfashinsa yace “bazaki jeba?”
Dagowa tayi ta girgiza mashi kai alamun eh,
Yar dariya yayi yaja kumatunta yace “okay za ayi abun kunya anan kenan?,”
Bata gane me yake nufi ba don haka bata ce mashi komai ba sai kallonshi da ta cigaba tsayi batama san tanayi ba,
“Why are you acting kamar bakisan abunda nake nufi ba?”
“Mey kake nufi?” Ta tari nunfashinsa da tambayarta
“Aisha I need you, please ya kamata kiyi hakuri mubar abunda ya faru a baya, mey kikeson nayi don ki hakura uhm? Ki fada min abunda kikeson a duniyar nan wanda zaisa ki gane cewa you mean the world to me zanyi maki shi I promise, I so much l….”
Saurin sanya yatsanta daya tayi akan bakinshi ta sauke wani lausassan murmushi daya sashi melting kafin ta soma magana “shiii please, inyi hkuri? In manta abunda kayi min ? Just like that?“
Riko kugunta yayi ya janyota jiki shi yana dan langwabewa kamar ba Amar ba, he’s doing things da bai taba tunanin zaiyi su a gaban mace ba “yea please wifey for the sake of our children please, Allah I missed you”
Saurin matsawa tayi daga jikinshi bai hanata ba tace “hmm namiji kenan,”
“Nasan me kike tunani, but kinsan I have right akanki ba? Inada hakki na akanki”
Bata juyowa ba ta soma sauke kayan jikinta agabanshi, take idanunshi sukayi jaa sosai ya danyi baya kamar zai fadi, ita kuwa tana sane tayi haka don tayi alqawarin saita goga shi sosai kafin ta sauke kanta gareshi, tana sauke rigar ta juyo ta kalleshi nan ya karema jikinta kallo, ita ko dan stretch marks dinnan ma babu, fatarta tayi luwai luwai, boobs dinta sunyi girma sosai daidai jikinta sun yi wani perky red akan fatarta, “idan Ka gama Ka rufe min kofa na please”
Ta fada tana juyawa tana sending mashi wasu assignments, kasa daga kafanshi yayi saida ta nufi kofar shiga bathroom yayi saurin tsaidata “Aisha please mana…meysa”
Bai gama ba ta banko kofar, haka nan ya tattara kafafunshi ya fuce zuwa dakin ammah, yana zuwa ya fara kame kame, karshe dai saida tace “idan bazaka fadi abunda ke tafe dakai ba Ina da abunyi,”
Ganin haka ya sashi sauke kanshi kasa yace “daman,,uhm daman, inason mu koma ne chan larrics”
Murmushi ammah tayi tana jin dadin furucinshi “ka fada mata ne? Ta amince?”
“Eh ta amince” ya amsa ta
“Toh Masha Allah yaushe kake so su koma? Harda yaran? Nidai da kun barmin su?” Ammah ta fada tana maida kallonta ga wayar dake hannunta
Kai tsaye ya amsata “ba damuwa saisu zauna anan din,”
“Okay Friday saita koma chan din Allah ya Baki zaman lafiya, saidai muhammd Ina gargadinka da wannan hali naka don Allah Ka kula da baiwar Allah kaga amana ce a hannuka, karka bani kunya”
“Insha Allah ammah”
Bai wani jima ya fuce daga dakin ammah yana counting sauran kwanakin da suka rage, yau Tuesday nan da kwana uku
***Auren katin kasa***
Romantic love story
written by QUEENMARH
Chapter 152
Last Update part 1
Unedited
Amra najin alamun fitarshi daga dakin ta futo daure da towel, saida ta tsaya tsakiyan dakin ta sauke wani murmushi wanda ita kadai tasan maanar sa, agurgeje ta sauya kaya zuwa marasa nauyi kafin ta janyo wayarta ta zauna bakin gado, tunawa da wani abu yasa ta mike ta wuce wajen closet dinta ta janyo hand bag dinta wadda ta taho da ita daga dubai lokacin data dawo, gaba daya tunda ta ajiye jakar bata budeta ba,
Anatse ya dawo bakin gado tabzazzage jakar gaba dayanta kan gado, abubuwan cikin jakar ta fara bi da kallo, murmushi ne ya kubce mata Ganin hoton da sukayi ita da haifa lokacin da sukaje Photo Booth Har sukayi printing hoton, sunyi kyau sosai, kurama hotonsu idanu tayi tana murmushi kafin jikinta yayi sanyi sosai, “I miss you haifa”
Ta karashe hawaye na silalo wa akan fuskanta, tabbas tayi butulci don ta watsar da amintarsu da kawancensu, yau kusan wata Nawa rabonta da haifa, gaba daya ta rasa yanda zatayi ta samu hairan dukda tasan tana da chance da yawa na neman hairan idan taso, don ko ta hanyar amar zata iya bi ta same ta saidai she choose not to do it saboda bata jin zata nemi wani abu daga gareshi, shafa hotonsu tayi ta soma magana ita kadai “Insha Allah idan da rabo wata rana zamu sake haduna”
Ta karshe tana maida hotonsu cikin jakarta, dan Nunfasawa tayi ta fada duniyar tunani tana murmushi, “oh Allah mai iko, yanxu inbanda lamari na Allah bata taba zaton rayuwar zata sauya haka ba don bata taba predicting hakan ba, yanxu she’s now a mother of three beautiful children, and she’s still with him, Duk plan din was suyi auren yarjejeniya ya sake ta then kowa ya kama hanyar shi,
Nunfasawa tayi tana tunanin shi, this is the first time data zauna tana tunanunshi, physically take neman aibunshita kasa samu, hala yanayi ne gaba daya bata so kwata kwata, sai kuma tunawa da abunda ya mata ke sata pissing
up, saurin kauda tunanin shi tayi ta fara bunciken sarkar da haifa ta bata, tana Ganin sarkar ta dauka tana murmushi,
Kokarin saka sarkar ta fara yi nan a wuyanta, bata kaiga kaita wuyanta ba ta dan jinkirta saboda tunawa da sarkar daya saka mata tun ranar Har lokacin tana wuyan ta, tunawa tayi da wani abu tadan tabe baki, wato dalilin da yasa yake yawan sauke fuskanshi kan wuyanta kenan,
A gaggauce ta yakice Tashi sarkar ta daura ta haifa a wuyanta, ko kallon inda Tashi sarkar daya bata batayi ba ta wullata cikin handbag din.
Idanunta ne suka sauka akan jakar inda ta hango anklet din da matar nan ta bata tun a dubai ranar da suka fita ita da haifa, saurin janyo anklet din tayi tana jin dadi, ashe bata batar da anklet din ba ta fada ma kanta, don tun a dubai ta nemi inda ta jefa anklet din ta rasa, ba tare da wani tunani ba ta daura anklet din a kafarta kafin ta tattara sauran abubuwan jakar nata ta maidasu ta rufe jakar ta ajiyeta inda ta dauko.
Da daddare ammah ta shugo dakinta lokacin data shigo tana ninke kayanta cikin wardrop, cikin girmamawa ta yaushe da ammah, “daughter bismillah zo”
Takowa amra tayi ta karaso inda ammah take zaune gefen gadon itama ta zauna tana fuskantarta,
Nunfasawa ammah tayi ta kalleta tace “daman inason muyi wata magana ne, dazu son yazo min da maganar yana son ki koma gidan shi chan, sannan ya shaida min kin amince haka ne ko?”
Shuru amra tayi ta kasa cewa komai, lallai ya saka ta a one chance don bazata taba iya karyata shi agaban ammah ba, saidai baisan ya dibo ruwan dafa kanshi ba, don haka da yayi ne ma zai bata damar gasa mashi aya a hannu,
Sauke kanta kasa tayi tana wasa da yar sun hannayenta kafin ta dago ta kalli ammah “eh ya fada min”
“Kin amince da hakan?” Ammah ta tambayeta tana kallonta cikin kulawa
“Eh!!” Amra ta amsa ta tana sauke kanta kasa
“Toh alhamdullah naji dadi sosai, Allah ya Kara hada kanku ya kafe Duk wata Futuna, thank you so much daughter, ki dunga hakuri da halinshi kinji ko? Idan ya maki abunda baki so kizo ki fada min,“
Kasa cewa komai amra tayi nan ammah ta danyi mata fada da bata shawarwari masu amfani sosai,
cikin dabara ta dunga fada mata yanda rayuwar aure take, abu na farko data dunga nanata mata was “ki dunga hakuri kinji?, ki rike sirrin mijinki,”
Amra was so emotional don maganganu ne manya manya wanda sai tsakanin uwa da ya zaka ji irin su,,
Godiya sosai amra tayi mata kafin ta fuce daga dakin
Amra ta dade a zaune bayan futar ammah, idanunta na kawo ruwa sosai, gaba daya bata san mey ya rage mata a arayuwa ba, she has everything, a happy family, a mother like ammah, gashi allah ya kawo masu Abban su lokacin da basu taba zato ba, ga Yan uwanta a kusa da ita, and most importantly beautiful triplets dinta, wanda take jin gaba daya sune rayuwarta, “meysa Zan dunga sama kaina kunci?” Ta tambayi kanta tana hawaye, wata zuciyarta ce ta bata amsa “saboda kin kasa ki kwantar da hankalinki ki rungumi mijinki”
Wata zuciyar ce ta sake tunzira ta “Toh abubuwa da yayi min a baya kenan yasha ruwa?”
Saurin share hawayenta tayi “Inaaa I wont let that pass easily, Saina Rama Wallahi, I will make sure you feel the way you hurt me countless times”
Tana kaiwa nan ta mike tsaye ta sauya kaya zuwa na barci ta zura bedroom slippers dinta ta fuce daga dakin, hanyar dakinsu triplets ta wuce direct tana bude kofar dakin tabi dakin da kallo, sunyi scattering dinshi gaba daya as she expect suna zaune dasu salima suna wasan su, dakin nabi da kallo, an sauya abubuwa sosai daga kan crib zuwa wardrobe dinsu da swings dinsu, crib uku ne kowanne a sako daban daban inda aka rubuta sunansu a gaban kowane sashe na gadon da decorative latters, sai wata katuwar plasma dake kunne an saka musu cartoon suna kalla gwanin ban shaawa.
Da sallama ta shigo dakin, tana shugowa Hamad ya tsala ihu yana ganinta, cikin sauri ta karaso inda yake ta dauke shi, “oh my boy, you missed mama right?” Amra ta fada sounding calmly and sweet,
tana daukansa kuwa ya fara dariya, yara dai sai shegen wayo, tana daukan Hamad Hamid ma ya soma tsala kuka yana san a daukeshi, princess hamra dai na zaune cikin wani teddy tana wasa abunta da kayan wasa dake gabanta, Salim na gefenta idan ta wullar da abun wasa sai ya dauko mata,
“Adda barka da dare” Salim ya fada yana kallonta yana murmushi
“Thanks salim, princess na wahalar dakai ko?”
Murmushi kawai yayi baice komai ba.
Kallon inda salima ke zaune a tsakiyan dakin kan carpet tana zanen ta a digital drawing pad dinta amra tayi kafin tace “anyi masu night bath kuwa,”
Saurin ajiye pad din salima tayi tace “laaa ni nama manta wallahi, bari nayi masu”
“No bari na hada ruwan saiki kawo min su cikin bathroom din na masu” amra ta fada tana ajiye Hamad dake hannunta ta nufi hanyar bathroom dinsu,
Tana shiga ko Ina fess fess babu datti ko digo, bathroom din sai kamshin shower baths dinsu yake,
Aggagauce ta hada ruwan dumi cikin bathtub din ta saka bath chairs dinsu a ciki kafin ta kwala ma Salima kira,
Shugowa salima tayi da Hamad da Hamid while Salim na biye da ita da hamra,
Daya bayan daya amra ta duake su ta saka su cikin bath din nasu ta fara masu wanka.
Suna cikin bathroom din saiga Amar kamar daga sama amra ta ganshi cikin bathroom din lokacin tana kokari janyo towel din princess ta luluba mata kafin ta mikama salima ita.
“Wanka akeyi ne?” Ya tambaya sounding cool
“Eh ya muhammad” salima ta bashi amsa tana kokarin fita da princess, already Salim ya fuce tun kafin ya shugo ya wuce dakinsu don shi daman Akwai barcin wuri.
Amar na Ganin ta salima ta fuce yayi saurin karasowa inda amra take, babu shiri taji ya rungumota gaba dayanta zuwa jiki shi, wani irin shock ne ya shigeta don gaba daya shigowa yayi jikinta, bata ma san lokacin data yarda towel din baby Hamad ba saida Amar yayi saurin tarowa ya sunkuya daidai kunneta ya yi mata rada “woo calm down madam daga hug har kina…”
Saurin janye jikinta tayi daga jiki shi don yanda yake mata magana a kunne ba karamin sanya ta cikin yanayi yake