Auren Katin Kasa Book 3 Complete Hausa Novel

Author :  Queenmerh Category :  Romance

Chapter   20 / 94

57K to 60K   out of 279.4K words

hade da tsoronshi, yanda yace haka tayi, don ko motsawa bata sake ba don data motsa jikinsu na gogar na juna, sun dauka kusan minti goma ba a maido da light dinba, ganin haka yasa ta tattaro jarumtarta tace “uhm Zan je na kwanta”

Banza yayi da ita, tana shirin magana taji saukar lausassun lips dinshi kan Bakinta, saurin runtse idanu tayi gabanta na faduwa, hankalinta bai gama Tashi ba saida taji yanda ya tura halshensa cikin nata ya gyara zamanta ta hanyar dagata ya Dora ta kan lap din nashi sosai kafafun kowanne yayi gefe, take jikinta ya don kyarma sosai jin yanda kasan shi ke dan halbawa a gabanta don ya wale kafafunta sosai, gashi ya rike Bakinta gammm sosai babu access, wani dan remote ya danna wanda ya daukoshi daga cikin jerin remotes dake kan Center table din dake tsakiyar parlor din lokacin da aka dauke wutan, nan take red dim inner light ya haske parlor, remote din daman na solar ne, kuma zaka

iya chanza Duk light din da kake so don komai na gidan smart ne shima, saurin bude idanunta tayi don hasken bashi da wani haske sosai saidai tana iya hango idanunshi dake a rufe, wani irin mad hot French ya fara aika mata take idanu ya raina fata, don jikinta Har wani bari yake, waist dinta ya rike sosai don neman comfort don daman shi already a sama yake ya Lula tun kafin ya karaso gidan, aranshi babu abunda yake cewa Sai “this is the best feeling ever”

Wani irin moaning yayi ya matsa waist dinta zuwa hips dinta, take yaji zaman Ma baiyi mashi yanda yake so ba don haka tana zaune a jikinshi ya zuba hannunshi kan ass dinta ya daga ta tare da murginata kan kujeran ya zamana tana kasa yana samanta, still bai cire bakinshi daga nata ba yana bata wani irin suck of her life, gaba daya ta gama burkice wa don karamin hauka ne batayi ba don lokaci guda hankalinta ya tashi, dan matsa ass dinta yayi kafin ya cire bakinshi daga nata yayi groaning “arhhhhhhhhhhhhhh””

She can hear and feel his hard deep throated sound wanda ya Kara daga mata hankali don Har kwakwalwarta taji shi, smooching dinta yayi sosai daga kasa kafin ya maida hannunshi kan gaban rigarta, hankali a tashe ta fashe da kuka tace “dan Allah ka bari”

Inaa oga baya sauraronta, he just want to see demm he wants to seee what his eyes has been craving for over 2 weeks kenan tun bayan jinsu da yayi a hannunshi da suka zautashi sosai.

Tana ji tana gani yayi unbuttoning rigar daga sama kafin ya sauketa zuwa kugunta, Duk tashin hasken din light din bai hanashi hango su ba cikin farar bra dinta tada turo su gaba, a hankali ya maida bakinshi kan wuyanta yana sauke nunfashi a hankali don daidaita natsuwar shi, ganin ya dan tsagaita yasa ta danji sauqin abunda yake ji, bata gama tunanin ba taji saukan hannunshi a bayanta duka biyun, at the same time yana mata waiwayi da lips dinshi a wuyanta tare da nunfashinsa mai dumi, clip din bra din nata ya soma ballewa harya kai karshe kafin ya dan dago don bai sauke mata nauyi ba,ahankali ya sanya hannunshi kan hannun bra din tayi saurin damke wa, tsaye a yayi ya zuba mata idanu tunda fuskanta da yayi jaga jaga zuwa kirjinta da boobs don ke sama da Kasa zuwa shafaffen cikinta da waist line dinta, ganin tana neman mashi gardama yasa baiyi wata wata ba ya cire bra din, nan ya zuba Ma kirjinta idanu Har wani girma suka Kara a idanunshi and they look so pecky, reddish nippie dinta sun firfito sosai kamar zasu tsole idanun shi, ahankali ya maida bakinshi kan nata ya damke boobs don gaba daya ya fara wasa dasu, yanda yake jansu kamar zai rabasu daga jikinta, gaba daya ya koma kamar wani hungry lion da ke neman fucewa daga hankalin shi, moaning kuwa kamar zai fasa gidan don he’s ontop of his voice, baiyi yunkurin taba kasanta ba dukda yana son yayi abunda kawai zaiyi don ya samu relieve, tana jin yanda hard erection dinshi ke dukanta saurin runtse idanu tayi don azabar ta fara yi mata yawa, squeezing dinta yayi sosai to his satisfaction kafin ya dan samu relief, still bai sake ta, ganin alamun hasken gidan ya karu ya tabbatar mashi da an dawo da wuta don haka don

kanshi ya kyaleta anan kwance tana sarfa kuka har muryanta na dishewa, in a commanding way yace “get up”

Kamar jira take kuwa ta miqe tsaye, rigarta ya janyo mata Har sama kafin yace “jeki kwanta”

Kamar jira take kuwa tayi saurin tattare rigar sosai ta nufi hanyar stairs, bata karasa ba taji ya sake kiranta “zoki dauka wannan” ya nuna mata bra din nata, da sauri ta karaso ta dauka jiki na bari ta wuce sama Harda dan gudunta.

Tana wucewa ya sauke wani nauyayyan numfashi, atleast ya samu rayuwarta 50% din abunda yake ji, and he can’t lie he enjoyed it sosai.

Mikewa yayi ya wuce dakinshi dake sama ya kwanta Sai barci.

Washe gari koda ammah ta sauko aka hada breakfasts da ita, specially ta dafa mashi intestine pepper soup da daddawa da yake so sosai musamman yake sawa ammah tayi mashi Idan zaizo don yana son komai na gargajiya.

Kallon lantana amma tayi tace “son bai fito ba Har yanxu kusan karfe sha daya”

Da sauri lanatana tace “ay bai kwana anan ba kuwa, don na zauna jiran dawowarshi danaga ya fita don na bude mashi kofa har barci ya kwashe ne bai dawo ba”

Mamaki ne karara a fuskan amma don tasan Idan yana nan baya kwana a waje koda kuwa gidan shi dake nan, kuma bayan wannan Ma yana fada mata Duk inda zaije.

Bata gama tunani ba saiga saukan shi, yana parking ya fito fuskanshi na nan yanda take bazaka taba tantance yanayin da yake ciki ba,saidai kana ganinshi kaya kwanciyar hankali shimfide a fuskan nashi.

Tunda ya shigo amma ta kafa mashi idanu, wani tsadadden lace ne a jikinta wanda ya Kara fidda asalin kyawunta, kwata kwata bazaka taba cewa ita ta haifi Amar ba, murmushi yayi m mata ya karaso gabanta, “Ina kwana ammah na”

“Lpy Lau, ashe ba anan ka kwana ba, baka fada min ba”

“Sorry dearest ammah na, wani aiki ya fitar dani, achan larrics na kwana”

Murmushi ta mashi tare da takowa Har inda yake ta kamo hannunshi tace “nasan bakayi breakfast ba, come and eat na dafa maka favourite dinka”

Saida amma ta futa mashi abunci sosai kafin ya barshi ya koma daki ya sake wani shirin ya fuce daga gidan.

Amra…

Baiwar Allah tun bayan yaga damar sakinta ta koma daki take kuka mai cin rai, takaici haushi babu wanda bataji na kanta, me ya maidata kenan? Toy dinshi o wahtt, ahankali ta durkushe kasan toilet hawaye na dauka akan fuskanta tace “ya Allah ya kawo min sauqin abunda nake ji”

Ya dade sosai a cikin toilet din kafin ta wanke jikinta ta fito.

After 2days….

Cikin kwanaki biyu nan bata yarda ta fito koda corridor dake tsakanin stairs ba tana kunshe a daki, akwana na uku haka ya sake dawowa lokacin harta kwanta Ma don dole ta koya Ma kanta bacci da wuri, misalin karfe goma Sai gashi a gidan, Nadine na bude mashi ya wuce sama ganin bata nan, yana wuce Nadine ta girgiza kai tace “maza irin wannan baka iya masu”

Dakinta ta wuce ta rufo kofarta don tun kwanaki biyu da suka wuce daya zo ya riskesu a parlor bayan an dauke wuta ta fito domin zuwa ta saka securities don duba line din, bata kaiga karasawa parlor ba kunnuwanta suka jiyo mata abunda bai kamata ta ji ba, da sauri ta Har tana gurdewa ta koma daki bata Kara fitowa ba sai da safe tana tausayama amra sosai.

Direct dakinshi ya sauka ya watsa ruwa don a gajiye yake sosai, baiyi wani shirin ba towel din jikinshi ne kawai a jikinsa, daukan wayanta yayi yana tunanin kiranta don tun ranar da yakai mata wayan asibiti ya saka line dinta a wayan shi, tsaki kawai yayi ya bude kofar dakinsa ya sauko kasa, ba tare da bata lokaci ba ya bude dakin nata, ganin ko ina babu haske sai dan hasken bedside lamb data rage sosai ya tabbatar mashi data kwanta, babu fargaba ko

Tsoron komai ya tako Har bakin gadon ya kura ma innocent face dinta idanu, she sleeps innocently babu hayaniya,ahankali take sauke nunfashi don rub d ciki tayi,bin bayanta yayi da kallo kafin ya runtse idanunshi yace “why are you always craving for this little stubborn girl”

Murmushi yayi d gefen bakinshi na shakiyanci kafin ya duqa baiyi wata wata ba ya ciccibeta gaba dayanta, a furgice ta bude idanunta da barci bai gama warware su ga sauke akanshi, da sauri ta furta “na shiga uku innalill….”

Saurin toshe Bakinta tayi ganin yanda ya kura mata idanu, tana ji tana gani haka ya fita da ita daga dakin zuwa bedroom dinshi daya sauya furnitures zuwa wasu sabbi, nan take hankalinta ya Tashi ganin ya nufi gado da ita “dan Allah dan Allah ka sauke ni,”

Da sauri ya kalleta fuskan nan mur dukda bata ran nashi Ma kyau yake mashi yace “inna qi fah”

Saurin guntse Bakinta tayi hawaye na saukowa a fiskanta, tana ji tana gani haka ya sauketa akan gadonshi a hankali ya fara kidanshi da rawarshi dayasa jikinta amsa saqon ba tare da saninta ba, Allah ya taimake ta baiyi mata komai ba saidai yakai koluwar da yana gab da shiga jikinta ta sume, take ya dawo hankalinshi don ya kusa karya alqawarin daya daukama kanshi yana ganin yanda ta sandare haka dole ya hakura ya watsa mata ruwa ya koreta a fusace kamar bashi ne yaso yin abun kunya ba “get out, now !! I don’t want to repeat my self”

Tana hawaye shabe shabe ta janyo rigarta ta fuce mashi daga dakin, gaba daya jikinta ciwo yake mata yanda yake yanda yaga dama da jikinta.

Tana fita ya miqe ya sauya kayanshi ya fuce daga gidan don kusan karfe sha biyu saura, koda ya isa gida Duk sun kwanta don haka ya wuce dakinsa direct.

The next morning!!!

A wannan rana ya Tashi da munannan labari, labarin da yake tsoron zuwan shi don bai san yanda zai dauki zancen ba, wato achan kwanaki lokacin da shida asad suka hadu da ya don da akayi trafficking inda suka gano mutumin da yayi deceiving yaran ta hanyar cewa ya sako masu aiki, aranar kuma asad yasa a nemo mashi wannan card din mutumin daya baka daya daga cikin samarin, abunda asad ya gani ya tayar mashi da hankali shi  sosai don katin companying Taura ne baro baro, aranar bai sanarma da amar ba ya bari sai washe gari.

Washe gari asad ya nemi ganinshi inda suka hadu anan headquarters na sojoji, ba tare da wani kwana kwana ba ko Bata Lokaci asad ya nuna mashi katin, hankalin Amar ya Tashi sosai ba kadan ba, nan take suka gane Akwai wanda ke amfani da company’ yana harkar kenan ko kuma a cikin company Duk yanda akayi Akwai wanda ke hulda da empire din, hakan kuma na nufi dole cikin manyan company din.

Aranar bai zauna ba saida ya tabbatar da alhaji kabiru wato kanin mahaifinshi wanda suke uwa daya uba daya shine wanda ya bama yarannan aiki tare da basu private card dinshi na nan company,Amar dai mamaki bai barshi ya gama digesting abunda ke ranshi ba,ya shiga rudani sosai ba kadan ba, ahankali ahankali ya fara hada puzzle din Duk wani connection, ciki kuwa shine inda yayi deciding zai koma gida don Sai yanxu komai ke dawo mashi, he never trust daddy wato alhaji kabiru, Akwai lokacin da kafin dada ya rasu ya taba bashi wani tarihin lokacin da Daddyn yayi masu wuyar gani Har aka fidda rai da samunshi, karshe dai sai bayan wasu shekaru ya dawo, inda a binciken da dada yayi akan dan uwan nasa ya gano yayi kudi ne achan wani gari daban kafin ya samu karayar arziki ya dawo gida don kansa. 

Tabbas bai yarda da daddy ba amma hakan bai hanashi ya bar mashi dukiyar da mahaifinshi ya bari ba don shi ba wannan ne agaban shi ba,saida ya dawo ne yake ganin irin barnan da akeyi, abunda yafi tayar mashi da hankali shine lokacin da yaje company da abunda ya tarar, anyi asarar maqudan kudade sosai na tashin hankali,ahankali ya soma kananun bincike akan wannan, Har a gida ma saidai Har yanxu bai samu kwakwarar hujjar da zata nuna cewa dady yana da da hannu a cikin wannan gurbatacciyar kungiya mai zaman kanta.

Continuation….

Tunda ya fito daga gida hankali a tashe ya wuce office din asad, yana zuwa rai a bace ya zauna, kallon asad yayi yace “it’ has been confirmed now, nan I feel so stupidddddd”!!

Ya fada da karfi yana furzar da nunfashi, dago da jajayen idanunshi yayi yace “asad, all of these has been happening under my nose, for the past year!!!!”

“I’m so stupid na kasa gane wannan mutumin yana daya daga cik….”

Saurin dakatawa yayi ya fara cute dariyanshi, saida yayi mai isarsa kafin ya kalli asad “dude I’m so stupid… These two old fucking men are working beside me, ya akayi na kasa ganewa”

Ganin kamar zafin nashi yasa ya soma zama high yasa asad saurin cewa “oga calm down…mu gode ma Allah komai ya fara bayyana”

Da karfi ya daki table din yace “don’t fucking tell me to calm down dude”

Yana kaiwa nan ya fuce a fusace, jinjina kai asad yayi yana mamaki irin zafi da lafiyar da Aman yake dashi, baka isa kace mashi yi  kaza ba ko karkayi kaza ba.

Tunda ya fito daga cikin office din  ya wuce motar shi rai abace, wato dalilin binciken da dada keyi kenan, ya gano dan uwa shi kenan yana cikin wannan kungiyar, bugun steering din yayi yace “that’s it”

“Da karfi idanunshi sunyi jaa yace “but the fuck are you working for!!!!, how did I even underestimate this fucking old man”

Saurin parking motar shinyayi gefe ganin ya dauko zafi sosai, ahankali ya soma addua Har ya fara jin komai na ragewa a zuciyarshi, wayanshi ya janyo ya sake duba email din da Hammam ya turo mashi, ga sunan taura company nan a jiki baro baro a cikin list of kudaden dake shugowa account din alif shuraim, abunda yafi bashi mamaki shine, yanda alhaji kabiru yayi abun, kamar boye ne karkashin bishiya don amfani yake da sunan kamfanin yana Duk wani wrong ayyukanshi.

Yanda ya kurama wayar zaka dauka idanunshi zasu sauko kasa, yana nan zaune wayar dake hannun nashi tayi ringing, ganin number securities din shi dake larrics yasa ya danyi jim kafin yayi picking yasa wayana kunnenshi ba tare da yace komai ba, nan take yanayinshi ya sauya fuskanshi tayi jaa ahankali yace “whatttttt!!!!!”

Da sauri security din da saida ya cire wayan don yanda yace waht din kamar zai fasa mashi kunne,

“Oga we’re very sorry”

“Are you insane????? Where’s the maid give her d phone”

Da sauri Nadine ta karbi wayan hankali a tashe tace “yea sir”

“Where’s she, how did it fucking happened? Answer me”

Da sauri Har jikinta na bari tace “sir I don’t know, I left her in her room bayan nakai mata breakfast, naje kai na kwashe plates din naga bata taba abincin ba, nayi mamaki sosai don na dauka tana cikin toilet don naji saukan ruwa, I waited for about 30mins bata fitowa, the I decide to check Ina dubawa ne kuma ban ganta ba and I checked everywhere”

“Shut up!!” Ya daka mata uban tsawa don Har ya fara jin kanshi ya mashi ciwo don bai saba dogon magana haka ba,

Kitt ya kashe wayan ya fisgi motar zuwa larrics, koda yaje yau securities sunga tashin hankali don yace sallamarsu zaiyi, Nadine dai Harda kuka don tafi kowa ganin tashin hankali, gaban dakin cctv record ya shiga nan take ya bada umarnin suyi rewinding daga Daren jiya zuwa safiyar, nan take kuwa suka ga firtowanta da hijab dinta da fucewanta, waigowa yayi ya kalli securities din gaba dayansu harda waenda ke kula da cctv din ba tare da ya saurari komai

Daga gareshi ba yace “you’re all fired”

Hankali tashe kowa yayi tsuru don suna samun kudi sosai da aikin gidan nashi, bai tsaya kallonsu ba ya fuce ya shige cikin motar shi, aguje ya fuce daga gidan ya kira larrics eastate management akan su sauyo mashi securities zuwa sabbi.

***Auren katin kasa***

Romantic love story

written by QUEENMARH

Chapter 117

Update!!!

17/5/2023

Unedited

Yanda yake zugar motar a guje kamar zai Tashi sama, tunanin shi ya tsaye chak wuri daya, hankalin shi ya gama Tashi saidai bazaka taba tantance hakan ba daga fuskanshi, daman yana shiga irin wannan yanayi na fushi da zafin zuciya yake peaceful waje yayi addua Har yaji sanyi a cikin ranshi, ahankali ya gangara da motar shi gefen titi inda babu mutane sosai , bai kashe motar ba saima Kara karfin ac da yayi ya kwantar da kanshi baya tare da rufe idanunshi yana karanto adduar da zata sanya zuciyarshi tayi sanyi babu abunda yake ayyanawa a ranshi sai rashin hankali irin na yarinyar nan, babu macen da ta taba bashi ciwon kai sai gashi wannan tana neman saka mashi ciwon kai, saida yadan dawo daidai kafin ya bude idanunshi ya sauke kan titin dake gabanshi, badan yana da dalilin shi ba akanta daya barta ta tafi, saidai bazai ita ba, na farko saiya tabbatar Idan Akwai cikinshi a jikinta na biyu kuma yasan she will be broken Idan Har tace zata koma wannnan gidan don abunda zata tarar zai tada mata hankali, bayan wannan he has so much plan da shi kadai yake yinshi, bawai rabuwar ne bayanson yayi da itaba, saidai

20 / 94