basa haihuwa sukayi trying surrogacy the (wato a saka Kwan haihuwan miji a cikin wanda suka biya don ta renan masu cikin idan ta haife sai ta basu) sun kwala fa rai sosai a cikin saidai sakamakon Shan giya da hafiza keyi don rage damuwanta ya lalata cikin wanda ya janyo aka cireshi by force don ya lalace a cikinta, wannan ma ya
janyo mata lalacewar mahaifa, nan take likitoci suka shaida mata bazata sake haihuwa ba, tayi kuka sosai, lokacin da masu cikin sukazo asibiti kuwa tasha maruka sosai nan taga asalin soyayyar balarabe da yaya, abu daya ne ya taimaketa ta hanyar surrogacy aka dauka cikin wanda yarjejeniya ce, kuma government ta haramta hakan a uae badon haka ba da zasu makata ne gaban hukuma don acewar su ta kashe masu da. Karshe dai saiga hafiza babu wajen zama, ta gama lalace wa ta qanjame kawarma ta koreta sbd babu aamfanin da zata mata, koda ta nema ganin Alif kofar kare yasa a mata don baya attending beggers.
Karshe dai saiga hafiza a airport da kyar ta samu wani tsohon saurayinta Egypt ya tura mata kudi don ta samu ta dawo gida don iyayen ta sun rasu hannun uncle dinga take wanda ya tattara dukiyarta ya sayar ya biya mata zuwa kasar don tayi karati ta samu ilimim da zai amfaneta don shi ya tsufa sosai.…an gudu ba a tsira ba…an leka ta komo
General Amar!!!!
Tun bayan daya baro wajen asad ya Kasa cin komi Sai ruwa da yake sha, kanshi ke mugun yi mashi ciwo sosai, idanunshi yayi jaa, ijjiyar kanshi ta firfito sosai, tunda ya shiga motar ya lumshe idanunshi Har suka iso gida, driver na parking ya kalli mirror gani kamar organ nashi na barci yasashi cewa “sir Mun iso”
Jin shuru shuru bai motsa ba yasashi sake cewa “sir Mun is….”
“Just the fucking mouth”
Ya fada da karfi tare da bude jajayen idanunshi Har saida driver ya tsorata sosai, daman yana kokarin yanda zaiyi ne Dan ya danne abunda ke cikin ranshi don baya son shi ga a wannan yanayin na zafi.
“Out!!!” Ya sake fada a kausashe, sum sum driver ya kwashi kafarshi kamar barawon da aka kama ya fuce daga motar ya barshi a ciki tare da barin mashi ac cikin motar,
Tun bayan fitar driver ya sake lumshe idanunshi, shi kadai yasan irin zafin da yakeji sosai.
Ya dauka kusan awa guda anan zaune kafin ya bude rinannun idanunshi ya bude kofar tare da sanyi kafafunshi waje jacket dinshi na hannunshi daya, Dayan hannun kuma na rike da wayanshi, rufe kofar yayi ya kalli agogon hannunshi ganin kusan karfe sha biyu yasa ya kalli inda gateman yake yace “call that driver”
Driver dake cikin toilet din masu gadi don shima anan yake kwana yana jin haka ya daki tazugen wandonshi da bai gama zugewa ba ya fito yace “Gani sir”
Bai kalleshi ba ya fara tafiya yana tunkarar kofar entrance yace “close the car”
Yana karasawa kofar ya sanya hannunshi ya bude, few haske ne a parlor Sai sanyin ac da kamshi room freshner mai dadi, gaba daya babu abunda ke mashi dadi so yake kawai yayi wanka ya jishi kan gado ko zai samu saukin abunda yake ji, saida yazo dab da hanyar dining ganin kamar mutun a tsaye wajen
dispenser wajen baima damu da sanin waye a wajen ba yace “bring me coffee in 30mins”
Yana kaiwa nan ya wuce sama,koda yazo second floor kallo daya yayi ma kofan dakin ta kafin ya kauda kai fuskarshi a hade ya wuce sama, yana karasawa parlor ya zubar da jacket din a wajen ya wuce dakinshi ya bude azafafe kamar wanda akayi Ma dole, yana shiga daki anan ya soma tube kayan shi ya rage daga shi Sai san mi cicin boxer dinshi daya dameshi sosai ya fidda shape din surarshi a matsayin cikakken namiji, gabanshi yayi wani tozo kamar wanda ya aje ice ya cika wajen kamar wandon zai farke, toilet ya wuce ya sakarma kanshi ruwa mai dumi ya dauro kugunshi da towel, saida yayi yan shafe shafenshi kafin ya wuce gaban closet ya zaro gajeran wandonshi irin wanda ya cire saidai wannan yanada yar hanya ta gaban short an dan tsaga gaban wandon,janye towel din yayi ya saka wandon ya zauna mashi ciff saiya fito da fatarshi don black ne color wandon, yana kokarin zare towel din wuyanshi yaji knocking ba tare da tunanin komai ba yace “come in”
Kanta a Kasa ta bude kofar tare da rufewa ta juyo Bakinta dauke da siririyar sallama tace “assalam alai……” bata kaiga karasawa ba tace “auzubillahi!!!!”
Shi baima ji sallamarba Sai korar shaidan dayaji tayine ya sashi dan juyowa ya rike kugunshi ya kare mata kallo da kyau, sanye take da dogon hijabi yabi jikinta ya kame sosai don ya tantance irin kayan dake jikinta wanda ta saba sakawa koda yaushe yar doguwar riga mai sauki.
Tamke wa yayi kamar hadarin kaji babu alamun sassauci fuskan nan ta hade babu annuri,ya kafe ta da idanu saida ta dan dago tare da kaucewa abunda ta doka ma auziyya, tana cin karo da fuskanshi hannunta ya soma Bari sosai, Bakinta na karkarwa ta sauke idanunta kasa tace “ dan Allah kayi hakuri bansan kana shirya wa bane”
“Wa kike ma Kiran shedan? Nine shedan din”
Gabanta ne ya bada daram jin abunda ya fada, don a cikin furucin da yake akwai alamun bacin rai sosai, kamar zatayi kuka jikinta Duk yayi sanyi tace “Wallahi ba haka bane, kawai dai kawai….”
Tama Kasa karasawa don gaba daya ta daburce, yana nan tsaye ya rike kugunshi ya Tamke babu alamun wasa yace “ke zonan”
Haba wa nan take taji kamar an buga mata guduma a kirji hankali tashe fara takowa dan nesa dashi ta tsaya “drop that”
Da sauri ta karasa gefen wani dan side table ta aje ta juyo, a furgice tayi baya gabanta na bugu da karfi,Sam batasan ya karaso ba harya tsaye a bayanta don sun kusan bugu wa da juna, kamar gunki haka ta tsaya bayan ta danyi ba, ahankali ya soma takowa ganin haka yasa gabanta faduwa ta soma baya “I don’t want to repeat my self waye shaidan da kike auziyya hmm”
Ya fada a zafafe don tana iya jiyo bug in zuciyar shi, cikinta ne ya bada wani quuuuu lokacin datakai bango still bai bar matso wa dab da ita ba, Bakinta na
karkarwa kamar mai ranar dadi tace “don Allah kayi hakuri wallahil azeem bansan na furta ba, na ji tsoro ne”
“Tsoron me,uhmm” ya tambaya yana zuwa dab da ita don saura kiris kirjinta ya bugu na nashi yanda nata yake lugude,
“Nace tsoro me kike?”
Ya fada da karfi daya sata furgita, yanda ya bugi bango ya mata rumfa hannayenshi both suna kowanne side ya tsamana tana nan tsakiyanshi kamar yar tsana
“Wallah aisha don’t make me repeat my self”
Yanda ya fada da yanda ya kira sunan ta ya sata sakin hawayen dake shirin zubo mata tayi saurin cewa “na rantse da Allah tsoron ganinka haka ne ya sani fada”
“Ohhh!! Tsoron ganina a haka, na dauka Ay jin wuce wannan hmmm, Ay bai kamar kiji tsoron ganina haka ba keda aka kusa…..”
Saurin dagowa tayi ta mashi kallon rashin fahimta don bata gane me yake nufi fa
Maganar daya kusa yi yasashi fidda huci mai zafi alamun zuciyar shi na tafarfasa ya maida kallo shi kanta, Ay amra tuni wani irin zafi ya ziyarceta Duk sanyin ac Sai fara tayi sharkaf da zufa
Tattaro kalamanta tayi tace “me kake nufi”
“Kina tambaya a ne nake nufi, are you okay? Kina tambaya na me nake nufi”
Ya fada a tsawace wanda ya sata kyarma
“Okay bari na nuna maki me nake rufe saiki gane, baiyi wata wata ba ya fuzge hijab din da hannu daya saida tayi sama ta dawo Kasa,Duk ta gama tsurewa Sai hawaye, tun tana iya bude baki tayi magana har maganar ma ta maqale mata, ganin abunda yake shirin yi wanda kanta ya kasa gane me yake nufi yasata saurin tattaro jarumtarta tace “Wallahil azeem bansan me
Kake nufi na shiga uku na”
“Don’t worry Ay yanxu Zan nuna maki, ba haka ya maki ba”
Jin haka ya sata tunanin ko yana ganin an nemeta ne
Nan take taji wani irin maqoqon bakin ciki tace “me kake nufi dani ne”
Hannunshi ya sanya kan kwankwasonshi yace “ba kin ganshi ba lokacin da yake kokarin raping dinki so baza kiji komi ba koda kingani da wannan ba”
ya nuna wandon shi yana kokarin zameshi Ganin yana shirin sauke wandon nashi yasata
Nan take taji nunfashinta na neman daukewa tace “dan Allah ka bari Wai meye haka”
“Oh na bari?,kinaso na bari?, okay then na bari but saikin cire, tunda kin iya bari wani katon banza ya ga jikinki”
Dagowa tayi da jajayen idanunta ta kalleshi cikin ido ya daga mata gida babu wasa a fuskanshi yace
“Undress”
Hankali a tashe ta fara girgiza mashi kai, dan baya yayi ya nade hannunshi a kirjinshi ya tako ya zauna kan gefen gadonshi ya kura mata idanu yace “I don’t want to repeat my self, undress now!”
Ganin babu sarki Sai Allah yasata durqushewa a kasa ta soma rera kuka, runtse idanunshi yayi ya dauka kusan minti biyar kafin ya bude yace “zonan”
Miqewa tayi kamar wanda ake kokarin yankawa tazo dan nesa dashi, ta tsaya, kallonta yyi da kyau kafin ya fuzgota a zafafe ta fado jikinshi, gaba daya kugunta ya damke ya dagata sama ya ware kafafunta ya dora kan cinyanshi ya zamana kafafunta sun Rabu while nashi na tsakiya, nan take kanshi ya dauka charge, jijiyoyin kanshi sunyi rudu rudu kan jar fatarshi, tunda ya dorata ya rike kugunta ya kasa komai gaba daya komai kunce mashi ya soma yi, notikan kanshi daya bayan daya suka fara barin kwakwalwarshi, ita hankali a tashe shima hankali a tashe, runtse idanu yayi ya janyota sosai tare da matseta a jikinshi ya kwantar da kanshi gefen wuyanta tare da sauke mata wani irin nufashi mai zafi daya sata damke kafadunshi ba tare da sanin ta ba ta lanqwashe wuya ta runtse idanunta gam hawayenta na gudu,
Ya dauka kusan 30mins a wannan yanayin kafin ya fidda wuyanshi ya danyi baya da hannayenshi ya lumshe idanunshi yace “get out”
Kamar wanda take jirako ta muzkutar da mazaunanta da yasashi runtse ido sosai, tana sauka tayi saurin janyo hijab dinta tare da neman hanyar fucewa ya katseta
“Zo ki dauka wannan abun”
Ya nuna mata coffee din,
Cikin sauri ta dauka tana share hawaye ta fuce Harda saurinta tana sauke nauyayyen numfashi
Tana futa ya kwanta gaba daya kan gado tare da rufe idanunshi yana takaicin abunda ya faru a yanxu
“Guy what are you thinking, focus karka jama kanka raini wajen yar qanqanuwar yarinya”
Wata zuciyar ce ta ayyana mashi kafin wata zuciyar ta kuma karanta mashi “she’s your fucking wife”
Bugun katifar yayi da karfi yace “hell nooo”
Niko Nace ka karata da turancinka Duk a banza don an kusa abun kunya da kake jika tsoro
.
***Auren katin kasa***
Romantic love story
written by QUEENMARH
Chapter 110
Update!!!!
9/5/2023
Da hawaye shabe shabe ta sauka zuwa dakinta, gaba daya tunaninta ya tsaya chak, wani irin taqaici da baqin cikin zuwanta dakinshi ne ya turniketa,saidai ta Kasa ganin laifinsa Sai laifin kanta na zuwa dakin nashi,dukda ya nuna baya buqatar hakan daga wajenta saidai ganin kwana biyu yadan sauko don da kanta ta tambayi nadine wanda ya dubata nan ta shaida shine ya kira doctors don su dubata,Yau dai taga asalin general din da bata taba gani ba, Sai kuma abunda yafi daure mata kai maganganun daya dunga yi wanda ya daure mata kai sosai “to kodai kallon mutuniyar banza yake min”
Ta fada cikin ranta, kuka ne ya sake kufce mata tana dana sanin zuwa dakinshi dukda tayi abunda yace ayi ne, don lokacin daya shigo gidan tana gaban dispenser tazo diban ruwa mai dumi don tasha don tunda ta fara period ta rage Shan ruwan sanyi Sai mai dumi, wanda dibowa a dispenser yafi mata sauki, goge hawayen fuskanta tayi don babu amfanin haka,don yanxu duk abunda ya mata bazata ga laifinshi ba don tana ganin she deserve it for causing him so much pain.
Mikewa tayi ta tube yar rigarta ta wuce toilet ta sakarma kanta shower mai zafi, nan take komai ya soma dawo mata, runtse idanunta tayi tunawa da yanda yake dunfarota da Abubuwan da ya kusa ratsawa tsakaninsu hawayenta na sake zubowa kan kyakyawar fuskanta, matse kafafunta tayi gam tunawa da yanda ya dagota daga waist dinta ya daura kan laps dinshi, yanda ya daurata kan jikinshi she can feel something ta chan kasan cinyanshi wanda ta Kasa tantance ko menene,ta dade sosai a tsakiyan shower kafin ta nado jikinta da towel dinta ta fito,ko kallon inda ta yasan da rigar daga tube batayi ba ta bude closet ta jawo Riga da wando masu kauri dukda tasan zai dameta, tana gama sakawa ta rage hasken dakin ta bi lafiyar gado tare da janyo bargo ta lullube jikinta Har zuwa kanta, abubuwa da dama ne suka shiga zarya cikin ranta ciki kuwa harda yanke shawarar tunkarar shi da maganar yarjejeniyar su don shi kadaine abunda zata buqata taji daga wajen shi Kodan ta samu komai ya warware tsakaninsu don ta samu ta koma wajen Yan uwanta tunda yanxu karatun nata da kokarin da tayi Duk shekaru basu da amfani,haka ta dunga saqawa tana warwarewa dukda tana yin hakan ne don kokarin hana kanta tunanin moments dinsu na dazu,Sai wajen karfe biyu barawon barci ya fizgeta ba tare da tayi la’akari dashi ba.
Tun bayan futarta Ya dauka kusan awa a kwance yanda ta barshi, ya Kasa koda daga yatsunta hannunshi, gaba daya ya zama weak dalilin lafiyarshi data motsa Sai a lokacin ya tabbatar da cikakkiyar lafiyarshi don abunda yake ji Har yafi
lokacin da yake jin normal erection dukda baya bama abun mahimmaci, ahankali ya soma jin komai yana lafa mashi, mikewa yayi da kyar ya wuce toilet yana tsaya gaban shower ya jizge short din nashi da yakeji ya takure shi don gabanshi ya mike sosai kamar zai fasa wandon, kallon yanda d”ick dinshi ya mike yayi da sauri ya dauke kanshi tare da kunna shower mai sanyi akanshi zuwa marar shi, yanda ruwan ke sauka akanshi zuwa kasanshi ya sashi yar kara tare da gasping breath dinshi “arhhh” ya dauka kusan Rabin awa a gaban shower kafin ya soma dawowa daidai agurguje yayi wanka kafin ya fito daure da towel, saida ya goge jikinshi kafin ya bude closet dinshi ya janyo kayan barcinsa masu santsi ya shirya tsaf ya bi lafiyar gado da dauka kusan awa biyu a kwance idanunshi a lumshe barcin Ma ya kaurace mashi gaba daya, yanason cire abunda ke ranshi amma ya kasa.
Akan idanunshi aka kira sallan asuba, da kyar ya bude lumshenshun idanunshi da suka jaa sosai, damuwa ce fal cikin ranshi saidai yanayin fuskanshi bazaka taba tantance shi ba, sallar ma bai samu zuwa masjid ba don a gida yayi, yana idarwa kuwa ya koma gado nan take barci ya fuzgeshi mai nauyi sosai.
Bai samu farkawa ba Sai wajen karfe 12 na rana wanda shima dalilin kiraye kirayen wayanshi da akeyi vibration din wayan ya tada shi, janyo wayanshi yayi kafin ya bude idanunshi akan screen din ganin sunan ammah yasa shi gyara zamanshi bai kaiga amsawa ba wayan ya katse, aje wayan yayi ya sauke kafafunshi tare da wucewa toilets, a tsanake yayi wanka tare da fitowa ya tsane jikinshi da towel, gaban dresser ya tsaya ya shafe jikinshi da man shi masu tsada a fatar jikinshi kallon jikinshi ya tsaya yi a mirror, cikin shi a shafe six packs dinshi ya fito sosai alamun exercise dayake yawan yi,shiryawa yayi cikin kananun kaya riga da dogon wando farare tass na adidas, kayan sun amshesa sosai don sun dan kamashi, muscles dinshi sun fito sosai, Sai baza kamshi yakeyi kamar wanda zaije gasar kyau, zama yayi gefen gado ya soma dialing number ammah, ringing daya biyu ta dauka..
“Assalamu alaikum son”
“Alaikum salam ammah”
Murmushi tayi jin muryanshi da tayi kewa sosai don kusan shekara uku kenan zuwa hudu rabonda ta sanyashi a idanunta
“Son kana lpy? Ya aiki”
Sauke nunfashinsa yayi yace
“Alhamdulillah Ammah kuna nan lpy? Ya yaran nan”
“Lpy kalau son Muna nan lpy,Muna saka ran ganinka soon Insha Allah, yaran nan ma are so excited”
“Very soon in sha Allah ammah”
“Ay gwara ka dawo ma, ko ka samu cikin yaran Yan uwa na hada ka da mai hankali”
Shuru yayi alamun maganar tayi mashi nauyi cikin basarwa yace
“Komai dai lafiya ko?, yarannan suna zuwa makaranta?”
Murmushi tayi irin nasu na manya tace “suna zuwa, driver shike kaisu ya dauko su, nikam inason na tambayeka, shin kuna gaisuwa da dan uwa ka kuwa?,kana kiranshi?”
“Uhm uhm”
“Haba Muhammad na fada maka kadai a boye mashi, dukda shine babba tunda baiyi halin manya ba kaima bai kamata kabi sahunsa ba, nasan daddy ma baka kiranshi ko, don kusan koda yaushe Sai yayi min complain dinka,”
Saida ya gama saurare ta kafin cikin sanyi a tsanake yace “za’a gyara in sha Allah”
Murmushi ta sake yi kafin tace “Masha Allah, yaushe zamu saka ran zuwan ka?”
“Idan tafiyan ya tabbata this week Zan sanar daku insh Allah”
“Toh Allah yayi albarka Allah ya kaimu”
Ameen ya Allah yayi saurin amsa mata,
Sallama sukayi kafin ya kashe wayan.
Duban wayanta tayi ganin Sabon line din daya kirata dashi kwanaki special contact ne , bata kawo komai a ranta ba sanin girman aikinshi, kafin ta aje wayan ganin lokacin sallah yayi, tana idarwa ta sauko kasa saboda duban abincin data saka lantana ta dauro don lokacin tashin su salima ya kusa daga makaranta, bude kofar kitchen din tayi ganin lantana na kiciniyar zuba white rice cikin warmer,
“Sarkin aiki, Har an gama”
Durkusa