gabanta nan take ta fara waigen wajen, bata Ganin komai dake gabanta, Har zata juya hasken wajen ya dawo bauuuuu, gaba daya suka soma cewa “surprise…….”
Da mamaki amra ta fara bin wajen da kallo, an kawata wajen kamata garden yasha decoration da wasu mighty balloons hadaddu, gefe guda an saka wani
banner an rubuta happy 25th birthday, maido da kallonta tayi kansu daya bayan daya don ta dan furgita, su salima ne a tsaye, Salim ne da abbbansu da ammah sai yan triplets dinta da su salima suka daukesu Harda Aman,
surprisingly ta tsaya tana kallonsu,
Ammah ne ta tako inda take ta rungumeta tace “happy birthday my daughter”
Murmushi yaqe amra tayi kanta gaba daya ya kulle, who plan this kawai take tambayar kanta don tana manta yau birthday dinta, haka daya bayan daya suka dunga rungumeta suna wishing dinta harta soma murmushi, “ya akayi kuka sani? Who plan all this” ta karashe tana kallon triplets dinta tana murmushi jin dadi, Babu wanda ya bata amsa saiga Amar ya fita daga wani sako hannunshi rike da bunch of roses fuskanshi dauke da murmushi yana karaso inda take ya dan tsaya ya Mika mata rose din kafin ya rungumeta tsam a jikinshi yace “happy birthday my queen, i love you…”
Yanda taji kalmar nan har cikin zuciyarta, bai barta haka ba saida yayi kissing kumatunta nan take salima ta soma shewa “Masha Allah my favourite couples”
Aman ne ya dan ture ta alamun tayi shuru saboda babansu na wajen.
Amra dai haka kawai taji hawaye na zubowa akan fuskanta taka kasa motsawa tunda ya fada mata wannan kalaman, gaba daya shock yaqi sakinta saijin hannunshi tayi cikin nashi ya futo da ita daga wajen gaba daya su ammah na biye dasu Har tsakiyan coupund din wajen inda yayi parking
Yana zuwa daidai gaban wasu motoci biyu da aka saka masu ballons basu kyau ya tsaya, kafin ya zaro wani dan box daga aljihunshi ya bude box din ya zaro wasu keys biyu a ciki, Yan a zaro wa ya Danna wani buttons nan take wutar motacin ta kawo tarr, wata hadaddiyar Porsche cayenne ce ash color sai wata hadaddiyar farar benz daga gefe,
Sakin baki amra tayi ta kasa cewa komai saida ya damka mata key din benz din a hannu yace “this is from your triplets”
Dayan key din ya sake damka mata yace “and this is from daddy”
“Masha Allah congratulations adda…” salima ta fada
“Congratulations inlaw” Aman ma ya fada, haka suka dunga congratulating dinta, amra dai is speechless saida ammah ta kawota suka koma cikin wajen dayake kawace don dinner zasuyi,suna karasowa wajen nan ma kowa ya soma bata gift, ammah ne ta fara bata check din 10m tace “this is from me my dear, Allah ya shi maki albarka”
Gaba day amasawa sukayi da Ameen amra dai anata kuka, cikin sauri ta rungume ammah ta kasa cewa komai, yau taga abunda ake kira da so.
Abbansu shima karasowa yayi ya bata nashi paper bag yace “Allah ya karo shekaru masu albarka”
Shima rungumesa tayi kafin su salima suma su karaso, daukan babies dinta tayi ta dunga jera masu kisses tana cewa “thank you so much thank you everyone bansan yanda Zan Gode maki ba, I thank Allah for having u all”
Gyaran murya Amar yayi yace “wife I have a surprise for you”
Nan ta juyowa ta kalleshi kafin ta maida idanunta Ind a yake mata nuni,
Saurin Mirza idanu ta tayi don tabbatar da abunda yake gani, “haifa!!!!!” Ta fada da dan karfi, haifa data hangota daga nesa itama cikin sauri ta saki hannun Hammam ta soma takowa cikin sauri amra ma tunkarar inda take ta soma yi don tabbatarwa Har tana haki, “haifa is that you????”
“Yea bestie nice”
Cikin sauri suka rungume juna sai hawaye “oh my godd haifa kece a gaba na I’m I dreaming ne???”
“Nop You’re not” suka bata amsa gaba daya
“Yaushe kikazo, waya kawoki oh my Allah”
Sun dade suna rungume da juna cikin tarin kewar juna da farin ciki, babu abunda sukeyi sai dariya gaba daya sunma manta da mutanen dake tsaye a gefen su,
Ammah ne Tayi saurin cewa “mu zauna muyi dinner ko daga baya sai hirar ayi yaushe gamo”
Karasowa kowa yayi suka zauna akan kujerun kan dogon family size table din,
Haifa dai na maqale da amra “babe, ashe zakiga juna, yau kwanan daya da isowa, your darling husband called and ask us to come down here to surprises you for your 25th birthday, dear nayi kewarki sosai na rasa yanda Zan sameki, kullum sainayi ma hamman magana,gashi bansan address dinki ba, both of us mun dauka ma Kun rabu da general shiyasa bamuyi tunanin tambayrshi ba we were even planing on coming here, saidai kuma…”
Shuru haifa tayi tana shafa cikinta tana murmushi, da mamaki amra tace “ wait wharttt oh noo I missed your wedding? It has happened already, oh nooo, what a bad friend I am”
Murmushi haifa Tayi don kus kus sukeyi “haka Allah ya kaddara best, nasan daman you’ll
Be shock nima haka na shiga shock lokacin da hamman ya shaida min kin haifa ma general 3 beautiful kids, I’m so so happy, ummi da abuh ma are so happy”
Sauke kai amra tayi tana murmushi tace “uhm… haka Allah ke lamarinsa, nima I never thought..”
Katsesu ammah tayi tace “my daughters let’s eat first, okay?”
Haifa ne Tayi saurin cewa “okay ammah”
Da mamaki amra ke kallonta Har yaushe suka saba haka,
Gaisawa aka sakeyi inda Hammam yayi congratulating dinta itama tayi masu shida haifa….
Suna gamawa daga nan suka wuce gidan ammah, Annan su amra suka Dora daga inda suka tsaya har wajen karfe goma, nan Hammam ya kira haifa kana ta futo su wuce hotel dinsu, fir taqi tace bazataje ba haka zakila Amar ma bai nemi amra ba don yasan bazata je ba. Don haka sukayi tafiyar su suka barsu.
Kwana haifa da amra sukayi suna hirar yaushe gamo inda haifa ke mata tsiya, gashi yanxu general Harda yaya tsakaninta da general kuma yana mahaukacin sonta don jet dinshi guda ya tura aka daukosu aka kawosu saboda Kar suyi missing birthday din amra.
Bayan kwana biyu su haifa suka koma saboda Hammam zai koma aiki daman hutun kwana biyu ya dauka, kuka dai sunsha kuka sosai kamar basu girma ba.
Bayan tafiyar su gidan ammah suka sake komawa.
Washe gari haka Amar ya sake daukansu gaba daya gidan ya tafi da su shopping complex daya bude da sunan amra inda atare ya bata takardun wajen, abunda ya bashi mamaki shine yana bata tace ah ah,
Nan ya shida mata kudin sadakinta ne wanda ya bayar lokacin daya nemi aurenta wajen abuh din haifa, daman ya dade yana tunanin yanda zaiyi da kudin nata don haka ya yanke shawarar saya mata abunda zai amfaneta nan gaba, gefen wajen Harda babban masallaci ya Gina mata saboda sallah.
Amra dai tayi kuka sosai ta kasa ce mashi komai sai rungumeshi kawai datayi tana hawaye, ahankali ta soma magana “I don’t know what to do without you, Ka gama min komai a duniya Ina alfarma dakai and I love you so so much”
Wata nauyayyiyar ajiyar zuciya ya sauke yana mai kankameta shima yace “I love you and more and more wifey, you have my heart already from the day I first set my eyes in you”
Da mamaki ta dago tana dan waigawa Ganin su ammah Har sun shige mota yasa ta kalla shi tana murmushi tace “since the day you first see me?
“Yes big baby”
“Yaushe kenan,” ta sake tanbayarshi
“Dame zaki biya Saina fada maki wifey?”ya karashe yana kanne mata idanu
Saurin dukar da kanta kasa tayi tace “me kakeso hubby”
“You!!!! All of you!!!”
Murmusawa tayi kafin ta juya ta nufi hanyar inda yayi parking tace “I’m already yours”
…..
A week to bikin salima and Aman….
Wani irin so da kauna suke gwada ma junansu, dukda ammah ta riketa anan gidanta ta hana ya tafi da ita saboda tana son ayi hidimar bukin salima da ita anan gidan…
Duk dare kuwa suna maqale da juna a waya, Amar is a lover boy, ya gama kashe ga da soyayyar sa, ya iya kalamai masu kashe mace, f way he talks ba karamin hakatata yake ba, kasheta kawai yakeyi da soyayyarsa itama kuwa bata barshi a baya ba haka take zabga mashi nata soyayyar tare da nuna mashi how
special he is to her, wani irin so yake gwada mata wanda yake hade da tattali qauna da tarairaya kamar zai cinyeta, kullum kuwa babu abunda yake fada mata kamar “I want you so badly, Wallahi bazan ita hakura ba har bayan bikin nan please mu tafi gida,” idan suna yin waya
Haka zata dunga bashi hakuri tana ce mashi “karka damu love. Saurin me kake yi, Ana gamawa harsai Ka gaji dani”
“No I will Never bazan taba gajiya da aljannar dake tsakiyan kafafunki ba, babe Wallahi in my intire life kece kika jiyar dani dadin da ban taba jinshi ba, kaiii I can’t wait to make love with you, I will screw you I will…” daya fara wannan zata kashe wayan tana dariya don ba karamin daure wa itama takeyi ba
Akwai ranar da ya gaji wajen karfe Tara ya dawo gidan, yana cikin motarshi ya kirata akan ta futo tana fitowa kuwa ta shige motar ya ja su, bai tsaya ko’ina ba sai a gidan sa bata kusa mashi ba ta bishi don itama bazata iya hakura ba she wants to feel irin abunda ya mata kwanaki wanda yasa ta kasa yin barci for almost a week tana tunanin abun Duk dare….
Tundaga mota wasa ya soma zafi saboda zumudi,kafin shige da ita cikin gidan.
a parlour kuwa ya yakice kayanta ya soma bata hot kisses, yanda yake taba ta da yanda yake caressing dinta abun ba karamin haukatata yake ba.
They show how much they love each other a wannan ranar
Sai bayan komai ya lafa ya dauketa ya maidata gidan wajen karfe sha daya, ammah dai already tayi barci so bata ma san anyi ba…
Finally the wedding day…..
Ayau ranar asabar karfe sha daya na Safiya muka shaida auren Aman da salima, taro yayi taro don gaba daya estates kowa saida ya hallara, cikin gida kuwa Amarya barcin ta ma takeyi batasan anayi ba, saida amra tazo ta tasheta tayi wanka, already makeup artist tazo don haka tana fitowa daga bathroom aka fara mata kwalliya..
Ango Aman Ansha kamshi, gefenshi Amar ne da Salim Duk sun sha farar shadda, fitowa sukayi daga masijid suka nufi inda baban amra yayi oarking motarshi yana shirin wucewa don an gama daurin auren, daman lowkey daurin aure akayi kamar yanda akeyi cikin sunnnah, basuyi wani dogon plans ko wani reception sai hotunan kawai da akayi abundai saidai Masha Allah….
Suna karasowa amar da Aman suka duka sukayi mashi godiya, saida ya shi masu albarka kafin ya masu sallama ya wuce a motarshi suka suka wuce gida,
Ango na shugowa ammah ta soma guda,nan aka sauko da salima ciki Shiga ta alfarma tayi kyau sosai, suma daga bangarensu basuyi wnai digon shiri ba don
sai Ana washe garin biki yar chad tazo ta gyara ta itama tayi mata wankan Amarya da henna, Gyaran gashi ne dai amra tayi mata.
Tunda suka karaso kowannen su ya kasa dauke idanunshi akan matarshi, Aman dai kamar ya cinye salima haka yake ji, haka zalika oga kwata kwata shiga smiling kawai yake yi don yana saka ran yau za su, wuce gidansu suma kafin nan da Kwana biyu su wuce dubai saboda ayanxu yace bazai barta ba da abar sa zai dunga tafiya Harda yayansu.
Murmushi ammah tayi tana gode ma Allah saboda burunta ya cika yanzu, ta cika alkawarin daga daukar ma maman Aman, tana kallo su suka rungume junansu, amar dai Jan matarshi yayi gefe yana mata kus kus a kunne tana dariya, gaba dayansu looks so so happy, Aman dai tunda ya kankame salima yaqi sakinta hug yaqi karewa sai faman zuba mata kalamai yake a kunne “todays gonna be a dirty night”
Shuru salima tayi tana dariya kafin tace “ah Ina za ayi dirty night din? A cikin flight? Koka manta da tafiyar ne?”
Dariya ya danyi mata kafin ya fada mata “kinga harna manta, anyways Zan hakura but Muna isa chan bazan barki ba kin sani, it’s gonna be…” ya karashe yana bitting kunnenta saurin kwacewa tayi tana dariya ammah dake gefe gaba daya ta shagala da kallonsu su hudu tana murmushi….
Karfe takwas daidai suka fito gaba daya rakiyarsu salima don honeymoon zasu tafi zuwa paris daga nan zasu wuce Mecca, salima
Na maqale da princess tana jin kewarta sosai,
Amar ke driving suna iso wa airport Ana announcing jirginsu don daman tafiyar dare zasuyi, salima dai na Ka kame da princess saida amra ta kwace ta da kyar kafin tayi mata rada “kafin ku dawo kema ki dawo mana da little princess”
Turo baki salima tayi zatayi magana abbansu ya janyota gefe yace “nan samu damar zama nayi maki fada yanda ya kamata ba , kibi mijinki sau da nada aure ba abun wasa bane, respect him kinji sannan ki kula da kanki”
Rungume Abban nasu tayi kafin ta wuce wajen ammah dake hawaye sosai don tana kaunar salima sosai , rungumeta sosai salima tayi tana hawaye tace “ammah ba fasa kawai bazan iya tafiya na barki ba”
Dariya sukayi gaba dayansu kafin aman ya rike hannunta suka wuce cikin airport wayyo salima byeee Allah ya sanya alkhairi ya baku zaman lafiya Ameen…
Suna dawowa gida Amar ya nemi tafiya da matarshi nan ammah tace bata san zance ba, don tana son su zauna da ita kafin su wuce don amra ta debe mata kewar salima, amar dai ya gama quluwa sosai don yayi planning Daren nan sosai, amra ne ma tafi bata mashi rai saboda taqi saka baki wanda yasa yayi fushi ya tafi gida…
Mutumin dai baya iya fushi da shi at Tashi don haka ya dawo baima shiga gidan ba ya Danna mata kira akan ta futo, anatse ta fito sanye cikin hijab dinta, tana shugowa motar kuwa ya kulle motar ya fuce daga gidan, baiyi nisa da ita ba ya gangara gefen titi yayi parking, yana parking kuwa ya zare hijab din nata, mutuniyar baya bari Lamari ya wuce ta don haka ta soma mashi wuta itama, karshe dai Har sukayi making out anan cikin biyar wanda ya kasance best experience for them…
Don irin kyauturtukan daya bata lokacin daya je bangin duniya ba’a cewa komai.
After 2 days su amra suka gama preparation din tafiya dubai, amar ma washe garin ranar ma a gidan ya kwana….
Flight dinsu na karfe uku ne don haka sai wajen karfe biyu da rabi suka fito gaba dayansu, ammah taso yi masu rakiya saidai ciwon kafa daya dan riketa don haka tun a gida sukayi sallama, driver ne ke tukasu inda Amar ke zaune gaban mota da Hamad a hannunshi while amra na rike da princess Salim kuma yana rike da Hamid,
Suna isowa airport amar ya saka triplet a cikin stroller dinsu,
Saida suka tsaya sukayi ban kwana da salim kafin su juya zuwa gida su kuma suka wuce cikin airport yana rungume da da matarshi a gefensa abunda ba a cewa komai, what a lovely family Masha Allah….
Tun bayan tafiyarsu gidan ya zama so doll daga ammah sai Salim, shima yawanci yana school, sunyi missing dinsu amra sosai da triplet da salima, gidan dai ssai ya zama empty…
Bari mu Leka su daddy,…
Daddy dai ranar wata asabar kareema ta Tashi ta ganshi kwance rai yayi halinsa, gaba daya ya jeme daman daki daya suka bashi don wani irin wari yakeyi sosai wanda ya soma affecting dinsu, haka aka sallaceshi aka kaishi makwancinsa,
Bayan kwana biyu kareema ta haihu dan yazo babu rai,
Mutuwar daddy data riski su muhammd ne acahn singapore ne ta dawo dasu Nigeria inda Muhammad ya nemi gafarar mahaifiyarshi na barinsu da yayi cikin qangin saboda abun kunyar da iyayen nasu sukayi wannan yasa yake jin tsoron yanda duniya zata kalleshi da abun…
Kafin muhammd da ishaq su koma Singapore saida ya samo masu gida mai Kyan gani ya saka su sannan ya ajiye masu kayan abunci, khady daman bayan zuwan da su amra sukayi ta koma shaye shayenta saboda baqin cikin don haka abun ya taba kwakwalwarta wannan yasa aka maidata dawanau
Sauran kananun kuwa jalal da jamid da asma school Muhammad ya saka su anan anguwar tasu daya samar masu, inda ya bama Haj kareema jari sannan yayi alkawarin tura masu kudi Duk wata…
Yan prison suna chan suna girban abunda suka shuka, musamman daddy don gaba daya bashi Kyan gani ko kadan, yama zama makaho saboda inda aka ajiye babu haske ko kadan…
Baban su amra kuwa ya zama one of the multimillionaire a bangaren masu zane zane na duniya, dukda Har kokarin yana living simple life dinshi, har lokaci kuwa yana kuka da gidan gonar ammah saboda yayi alkawarin yin halacci har karshen nunfashinsa…
Bari mu leka su salima da angonta….
Wata irin soyayya da shakuwa ce take gudana a tattare dasu, yanda Aman ke ji da ita kamar ya cinyeta, haka suka karaci kusan wata guda suna yawon honey moon kafin watan ma ya kare saiga ciki ya futo saidai muce Allah ya raba lafiya baby sal din Aman….
Dubai uae…
After 2years
Amar’s penthouse….
Wasu yara ne kyawawa su uku Duk kamannin su daya suna yawo tsakanin garden din da yake shaqe da kayan wasan yara sanye suke da kaya hadaddu. Gefensu wata mata ce tana bin princess tana dariya, saida na kalleta na tabbar da Nadine ce, “princess wait wait”
Abunda yake fada kenan tana bin princess harta kamata, sauran mazan na gefe suna wasansu da bindigan ruwa suna fesama junansu,
Masha Allah, sai a lokacin na gane Hamid da Hamad ne ke wasan su,
Karar landline din da aka ajiye a