baba me gadi dake zaune yaji tahoton a gidan radio bai kawo itace ba dukda yasan tana satar hanya ta futa wani lokacin Idan ya fadama hajiya ko alhaji saisuce sharri ake Ma yayansu don haka ya daina hanata Duk sanda taga dama saita sashi hanya ta fucewanta bada sanin kowa ba, daddy dake zaune ya doka uban tagumi abun duniya yayi mashi yawa don kasuwanci ya tsaya chak, shugowar kareema a furgice yasashi saurin dagowa tare da tambayarta ko shun lafiya, wayar hannunta kawai ta nuna mashi, da sauri yayi baya zai zube, “Alhaji asma ce innalillahi na shiga uku, nidai wannan wace irin masifa ce”
Duban kasan rubutun yayi akan shafin wani blog da suka sako rahoton “an samu wata yarinya mai kimanin shekaru goma sha takwas tare da saurayinta wanda ya rigamu gidan gaskia mai kimanin shekaru ashirin da baakwai a maye akan hanyar titin beirut, daga club Duk wanda yasan iyayenta yayi gaggawar zuwa asibitin murtala”
Zama dady yayi dabas idanunshi sunyi jaa, wurgar da wayar yayi ya dafe kanshi, kareema na ganin haka tace “meyasa ma nazo wajenka bayan nasan baka da wani amfani yanxu”
Tana kaiwa nan ta Dauki wayarta ta wuce asibiti, koda ta isa taga tashin hankali don kafar asma dole sai an yanke duka,ga kudin aiki ya kai kusan miliyan shida don ba anan kano za ayi ba Sai an kaita wani babban asibiti anan abuja na kashi.
A haukace kareema ta soma kiraye kiraye don neman taimkon kudaden, don gaba daya utama business din ya tsaya don gaba daya ta tattara kadarar ta ta sayar akan case din Ibrahim, hankali tashe ta dawo gida ta harhada gwala gwalanta ta wuce dakin dady dake zaune don yanxu kullum yana gida “aikin banza aikin wifi, harka nachan rai hannun Allah mana zaune har kana iya kai abunci bakinka, ribar mai na samu a aurenka iye?”
Kallonta yayi yace “ribar me kika samu?, ke aurenki me ya amfane ni dashi, Duk wata masifa daga yayanki yake futowa saboda halayyanki na banza da ya hanaki bawa yayanki tarbiyya mai kyau, idan banci ba kashe kaina zanyi?,ke nifa na gaji dake da matsalolinki gaba daya”
Hankali a tashe kareema tace “Akwai asararre mugu azzalumi sama dakai, harka manta marainun yayan da ka wulaqanta?, karka laqabawa yayana hakki ne ke bunka shiyasa komai Naka Yake lalacewa, Wallahi hakkin yarannnan ma bazai barka ba”
Tana kaiwa nan ta fuce fuuu
Hankali atashe dady ya ture abunci sai a lokacin ma ya tuna da yayan badaru tsawon shekarun nan, tambayar kanshi ya soma yi shin ko wace duniyar suke don tun lokacin da yayi wata doguwar tafiya ya dawo nan kareema ta shaida mashi sun gudu tundaga nan bai sake waiwayon su ba.
Shi yanxu bama sune damuwar shi ba, wani irin dadi yaji don yanxu koba komai zai samu wasu Yan kudade, da sauri ya lalubo wayanshi ya soma Kiran layin amra, wayar kwata kwata baya shiga sake kira yayi shima bai shiga ba don haka ya tura mata message kan cewa yarjejeniyar da sukayi lokaci yayi da zata biyashi, idan tana son ganin Yan uwanta cikin koshin lafiya yana turawa ya saki wani irin murmushi kafin ya cigaba da cin abuncin shi da Haj labiba ta zuba mashi.
Buga buga kareema tayi ta samu kudin don Harda bashin banki ta ci da sunan mijin nata wanda saida basaja ta samu yayi signing ba tare da saninshi ba, ranar monday aka wuce da asma abuja anan cedar crest aka yanke kafafun don Har sun fara wani irin wato da doyi, haka nan bayan sati guda suka dawo gida, aranar dai labiba tayi dariya kamar ranta, daddy ma baiji dadin dawowar tasu ba don ya gane zaman kareema ke kawo mashi masifa, haka ya dunga cin duniya da tsinke shida Haj labiba da ta zama yanxu itace star a wajen shi don makuden kudade take bashi dukda bai taba tambayar inda take samu ba, kowa da abunda ke ranshi, bayan wata guda aka kawo notice na gidan, hankali tashe alhaji ke kallon takardun, zama yayi dabas yana kallo paper din inda yaga sunan labiba baro baro a jiki as wanda ta sayar sannan ga signing dinshi a jiki as wanda ya
mallaka mata gidan, nan take ya fashe da kuka, ganin kukan baida amfani ya wuce sama zuwa dakinta, yana zuwa yaga wayam, babu ita babu kayanta babu sauran yayanta maza jalal da jabir, daman weekends ne, aguje alhaji ya soma surfa ashariya wanda yasa kareema futowa da asma dake rike da sandar dake taimaka mata wajen takawa, Sai sauran kannenta maza, hajiya ce tayi saurin cewa “lafiya dai alhaji”
“Inada lafiya, na shiga uku, Allah ya isa tsakanina dake labiba, Allah ya isa tsakanina dake daman saida inna ta gargade akanki ashe kece gubar da zata kashe ni”
Wiwi ya dunga kuka wanda yasa yayan Ma suka fara kuka take kuwa ya mike don kowa Ma
Haushi yake bashi ya zaro waya ya fara jibgarsu, kareema da taga karshe tashin hankali ta dunga surfa masifa da magiya akan ya kyale mata yayanta saidai fir yaqi karshe Ma Harda ita ya hada ya jibga, Allah ya taimaka aranar Muhammad ya diro kasar, wanda abunda ya tadda ya tayar mashi da hankali sosai, dakyar ya samu gidan ya dan dawo daidai inda kareema ta rantse gidan iyayenta zata kwana, haka ta ja yayanta kananun Harda asma suka Har gidan, nan gidan ya rage daga daddy sai Muhammad wanda yayi takaici da zuria irin tasu,ya dawo da tunanin su salima sai ya tadda masifar datafi tasu.
Gida dai haka ya tafi abanza don dole su Tashi don babu wanda zai iya fidda miliyan Hamsin don amaida gidan, daman Muhammad ne mai dan hali don shi ne ke aiki yanxu toh shima he’s just a start up gaba daya kudin da yake dashi na saving dinshi ko kwatan kudin bai kai ba, ishaq dai Allah ya taimake shi karatun harya gama aka biya mashi, bangaren wahab kuma achan england yayi raping wata yarinya yar shekara sha bakwai ya hauke mata wanda yasa aka Kore shi a wajen aikinshi, yarinyar kuwa saida ya biya kudin diyya kusan duka kudinshi ya bada don in bai biya ba kalleshi za ayi anan, haka ya tarkato ya dawo ba tare da sanin iyayenshi ba, sauran dan abunda yake dashi ya fara juyawa kamar abun arziki kafin ya koma gidan jiya, rape dai ya zame mashi kamar cuta don zaman da yayi a lagos cikin wani apartment da ya samu saida yayi raping yar neighbour din dake kusa da apartment dinshi, karshe dai guduwa ya sakeyi inda ya yanke shawarar dawowa gida, nan asad ya samu nasarar chapkarshi. Lokacin da aka kamashi ya shiga tashin hankali sosai, don mai laifi Idan yayi garkuwa da sojoji ba a magana.
Haj labiba dai tunda ta gudu ko garin su bata waiwaya ba don tasan tabbas zai je niger nemanta don haka tayi shiri na musamman tabar kasar gaba daya ita da yayanta da kudin nashi don kudin zasu isheta rayuwa ita da yayanta.
Haj kareema dai taga masifa, don komai ya gama chakude mata, matsaloli daban daban, iyayenta Ma sunyi laushi da pension mahaifinta suke managing rayuwa.
Karshe dai haka ta hakura ta dawo gidan alhaji Mustapha wanda dan dole da kuma yayanta ta dawo, gidane dan daidai Muhammad ya kama masu haya, zama dai baya dadi tsakanin daddy da Haj kareema, har kudin haya ya kare, Haj kareema dai tayi ruwa tayi tsaki ta dage akan danta bazai Kara biyan haya ba shima yaji da kanshi saboda baza su dogara dashi ba su karar mashi da nashi dunkiyar dan haka ta tayarma da daddy hankali sosai wanda yasa suka tattara suka koma katsina family house inda suka tare a bangaren inna wato mahaifiyar daddy, don shi kadaine inda zai ishesu don bangaren kakarsu amra bashida wani girman kirki gashi yana buqatan gyara sosai don har roof din ya fara banbarowa dukda gidan babu kowa don tayi rashin lafiya cikin yan uwanta da suke Yan uba suka dauketa suka maidata kauye don neman magani don anan gidan saidai ta mutu,a cikin wannan kwanakin da sukayi gaba dayansu sun chanza, ita Haj kareema masifar inna ce bata iya dauka don haka zasu Tashi da zage Zage kamar ba surukarta ba musamman akan abunci don yanxu abuncin Ma ba isarsu yake ba.
Inka ga daddy saiya baka tausayi sosai, Duk wanna isa da duniya yanxu babu shi, gaba daya ya lalace ya zama wani iri, har lokacin bai kawo cewa alhakin marayun yarannan ne ke bibiyarshi ba wanda Allah ya nuna mashi akan nashi yayan. Don har yanxu Idan zai samu yanda zaiyi ya cuci wani zai iya don zuciyarshi gaba daya ta gama bushewa, wannan ne ke kara maidashi kasa, yana kaskancewa.
Muhammad dai yana kokari sosai wajen tallafawa sosai don Duk wata yana turo masu da kusan 100k don su rage wani abun har ya koma jordan wajen aikinshi.
Nnamdi azikiwe international airport!!
Ahankali ya fito daga cikin motar da driver yayi parking, sanye yake cikin Riga da wando na kamfanin herms, kayan sunyi matukar karbarshi, gefen hannunshi jacket dinshi ce don saboda wether da zai tadda acahn kasar, wayanshi ne maqale a kunnenshi yana sauraron magan daga chan bangare, fito da akwatinshi driver yayi kafin wani daga cikin airport ya tunkaro inda suke, da sauri ya karba box din tare da briefcase dinshi tayi gaba dasu shi kuma Amar ya daga Ma driver hannun ya wuce cikin Airport din
Maida hankalinshi yayi kan wayar yace “kayi kokari ka tattara Duk wani evidence daka samu, bazan wuce 5days ba Zan dawo,”
Asad dake sauraronshi a waya yace okay “oga Allah ya kiyaye”
“Thank you” ya bashi amsa bai kaiga kashe wa ba call din ammah ya shigo, kashe na asad yayi ya daga nata tare da yi mata sallama, “har Kun isa airport din ne son”
“Yea ammah,I’m just checking in,I will be back in 5days Insha Allah”
“Allah ya kiyaye hanya, call me Idan ka isa”
“Insha Allah ammah na, take care”
Kit ya kashe wayan.
Cikin airport ya shige wasu official biyu na Taka mashi baya Har ya suka isa wajen private jet dinshi da yake amfani dashi wajen emergency trip, tundaga kan benen hawa crews din jet din nashi sukayi welcoming dinshi, glass ne a fuskanshi baka ganin idanunshi yayi kyau sosai saidai fuskanshi ta dan rame kadan, zama yayi tare da daura kafanshi daya kan daya ba tare da daukan lokaci ba jet din yayi taking off.
Daddy dake gefen ta hannunshi dauke da news papers, idanunshi nakan paper din saidai kunnuwanshi nakan maganar da take yi da Amar, kallon shi tayi tace “yau bazaka je office bane?”
Kallonta yayi tana sanye da atampa mai shegen tsada doguwar Riga, gashinta a kwance Har gadon baya, daman haka ya shigo ya sameta “kin gaji da ganina ne?”
Dariya tayi tace “nina isa. Naga koda yaushe you’re busy, baka kaiwa Har yanxu baka je office ba”
Aje news don yayi ya tako inda take yace “babu maganar office Ay indai zaki dunga wannan shigar da safe babu zuwa office”
Ya karashe yana shafo fuskanta, dariya tayi tare da mikewa tace “Bari na duba Aman, tun jiya bai fito daga dakinshi ba”
Tana kaiwa karshe ta fuce daga dakin, da idanu ya bita aranshi yana ayyana abubuwan da yawa akanta.
Tana fita ya zaro wayarshi ya sake dialing contact din alif still shuru wayar baya shiga haka ya dunga neman mutanen da suke masu aiki tare na chan dubai suma baya samun su, hankali sa ne ya soma Tashi don hakan bai taba faruwa ba tunda suka fara kasuwanci tare.
Ammah na zaune daddy ya sauko cikin shiri kallonshi tayi aranta tace “hmm namiji ba abun yarda bane”
Hade rai yayi yace “Zan fita, Akwai wasu abubuwa da zanje duba achan warehouse”
Murmushi tayi ba tare da kallon inda yake ba tace “adawo lapiya”
Bai amsa ta ba ya fuce daga gidan,
Yana fitowa driver ya bude mashi motar kafin su fuce daga compound din, kallon driver yayi yace “maitama”
Driver najin haka ya gane inda zasuje, tafiyar minti ashirin ta kawo su maitama,daidai wani gidan bene gida ne dan Madaidaici bashida girma, driver ya tsaya yayi, horn akabude kafin ya shige ciki saida ya yi parking kafin ya bude Ma alhajin ya fito, ya wuce cikin gidan, bai tsaya knocking ba ya saka key ya bude kofar tare da rufowa, tundaga bakin bene ya hangota, yar fincikar Riga ce a jikinta, wadda ko kwankwasonta bata gama rufew ba , da gudu ta taho inda yake ta rungumeshi tare da cewa “my sweet sugar I’ve missed you”
Tunda ta rungume alhaji kabiru ya sandare, wannan yarinya tana bashi wuta, haukatashi takeyi sosai, kallonshi tayi tare da fari tace “ko bakayi missing dina bane na tafi”
Da sauri yace “haba my chakwala dadi, kwana Nawa kenan Ina binki kina wahalar dani”
Kissing din kumatu shi tayi ayangace tace “sorry sugar na, my ruwan madara I have a surprise for you today yau zaka zubamin ruwan bazan hanaka ba.”
Ta karashe tana kashe mashi ido take ya sake susucewa kamar solobiyo ya dunga binta Har suka hau sama yana washe baki yace “me kikeso a duniyar nan baby meeda na , ki fadi Duk abunda kike so” dariya tayi lokacin da suka karaso daki tace “yau harda ruwa zamu kira don ka bani wuta dakyau” ta karashe tana kashe mashi idanu, anan ta fara tube mashi kayan jikinsa saida ta mashi zirr haihuwar isarsa kafin ta soma wasa da jikinshi, take ya hau sama don har ya soma fita hayyacinshi yace “dauko ruwan nan kiga, na koda don na samu karfi dan yau zakisha bulala har saiki kuka”
Biyar data aje mashi anan gefe ta mike tare da rausaya jikinta ta cuko cup dashi ta miqa mashi, karba yayi ya shanye tass kafin ta Kara zubo
Mashi wani, haka ya dunga dinka har saida ya kasa daga hannu don sakin jiki takeyi kafin ta soma aiki, ganin ya shawu ya fara maganganj yasa ta saurin kamashi tace “taho mu hau daga saman gadon karka balla ni anan kasa,”
haka ta tattaro shi da kyar Harda tumbinsa ta maido shi kan gado ta zaunar dashi sosai ganin yana shirin rufe idanu yasa tayi saurin Danna recording a wayarta tare da saita camera dake jikin Botir din rigarta tace “sugar na”
Dariya yayi ya bude idanunshi da sukayi jaa yace “yea sweet”
“Sugar Wallahi Ina qaunarka ni Idan zaka aure ni ma Zan aureka”
“Da gaske zaki aureni baby?”
“Yes me zai hana”
Dariya yayi kafin ya dan rufe idanunshi yace “ me kike so aduniyar nan ki fada min shi ko
Menene Zan yi maki shi”
Shafa kirjinshi tayi ta danyi murmushi da ita kadai tasan maanar shi tace “ay ka gama yimin komai sugar na, ka saya jin mota ka saya jin gida, ka kaini Haj da umara ka gama min komi”
Dariya yayi yace “ay banyi maki komi ba baby”
Kallonshi tayi ganin maganin yana aiki yasa ta cewa “Toh ay ni kuma Yanxu tsorona kana da mata ni kuma bana son mai mata”
Kai tsaye yace “Zan saketa in kinaso,wannan matar ba dinta nake ba don dukiyarta data danta nake zaune da ita, saboda dukiyar da yayana ya bar masu ni kuma bazan iya zama Ina gani ba su cinye su kadai shiyasa na aureta don na samu riba biyu”
Dariya tayi aranta tace “kai wannan magani bala’I ne, aiki da sojoji abun tsoro ne hmm, kirkir bna tabamye shi abu ba yana sambatu na tabbatar Idan yana hayyacinshi bazai taba fadin haka ba”
Shafashi ta cigaba tace “hmm kace sunada dukiya sosai, sun cika kenan”
“Hahahaha kina wasa dani kenan, dukiyar da nake dashi a kasan kasa zata cutar da duka abuja”
Shuru ta danyi ta sake tambaya “wowww kai sugar ka hadu fah, ashe kaima terror ne, amma kana da wani business ne aside from company da kake running”
Dan shuru yayi yana kokarin fighting kanshi da surutan da yake saidai ya kasa yace “of course, inada Nawa business din”
“Wani irin business kenan sugar na”
Ta fada tana shafa nipple dinshi, wata uwar kara ya buga yace “zakisha mamaki Idan na fada maki”
Maida hannunta tayi kan di”ck dinshi ta dan matsa, wani irin gurnani ya buga, ganin haka yasa tace“kai inason business Wallahi ni ko illegal ne Idan Zan samu zanyi”
“Hahah harda drugs?“
“Yea har abunda yafi haka ma, kai nifa Idan ance na kashe Ma zan kashe saboda kudi”
Kamar zarrare yace “bude drower dinnan zakiga laptop, ki….”
Bata bari ya karasa ba ta dauko,ta aje a gefe
“Kinga wannan abun ya nuna laptop din yace “wannan ce business dina, komai nawa,I’m the empire itself”
Bata gane me yake nufi ba don haka tace “ menene empire kuma sugar”
“Sunan kamfanina dana gina tun shekaru ashirin chan baya”
Ya bata amsa kamar ba shi ba,
“Wow sugar nima ka bani aiki a kampanin mana tunda kaine oga”
Janyo laptop din tayi ta kunna tare da tura mashi gabanshi tace “ ammah sugar ne kuke sayarwa a kampanin”
Typing wani long encrypted password yayi kafin ya dago idanunshi da suka yi jaa yace “drugs baby, human trafficking, bomb, bullets, gunss, babu abunda bama hadawa, hahaha”
Ya sake dariya, take gabanta ya fadi, daurewa tayi ta sake tambayr shi “wow baby harda drugs, wow irin namu de?”
“Nop wannan namu molly kenan, da kasar bilgaim ake yinta”
“Wow sugar ka sammin mana insha inji”
“Okay sugar Zan baki next time yanxu babu a jikina, ko ki bari Saina koma gida Saina dauko maki a factory”
Shuru ta danyi kafin tace wow sugar baka fada min inda kamfanin yake ba ko video ne ka nuna min na gani”
Yan danne danne yayi ya kunna mata video factory din nasu, ba karamin tashin hankali ta shiga ba don babu irin mugayen abubuwa da babu a cikin factory din, wajen gashi nan kamar dan daki