Sarki Sameer 2 Wasa Farin Girki By Yaya Azeema

Author :  Ayshacool Category :  Love

Chapter   8 / 74

21K to 24K   out of 221K words

mutumce kamar kai amma ka wani tashi zaka gudu shide shettima tunda yaga zanen girarta bejira yagama ganin ta ba duka ya rufe idon sa da tafin hannu wansa amma jin batun Ammah yasa yayi saurin bude idon sa yana budewa kwa baiyarda sun hada ido ba yaqara saka hannu ya rufe fuskarsa,
dakatawa yayi da tafiya amma sai yakoma bayan papa yana buya a bayan sa tare da leqowa dan yaqara ganin ta da kyau dan shi beyarda ba aljana bace hakan da yayi kuma yayi daidai da dagowar Azeema aikam karaf idon su suka hade da na juna amugun zabure Azeema ta miqe tsaye dan qara tabbatar wa idon ta abun da tagani kode mafarkin da fasaba yine da qarfi ta furta aljani na wallahi na yarda aljani ne aljaniiiiiiii tafada tana qanqame Ammah datake kusa da ita tare da sakin wata uwar qara da saida ta karade duk falon tanayi kuma jikin ta yasaki gaba daya ta tafi luuu zata fadi Ammah tayi saurin tarota,
Shettima da yarufe fuska jin muryar da yasani yasashi saurin bude fuskar sa dan ganin inda me muryar take duk da be gama tantance abun da kunnuwansa sukaji ye masa ba..........✍



Tofa yau akeyin ta ga Azeema ga shettima ko shettima idan ya kalli fuskarta zai gane ta gata kuma agidan su sam wanda akullum take mafarkin ganin sa yau gata ga shi ko yaza ayi zaman gashi kuma idan taganshi sumewa take kuma takawo kanta inda yake tode muje zuwa dan ganin yanda wasan nasu zai qare.....





**************************************************

Assalamu alaikum,

kutsaya ku karanta kar ku wuce yana da matuqar muhimmaci agareku.

*ILIMI HASKEN RAYUWA*

Ina matan aure harma da 'yan mata wadanda basu samu damar yin makarantar islamiya ba ko kuma wadan da sunyi amma yanayi rayuwa yasa sun manmanta da wasu abubuwan to ga dama tasamu akwai mata dayawa wadan da suke cikin wannan halin suna bukatar ilimi kuma wasu suna so amma basusan ta inda zasu fara ba wasu kuma hidimar gida da iyalai bazasu samu damar fita su nema ba,
To amma fa kusani hakan ba hujja bace awajen Allah domin acikin wani hadisi ance azaba ta tabbata gawanda be nemi yasani ba kuma ko kasani ma idan baka aiki dashi nan ma azaba zata tabbata agaresa dan haka kutashi kunemi ilimi kar kuzauna da duhun kai ko girman kai ilimi ba ai masa girman kai kitsaya ki fadada iliminki musamman bangaren akdari mata dayawa suna da qarancin ilimi akai,

Duba da hakan yasa muka kawo muku hanya mafi sauqi na online class kina zaune a cikin gidan adakin ki azaune ko akwance ma zaki samu duk wani ilimi da kikeso dai dai iyawarki,

yar uwa awa nawa kike batawa akan wayarki batare da ki qaru da ita baki koyi komai ba aciki awa nawa kike batawa akan karatun littattafen novel da kalle kalle da basu da amfani,

zamu bude group iya mata zamu kawo muku littattafan addini sannan kuma zamu ringa qarin alqur'ani me girma duk surar da baka iya ba za akoya maka duk daga inda kake so zaka koya zamu koya muku baki kodaga alifunne baka iyaba za a koya maka kuma da yardar Allah zaka iya,
Ga abubuwan dazamu ringayi kamar haka👇
1_ALQUR'ANI
2,HADISI
3,AKDARI
4,ARABIYYA,
5,SIRATUL NABIYYI
6,NURANIYYA
DA dai sauran su duk waddannan abubuwan zaku samesu agarabasa me sauki naira dari ukun ka ta baka ilimi kuma idan kabiya ka ta samu kenan baza ataba cemaka wata yayi ba biya kudi ko shekara nawa zakai saidai idan kai kagaji da nema kace ya isheka domin karin bayani sai ku tuntubemu ta wannan number 08124226526

Pls duk wanda ya karanta yatayamu da share dinsa zuwa group group domin inkai baka ra ayi watakil wani yana da ra,ayi akai kuma be ganiba plss share it
[5/10, 10:32 PM] #momyn twins#: ❤XEEMAT___LOVE❤

💅SARKI SAMEER...💅
             (wasa farin girki)

                 *Book 2*
    
    *sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200  bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526
'Yan niger kuma suyi min magana ta number wayata*

                         🅿13&14
Bismilah.......✍

*shettima*

waige waige ya shiga yi ko zaiga me muryar amma bega kowa ba tunani yashiga yi tabbas ko awane yanayi ya tsinci kansa baze manta da wannan muryar ba tabbas muryar yarinyar nan ce yaji qanwar saleem wata ziciyar ce tace masa to ba a murya iri daya inde kana duniya ba abun da baza ka ganiba naban mamaki ba dangin iya bare na baba saikaga wani me kama dakai sak alhalin bama dangi daya kuke ba bare kuma murya hakan me sauki ne awajen uban giji tuna hakan dayayi ne yasashi saurin kawar da tunanin yamaida hankalin sa kan su amma da duk sunbi sunatada hankalin su anzubawa yarinya ruwa amma ko gezau batayi ba gaba dayansu daga Ammah har papa bawanda be tsorata da halin da yarinyar ta shiga ba lokaci daya komai tagani da yasata wannan furgitar lokaci daya papa ne ya kalli sameer yace daiketa mutafi hospital wani irin kallo yayiwa papa da besan ma yayi ba sannan yace papa kayi hakuri amma wlh bazan iya tabata ba danni har yanzu tsoron ta nake ji kuma kodama mutum ce bazan iya taba wannan qazamin jikin nata ba kalleta fa kalli shigar da tayi yafada yana yatsina fuska kamar wanda yaga kashi papa yariqe baki yana mamaki kodayake ba abun mamaki bane inda sabo yakamata yasaba da irin wannan halayen na sam da kaitsaye zaiyi maka magana kasa cewa komai yayi sai kawai ya maida dubansa ga shettima yace kai zo kaduba ta inma baza ka dauke ta kusan yanda zakuyi da ita tunda kune likitoci beyi masa musuba dan shide har zuciyar sa yaji yadena jin tsoron ta dan haka ya matso inda take tare da karbar ruwan hannu Ammah data tsaya akanta sai faman yayyafa mata take yana karba ya ajiye gefe yana so ya dora hannun sa akan qorjinta yadan danna mata ko zata kawo numfashi kuma yanajin nauyin su papa duk da aike ni bawai da wata manufa zaiyi hakan amma su agaresu zasu iyacewa wani abun tunda watakil basu taba gani anyi hakan agaban su ba sameer ne dayaga yatsaya yagane me yake shirin yi sai kawai yace Ammah to kubashi guri kunsande ba kowane marar lafiya ake duba akowane irin yanayi dan haka muna buqatar abamu guri, abashi guride cewar papa yana maka masa harara what ever de idan yayi ai kamar nayi ne kuma nima likitane ciwon likita na da likitane 😂 (anacewa ciwon 'ya mace na 'ya macene shikuma gana sa sabon salon) Ammah ce tadanyi murmushi sannan tace to da likita masu iya magana abaride mutum ya iya hausa kafin yayi karin maganar mutum yana ba haushe amma yamaida kansa besan komai ba papa ne ya katseta yace rabudashi ai inbeyi wasaba sai nahanasa komawa waccen qasar sai inga qarshen iyayi yafada yana sake hade fuska danshi ayaude sam ya bata masa rai kuma yabshi mamaki jan hannun Ammah yayi suka nufi daki dan basu wajen sameer kuwa shiru yayi be tanka musuba sai faman tabe baki da yake irin ko ajikina danshi bilhakki bega aibun maganar da yayi ba da har suke wannan cece kucen kallon shettima yayi yace to me kake jira baza kayi abun da yakamata ba sai ka kashe yar mutane wayasani ma ko kai ka tsorata ta da wannan gemun naka kamar bunsuraye ni sai yauma naqara kula dakyau da tace aljani sai naga kayi kama da aljannin kaga shikenan sai ku hadu aljana da aljani kaga gwara ma ka lallaba da ita bakasan wacce aljanarce zata qara zuwan maka ba dan ganin sun maida kai cikin su sunyi wuff dakai mijin aljana kayi sauri ka dubata karkayiwa kanka asara ni kaga tafiyata asha soyayyay lafiya kuma banda wuce gona da iri ajira afara daura aure tukunna karka jamata abun kunya acikin danginku yafada yana juyawa da niyar barin wajen kuma wallahi idan ka kalli fuskarsa baza kace shi yake zubar nan ba saboda fuskar nan tana nan yanda take ba annuri akanta ,
Mary dake labe tana sauraron su saura kadan dariya ta kwace mata sai tayi saurin barin wajen tana mamaki aranta daman wannan yana magana haka wlh tazata daga uhm sai uhm uhm sai kuma masifa ta zata iya abun da ya iya kenan ashe shima ba kanwar lasa bace tasan abun da akayi masa dazu yake ramawa lalle kam ya iya ramuwa tafasa tana sakin wani murmushi da ita kadai tasan ma'anar sa sannan taqara gaba abun ta barin falon ma tayi gaba daya tafita waje,
saurin ruqosa shettima yayi yana fama hade rai yace meye hakan dan Allah nida nayi maka ai bada aljanu na hadaka ba kadena hadani da aljanu banaso da ace ni aljanine iya zamana da kai ai da tuni kagane ko kataba gani nayi wani abun da yayi maka kama da na me aljanu bare kuma aljani da kanasa ai da tuni babu kai ganzu aduniya kai bama kai kadai ba da tuni nagama da danginka gaba daya kuma......hannu sam yadaga masa tare da cewa kai ni banason surutun banza kayi abun da zakayi inbhaka ba kuma inyi tafiya ta inbarka da ita yafada yana kwace rigarsa da yariqe ya koma kan kujera yazauna tare da dora qafa daya kan daya yasaka hannun sa yatsa daya abaki yana dan ciza kadan yana tattara hankalin sa gabadaya akan su yana jiran yaga ta yanda zai fara taba yarinyar danshi koda kudi baze iya taba koda yatsanta bare kuma jikinta wai me kake jira Allah zanyi tafiyata jiki babu kwari shettima ya juya yana tunanin ta yanda zai fara dan shima sai yanzu yafara tsoron taba tan runtse ido yayi yakai hannu sa wajen qirjinta kamar wanda zai taba garwashin wuta haka yakai hannuwansa duka biyu saida yayi addu'a sannan ya tattaro  iya qarfinsa yadanna ta saida yayi wajen sau uku sannan ya ya bude idon sa ganin yayi har yanzu bata mawo numfashi ba ruwan yaqara diba ya yayyafa mata shi afuska duk samma karde ba wani canji yanzu de shide baze iya kaita asibiti ba bare asaka mata oxeging kuma hanya daya ce ta rage da ake jawowa mutum numfashin sa batare da anje asibiti ba kuma shide baya jin zai iya hada baki da ita besan daga inda take ba juyawa yayi yakalli sameer da shima su yake kallo dan marairai cewa yayi yace kaga fa har yanzu bata kawo numfashi ba kuma da ranta zuciyarta na bugawa ba mutuwa tayi ba ya kake ganin za ayi ko mukaita asibitin sai aduba ta acan hararar sa yayi yace wlh ba inda zamu kai zaka duba kasa bakin ka kajawo mata mana ba matar ka bace wani bazan kallo da ya watsa masa da yakusan saka sam murmushi amma sai yadake yaqiyi ya maze ya maida hankalin sa kan wayar sa papa ne yafito daga dakin fitwarsa tasa shettima bece masa komai ba sai ya dubi papa yace papa har yanzu bata dawo hayyacin ta ba da alama ta tsorata ne sosai da yasata doguwar suma saidai kuma....da sauri sam ya dakatar dashi yace papa wallahi so yake yakashe muku yarinya yasan yanda zai mata ta dawo amma yakiyi wai qazamace bazai iyaba kuma papa idan beyi mata ba zata iya rasa ranta gaba daya sboda doguwar suma tayi kuma daga nan zata iya wucewa lahira hankalin papa atashe yace haba yarona yanzu ko ahanya ka tsinci yarinyar nan ai baza kaso ta tarasa rantaba yakamata kayi gaggagwar ceton ranta saboda hakkine akanka daka zama likita duk wanda ya mutu ta sanadin rashin bashi kulawarka to kaimafa Allah baze barka ba katai maki rayuwar wannan baiwar Allahn kaga marainiya ce abar a tausayawa ce kar kabiye wani qazanta ko wani surutu kawai ka taimake ta dan Allah badan halulinta ba kodan mu saikaga kaima Allah ya taimake ka kaji yaron kirki maza dan Allah ni bari in koma yana kaiwa nan be jira abun da shettiman zaice ba kawai ya wuce yabarsa agun,
sosai maganganun papa sukayi tasiri aransa ya cire komai yasa aiki zayi domin Allah badan kowa ba dan haka yanajin sam na tsokanar sa yayi banza dashi duba falon ya shiga yi can ya hango tissue kan dinning yaje yadauko yazo gabanta ya tsugunna sanna ya yago tissue din ya goge mata baqin kwalin da ta shafa akai saida yaga ya gogu sosai sannan ya ajiye tissue din tun awajen goge mata lebanta idan yazo gogewa bakinta yadan matsa sai haqoranta sai fito sai yaga kamar farin haqora yagani kawai sai yabude bakin nata dan tabatar da abun da yagani  ga mamakin sa sai yaga haqoranta farare tas ba alamar digon datti ajiki  jiyayi hankalin sa ya kwanta daman tunanin sa ko zai bude yaji wari ya fito kuma haqoran nata sunyi yellow amma sai yaga akasin haka wani qurawa bakin nata ido yayi sai yaga kamar yansan shi amma baze ce ga inda yasani ba kawai yayi mishi kama da bakin da yasani ne kawar da tunanin yayi ttare da miqewa tsaye sai kawai ya rufe ido yasa hannu  ya toshe mata hanci sannan yasa dayan hannun yadan buda bakin sai kawai ya dora nasa bakin akan nata yafara hura mata iska tare da jawo nata numfashin yayi wajen 3 minutes yana jawo mata numfashin kafin yaji ta sauke ajiyar zuciya qara qarfin hurawar yayi lokaci guda ta sauke wata nauyayyiyar ajiyar zuciya alamunde numfashin nata yadawo jinkin ta sakin hancin nata yayi tare da dagowa zai cire bakinshi sai kawai yaji anriqe mishi lip din qasa da haqori zaro ido yayi saboda yaji zafin riqon da tayi masa sameer ne yadanyi gyaran murya da gefen idon sa yakkali inda yaji sam yayi gyaran muryar sai yagansa akansu daf dasu qara kan bakin sa yayi yaji still de bata saki ba dayan hannun sa yasa yadaketa agefen kafadar ta zafin da tajine yasata saurin dawowa hayyacin sa tare da sakar masa baki ita batama san me take ba lokaci daya ta bude idon ta tana budewa ta saukesu akan sa wanda shima jin ta sakesa yasa shi kallon fuskar ta zubawa juna ido sukayi kafin tayi saurin janye idon ta akansa gabanta na dukan uku uku fargaba da tashin hankali na rufar mata duk alokaci guda tunanin ta  yakasa yarda da abun datagani shin me yakawosa gidan darauta kuma me yakeyi akanta shikenan yanzu yagano ko ita wacece ta shiga ukun ta karde ace dan gidan ne shima inkwa hakan takasan ce gaske tana cikin matsala dan zai iya tona mata asiri tasan dole yacewa mutane yasanta yanzu yazatayi wacce mafita zata bi gashi kuma intace zatayi masa magana ta roqeshi kar yafada ya rufa mata asiri sannan tagaya masa gaskiyar abun da tazo yi wani zai iya ganewa gashima kuma suna cikin mutane taya zata fara tarar sa,
ganin ta tafi duniyar tunani bata tare da wannan duniyar yasa shettima cewa sannu ya jikin bata kalle sa ba kawai ta daga masa kai tare da yunqurawa zata tashi yayi saurin dakatar da ita yace kar kitashi kwanta ki huta komawa tayi ta kwanta tare da rude idonta gudun kar yagane ta dan taga alamar duk yanda akayi be ganeta ba sakamakon kwalliyar datayi,
miqewa yayi yana maida dubansa kan sam yana tasowa yaga sam yayi saurin maida wayarsa aljihu da kallon tuhuma yabisa dan yaga alamun rashin gaskiya ahakan da yayi sam ma kallon sa yayi tare da daga masa gira daya gace yane naga kawani tsatstsare ni da ido bafa itabace yafa da tare da satar kallon Azeema da ta rufe ido saurin kawar da idon sa yayi akanta danma angoge kwalliyar bakin sai batayi abun tsoro ba da yawa amma de duk da haka shide baze iya jurar kallon ta,
shettima ne yace me kayi muga wayar yace daman nataba baka wayata mema zakayi da ita kana zargina ne shettima yace eh wlh banyarda da kaiba daukar mu kayi ko kafada yadaga tare da tabe baki yace akan wane dalili zanyi muku hoto yafada tare da komawa kan kujera ya hakimce tare da mazewa kamar bashi yayi maganar ba,
ajiayar zuciya shettima ya sauke duk dade begama yarda dashi ba amma sai yaji hankain sa ya kwanta tare da kawar da maganar ma aransa har ya juya zai je ya kirawo su papa kawai sai yaji qarar wayar sa alamar sako ya shigo dakatawa yayi da tafiyar yasaka hannu aljihu tare da zaro wayar dan ganin message din da ya shigo masa private number yagani an turo masa da sako da sauri ya bude yana bidewa yaga anrubuto masa saqo da manyan baqi,
       """KADUBA WHATSAPP DINKA YANZUNNAN ZAKA GA SAQO""

Hannun sa har karkarwa yake wajen budewa datar sa ya shiga WhatsApp yana shiga messages suka fara shigowa amma ga mamakin sa bega sabuwar number ba har yaja tsaki zai fita daga WhatsApp din sai yaga saqon my man ya shigo be dubaba yajuyo ya kalle sa sai yaga bama ya falon har ya fita daga ciki hakalin sa ya maida kan wayar sannan ya bude message din sameer dan ganin abun da yaturo masa saboda begane rubutun dayayi ba aqarshe yaga de 3  messages besan saura biyun me ya turo ba da haka yabude kanasa tsaye danshi har alokacin ransa bai kawo masa komai ba saida idon sa yasauka akan video da hoto guda daya amma basu gama budewa ba saboda ahaka ya saita wayar sa duk hoto ko video sai yayi downloading dinsa dakan sa shiyasa bega meye ba sai kawai ya dannan videon gabansa ne yafadi ganin sa kan yarinyar da yataimaka ashe tun lokacin da yake danna mata qirji kuma dake ta baya ya dauka sai ka rants wani abun yake aikatawa sai lokacin da ga tsugunna yana goge mata baki da likacin da ya bude mata baki dan ganin farare ne ko

8 / 74