Sarki Sameer 2 Wasa Farin Girki By Yaya Azeema

Author :  Ayshacool Category :  Love

Chapter   3 / 74

6K to 9K   out of 221K words

amma duk sanda nasamu kudi zata dena zuwa ranar naga murna kamar me tundaga nan tafara aiki a wani gida makotanmu kuma suna biya mata kudin makarantar da duk wani abu da ake bukata suna biya mata bata da matsalar a bangaren karatun ta saidai tana fuskan tar takura abangaren matar gidan da kuma yarinyar gidan basu da mutunci har dukan tama sunayi amma ita bata jin hakan burinta kawai karatun ta inde zasu biya mata bata damuwa da dukansu ko zagin da cin mutuncin ba irin wanda basa mata tun tana boye min har nafara fahimta kuma nayi nayi ta dena amma batajin magana saboda taurin kanta abun da sukayi mata na aarshene yasa nace baza ta qara zuwa ba shine kuma sanadin haduwar su da Aliyu saboda matar da ze aura agidan take yana zuwa gidan anan suka saba da Ameesha har takai ga yasan abun da take fuskanta agidan shiyasa yace inbashi zai dauke ta ta komo hannun sa ta dawo gidan su da zama ni kuma nace bazan basa ba saboda banyarda dashi ba a lokacin saida nagade da gaske yake har yaje ya taho da mahaifiyar sa kuma naga nasanta ta taba taimakona shiyasa kawai na amince dasu akan zamu bisu,
Ranar da zamu tafi itace ranar da mutanan suka sake dawowa wajena akan sun gane yarinyar wajena yar sameer ce bansan wayaga ya musuba bansan ya akai suka gane ba nabasu hakuri akan su rabu da ita zan basu duk abun da sukeso amma basu ji hartakai ga sunyi mata abun da yayi sanadin kwanciyar ta a asibitin ku taqarasa fada tare da nuna su da yatsa sannan tace to kunde ji ko mu suwaye kuma mahaifin Ameesha yana raye mijina kuma bansani ba yana raye ko baya raye takaddu kuma da koman sa da ya mallaka har yanzu suna gurina
basu samu damar karba ba kuma basu dena bibiyata ba nasan yanzu haka basu san Ameesha na raye ba sundauka ta mutu bansan me muka tsare musu ba haryanzu kuma bangane suwaye ba saidai tunda gaku kinji sai muhadu ku taimaka min mugano ko suwaye Amma sai munyi ahankali sai munbi kmai a sannu saboda ba qaramin shirine da suba kuma abun lurar ma ba mutum daya bane suma duk yan aikene a kwai wanda yake sakasu  amma gano ko waye ba qaramin aiki bane sai munshirya muma shiri ba dan qarami ba shiru tayi tana jiran jin amsarsu,
Amma shiru falon ya dauka babu wanda yabiya budar baki yayi magana kowa da abun da yake sakawa da yanda zasu bollowa lamarin da tunanin suma gabadaya ya dauke basu san wane irin tunani zasuyi ba akan wannan lamarin da suke jinsa kamar almara kamar ta tsuniya shiru bakajin qarar komai sai kukan Ameesha da take jikin Ammi a kwance tana faman shashshekar kuka kamar ranta zai fita tunda aka fara bada labarin take kuka dan wasu magangnun ma sama sama take jinsu bakomai take fahimta ba dan tayi alaqawarin ko kowa be tsaya mata ba sai ta dauke fansa da kanta da hannun ta duk wanda da sa hannunsa aka kashe mata mahaifiya sannan ake azabatar da mahaifinta baza ta barsba da halin da aka jefa rayuwarta da ta sauran bayin Allah da basuji ba basu gani ba bazata taba yafe musu ba kuma saita dauki fansa akai da kanta wannan alqawari ta daukarwa kanta.........

Finally yaude dadda tagama bada labari yanzu wasa zai fara da zafi zafi kowa sai ya gyara zama dan ganin yanda za afara wasan
[4/27, 9:12 PM] #momyn twins#: ❤XEEMAT___LOVE❤

💅SARKI SAMEER...💅
             (wasa farin girki)

                 *Book 2*
    
    *sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200  bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526*

                         🅿5&6
Bismilah.......✍

____________*AZEEMA*
        Ganin duk sun zuba mata ido yasa tayi saurin sunnar da kanta qasa tana wasa da yatsun hannun ta wani bafade ya daka mata tsawa da cewa ke zonan dan ubanki daga ina kike wacece ke jiki ma kyarma ta daga qafa da kyar amma sai taji takasa tafiya saida ya qara dakama ta wata tsawar bata san lokacin da ta qaraso gurin sa ba zubewa tayi a wajen sai kawai ta fashe da kuka shide sarki tare da wasu mutanen har sunyi gaba saura mutum biyu awajen,
cikin kuka tace dan Allah kuyi hamuri ni marainiya ce iyayena duk sun mutu shine nazo nan ataimakamin daya yace to waya baki iznin shigowa ko ance miki nan gidan mabarata ne kai ta girgiza musu tare da cewa a'a ammade na tambaya na shigo me gadi ne yace inzo abani abinci yau kwana na biyu banci komai ba sai ruwa nake shi dan karku koreni ku taimaka min kumin rai bani da inda zan iya zuwa neman taimako da ya wuce nan wanine ya daga hannu zai kifa mata mari akayi saurin dakatar dashi tsayawa yayi tare da juyawa danganin me maganar duk dade daman yagane muryar Amma ce (maman 'yan biyu) itace ta qaraso wajen tace me nake gani haka wannan 'yar yarinyar zaka daka tafada tare da saka hannu ta dago da Azeema tsaye tace yarib me yake tafe dake nanmade cike da kuka tayi mata bayanin abun da yakawota bayan Amma nagama jin labarin nata sai tacewa muta nan suje kawai suka juya sukatafi itakuma sai tace to ya isa haka share hawayen ki zan taimaka miki kinzo inda ake taimako zo muje tafada tare da ruqon hannun ta suka fara tafiya,
ran Azeema fari tas dan ji take kamar ta kama tsalle awajen saboda murna da kyar take iya riqe murmushin da yakeson kwace mata dadi be gama cika ta ba saida ta ganta acikin falon Amma anzaunar da ita akan kujera wani irin farin cike ne yasake lullubeta wanda duk son dannewar ta idan ka qura mata ido sai ka fahimci tana cikin farin ciki  bayan ta zaunar da ita sai takira wata jakadiya tace ga wannan yarinyar nan kije da ita dakinki tayi wanka kisa ma mata kayan da zata saka sannan kibata abinci taci ta qoshi sai ki kawo min ita zamuyi magana da sauri jakadiyar ta amsa da to tare da cewa Azeema tazo su tafi tashi tayi tabi bayan ta suka bi wata hanya suka bar falon,

Amma zama tayi a falon tana jiransu ta tausayawa yarinyar  kuma hakan nan taji jinin ta ya hdu da na yarinyar yarinyar ta kwanta mata arai tana gurin bata tashiba har suka gama abun da zasuyi suka dawo falon,
Jikin ta sanye da wani yadi me dan ado sun mata kyau saidai kuma sunyi mata yawa sosai kana ganin zakasan ba natabane kusa da Amma ta dawo ta zauna a qasan qafafun ta tace gani saida Amma tagama qare mata kallo sannan tace tashi ki zauna anan ki saki jikin ki kisa aranki kamar agindan ku kike kije ki kwanta zuwa dare zan nemeki domin in gabatar dake awajem wasu mutanan  sannan kema ina bukatar qarin bayani daga gare ki Azeema tace in Allah ya yarda nagode sosai Allah ya biyaki da gidan aljanna Allah yasaka da alkjairi bansan da wane baki zanyj amfani dashi wajen gode miki ba domin kimga ma yi min komai nadade ina yawo a bola ni kadai bani da kowa bansan kowa ba amma yanzu gashi lolaci daya nasamu gatan da ban taba thnani zan sameshi ba a rayuwata na dauka ahaka zan qare rayuwata har in mutu ashe akwai wannan ranan ashe zan samu wata uwar sai kawai ta fashe da kuka kamar gaske (lol😂)
sosai Amma taji taqara bata tausayi kuma taji ta yarda da ita rarrashin ta ta shiga yi tace ya isa haka kishare hawayenki kidena tuna baya abun da ya wuce ya riga da ya wuce ba ason ana tuna abun da yariga ya wuce kinji ni kai ta daga mata sannan a hankali ta qara furta na gode,
Amma ce tacewa jakadiyar ja hannun ta kuje ta kwanta ki qara kwantar mata da hankali har sai kinga tayi bacci jakadiya tace to kawai amma ita yarinyar ko kadan bata kwanta mata ba dan ba yanda zatayi ne amma da ko kallon inda take bazatayi ba wai ta rarrasheta za aga rarrashi kuwa hannun ta ta kamo suka tafi suna zuwa dakin ta saketa tace gashi nan inkinga dama ki fashe ma ba ruwana da kukan ki kitayi tana gama gadar haka ta gita daga dakin bata san maganar ta ba ko a kwalar rigarta tana ganin ta fitan ma sai kawai tafara tsallen murna har da dan taka rawa sannan ta fada kan katifar waccen matar da ta fahimci bata da mutunci zaman su bazauyiyu ba ta dadin rai amma ita ba itace agaban ta ba har ta kwanta sai kuma tayi sauri ta tashi ta shiga bandaki tasaka saqata sannan ta zaro wayar ta takira saleem aikwa bugu daya kamar jira yake yadaga kiran nata tare da cewa hello auta itamurya qasa qasa tace yayana ya kk har kaje gida yaca a'a na wuce aiki gashima nakasa aikin sai faman tunaninki nake kinshiga gidanne tace eh yay wlh kama dena tunani nasamu gurin zama nande ta kwashe komai ta bashi labari shima yaki dadin jin batasha wata wahala ba sannan yace keda me yakaiki kiran sunana da sarki ya sa ankoreki tace yaya wlh baza ka ganeba kuna kama sosai ne amma watakil ko dan nayi kewarka ne yasa naga kuna kamar yace ai hakanne ma a ina zakiga me kama dani agidan sarauta mu da ko digo bamu da alaqa da  sarauta bare ace ko jinine yasa kamar kawaide idon kine yake miki gizo tace eh nima abun da nayi tunani kenan gashi nakusa jawowa a min dukan tsiya a koroni Allah ya taimakeni ya kawo min baiwar Allah nan wallahi tana da mutunci sosai saleem yace to Allah yabaki sa'ar cin nasarar abun da kikaje nema Allah yasa yanda kika shiga lafiya Allah ya fito mana dake lafiya  tace Ameen sannan yace bari inkira mama ingaya mata kinsan iya rabuwar mu dake ta kirani yafi sau goma tanaso taji halin dakike ciki tace tode ka kaimata labari me dadi kace ta kwantar da hankalin ta amma fa naga masarautar da girma nasan kafin ma muhadu da baba zan dade kude kawai ku tayani da addu'a Allah yasa inyi nasara kuma Allah yasa kar asirina ya tonu,
yace mata In sha Allah ma bawanda zai sani duk tsawon lokacin da zaki dauka har kije kidawo Amma auta makarantar kifa kinga baku dade da komawa ba za a wuce ki karatu da yawa gashi bamusan adadin kwanakin da zaki dauka ba bare inje can makarantar in fada musu ko kina ganin ba matsala saida ta dan numfasa sannan tace yaya kar ka damu da karatuna karatu zai jira ni duk sanda nayi niyar yi zanyi amma wannan damar ita kadaice mafita agaremu bamu da hanyar da ta fita idan muka bari ta kubuce mana shikenan kamar munrasa mahaifin mune har abada dan haka ka ajiye komai agefe batun karatuna ka kamanta dashi duk daren dadewa indai da raina da lafiyata zan yishi karkadamu da rashin yina yanzu kaji yayana,
to shikenan auta Allah yataimakeki yabaki ikon cika abun dakikai niya zan gaya mata duk yanda mukai dake sai anjima karfa kibari akamaki da waya kinsan dole zargi ya shigo indai aka ganki da ita bare kuma aji kina waya shikenan ba wanda zai qara yarda dake,
eh hakane kuma yanzuma  ai ina bandaki kuma dakin ba kowa sai anjima kar matar tadawo ta kamani nasan bazata rufan asiri ba dan na fahimce bata batason zamana tunda ta fara ganina anjima ma idan nasamu lokaci naga ni kadaice zan kiraka sai ka hadani da mama mugaisa yace to shikenan sai anjima sallama sukayi sannan ta fito daga bandakin gaban tane yafadi ganin matar nan adakin amma bisa ga dukkan alamau kamar bataji me tace ba bade tasani ba tunda taaga hankalin tama yana wani wajen daban kuma yanda take magana ba lalle bane ma aji taba guri tasamu ta zauna sai kuma ta kwanta tayi lamo kamar mejin bacci idon ta kwa a kenkeshe yake ba alamar baci acikin su kawai dai ta tafi duniyar tunani tana tunanin rayuwar da zata fuskan ya na wani lokaci yau gata acikin gidan sarauta a kwanace amatsayin wacce za ataimakawa wacce tayi qarya tashigo gidan sai kuma tafara tunanin yanzu idan asirin ta ya tonufa aka kamata ita makaryaciya ce wane hukunci zasuyi mata ita kadai dai sai tunane tunane take ahaka har bacci barawo ya salallabo ya suya sureta bata farka ba sai wajen qarge uku shima jakadiya ce ta tashe ta daga baccin saboda Amma ce tace tazo ta tasheta sannan ta kawo mata abinci amma da bazata tasheta ba tana farkawa taje tayo alwala tafara yin sallah sannan tazo taci abincinta hankali kwance taci ta qoshi tayi nak sannan ta ture abincin gefe tana so ta tambayi jakadiya zata iya fita amma tana jin tsoro kar ace daga zuwan ta bazata iya bari akirata ba shiyasa kawai ta hakura taci gaba da zama ita kadai shiru ba uhm bare uhm uhm dan zuwa lokacin ma matar har ta gita daga dakin ita kadai ta rage adakin,

                *$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$*

      *AMEESHA*
da gudu ta tashi daga kan Ammi ta koma wajen dadda tana zuwa ta rungume ta tare da fashewa da wani kukan cikin kuka tace dadda kiyi hakuri da irin abubuwan danayi miki ashe haka kisha wahala akan iyayena da kuma ni kaina rashin sani yasa har nake yi miki wasu abubuwan dan Allah ki yafe min duk abun da nayi miki bazan qaraba shafa bayanta tayi tare da cewa ya isa haka ni baki min komai ba hasalima ni yakamata in baki hakuri tunda duk ni ce silar dayasa har suka kusan kashe ki baniya yin komai ba akai a'a dadda karma kice haka duk wani qoqari kinyi akaina kuma kina kan yi hannu dadda tasa ta raba ta da jikin ta sannan ta share mata hawayen ta kana tace ya isa haka ki manta da komai yanzu nasamu in tayi in sha Allahu zaki ga mahaifin ki duk inda yake zamu nemo miki shi adaina yi miki gorin mahaifi ko kai ta daga mata tare da cewa dadda to yaushe zan ganshi wlh harna matsu inganshi ashede ina da uba ake cemin bani dashi aikwa yana dawowa gareni zanje innunawa aunty  Rasheeda da mom suganshi sudena zagina dadda tace kwarai kuwa shalelena daga lokacin ba wanda zai qara zaginki akan uba saboda naki ubanma yafi na wasu,
ganin de alamaun sun mantama da zaman si agun yasa hajiya yin gyaran murya batare da tace komai ba dagowa sukayi gaba dayan su suna fuskan tar su Ameesha ce ta kalli bossay tace yaya bossay ai zaka kaini wajen aunty Rasheeda ingaya mata ina da mahaifi ko mahaifita kuma tarasu tun ina qarama tana qarasa maganar kuma sai jikin ta yaqara yin sanyi tunawa da yanzufa bata da uwa kenan ita marainiya ce kula da hakan da bossay yayi ne  yasa yayi saurin tashi daga inda yake yakoma kusa da ita yazauna tare da ruqo hannun ta sannan yace karki qara yin kuka yanzu bakiga  nan gurin gaba daya iyayen ki bane dukan su zasu daukeki kamar 'yar cikin su daga yanzu baza ki qara neman wani abu kirasa ba uwa sai wacce kika zabama gasunan ga kuma daddar ki akusa dake itama tamkar uwa take kula dake dan haka karki qarajin ba dadi agame da mahaifiyar ki kiyi mata addu'a kawai kinji meesha na kai ta daga masa tare da dan qaqaro murmushin yake da iyakacin sa kan labba ahakanli tana kallonsa tace thanks shima murmushin ya mayar mata zai qara magana kenan Ammi tayi sairin  katsesu da cewa yanzude komai ya kusan zuwa qarshe kamata yayi mu tattauna akan yanda za abullowa al'amarin ko bahaka ba hajiya, hajiya tace eh hakane gwara asan abunyi yanzu ku yakuke ganin za ayi duk kunyi shiru ba wanda yace komai  tafada tana kallon su shettima shiru sukayi sai daga bisani sannan shettima yace hajiya ni wlh bansan ma mezan ceba dan wlh kaina yagama daurewa gabadaya akan wannan lamarin tace yama kunce tunda kukazo kuka tambaya aka baku labari ai dole ku tsaya tsayin daka ganin komai ya daidaita tunda kune maza daman mace bazata iya ba dole saida namiji aciki tana kaiwa qarahen maganar ta maida kanta kan SAM da yayi zurfi cikin tunani dan hankalin sama gaba daya ba akansu yake ba saida hajiya ta tabashi tace to kai kuma fa me zakace akan wannan labarin ya kake ganin za ayi dan girgiza kansa yayi tare da maida hankalin sa gareta sannan yace tunanin da nakeyi kenan inason yin dogon nazari akan maganganun ta kubamu lokaci zamuyi shawara muga ta ina yakamata mufara Ammi tace to hakan ma yayi daman dole sai anyi dogon nazari akai hajiya tace hakane wlh abunne duk wani iri danni labarin ma ba komai na fahimta ba kafin ingama tantance wannan sai inji wani abun da yafi nabaya abunde sai ahankali ,
Sam ne yace kar kudamu kubar komai a hannun mu zamuyi komai  maida dubansa yayi ga dadda da itama hankalin ta na kansu sannan yace yauwa dada kike ko dady hararar sa tayi tace kaifa matsalata daki kenan naga alamar baza mushirya dakaiba ka rainani wlh to kairani da hadizatu na kawai kai tsaye da ka tsaya kana lalata min suna yanzu inbanda abu irin naka ina sunan dadda yayi kama da dada  ko dady kanade sane kawai daman dan kasani magana ne  shiyasa kafadi haka to ka kyauta banza yayi da ita be tanka mata ba saida yaji tayi shiru sannan yace what ever de ni banda lokacinki kinajina tambayoyi zan miki tace to inajinka dan ta fahimci kamar yana

3 / 74