Sarki Sameer 2 Wasa Farin Girki By Yaya Azeema

Author :  Ayshacool Category :  Love

Chapter   56 / 74

165K to 168K   out of 221K words

na kallon suna gulmar su babu dai wanda ya iya tarar su yace musu wani abun dan ansan halin hamza yanzu zaici uban mutum ko waye shi shiyasa saidai suyi abayan idon sa babu wanda ya isa yayi agaban sa,

saida sukaje wajen wata kwana sannan yace ta tsaya anan bari yaje ya kira shi tace a'a mutafi tare kawai ni bazan iya tsayawa anan ba naga tunda muka taho yan sa'ido sunyi yawa bana son wani yayi magana iadan suka ganni anan gurin duk da nasan idan nashiga cikin ma zan kara jawa kaina magana ammadai gwanda hakan da wasu suganni nikadai anan,

washe baki yayi yace to shikenan muje nima zanso haka daman abun da yasa nace ki tsaya nayi tunanin ko baza kiso shigar ba,

mezai hanani kwa shiga tunda har nataho ai shiga bazata min wahala ba,

to godiya nake muje gaba yayi ta ashiga binsa abaya har suka karasa bangaren su,

abakin kofar suka tsaya sai hamza ya kwankwasa kofar tare da cewa baba yi sauri ka bude,

shiru basuji muryar baba dan haka sai yatura kofar yasakai ciki yashiga sannan yace ta shigo ganin adakin yayi babu kowa atunanin sa ko bandaki yashi ga dan haka sai yadan nuna mata wani kan benci dake cikin dakin daga gefe yace ta zauna akai,

shiru shiru baba bai fitoba kuma baiji motsin ruwa ba sai yadan matsa kusa da kofar yace "baba kana ciki kuwa shiru nan ma dan haka sai ya kwankwasa kofar amma baiji motsiba sai kawai yatura kofar wayam baba baya ciki,

kashhh yafada tare da juyowa yana kallon ta yace ashe duk wannan jiran baya ciki ko ina yatafi anan fa na tafi nabarsa akwance yace min baya son fita ba inda zashi ashe ya canza ra'ayi ya fita bari inje induboshi ki zauna anna kijirani yanzu zan dawo kinji ko,

da har zatabishi sai kuma dai kawai ta tsaya tace to adawo lafiya amma kayi sauri,

yace yanzu kuwa ai nasan ba nisa yayi ba yafada yana fida daga dakin da sauri,

fitar keda wuya yana dan yin wata kwana kawai sai yaga dandazon fadawa suna tunakarowa wajen sa suna nuna sa da hannu,

cak ya tsaya yana jiran karasowar su yaji dame suke tafe,

suna karaso basu jira wata wataba bazato ba tsammani kawai yaji sunyi sama dashi duk son nuna karfin sa wajen kwaton kansa amma ina yakasa sarkin yawa yafi sarki karfi haka suka dauke sa cak sukayi hanyar fada dashi....,

agaban sarki suka dire sa sannan suka ƙara komawa ba jimawa sai gashi sun shigo da Azeema ciki still dai ƙara fita sukayi sai gashi sun ƙara dawowa yanzu kuma baba suka ƙara shigowa dashi loƙacin da suka shigo da baba su Azeema kansu na ƙasa domin indai kana gaban sarki baka isa ka iya ɗaga kanka ba,

shima bayan an ajiyesa ya sunkuyar da kai yana tunanin me kuma yayi dan hakannan yana zaman sa awajen wata bishiya sukaje suka kamosa yasan ko ya tambaye suma ba amsa zai samu ba dan haka yayi shiru bai tambaya ba,

ran sarki yagama ɓaci inyayi dubu to duka ya ɓaci domin ƙarar su aka kawo wai angan su tare sun shiga ɗaki suna baɗala duk wani halin hamza da yakeyi Saida aka gaya masa da rashin wulaƙancin da yakewa fulani shi duk bai san abun dake faruwa ba sai yau,

dan haka baijira jin ta bakin suba ya umarci ta afara yiwa Hamza dukan mutuwa sai anga yadain motsi sanann akoma kan tsohon shima ayi masa duka mutuwa sai anga baya motsi saboda ance shiyake zuga Hamza yake yin duk abun da yaga dama sannan itama yarinyar ayi mata har sai ta daina motsi sannan akwashe su aje can dajin masarauta a haƙa rami me zurfi asaka su gaba ɗayan su aci arufe da ƙasa,

jin irin wannan hukuncin ba ƙaramin ɗaga musu hankali yayi ba gaba ɗayan su domin hatta Hamza yau ya tsorata da jin wannan abun ko ba agaya masaba yasan munfurcin su akai gashi kuma mutanen da zasuyi dukan hayar su sarki yasa akayi masa manyan mutane ne ƙarfafa bama na cikin masarautar bane bare yace zai iya dasu yasan sunfi ƙarfin sa bazai iya ƙwatar kansa ba gashi kuma abun da yafi tsaya masa arai shine jin za ataɓa baba da kuma masoyiyar sa yanzu wazai taimakawa acikinsu yasan muddin akayi musu wannan dukan tofa babu me rayuwa acikin su duk sai sun rasa rayukansu yanzu ta ina zai samo mafita yana wannan tunanin bai gama samo mafita ba yaji anfara sauke masa bulale mutane sunfi biyar ko wanne ɗauke da tasa wasuma da katako suke dukan sa hannun yasa yana kare kansa tare da runtse idon sa duka ta ko ina yimasa suke kan kace me jikin sa har yafara farfashewa jini na fita daga jikin sa ana dukan sa yana jin zafin amma hangowa yake anayiwa su baba bare Azeema da take mace shi kansa ya yakejin zafinta bare kuma ace su ake daka tausayin sune yakama sa duk dauriyar sa da jarumtar sa baisan loƙacin da hawaye suka fara saukowa daga idon saba,

Azeema da taji dukan yayi yawa duk da atsorace take amma batasan loƙacin da wata jarumta tazo mataba yaji bazata iya ci gaba da jin hakan ba duk da aƙulle idon ta suke bata gani amma kunnuwan ta suna jiyo mata ƙarar saukar bulalen da kata kwaye tun tana sa ran zasu daina hartagaji da sai rai fuskar ta kwa ta gama wankewa da hawaye, tagama shiga tashin hankali bata taɓa tunanin muguntar tasu takai haka ba sai yau ta tabbatar da cewa suɗin azzalumai ne basu da imani,

aɓangaren baba ma hakan take baba ya tsinci kansa cikin tashin hankalin da bai taɓa shiga ba tunda yake dan ko dukan da akayi masa ranar da yafara zuwa baikai ko rabin wannan bai kamata ace yana kallon wannan yaron cikin wannan yanayin ba duk da yasan shima za azo kansa amma ayanzu dai shi yake tausayawa jiyayi bazai iya cigaba da kalla ba gwanda ya shiga shima su haɗasu loƙaci guda idanma kashe sunne su kashe su atare su huta kamar haɗin baki atare Azeema da baba suka miƙe cike da kwarin gwiwa suka nufi gurin Hamza duk da su kansu sun san baza su taɓa ƙwatan saba daga hannun su,

Hamza da zaman yagagara har yakai ga kwanciya ƙasa tun yana kare kansa har yadaina domin babu inda yarage ajikin sa da ba adaka ba amma duk da halin da yake ciki hakan bai hanasa ganin su baba zasuyo kansa cikin wahalalliyar murya yace kar kuzo karki zo amma ina bashin zasu dakata kuma duk wannan abun tsakanin baba da Azeema babu wanda yakalli ɗan uwansa gaba ɗaya hankalin su yana kan hamza,

suna ƙarasawa baba ya durƙusa kan hamza dan sukan da ake masa yadawo kan gadon bayan sa ɗaya ne daga cikinsu ya riƙe Azeema tun kan takai gare su,

wani kuma yasa hannu ɗaya ya finciko baba daga kan hamza yana ɗagosa ya ɗauke sa da mari atake jin baba yaɗauke gaba ɗaya idon sa suka fara ganin dishi dishi ɗagowar da akayi masane yasa Azeema ganin fuskar sa amugun haukace ta ƙwace jikin ta daga hannun ɗayan zatayi kan baba yayi saurin tiƙeta ƙam yanda bazata iya ƙwacewa ba,

wanda ya riƙe baba ne yaƙara ɗaga katakon hannun sa ya bugawa baba akai take baba yatafi Luu yafaɗi aƙasa,

da ƙarfi Azeema tace babaaaaaa!!!!!!!!

muryarta Saida ta karaɗe duka cikin fadar ƙoƙarin ƙwace kanta take amma takasa sai fusge fusge take tana cizonsa da ya ƙushinsa amma yaƙi sakin ta duk tabi ta fice daga hayyacin ta ta koma kamar zararriya hawaye kwa zubowa kawai suke kamar anjima famfo,

wani rin wurgi mutumin yayi da ita ta faɗin ƙasa kan ta ya bugu da bango amma duk da azabar da taji haka ta ƙara tasowa da gudu tayi kan baba tana daf da ƙarasawa wani yasaka mata ƙafa tafaɗi aƙasa faɗuwar da tayi saida bakinfa yafashe amma duk dahaka ta mahaifinta take so take kawai taje wajen sa da rarrafe tafara jan jikinta zata ƙarasa wajen sa daidai kan ya tsunta wani ya taka mata shi da iya ƙarfin sa yataka duka hannu biyun, ƙara tasaki tare da ƙara komawa ta kwanta tana kallon ya tsunta dan atunanin ta ko suncire ma gaba ɗaya, kuka sosai ta fashe dashi,

duk abun da ke faruwa duk sarki na kallon su kuma hakan nayi masa daɗi,

dake yanzu hankalin su baya kan Hamza hakan yabawa Hamza damar ɗaga hannun sa da ƙyar yasakashi a aljihun wando sannan ya lalubo wata ƴar ƙaramar waya da baza kataɓama tunanin waya bace a ɓoye ya shiga daddannata batare da yana kallon taba ya daddana wasu nambobi sannan ya dannawa number kira kuma yaskata a hansfree sannan ya danneta nan take ta shiga ringing da ƙarfi bugu biyu aka ɗaga yana jin anɗaga yayi dauriya da ƙyar ya iya buɗe bakin sa tare da ɗan ɗaga murya sama yace ummaaa kiyi sauri kizo akwai matsala zasu kashe mu,

cike da ɓacin rai muryar wacce aka kira da umma tace suwaye kuma kana ina!?

"cikin fada.............✍️✍️✍️


"sainaga ruwan comment yaseen zanyi typing gobe idan kuma kuka naɗai hannun ku kuka ƙiyi nima zan naɗe nawa naƙi yi gobe💃💃💃💃💃😜😜


                   💖NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'S💖

*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
     👇👇👇👇

*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
       by(ster lady)

*2,GIDAN AUNTY*
       by(mss lee)

*3,SARKI SAMEER*
      by(xeemat....love)

*4, JINI DAYA*
      by(mrs bbk)

*5,YA FITA ZAKKA*
       by(mum Sayyid)
 
*6,BABY  
      by(mhiz innocent)
         [7/15, 8:23 PM] #momyn twins#:   ❤XEEMAT___LOVE❤

💅SARKI SAMEER...💅
             (wasa farin girki)

              
   💖*the talent troupe writer's*💖

                 *Book 2*
    
    *sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200  bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526*

                        🅿️ 89

✨الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر✨✨

✨بسملله الراحمن الرحيم✨✨

Bismilah............✍️

 
     
________*RASHEEDA*😜😜🤣

"zaune suke ita da ƙawayen ta wajen susu biyar ita ta shida ko wacce taci uwar kwalliya sun saka kaya ɗamammu mayafai akafaɗa ga ɗaurin ɗan kwali ko wacce da kalar nata saikace masu zuwa gidan biki saɓanin  Rasheeda da take sanye da doguwar riga kawai ta ɗan ɗora mayafin kanta tare da ɗan zamashi kaɗan gashin ta yafito ba laifi itama fa kyakkyawa ce son kowa ƙin wanda ya rasa,suna cikin wani restaurants ko wacce gaban ta cike da abinci me rai da lafiya da sukayi order awajen bakajin bakin kowa saboda cin abincin da sukeyi kowa hankalin sa nakan kwanansa banda Rasheeda da tayi zaune tana kallon su  saboda ita bata cin abincin sukaɗai ta siyawa ita banda ita ake ci tanaso sugama su tashi daga gurin dan ji take zaman gurin ya isheta dandai sun takura matane shiyasa suka fito adaren nan suɗin ƙawayen tane da suka fara zuwa tunyanzu ace warsu gwara suzo ayi komai dasu daman kuma ita takirasu suzo afara shirye shiryen biki saboda sai anyi kwana goma cif ana kwasar sabada dan haka dole sai anfara shiri sa wuri, duk yau sukazo daga gida jensu suka sauka agindasu bayan sungama hutawane suka sakata agaba sai takawo restaurant dan anan suke sha'awar suci abinci yau saida tace dasu ma zata saka ayo musu order amma sukace su sunfi so suje da kansu dan haka bayanda ta iya dole ta kwasosu amota suka fito bayan sun fito ɗin ma zata kaisu wani waje ɗaya daga cikin su tagaya mata ai ga gurin da suke son zuwa wajen babban restaurant aduk cikin kano babu restaurant irin sa yafi kowanne tsaruwa da tsada da komai da komai saboda ko baƙi akai daga wasu ƙasashen ko kuma masu kuɗin garin da ƴan ƙarya duk nan suke zuwa gurin yayi fice ako ina da ina kowa yasanshi sunan gurin(XEEMAT RESTAURANT) ga masu son zuwa sai su gaggauta zuwa dan bawa idon su abinci suga tsaruwar gurin😜😜,

ɗaya daga cikin sune tafara gamawa ta ɗau tissue ta goge bakinta sannan tace nagama saura ku wata tace nima na kusa gamawa ai bajimawa mutum biyu suka ƙara gamawa yarage saura mutum biyu su gama suma kuma sun kusa gamawa dan ma yanga suka tsaya da tuni sun gama,

cikin zaro ido ɗaya daga cikin su ta furta "wow!! oh my gosh tafaɗa tana yarfa hannu,
duk ɗagowa sukayi suna kallon ta ɗaya ta taɓota tace zee yadai me kika gano saboda sunjuya inda sukaga tana kalla basuga komai ba shiyasa ɗaya tayi saurin  tambayar ta,

saboda tsabar ruɗewar da tayi tama kasa bata amsa sauran saida suka shiga tambayar ta kafin ma ta basu amsa ta ƙara ganin sa gurin ta ƙara kalla tace nashiga uku ku kalla wayyo Allah na gaba ɗayan su suka maida dubansu gun datake kalla ai sai suka nemi su fita haukacewar,

Rasheeda ita harda miƙewa ma wajen kallon sa bakinta yama kasa motsawa haka suka zubawa masa ido har ya fice daga gurin,

sannan wata tace "daman akwai irin waɗannan mazan agaske?

wata ta karɓeta da cewa "nima dai abun da nake tunani kenan kowacce da abun da take faɗa,

buɗar bakin Rasheeda sai cewa tayi 'ina son sa gayen yayi min banason in rasa wannan daman kutashi mubi bayansa dan wallahi bazan bari ya kuɓuce min ba sai nayi masa magana kutashi mutafi ta faɗa tana miƙewa daga gurin,

Wacce tafara ganin sa tayi saurin miƙewa tace haba baby Rash ke da aka kusa bikin ki me zakiyi da wani ai mu yakamata kibari mu yaƙeshi kedai kuyi haƙuri da wanda kika samu ko ya kukace biyu daga cikinsu suka ce zancen ki babu ƙarya aciki baby Rash hakan yakamata ayi,

wata mahaukaciyar harara ta maka musu tace ku kun isa ina ruwana  da bikina da aka kusa ai ko ranar ɗaurin aure ne nayi tozali da wannan guy ɗin zance nafasa ne bare kuma bikin ko zuwa baiyi ba ina gayawa dady na nasan zai yarda afasa wannan ba matsala bane, dan haka kada wacce ta sake magana akai inma da wacce take sonsa ta haƙura zan biyaku ko nawa kuke so ku tayani farautar  kar wacce kuma ta ƙara yimin maganar wancen kumanta dashi,

ihu sukayi jin zata biyasu daman sunsan tafi ƙarfin su ita zata iya gogawa dashi su daman basu ɗorawa kansu ba dan haka rabuwa dashi abune me sauƙi,

Suna murna suna cewa wallahi munbarmiki indai zaki biyamu bamu da matsala da hakan muje kawai kar ma yayi mana nisa dannaga yanda yake tafiya ba wani sauri yake ba,

zee tace "daman yana kalar madara taya zai iya yin wani sauri gayen fa ta ko ina yayi ba ƙarya daga gani kuma mugun me kuɗi ne wallahi Allah dandai hajiyar mu ta ƙyasane amma da ko ba boka ba malami da kisisi na sai nayi wuff dashi,

Rasheeda ta harare ta tace "basai kiyi mugani ba ni dan Allah ku muje kun tsaya kuna ta surutu har sun juya zasu tafi sai Rasheeda ta tsaya tare da juyowa ta kalli wata daga cikinsu da take zaune agun bata da niyar motsawa kuma tunda suka fara surutun su babu wanda yaji bakin ta batace ko A ba azancen nasu,

kafin ta buɗi baki rayuwa ɗayar magana zee ta ƙara cewa yadawo yadawo kunganshi kunganshi duk rikicewa suka ƙarayi suna sunbatu akansa ta gefen su yazo yaƙara wucewa basudaina kallon saba saida kaga ya shige wani waje sannan suka fara dawowa cikin hayyacinsu,

cigaba sukayi da kuruntashi suna yabon irin zubinshi da halittar su da irin kyaun da Allah yayi masa kamar shi yayi kansa,

Zee tace ƙawata idan kika samu  wannan guy wallahi kinyi wa sauran mata fintinkau dan ba wacce zata kai ki ke ko ƙafarkima baza akamokiba har na haskoko wallahi baƙaramin dacewa kukayi ba kingani kuwa,

fari Rasheeda tashiga yi da ido tare da sakin wani kayataccen murmushi tana jin wani farin ciki da sonsa na ratsata jitayi da yazo wucewa kamar take ta rungume shi kallo ɗaya yagama tafiya da imanin ta dan har tanaji aranta idan bata sameshiba zata iya shiga mawuyacin hali daman irin mijin datake mafarki kenan kuma gashi yau Allah ya haɗata dashi dan haka dole tabi hanyar da zata sameshi dan ganin bai kuɓuce mata ba bata son tayi wasa da wannan damar da tasamu yanzu ita kaɗai yasan abubuwan datake ƙissimawa aranta idan suka fara haɗuwa dashi sai ta rikikkishi da nata salon saitasa kallo ɗayan da zai fara yi mata yaMana yagama susucewa kanta loƙaci ɗaya zatasaka masa sonta aransa,

juyawar da zatayi idonta ya sauka akan ɗaya daga cikin ƙawayen nata dake zaune akan tabur ɗin bata tashi  ba tun ɗazu yanzu kuma sai suka ga ta kifa kwanta da tabur ɗin ta ɓoye fuskarta,

gabanta Rasheeda ta ƙarasa tare da ɗan buga tabur ɗin, tana ɗagowa suka haɗa ido da ita sai ƙawar tayi saurin janye idonta tana shirin ƙara mayar da kanta ta kwanta,

Rasheeda tayi saurin dakatar da ita tare da cewa "ke kuma baƙin ciki kike munne da kikayi zaune baki da niyar tashi zee tace nifa tun ɗazuma nake lure da ita batayi magana ba kuma dai nasan halin momy da son maza masu kyau da surutun tsiya amma banji tace komai ba anya lafiya kuwa kodai wani abun kike shiryawa daban,

da ƙyar ta tattaro sauran yawun da baigama bushewa ba abakin sannan ta ɗan samu damar miƙewa jikin ta har karkarwa yake ta matso kusa dasu sannan ta kalli Rasheeda tace bana miki biƙin ciki tunanin zakice hakanne ya hanani magana tun wuri amma nidai shawarata agare ki da zan baki shine duk inda tunanin ki yake kiyi gaggawar dawo dashi cikin jikinki kidaina furucin da kike ki koma gurin wanda kike so yake sonki gun da za ariƙe ki da mutunci domin wannan mutumin da kike gani ba alkhairi ne agare kiba karkiyi kuskuren shiga hanyar sa kijawowa kanki bala'in da baki taɓa gani ba, domin wannan da kike kira da

56 / 74