Sarki Sameer 2 Wasa Farin Girki By Yaya Azeema

Author :  Ayshacool Category :  Love

Chapter   35 / 74

102K to 105K   out of 221K words

ranta,

  daga nan kuma yaqara dibansu sukaje wajen wasanni zuwa loqacin kuwa har yayi nasara dan tafara warewa dashi su Amra sai tsokanar ta suke, bata biye musu saidai tayi murmushi kawai wani kuma tace musu su dena bata so ahaka suka wuni suna zagaya gari sai dab da magariba  suka nufi wani dan qareran shopping mall nan suka tsaya bayan sun fito daga mota suka shiga ajere shida ita agaba su Amra abaya suna gulmar su har suka shiga ciki nan fa kowa yafara diban abun da yake so kuma harda ita batayi fulako ba anan ba ta zage duk abun da taga sun dauka itama idan ya burgeta sai ta dauka hakade sukaita daukan abubuwa kala kala sannan suka hakura suka barshi haka bayan kowa yagama kwasar abun da yakeso,

  wajen biyan kudi sukaje aka lissafa Ammar ya biya aka saka musu kayansu aleda kowa da ledar sa,
   Ammar ne yafara kwasan ledojin masu nauyi yayi gaba dasu sukuma yace su dauko sauran amma banda Ameesha ita ba ta dauki komai ba,

  Su hamar ne kawai suka kwaso sauran kayan sannan sukayi gaba ita kuma tana binsu abaya,

wajen motar suka qaraso inda Ammar yake ajiye kayan abayan mota suma nan suka nufa suka ajiye nasu sannan ya rufe yace su shiga shiga sukayi shi kuma ya zagayo dayan barin dan budewa Ameesha sai yaga bata wajen ciki ya leqa amma nanma baiganta ba sai ya leqa gurin su hamra dasuke ta faman surutu akan kayan da suka dauko sai yaga su biyune kawai aciki,

  ina take ne nagan ku kukadai ina kuka barta kallon sa sukayi gaba dayan su tare da cewa aa tare fa muka fito,
 
   to ko komawa tayi cewa Ammar,

  bude motar sukayi suma suka fito sukace to watakil bari muje muduba ko ta manta wani abunne nan suka sake komawa ciki gaba dayan su,

  suna shiga tundaga farkon qofar suka tambaya ko wata yarinya ta dawo sukace gaskiya bayan fitar sude ba yarinyar da ta dawo amma de su shiga su duba kobasu lura da shingan ta ba, shiga sukayi suka fara duba lungu da saqo suna nemanta amma ba ita ba dalilinta wajen suka qara dawowa suka dudduba amma basu ganta tofa abu kamar wasa yana shirin zama gaske hankalin sune yafara tashi ciki suka qara komawa akaci gaba da naimanta tun suna abu su kadai har ya koma ga kowa ma yaji nan aka shiga nemanta har manajen wajen ma saida yaji hankalin kowa yatashi wajen nemanta........

   Nimade hankalina yatara tashi shin Ameesha ina kika shiga kika boye????

                   💖NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'S💖

*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
     👇👇👇👇

*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
       by(ster lady)

*2,GIDAN AUNTY*
       by(mss lee)

*3,SARKI SAMEER*
      by(xeemat....love)

*4, JINI DAYA*
      by(mrs bbk)

*5,YA FITA ZAKKA*
       by(mum Sayyid)
 
*6,BABY  
      by(mhiz innocent)
[6/24, 7:10 AM] #momyn twins#:   ❤XEEMAT___LOVE❤

💅SARKI SAMEER...💅
             (wasa farin girki)

   💖*the talent troupe writer's*💖

                 *Book 2*
    
    *sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200  bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526*

                        🅿️65&66

✨الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر✨✨

✨بسملله الراحمن الرحيم✨✨

Bismilah............✍️

   tofa wata sabuwa inji dan caca ana wata ga wata anduba ko ina na wajen babu Ameesha babu me kamar ta sama ko qasa babu Ameesha,

Allah sarki twins har sunfara kuka hankalin su gaba daya baya jikin su dan sun fara fita hayya cinsu sai faman kwala mata kira suke kamar sunganota awani wajen duk sunbi sun furgita shima Ammar dauriya kawai yake yana basu baki dan shi yama fisu shiga tashin hankali saboda shi yadauko su yanzu idan ya koma me zaice taya zai fara tunkarar gida da wannan zacen ace yarinya sukutun guda anne meta anrasa gashi kuma bakuwa ce danshi da ace acikin twins ne bazai tada hankalin sa kamar yanda yaje ji akanta ba babban yayan sune ya fado masa arai take yaji wata sabuwar zufa na wanke masa jiki duk addu'ar da tazo bakinsa karanta yake kansa ya qulle gaba daya yama rasa wane irin tunanin zaiyi abun abun mamaki ace yanzunan su fito tare kuma ace anne meta anrasa to kode sace ta akayi, kai a'a wata zuciyar ta basa amsa to idan ba sace ta akayi ba ina tashiga ai duk inda taje da suganta to inama zataje ita datake baquwa ba inda tasani,
kawai hannu ya dora akai yanaso hawaye suzubo masa ko ya samu rangwamen abun da yakeji game da wannan al'amarain da yayi mugun daure masa kai,

cikin kuka Hamra tace yaya mu koma gida ko zamu ganta acan,

dagowa yayi ya kalleta jin shirmen da takeyi yama kasa tanka mata sai faman binta da ido da yake azahiri ita yake kallo amma a badini bahaka bane hankalin sa ba akanta yake ba,

Amra ce itama cikin hawaye shabe shabe da ya wanke mata fuska tace yaya mutafi gida muje mudubo ta ni nasan tana gida watakil tsokanar mu take ta tafi ita kadai kataso mutafi,

duk surutun da takeyi itama ba sauraron ta yake ba,

tashi yayi daga bakin mall din da yake zaune yaqara komawa ciki dan ji yake kamar zai ganta amma yanda ya shiga haka yaqara fitowa shikadai wajen suka qara dubawa har tafiya suka danyi aqasa me tsayi suna nemanta wai ko zasu ganta tabi wata hanayar amma shiru basu ganta ba,

ba yanda suka iya haka suka koma mota suka shiga sannan yaja motar da kyar suka dauki hanyar gida zuciyar sa na ta bugu saboda baisan me zai faru ba idan akaji wannan batun agida,

ahaka yaringa tuqin hankalin sa rabi akan tuqi rabi a tunani da haka har suka qaraso gida bayan an bude masa gate ya shiga yanufi parking lot yayi parking amma da yayi parking din sai yakasa fitowa daga cikin motar yana fargaba suma su Amra ganin baifito ba sai suma suka kasa fitowa sai sukaji wani tsoro ya qara dirar musu loqaci guda,

juyowa yayi yakalle su ganin sunyi tsuru tsuru sun hade guri daya sunkasa motsawa sai suka bashi tausayi da saboda su kawai yadan yi qarfin hali ya bude qofar sannan ya bude musu sunma yace sufito kamar jira kwa suke haka suka fito da sauri suna fitowa basu tsaya bi takansa ba suka kwasa aguje suka nufi part dinsu,

da sauri shima yabi bayansu yana kiran sunan su amma ina har sunyi nisa basu saurare saba, saurin yaqara shima yabi bayan su cikin sarssarfa gudu gudu sauri sauri saboda so yake shiyafara fada kafin su sufada saboda bazasu fada cikin sigar kwantar da hankali ba shiyasa bayaso suriga sa zuwa,

aikin gama yagama domin kwa yana saka qafarsa a falon, "Amra nacewa momma ansace Ameesha,

tsayawa yayi cak tare dacewa damm it yana furzar da iskar bakin sa me zafin gaske,

momma da fitowar ta kenan daga kitchen taji maganar wani iri ban barakwai ta dake ta, tunanin ta ko bataji abun da Amran tace bane dan haka tayi saurin matsawa kusa da ita tana riqeta tace ke menaji kince kode kunena ne yaji min ba daidai ba,

"momma bamuga Ameesha ba mun nemata munrasa, hamara tafada cikin sanyjn murya tana goge hawayen fuskarta,

mutuwar tsaye momma tayi tamakasa kwakkwaran motsi da kyar bakinta na rawa tace bangane abun da kuke nufi ba kuyi min bayani yanda zan gane j na kuka baro yar mutane kuma har kuka iya dawowa cikin gidan nan batare da ita ba,

ina take !!!?

tayi maganar cikin daka musu tsawa datasasu hadewa waje guda suka riqe junan su tare da sakin kuka,

"baza kumin bayani ba sai nayj maganin ku anan gurin,

Ammar ne ya runtse idon sa tare da budesu har sun canza kala ahankali ya shiga takowa zuwa gurin su,

cike da murya me rauni dan shima muryar tasa har rawa take yace momma kiyi hakuri ba laifin subane laifinane ni babba duk wani hukunci ni za ayankewa shi amatsayina na babba kuma ni na dauke su na fita dasu da banfita dasu. ba da duk hakan bata faru ba,

kasaqe momma tayi tana jin maganganun sa juwa taji tana neman yarda ita da sauri tayi saurin dafa kujerar gefen ta sannan ta zauna dan idan bata zauna ba sai ta iya faduwa agun gumine ya shiga tsatstsafo mata duk sanyin Ac dake tashi afalon amma haka tafara gumi saboda tsabar shiga rudani dan maganar ba qaramin dakar mata zuciya tayi ba,

tsugunnawa yayi agaban ta idon sa aqasa ya sunkuyar dakai sannan yashiga zayyano mata abun da yafaru tundaga A har Z,

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un kawai take maimaita wa a fili tayi yafi aqirga sannan tace kunkashe ni wallahi kun kashe ni yarinya daga zuwa amma kuce min wai kune meta kun rasa da wane idon kuke so inkalli yaran nan wallahi basason bani ita tayj weekend din dan na fahimcj dan ba yanda zanyi dasune shiyasa s h ka bani ita amma yanzu suzo daukar ta kawai sai ince musu ta bata taya kuke tunanin zasu dauki maganar to wallahi daga nan zuwa gobe duk yanda zakuyi ku nemota kuje ku nemota dan wallahi bame kwanar min agida kifita kuje kunemota saboda tsabar shiririta kunsan batasan wajeba meyasa bazaku sakata agaba ba kuna kallon ta shine kuka barta abaya to wallahi kwa duk indama tashifa sai kun lalubota adaren nan dan bazaku jamin bala'i ba ina zaman zaman zamana idan wallahj ku tafi kunemota tunkan yayan ku yasa qafa acikin gjdan nan idan yaji labari kashin ku ya bushe kunsan halinsa sarai basai nagaya muku ba baza kuji dadi ba gaba dayan ku,

tsoro ne yaqara kamasu jin batun da momma tayi,

sosai zuqatan su suka sake tsinkewa su yanzu ta ina zasu fara neman ta,

haka momma ta fatattake su suka fita shiri, awaje suka tsaya suka kasa gaba suka kasa baya saidai suka dauki loƙaci me tsawo sannan da ƙyar Ammar yace musu suje wajen momy sujirasa yaje ya dawo da, a'a suka cemasa gwanda su tafi tare, yace a'a suyi haƙuri dare yayi subarshi shi zaije, bayan da suka iya haka suka rabu dashi yatafi sukuma suka nufi part ɗin momy san jiran sa acan tunda momma ta kore su,

gurin motar ta koma ya bude ya shiga amma sai yakasa tayar da ita shiru yayi ya shiga tunanin haɗuwar su tundaga fito warsu da loƙacin da ya buɗe mata ƙofa ta shiga har yawon shaƙatawar da sukayi duk abun da yafaru tsakanin su aranar yau gaba ɗaya,
sosai yayi dana sanin fitar nan tasu da yasan haka

35 / 74