gidan su ranar da aka gano hakan aka qaramata tsaro nanafa wata sabuwar damuwar tawarayi mata yawa mahaifiyar tace datagade dagske zata iya rasa 'yarta yasa tafitowa mahaifin ummu kursum akan gaskiya yabarsu suyi auren su tundade sunason junan su itafa bataso ayi mata asara tazo yarta ta mutu shima cikin bacin rai yace be amince ba nan fa suka barke da fada tsakanin maman ta da mahaifinta,
daqyar yace ya amince amma da sharadi bashi ba ita kuma yacirera daga cikin yayan sa idan sunyi auren ma kar tasake tazauna aqasar kar su sake zuwa inda yake ahaka duk suka amince da sharadin sa ba awani dau lokaci ba akayi musu aure amma kamar yanda suka amince zasu bar qasar sai basu bari ba sukayi nesa da gidan inda yakama musu gida awata unguwar suka cigaba da gudanar da rayuwar su cikin so da kauna da kulawa tare da faranta ran junan su,
Alhaji umar mahaifin meer shi ya yanke shawar yace mata su shirya suje ko Allah zaisa ya hakura bekamata suyi tazama hakaba itama tanason ganin mahaifin nata dan haka taji dadin shawar tasa haka suka shirya gabadayansu su ukun sukaje gidan lokacin da sukaje baya nan haka akai ta muranar ganin su ana gaggaisawa ranar wuni sukayi agidan sai dare mahaifin nata yadawo tunda yayi ido hudu da gabjejen saurayi kuma kallo daya yayi masa yagane jinin sane tunda ga kamar dasuke da mahaifiyar sa har cikin ransa yaji dadi ganin jikan sa agabansa amma sai bainuna ba yahade rai tare da samun waje yazauna batare da ya kalli inda suke ba gabansu na faduwa suka zube aqasa suna gaidashi tare da neman yafiyarsa ko motsi baiyi ba bare yadaga kai ya kallesu meer kam nakan kujera abunsa ko kallo kakan nasa bai isheshi ba ganin yanda iyayen sa suka wani dirshen aqasa yasashi jin haushin abun,
tashi yayi yafice daga falon dan bayajin zaici gaba da kallonsu ahaka gwara yafita tunkan bakinsu yabude dan bazai fadi me dadi ba,
sunakai wajen minti biyar awajen batare da kowa yaqara cewa komai ba,
Mahaifiyarta ce data gaji tace bakaji anagaida kaiba tafada tana kallon sa dagowa yayi yana kallon ta cikin hade rai yace kunmanta yarjejeniyar da mukayi daku kukace kunyarda ba banason ganin su su tashi su ficemin daga nan in kuma ba haka ba ni zan barmusu gidan yaqarasa fada yana miqewa da sauri suka miqe tsaye suna bashi haquri tare da cewa zasu fita dakatawa yayi tare da nuna musu qofa jiki babu kwari suka fice daga gidan zuciyar kowa ba dadi,
tundaga wannan lokacin basu qara waiwayar gidan ba daga qarshema Alhaji umar ya yanke shawarar komawa qasarsa dan yacigaba da neman danginsa dan yasan duk danrashinsu ne mahaifin ummu kursum yaqi amincewa dashi amma yasan idan yaje ya nemosu yakawo su komai zai wuce kuma wannan zuwan yayi alkawarin bazai qara dawowa ba sai tare da su duk inda suke zaije yanemosu,
yayi tunanin idan yafadawa matarsa zatace aa amma sai ta amincemasa da wuri harda nuna jin dadin tama haka akagayawa mahaifiyartama itama bata hanasu ba nande suka fara shirye shiryen barin qasar daman tunkan yayi musu maganar yasa angama yimasa komai gidan da zasu zauna da komai na rayuwa anyi zama kawai zasu fara gida su yake jira basu fi sati da maganar ba suka hada kayansu saidai ba qaramar rigima sukayi da meer ba akan shibazaije wata qasar ba abarshi aqasar da aka ahaifesa su su tafi saboda komansa yana nan ga aikin sa da yake yi.shi bega amfanin tafiyar ba,
da kyarde aka shawo kansa suka tafi akan zai ringa zuwa duk lokacin da yakeso haka ya hakura yabisu badan yanasoba bayan komawar su basu dade ba yaqara dawowa baikoma ba kuma saida yayi wajen wata shida saboda bayajin dadin qasar yafi sabawa da tashi qasar shima sai suka matsa masa akan ya koma din sannan ya koma yana koma yaga mahaifiyar sa har ta gina asibiti sannan tace ta dorashi akai angama komai kawai aiki zai fara sunyi masa hakane dan kar yakoma saidai kuma duk da haka saida yaqara komawa da kyarde yafara sabawa danan inda yaci gaba da kula da asibitin mahaifiyar sa asibitine amma ba nomal asibiti ba asibtin masu tabin kai ne saboda fannin kwakwalwa yakaran ta duk wani mai fama da maintal problem nan ake kawosa sai yazamaba kamar zamu iya kiransa da asibitin mahaukata amma fa ba jigari jigari bane asibitine qerarre wanda yasamu kwararun likitoci inda ke bada kulawa komansu a tsare yake dan zaman gaya muku yanda tsaruwar sa take zaman bata lokacine asibiti ne na musamman wanda adan kwanaki kadan yayi kaurin suna agarin abuja,
Inda daga wasu guraren ma duk wanda yaji labarin sa sai ya kawo nasa marar lafiya saboda irin kulawar da suke bawa mutum,
ahaka yaci gaba da gudanar da aikin sa inda kuma mahaifinsa yaci gaba da kasuwan cinsa gefe guda kuma yabada cigiyar danginsa har gidan radio da duk de an watsa harda jaridu abuka ga masu kudi sai wasu suka fara fitowa suba cewa sune sai yaje yagani yaga basu bane tun yana zuba idon har yafara cire rai,
abagaren meer kuma yana kudanar da aikin sa cikin kwanciyar hankali amma fa beda mutunci ko kadan kowa tsoron sa yake ji saboda fadan sa gashi da fadan rashin gaskiya kuma abu kadan zakayi yace ya kore ka beda aboki be qawa saboda girman kasan da jijida kai babu wanda ya isa ya tunkare sa da wata maganar baya dariya baya magana sai yaga dama kuma itama sai ta zamar masa dole inbaiga dama ba idan kaje kana masa magana ko da zaka kwana agun ko daga kai ya kalle ka bayayi bare yayi maka magana gashi da shegiyar mugunta wanda inbaiga dama ba har marasa lafiya yakeyiwa saidai kuma duk abunsa yana dagawa marassa lafiya qafa yana kuka dasu yanda yakamata baya kuskurewa ko wasa awajen aiki shiyasa duk wanda yaga yasa wasa a aikin sa koda tsautsayi ne yajawo hakan tofa sai ya koresa koma yahada maka da duka ba ruwansa duk girmanka shiyasa kowa yaje shakkar ko anhanya su hadu dan akwai wadanda ma idan suka gansa kafi yazo waje sun nemi wajen buya basa hada hanya dashi,
mata kwa dayawa suna crushing akansa amma ba wacce tayi gigin tunkarar sa wata sabuwar maikaciyace da ka dauka da bata sana halinsa ba tsautsayi yasa taje masa wai tana wani kwarkwasa da saka takalmi me tsini dan ta ja hankalin sa da tashiga office dinsa harda jan rigarta yanda qirjinta zaifito da kyau wai ita gata cikakkiyar yar iska yana zaune akan kujera yaji shigowar mutum amma be dago yavkalle ta ba bazato ba tsammani kawai yaji ana shafa masa baya tare da cewa hy dear tabb babbar magana marya mace kuma hannun ta ajikin sa cike da zafin nama yatashi tsaye yajuyo afusace sai kawai ta rungume sa cak ya tsaya be qara motsawa ba jin hakan yasa ta qara narke masa ajiki tare da goga masa kirjinta aqijinsa ganin be motsaba tafara tunanin tarkonta yayi kamu dan haka sai ta dago kanta tana wani kashe ido tare da fari da idanun ta ta shafa fuskarsa da hannu daya hannu ya dora agadon bayan ta tare da sauke zip din rigar ya balle bra din wani irin ajiyar zuciya tasauke jin saukar hannun sa ajikin farata qara narke wa tayi ta kwanta akan kirjinsa daman doguwar rigace ajinkin hannunta ma malline ajiki zip din kuma har wajen duwawun ta yake ga mamakin sa sai yaga ko pant bata sakaba kar kada kai yayi basani ba har ya sauke mata rigar harqasa tare da jefar da bra din har wani lunshe ido take tana sauke numfashi da shaqar daddadan turaren jikin sa kamar saukar aradu haka taji ya buga mata hannu sa atsakiyar kai ba shiri ta sakeshi wata qatuwar waya yajawo akusa da table dinsa tare da kaimata shaqa awuya ta hada ta da bango kanta ya bugu qara tasaki tana dafe kanta wayar ya daga yafara zuba mata ita ta ko ina ihu take kamar ranta zai fita amma babu wanda ya iya kawo mata agaji duk da kasancewar wasu mutanen suna jiyo ta amma suna tsoron shigowa,
sosai yazage yana tafkarta harsaida yafara ganin jini ajikin ta amma be qaleta ba yace gaba da zuba mata taba ihu azabace tasata suma ganin ta dena motsi yasashi gane sume masa tayi ruwa yaje ya dauko me sanyin tsiya yazo ya juye mata roba daya afuska da sauri ta farfado tana qara sakin kukan azaba memakon yabar ta sai kawai yaciga ba da dukan ta kamar yasamu jaka saida yatabbatar da cewa ya hada mata jikin ta ya hadu sannan a haka a turarar ya ruqo qafarta yafara jawota zuwa hanyar waje acikin mawuyacin halin da take ciki ta bude baki da kyar tace kayana kar kafitar dan ahaka na roqeka ko kallonta beyi ba sai canqasan qasa da hausarsa da bata fita yace ba iskanci kike so ba aigwara kinunawa kowa ke shegiyace sai afiyarda daganan yayi shiru yajefota wajen tare da mayar da qofara ya rufe har ya rufe sai kuma ya tuna da kayan ta aciki budewa yayi yaga mutane har sun fara taruwa ana kallon ta suna ganin bude qofar sa kowa yafara beman hanyar guduwa tsaki yaja tare da nuna wani namiji da hannu alamar yazo gabansane yafadi yana tunanin karde ko shima dukan nasa zaiyi be isa yaki zuwa ba dan haka dole ya lallaba cike da fargaba ya shiga office din kayan kawai yanuna masa da hannu lamar yavwkashe su ajiyar zuciya ya sauke tare da kwasar su yayi saurin fita harda hadawa da dan gudu gudun sa,
yana fitowa mutanen gurin harsun qara taruwa kowa na kallon ta babu wanda yayi yunqurin taimaka mata da wani abun da zafa rufe jikin ta dashi,
ita kuma tana gefe ta takure guri daya sai karkarwa take tasaka hannun ta dafe qirjinta dashi sai faman kuka take jitayi andora mata kaya ajikin ta wani kukan taqara saki sakamakon zafin data qara ji da yadora mata akan ciwukanta jikin ta duk ya fara tashi yayi shatin bulala ture kayan tayi taci gaba da kukan ta saboda batason ma tashi qafafunta bazasu iya daukan ta ba ga kunya da tagama rufeta bazata iya hada ido da kowa ba,
wata qawartace ta qaraso gurin da sauri tana cewa subhanallah tima me yake faruwa ta juyo tana kallon su da jiran qarin bayani nan fa akafara gayamata abun da suka gani wani ne daga cikinsu daman haushin ta yakeji tunfarkon zuwanta yace yana sonta amma taci masa mutunci saboda tana taqama da kyaunta da irin halittar da Allah yabata me daukan hankalin maza shiyasa take ji tawuce ajin kowa,
budar bakinsa cike da sheqiyanci dajin dadin yanayin da yaganta yana dariya budar bakin sa sai cewa yayi iskanci taje aka koya mata anfita iyawa ga qarshen iskanci ne ta dauka irin tane amma yanzu ai tagane ba daidan tabane mudin da take rainawa yanzu bamaso abun da ake mana gadara dashi gashi abaina nasi abun ma ashe akayane yake kyau dan nidai yanzu ko kyauta baza mu karba ba sai akai wani wajen yaqara sa fada yana qara nunata da hannu tare da sakin wata dariyar kowa Allah wadai yake da abun da taje tayi,
gashinan yanzu ankoya mata ai an koya mata hankali magnin dan iska kenan nan fa gurin yafara daukar magana kowa nafadar albarkancin bakinsa masu jin haushin ta sukaji dadin abun harda dariyar su wasu kuma tabasu tausayi sun tausaya mata,
wasu kuma sun qara jinjinawa rashin tausayin sa da wulakancin sa abun har yakai ga kayiwa mutum tunbur tsirara haihuwar uwarsa sannan kadakesa kuma katurosa ahaka gaban mutane wannan abun baikamata komai taimaka baikamasa baikamata yayi mata irin wannan hukuncin ba hakade kankace me magana ta karade ko ina dan magana hartafara fita waje da kyar aka kawarta ta saka mata hijabi shima tana ta kukan zafi zafi da haka de da kyar da taimakon qawar tata suka fita daga asibitin atakaicedai tundaga wannan lokacin bata qara dawowa asibitin ba kuma babu wani mataki da zara dauka saboda tasan ita tajawa kanta kuma da kunya ta fada agida ga abun da yafaru da ita dole ta koma gidan su qawarta saida tagama jinuar jikin ta sannan ta koma garinsu daman irin masu zaman kannan nasune wanda sai yanda sukayi da iyayensu dan haka bamai tambayarta ina take kwana sude kawai tabasu kudi sukashe Koma ta wane hanya ta samo ba ruwansu basu tambayaba(hmmm Allah ya kyauta)
"tundaga lokacin kowa yaqara baya baya dashi shikam abangaren sa yama manta da rayuwarta dalilin da yasa kenan har yanzu bashi da budurwa kuma basa gabansa dan haushinsu ma yake ji gaba daya shiyasa shi kadai yake rayuwar sa inka gansa yana hira me dan tsayi to da mahaifiyar sa ne dan ko mahaifin sa baifiya sakewa dashi ba kamar yanda yake sakewa da mahaifiyar sa duk da itama ba wani hira me tsawo suke da ita ba kawaidai gwara de ita akan kowa,
"ranar wata lahadi aka kawo musu wata mata marar lafiya wanda natama yayi worst da yawa saboda a daddaure aka kawo ta kuma saida akayi mata allurai ma da yasata bacci sannan aka iya kawota asibitin,
ba bata lokaci aka kaita inda za abata kulawa aka kwantar da ita dayane daga ciki yanemi iso ga doctor din bay an anyi masa rakiya wajen meer sungaisa yake masa bayanin marar lafiyar da suka dawo akan cewa motace ta bugeta tunda ganan kuma ba aqara gane kanta ba saboda sai da akayi mata aiki akanta da magunguna harta warke ta wannan bangaren to saidai kuma sunkasa gane kanta kullum cikin bige bige da fisge fisge akan sai anbarta ta fita kuma bata magana shiyasa suka yanke shawarar kawota wajensa nande meer ya nemi ganin ta bayan yake ya dubata yace ina iyayen ta kode wani nakusa da ita mutumin yake cemasa wallahi suma basu san kowa nata ba tsuntar ta sukai wani mutumine yakirasu akan suzo su daiketa ya bugeta to da sukaje bayan sun daukota amotar su mutumin na binsu abaya suna zuwa asibitin suka nemeshi suka rasa ya gudu haka suka cigaba da kula da ita aqarqashin kulawar me asibitin shine daga baya da yaga abun nata ba sauqi sai ya turosu wajen sa,
sosai yagamsu da bayanen sa kuma yaji matar ta bashi tausayi sai kawai yace subar masa komai a hannun sa shima daga yanzu ya dauki nauyin ta suje kawai idan ta samu lafiya angano daga inda take zai nemesu nande sukayi sallama suna yi masa godiya da mamakin saukin kansa da tausayin sa yanda lokaci daya ya yarda dasu kuma ya amince gaskiya irinsa kadan ne aduniya bakowa bane lokaci daya zai yarda da hakan cike da jin dadi a zukatansu sukabar asibitin hankalin su na kwanciya saboda jinsu suke kamar sun sauke wani nauyi,
tundaga wannan lokacin meer yake bawa matar nan kulawa ta musamma shide a iya binciken da yayi yaka sa gane wata matsala da take damunta saboda kwakwalwar ta bata da wani matsala amma gashi idan tana abu tanayi irin na mahaukata,
hakannan yaji matar ta kwanta masa arai yaji yana sonta kuma yanaso yaga ta tashi lafiya qalau burinsa kenan kullum yana wajen ta bacci ne kawai yake rabasa da ita shima kuma saboda ummyn sa na hanasa amma da anan zai ringa kwana zuwa lokacin kuwa kowa yafara samun freedom saboda befiya bi takan lamuran suba ita kadai ce agabansa aikin ma yanzu ba sosai yake gudanar dashi ba indai kaga yayi maka fada to kataba tane ko kataba abun da ya shafi lafiyar ta nanne zaka ga bacin ransa inma takama da duka yayi maka,
"ahaka yaci gaba da kula da ita tundaga wannan lokacin harzuwa yanzu da yakama shekara kusan biyar kenan yana abu daya akanta,
Wannan kenan ina fatan kun fahimta inma baku fahimta ba zakufi fahimta nan gaba........✍️✍️✍️
[5/24, 9:35 PM] #momyn twins#: ❤XEEMAT___LOVE❤
💅 💅💅💅💅💅
💅SARKI SAMEER......💅
(wasa farin girki)
💅💅💅💅💅💅💅💅💅
*Book 2*
*sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200 bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526*
🅿35&36
✨الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر✨✨
✨بسملله الراحمن الرحيم✨✨
Bismilah............✍️
*cikin masarauta*
"yanda sukayi mata runfa bayan hasken yadawo baqin yagama daukewa suka fara matsawa daga gurin ta,
"sameer ne ya dauketa batare da yace komai ba yayi gaba sukuma suka rufa masa baya yana tafiya suna binsa abaya part din momma dinsa ya nufa da ita har suka qarasa ko nocking beyi ba ya tura qofar ya shiga kai tsaye ya kaita kan kujera ya kwantar da ita tare da cewa mikon ruwa,
"shettima ya nufi kan dinning yadalo ruwa marar sanyi ya kawo masa karba yayi ya yayyafa mata ajiyar zuciya ta sauke tana bude idon ta abun da yafaru yafado mata atai da sauri tajawo hannun sa tare da qamqameshi duk tabi ta fita hayyacin ta can kuma tasaki kuka kawai tsayawa yayi yana kallon ta batare da yace ko uffan ba,
"bossay ne yamatso kusa da ita yace ke kikwantar da hankalin ki babu komai jin muryar bossay yasa tayi saurin sakin sameer ta koma kansa tace mutafi dan Allah mutafi wallahi bazan zauna ba nidai mutafi gida mutafi gida nidai gurin dadda ta zani kaini gurin ta dan Allah ka kaini tana magana tana kuka gashi tabi ta ririqeshi qoqari yake yarabata da jikin sa amma yakasa cikin sigar rarrashi yace ya isa haka to kiyi shiru ki sakeni sai mutafi kinji sakeni nace mutafi makale kafada tayi ita sai yatashi suntafi sai wani kukan take saki,
sameer da yaji ta isheshi ya daka mata tsawa dacewa dalla malama kiyiwa mutane shiru ki nutsu yafada yana kai hannun sa kanta zai cireta daga jikin bossay