Sarki Sameer 2 Wasa Farin Girki By Yaya Azeema

Author :  Ayshacool Category :  Love

Chapter   16 / 74

45K to 48K   out of 221K words

da gaske kake tafada kana ganin ta yanayin da tayi maganar zaka gane daga cikin ranta take saboda kamar arazane tayi ta da harsaida shettima yajuyo yace me yafaru ne saurin sunkuayar dakai tayi saboda batama san maganar tata tafito da qarfi har haka ba,
Bossay ne ya leqa fuskarta yana kallon ta cikin murya qasa qasa yace yanaga kincanza gaba daya ko kina kishine da sauri ta dago tana kallon sa tare da girgiza masa kai dan murmushi yayi yace fadi gaskiya de yarinya juyar da kanta tayi gefe batare da ta tanka masa ba kamo hannunwan ta yayi gaba daya biyu tare da juyo da fuskarta suna facing din juna cikin canza murya alamar rarrashi yace kiyi hakuri nima bada son raina bane nima bansan da maganar ba sai jiya take gaya min bangama yarda ba kuma sai dazu da Ammi ta tabbatar min da hakan bayanda zanyi ne saboda Abba yasa baki ban isa ince bazan aureta ba,
kallon sa take da mamaki tace to yaya kana nufin baka sonta ne harka kai kudin auren ta,

sakinta yayi tare da komawa baya ya kwantar da kansa akan kujera tare da lumshe idon sa murya cike da rauni da kanaji kasan mutum yana cikin damuwa,
yabudi baki batare da yabude idonsa ba yace nima kuskuren danayi tunfarko kenan dade naso ta saidaga baya kuma nagane ba ita nakeso ba kinsan ance so tsuntsune to ya dade da tashi daga kanta yakoma inda yafi dacewa dashi  zuciya ta yanzu ba ita take qauna ba,
zuciyata wata take muradi son danayi mata ko rabin rabin son da nakewa wata bekai ba nasotane arashin sanin zan hadu da wata nasotane arashin sanin meye ma son bantaba soyayya ba bansan ya akeji akan so ba shiyasa da nahadu da ita nazata abun danaji akanta shine so ashe abun ba haka yake ba ita nazauna da ita amatsayin ta burgeni daga baya kuma gabadaya naji burgewar ma banaji akanta,
saboda haduwa danayi da wacce zuciyata takeso akodayaushe ita nake tunani ita nake jinta acikin zuciyata ina sonta so ba dan kadan ba son danakeyi mata bazan taba iya hadashi da wataba shiyasa banason in aureta saboda bazan iyayin adaci atsakanin su ba dan dakata wa yayi tare da bude idon sa ya saukesu akanta,

"itama shi take kallo tana nazarin maganganun sa saboda ba komai tagama fahimta ba ganin ya kafeta da ido yasata kawar da idonta
sannan tace to wacece wace kakeso din meyasa baza kakaita gidan nakuba kace ga wacce kake so ai zasu fahimceka sai su aura maka wacce kakeso girgiza mata kai yayi yace ko nakaita ai dady bazai taba canza maganarsa ba gashi kuma ita wacce nakeso bata isa aure ba kuma banfada mataba kuma banason infada mata har sai tagama makaran tar ta saboda banason infara soyayya da ita idan hakan ta faru to zai iya taba mata karatunta  saboda kullum zansakata taita tunani na shiyasa banason hakan tafaru dan dakatawa yayi da maganar da yakeyi yana kallon kwayar idonta ji yake kamar yagaya mata gaskiya yace itace wacce yake so amma wata zuciyar na gargadin sa da hakan gwara yabari kawai sai yafara koyamata sonshi duk da yaga alamar hakan a idonta amma yasan ita kanta batasan meye sodin so yake yasata tasoshi sosai yanda shi tafara so to do yake ta taso ahaka da sonshi acikin ranta yanda bazata taba son wani ba bayan shi yanda duk wuya duk rintsi bazata juya masa baya ba shiyasa beso komawarta gidan su shettima ba amma hakan ma bazai dame saba zairinga zuwa kullum yana daukarta suna fita yanda shakuwa zata qara shiga tsakanin su kuma ya siye zuciyarta gaba daya,

jin yayi shiru ha tsawon wasu mintina ta lura kamar tunani yakeyi ta dan tabasa tace yaya me kake tunani haka dagowa yayi ya kalle ta yace wacce nakeso nake tunani inson ganin ta na dade banje naganta ba,

wani iri taji aranta kamar zatayi kuka harga Allah da yabata labarin ta zata ko da ita yake amma jin yace yana tunanin wata kuma har yace wata yake tunani yadade be ganta ba tasan to bada ita yake ba kuma bahaka taso jiba taso ace ita yakeso ashe duk kulawar da yake bata ba sonta yake ba ashe ita fa yaudari kanta tun farko aikwa yazam dole tayi qoqarin cire shi aranta tun ba ayi nisaba duk da batagama sanin  soba amma tabbas tasan tana sonshi so tunfarkon haduwar su taji ya burgeta kuma insuna guri tare bata son taga sunrabu idan ta dade bata gansaba sai taji tana kewar sa tunawa tayi da wani lokaci da yadade be zo gurin aunty Rasheeda ba taji tadamu da rashin ganinsa agidan gashi bata da damar da zata tambaya yana ina sai kawai taje tana gyara mata daki sai tayi karo da qaramar wayar rasheeda kuma tasan daman da ita suke waya sai kawai ta dauka ta tura masa message akan dan Allah yazo tana bukaqatar ganin sa akwai wata magana mai muhimman ci da zasuyi haka ta rubuta ta tura masa amatsayin Rasheeda ce tana turawa tagoge message din daman kuna ranar rasheeda bata nan ba jimawa kuwa yazo gidan tanajin qarar motar sa ta fita tana ganinsa taji dadi aranta sai ta basar kawai ta nufi hanyar fita irin batasan da zuwan sa ba saboda tasan dole yakirata hakan kwa akayi tana danyi gaba ya kirata ta dawo bayan sungaisa tame cemasa ai bata nana yanzu suka fita amma watakil ba nisa tayi ba tayi masa hakane dan yajirata ita kuma tasamu dama sutayin hira tana kallon sa tanajin dadi,

batasan lokacin da numfashi ta kufcema ta "baby meesha ya akayine naga sai faman murmushi kike ina ta magana ma amma kin tafi tunani me kika tuna haka bani labari ko kintuna saurayin kine dan wannan murmushin naki yayi kama da na soyayya,

dan harar wasa tayi masa tare da basarwa da kawar da duk wani tunanin sa da yake neman hana ta sukuni lokaci daya taqara qaqaro wani murmushin dolen  sannan tace haba wace ni ina yar qaramata inkama tunani saurayi ni yanzu ina naga lokacin soyayya soyayya ai sai ku, kaga ma nidan gayamin ma budurwar taka a ina take haka inje infara nemawa yayana fada agunta kar wani yayi mana wuff da ita muyi dakon banza gwara inje inkafa in tsare in hana kowa kulata,

duk wata damuwa da yakejin ta sai yanemeta yarasa yashiga yin dariya saida yayi me isarsa sannan yace to shikenan kar kidamu zan kaiki har inda take amma ba yanzu ba kiban lokaci,
"wani abu taqara jin ya dakar mata zuciya qara dannewa tayi "sanna tace to Allah yakaimu lokacin dan har na matsu inganta "yace karkidamu zakin ganta very soon,

shettima da duk suna jin hirar dasuke yayi mamakin jin abun davyake cemata sakamakon kuma agabansu yana cewa ita yakeso matar sace amma gashi ita ya boye mata,
dan kallon sa yayi ta mudubi da har zaiyi masa shiru sai kuma yakasa  yace  malamin soyayya naceba ina da magana irin wannan tsara mutum haka,

kalllon sa bossay yayi sannan yayi murmushi yace inajinka dalibin soyayya gaba dayansu dariya sukayi banda Ameesha da ta tafi duniyar tunani batasan me suke ba shikuma dayan wato sameer dake gefe tunfarawar surutunsu yaji sun damesa ya dauko headphones ya toshe kunnuwansa dashi ko me yake ji oho dan haka sukadai suke kidansu suke rawarsu bayajin abun da suke cewa,

Shettima yace zanzo akoya soyayyar daman ban iyaba nima gashi kuma nima daman inason wata yarinya danake fatan nima ta zama matata,
bossay da yagane da wacce yake tunda yana magana yana kallon Ameesha ta cikin mudubi, shikuma lura da hakan yasashi cemasa a ina take shettima yace anan gurin mana gashima ina kallon ta yanasane yayi masa haka saboda zacen da yaji yanayi shiyasa yakeson yagano da gaske itan yakeso ko kuma wata dince daban kamar yanda yafada din,
kallon sa bossay yayi tare da hararars yace to kwa kwalelen ka dan bazaka taba samu ba gwara ka canza hanya tun kar lokaci ya qure maka dan wannan anriga da an siyar,

dan murmushi kawai shettima yayi batare da yace komai ba kamar bazai yi magana ba sai kuma can yace kanaji  na ko kai yadaga masa yana qara kallon gefen fuskarsa tunda tuqi yake baya ganin fuskar sa gaba daya,

zan baka shawara kar kayi wasa da damarka kadena boye abu ko riqe shi hakan zai iya haifar maka da matsala nan gaba kazo kana da nasani kasan kuma danasani bata dawani amfani kayi amfani da lokacinka alokacin da yazo maka inkabari yatafi tofa bazai taba dawowa ka riqe wannan duk abun da kasan kanaso to kawai go to the street point kar katsaya wani kwana kwana dan haka bashi da amfani yaqarasa fada masa daidai lokacin da suka qaraso tamfatsetsan gate din masarauta yayi horn aka bude suka shiga ciki,

ganin inda sukazone yasa bossay bai bashi amsaba yashiga bin masarautar da kallo Ameesha ma haka dukan su kallo suka bi masarautar dashi kowa da abun da yake kiyastawa aransa da irin kyau da tsaruwar da tayi,
parking shettima ya daidaita sannan ya bude qofa ya fito sam ma sam fitowa yayi ya rage daga Ameesha sai bossay acikin mota duk sun kasa motsawa bare su fito ta barin da Ameesha take shettima  yaja murfin ya bude mata ya leqa yana kallon su yace ko sai an fito da kune zaku fito kuntsaya kufito bossay ne yayi murmushin jin kunya sannan ya bude qofar ya fita ita kuma taqi fitowa sam ne ya cire abun da ya toshe kunnen sa yayo gaba wajen da suke yana binsu da kallon meye ya tsayar dasu ganin Ameesha aciki yace anan dinma sai kin bata mana lokaci kishiga taitayin ki wlh banason shirme duk inda akaje sai anjiraki yafada yana zabga mata harara kamar zai maketa,

duk da ta tsorata dashi amma hakan besa taji zatafito ba hasalima sai ta make kafada murya ciki ciki tace nifa ba inda zani ku shiga kufito kawai duk tsayawa sukayi suna kallon ta da mamakin abun da tace bossay ne yace meyasa ke da za abarki anan bafa dake zamuba sai min dawo sai kutafi kofito dan Allah kinga kina qara bata mana lokaci yafada yana qoqarin kamo hannun ta zai fito da ita amma ga mamakin su sai kawai sukaga tasaka kuka tana ita baza ta fito ba da kyar de shettima da bossay suka lallabata akan zata fito din amma shikam sam ta kaishi qarshe kadan yarage ya hau kanta yavkoya mata hankali ya sauke mata wannan iskancin da takeji dashi,

bossane ya miqa mata hannu dago nata tayi ta dora akan nasa yafara jawota daga cikin motar itama ta yunqura ta zuro qafafunta shikuma ya matsa dan bata damar gurin da zata tsaya qarasa fitowa tayi ta tsaya da qafafunta tana qara bin masarautar da kallo gaba suka farayi su shettima kuma abayansu tana daga qafa tayi tafiya daya biyu zata daga ta ukun kenan wata iriyar qara me kama da kururuwa da sauti me qarfin gaske da taqamaimai baza ka tantance qarar meye ba haka masarautar ta dauka gaba daya duk wani wanda yake cikin ta babu wanda be tsorata dajin ta ba masu qarfin haline kawai zasu iya tsayawa da qafafun su bayan qarara kuma sai masarautar gaba daya tayi wani duhu da dan gibgibtawar abubuwa kafin daga bisani kuma sai ta washe ta dawo yanda take lokaci guda kuma masarautar ta dauki shiru tsit kake ji bakajin sautin komai saboda yawancin mutane abun ya razanar da su da har yakai ga wasu sun sussuma a inda suke saboda babban al'amarin da sukaji wanda tunda suke arayuwar su basu tajin irinta ba Ameesha tana daya daga cikin masu suma inda saida tasaki qara itama kafin ta sume tunkan gurin ma yadauki duhu gaba dayansu sukayi kanta sukayi mata runfa,
nanfa kankace me masarauta ta kidime wasu nasurutu da al'ajabi wasu kuma na koke koke inda zukatan wasu daga cikin masarautar ya girgiza su tare da furgice da tsoron faruwan abu duk yakamasu alokaci guda abubuwa da dama suka faru wannan ranace tadaban akan yawancin mutanen gidan wannan ranace ta farin ciki wasu kuma ranace ta baqin ciki agaresu...........✍️✍️✍️✍️

Hmmm shin me yake shirin faruwa amasarauta me yakawo musu wannan sabon yanayin ko kuma ince abun mamaki da ban tsoro😠😠😠,

ga Ameesha acikin masarauta kuma ga Azeema aminan juna💏
[5/22, 10:45 PM] #momyn twins#: XEEMAT___LOVE❤

💅SARKI SAMEER...💅
             (wasa farin girki)

                 *Book 2*
    
    *sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200  bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526*

                         🅿31&32

✨الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر✨✨

✨بسملله الراحمن الرحيم✨✨

Bismilah............✍️

    

      " wata iriyar qara sukaji da yasa mutanen da suke bakin ward din a tsaye susu biyu suna magana jin ihunta yasa suka  kwasa aguje suka shiga dakin ganin halin da matar take ciki yasa su shiga tashin hankali dayane yayi saurin rufe qofar  dayan kuma yayi kanta da sauri yanaso ya hanata kunce igiryar da takeyi dan already ma harta kunce na hannuwan ta tana qoqarin kunce na qafar sai wani fisfisga take kamar zata tashi sama tanayi tana jijjiga gadon asibitin da take kai shima kamar zata karyasa saboda wani irin qarfi da take ji ajikin ta,
sosai hankalin su yaqara tashi,
"gaba ki dayansu sukayi kanta suna rirriqeta tana tafaman fisge fisge gabaki dayan su babu wanda be tsorata da yanayin da matar ta shiga ba lokaci guda duk yanda zasuyi suriqeta amma sun kasa duk qarfinsu nema take tafi qarfin su sai wani irin kuka take tana fusgewa tana sunbatu ni kusakeni kar wanda yaqara riqeni idan bahaka ba duk sai na kasheku tafada tana zazzaro manyan idanun ta qoqarin saukowa daga kan gadon asibitin da take,

  "Suna cikin haka aka turo qofar da qarfin gaske cikin tashin hankali da zafin nama yaqaraso wajen su,

"da qarfi yace kusake ta!!

matsawa sukayi suna faman rarra ba ido,

da sauri yayi kanta yayi mata mugun riqon da bazata iya kwacewa ba tare da rungumeta da kyau saura kadan ta yardashi saboda duk da riqon da yayi mata bai hanata cigaba da kwace kwacen da takeyi ba daman shi kadai yake iyawa da ita duk lokacin da irin wannan ra faru ,

sauran ma ganin yayi nasarar riqeta yasa suka matso suka kakkamata wand ya riqeta dinne   ya zaro allura yayi mata anayimata jikin ta yasaki gaba daya tadena motsi kamar yanda akasaba yimata,

"mayar da ita yayi ya kwantar akan gadon sanna yajawo igiyar da ta kunce yaqara mayar maya ya daure ta saida yaga ma da ita tsaf yana share gumin da ya tarar masa shikansa yayi mamkin irin qarfin ta nayau dan ba qaramar wahala yashaba gurin riqeta gashi itama ta riqeshi sosai da har saida yaji zafin riqon da tayi masa,

" yajuyo afusace  yana kallon su rai abace yace  how dare u why u doing like nonsense fuck u yana fada kamar zai hausu da duka,
dan matsawa sukayi daga gabansa  amma sai yaqara binsu baki sukeso subude suyi masa magana amma ya hanasu damar hakan ,
gaban su ya tsaya yana nuna su    meyasa kuka kunceta kunriga kunsan abun da hakan zai haifar kunsani amma kuka danne wannan kuskurene to kusani idan hakan taqara faruwa to kunyi abakin aikin ku duk sai na koreku last warning wannan yazama shine na farko shine naqarshe dan banason aiki shashanci,

" sorry sir" gaba dayansu suka hada baki wajen fada,

tsaki yaja sanan yace then get out of here kar naqara ganin qafar wani acikin ward din nan tunda baukasan aikin ku ba kuna wasa dashi yanzu da banzo ba kuna tunanin kun isa ku iya controlling din ta dama na barku da ita idan takai dayan ku lahira sai ku kiyaye nan gaba banzaye kawai wadan da basu san abun da suke ba daman na dorakune dan kuyi abun da kuka ga dama ko nace ku kunceta, waya baku damar haka eh  meyasa me yasa meyasa zakuyi haka yaqara sa fada cikin daga murya da daka musu tsawa,

yaqarasa maganar yana wani irin huci saboda ransa ba qaramin baci yayi ba da abun da yazo ya tarar dan hakan da sukayi da baya nan da tuni zai iya rasata dan zata iya nufar wani gun idan kuma tafara gudu babu wanda ya isa ya tsayar da ita shikenan sun batamasa aikinsa,

kallon su yakuma yi yana nuna su da yatsan hannunsa idon sa duk sun canza kala sunyi ha saboda tsabar bacin rai jijiyoyin kansa har miqewa suke duk wanda yaga yanayin sa sai ya tsorata dashi duk sun kuyar da kansu sukayi suna sauraron fadan da yake musu suna so suyi masa bayani akan bafa su suka kunceta ba amma suna tsoro saboda sunsan bazai taba sauraron su ba dan shirun nasu sai yafi saboda shi halinsane indai yana fada tofa ko bakayi laifi ba kar ka yarda kayi masa musu dan zai iya yi maka dukan tsiya awajen shiiyasa suma sukayi shiru suka barsa har saida yayi nai isarsa sannnann yaqara nuna musu qofa yace bacewa nayi kufita bane ko sai nayi maganin ku anan gurin,

cikin fargaba murya narawa qasa qasa suka qara bashi hakuri tare dayin sum sum suka fice daga dakin ransu suma duk ba dadi saboda fadan dayake musu akan abun da basu suka aikata ba gashi basu da damar kare kansu haka suka fita kowa da abun da yake saqawa aransa,

  "komawa yayi yaja kujerar dake gefe ya matsa kusa da ita ya zauna tare da dafe kansa da yake jinsa kamar zai tsage gida biyu daman tun yana gida jikin sa yake basa something is wrong shiyasa ma yabar abun da yake yataho wajen ta,

hannun ta ya riqo tare da manna mata kiss a hannun can qasan makoshi yace Allah yabaki lafiya Allah yaye miki duk abun da yake damunki Allah ya nuna min ranar dazanganki kamar kowa sosai ya shiga jero mata addu'o'i batare da ya saki

16 / 74