08124226526*
🅿️71&72
✨الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر✨✨
✨بسملله الراحمن الرحيم✨✨
Bismilah............✍️
"Ameesha ce kwance cikin daji a ƙasa hankalin ta gaba ɗaya baya jikin ta tagama galabaita ta fita hayyacin ta tana cikin mawuyacin hali mazan nan suna kanta inda ya fara koƙarin keta mata haddi dan har ya cire kayan jinkin sa inda sauran biyun suka rirriƙeta shikuma ya daidaita ya shigeta wata irin ƙara tasaki ta azaba da taji loƙaci ɗaya nunfashin tane yashiga ɗaukewa amma shikam ko kaɗan bai saurara mata ba sai aikin gabansa yake sauran kuma suna ƙara zugashi bai ɗaga taba saida ya tabbatar yayi mata kaca kaca har ta dena motsima sai da yaji ya gamsu sannan ya murgina gefe yana sauke numfashi ɗayan ya kuma yowa kanta yana washe baki saboda shine alayi duk da halin da take ciki amma bai dameshi ba haka shima ba kunya ba tsoron Allah ba tausayi shima ya hau kanta kwata kwata ko motsima batayi amma ko ajikin sa hakan baidame saba damuwar sa kawai yajisa ajikin ta shine cikar burin sa, haka shima yasaita ta yafara aiki akanta shima baiɗagata ba saida yajisa daidai sannan ya ɗaga ta shima yana maida numfashi,shide ɗayan zuwa loƙacin ya haƙura da ita dan yama lura kamar ba numfashi ajikin ta kallon su yayi yace oga yarinyar nan da kamar bata numfashi da sauri suka tashi suka duba ɗaga hannun ta sukayi tare da kara kunne su asaitin ƙirjinta tabbas bata numfashi ogan nasune yace amma wannan yarinyar akwai ragonta yanzu ɗan wannan abunne yasa ta mutu garbe ne yace wai da gaske ta mutu kode suma tayi ƙara dubata yayi da kansa sannan yaɗago yana kallon su yace wallahi kwa ta dagske ta mutu 😭😭,
"inna lillahi wa inna lillahi rajiun, inna lillahi wa inna lillahi rajiun, muryar dadda ta karaɗe ɗakin da take kwance cikin tashin hankali ta sauko daga kan gadon tana dafe kanta a furgice ta fito falon tana kwaɗawa Ammi kira, Ammi dake bacci taji kira kamar a mafarki hakan yasata buɗe idonta ahankali tana buɗewa tajiyo murayar dadda na ƙara kwala mata kira a furgice itama ta sauko daga kan gadon ta fito waje ko dan kwali babu ajikin daga ita sai kayan bacci haka tafito da sauri,
ganin dadda na kuka shaɓe shaɓe yasa taƙara tsorata da sauri ta ƙaraso wajen ta riƙe dadda da kyau tana tambayar ta lafiya me yake faruwa dadda takasa magana sai kuka da take kawai sosai hankalin Ammi ya tashi kokekoken ta yasa sauran mutanen gidan tashi suma daga bacci duk suka fito falo hankalin kowa atashe nan kowa ya shiga tambayar me yafaru da ita,
Amma basu samu amsa daga gurin dadda ba saida taga shan kukanta ta more sannan cikin shashsheƙar kuka tace sun kashe min ita sun rabani da ita sun kasheta sun yaudareni sun ɗauketa sunkaita can sunkashe ta meyasa zasuyi min haka me yarinyar nan tayi musu daman dan su cutar da itane sukazo sukayi min daɗin baki suka rabani da ita yanzu sunzo sunci zarafin ta sannan suka rabata da da duniyar wallahi bazan barsu yanda suka kasheta duk sai sun mutu suma sai na kashe su wallahi saina kashesu,
Sude su Ammi sunga tashin hankalin da basu taɓa gani ba agurin dadda gaba ɗaya sun kasa gane inda maganar ta ta dosa da ƙyar de suka samu suka tambaye ta suwaye kuma wa aka kashe,
mutanen da suka zo suka ɗauke ta yanzunnan nayi mafarki sun lalata mata rayuwa sunkashe ta wallahi sune maza uku nagani kuma daman su ukune harda ɗanki aciki shiyasa daman bai kwana agida ba to wallahi sai na kashesu ga ɗayansu babu wanda zai ƙara rayuwa kamar yanda suka rabata da duniya cikin kisan wulaƙanci to suma dole suyi mutuwar wulaƙanci tafaɗa tana karkaɗa kai,
sude yaran gurin dariya ma abun yabasu wai ashe duk wannan uban kwakwazon da takeyi mafarki ne wallahi duk a tunanin su wani da gaskene gaya mata akayi ta mutu wai ashe duk mafarki take wasu kuma taƙaicine ya ishesu na tashinsu daga bacci da tayi duk matan komawa ɗakunan su sukayi Farouk ne kawai da Ammi suka tsaya agun suna bata baki,
Ammi tace "dadda dan Allah ki kwantar da hankalin ki kinsande mafarki ba gaskiya bane meyasa kuma zaki tashi hankalin ki har kina ikirarin wani abun da bashi da amfani yanzu taya kike tunanin su Aliyu zasu cutar da ita duk ƙoƙarin da suke shirin yi akanta waɗannan mutanen ba macuta bane duk da bansan suba amma ni na yarda dasu kuma ga Aliyu ma shima na yarda dashi nasan bazai taɓa bari wanima ya cuceta ba bare kuma harda sa hannun sa a haɗu akashe ta hakan ma bazata taɓa faruwa ba kiringa tunani kafin ki yanke hukunci haka Ammi tayi tamata saboda harga Allah abun da tace wai sune duk da mafarkine ta ɗanji ba daɗi har cikin ranta,
da ƙyar suka samu dadda ta dena yi musu raki amma fa tace wallahi saidai akira mata shi Aliyu taji dalilin da yasa baidawo gida ba kuma yahaɗa ta da Ameesha bayan da suka iya dole Farouk yaje ɗakin sa ya ɗauko wayar sa sannan ya dawo falon agaban su yakira shi loƙacin dare yayi sosai da ƙarfe biyuna ta wuce,
suna cikin baccin su duk da daman basu daɗe da kwanciyar ba kuma ba baccin daɗe suke ba kawaide dande bacci ɓarawone shiyasa ya sace su,
ana kiran wayar kuwa ƙarar ringing ɗin ya farkar da su saidai basu tashi zaune ba bossay yajawo wayar da ƙyar yana mamakin me kiran sa a irin wannan loƙacin ganin sunan ƙanin sa yasa shi faduwar gaba da sauri ya ɗaga tare da yin sallama daga can wajen su Farouk suna ganin anɗaga suka sauke ajiyar zuciya dan duk atunanin su idan sun kira baza su same shiba daga nan kuma dadda ta ƙara tayar musu da hankali,
"wa'alaikassalam"
farouk ya amsawa bossay sallamar da yayi sannan yace yaya daman Ammi ce keson magana da kai,
"lafiya de ko?
" eh lafiya gata yafaɗa yana miƙawa Ammi wayar,
karɓa tayi tare da kara wayar akunne tace Aliyu kana jina?
"Eh Ammi,
"meyasa baka dawo gida ba? taƙara tambayar sa,
Ayi haƙuri Ammi ban kira na sanar dake ba Wallahi wani aikine ya riƙemu yanzu haka duk muna guri ɗaya kuma gobe da safe zamu ƙara fita,
ok to shikenan Allah yakaimu daman dadda ce tayi mafarki shine duk ta taso mu wai ta ganku kuna azabtar mata da jika kuma kun kashe ta daga baya shine duk tabi ta tayar da hankalin ta da ƙyar muka samu tayi shiru amma ita tace mafarkin ta gaskiya ne indai kuma ba gaskiya bane to akiraka taji, to kaji dalilin kiran,
gaban sane yaji ya tsananta faɗuwa ɗif yayi ya kasa cewa komai,
"Hello Aliyu Aliyu kana jina kuwa naji kayi shiru ko akwai abun dake faruwa,
Da sauri yadawo cikin hayyacin sa cikin inda inda yace a...a Ammi babu komai amma de yanzu Bama tare da ita hasalima ba agidan datake muke ba mu muna can masarauta gidan su Sameer kice mata tayi haƙuri zuwa gobe sai a haɗasu Ameesha tana nan cikin koshin lafiya da kwanciyar hankali babu abun da yasame ta dan haka ta kwantar da hankalin ta,
daman a hansfree tasaka wayar dan haka duk sunji komai amma fa dadda sai ta rufe ido ita duk da haka bata yarda ba gobe goben nan adawo mata da jikarta duk abun da zasuyi suyi shi tana gaban ta ita saitafi kula da ita bazata bari ta ƙara nesa da itaba ƙafarta ƙafarta saidai kuma idan itama ta koma can inda take amma bazata ƙara kwana batare da itaba,
Shide bossay kawai to yake cewa tunda tafara maganar zufa take tsatstsafo mishi duk sanyin Ac dake aiki aɗakin amma tayi masa kaɗan daman ance marar gaskiya ko aruwa gumi yake haka de suka rabu akan gobe zai kawo mata Ameesha babu abun da yasameta,
ahakan ma da ƙyar su Ammi suka lallaɓa dadda ta koma ɗakin ta ɗan cewa tayi a falon zata zauna har gari ya waye a haɗara da jikarta sannan hankalin ta zai kwanta.....to da ta koma mama ɗakin ta kwanta tana ganin fitar su ta tashi zaune dan bazata taɓa iya komawa bacci ba ji take idan ta koma za'ace mata shalelan ta ta mutu da tagaji de da zaman sai ta ta tashi taje tayo alwalla tazo ta fara sallah,
Bossay kam shimade anasa ɓangaren bacci ƙauracewa idon sa yayi yarasa ina zai tsoma ransa yayi mamakin jin abun da dadda tace shima hankalin sane yafara tashi tunanin ya shiga yi karde mafarkin dadda yazama gaskiya wataƙil tana can ana gana mata azaba ko kuma ankashe shiyasa dadda tayi mafarki,
Nooo! yayi saurin faɗa yana girgiza kai nasan ma bata mutu ba baza ta mutu ta barni ba nina sani tashi yayi zaune gaba ɗaya jikin sa yaɗauki ɓari ya shiga karkarwar sanyi shi kaɗai yasan halin da yake ciki,
duk abun da yake sam yana jinsa amma yakasa tashi yayi masa magana saboda yagama fahimtar duka zancen da yayi yasan daga gida aka kirasa yanayin amsar da ya bayar ne yasashi fahimtar abun dake faruwa, shettima kam tunda ya buɗe ido yaji ba shi ake kiraba yayi juyi ya koma yaci gaba da baccin sa,
"bossay fa abu na neman yafi ƙarfin sa dan har ya fara zubar da hawaye ga zazzaɓi da ya rufe sa loƙaci ɗaya amma duk da sanyin da yafar ji yakasa komawa ya kwanta bare ya lulluɓe jikin sa san gujewa sanyin da yakeji kawai ya zauna yana ta karkarwar jiki....
Sameer da yaji abun nasa yafara yin yawa sai yataso da ƙyar yazo inda yake saboda shi bossay yana kan kujera sukuma suka kwanta akan gado saboda idan suka kwanta su uku gurin yayi musu kaɗan shiyasa shi ya kwanta akan kujera,
"yana zuwa wajen sa ya taɓa jikin sa yaji shi yayi zafi rau tashi yayi daga gurin yake wajen wata drawer ya bude ya ɗauko masa magunguna tare da buɗe frigh ya ɗauko masa ruwa sannan ya dawo gurin ɓalle masa maganin yayi ya bashi karɓa yayi ya sha, sam yayi masa sannu sannan ya gyara masa gurin yace ya kwanta,
kwantar yayi shikuma sameer ya lulluɓesa tare da ƙara yi masa sannu,
kai kawai yake ɗaga masa dan magana ma bazai iya yiba baida wannan ƙarfin halin,
dake amaganin da sam yabashi harda na bacci dan haka baidaɗe da kwanciyaba wani wahalallan bacci yayi awongaba dashi,
sam ya tausaya masa kuma ya tausayawa kansu gaba ɗayama dan yasan idan wannan tsohuwar taji wannan labarin basu san ya zasuyi da rigimar taba abun da yake gudu kenan gashi kuma zai kasance yanzu yayi mata alƙawari zai kai mata ita sukuma ƙarewa ma basu san inda take ba kuma koda sun gantanma basusan awane irin hali zasu tsince taba,
shimade adaren da ƙyar ya iya komawa baccin dan tunane tunane yake tayi ahaka har bacci ya yasace sa...
**************************
______*AMEESHA*
Aranar de Ameesha taci baƙar wuya awurin su dan ko runtsawa batayi ba ahaka suka kwana suna bata wuya ko tausayin ta basuyi suma kwa tayi shi yafi a ƙirga saidai inda Allah ya taimaketa adaren de basuyi yunƙurin yi mata faɗen ba kamar yanda suka ce sai sun fita daga gurin zasuyi mata haka suka barta daf da gabanin asuba suka rabu da ita ta ɗan huta saboda kar suzo fita da ita ta basu matsala har wani yagan su,
saida akayi kiran sallar asuba sannan suka fara shirin fita daga wajen suna daf da fita aka shiga sallah dan haka saida suka bari aka shiga sallah masallaci yanda suke da tabbacin babu kowa awaje kowa ya tafi masallaci dan yin Sallah sannan suka fito inda suka yi parking ɗin motar su awani lungu nan sukaje suka shigar da Ameesha da take kamar marar rai saidai duk tana ji motsin su babu abun da bataji kuma loƙuta zuwa loƙuta tana ɗan buɗe idon ta sai kuma ta ƙara rufewa tana jinsu har loƙacin da suka shigar da ita motar,
sauri sukayi suka ja motar suna zuwa bakin gate daman gate ɗin a buɗe yake sai kawai suka fice daga ciki batare da sun haɗu da kowa ba,
"Sisi yi sauri kigani dan kiyi sauri zata fita, da sauri hamr ta ƙaraso bakin window ɗin da Amra take tsaye agun tace wai ke meye hakan wacece zata fita,
,"Amra tace motar da nake cewa jiya nagani wallahi itace dan har mafarkin ta nayi jiya wallahi Allah itace,
"Tsaki Hamra taja tare da matsawa daga gurin tace dalla malama ni kin ɓata min loƙaci da tuni nayi raka'a ɗaya ke mema yakawo ki gun window da asubar nan,
"Amra tace zafi nake ji wallahi shiyasa nazo zan buɗi window ɗin sai kawai naga motar ta nufi hanyar waje ke kuma banza anacewa kizo ki gani ko ƙi ni kin ma ban haushi wallahi,
tsaye hamra tayi tana kallon ta saida tajira tagama maganar tata sannan tace daɗina dake rashin hankali wani loƙacin inbanda abun ki me zai kawo motar nan gidan kuma har ta fita daga asuba wataƙil ko mafarkin da kikaine yanzu kuma ta koma yi miki gizau shiyasa kika zo kikatsaya kike ganin ta ko to Allah ya kawo sauƙi tana gama faɗa mata haka ta tayar da sallar ta,
"Amra taji haushin maganar da tayi mata tana son mayar mata da martani amma taga ta tayar da Sallah shiyasa kawai ta rabu da ita ta wuce bathroom dan tayo alwalla itama,
tunda suka fita da ita suke faman kwarara gudu akan titi sai da sukayi nisa da masarautar sannan suka ɗan fara rage gudun wata unguwa suka nufa inda suke da wani gida madaidai ci, gidan garbe ne da daman nanne wajen shagalin su wataran ma anan suke kwana a waje sukayi parking sannan suka fito tare da ciccibo Ameesha sannan suka shiga gidan afalo suka ajiye ta,
Sannan ogan nasu yace suje suyi ƴar fakiki su miƙa asubar su sannan su dawo sufara abun da yakawo su oganne yafara yin gaba har zai shiga wani ɗaki sai kuma ya tsaya ya juyo ganin garbe ya tsaya bai taho ba yace kai kuma me katsaya jira garbe "yace wai injireta ko idan kun gama sai inje ni in wataƙil ma bayi zanyi ba kasan k
customer sai da bashi,
kallon sama da ƙasa yayi masa yace ni ai duk iskanci na inayin sallah koda ba aloƙacin ta ba amma kai baka son yin sallah sai kayi sati bakayi ba shiyasa kullum kake ƙara baƙi,
"eh najide koma me zakace kace kuje kuyi ni ina nan,
"to wallahi baka isaba sai muntafi tare dan banyarda da kai ba nasan idan na tafi lallataeta zakayi shiyasa kake son abarka kaikaɗai to wallahi baka isaba wuce mutafi,
shide garbe ba haka yaso ba wallahi yaso ace sun rabu dashi da wallahi kafin sudawo yayi abun da zaiyi dan bayaso ace sai wani yafara kwanciya da ita kafin shi so yake ace shi zaifara ɗanɗa nata bayanda ya iya dole yabisu suka shiga ɗakin tare gudun kada garbe ya fita idan ya shiga banɗaki sai kawai yasawa ɗakin muƙƙuli sannan ya shiga banɗaki sukuma suka zauna akan kujerar ɗakin suna jiran fitowar sa yayi yayi su fita,
"duk abun da sukeyi akan kunnen Ameesha dan haka tana ganin shigarsu ɗakin ta yunƙura zata tashi amma sai taji kanta yayi mugun sarawa sai ta koma ta kwanta tayi haka yakai wajen sau biyar amma takasa tashi da ƙyade tayi jarumta ta daure tunawa da wasu abubuwan da kuma tuna abun da suke shirin yi mata yasa ta tashi da ƙyar jikin ta duk babu kuzari haka ta miƙe tafara jan ƙafafunta da sukayi mata mugun nauyi ahaka harta ƙarasa bakin ƙofar tana murɗawa kwa tajita abuɗe ba muƙƙuli ajiki daɗi taji ya ziyarce ta take taji wani ƙwarin gwiwar yazo mata da sauri ta buɗe ta fita da falon can wani waje ta hango da take da tabbacin nan ce hanyar fita daga gidan ahaka taci gaba da takawa tana cije baki tana daddafa bango da taimakon Allah tazo wajen ƙofar fita jan ƙofar tayi saitaji taƙi buɗuwa daga kanta tayi sai kawai taga saƙata ajiki gashi kuma tsawon ta baikai ba tunanin mafita tafarayi yau ita taga rashi ga ƙoshi ga kwanan yunwa,
jingina kanta tayi da jikin bango tare da dafe kanta da taji yana sara mata kamar zai rabe gida biyu ta ɗau wajen minti biyar ahaka batare da ta ɗago ba da ƙyar ta iya ɗaga kanta ta shiga dube duben wajen can ɗan nesa da ita ta hango wata jarka kamar ta jarkar mai da sauri ta nufi wajen da dauriya taje ta ɗauko ta takawo wajen takawa tayi saidai tana ɗora hannun ta akan saƙatar tajiyo murayar ɗaya daga cikin su yana cewa gata cen ai saidai nace maka kabari na tsare ta kaƙi yanzu gashinan da ba muyi saurin fitowa ba da tuni ta fita,
jin hakan yasa jikin ta na rawa taja saƙatar tana cire wa ita kuma tafaɗo daga kan jarkar bakin ta har fashewa yayi jini yafara fitowa amma bata bi takan zafin da taji ba ta kuma yunƙurawa ta miƙe da sauri kafin su ƙaraso inda take tayi saurin buɗe ƙofar tafice da gudu ita kanta batasan daga ina tasamo ƙarfin yin gudun ba kawai cilla ƙafa take kawai ita kanta batasan inda take dosa ba,
yayin da sukuma suke binta abaya saura kiris sukamata dan har tana jiyo takun su abayan ta juyowa tayi danganin sunkusa kamata ko kuwa ta juyowa tayi tuntuɓe ƙafarta ta sarƙe ta faɗi ƙasa timm da ruf da ciki ɗagowa tayi sai kawai idon ta yasauka akan wata farar ƙafa da take cikin wani baƙin takalmi me laushi jikin sa duk gashi ƙafar