ajiyar zuciya ta sauke ganin ita zatayi wankan ta ba yimata za ayi ba dan haka tashiga yin wanka daman abuƙace take dashi,
Ummy na fitowa meer ya dubeta cike da damuwa da ta arota yanzu yanzzunnan yace ummy ya kuka fito kika barta bafa zata iyayi da kanta ba ko inje inyi mata kinga ƙafarta da ciwo ba sauƙi tayi ba bazara iya ba,
"ai na haɗa mata komai zata iya yanzu kawai kajira kai banda abubkama inakai inayiwa mace wanka kana ƙatoto dakai wannan ai baidace ba kade tsaya anan idan ta gama sai kaje ka fito da ita nasan zatayi magana ka zauna bari ni kuma inje in samo mata abun da zata saka idan tafito,
To kawai yace bahaka yaso ba yaso ace yaje yayi mata da taga mugunta shikaɗai ya tana abun da zai yi mata sai kuma aka hanasa kodan yanzun ma ai bata ɓaci ba tunda ummy ɗin ta fita bari kawai yaje ya tarfata a banɗakin,
yana gama ayyana hakan ya nufi ban ɗakin kansa tsaye shi anasa wajen baya tunani wai ai bai kamata ta shiga yaganta ayanayin da baidace ba saboda kallon yarinya yake mata(hmm yarinya ko) san haka bayasa wai zaiganta tsirara shi ba wannanne aransa ba burinsa kawai yaje yaƙara sakata kuka yafito,
ahankali ya shiga tura ƙofar har yagama budeta gaba ɗaya,
bataji buɗe ƙofa ba bataga shigowar saba saboda wanke fuska take ƙarasawa yayi gaban ta tare da binta da wani banzan kallo tundaga sama har ƙasa da ƙirjinta ya zubawa ido yana kallo baya ko ƙiftawa,
ɗauraye fuskar ta tayi bude idon da zatayi tayi karo da gardin namiji agaban ta loƙacin da ta buɗe ido shikuma loƙacin ya ɗago kansa haɗa ido sukayi dashi,
atsorace ta buɗe baki zata saki ƙara yayi saurin saka hannun sa ya toshe mata baki gudan kada ƙarar ta fito ummy taji ta taho ɗakin...........✍️✍️✍️
💖NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'S💖
*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
👇👇👇👇
*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
by(ster lady)
*2,GIDAN AUNTY*
by(mss lee)
*3,SARKI SAMEER*
by(xeemat....love)
*4, JINI DAYA*
by(mrs bbk)
*5,YA FITA ZAKKA*
by(mum Sayyid)
*6,BABY
by(mhiz innocent)
[7/3, 7:40 PM] #momyn twins#: ❤XEEMAT___LOVE❤
💅SARKI SAMEER...💅
(wasa farin girki)
💖*the talent troupe writer's*💖
*Book 2*
*sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200 bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526*
🅿️79&80
✨الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر✨✨
✨بسملله الراحمن الرحيم✨✨
Bismilah............✍️
__________*Sam*__________
suna shiga part ɗin mommo aka fara ruwannan gaba ɗayan su afalo suka baje dadda sai faman baza ido take acikin falon jira take kawai ruwan ya tsaya dan har yanzu tana kan bakarta saitaje har gaban sarki ta sanar dashi abun dake faruwa dan bata yarda dasu ba har yanzu,
suna shiga daman twins suka wuce gurin momma sukaje mata da labarin duk abun da yafaru har da labarin dadda saida suka bata hankalin tane ya ƙara tashi ta shiga damuwa,
suna zaune ita da su Amran sameer shima ya shigo ɗakin momma ɗin guri ya samu ya zauna kusa da ita tunkan yayi maganar ma momma tafara yi masa,
" yanzu su hamra suke ban labari ina matar take yanzu momma ta faɗa tana kallon sam ɗan numfasawa yayi sannan yace momma tana falo nasan ruwannan ne yasatayi shiru da tuni kinjiyo maganar ta ma ai momma bansan yazanyi da matar nan ba gashi kuma inda mukaje babu wani tsayayyen labari abu guda de da muka sani shine motar da Amra ta gani tana binsu wai ɗazu taga fitar daga cikin gidan nan,
"au da gaske ne ai tagagaya min na ƙaryata tata tun ɗazu da safe na ɗauka ai shirmen tane shiyasa banɗauki maganar tata serious ba,
"mumade bamu da tabbas ammade so muke idan ruwan nan ya tsaya muje musami me gadin da maganar mu tuntuɓeshi muji,
"gaskiya de yakamata agwada ko Allah zaisa yasan suwaye kaga abunma zaizo da sauƙi wajen gano su waye amma fa abun yaban mamaki ya za ayi ace anɗauke ta acan waje kuma ace anga motar da ta sace tan agidan nan anya ba shirmen Amra bane,
"ba wani shirme momma da gaske ne muma duk abun da ya ɗaure mana kai kenan saboda jiya da daddare ɗayan abokin mu ya tsinci abun hannun ta acan wajen bayan parking space,
"abun hannun tafa kace acikin nan gidan kuma ba wajen sukaje ba ta jefar dashi ga su Amra nan ki tambaye su kiji sunce su basuje ba gurin, da sunje ma ai da zaki sani,
"cike da al'ajabi momma tace tofa wata sabuwa amma abun akwai ban mamaki ah dole a tambayi me gadi dole ma motar ce tunda karde an tsinci abun hannun to babu shakka motar da Amra yagani itace,
,"nima shiyasa na yarda da hakan amma daman da bazan taɓa ɗaukan zancen ba amma yanzu dole na yarda,
,"Momma to yanzu de yazanyi da matar cen dan wallahi idan tasan yarinyar nan ta ɓata to wallahi gaba ɗayan mu sai ranmu ya ɓaci dan wasan bazata taɓa haƙura ba sai ta ɗaga mana hankali gashi kuma munshigo da ita bansan yanda zamuyi da itaba yaƙarasa maganar cike da damuwa a fuskar sa,
kamo hannu sa momma tayi sannan tace kar kadamu kanka yanzu de kaje har ƙasa ka hawo da ita nikuma duk wani abu da zaisa hankalin yakauda ga gurin ku ku kuma kuje kuyi aikin gabanku daga yau zuwa gobe ku tabbatar kunyi ƙoƙarin kun nemota kafin ta ankare inyaso koda ansamu waɗanda suka ɗauke ta ɗin inyaso sai ayi mata bayani daga baya ina ganin hakanne kawai masalaha amma inba nan tazo ba bazata taɓa barinku ku fita daga nanba sai ta biku idan kuma tabiku ba yanda za ayi kuyi maganar agabanta,
eh hakan kwa za ayi bari in kira miki ita Allah yasanya tazi ṣin dan waccen matar bata da kirkir idan taso ga masifa,
momma tayi murmushi sannan tace batsohuwa bace ai daman duk wani tsoho haka yake da faɗa ɗaiɗai kune masu sauƙin kai nasande duk tijararta bata kai gwaggwa ba,
"kai momma wallahi zasu iya yin kai ɗaya ammade ai zaki zauna da ita yanzu da kanki zaki bada labari,
"ai na saba da fitinar gwaggwo nasan wannan bazata ban wata wahalaba,
"hakade kike gani momma amma bari inje in kawo miki ita sai ku zauna yauwa hamra ki ince ma Amra nasanki da surutu kamar aku to ayau nake son surutun nan yayi aiki kusaka ta agaba kuyi ta bata labari ku cikata da hira ku mantar da ita abun dake damun ta kun gane yafaɗa yana kafe su da ido duk amsa masa sukayi da to, sannan shikuma yafita dagaɗakin,
yana zuwa falo yaga dadda a tsaye wai ai ruwa ya tsaya ita zata fita akaita wajen sarki haƙuri suka bata da cewa ai sarki yanzu yana wajen iyalin sa baya fada kuma indai yana tare da iyalen sa ba aganin sa har sai yafito saidai tajira zuwa anjima idan ya fito sai akaita har gabansa da wannan batun ta yarda ta koma ta zauna, tana zama kuma tace to yaushe zamu tafi can gidan ɗin sukace mata anjima kaɗan yaude duk yanda dadda take so binta suke sau da ƙafa suna mata komai cikin lallami da lamana gudun karta ƙara tubure musu su rasa yanda zasuyi da ita,
Amma banda bossay saboda har yanzu da guntun haushin ta aransa itama kuma ta lura da hakan amma bata kulasa itama ta share shi
"cikin sanyin murya Sameer yace tazo suje wajen mahaifiyar sa su gaisa batayi wata wata ba kuwa ta tashi suka tafi ɗakin momma yakaita suna shiga momma ta tashi taje ta rungume ta tana faman sakin murmushin dole sannan faran faran ta shiga gaida ita aikwa dadda taji daɗin yanda momma tayi mata dan haka itama tasaki fuska wajen amsa mata gaisuwar sannan momma takamata ta zaunar da ita kan gado,
Sameer ne ya kalli su hamra da ido yayi musu alamar suje kusa da ita da sauri Amra ta fara tashi daga kan kujerar da suke tana zuwa ta faɗa kan dadda tana dariya sannan ta shiga gaida ita tana cewa ai kema kaka tace tunda ke kakar Ameesha ce to Nima daga yanzu kin zama kakata amma fa sai kinyi haƙuri dani dan bana jin magana zan ta tsokanar ki har sai kingaji dani da halina dan haka nakewa gwaggwo na kema kuma haka zan ringayi miki kinji tafaɗa tana jawa dadda kumatu,
da sauri dadda ta dafe fuskar ta tace ke ni kuma bazan ɗauki hakan ba ɗaga nima wallahi da kwarina bazan bari ki nakasani ba kinji da ƴa to yaseen ɗagani na ba gwaggo bace idan kina mata ta ƙyaleki to ni duka nake bana wasa da yara, dan haka maza ki ɗagani kar na mazgeki anan dan dukana zafi gare sa zaki iya yin bunga dariya Amra tayi ba ita kaɗai bama su momma saida suka ɗan dara jin yanda take magana da iya gaskiyar ta ta kuma haɗe rai amma hakan baisa Amra ta ɗagataba cikin dariyar tace dadda meye kuma bunga,
mutuwa mutuwa itace bunga idan kuma kinso kiyi to kici gaba da abun da kike min nikuma zansa kiyi bunga ɗaga ni nace,
maƙalƙaleta Amra ta ƙarayi tana dariya tace Allah kam bazan tashiba sai kinsa nayi bunga ɗin indai kinga na ɗagaki to nayi bunga ta ƙarasa maganar tana jan gashin kanta da yaɗan leƙo waje,
da sauri dadda ta riƙe mata hannu tace Allah kam yarinyar nan da sauranki yanzu gashin zaki cire min dan kina baƙin cikin na fiki ko wai duk kuna ganin ta abun da take min amma bamai hanata to wallahi kar kuganni baƙuwa danni ban iya baƙunta ba zan cire kunya in zane muku yarinya tunda kuna kallon ta kun kasa hanata wannan ai rashin mutun cine,
momma tayi yar dariya tace wayake shiga tsakanin jika da kaka ai idan kaga suna abu ido ake zuba musu idan ka shigama kai zakaji kunya dan haka ke da ita babu ruwan mu aciki,
gashin Amra ta ƙara jawowa wanda na yanzu yafi na da zafi da sauri dadda itama ta cire hular dake kan Amra taja mata itama da ƙarfi to fa uwar tsokana saigashi tafara hawaye saboda ta tsani ataɓa mata kai shiyasama ko kitso batayi kanta sai yafi kwana nawa a ɗaure sai anyi da ƙyar wataran ma yake samun ataje shi sai gashi dadda ta kama kan da iya ƙarfin ta taja mata shi,
tun tana kwalla har tafara fitar da kuka me sauti sannan dadda ta sakar mata kan tace ashe ba daɗi kai ai ba fin kai yayi ba ni da kika jamin kan robane dani da bazan ji zafin ba to kaɗan ma kika gani ɗagani,
" cikin turo baki Amra ta sauka daga kan dadda tana ciccin magani ita adole tayi fushi da ita,
Hamra ce tayi saurin riƙe Amra tace haba sister yaza ayi kibari tsohuwa tayi galaba akan ki har tasaki kuka kuma kika rabu da ita wallahi idan nice bazan yarda ba kije ki rama kar ki rabu da ita,
ƙaton filo dadda ta ɗauka ta makawa hamra tace to mazigiya ina ganinki tun ɗazu shiru shiru ashe kema baki da mutunci to ke kizo ki rama mataɗin kiga yanda zanyi dake kema bana gaya mata dukan yara nake ba bata yarda ba ni wallahi ma har tasa kaina yafara ciwo kawai daga zuwa sai afara cin zalina to kwa bawanda zan ɗagawa ƙafa,
dariya sukayi mata gaba ɗayan su sameer de da yaga abun nasu ba ƙarewa zaiyi ba sai yayi ficewar sa yana jin daɗin hakan da sukeyi har ya fitama dadda bataga fitar sa ba,
share hawayen ta Amra tayi tare da ƙara juyawa kan dadda da sauri tana zuwa ta sauke mayafin dake kanta ta tare da ɗan kwalin daman dadda batayi kitso ba Ammi ce keyi mata kuma ta tsife shi jiya yau za ayi mata kitson kuma saiga abun da yafaru hakanne yasa kanta yakasance a tsefe,
Amra naganin gashin ta a tsefe batasan loƙacin da tasaki dariyar mugun taba kafin dadda tayi wani yunƙuri har ta danna hannuwan ta akan ta fara ya mutsa mata gashi tare da jansa da ƙarfi duk yanda dadda taso ta kwaci kanta taka sa idon ta har ya kaɗa yayi ja saida Amra ta tabbatar da ta rama sannan ta sake ta tare da guduwa bayan momma tana ɓuya,
numfashi sadda tashiga sauke wa na wahala tana dafe kanta ita kaɗai tasan abun da zatayiwa yarinyar idan ta tashi,
"Hamra na dariya ƙasa ƙasa taje wajen dadda tana bata haƙuri ayya tsohuwa kiyi haƙuri bari in ɗaura miki ɗan kwalinki ke kuma Amra gaskiya baki kyauta ba yanzu abun da kikayi ke idan akayi miki zakiji daɗi tana maganar ta ɗauko ɗan kwalin dadda zata ɗaura mata dadda ta kwace abunta tana ture ta tace to munafuka bake kika zigata ba yanzu zakizo min da wani guntun munafurcin ki ai wallahi zaku gane baku da wayo daga ke har itaɗin bade ni kuka yiwa hakaba zakuyi bayani,
Amra ce ta leƙo daga bayan momma tace kinga dadda na ɗagowa tayi mata gwalo tace in kin isa taso ki kamani yanzu in ƙara wahalar dake wallahi,
"hararar ta kawai dadda tayi batare da tace mata komai ba ta jinjina kai irin zan kamaki ne yarinya,
hakade sukai tasaka ta gaba suna tsokanar ta suna kunna ta ita kuma tana biye musu tunanin su momma yayi aiki dan bata ƙara zancen zuwa gun sarki ba ko ganin Ameesha ta biye musu suna ta faɗa su tsokane ta ta rama hakade suke ta abu ɗaya.....,
sameer na fitowa falo yayi musu magana suka tashi ga ɗayan su suka fita aƙafa suka taka har zuwa wajen me gadin,
yana ganin su ya taso da saurin sa yana gaida su babban mutum ne,
dan haka suma sai sukayi saurin mayar masa da gaisuwar ya amsa yana ɗan sunkuyar da kai,
bossay ne yafara cewa yau baba magana zamuyi kuma muna so ka faɗa mana gaskiya kar ka ɓoye mana komai kanaji ko,
da sauri mutumin ya karkaɗa gaban sa na faɗuwa da ya ɗan tsorata da ganin su sannan"yace in sha Allah
"yauwa muɗan ƙarasa can gurin sameer yafaɗa yana nuna musu wani waje da ba mutane,
gurin sukaje suka tsatstsaya sameer ne ya gyara tsayiwar sa da kyau sannan yafara magana idan zaka iya tunawa ajiya tundaga safe har dare zaka iya tuna adadin motocin da suka shigo kuma suka fita,
ɗan jimm yayi kafin yace gaskiya bazan iya tunawa ba saboda da yawa wannan yashigo wancen yashigo bazaiyiyu insan adadin suba,
to daga magariba fa zuwa dare eh to wannande zan iya tunawa akwai motar matan mai martaba da suka fita ana daf da magriba sai kuma suka dawo bayan an idar da sallah sai waziri da ɗan sa shima yafita gaba ɗayade baifi motoci huɗu bane suka fita suka dawo ba aciki harda taku yauwa sai ta su yarannan ƴan biyu suma sun fita amma su tunkan la'asr ma suka fita kuma sai dare ma suka dawo bayan nan kuma sai motar tasu ta ƙara dawowa tafita yana fita ku kuma kuka shigo to nide inajin abun da zan iya tunawa kenan,
bossay yakalle sa yace bakaga wata baƙar motaba bayan sallar magrib,
gaskiya bangan taba amma bansaniba ko loƙacin bana gurin ta shigo natuna ma aloƙacin naje karɓo abinci wataƙil ko anan yashigo bansani ba,
"daman ana iya buɗe gate idan baka nan ko akwai wanda yake fansar ka idan bakan? cewar shettima
a'a gaskiya ni kaɗai ne wallahi ba wanda yake karbar min amma wataƙila ma ko ba wanda ya shigo ɗin daman tunanin hakan nayi tunda de nasan nabar wajen shiyasa nayi tunanin hakan zata iya faruwa,
"Sameer yace to munji wannan baka sani ba to ɗazu da asuba fa tabbas inma baka ga shigowar suba to kaga fitar su tundade asubace babu inda kakeje ko,
"tobbas ɗazu dana fito daga masallaci naga gate abuɗe alamun anfita nayi mamakin ganin sa ahaka sai nayi tunanin ko fitar gaggawa ce takama ko babu lafiya shiyasa aka buɗe aka fita kuma aka barsa ahaka saboda saurin da akeyi, kawai sai na rufe naci gaba da harkar gabana,
wayyo gaba ɗayan su babu wanda yaji daɗin wannan labarin shikenan yanzu inda suke tunanin zasu samu wata shedar yanzu ta ruguje gaba ɗayan su jikin su yayi sanyi duk atunanin su wannan abun bazai basu matsala ba sunso wanda yafita daga motar da shikenan bazasu sha walaha ba amma yanzu koman su ya dawo baya,
*dukan su jiki babu kwari haka suka sallame sa suka juya suka tafi part ɗin fulani suka nufa dan bazasu ƙara komawa gurin dadda ba ayaude baza ta ƙara ganin suba,
suna ƙarasawa da sallama ɗauke abakin su suka shiga ciki sameer ne yafara shiga yana shiga yayi karo da mutum kafin kace me ta tafi luuuuu zata faɗi yayi saurin riƙo hannun ta saboda ruwane awajen idan takai ga ƙasa zata ji ciwo,
mopping take yi afalon tana jin sallamar su kuma ta rikice ruwan ya zube a ƙasa zuyowar da zatayi kuma sukayi karo dashi ta zame zata faɗi yayi saurin riƙo hannun ta,
saura kaɗan numfashin ta ya ɗauke yin tozali da fuskar sa,
dagota yayi ta tsaya da ƙafafuwan ta amma saboda ba nutsuwa a tattare da ita sai ta ƙara yin baya zata faɗi yaƙara riƙe ta yana mamakin wannan wacce irin yarinyace haka da bata da nutsuwa atare da ita kallon ɗaya yayi mata yagane ba nutsuwa atare da ita,
sakin ta yayi batare da yace komai ba ya ratsa ta gefen ta ya wuce bossay ne abayan sa kallon ta yatsayi yana tunanin inda yasanta yana kallonta yaga yasanta amma kuma yarasa a ina yasan ta ɗin,
ahankali ya nunata da yatsa yace amma kamar na sanki ko ɗagowa