Sarki Sameer 2 Wasa Farin Girki By Yaya Azeema

Author :  Ayshacool Category :  Love

Chapter   5 / 74

12K to 15K   out of 221K words

farko dan haka dan Allah kuyi hakuri kubarmin ita banason tayi nisa dani shiru sukayi ba wanda yayi magana saida ga bisani Sam da yagama qare musu kallo daga shi har itadin da suke riqe da hannun juna janye idon sa yayi sannan yace a'a kabarta sutafi da ita hakan sai yafi kwanciyar hankali tunda kai kaga yanzu akawai wanda yasanka dan haka bakasan waye ba watakil ma yazo har cikin gidan taganta alhalin kuma baka san shibane kuma baza ka taba kawowa shine ba tunda yace nakusan kusan kane ina ganin tafiyar tata shiyafi dacewa,
Ammi ta dora dacewa hakane kuma gwara ta koma din zaman ta anan da matsala bamusan waye zaizo ba tunda bama zargin kowa zai iya shigowar bamusan shibane kuma dole su hadu dan haka nima na goyi bayan hakan hajiya,

shide bossay be kuma cewa komai ba dan wani iri yake ji aransa har ga Allah bayaso yaji ance za arabashi da ita har cikin ransa yake ji da ita bazai iya jurar rashinta akusa dashi ba dande Ammi tasa bakine kuma yasan in yaqara magana bazataji dadi ba za tace ya rainasu suna magana yana magana shiyasa kawai yayi shiru ransa duk babu dadi jikinsa duk yayi sanyi kamar ance anrabasa da ita baze qara ganinta ba har abada babu wanda be lura da yanda yanayin sa ya canza ba amma ba wanda yayi magana saboda sums ba yanda suka iya dole abi wannan hanyar itakadai ce mafita,
Ameesha ce itama da ta fahimci halin da yake ciki sai taqara damke hannun sa tare da leqa fuskar sa amma sai ya kawar da fusakarsa gefe ahankali ta furta yaya banza yayi da ita be amsaba taqara kiransa sai yadan juyo yakalleta sannan yaqara sauke idon sa tare da fara qoqarin janye hannun sa daga riqon da tayi masa amma sai yaji taqara damkewa taqi saki fuska adan bace yace sakarni mana ganin hakan yasa bata qara cewa komai ba tasakeshi kawai,
tashi yayi daga inda  yake kusa da ita sai ya koma inda ya taso ya zauna tare da sunkuyar da kansa dan shikadai yasan me yake ji amma bayaso atafi da ita yafiso koda yaushe su kasance tare amma kawai sunzo zasu rabasu shikenan watakil ma ta manta dashi shi abunma da yafi tsaya masa arai shine zamansu guri daya da shettima ga yaga shima yana kula da ita yana tsoron abun da kanje yadawo a tsakanin su idan suka saba sosai soyayya zata iya shiga tsakanin su shikenan shi yayi dakon banza duk tsawon lokacin da yadauka akanta yanaso tafara sonshi amma yanzu wani zai juyar mata da tunani ta manta dashi jiyayi wani qaton abu yazo ya tokare masa magogaro yunqurawa yayi zai tashi daga wajen da niyar barin falon gaba daya amma sai yaji an dalatar dashi Ammi ce da duk tana kallon abun da yakeyi tasa hannu ta dakatar dashi kallon ta yayi da ido tayi masa alamun kar yatashi zama yayi be tashin ba,
Sam duk na lure dashi kuma duk yagane Inda ya dosa amma sai ya basar yace tare da dorawa da cewa yanzu dada ki dauko mana wayar sannan ahadawa wannan yarinyar kayan ta yanzu zamu wuce ina so muje mufara shirye shirye yana sane yafadi haka dan yaga halin da bossay zai shiga aikwa yana rufe baki bossay yace habade yanzu kubari a shiryata a tsanake mana daga nan zuwa sati daya basai ta komaba shima yana rufe baki sameer yace a'a yanzu zamu tafi meye amfanin bari har tsawon sati idan mutum in zaizo zai sanar dakaine ranar da zezo tun kafin ma su ankara da ita tunda yau tazo to yau zata bar sa bossay yace amma ya........Ammi ce ta daga masa hannu da cewa kai wai meyake damun kane ana magana kana cewa ga yanda za'ayi kafimu sanin yanda yakamata ne kai zama gayamana yanda zamuyi mu duk bamusan yanda yakamata ba to kashiga hankalin ka banason shirme I'm sorry yace kawai sannan ya tashi daga wajen ya wuce part din shi be kara tsayawa ko inaba sai akan gadon sa,
bawanda ya hanasa tashi duk suka zuba ido suna kallon ikon Allah kowa da abun da yake tunani akan wannan lamarin da suka fahimci ya shiga dadda ce ta miqe taje ta dauko musu wayar takawo masa  Sam yakarba sannan yace kayan nata fa komawa tayi daman tunda sukazo bata bude suba suna ajiye dan haka zuwa tayi ta dauko musu ta kawo musu yana kawowa sam yamiqe yace mu tafi zan duba wayar anjima yanzu ina da uziri agida zamu qara tattaunawa zuwa gobe zan nemeku sannan wancan yaron ma agaya masa ina son ganin sa gobe dadda tace to shikenan Allah yakaimu amma ni yaushe zan koma gidan yace zan gaya miki yanzude ki zauna anan din tace to kutashi mutafi hajiyace ta mike sannan ta kalli Ameesha tace daughter mutafi ko miqewa tayi shettima ne yaje kusa da ita ya ruqo hannunta yace to mutafi dadda ce ta kalleta ganin gaba daya hankalin ta baya kansu inda tunanita yake daban dan ta fahimci ma batajin ma me akecewa tabata tayi tace shalelena ba magana ko sallama ma baza kimin ba haka zaki tafi kibarni sakin shettima tayi ta koma kusa da ita tare da rungumeta amma takasa cemata ko uffan kawai saikuma ga hawaye ya fara fitowa kan fuskarta rabata tayi da jikin ta sannan tasa hannu ta goge mata hawayen tace shikenan kije ai zan ringa zuwa muna gaisawa kinji ko ga waya kuma zamuna gaisawa Allah yayi miki albarka kije itama daddar kawai jurewa take yi amma hawayeni yake son zubo mata dan itama anata bangaren batason arabasun dande ba yanda zatayi  ne shiyasa ta amince da hakan amma badanson ranta ba,
Shettima ne yaqara ruqo hannun ta suka yi hanyar waje sai hajiya abayan su sannan Sam abayansu har sunje bakin qofa zasu fita database da gaske tafiyar zasuyi kuma bossay be fito ba gashi basuyi sallama ba tasan kuma idan ta tafi bata neme saba batayi masa adalci ba tsayawa tayi cak da  tafiyar datakeyi suma dakatawa sukayi suna kallon ta shettima be ya kalleta yace ya akayi ne bata tanka masa ba  kawai sai ta kwace hannun ta daga riqon da yayi mata basu ankara ba kawai sukaga ta kwasa aguje duk tsayawa sukayi suna kallon ikon Allah gun da taga bossay ya nufa nan ta nufa aguje tana zuwa ta tura qofar dakin tashiga kwance tagansa kan gado yayi ruf da ciki ya kifa kansa tsaya wa tayi tana bin bayan sa da kallo qarasawa tayi gaban gadon amma har lokacin be motsaba duk da yaji shigowar mutum,
yayana ta kira sunan sa ahankali still de be motsaba duk da yana jinta kuma yagane itace, tsugun nawa tayi agabansa tasake kiran sunan sa  tace yaya wai me yake damunka ne zan tafi baka fito munyi sallama ba ko baka da lafiya ne banza yayi da ita be tanka mata ba,
dan dukansa tayi  abaya dan atunanin ta ko bacci yake,
dan motsawa yayi kadan sannan yace ni kirabu dani dan Allah kar ki takuran,
taji haushin maganar da yace dan haka kawai sai ta juya zata fita hartayi taku daya zata bar wajen taji ya ruqo hannun ta dakatawa tayi da tafiyar tare da juyowa tana kallon sa shima kallon ta yake, zubawa juna ido sukayi kowa yakasa janyewa daga kallon dan uwansa jawota yafara yi zuwa kansa..........✍

Kuyi hakuri ba yawa da babu gwanda ba dadi
[5/5, 10:10 PM] #momyn twins#: ❤XEEMAT___LOVE❤

💅SARKI SAMEER...💅
             (wasa farin girki)

                 *Book 2*
    
    *sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200  bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526*

                         🅿7&8
Bismilah.......✍


*Ameesha & bossay*

   "Suna kallon juna yanajanta ahankali zuwa jikin sa ahaka har ta fado jikin sa rungumeta yayi tsam ajikin sa zata kwace jikin daga garesa sai yarada mata akunne yace pls just a some minutes don't leave me yaqara rungumeta sosai kamar zai mayar da ita cikin jikin sa tunda taji hakan bata qara yunqurin tashi ba tunda yabukai hakan zata zauna ko wane lokaci zai dauka inde hakan zaisa ya kwantar da hankalin sa har suyi sallama kuma itama anata bangaren hakan sai yayi mata dadi saitaji batason su rabu din lamo tayi ajikin sa daga nan kuma bawanda yaqara magana acikin su shiru sukayi suna sauraron bugawar zuciyoyin junan su babu wanda yasake motsi kowa anasa bangaren da abun da yake kiyastawa aransa,
hannun sa yasaka abayanta yafara shafawa ahankali yana dan bubbuga bayan ta kamar me son rarrashin ta taji dadin hakan kuwa ba zato ba tsammani yaji saukar numfashin ta alamu hartayi bacci shiru yayi yana sauraron ta dayan hannun sa yasaka yayi mata cover tare da lumshe idon sa shima saboda yanayin yayi masa dadi besan lokacin da bacci yadauke sa a,

Acan falo kuwa kowa yatsaya yana jiran fitowar sa amma shiru shiru basu fito ba Ammi ce tace bari inkirasu kunga har yanzu shiru basu fito ba Sam ne da ransa yagama baci da bata masa lokacin da tayi ya dakatar da ita yace bari inje yana kaiwa nan ya nufi dakin da yaga sun nufa nan shima yanufa kwankwasa qofar yayi amma sai yaji shiru tura qofar kawai yayi ya shiga turus yayi ya tsaya ganin halin da suke ciki kawai ji yayi ransa yaqara baci buga qofar yayi amma sai yaga bawanda ya motsa acikin qarasa wa yayi bakin gadon yatsaya yana binsu da kallo yanda suka wani nannade waje guda watakon saboda tsabar rainin hankali su suna can suna jiran ta amma su sunanan riqe da juna harda ma bacci saboda sun raina mutane ransa in yayi dubu to ya baci gabadaya yama rasa me zaiyi musu ya huce buga fuskar gadon yayi da dan qarfi,
ahankali bossay ya shiga bude idon sa yana budewa ya saukesu akan sameer dake kansu a tsaye shima nasa ran baci yayi akan me zaizo ya tsaya musu akai kuma yasan abun da yakawo sa zai rabasa ne da ita shiyasa yaji haushin zuwan nasa suna cikin kwanciyar hankali suna cikin baccin su me dadi zaizo ya katse musu,
Sam ne ya katse masa tunanin sa da cewa malam katasheta zamu tafi kunzo kuna batawa mutane lokaci budar bakin bossay sai yace ina ruwanka da ita bakaga bacci take ba meyasa zan tasheta zaku iya tafiya idan ta tashi zan kawota dakaina anjima wani irin banzan kallo sam ya watsa masa sannan yace ka shiga hankalin ka kasan dawa kake magana
anan bada sa'anka kakeba bana daukan raini zan iya yimaka duk abun danaga dama ba uban da ya isa yahanani katasheta nace baza ayi yanda kake sodin ba abun da muka shirya shi za ayi kaji nafada maka,
be tanka masa ba ya yunqura ya janyeta daga jikinsa ya murgina ya kwantar da ita harda ja mata abun rufa,
shikam sameer yana tsaye ya harde hannu wansa akan qirjinsa yana jiran yaga iya gudun ruwansa bayan yagama gyara mata kwanciyar sannan yajuyo garesa ido cikin ido yakallesa tare da nunasa da nunasa da yatsa sannan yace wai kai dan Allah me kake daukan kanka ne dan kana ganin ka agidan sarauta shine kake tunanin sai kataka kowa yanda kake so kowa sai yabika sai yayi abun da kakeso kana ganin idan kataba ni kataba banza to kayi duk abun da kaga dama wlh bazan tasheta ba sai sanda ta tashi nace kuje zan kawota amma kunqi ji sai kuyi ta zama nibansan meyasa kuka takurawa kanku akan sai kuntafi da ita ni banma yarda dakuba daman bakace zaka dauki fansar abun da tayi maka ba wayasani ma ko duk wayon ka cutar da itane shiyasa zaku wani ce abaku kutafi da ita ni sai yanzuma na tuna to wlh amma fasa bakun kuyi tafiyar ku babu inda zata tana nan awajena zamu zauna tare ba abun da zai faru dan Allah malam ka fitar min daga daki karka qara batamin rai yaqarasa maganar tare da jan tsaki
yana gama tsakin yaji tas a fuskar sa ya kwashe shi da mari sannan ya ya murde hannun da yake nuna sa ranshi yabaci sosai da magan ganun da yafada masa idonsa har sun canza kala saboda tsabar yanda ransa ya baci,
dafe kunmatunsa yayi shima cikin bacin rai yace ni kamara yace eh ko zaka ramane yace to wallahi baka mari banzaba hannu yadaga zai rama yayi saurin riqe hannun sa yace kar ka kuskura wai kai baka da hankali wane irin dakikine kai ni zaka mara yace baka da tarbiya wlh idan ka tabani wlh sai na karkarya ka anan yanzu ma kaci sa"a banda lokacin zaman kula ka saboda bakakai matsayin dazesa in tsaya ina ja in ja dakai ba ina da abunyi yana qarasawa ya jefar da hannun sa tare da nufar gadon ya tsugunna ya yaye mayafin rufar da sauri bossay yayi riqe hannun sa cikin sanyin murya dayaga fadan nasa ba inda zai kaisa sai yasauko kamar ba wanda yagama cika baki ba yace dan Allah kayi hakuri ka rabu da ita kar ka tashe ta
Wani banzan kallo ya watsa masa da yasa shi dakatawa da abun da yake fada batare da yace masa komai ba baya yaja daga gurin sa ya koma can gefen gadon tare da sadda kansa qasa sannan yace pls ahankali batare da sautin yafito ba amma sarai yajishi sai kawai ya shareshi gaban gadon ya nufa tare da dan bubbuga gefen gadon amma yaga ko alamar motsima batayi ganin tana ta bata masa lokacine yasa shi yaye bargon yakai hannun zai kai mata duka kenan shettima da yake bakin qofa tun dazu yana kallon su ya shigo dakin da sauri ya qaraso gurin ya dakatar dashi yace haba yada haka tunda bacci take ai ba sai ka daketa ba bari in dauketa kawai mu tafi tun dazu mun bar su suna jira kaima kuma Dana shigo kabiye masa memakon kawai ka daukota awucen wajen da tuni munje gida inma bamuje ba mun kusa amma kuntsaya anan yana qarasa maganar ya tsugunna da niyar ya dauke ta amma hannun sa bekai ga taba ta yaji bossay yayi saurin riqe hannun shi rai abace dan shifa yanzu hakan nan yaji yana jin haushin shettiman dan ya lura kamar shima zai iyacewa yana sonta (tab kishi yafara rufewa bossay ido yanzu baya ganin kowa da girma dan kowama haushin shi yakeji musamman shi shettima ji yake kamar idan ta tafi shikenan ta tafi kenan kamar anrabashi da itane har abada,
shiyasa yace masa kar kataba ta wlh daga zuwanka zaka wani ce zaka dauketa saboda abun da kake so kenan daman to kabari bari ni zan dauki abata dakaina na hutar dakai kuma wlh daman naga kana rawar qafa akan ta to bari kaji ko taje can dinma tunda agidan ku zata zauna to wlh wlh wlh inde kataba ban yafe ba ko hannun ta banyarda ka sake riqewa ba gaba dayan su da mamaki suke binsa da kallo tsaye shettima yayi yare da nade hannun sa yana kallon ikon Allah sai da yagama,
sannan ya dubesa maganganun sa ba qaramin bata masa rai yayi ba betaba tunani haka yakeba saurin kai zuviyarsa nesa yayi saboda shi baya son cecekuce arayuwar sa bayason yawan fada shiyasa alokaci guda yayi saurin kai zuciyar sa nesa,(tab to gaskiya kai nadabanne masu sunan ka basu da shi kana musu zasu mayar kiris suke jira ataba su daman)
qara dubansa da kyau sannan yace to naji amma awane gamon kare zaibi liman masallaci meye alaqarka da ita nide alabarin da naji banji ance kaine ubanta ba ko kuma mijin ta nasan su kadai ne zasu iya bani wannan umarnin baya gasu babu Wanda ya isa yakafa min wannan sharaden shima ido cikin ido yakalle sa yace ai kafadi amsar kaima me kace mijin ta ne kadai ya isa ya kafa maka sharadi ko to ni nine mijin ta yafada yana nuna qirjinsa tare da zazzaro ido shi abun ma dariya yaso bashi ganin yanda duk yabi ya tada hankalinsa sai wasu abubuwa yake dashi da begama fahimtar inda ya dosa ba,
dan fuzzar da iska yayi daga bakin sa sanna ya kallesa yace Allah ko to yaushe aka daura bamusani ba ya bude baki zaiyi magana kenan sameer dake tsaye takaici yagama cikashi ya daga musu hannu...✍

Kuyi hakuri da wannan dan Allah kuyi min uziri da rashin yin😎

Amma in sha Allah ko ba yawa zanyi qoqari zan ringayi kullum in sha Allah bazan qara tsallake rana ba
[5/8, 9:05 PM] #momyn twins#: ❤XEEMAT___LOVE❤

💅SARKI SAMEER...💅
             (wasa farin girki)

                 *Book 2*
    
    *sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200  bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526
Yan niger kuma suyi min magana ta number wayata*

                         🅿9&10
Bismilah.......✍

daga musu hannu yayi tare da daka musu tsawa yace enough!!!!!!! kurufewa mutane baki  kunzo kuna abu kamar qananun yara ranshi ba qaramin baci yayi ba musamman bossay jiyake kamar yakama sa yayi masa dan iskan duka haka yakeji kawai yana rabuwa dashine saboda yanzu ba yan dukanne akansa ba amma da tuni ya koya masa hankali dan ya fahimci beda hankali inma yana dashi yana bukatar qarin wani wani wawan tsaki yaja tare da banka musu harara irin kushiga taitayin ku nan,
gabadayan su shiru sukayi ba wanda yakara yin magana acikin su,
kallonsa ya maida kan Ameesha yaga ita har yanzu baccin ta take hankalinta kwance wani abu yaji yazo masa wuya ya tokaresa duk sai yaji haushin ta saboda  da duk ita

5 / 74