Sarki Sameer 2 Wasa Farin Girki By Yaya Azeema

Author :  Ayshacool Category :  Love

Chapter   51 / 74

150K to 153K   out of 221K words

na neman wuce gona da iri shima yatashi daga inda yake yace me kuma mahaifina yayi da har ake kiranshi da mai laifi yakamata ka iya bakinka kasan da wanda kake magana bada sa'anka kake magana ba,

nasan laifine kuma mu mukayi muku dan me zaku biyo mu hargida kuma wanda yayi muku laifin ma baku nemi gidan su ba kuka nemi gidan mu ji nake angama magana tun alokacin kun tafi kuma shine zaku biyo mu har nan abunma kuma bai tsaya iya kaina ba asai kunje ga mahaifina,

duk kallon sa sukayi ga mamaki dan sai yanzuma suka gansa ashe shine wanda sukayi fada ahanyar abuja da meer da sam su sai yanzu suka gane sa shi kuma tun dazu ya gane su suna shigowa mamaki biyu ne daman yanasa magana da ganjn Ameesha da kuma ganin su,a tunanin sa abun da ya hadasune a hanyar abuja yasa suka biyo su har nan,

Abu ne ya kalli bossay ycea yaro kwantar da hankalin ka ba wannan ne yakawo mu ba baku muka biyo ba hasali ma bamusan zamu hadu dakai ba, wannan yarinyar ce ta kawo mu nan yafada yana nuna Ameesha,

ajiayar zuciya bossay ya sauke sannan yace to kuma maganar me yakeyi akai me dadyna yayi da ake cewa yana daya daga cikin masu laifi wane irin laifi ya aikata?

yanzu duk ba wannan maganar ba abarta agefe, ayita daga baya, cewar Abu sannan ya dora da cewa,

yanzu ina bukatar kowa yazauna mu tattauna akan abun da yakawo mu duk ma wani sai yabiyo daga baya,

Alhaji kayi hakuri da maganar sa kazauna ayimana afuwa munshigo kai tsaye batare da sanin kuba,

maganar da Abu yayi ce tasa dady dan jin dama dama sannan yasamu waje ya zauna gaba dayan su zama sukayi banda meer, yana tsaye saifaman harhade rai yake ya cika yayi fal kiris yake jira ya fashe, dady kwa sai tukwicin harara yake samu daga gare sa sarai kuma yana sane da irin kallon da yake masa kawai rabuwa yayi dashi,

shiru falon ya dauka bKajin motsin kowa kowa yayi shiru ana sauraron Abu,
gyara zama Abu yayi sannan yace "kamar yanda nagaya muku sanadin wannan yarinyar muka hadu ina fatan ai kunsan sanadin barinta nan kunsan da batan ta, to dan gurina ne ya hadu da ita a hanya wasu sun biyo ta yataimake ta ya kwace ta a hannun su bayan ya kaita gida kuma wannan baiwar Allahn da kuke gani ya nuna maama da tayi jigum kana kallon ta zata baka tausaayi ita kadai tasan kalar tunanin da take aranta,

cigaba yayi da cewa"tana ganin ta tace wannan duk inda ta shiga ta fito jinin tace munajin haka duk abun yabamu mamaki dan har muka fara tunanin ko ciwon tane yatashi saidai da mukayi duba sosai sai muka gano kamannin da suke da ita shine muka zauna muka tattauna yarinyar tafara bamu labarin ta tunda taji labarin ta ta kara tabbatar mana da jikarta ce dan haka itama tabamu nata labarin yanayin labarirrikan su shiyasa muka kara yarda da gaskiyar maganar ta,

duk abun da kakarta ta baku labari muma tagaya mana anan take sanar damu kune kuka taimake su suka zauna anan tare daku ita kuma ta koma wani gidan da zama dalilin hakanne yasa mukace ta rako mu nan dan muga kakartata kuma wadanda suka ce zasu fara bincike akai muka suma mugana dasu dan muji ko sun samo wani labari sai sugaya mana sai muci gaba daga inda aka tsaya mu hada hannu karfe wajen gano masu hannun acikin wannan lamarin,

maganar da nake muku yanzu wannan baiwar Allah da kuke gani itace kakar wannan yarinyar itace uwa ga wannan yaron da aka buge masa ita akan titi atakaicedai wannan mata da kuke gani matar sarkin garinnan ce tun ada amma yanzu bansani ba shine sarkin ko kuma wani halin gidan sarauta aka nuna mata aka koreta daga cikin gidan ita da yayan ta bayan ta fita daga cikin gidan ma aka kara binta aka bigeta da mota saboda ba aso taci gaba da rayuwa sai kuma gashi Allah ya nuna musu karshen su ta warke sumul ta samu lafiya kuma babu abun dabata tunaba saidai makara yiwa Allah godiya da samun lafiyar ta,

har gidan tasani saidai yanzu baza mushiga gidan kai tsaye ba dole sai mun fara bincike tukunna mutunkari cikin gidan ayi kan me uwa jawabi domin da shedarmu zamu shiga tayanda zamu kama mutum dumu dumu bashi da damar kare kansa ko kuma yayi yunkurin kai wani harin ga rayuwar ta ina fatan kun fahimci inda maganata ta dosa,

  "Ammi ce ta tashi daga inda take ta dawo kusa da maama tana ta sakin murmushi tana cewa Alahamdulillah Allah kaine abun godiya ashe zanga wannan ranar yau naga jinin Ameesha abun da bantaɓa tunanin ba ko amafarki gaskiya naji daɗin wannan lamarin su  kuma waɗanda sukayi muku wannan abun Allah ya toni asirin su Allah habayyana su,

juyawa ta ƙara yi ta kalli bossay tace Aliyu kaji fa yanda Allah yake haɗin sa ta inda ba azata su saceta daga gurinku gashi kuma fitar tata daga gidan daman shine sanadin haɗuwar tasu maza ka kira dadda Allah sarki nasan yanzu tana cikin damuwa baiwar Allah yau tazo taga mahaifiyar ɗanta nasan sai tafi kowa farin cikin wannan rana,

Ammi duk tabi ta rikice kana ganinta zakaga tsantsar farin cikin da take ciki,

bossay ma sosai ya nuna farin cikinsa da wannan labarin daman yagaywa su Sameer matar nan suna da alaƙa da Ameesha suka ƙi yarda amma shima baitaɓa kawowa wai ko kakar ta bace shidai kawai yaga sunyi kama sosai ashe babbar alaƙa ce atsakanin su, baisan loƙacin da yatashi ba yaje ya rungume Ameesha yana tayata murnar haɗuwar ta da kakar ta kuma zata haɗu da danginta,

agurin dai babu wanda bai nuna farin cikinsa ba amma banda dady da komai yatsya masa abun damuwar shine maganar da maama tayi masa wai tasanshi kuma yana ɗaya daga cikin masu laifi wanann maganar ba ƙaramin ɗaga masa hankali tayi ba,

bayan sun ɗan tsagaita da surutun
ummy   tace  "yanzu tana ina kakar ta take akira mana ita ina ta tafi,

Ammi ta kalle su tace dadda ai tafi neman Ameesha tace bazata sake dawowa nan ba saida jikarta nan dai ta basu labarin abun da yafaru tabar gidan sannan tace musu ayanzu dai dadda tana gidan sarki taje nema jikar ta cikin gidan sai daru take musu wai sai sunkaita wajen sarki takai ƙarar su Aliyu wai su suka kashe mata yarinya saboda tayi mafarki ta mutu kuma sutagani dan haka dole mafarkin ta gaskiya ne da ƙyar de aka lallaɓata ta haƙura tana cen ita da yara suna ɗebemata kewa amma nasan suna gamawa ne dadda da bata da mantuwa yanzu dai bamusan meke faruwa ba, Aliyu ka kiramana su muji sai agaya musu suma duk suzo ana neman su,

ummy tace Allah sarki gaskiya ta burgeni ai gwara da take jajirtacciya badan hakaba ai da tuni sunci galaba akanta kuma mutane da yawa zasuna cutar ta amma data tsaya tsayin daka akan ta kinga gashi sunkawo har yanzu kuma Allah zai fara bayyanar da gaskiya, zanso ganin matar nan wallahi dan tayi matuƙar burgeni kwazonta ya burgeni,

"nima dai haka wallahi jin tana mace tayi irin waɗannan abubuwan shekara da shekaru ta iya jurar ko wane irin tashin hankali ba ƙaramin ƙoƙari tayi ba,Abu ke wannan maganar.....


cike da murna bossay yazaro wayar sa a aljihu ya dannawa sam kira batai wani ringing me yawa ba sam ya ɗauka yana ɗauka bossay yace "ka koma gidane?

sameer yace "a'a " amma ina hanya yakamata kaima ka komo yanzu saboda ina dawowa zamu tafi wajen mutanen nan,

bossay yace ok amma kafin nan idan ka koma ka ɗauko dadda kutaho gidan mu gaba ɗayan ku ga Ameesha agidan mu amma dai sauran labari sai kunzo kudai yi sauri kawai,

aɗan zabure sam yace kamar yafa wacce Ameeshan kake nufi yayi tambayar a mamakin ce,

jin yanda yayi tambayar saida yasa bossay ɗan sakin murmushi sannan yace"Ameesha nawa kasani wacce dai muke nema gata nan agabana kaidai kuyi sauri kuzo akwai labari kwaji idan kunzo,

duk yanda sameer yaso bossay yagaya masa abun dake faruwa amma yaƙi gaya masa har ɗan ɓata rai sam yayi wai duk dan yagaya masa amma yaƙi daga ƙarshe ma sai ya kashe wayar yana masa dariya,

duk sunajin sa abun da yakeyi ɗin amma suma daman hakan suke so gwanda kar agaya masa ɗin in yazo yagani,

ummy ce tace "wai nikam kamar naji kince kakar tata tana gidan sarki sarki nawane anan garin,

Ammi tace "sarki ɗaya ne mana nima abun da nake taso intambaye ku kenan naji kunce matar sarkin garinnan ce ko,

Ummy tace "eh haka tace,

tofa nan ake yinta ana wata gawata kenan shi ai yaron da Aliyu ya kira yanzu yaron gidanne yanzu hakama kakar tata tana gidan sarkin da kuke magana,

gaba ɗayan su sai yanzu suka kawo abun da ake magana akai bossay ne yafara magana,

wai daman kuna nufin gidan su sam anan take abun nufi yanzu shin sam da Ameesha ƴan uwane kenan, yayi maganar yana rarraba ido ya kalli Ameesha ya kalli sauran itama kanta Ameeshan jinta tayi wani iri wai daman ita jinin sarauta ce gidan da taje har taji bata son zaman sa daman nanne asalin ta su Hamra da Amna duk ƴan uwanta ne na jini Inna lillahi wa inna lillahi rajiun wannan wane irin abune yazo mata sama taka jin maganar tasu take kamar amafarki har yanzu bata gama yarda da abubuwan da suke faruwa ba,

Ameesha bossay yakira sunanta ɗagowa tayi ta kalle sa sai yasakar mata murmushi yace congratulation ashe keɗin jinin sarautace bamu saniba keɗin jikar sarki ce nataya ki murna kasaƙe tayi tana kallon sa dan ita har yanzu bata yarda ba da abun da yake faɗa,

Abu yace "gaskiya wannan abu yayi kyau daman shiyasa arayuwa akeso ka kyautata mu'amalar ka da kowa karka wulaƙanta kowa dan aduniya bakasan da wanda Allah zai haɗakaba yanzu kuma zaune tare tsawon loƙaci batare da kunsan da hakan ba gashi shi hana niyar taimaka miki baisan ƴar uwar sa yake taimaka ba wannan abu sai lamarin Ubangiji shi yasan yanda zaiyi da kowa yabayar asanda yaso kuma ya hana asanda yaso inmukayi duba gaba ɗaya da haɗuwar tamu da gano wasu abubuwan duk ba wani loƙaci aka ɗaukaba duk tsawon loƙacin da muka ɗauka muna tare da baiwar Allahn akwance bata tashiba Saida Allah yaso ta tashi sannan ta tashi kuma da tashin nata da barowar mu can ɗin gaba ɗaya akwana biyu hakan tafaru,

gaskiya ne maganar ka cewar ummy gaba ɗayan sudai kowa saida ya tofa albarkacin bakinsa,

Meer yace "yauwa to Abu kace abari sai angama tattaunawa to angama yanzu sai adawo maganar kan wannan mutumin da tace tasanshi tun ɗauzu take son yin magana kun hanata sai faman surutu ake,

jikin Ammi ne yayi sanyi jin yanda meer yake magana kansa tsaye yana nuna dady da yatsa yana cewa wannan mutumin itadai tasan mijin ta mutumin kirki ne bata tunanin aduka labarin nan da aka bayar zai iya saka hannun sa aciki wajen cutar da rayuwar su,

da ƙyar ta daure ta buɗi baki tace dadyn su kagaya mana wani abu yataɓa haɗaka da matar nan ko kuma dasaka hannun ka acikin ɗaya daga cikin waɗannan abubuwan da aka bada labari ka gaya mana gaskiya dan Allah,

da sauri ya girgiza kan sa yace "nikuma mai zaisa incutar da wani ko kuma insaka hannu acutar da wani ba ɗaya daga ciki ni bansan taba yau nafara ganin ta saidai kawai ko in kama nake mata da wani daban amma bani bane,

kallon Meer zatayi masa magana taga irin kallon da yake bin dady dashi yasa takasa magana,

Meer yace ai bashi zaki tambaya ba,

Maama kigaya mana a inda kika sanshi kigaya mana abun da yayi miki,

Abu ne yace "SAMEER !!

wai me yake damun kane ko da sa'anin ka kake magana baza kabari mubi komai ahankali ba,

"Abu yanzu me nayi kuma anan tambayafa kawai nayi meye kuma abun rashin daidai amagana ta,

banza Abu yayi dashi bayaso yabiye masa suzo suna kace nace agaban mutane,

baidamu da abun da yayi ba yaci gaba cewa, "maama kinyi shiru kifaɗi abun dake ranki kar kiji komai ina tare dake.....

maama da tazama kamar ma babu ita afalon duk abun da suke saidai ta bisu da ido takasa magana jin bakinta na ƙara yi mata nauyi ta shiga karanto duk addu'ar da tazo bakinta ahankali tafara jin ta nml,

kallon Meer tayi na wasu ƴan daƙiƙu kamar meson gano wani abu sannan tace kana da saurin fushi kamar wata mata duk wani irin masifar nan da kake yi wallahi idan inaji sai inji kamar gwaggo ce takeyin ta kai anya ma kuwa baka haɗa jini da itaba dan yanayin zafin ku ɗaya wallahi tun acan nake ganin yanayin naka amma nakasa gano da wa kake min kama sai yanzu,

haɗe rai yayi yace "ni banda wata alaƙa da kowa anan garin ko nayi kama da ɗan nan garin kodaina haɗani dasu nifa tambayar da nayi miki daban kuma amsar da kikaban da ban,

ɗan murmushi tayi aranta tana cewa inma zan faɗa ba yanzu ba zan bar wanan araina saina gama tabbatar wa zan faɗa maka tundade kai naga alamar baka san ta ido ba agaban iyalen sa zaka iya cimasa mutum ci,

meer ne yakuma katse mata tunanin ta yace tunanin me kikeyine ana magana kinyi shiru,


ƙura masa ido tayi maimakon tabasa amsar da yake tambaya sai kawai tace wallahi sai na kaika wajen gwaggwo taganka ni bantaɓa ganin wanda ya ɗauko halin taba sak kamar kai ƴaƴan ta duk sanyi ne dasu babu wanda yayo ta har gwanda jikoki ma akwai masu zuciya dan sameer tun yana ƙarami yake da zuciyar bala"i,

dukan su babu wanda baiji daɗin yanda ta zage take magana ba duk sunyi shiru sunzuba mata ido,

"juyawa me yayi zaibar falon dan tagama bashi haushi ganin yake kamar ma ta mayar dashi mahaukaci yayi mata wata tambayar daban amma tana yi masa wasu maganganun daban,

da sauri maama tace dakata mana ɗan gidan gwaggwo meye na zuciyar dawo inbaka wani labari banza yayi da ita yaficewar sa,

dariya ummy tayi tace ai zuciya kaɗan ma kika gani aini har mamaki ma nake watarana idan zuciya ta ɗebesa babu abun da baya iyayi nidai nasan bahaka halina yake ba saidai daman kuma ba abanza ba daman abace kyan ɗa ya gaji ubansa to shidai wannan uban ya ɗauko dan duk haka suke da wannan zuciyar kawai da tashi da ɗan sauƙi bayama yanzu da ya manyanta shiyasa ya rageta sai antaɓoshi ake ganin ta saɓanin shi kuma wancen koda yaushe ma daman akusa take dan shi ko zama ma da mutane bai iyaba, ahaka ma anamishi addu'a da ba a san me zai zama ba nan gaba,

Abu ne ya harare ta ƙasan ido sanan yace ni ba ruwana bani yagada ba shi yasan inda yake ya ɗaukota gashinan maama tace halin sa ɗaya da gwaggwo ita ya ɗauko amma bani ba,

Wallahi ka ya ɗauko idan bakaiba taya zai ɗauko wacce ba dangin sa bama ka taɓa jin inda akayi haka,

Abu yace "ake kamannin fuska ma ba dangin iya bana baba bare kuma halayya Wannan ai abune me sauƙi,

hmmm "haka dai kace ai zasu ganni idan ƙarya nayi maka tunda ai ba dainawa kayi ba saida idan ba ataɓo kaba,

yanda suke ta hirar su yasa su Ammi kawai zuba musu ido suna kallon su abun burgewa,

ummy ta juya wajen maama tace "maama dan Allah kin taɓa ganin inda akayo gadon halayya hakannan batare dangan taka ba me ƙarfi,

shiru maama tayi tana tunani kamar ma bazata bata amsaba sai kuma tace a'a ba ayi gaskiya,

Amma ku asalin ku ƴan inane???????


    
                   💖NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'S💖

*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
     👇👇👇👇

*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
       by(ster lady)

*2,GIDAN AUNTY*
       by(mss lee)

*3,SARKI SAMEER*
      by(xeemat....love)

*4, JINI DAYA*
      by(mrs bbk)

*5,YA FITA ZAKKA*
       by(mum Sayyid)
 
*6,BABY  
      by(mhiz innocent)
[7/10, 8:47 PM] #momyn twins#:   ❤XEEMAT___LOVE❤

💅SARKI SAMEER...💅
             (wasa farin girki)

              
   💖*the talent troupe writer's*💖

                 *Book 2*
    
    *sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200  bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526*

                        🅿️ 86

✨الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر✨✨

✨بسملله الراحمن الرحيم✨✨

Bismilah............✍️

 

  Amma ku asalin ku ƴan inane?????

Ummy tace nidai ba ƴan nan bace amma dai shi haifaffen garin nanne sanadin hakanne ma muka dawo Abuja da zama amma ni a agarin yemen nake,

haba ko da naji mana nidai nasani Allah maganar gaskiya yaron nan sun haɗa alaƙa da gwaggwo wataƙil ko tana ɗaya daga cikin dangin mahaifin nasa nan,

tunda suka fara maganar dangi Abu yaji jikin sa duk ba daɗi tunawa da yayi yanzufa shi kusan baida dangi yake tunda daman baitaso yaga mahaifiyar sa ba mahaifin sa kuma ya tafi ya barsa yana raye shima ko ya mutu Allah masani amma dai zaiso ganin gwaggwon da maama take magana akai wataƙil maganar ta tazama gaskiya ko itace matar da yataso ahannun ta tunda itama masifaffiya ce saidai gaskiya bata da zuciya kamar yanda maama take faɗa amma dai duk da haka zai tambayeta inda take tunda yaga maama akwai saurin gano abu gashi duk abubuwan da tafaɗa sun zama gaskiya Allah yasa shima hakan ta zama gaskiya da yafi kowa jin daɗi yadaɗai yana neman danginsa ya rasa su,

ummy ce ta lura dashi tasan kuma tunanin me yake dan haka tayi saurin kiran sunan sa, amsa mata yayi tare da kallon idon sa har yafara canza kala saboda tsabar tunanin da yashiga  "sorry" ummy tace dashi,

kaɗa mata kai yayi kawai sannan yakalli maama da itama shi take kallo kuma duk tagama karantar yanayin sa daman tana sane tayi wannan

51 / 74