Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   70 / 72

207K to 210K   out of 214K words

al'adar tun yanada shekara uku a duniya, da akaje fada gaisuwar salla da yazo gaban LamiWo sai tambari yayi ta kaWa kanshi kana kakaki da al'gaita sukayi ta busa kansu.
Tofa wannan shine musabbabin ?iyayyar da yake fuskanta har ya shafi mahaifiyarshi mahaifinshi yayanshi da ?annenshi, sabida duk mutanen masarauta sun gani a gabansu abin ya faru".
?an tsagaitawa tayi kana a hankali tace.
"Kinji amsar tambayoyinka duka".
Da sauri Ummi ta kalli Aysha jin ta jefo mata tammayar.
"Ummi Waye Mamansu Yah Sheykh ina Mamansu Yah Sheykh meya sameta".
Jikin sauri Ummi ta mi?e tare da cewa.
"Hajia Mama ce".
Da sauri Aysha tace.
"Kiyi ha?uri Ummi ki gaya min gsky".
Juyawa Ummi tayi ta nufi falonsu tare da cewa.
"Je ki tambayi mijinki shi yafi cancanta ki tambaya bani ba".
Tana faWin haka ta wuce Wakinta.

Jiki a mace Aysha ta mi?a ta nufi Wakinta cikin tsananin gaskata tunaninta na ba Hajia Mamace mahaifiyarsu Yah Sheykh ba.

Kai tsaye Bathroom ta shige,
Brosh tayi sannan tayi wonka da ruwan Wumi sosai, kana tayi al'wala.

Tana fitowa ta shafa mai tare da shefe jikinta da humranta mai Wan karen sanyi da daWin sha?a.

Wata tattausar rigar bacci wacce iya karta cinya ta saka tare da pant Winta da hularta, rigar pink guava color cr mak taushi.

A hankali tayi hamma tare da salati, ba tare daya kashe wutan Wakinba ta juya ta hau kan gadonta ta kwanta ta bawa kofar shigowa tasa hannunta zata jawo blanket kenan taji wayarta na ringing da sauri tasa hannu ta Wauka ganin Rafi'a ce, haka yasa bata rufe jikin nataba.
Murmushi Rafi'a tayi tare da cewa.
"Ina son kiranki Ina jin tsoro kada oga yana kusa".
Ido ta Wan lumshe tare da cewa.
"To baya kusa, muyi hirarmu".
Cikin sha?uwarsu Rafi'a tace.
"A a kai ba wata hira zamuyi ba, zan dai gaya miki cewa, gwamnatin tarayya ta nemi malaman jami'o'i da su zauna wata ?il zasu sasanta mu koma makaranta".
Cikin jin daWi tace.
"Kai Alhamdulillah Allah yasa a sasanta nima gobe zan kira Umaymah in gaya mata".

Cikin sauri Rafi'a tace.
"Allah ya kaimu, Ni saida safe tashi ki tafi wurin mijinki".
Da sauri tace.
"Ke da Allah baya nanne tsaya muyi hirarmu".
Cikin wasa Rafi'a tace.
"To da sau?i tsoro nake kar in shiga lokacin sa ai".
Dariya tayi kana sukaci gaba da hira.


Shi kuwa Yah Sheykh ya kasa zaune ya kasa tsaye, yanzu karo na biyu kenan ya shiga Bathroom ya watsa ruwan sanyi.
Sabida a zatonshi ko har yanzu suna falo da Ummi sabida ya le?a Wazu ya gansu duk da baijin me suke cewaba.

Yana watsa ruwan ya fito jikinsa ya Wan tsane kana ya shafa OudKareem dake cikin saman dreesing mirror'n.
Wasu riga da wondo masu taushi red color and white
yasa wondon iya guiwa ne rigar kuma mai guntun hannune sai dai tana da hula rigar.
sa hular yayi a kanshi, kana ya feffesa turaren.

A hankali ya ya kuma fitowa ganin sun hada ido da Ummi wacce lokacin ne ta mi?a zata tafi.
da sauri ya Wan wayance ya koma falo yana jin kasala, da sha'awa, zama ya yi kan kujera, ya jingina da ita tare da lumshe ido, hancinsa na zuko masa ?amshin ?asa mai daWi, kunnensa na jiyo sautin kukan tsuntsaye mai daWi, yanayin ya ?ara sakar masa da jiki kasala mai ?arfi ta rufeshi wannen yasa bai sake le?awaba, har suka watse, har yaje tai wonka.

Ido a lumsh mi?e da sauri.
?arfe Waya na dare dai-dai agogon wayarshi ta nuna mishi.
Hannunshi na hagu yasa ya dam?i kan Jabeer Win sa daketa harbawa, da mi?ewa tsaye.
"Hehyyyyyy". Ya fidda wani wani dogon sauti tare da komawa zaune yana taune lips Winsa ido ya zubawa Jabeer Win nasa data mi?e tayi sama ba alamun sassauci.
Don izuwa yanzu ya fara jin mararsa ta yi nauyi, cikin tafiya da sassarfa, ya fito falon wani dogon ajiyan zuciya ya sau?e ganin basa nan kuma ko ina shiru alamun sunayi bacci.
Da sauri yaje ya rufe kofar babban falon tare da addu'a, kana ya kashe duk kayan wutan falon, ya wuce falon Aysha.
A hankali yake taku wai sabida kada Ummi ta jishi.
SaWab-saWab yake Waya ?afafushi.
Har ya isa kofar bedroom Win Aysha, hannunshi yasa a hankali ya murWa handil Win, ajiyan zuciya ya kuma sau?ewa jin Wakin a buWe ne.
Ga kuma wani masifeffen ?amshi daya sha?a.
?amshin turaren da take amfani da shi idan zata kwanta, ?amshin ya kara hautsuna masa tunani.
Can ya hangota bisa gadon, tana ri?e da waya ta bawa kofar shigowa baya,
sai dariya takeyi, sam bataji motsin buWe ?ofar ba bare shigowarsa.

Cibiyoyin ta ya zubawa ido sabida a bayyane suke a fili.
Dogon numfashi yana tare da ?arasawa kusa da ita a hankali, ya hau bisa gadon tare dasa hannun sa ya rug......






By
*GARKUWAR FULANI*
Ta konta, kamar maiyin bacci kamar wacce ta suma.
Cikin mamaki suka bita da ido kana suka juya suka kalli juna,
Cikin mamaki Jamil yace.
"Ummi suma ta kumayi ne?".
Kai ta jijjiga mishi alamar a a.
Kana tasa hannun damanta ta gyarawa Shatu'n.
Kwanciyarta.
Tare da cewa.
"Bacci ne tayi".
Kai ya kuma gyaWawa cike da mamaki yace.
"Wannan baiwar Allah'n, itama da akwai abin al'ajabi tare da ita.
Da akwai abinda yake a duhu wanda bamu sanshi ba a kanta."

Cikin gamsuwa da bayan shi Ummi ta gyaWa kai tare da cewa.
"Na daWe da dasa ayar tambaya a kanta, sai dai bani da mai bani amsar dole sai zaman yauda kullum zai ?ara fahimtar dani ko wacece ita.
Yanzu dai Jamil wannan mgnar ta zama sirri tsakaninmu.
Da Allah kada kowa yaji!".
Cikin nitsuwa yace.
"In Sha Allah Ummi babu wanda zaiji".

To da haka dai sukaci gaba da hira a wurin.
Cikin Sa'a baccin nata baiyi nisaba ta farka.

Lokacin sallan azahar nayi suka watse.

Bayan sunyi salla da jimawa ne, ta mi?e a hankali ta nufi Wakinshi.
A falo ta tsaya, tana nazarin to in ta shiga ta sameshi idonshi biyu fa?
Akwai abinda take son idonta ya ?ara gani dan ta tabbatar.

Shi kuwa Sheykh yana ciki, a kwance kamar mafi akasarin lokuta, waya yakeyi da Aunty Hafsat.
Tana ce mishi ya haWata da amryar zasuyi mgna.
Cikin sanyi yace.
"Bacci, Aunty Hafsat Bacci fa zanyi, afwan ki bari sai anjima mana".
Cikin sanyinta tace.
"Oho Jazlaan, nace ka haWani da ita shine wannan magiyar yanzu Yezeed yazo ya nuna min hotunanta wai Hibba ce ta turo mishi.
Tamin kyau sosai, ina son yarinyar.
Zakiya ma tana amshi number ta, wurin Hibba tana kira kuma bata Wagawa.
Jazlaan haWani da ita nace ko!".
A hankali ya yun?ura ya tashi zaune.
Cikin sanyin baccin daya fara yi yace.
"To Wan katse kiran in naje zan kiraki."
A hankali ya mi?e tsaye. Al'kyabbar sa ya Wauka, tare da nufar bakin ?ofar.
Yana mai sa hannunshi cikin rigar al'kyabbar.
Har yazo bakin ?ofar bai gama sa hannun rigar ba ya buWata da faWi.

Ita kuma Shatu a hankali ta tura ?ofar.
Ta sako kai ciki dai-dai lokacin kuma shima ya sako kai waje.
Ba zato ba tsammani sukaji sunyi kiciSis da juna ta faWa cikin faffaWan ?irjinshi.
Cikin sauri ya sau?o da hannayeshi dake buWe kuma al'kyabbar na buWe da faWinta sanadin sau?o da hannun da yayine sai ya zama ya sau?e hannunshi kanta, yayi mata ?awanya da faffaWan al'kyabbar jikinshi ya haWasu wuri Waya ya rufesu.

Wani irin harbawa zu?atansu suka farayi da ?arfi-?arfi, suna jam junansu i ziwa jikin juna tamkar mayen ?arfe.

A hankali Shatu taji jikinta na macewa.
Kanta ta manna a ?irjinta kunnenta na dai-dai kan ?ahon zuciyarshi.
Lumshe idonta tayi tanajin wani irin masifeffen ?amshi turare mai daWin sha?a dasa baccin daWi cikin ?an?anin lokaci, koda yake baccin nata baya rasa nasaba da abinda ke wujijjigata.

Shi kuwa Sheykh Jabeer, shiru yayi yanajin yadda tasa hannunta???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?, ta zagayo ?ugunshi ta ri?e gam-gam da iya ?arfin ta.
Sai kuma ya Wan sunkuyo cike da mamaki yakkali fuskarta, tuni tayi bacci cikin ?an second nin nan.

Cike da mamaki ya zubawa fuskarta kallon tuhuma.
A hankali yasa yatsunshi ya fara SanSaro hannunta,
yanayi yana ja da baya-baya yana komawa cikin Wakin.

Ita kuwa binshi take amman ba bi irin na takuba,
Cike da mamaki ya ?ara le?a fuskarta.
Tabbas bacci tayi.
Janyeta yayi daga jikinshi kana ya saketa a hankali ta tafi zata faWi, bai tareta ba, sai dai yasa ?afarshi ya tare dai-dai inda yaga kanta zai bugu.
Cikin Sa'a kanta ya sau?a kan rumfar ?afarshi.
A hankali ya ajiye ?afar tashi a ?asa.
Kana ya janye ?afarsa, kanta ya konta a ?asa.

Cike da mamaki, ya juya ya koma can inda yake konciyar.
Bai cire al'kyabbar ba ya konta yana mgnar zuciya.
"Mutun kamar mayya, wannan baccin kuma na meye to".

A haka shima yayi baccin da yasan in bai yishiba, zaiji ciwon kai.

Kiran sallane ya tadashi.
Tanan konce har yanzu.
Al'wala yaje yayi kana ya fito ya kimtsa ya fesa turare.
A hankali yazo kusa da ita.
?an sauran ruwan dake tafin hannunshi ya yarfa mata a fuska.

A hankali ta buWe idonta, kana ta kuma lumshesu haka tayi kusan sau uku ganin hakane a hankali yace.
"Ke kasa uwar bacci tashi kiyi salla".
Mi?a tayi a hankali tare da cewa.
"To". Shiru yayi yana nazarin muryarta, ba haka muryarta yakeba.
Wannan shine abinda su Ummi basu ganeba, shi gashi ya gane a take,
Su kuwa basu gane cewa muryarna ba tata bace.

Kanshi ya Wan juya tare da cewa.
"Uhummmm". Daga nan ya fita, ita kuma Shatu da ido ta bishi.
Yana fita ta mi?e kalle-kalle tayi a Wakin nashi sosai har ?ar?ashin gado ta le?e.

Tana gamawa ta shiga Bathroom nashi.

Wani irin murmushi tayi tare da cewa.
"Komai nashi mai kyau da tsabta".

Al'wala tayi kana ta fito, a falo ta samu Ummi da Hibba da alamun a nan sukayi salla.

Sosai Ummi tayi mamakin kenan, tana Wakin Sheykh ne, murmushin jin daWi tayi a ranta tace.
"Ikon Allah kenan".

Ita kuwa Shatu hijabin Hibba ta amsa tayi salla.
Suna zaune a nan ya shigo.
Wayarshi na kunne cikin nitsuwa yace.
"To Aunty Hafsat gata nan Wazu bacci takeyi".
Cikin murmushin tace.
"To bata".
A hankali ya iso tsakiyar falon wayar ya mi?o mata tare da cewa.
"Aunty Hafsat ce ?anwar Umaymah saura kiyi mata rashin ta ido".
Ya ?arishe mgnar a hankali yadda ita Aunty Hafsat bazata jishiba.

Ita kuwa amsa tayi tare da karawa a kunne cikin nitsuwa tace.
"Assalamu alaikum".
Fuska a sake tace wa alaikissalam Wiyata, ya gida ya sanyi".
Muryar matar sak irin ta Umaymah shiyasa cikin jin daWi tace.
"Lfy lau Alhamdulillah Aunty ya gida da aiyuka".

"Alhamdulillah". Tace kana ta Wora da cewa.
"Sunana Hafsat Jalaluddin Muhammad Sultan".
Cikin jin daWi tace.
"Eh Aunty na sanki ai Umaymah ta gaya min sunanki ta nuna min hotonki da Aunty Rahma da Zakiya da Yezeed dama duk sauran".
Cikin jin daWi tace.
"Masha Allah, to ki amshi number ta data Rahma da Zakiya a wurin Hibba, Wazuma Zakiya taita kiranki ashe kina bacci ne".
Cikin nitsuwa tace.
"To Aunty yanzu kuwa, ngd matu?a".
Cikin jin daWi Aunty Hafsat tace.
"Allah ya muku al'barka ya baku zaman lafiya.
In Sha Allah zamuzo auren Haroon zaki gammu mu ganki".

"Amin Amin. Aunty Allah ya kaimu lokacin ya kawoku lfy".
Tace kana sukayi sallama.

Daga nan suka shiga kitchen.
Jamil kuwa tuni yaje yayiwa wani mai musu aikin gidansu.
Yasa ya nemi irin wannan tayis Win. Yace gobe da safe misalin sha Waya zaizo ya Wauke shi.

Washe gari da safe.
Misalin karfe tara, Sheykh ya fito cikin shiga ta al'farma, yau ba al'kyabba a jikinshi riga da wondone sai malum-malum gariya mai kyau.
Getzner ce mai masifar kyau Brownish red color mai Wan karen kyau da she?i, gariyar tasha aiki mai Wan karen kyau da zaren surfani mai she?in piash color.
Hular kanshi da red and piash color, takalmin shi kuwa fatar ta kifa kalar red Win.
Yayi kyau sosai ya kafa hular nan cas a kanshi. Kekyawan suman kanshi ya konto gefe da gefe da ?eyarshi sai she?i da ?elli yakeyi.
Sajenshi ya kwanta lib, gashin girarsa dana gemunshi Wan cas dashi misalin kamu Waya, sai she?i suke zubawa.
?an madai-daicin bakinshi mai jajayen laSSa sai she?i sukeyi.
Yar ?aramar jakar na'urar System ya ri?e a hannunshi, sai wani ?amshi mai daWin ji yake fiddawa, Wan farin siririn Glass irin na manyan Doctors ya manna a fuskarshi kana ya fito.

A falonshi ya sameta, tana jera mishi breakfast.
Ganin zai wucene ta Wan biyoshi a hankali ya zama suna tafe a jere.
Cikin kallon suman ?eyarshi tace.
"You are breakfast is ready".
Bai kulata ba yaci gaba da tafiya.
Ita kuma ?eyanshi ta mannawa harara.
A haka suka fito.
Ya sallami Ummi da Jamil da tunda suka karya bai tafiba.
Da sauri Jamil yabi bayanshi yana cewa.
"Uhum Dakta sai yaushe zaka dawo ne?".
Juyowa yayi ya kalli Jamil sai kuma yace.
"Kanada matsala ne?".
Da sauri ya jujjuya kanshi tare da cewa.
"No. I'm very fine".
yayi mgnar yana jijjiga jikinsa.
Kai ya kaWa ya juya zai fita,
Da sauri Jamil ya kuma tambayarsa.
"Dakta yaushe zai dawone".
Cikin tsuke fuskarsa yace.
"Ban sani ba".
Daga nan ya fita, shi kuwa Jamil tsalle yayi tare da cewa.
"Yesss, Dakta Allah ya kiyaye hanya, a wuni lfy a asibiti".

Murmushi Ummi tayi tare da cewa.
"Yi maza to ka Wauki shi".
To yace kana ya mi?e ya fita.
Sanin cewa yanzu Sheykh yana sashin Hajia Mama ne.

Haka yasa ya rigashi fita.

Ummi kuwa mi?ewa tayi taje ta rufe ?ofar sabida bata son wani yazo ya shigo.
Kiran Jamil tayi a waya tace in sun isoma ya kirata a wayane zata buWe mishi.

Tana katse kiran ta juyo ta kalli Shatu dake zaune gefenta tana ce mata.
"Yauwa to Ummi muje mu fara aikin kafin ya iso mun kusa cimma aikin."

Cikin mamaki tace.
"A a keda kikace sai an matsar da gadonshi sannan aikin tono ai bazamu iyaba. Dole sai mazan".
Cikin muryar da har yau Ummi ta kasa banbance shi da asalin muryarta tace.
"A a ba matsala Ummi muje zamu iya".
Ta ?arishe mgnar tana yin gaba, ganin hakane yasa Ummi Binta a baya.
A hankali suka shiga falon.
Tana mai cewa Ummi.
"A nan ma an mishi wani aikin amman shi bai shiga jikinsa ba, sabida yanada Garkuwar addu'o'in da yakeyi yau da kullum.
Shiyasa duk sabbin sihirurruka basa shigarsa.
Sai dai waWanda akayi mishi tun bai gama girma ba."
To kawai Ummi ke ce mata sabida jin kamar muryarta na canza mata.

A haka ta kuma nuna mata wani wurin.

Tare da cewa.
"Uhumm Ya Jafar suke nema, su maida majanunin kan bola sai kuma sharrinsu ya zame mishi al'khairi,
Tsawon shekaru baya mgn sai ambaton Allah. Bashi ba zunibi sai tarin lada da yake samu na karatun al'?ur'ani da ya zame mishi abokin hira.

To ita kuma me take nema a duniya da zata cutar da baiwar Allah da ahlinta duka haka.
In banda lalaci da son duniya na miji ya lalace da bin matsafa yana sawa ana sabauta Wan uwanshi da yayanshi."
Ita dai Ummi binta takeyi da ido da ?afa har suka isa bedroom Win shi.

?an lungun da Waya Bedside drower'n take ta shiga.
Kana ta kalli Ummi fuska a juye tace.
"NaWe min carpet Win nan.
To Ummi tace da sauri ta fara naWe carpet Win.
Bayan ta janyeshi da kyar ne, ita kuma Shatu.
A hankali tasa hannun damanta bisa jikin gadon ba tare da ta Sallashi ba ko, ta cire wani abu a jikinshi ba, ta yun?ura ta tura gadon tare da cewa.
"Bismillahirahamanirahim".
Da sauri Ummi taja da baya cike da mamaki da tsoron ganin yadda take tura tamfatsetsen gadon mai Wirkekiyar katifa da ko tura katifar kawai aikine.

Guuuuuuh haka sautin tura gadon yake badawa.

Saida ta turashi har jikin Waldurob.
Kana ta tsaya a tsakiyar inda gadon yake kafin ta turashi.
Dai-dai lokacin kiran Jamil ya shigo wayarta.

Da sauri taje ta buWe mushi.

Kana suka shigo,. A falon suka bar ?alha mai tayis,
kana Jamil ya amshi kayan aikin yabi bayan Ummi yana cewa.
"Yauwa Walha Wan jirani bari inzo mu isa kaga wurin".

To Walha yace kana ya fara cin abincin da Ummi ta saka mishi.

Suna shiga suka maida ?ofar falon suka rufe.

A inda Ummi ta barta a han suka sameta.
Da sauri ta mi?awa Jamil hannun tare da cewa.
"Bani gudumar da ma'SamSarin."
Cikin sauri ya iso tare da ajiye Wan buhun ya fito da gudumar da MaSamSarin yana mai mamakin yadda aka tura gadon yace.
"Bari Aunty Shatu nuna min ina zan fasa".
Da sauri tace a a, ku Wan matsa gefe, musamman ma kai koma can".
Ta nuna mishi gefe.
Sake mata gudumar yayi jin ta fizgeshi.
A hankali ya tashi sabida cewa da tayi ya tashi.
Ido suka zuba mata, ita kuwa, gudumar tasa ta rin?a buga tayis Win dake wurin saida ta fasa uku lafiyeyyu.
Kana ta ture fasassun tasa maSamSari tana Salle sauran, saida ta ciresu kab.
Sannan ta fara fasa fulon simintin dake ?asan.
Da mamaki Ummi ke kallon wurin sabida tasan babu wani fulo da akayi kafin asa tayis Win.
Fasashi tayi kana ta fara caccaka ?asan wurin da matonin, tanayi yana fito da ?asa.

Shiru sukayi ganin ramin yayi zurfi kuma ba komai.

A haka taci gaba da tono tana kuma faWaWa ramin ta ?asa.

Wani irin zabura Jamil da Ummi sukayi lokacin da suka ga wani ba?in haya?i yana fitowa cikin ramin.

Ita kuwa Shatu da sauri tasa hannun damanta taci gaba da tonon.
Tare da yin mgna da sauri tace.
"Jamilu buWe windows da sauri haya?in nan ya fita".
Cikin rawan jiki yace to.
Kana ya fara buWe wa da sauri sabida, haya?in ya fara cika Wakin.

Yana buWe windows Win kuwa haya?in ya fara fita.
Tonon taci gaba dayi tare da cewa.
"Inama da akwai wani yardajjen mu a kusa, bayan ku biyun nan da yabi haya?in nan zaigane mana ina zai shiga cikin sashukan mutanen gidannan shaidar aiki ya koma kan wanda ya yishi."
Da sauri Jamil yace.
"To ko in fitane inbi haya?in".
Cikin sauri tace.
"A a kada ka fita ku tsaya kaida Ummi."

Numfashi suka fara sau?ewa, a hankali lokacin da sukaga duk haya?in ya gama fita.
Sai kuma suka fara takowa suna zuwa inda take ganin yadda hannunta dake cikin ramin yake karkarwa.
Ga wata zufa dake keto mata kamar da bakin kwarya.
Wani marfin tukunyar ?asa ta Wago.
Kana a hankali ta Wago tukunyar.
Ta ajiyeta gefe kana ta koma ta jingina tana mai jan numfashin.
Cikin sauri Ummi taje ta kunna sauran wutan Wakin duka, ya zama kamar farin wata.

Jamil ne ya fara le?a cikin tukunyar.
Da sauri yace.
"Innalillahi wa innailaihi rajiun. Ummi zo ki gani".
Ya ?arishe mgnar yana sunkuyowa da kai hannunshi zai kama tukunyar ?asan cikin sauri da ?arfi Shatu ta buge hannunshi da hannunta na hagu tare da cewa.
"Jininka Waya da Yah Sheykh in ka taSa duk abun zai iya dawowa jikinka."

Ta ?arishe mgnar da Wago hannun ta na dama tasa a ciki.
Tukunyar da sauri ta

70 / 72