Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   36 / 72

105K to 108K   out of 214K words

cikin fada".
Dariya Bukar yayi kana ya Waga hannun Ba'ana da yaketa wani abu da ?irjinshi kamar damisa,
Cikin isa da ya?ini da al'fahari yace.
"Mu kuma ga namu Garkuwan, da muke da tabbacin bai taSa gasa ya faWiba".
Sake hannunshi LamiWo yayi kana ya juya ya koma ya zauna, cikin rumfar da akayi musu masau?in.
Al'?alin gasar ne yazo tsakiyar taro, kamar ko yaushe, hannun Ba'ana ya kamo, ya Waga sama, hakan yasa, gaba Waya makiWa da mabusa suka ?ara sautin kiWe-kiWen su, wanda Jabeer ke jinsa har tsakiyar kansa, Allah ya sani, baya son hayani????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
koda dai-dai da ?wayar zarra ne, ga wani masifeffen fargaba da tsinkewar da zuciyarshi keyi, yanaji tamkar yasa hannunshi ya toshe kunnuwanshi.
?an wani gajeren tsaki yaja sabida Allah ma ya sani baya son kallo, to kuma yanajin yadda idanun mutane ke yawo a jikinshi.

Shi kuwa al'?alin gasar, yana sake hannun Ba'ana yazo ya kamo hannun Jabeer,
Da sauri ya juyo ya kalleshi sabida kamo hannunshi da yayi sai yaji tamkar hannun jariri ya kamo dam laushi da taushin fatar, hannun sanyi ?alau,
girgiza kanshi yayi cikin tausayawa, sabisa, ya za'ayi ace mai wannan taushin hannun fatarsa ta iya jurar azababbun bulali masu masifar zafi.
?aga hannun Jabeer yayi sama.
Yana mai nunawa taron mutanen shi a matsayin dashi za'a gwabza.
Shi kuwa Sheykh Jabeer, duk abinda akeyi idonshi na cikin Wan siririn farin galashi mai garai-garai dake li?e a fuskarshi,
Hannunshi kuma ri?e da carSinshi, kana bakinshi ambaton sunan Allah.

Cikin tarin mamaki ya kalli,
Al'?alin gasar tare dasa hannunshi ya ri?e bakin al'kyabbar jikinshi cikin haWe fuska yace.
"Me hakan!?". Cikin saurin rusunar da kai Al'?alin gasar yace.
"Za'a cire kayan jikin naka ne!".
Cikin tarin mamaki ya zazzaro ido waje, a baiyane yace.
"Akan me kenan, suturar da Allah yayi min a matsayin mulmi, in killace kaina, shine zaku yayemin a cikin dubban dubatan mutane?".
Cikin dakiya Al'?alin ya Wan kalleshi domin kwarjinin Jabeer ya cika masa fuska cikin sanyi yace.
"Allah rene, ?a'idar gasar ce, ba'ayi da kaya a jikin mutun sai Wan kamfai, kawai ake bari a jikin mutun".
Cikin kufula da harzu?a yace.
"To bada niba, Ni nan Muhammad Jabeer wallahi banyi lalacewar da zan tsaya tsirara a gaban jama'a ba".
Yana faWin haka ya juya a fusashe, zai fita cikin taron.
Ganin hakane yasa Galadima, yayi saurin tasowa, kana ?an buram na biye dashi a baya, tareshi sukayi tare da kamo hannunshi.

Da sauri suka juyo suna. Kallon gungun wasu matasa wanda suka kece da dariyar ?eta cikin hausarsu ta ?abilu suke cewa.
"To ku Wan naku ko yadda ake gudanar da gasar ma bai sani bane? Ya zaiyi zaton da wannan shigar tasa za'a dakeshi, to ai ko bulali dubu za'ayi mishi ba jinsu zaiba,
Kai ?an kazagi, ka gaya mishi nan ba cikin masallaci bane.
Nan wurin shaWi ne".
Jiyo hakane ya sa ran dukkan musulman wurin Saci.
Sabida sun fahimci kafuraine masuyin wannan zancen.
Galadima kuwa da ?an buram sun Wauka abin wasane, a zatonsu zasu shawo kan Jabeer a sau?a?e, amman ina ya ti?e yace babu wani zinWi?in ?aton da zai sashi ya yaye suturar dake jikinshi.
Dariyar da su ArWo da sauran mutane keyine ya hautsuna lissafin LamiWo.
Cikin harzu?a ya taso, har kamar zaiyi tuntuSe ya nufi inda su. Waziri, Wambai, ?an buram, ?urSi, Da Galadiman, cikin tashin hankalin alamun akwai wata babbar manufa da Galadima ke son cimmawa cikin lamarin ya ri?e hannun Jabeer tare da cewa.
"Haba Jabeer kai wanne irin mutun ne mai kafiya da taurin kan tsiya, yaya muna binka kana zillawa, muna haWaka da Allah da Manzonsa amma kana tunzuramu, wallahi da yau sai anyi gasar nan!".
Cikin tsananin Sacin rai yace.
"In tsaya a tozarta ni kuke so.
Ayimin tijara kukeso, da wanne idon zan kalli al'ummar Annabi da jiki tsirara".
Cikin kufula Waziri yace.
"Waya ce maka tsirarane?".
Murya a sama yace.
"Tsirara ne mana! Tunda sunce wai dagani sai Boxes zan tsaya, ka kuwa san ko Mahaifiyata data haifeni tun ina shekaru shida a duniya bana tsayuwa a gabanta dagani sai Wan kamfai, tunda nake Mahaifiyata, Mahaifina, Yayuna, Uncles, na Aunty's na, babu wanda ya taSa dukana, sabida ban cutar dasu da komaiba bare su hukuntani da duka haka kurum rana tsaka kunce in tsaya a dakeni, na yarda, sannan yanzu kuma ace nai tsirara, kai bafa wanda zan yiwa mubaya'a akan hakan..!."
Tas! Yaji sau?an wani irin gigitaccen mari sai dai babu wanda ya ga sau?an marin sabida suna tsakiyarsu Waziri ne, kuma sauran mutanen garin duk kowa bayan su Waziri suke iya gani.
A harzu?e ya Wago kanshi,
LamiWo ne ya gani tsaye a gabanshi.
Jan hannunshi yayi da iya ?arfin shi na tsufa.
Tsakiyar filin suka koma, cikin fushi yace.
"Galadima zoka cire mishi kayan."
Da sauri Galadima ya motso gabanshi.

Su Waziri kuwa duk suka koma cikin Rufarsu masau?insu.
Wani irin tsuma da karkarwa jikin Jabeer ya farayi, tun sanda yaji sau?an marin.
A take idanunshi nan su kaWa sunyi wani irin masifeffen juyewa sunyi jazir,
Hatta lips Winshi karkarwa sukeyi. Wani irin tarin ba?in cikin da bai taSa jin irinsa ba a duniya ne, ya lulluSe masa zuciya.
Koda randa Ya Jafar Winsu ya zauce, baiji makamancin wannan Sakin cikinba.
Ji yakeyi Tamkar ya haWiyi zuciyarshi ya mace ya bar duniyar kowama ya huta,
Rumtse idonshi yayi da azaban ?arfi lokacin da yaji, Galadima ya gama komce masa?alan al'kyabbar jikinshi,
kana ya buWe shi, yayi ?asa dashi, har saida ya cire hannayenshi a ciki.
Haroon dake gefensu ya mi?a wa al'kyabbar, kana a hankali ya kuma matsowa gareshi, hannunshi yasa saman kanshi ya Wage zagayen ba?in abin da yake kan Hiramin, kana yasa hannunshi ya janye hiramin.
Kekyawar fuskarshi ta fito ras, tattausan ba?in gashin kansa dake kwance lib-lib ya baiyana, wanda hakan yasa kaso 70 cikin Wari na dubban mutanen dake wurin suka zuba ?wayar idanunsu kanshi, da yawa tasbihi da ta'ajjudin irin kyau da haibar da Allah ma Wauka kin sarki yayi mishi sukeyi.

Jalal kuwa ji yake tamkar ya rin?a kurma ihu, Allah yasani baya son abinda zai cutar musu da Hammansun,
Jamil kuwa tuni hawaye yake zubdawa,
Ya Hashim, Imran, Sulaiman, kuwa dukkansu sunkuyar da kawunansu sukayi ?asa.

Laminu kuwa wani irin masifeffen jin daWi yakeyi, hakan yasa ya ?ara kutsowa cikin filin hakan ya bashi daman yin viewing da kyau.

Shi kuwa Jabeer tafarfasar da zuciyarshi keyi yayi masifar tsananta lokacin da yaji, Galadima ya zare mishi tattausar rigar shaddar dake jikinshi.
jin yasa hannunshi yana shirin zare mishi singlet Win jinshi ne yasashi, ?ara ambaton sunan Allah da sauri-sauri, sabida ji yakeyi tamkar ya buWe ido ya sha?o mo?oshin Galadima sai ya sumar dashi, tabbas da ace al'?alin gasarne ke cire mishi kaya da tuni ya daku.
Cak Sari da karkarwan da jikinshi keyi ya bari,
Lokacin da yaji Galadima yasa hannunshi ya kwance zariyar dogon wondon jikinsa.
"Innalillahi wa innailaihi rajiun, Hasbunallahiwani'imanwakil.
Allahumma ajjirni fi musubati!!.."
?asa idawa yayi, jin an saSule wondon jikinsa yayi ?asa,
da ?arfi ya buWe kwayar idanunshi da suka koma tamkar garwashin wuta. Tafarfasar da jininshi keyi shine abu mafi tartsatsi a rayuwarsa.
Hannunshi Galadima ya jawo da ?arfi wanda dole yasa ya Waga sawunshi ya tsallake wondon ya zama babu komai a jikinshi dagashi sai Boxes wanda Allah yayi mai Wan tsawone yazo har kusa da guiwarsa saidai a matse yake.

A tsakiyar filin ya tsaidashi kana ya juya ya koma ya zauna kusa da LamiWo.
Jalal ne ya sunkuya ya Wauki wondon da sauri ya mi?a wa, Haroon.

Shi kam Jabeer zuwa yanzu,
Ya sani a duniya ba'a taSa yi mishi tozarci sama da wannan ba, ji yakeyi a duk faWin duniya babu garin daya tsana sama da garin Rugar Bani, bai taSa jin haushi da tsanar wani abu a duniya ba sama da mutanen garin Bani, ji yakeyi ya tsanesu gaba Wayansu, ya tsani komai nasu, baya so da fata da sha'awan komai nasu.
?asar garin ma da yake tsaye a kai ya zuba mata ido ji yake tamkar ya ?onata ta sauya launi daga farin yashi zuwa ba?in yashi.


A tsakiyar taron kuwa, da sauri al'?alin gasar ya jawo hannun Ba'ana da ya zaro wata asirtaciyar bulalar tsamiya, daga cikin randar bulalinshi
sai wani motsi bulalar keyi tamkar tanada rai.

Bayan Jabeer al'?alin gasar ya kawoshi. Yana sake hannunshi masu busar al'gaita da sarewa suka farayi da ?arfin su.

Lokaci Waya kuma ranar data take buWe tarwal ta lumshe.
Mutanen kuwa sai tasowa da ife-ife akeyi. Kallo kuma kab ya dawo kan farar kekyawar fatarshi da kekyawan ba?in tattausan gargasa yayi mishi ?awanya, iya kyan fatarshi kaWai ya ishi Wan adam kallo.
Da ?arfi Jabeer ya taune lips Winshi, yana maiji tamkar zai hudasu sai ambaton sunan Allah yakeyi, babbar yatsar ?afarshi ta dama yasa yana caka ?asar garin, kana yatsunshi na hannun kuwa yasa babban yana zagaye kan ?ar manuniyarshi.
A yadda yake jin zafi da ?una da ba?in ciki a cikin zuciyarshi ya tabbatar babu wani abu da za'ayi mishi a yanzu yaji zafinsa fiye dashi, to me za'ayi mishi mai zafi sama da tsiraiceshi da akayi.

Ba'ana kuwa cikin dariyar mugunta da sautin amo mara daWin ji, ya ta?ar-kara ya Wago bulaliyar asirin nan, da iya ?arfin shi ya zabga mishi ita a tattausar fatar tsakiyar bayanshi.
Da ?arfi su Jalal kab suka rumtse idanunsu.
LamiWo kuwa wani irin kallo yayiwa Jabeer da yayi.
Wani ir.....!



Biya darinki uku kacal domin jin wannan labari har ?arshe.
Dan Allah da Manzonsa kada ku fitarmin da littafina.

Wannan shafin nakune gaba Waya waWanda suka karanta FREE PAGE>???p?






By
*GARKUWAR FULANI*Ta kai hannun ta, kusa da bakinta kenan
Wani ?aton gadamgare ya faWo jikinta.
Wani irin tsalle tayi tare da rauza ihu, ta faWa jikin Aysha tuni tayi fatali da akoshin gasassun zabbin nan ya Sare ?asa kirib.
A firgeci Ummiy ta yun?uro tare da nufar inda suke, wanda hakan yasa tayi fatali da akoshin da akasawa Bappa zabbuwar da kuma take wanda aka zuba mata a plet Win ya Sare cikin lallausan yashin garin.

Ita kuwa Junainah gaba Waya jikinta karkarwa yakeyi, fizge-fizge takeyi tana ?wa?umar Shatu.
Sabida ita ji takeyi kamar dai har yanzu ?adangaren yana jikinta.
Cikin kiWima Shatu ta ruggume ta, tare da cewa.
"Ke Junainah ki bar ihun ?adangaren ma ya razana da ihun da kika kurma ya sau?a ya tafi."
Jin hakane yasa ta tashi zaune tare da zazzaro ido,
Rafi'a kuwa dariya tasa tare da cewa.
"Kai Junainah yaseen kin cucemu, kallifa yadda kikayi fatali da akoshin nan".
Cikin sanyi Shatu tace.
"Haba wannan abu dai Allah yayi ba raban mu bane, Ni dama can haka nan in naga naman sai inji zuciyata ya tsinke ashe ba rabanmu bane, da muncima da mun harar dashi.

Ita kuwa Ummiy jan hannun Junainah tayi kana ta zauna kusa da Shatu.
A hankali ta jingina kanta da kafaWan Shatu,
Rafi'a kuwa mi?ewa tayi ta shiga kitchin Win su.
Abincin data dafa musu ta kawo musu.
Ta ajiye gefe, sannan ta Wauko tsintsiyar kwakwa ta share ta kwashi naman kab ta maidashi cikin babban akoshin, ta rufe, sannan taje ta wonke hannunta kana tazo ta zauna suka fara cin abincin.


A can cikin fadar masarautar JoWa kuwa.
Jin jiri na Wibanshi ga duhu dake rufe mishi ganine ya sashi, tafiya a hankali tare da dafa jikin gini.
A haka har ya isa bakin Jakuzin,
A hankali ya zare al'kyabbar jikinshi, ya wurgar dashi can gefe,
kana ya tura ?ofar ya Jakuzin ya shiga,
tsayuwa yayi tsakiyarshi, hannun na rawa ya buWe shawan ruwan Wumi.
Wani irin numfarfashi wahala ya sauke lokacin da yaji ruwan Wumi yana ratsa raWi-raWin azabobbun bulalin da yasha.
Wasu irin hawaye masu masifar zafine yaji suna tsastsafo mishi cikin jijiyoyin kekyawan idanunshi, sai dai basu kai ga damar samun zobowa ba.
Wani irin tsuma duk illahirin sashin jikinshi ya fara,
zafin ruwan yakeji har cikin ?o?on ranshi,
wani irin karkarwa ha?oranshi sukeyi har suna dukan juna, kat-kat.
Kanshi ya sunkuyar tare da buWe idanunshi a hankali, ruwan dake gangarowa daga jikinshi yana bin ?asa in da zai gangara yake kallo,
sabida zakace jinine ba ruwaba,
Sabida yana wonke mishi jinin jikinshi.
Haka ya tsaya a ?asan ruwan Wumin har saida yaga jinin ya daina zuba kamar da fari.
Sannan yasa hannunshi ya Wauki daddaWan sabulun wankan shi, ya fara murza sabulun taki wani sashi na jikinsa, wani irin wahaltaccen ?ara yayi lokacin da sabulun ya ratsa inda ya farfashe a jikinsa, cikin rauni yace.
"Wayyo Allah na! Wayyo Mamey na zan mutu, zafi zai kasheni tun kafin cikar burina."
Ci gaba yayi da murza sabulun tare daci gaba da cewa.
"Wayyo Umaymah wayyo Ummi".
Sai kuma ya taune lips Winshi kana ya rumtse idanunshi yayi ta murza sabulun tako ina yanayi ruwan Wumi na dukanshi.
A haka yayi wonka ya wonke duk wani jini dake jikinshi yayi fes.
Al'wala yayi, kana ya fito cikin Glass Win sannan ya Wauki wanni tattausan baby towel fari ?al ya Waura a ?irjinshi ya sau?o har zuwa guiwansa.
Hannunshi yasa ya murza farin boxes dake jikinsa wanda Wazu yake ji?e da jini yanzu kuma yayi fari tas.
Murza boxes Win yayi har ?asa, kana ya Waurashi kan al'kyabbar jikinshi da ya cire,
Cikin Woshing mashine yasasu,
Kana ya fara yin taku a hankali ya iso gaban drower'n glass Win dake cikin bathroom Win.
Wani tattausan gajeren wondo fari tas mai ratsin sky blue ya saka, gajeren wondon yazo mishi har guiwarsa, kuma mai Wan faWine,
Wata tattaunawar riga mai guntun hannu wacce itama farace da ratsin Sky blue, ya saka, kana ya zaro wata Sakar tattausar jallabiya doguwa har ?asa tazo mishi daya zurata,
Wani hulan taSa kaji Hadisi ya kifa kan suman kanshi dake da Wan damshin ruwan Wumin.

A hankali yake taku sabida zuwa yanzu wani fitinenne zazzafan zazzaSi yakeji.
Jiki na rawa ya fito, bisa sallayarshi dake shimfiWe a wata ?ar kusurwa yaje ya hau.
Yana hawa kan sallayar ya fuskanci gabas, yaji zuciyarshi tayi wasai, baya tuna komai, baya kuma jin ciwon komai a jiki da zuciyarshi sabida kushi'i da tawakkali da kyutata ibada baya jin komai sai hasken farin cikin ibada.
Kabbara ya tada tare da niyar sallan la'asar daya mannata bisa laruri ya makarar dashi.


A falonshi kuwa, hankalin Haroon ya tashi yana nan tsaye bakin ?ofa yana ta magiyar ya buWe mishi,
bai saniba shi yana can har cikin bathroom Win shi.
Yana nan tsaye, mai Martaba LamiWo da Galadima suka iso tare da Sarkin ShaWi.
Cikin sanyi yacewa LamiWo.
"Ya shiga ciki kuma ya rufe ?odar ta ciki, inata kiranshi baya amsawa.

Murmushi LamiWo yayi kana, yacewa Galadima.
"Muje".
Kusan a tare suka fito falon.
Suka zauna, kana ya kira Abba, yace yazo yasa Wanshi ya buWe musu ?ofar.

Jin hakane yasa Abba tahowa da sauri.

A can babban falon kuma. Cikin damuwa Jamil ya labartawa Jakadiyarsu da Aunty Juwairiyya abinda ya faru.
Ga mamakinsu sai sukaga Jakadiyarsu tayi wani ?ayataccen dariya cikin sakekkiyar murya tace.
"Alhamdulillah wannan shine abinda muka daWe muna jira tsowon shekaru da dama.
Kuma jinyarsa abune mai sau?in".
Cikin ruWani Jalal yace.
"Ummi kuka daWe kuna jira kuma?".
Kai ta jinjina mishi, kana ta mi?e ta nufi kitchin dan harhaWa aikin da akasata.

A nan Abba yazo ya samesu.
Jalal na ganinshi ya kauda kanshi.
Hakama Jamil Imran kuma bayanshi yabi suka nufi side Win Jabeer Win.

A falo ya samu iyayen nashi,
Cikin girmamawa ya rusuna yayi LamiWo Barka da yammaci kana ya matso kusa da ba?in ?ofar Bedroom Win Jabeer cikin Waga sauti yace.
"Muhammad! Muhammad Jabeer! Jabeer!! Jabeeey!!! Ka taso maza kazo ka buWe min ?ofar nan ina jiran ka".

Jabeer kuma da yanzu yake raka'ar ?arshe, sam hankalinshi baya ga jin kiran Abbanshi domin a yanzu yana gaban Ubangijinmu ne.

Haroon kuwa wayar dake kunnenshi ya gyara ri?ewa cikin sha?iyancinsa yace.
"Uhumm Umaymah ke dai kicewa Sarki Jalaluddin da Sarki Abubakar baban Daddy na, suyiwa masarauta JoWo gudumowar suturu. Domin yau dai ran ?an maza ya Saci, nasan sai ya yayyage kab wani abu mai yaguwa a masarautarsu".
Cikin wani irin farin cikin wannan labarin da Umaymah taji tayi kekkyawan dariya tare da cewa.
"Haroon yayan naka kakeyiwa tsiyako?".
Cikin tura baki yace.
"Allah ko Umaymah kecema kike sawa Jabeer yana rainani wai yayana".
Da sauri tace.
"To ba yayanka Win bane?".
Cikin yamutsa fuska yace.
"Yayan kwana arba'in, shiyasa yake min kallon kobo biyu da sisi, sabida yana jin kuna ce mishi yayana, wani lokacin har cemin yaro yakeyi dan tsabar son girma da manyance, Ni mamaki da yake bani kawai sai in zuba mishi ido in naga yana min faWa kamar wani Wan cikinsa".
Murmushi Umaymah tayi kana, tace.
"Gobe zuwa jibi in sha Allah ina nan zuwa Masarauta JoWo, sabida zanzo in lallashi Wana nasan yayi zazzafan fushi tunda ya?i kula Dr Aliyu ma".
Daga nan sukayi sallama.

Shi kuwa Sheykh Jabeer saida ya isar da sallameshi yayi addu'o'in shi
Kafin ya tashi a hankali ya nufi bakin ?ofar sabida zuwa yanzu zanan bulalin sunyi tsami ga zazzaSi daya mishi rubdugu.
A hankali ya murWa key Win ?ofar ya buWe ta, kana ya juya ya koma kan gadonshi, sabida rawa da jikinshi keyi na zazzafan zazzaSi da wahala.

Yana konciya ya lumshe idonshi tare da fara karanta Suratul Khaf kasancewar yau yammacin jumma'a ne.

Su kuwa a falo suna jin sautin buWe ?ofar, suka zubawa ?ofar ido ganin shiru bai fitobane yasa.

Galadima da Haroon suka nufi cikin Wakin.
Jim kaWan da shigarsu Galadima ya fito da sauri ya kira sarkin ShaWi, da LamiWo kana da Abba.

A tare suka nufi cikin Wakin, suna shiga Haroon ya fito.
Babban Falon ya koma ya nufa yana kiran Jakadiyarsu da sunan da suke kiranta.
"Ummi! Ummi!!".
Da sauri ta fito kitchen Win ri?e da filas da kofuna, sai kuma wani Wan kwarya mai kyau ruwan ciki na tururi.

Da sauri ta mi?a mishi tare da cewa.
"Yauwa Haroona gashi kai musu da sauri".
To yace kana ya amsa ya juya ya koma, can cikin Wakin Jabeer Win.

Zaune suke gaba Wayansu, shi kuma yana konce ya du?un?une cikin wani jibgegen blanket mai masifar kyau da taushi.
Sai karkarwa yakeyi tamkar mazari,
Cikin sanyi LamiWo ya Wan janye borgon tare da cewa.
"Jabeer!".
Duk da azaban zafin da yake ciki, bai hanashi buWe idonshi ba, wani irin mugun kallo ya watsawa LamiWo,
murmushi sukayi baki Wayansu kana cikin lallami Galadima yasa hannunshi ya kamo nashi cikin sanyi yace.
"Jabeer tashi ko? Tashi kasha mgni".
A kufule yace.
"Bazan shaba ku barni in mutu tunda hakan shine fatanku".
Da sauri Abba ya kauda kai tare da yin wani faffaWan murmushi kana, ya juyo ya kalleshi cikin bada umarni yace.
"Muhammad tashi. Maza tashi kasha mgni".
Kanshi ya Wan gyaWa kana a hankali ya fara yun?irin tashi zaune.
Ganin hakane Haroon yayi saurin taimaka

36 / 72