Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   2 / 72

3K to 6K   out of 214K words

PAGE 2

NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*

=??????=?
?>?4?


*LITTAFINA na kuWine, akwai na 300 wanda a wata Waya za'a gama Part 1, akwai kuma na 1k wanda a mako biyu kacal za'a gama Part 1 da izinin Allah. Yimin TRANSFER Win darinki uku ko 1ooo ta asusuna na Jaiz bank. 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa. Sai ki turo shaidar BIYANKI ta number 09097853276 Ayyah ?an SP Group banda kati, in baki da ac bada a POS. Kuna ?an 300 in dai da hali turamin ta ac yafi, in babu kuma to turo katin mtn na Wari uku ta layin 09097853276. Na ro?eki da Allah da Manzonsa da darajar iyayenki in dai kin san niyarki ki saya ki fiddamin littafina, dan daraja da girman Allah da tsarkin al'?ur'ani kada ki saya Please kuwa darajar iyayenki kada ki saya, ba don niba sai Wan Allah da manzonsa da iyayen da suka haifeki/ka*


~AKWAI KAYAN GYARA HA?IN AMARE DA MASU JEGO, DA MASU SABUNTA AMARCI, IN KINASO KI TUNTU?I WANNAN NUMBER 09097853276~


Ta juye ta dawo mutun *bani Adam* mace fara ?al mai tsananin kyau da cikar sura da haiba.

Wani irin zabura sukayi cikin tsananin tsoro da firgici da tashin hankali suka zaburi gaba Wayansu, GiWaWo kuwa da azaban ?arfi ya afka jikin ArWo Babayo,
Inna kuwa gaba Waya jikinta rawa da karkarwa yakeyi tamkar mazari wata iriyar fitinenneyar zufa mai azabar ?arfice taketa tsastsafo mata tako wani sashi na jikinta.
Seyoji, Gainako, da Ja'eh, gaba Waya jikinsu karkarwa yakeyi tamkar mazari.
GiWaWo kuwa wani irin juyawa yayi a firgice ya yun?ura zai gudu, ArWo Babayo ne yayi hamzarin kamo hannunshi ya rikeshi gam.

Zabura sukayi.
Gaba Wayansu sabida wata iriyar fitinenneyar iska mai azabebben sanyi daya fara kaWawa yana rausaya ganyayyaki da dukkan tsirran dake yakin surururururu haka iskar ke kaWawa a hankali tana ratsa jikinsu.

"Innalillahi wa innalillahi rajiun. Hasbunallahiwani'imanwakil".
Shine abinda suketa maimaitawa gaba Wayansu cikin tsananin kaWuwa, ruWani, firgici, tashin hankali da tarin tsoro, da nitsuwar ganin ikon Allah.
Iskar dake karkaWawa ce tasa gaba Waya suka hautsine.

Parvina kuwa da sauri ta faWa jikin baiwar Allah'n tare da ruggumeta.
Baki na rawa ta fara addu'a.
"Allahumma inni as'aluka khairaha wa'azubika min sharri ha".
Da ?arfi take fidda sautinta tana maimaita addu'ar.
Wanda sanadin haka suma kab suka fara bin bakinta.

Allah cikin ikonsa da ?udurarsa sai ga iskar nan ta fara lafawa a hankali.

Cikin al'ajibi da tsoron ?udurar Allah suka ware idanunsu baki Waya a kan baiwar Allah'n nan, da
shigar suturar dake jikinta ne yayi masifar sasu ruWani.
Cikin dakiya da ?arfin zuciya ArWo Babayo ya kalli Buba a hankali yace.
"Buba Wauki su GiWaWo ku tafi garke kuje kuyi tatsa".
Kai ya gyaWa mishi domin baki da jarumar Buba sun tafi,
Dan a iya tsawon tarihin rayuwarsa ko a films ko a books story bai taba ji da katari da makamancin abinda ya yagini a zahiriyaba, tsuntsuwar Kurciyar ta zama mutun mace a gabanshi ba labari aka bashiba ra'anul ayni.
Cikin yanayin tarin kaWuwa da rawan jiki yasa hannu ya jawo hannun GiWaWo daya kifa kanshi jikin babanshi.
Cikin fillanci yace.
"Zo GiWaWo zomu tafi".
Da sauri ya mi?a hannunshi ya kama na Buba kana suka juya suka fita.

Appa kuwa kanshi ya kauda daga kallon wannan kekyawar halittar dake gabanshi a cikin ransa yace.
"Anya kuwa, wannan mutunce ba iskaba".
Inna kuwa gefe ta Wan matsa cikin rawan murya na tsoro da hausar da sai ka dage zaka gane me take cewa tace.
"Ra ga Allah bewar Allah mutun ko al'jan?".
Ido suka tsurawa matar a zatonsu ko zata basu amsa.
Sai dai ganin yanayin da take cikine ya sasu cire tsammanin samun amsarta.

Domin gaba Waya jikinta karkarwa yakeyi, tamkar mazari.
Kana sai zufa dake tsastsafo mata tako wani hudan gashin jikinta,
ta rumtse idanunta da azaban ?arfi, tasa ha?oranta ta datse lip Winta na ?asa,
duk mace data taSa haihuwa in ta ganta tasan na?udace ke azazzabarta.

Tausayin ta ne ya cika zu?a tansu baki Waya.

ArWo Babayo ne yayi Wan gyaran murya tare da kauda kanshi daga kallonta sabida kwarjininta yafi ?arfin ?wayar idanunsu cikin sanyi murya yace.
"Allahu wahidun ?ahhar, Mutunce ba al'jana bace, Allah shi ya barwa kansa sanin dalilin kasan ce warta a cikin tsuffofin tsuntsaye, amman kam tabbas al'amarine mai tarin girma da sar?a?iya, Tine taimaka mata, da zuciya Waya ina ji a jikina ba mai cutarwa bace. Kuma akwai tabbaci da kekyawan zaton musulmace".

Ido ta zubawa mijin nata da yake bata ?arfin guiwa.
Appa ne ya kalleta tare da gyaWa mata kai, alamun eh ta taimaketa,
Ita kuwa Parvina cikin tausayawa da zubda hawaye tace.
"Appa kalli hannunta ya kumbura gashi jikinta zafi Appa a taimaka mata".
Hannu ya mi?o ya kama Parvina cikin tausayawa yace.
"Zo nan Parvina za'a taimaka mata kinga bata da lfy tashi a jikinta,
kinga ki dena danne mata hannun da cikinta".
kai ta gyaWa kana ta kalli matar cikin sanyi tace.
"Sannu!". Bata basu amsa bata kulasu bata kuma hafimtar komai daga garesu,
haka yasa su ArWo Babayo juyawa suka fita, ita kuwa Inna matsowa gareta tayi cikin tarin ?arfin guiwa irin na fulani. Fulaninma irinsu na daji ba irin wasunku na birniba.
cikin sanyi tace.
"Taso muje daga ciki".
ido ta zubawa Inna cikin yanayin wahalar da takeji,
hannu Inna tasa ta kamo hannunta mai lafiyar, ta mi?ar da ita tsaye.
Allah da ikonshi, sai gata a tsaye cas.
Haka yasa Inna ta jata suka koma cikin gida, cikin Wakinta ta kaita,
a bakin katifar da suka kwana ta ajiyeta,
da sauri ta koma woje wuta ta hura ta Waura ruwan zafi.

Kana ta dawo ciki.
Cikin mamaki take kallonta ganin taja ta jingina da jikin gini kana, ta rumtse idanunta ga hawaye nata kwaranya daga idanunta.
Gefenta ta zauna ta zuba mata ido.
Jin an zauna gefen tanne yasa ta buWe kekyawan idanunta, cikin kula Inna tace.
"Sannu baiwar Allah, kamar na?uda kikeji ko?".
Kai ta gyaWa mata alamar eh na?udar takeji,
murmushi inna tayi tare da cewa.
"Alhamdulillah naji sanyi na ?ara gamsuwa ke mutunce, kuma kina gane me nake faWa a yanzu, to amman kiyi magana mana".
Kanta ta jujjuya mata alamun.
"Bazan iyaba".
Jin muryarsu ArWo Babayo ne yasa inna tayi maza ta fito,
Ganin ArWo Babayo da Appa da kuma Malam Liman da sarkin bakansu wanda yake rugar makotansu ne yasata saurin fitowa tare da cewa.
"Sannun ku da zuwa Malam Liman, Baka barka da zuwa".
Taburma ta shimfaWa musu, jin muryar Malam Liman ne na cewa.
"A a bar taburmarnan ina ba?uwar tamu?".
"Tana cikin Waki, da alamun tana fama da yanayin na?uda ne".
Inna ta faWa cikin alhini.

Sarkin bakanne yayi Wan gyaran murya kana yace.
"Ina son ganinta".
ArWo Babayo ne yace.
"To bisimilla, shigo daga ciki".
?akin suka nufa Inna na gaba ArWo Babayo na biye da ita a baya, kana Appa da Malam Liman da Sarkin Baka suka rufa musu baya.

Suna shiga suka sameta zaune ta haWe jikinta wuri Waya,
jin motsin shigowar mutanene yasa ta Wago kanta,
da sauri ta kauda idanunta.
Shi kuwa SARKIN Bakan, kanshi ya rin?a jinjina wa cikin al'hini yake cewa.
"Mutun ce ba al'janba, baiwar Allah an tozarta rayuwarki."
Sai kuma ya kalli ArWo Babayo cikin sauri yace.
"Maza a bani madarar shanu mai Wumi wanda aka tatsa yanzu".

To ArWo Babayo yace tare da juyawa ya fita, a harabar gida yayi arba da Gainako da yake shigowa da kwaryar nono,
da sauri ya iso, kana yasa ?aramar kwarya ya kamfati madarar shanun daketa tururi sannan ya juya ya koma cikin Wakin.

Yana zuwa ya mi?awa sarkin Bakan,
yana amsar ?oryar,
ya ajiyeta a gabanshi jakar fatar ru?imi da yakesa magungunanshi a cikine ya sau?e daga kafaWarshi, kana a hankali ya fara harhaWa magunguna a cikin madarar,
saida yasa komai sannan ya kalli Inna yace.
"A bani zuma da zam-zam".
Da sauri tace.
"To". Kana ta mi?o ta Wauko mishi, koda ta kawo da sauri yasa zumar da zam-zam Win ya gaureyasu,'.
Kana ya bawa Malam Liman da ArWo Babayo sukayi mata tofin ayatul shifa, a ciki, kana ya amshi kwaryar.
Inna ya mi?awa kwaryar yace.
"Gashi bata tasha".
Amsa tayi kana ta matso kusa da matar a hankali tasa mata bakin kwaryar a bakinta.
Tare da cewa. "Bismillah ki Sha".
A hankali ta buWe bakinta, ta fara shan madarar shanun nan da magungunan, masu haWe da zam-zam da zuma da kuma rahamar ayatul shifa.
Saida ta sha mai yawa sannan ta kauda kanta.

Ae fa a take saiga na?uda ta tashi gadan-gadan. Ganin haka yasa su ArWo kab suka fito woje ya rage daga ita sai Inna.

Ganin haka yasa Malam Liman tura Ori da yanzu ya shigo yaje ya kira matarsa ta taimakawa inna su amshi haihuwar.

Ba jimawa kuwa Iya laure tazo, kai tsaye cikin Wakin ta wuce.

Cikin ikon Allah a take a sau?a?e Allah ya sau?eta lfya, ta haifi yarta mace ?ar ?an?anuwa.

Bayan sun yanke cibiya sun gyara,
komai na wurin.
Kana Inna ta taimaka mata tayi wonka,
ita kuwa iya laure wonka tayiwa jaririyar ta haWeta cikin zanin Inna ta bawa Parvina daketa tsalle.

Koda suka fito daga wonka,
konciya tayi a kan katifar, kana iya laure ta kontar mata da ?ar a gabanta.

Ajiyan zuciya ta sau?e mai ?arfi kana a hankali ta lumshe idonta, tana son ta tuno wani abu na rayuwarta ta baya amman ina ta kasa tunowa,
Abu Waya takeji bata manceba sunan Allah wanda tunda ta dawo mutun taketa maimaita kiranshi a zuciyarta dan taji bakinta bazata iya magana ba, amman a ranta tanaji tana bitar karatun al'?ur'ani mai girma da tarin addu'o'in kamar yadda takeyi tun tana a tsunstsuwar ma.


Ganin tayi shiru ne kamar maiyin bacci yasa inna da iya laure suka fito woje.
Sashin ArWo Babayo suka nufa,
suna shiga sukayiwa juna barkar haihuwarta lfy.
Shiru sukayi baki Wayansu bayan duk sun zauna kamar yadda Sarkin Baka ya umarcesu, gyaran murya yayi kana a hankali ya fara magana.
"To da forko dai sai dai muce. Alhamdulillah, mun godewa da yasa sanadinmu wata baiwar Allah zata samu waraka daga mugun cuta na magauta ma?iya azzalumai marasa tsoron Allah".
Kai suka jinjina alamun gamsuwa, shi kuwa tonkoshe ?afa yayi kana yaci gaba da cewa.
"Kamar yadda kuka gani a yanzu mutunce bani adam ce ba tsunstsuwa bace kamar yadda kuka gani da zata a baya, aikin sihirine kawai ya maidata haka.
Amman Alhamdulillah tunda gashi yanzu Allah yayi ikonshi ya karya abun da akayi mata ya kuma sauketa lfy dama shi asiri tasirinshi kaWanne ga wanda yayi imani da Allah kuma dole gsky zatayi halinta watan-watarana".
ArWo Babayo ne yace.
"Allah mai iko, mutun a maidashi tsuntsuwar Boleru kai abinnan da al'ajabi".
Kai ya gyaWa mishi tare da cewa.
"?an Adam kenan mai wuyar gane hali babu mai sanin halin mutum sai Allah, domin shi Wan adam dare".
Sai ya kuma kalli Inna tare da cewa.
"Yanzu tayi magana ne?".
Da sauri Inna tace.
"A a batayi mgna ba sai dai in anyi magana tanaji kuma tana ganewa".
Kai ya rausayar tare da cewa.
"Zatayi magana in sha Allah, yanzu aci gaba da kula da ita yadda ya dace zan bata magunguna kuma,
sannan kada kuji tsoronta ko kaWan in sha Allah ba mai cutarwa bace".
Malam Liman ne ya gyara babbar rigarshi tare da cewa.
"To wannan baiwar Allah'n ko daga ina ta fito? Ko ta yaya zamu gano yan uwanta danginta ahlinta ko wani nata a duniya?".
Sarkin bakanne yayi Wan gyaran murya kana yace.
"In sha Allah ita in ta dawo haiyacinta, zatayi mana bayanin komai zata faWa mana sunanta sunan garinsu sunan iyayenta sunan mijinta da anguwarsu sai mu mikata garesu".
Appa ne ya Wanyi ajiyan zuciya tare da cewa.
"Allah ya bata lfy ya kuma dawo da ita cikin haiyacinta, kuma in sha Allah duk wani abu daya kamata ayimata a duniya zan mata har sai munga ta samu' lafiya ta koma ga iyayenta".

Da haka sukayi ta tattauna duk abinda ya dace ayi mata.
Anan kuma sarkin baka yaje da kanshi ya Waure mata karayar hannunta yayinda Parvina kuwa ke like da ita...!

Haka Inna da iya laure sukayi ta kula da ita a cikin wannan satin sunan...!

************

...Bayan shekaru Goma sha biyu...

Cikin ?asar Kautal A Jihar ?adamaya state.

A wani yanki na ?adamaya state, cikin Shikan local Government area a wata rugar FULANI mai suna.
*RUGAR BANI*

Garin Shikan wani yankine daga yankunan ?adamaya yankine mai tarin ?abilu ma banbanta addinai da al'adu wanda duk yankun ?adamaya shida Bimu sune sukafi tarin ?abilun sai dai babbancin mafiya yawan kabilun Bimu musulmaine saSanin mafiya yawan ?abilun Shikan kafurine ma?iya Allah da Manzonsa.

Shikan shine sashin da yafi tara ?abilu mafiya yawa, masu ba?a?en zuciya ?abulun da hasken addini bai cimmusuba.
?abila mafi rinjaye a yankin Shikan itace ?abilar Sachama. Mafi akasari ?achamawa mutanene kafurai ne marasa Wigon imani a zu?atansu marasa son zaman lfya, mugunta da kisa shine abinda ke sasu farin ciki, abinda kawo ya sanine duk sanda akaji jihar ?adamaya cikin wani tashin hankali to daga ?abilar Sachama ne.

Duda yawan ?abilu na garin Shikan hakan baisa fulani sun sakar musu garinba, domin tushen garin na fulanine, sabida kowa yasan makiyayi basa nesa da wurin damshi da ruwa, domin rayar da ababen kiwonsu.
Haka yasa akwai musulmai Hausawanmu da tarin yawa cikin garin Shikan, wanda duk rintsi da wahala sun?i barin garin, koda yake hakan baya rasa nasaba da irin al'barkatu da ni'imomin da Allah yayiwa garin.

Daga gefen. Garin Shikan akwai babban kogin da yakeda ruwa biyu wanda ko wucewa zakayi ta kan babban gadan da titin da zai kaika cikin ?adamaya zaka hangi ruwane kala biyu a kogi Waya basu kuma taSa haWewa wuri Waya ba da izinin ubangiji.

Gefen kogin ta dama wata babbar *Rugar fulani mai suna Rugar Bani* ce mai tarin tarihi, rugace mai girma wacce Ubangiji ya ?awatata da ababen bu?atar yau da kullum, wannan Ruga itace yanki mafi sanyi a yanki ?adamaya state rugace damu fulani muke ce musu *JOTTAN MA'EN* Bi ma'ana fuli mazauna wuri Waya, ba ire-iren fulani makiyaya masu tafiye-tafiye bin rugageba, fulanin Rugar Bani fulanine makiyaya masu tarin dabobi masu tarin yawa, Rugar Bani Rugace da a?alla fulaninmu sunyi sama da shekaru dari da ashirin awannan Rugar, shiyasa harda gini zamani da kyawawan gidaje fulanin sukayi, yayinda kuma akwai bokkokinma a cikin Rugar tasu wanda kuma suka sayi filin da kuWinsu zufansu a hannun sarkin Shikan na wancan zamanin ya sayar musu yankin wurin gaba Waya sun biya kuWinsu ya kuma basu takardu su, suna zaune a nan suna noma suna kiwo.
Rugar Bani na zagaye da ?auyukan ?abilun ?achamawa da tarin yawa, wanda nan gefensu ?auyen Bonon yake wanda nanne dodon tsafin ?abilar Sachamawan?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? take wanda sunan dodon tsafin nasune suka sawa suna ?auyen suna Bonon. Kauyen Bonon shine zuciya da karfin kafuran nan, sunyi imani dashi, fiye da zaton mai zato, koda laifi wani yayi bonon ake kaiwa ?ara kuma muddin bonon ya tsinewa mai laifinsun to zai lalace ya Wai-Waice dashi da zuriyarsa baki Waya, da yake sunyi imani da hakan kuma yana faruwa suna gani shiyasa bonon yake tamkar zu?atansu, kamar dai yadda in jikin Wan adam idan zuciya ta Saci gagganji na Saci to haka bonon take a wurinsu... Wannan kenan

Rugar fulanin Bani yafi ko wani yanki na ?adamaya sanyi mai Wan karen daWi.
Koda yake hakan ya samune sanadin ?awanya da wani babban dutse mai fesar da numfashin sanyi yayi musu, wanda ya kasance musu tamkar rufar garin.
Gefen hagun Rugar Bani kuwa wani babban fadama ne mai cike da lamSu mai Wauke da ababen more rayuwa wanda ya kasance mallakinmu Fulanin Rugar Bani, lambun yana da duk wasu kayan marmari kamarsu.
Lemu, mangoro, gwaiba, ayaba, dabino,kwakwa, kashu, kankana, abarba, da jefi-jefin tuppa da inabi.
Wanda wannan fili yake mallakin Fulanin Rugar Bini'nne, kana bayan filin kuma akwai wani rafin da ya kasance masarrafin noman shinkafawa ne wanda suke yinshi noman rani da damina, kuma shina mallakin Fulanin Rugar Bani ne, wanda komawa yasan iya filinshi,

Daga gaban Rugar Bani kuwa kogin Shikan ne malale a gabansu iya ganin mai hange da ido biyu gefen hagunsu kuwa nan garken shanunsu ke shimfiWe bila adadin.

Rayuwar Fulanin wannan Rugar rayuwace mai cike da aminci da amana da hakuri da kauda kai duk da tarin zalunci da kafurai ?abulun ?achamawa keyi musu.

"Kamar yadda duk kowa ya sani duk duniya anyi ittifa?in ba fulatani ko ba fulatana basa neman tsokana ko tada husuma bare tada zaune tsaye. Akan cutar da bafulatani yayi kamar bai san an cutar dashi ba ko bai ganeba, wannan dalilin yasa duk ?abilun ?asar Afirka sukeyiwa ?abilarmu kallon wawaye ne ko basu san abinda sukeyiba ko sokayene, masu ?arancin wayewa Gidadawa.
Mu kuwa a namu sashin fulani mun kasance masu kauda ido kan cutarwar forko data biyu, sai dai a ha?i?inin gsky bama lamunta ko jurar cutarwa ta uku! Domin rama cuta ga macuci ibadace. Kuma Ba'a sarar mumini a rami Waya sau uku".
Wannan shine jawabin da wani farin dottijon bafulatanin dake zaune tsakiyar al'ummar wannan rugar bayan sun dawo daga jana'izar mutun Waya da ?abilun Sachama suka kashe musu cikin sunkuru, a daren jiya wanda ya kasance Wane ga ArWon Yabani shugaban Rugar tasu kenan.
Hannu yasa ya share zafafan hawayenshi dake kwaranya daga ida nunshi cikin Waga sauti yaci gaba da cewa.
"Fulani basa Waukar mataki domin ya?i ko zalumci sai dai dan kare kawunansu. Kuma kun sani duniya duk ta sani FULANI BA ?AN TA'ADDA BANE! Ba ?an bindiga daWi bane, makiyayene masu ?are rayuwarsu dan samawa mazauna cikin birane jin daWin rayuwa, muyi kiwo mu kai musu suci naman susha madarar shanu kana muyi noma mu ciyar dasu.
Meyasa su mutanen birane basa Waukar matsalarmu tasu matsalar ana kashemu tamkar kiyashi kuma babu masu kulawa".
Tsagaitawa ya Wanyi tare da shashshe?a cikin bada umarni a matsayinsa na shugaban Rugar uban wanda aka kashe kuma yace.
"Na ro?eku da Allah kada wanda ya Wauki makami domin ramuwa duk da munga yankan rago akayiwa Hashimu amman bamu san wayeba kuma bamu da hujja, dan haka kada wanda yace zai Wauki makami.
Muyi rubutu mu aikawa maimartaba sarkin ?adamaya, domin Al'?alami yafi tokobi, mu kai kukanmu gareshi, tunda shi sarkin wannan yanki na Shikan mun kai mishi kukanmu a karo na

2 / 72