Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   41 / 72

120K to 123K   out of 214K words

kana ya zauna gefenta.
Gaisawa sukayi cikin danne ababen dake cin ransu.
Hajia Mama kuwa, tuni sai hawaye take zubdawa.
A hankali Umaymah ta mi?a mata handkin dake hannunta alamun ta share hawayenta.

Bayan ta share hawayenta ne,
Abba ya mi?a tare da cewa.
"Kin gaisa da Mom Imran kuwa? Da Salma".
Fuska a Wan haWe tace.
"A a".
Mi?ewa yayi tare da cewa.
"To muje ku gaisa."

Binshi tayi a baya suka nufi inda yace Win.

A falo suka samu Mom Imaran tana ganin.
Sun shigo tare da Hajia Mama tayi wani irin haWe fuska, cikin nuna ko in kula tacewa Umaymah.
"Yaushe kikazo?".
A da?ile tace.
"Jiya".
Kanta ta Wan kauda tare da cewa.
"Ya hanya".
Alhamdulillah tace a ta?aice.
Cikin kufula Hajia Mama tace.
"Mu tafi".
Mi?ewa Umaymah tayi kana Abba ma ya mi?a sashin Amaryarshi Salma ya nufa da ita.

Suna shiga tana jin muryarshi ta fito, da sauri ta nufe shi da nufin zata ruggumeshi da sauri yace.
"Ga Umaymah tazo".
A take taja birki ta tsaya cikin gyatsine tace.
"Ya kike kinzo lfy, ki gaida mutan gida".
Cikin wani irin kallo Umaymah tace.
"Uhummmm kema ki gaida mutan gidanku".
Tana faWin haka ta juya ta tafi abinta.

Hajia Mama na biye da ita.
Ita kuwa Salma tana ganin fitansu ta ruggume mijinta.

Koda suka koma Side Win Hajia Mama bata daWe a nanba ta nufi sashin Gimbiya Aminatu.

To bata fito nan Winba sai shabiyu saura.
Koda ta dawo Haroon da Jakadiyarsu da Aunty Juwairiyya kawai ta samu a falon.
Sai kuma Jalal da Hibba da suke dinning area suna zaune bisa kujerun Dinning table Win.
Sun sa plet a tsakiyarsu da kofunan tea a hannunsu, alamun sai yanzu sukeyin breakfast.

Cikin kula Aunty Juwairiyya tacewa ?anwar mahaifinta Win.
"Umaymah muje kuci abinci rana tayi fa".
Murmushi tayi tare da son danne Sacin ranta tace.
"Alhamdulillah Juwairiyya Ni kuma da nakeda Hajia Mama ga Gimbiya Aminatu, ai naci nayi nak."
Cikin sauri Jakadiyarsu ta e.
"Ga kuma Matar Barrister Kamal ma ta aiko miki abin kari.
Gimbiya Saudatu ma ta aiko miki".
Murmushi tayi tare da cewa.
"A ajiye minshi sai anjima, kinga Juwairiyya kada ki shiga kitchen yau kizo mu wuni hira abinmu, abinci tako ina zaizo".
Cikin sanyi Juwairiyya tace.
"Uhummm Umaymah ke har zaki iya cin abinci waWanan mutane ai Gimbiya Saudatu ba abin wuya bane tasa mana guba muci duk mu mutu.
Sai dai muci na gidan Barrister".
Kai Jakadiyarsu ta jinjina alamun eh.

Cikin Wan Waga murya Umaymah tace.
"Haroon!."
Da sauri ya amsa tare da tahowa inda take.
Gefenta ya zauna tare da cewa.
"Umaymah gani".
Ba tare da ta kalleshiba tace.
"Ina Jazlaan?".
Ajiyan zuciya ya sau?e tare da cewa.
"Y shiga Garden".
Kai ta Wan jinjina mishi tare da zubawa Jalal ido.
Ita Hibba sai murmushi takeyi shi kuma fuskarshi kamar boss.

A hankali ta mi?a ta nufi falon Jabeer Win.

Da sauri ta kalli Haroon tare da cewa.
"Ina zakaje".
Baki ya Wan tura tare da cewa.
"Umaymah inda zakije mana".
Cikin tsokana tace
"Sirri zanyi da Wan".
Tana faWin haka ta juya ta nufi can. Shima Haroon yana biye da ita a baya.

A hankali take taku har ta isa inda yake.
Gefenshi ta zauna tare da zuba mishi ido.
Cikin kula tace.
"Jazlaan".
Cikim nitsuwa ya buWe idonshi tare da kallon inda tarin tsuntsayen nan suke,
Lokaci Waya idanunshi suka kaWa sukayi jazir.
lips Winshi ya fara motsawa da nufin yin mgna amman ya gagara,
sai wani irin kuka mai ?arfi da yake son ?awance mishi daga can ?asan zuciyarsa.
Hakan yasa lips Winshi karkarwa tamkar mai jin sanyi.
Umaymah kuwa. Tuni hawaye sun wonke mata fuskarta tana mai kallon tsuntsayen.

Ganin Haroon yasa tayi mishi alamun ya kawo mata ruwa.
Ba musu ya juya ba tare da yayi mgn ba jim kaWan ya dawo da goran ruwa da glass cup. Ruwan ya tsiyaya a kofin ya mi?a Umaymah.
Cikin sanyin murya tace.
"Ga ruwan sanyi kasha, nasan zakaji sanyin ?unan da kakeji a ranka".
Ta ?are shi mgnar tana mi?a mishi cup Win.
Amsa yayi yayinda gaba Waya jikinshi karkarwa yakeyi alamun tsananin tarin ba?in ciki duniya.

Da kyar ya iya shan rabin kofin.
Nan ta gyara zamanta tare da kamo hannunshi ta fara tausar zuciyarshi kan abinda tasan shine babban matsalarshi.

A garin Bani kuwa zuwa yanzu hankali ?abilar Sachama yayi matsifar tashi, tsoro mai tsanani ya rufesu.
Tsoron da yasa da yawansu suka rin?a guduwa suna koma cikin babban birnin ?adamaya,
Wasu kuma su tafi wasu jihohin.
Sabida sun gama tsinkewa da goron gaiyata da fulani keta raSawa babu dare babu rana birni da ?auye duk inda suka san fulani na nan sai da suka aika musu goro
Wannan ne yasa mafiya yawan kafuran aran na kare.

Inda hakan ya fusata Habban ?acama.
Har ta kaishi ga cewa, duk ba Sacamen da yasan tsoron fulanine ya sashi guduwa to kada ya kuskura ya sake dawo mishi garinshi garin Shikan.
To wannan abun shiyasa wasu suka fasa guduwa, wasu da basuyi nisaba suka dawo.

To kuma kwatsam sai gashi yau an aiko an karSin sandar sarautar Shikan dake hannunshi
Wannan abun yasa da yawa mutanen cikin Shikan Maza da mata hausa fulani da ?acamawa da sauran ?abilu suka kuma rin?a fecewa sabida, suna ganin yanzu dai shi kanshi Sarki Shikan bashi da madafa bashi da ?arfi tunda an karSe sandar sarautar shi.

To hakane yasa, ya rinka bin ?auyuka Especially mutanen Bonon da kewaye ya rin?a zugasu da ingiza su cewa, nanfa garinsu ne ya zasuyi su gudu kan Fulani.
Kuma ma suda sukeda dodon tsafinsu Bonon ai shi kadai ya ishi fulanin.
Da haka yasa duk ?abilun ?acamawa na ?auyukan basu guduba.
Sunata shirin faWa yayinda cikin garin Shikan kuma yayi shal ko ina shiru babu mutane.


Cikin garin Bani kuwa, iya tsoronsu da suka gani a cikin kafuran ya sasu jin daWi tunda gashi har suna guduwa subar garin da suke musu gadara da gori a kanshi da cika bakin sai sun kori Fulani a garuruwansu.
To tabbas sunada nasara akan fansar da zasu Wauka, zasu ramane dan nemawa kansu enci.
Sun san iya sau Waya in sun nunawa arnatakun nan zasu iya gwabzawa dasu zasu barsu su sarara.

Haka yasa suke jin ?arfin guiwar yin abun.

Ba'ana kuwa yanata ?ara shirya kanshi, sabida ramuwar gasar da za'ayi.

Ya Salmanu kuwa yanzu ya fara jajir cewa, yana fakewa da jarumtar Jabeer yana gasawa Ba'ana maganganu.

Sosai ya ?ara shigewa Shatu a mako Wayan nan.
Kuma tana jin daWin hakan.
Ta sake sosai.
Zuwa yanzu kuma jikin Ummey yayi sau?i garawau sai dai har yau bata taSa yin mgna ba ta zama tamkar kurma.

Da dare bayan sallan isha'i,
tana zsune ita da ya Salmanu suna hira cikin nitsuwa tace.
"Ya Salmanu gobene zamuje asibiti mu dubo su Junaidu da sauran marasa lfy dake cikin Genaral Hospital ?adawaya, dan naji ?ishin-kishin Win wai har yanzu babu likitan daya dubasu."
Cikin gamsuwa da hakan yace.
"Eh hakan yana da kyau, kuje in sha Allah muma jibi asabar zamuyi gamgami muje, danma goben jumma'a ne da munje tare".
Sai kuma ya Wan kalleta tare da cewa.
"Da yaushe zakuje?".
Cikin sanyi tace.
"Da safe zamuje, in anyi sallan azahar zan dawo, amman Rafi'a zata wuce makaranta".
yace.
"To ke sai yaushe zaki koma?".
"Sai Ummey ta Wan ?ara samun sau?i. Ni da na so mu kaita asibiti kan batun rashin mgnar tata.
Gyara zaman shi yayi tare da cewa.
"Wannan ba matsala bace, wlh firgici da tsoro ne yasata hakan".
Haka dai sukaci gaba da hirarsu.

Washe gari ranar jumma'a, misalin karfe sha biyu dai-dai suka fito zasu tafi asibitin.

A bakin lambun garinsu sukayi kiciSis da Ba'ana nan ya tsaidata dole suka zauna.


A can cikin masarautar JoWa kuwa,
LamiWo, Galadima, Sarkin ShaWi, da Jabeer ne tafe a hankali suka shiga cikin Garden Win nan.
Ta gefen LamiWo, suna shiga suka nufi inda katon curin dake wurin shekara da shekaru.
Shi dai Jabeer binsu yakeyi baiyi magana ba,
Koda suka isa wurin zama sukayi dabas a ?asa.
Dole shima ya zauna, cikin sanyi LamiWo yace.
"Assalamu alaikum Jaimi".
Da mamaki Jabeer ya kalleshi,
Hiraminshi ya gyara tare da cewa.
"To yau kuma".
Da sauri Galadima yasa hannunshi ya rufe mishi bakinshi.
Hannunshi yasa ya janye hannun Galadima tare da cewa.
"Yo ai ba sai ka rufe min bakiba, in kace nayi shiruma zanyi, sai dai ina naga abin saSon Allah ko tsireni za'ayi sai na faWa".
Dafe kai Galadima yayi tare da tsuke fuskarsa.
Ganin haka ya taSe baki tare da Waga kafaWunshi ya Wan buWasu alamar, ban damuba.

Sarki????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? n ShaWi kuwa bai kallesu bama.

Wani irin zabura Jabeer yayi cikin tsananin firgici da kaWuwa lokacin da yaga wani irin h ....!






By
*GARKUWAR FULANI*Ganin wani irin haya?i fari tas yana fitowa, tako wacce ?ofa na jikin curin.
Da sauri Galadima yasa hannunshi ya kamo hannun Jabeer yaja da ?arfi.
Alamun ya nitsu ya zauna, cikin mamaki ya zubawa tarin haya?in dake bulbulowa daga ?ofofin ramin shirgegen curin.
Su kuwa ga Wayansu hankali konce suke zaune.
Ido ya zuba musu tare da cewa.
"Me hakan?".
Da sauri LamiWo ya girgiza mishi kai hakanne ya sashi jan gajeren tsaki tare da cewa.
"Nifa ba son wannan soki burusun naku da surkunlenku nakeyi ba. Me gamina da ku da tsare-tsaren naku. Fisabilillahi me wannan?".
Cikin faWa LamiWo ya sa hannu zai bugi bakinshi da sauri ya kauce.
Cikin hatsala LamiWo yace.
"Wannan bakin naka da baya mutuwa, komai sai kayi inkarin a kai tabbas sai na kashe bakin nan".
Wani kallo yayi mishi tare da cewa.
"Uhumm ai babu mai kashe bakin Muhammad Jabeer sai Allah".
Ganin zaija suma suyi surutune ya sasu kauda idonsu kanshi.

Bayan kusan mitinu goma, sai ga haya?in nan ya bar fitowa,
Sai wani irin huci.
Da sauri Jabeer yace.
"Nifa zan tafi, inma kun mance in tuna muku yau jumma'a ace, inada abinda yafi wannan abun naku mahimmanci a rayuwata ta duniya da ?iyama, yanzu gashi har kusan sha biyu."
Murmushi sukayi baki Wayansu ba tare da sunce mishi komaiba.
Sabida dama sun san za'ayi haka kam.
Sabida kowa ya sani shi Jabeer yana barranta da duk irin waWannan ababen gado na sarauta shiyasa sarautar kanta shi bata WaWashi da ?asa ba.

Da sauri ya buWe siraran idanunshi da kyau.
Sabida ganin wani irin ?aton maciji ya sako kanshi cikin babban ramin da yafi girma.

Da sauri yace.
"Innalillahi wa innailaihi rajiun!."
Sai kuma ya zubawa maciyar nan idanu.
Tana fitowa cikin ramin ta, zuWuWuWuWuWu. Haka yake zaro jikinshi.
Ha?i?a dole duk wanda bai taSa ganin macijinba bai kuma san da zamanshi ba, dole ya razana.
Dan ma shi zuciyarshi na cike da tsoron Allah so irin wadannan ababen ba kasafai suke firgitashiba.
tashinsa fahimtar ko wani Wan abin sihirin za'ayi mishi ne.
Wani dagon numfashi yaja mai ?arfi ya sau?e ganin. Yadda macijiyarna taketa keta fitowa ta?i ?arewa.
Su dai su LamiWo shiru sukayi a zaune.
Saida ta gama fitowane, ya rage iya bindinta sai gashi ta fito bindinta na kananmaWe da wasu irin kitsastsun bulalin da ka gansu kasan tsoffine.
A hankali ya turo bindinshi gaban LamiWo,
Ya ajiyesu, sai kuma ya sumkuyo da kanshi ya zaro harshensa ya rin?a lasar bulalin nan saida suka fito ras kamar an wonkesu.
Kana ta juya ta nufi cikin curin zuWuWuWuWuWu ta koma,
Kamar forko sai ga haya?in.

Wani nannauyan numfashi Jabeer ya sau?e tare da cewa.
"Uhum inda ranka kasha kallo. Oh ni Muhammad Jabeer an Wauramin jakar tsaba za'a jazamin kaji su bini su tsastsageni.
Du wai wadannan abubuwan na menene wai dan Allah".
Ya ?arishe mgnar yana kallonsu baki Wayansu,
fuskarshi cike da alamun fargaban gudun saSawa ubamgijinshi.

Su kuwa saida haya?in ya gama Sacewa baki Waya sannan LamiWo ya fara mi?ewa kana suma duk suka mi?a.
Sarkin ShaWi ruggume da bulalin.


Juyawa sukayi zasu nufi hanyar da zata Sullo ta falon LamiWo,
da sauri ya Wan motsosu tare da cewa.
"Dan Allah shi wannan abun me amfanin zamanshi a nan? Wurinda Kum san duk ba?in da suke zuwa tako wani sashi na duniya ganin abin tarihin masarautar JoWa muna kawosu nan.
Yanzu in wata ran yunwa ta koroshi ya fito ya cutar da mutane fa me zakuce?".
Cikin ?osawa da mgnar Galadima ya gyara ri?on da yayiwa sandarsa cikin sanyi yace.
"Bata tare da yunwa, macijiyar da duk wata sai an ajiye mata motar ?wai a cikashi da kiret-kiret na ?wai shine abincinsa".
Da sauri Galadima ya nufi hanyar fita.
LamiWo kuwa tuni sun tafi.


Ganin sun tafi sun barshi a nan a tsayene. Yasashi sau?e numfashin tare da juyawa ya nufi, ?ofar da zata sadashi da falonshi.

A hankali yake taku, cikin kasala da mutuwar jiki, da mgnar zuci.
"Wai ya zanyine? Wanna wacce irinyar masifeffiyar rayuwace? Yaushe zamu samu Allah ya gama tsarkake mana wannan masarautar JoWa ya rabata da wadannan tsarabe-tsaraben gargaji.
Wannan wacce iriyar fitinace?".
Dogon numfashi yaja lokacin da ya shigo falonshi,
babu kowa, can babban falo ma babu kowa bisa dukkan alamu duk sunje shirin sallan jumma'a ne.

A hankali ya kutsa kai cikin bedroom Win shi.
Kai tsaye bathroom ya wuce.
Jallabiyar jikinshi da hirami da vest Win ya cire,
Cillasu yayi cikin injin wonki.
A hankali yake taku kanshi a sunkuye dagashi sai boxes Sky blue.
A hankali ya shiga cikin wurin wonkan.
Kamar yadda ya saba haka yayi wonkan jumma'a anshi.

Bayan ya fitone ya nufi drower'n glass Win dake cikin bathroom Win.
Wani tattausan Baby towel ya Wauka bisa saman kafaWunshi ya Wauri ya fara gogewa, yana tsane ruwan jikinshi.
Kana a hankali ya Wauki wanni babban towel Win ya Waura daga saman ?irjinshi.
Wanda ya sau?o har guiwa shi, a hankali yasa hannun ta ciki ya fara murza boxes Win yayi ?asa, dashi yana zuwa sharabanshi ya ri?e shi ya zare ?afa Waya, kana ya zare Wayar ma.
LallaSeshi yayi ya matse kana ya shanyashi kan ?arfin silver da yake na shanya.
Farar jallabiya ya zura a jikinshi, kana ya kwance towel Win. Dashi ya goge suman kanshi.

Cikin hamzari ya fito bedroom,
Kai tsaye gaban dreesing mirror ya nufa, mai ya shafa a dukkan sashin jikinshi. Kana ya taje tattausan suman kanshi tare da shafa mishi manshi, wani Duaol jannah mai masifar daWi ya shafawa jikinsa, kana ya Wauki wani ?aramin kum ya tace tattausan sajenshi ya kontar dashi lib-lib hakama gemunshi.

Saida ya gama komai na gaban Mirror kana ya nufi babban drower'nshi da sauri-sauri yakeyin komai.
Wani tattausan jallabiya mai masifar kyau da taushi fari ?al ya zaro.
Kana ya Wan yi sama da kanshi ya kalli cikin tsep Win ?arshe na drower'n inda al'kyabbanshi suke jere a kimtse tamkar shagon saidasu.
Hannu yasa ya zaro wata sabuwa dal tana cikin ledanta tana haWe da hiramin ta da komai.
Rufe wannan wurin yayi kana, ya buWe wani sashin inda ?ananan kayan shi ke jere, boxes and singlet ya zaro farara ?al suma sabbi ne.
Da sauri ya rufe drower'n kana yazo ya ajiyesu bakin gadonshi.
Ba tare da ya cire jallabiyar jikinshi ba, ya saka boxes Winshi saida ya dai-dai-ta zamanta a jikinshi da kyau ya kimtsa komai nashi yadda zaiji daWi tafiya, kana ya zare jallabiyar ya ajiyeta bakin gadon
Singlet Win ya yasa, sannan ya Wauki farar tattausar jallabiya mai dogon hannun ya saka, jallabiyar daya cire ya Wauka ya gaban ?aton drower'n nashi ya nufa, wani side Win ya buWe nan ya sa?alata.
Kana ya dawo bakin gadon.
Ledan al'kyabbar ya farka da ?arfi da kuma sauri sabida ganin tuni ?arfe Waya da rabi tayi, yasan yanzu masallacin ya cika ma?il da mutane.
?an gajeren tsaki yaja, tare da ci gaba da warware al'kyabbar.
Yana gamawa ya zurata a jikinshi, al'kyabbar ba?ace, sai gefen bakinta da akayiwa kolliya da wani zare mai masifar kyau Golding color irin mai she?i da Waukar ido, hakama, kan kafaWunsa har zuwa hannunta anja zirin irin wannan kolliyar.
da sauri ya dai-dai-ta zamanta a jikinshi, kana
Ya juya ya nufi, gaban dreesing mirror da hiraminshi a hannunshi,
Yana isa ya ajiye ba?in abin, kana ya ware farin hiramin shima da kolliyar Golding color a jikinshi, ya ninkeshi kamar yadda muke ninke dankwali, bayan ya gama ne.
Ya Waurashi a kanshi ya dai-dai-ta zamanshi kana, ya Wauki ba?in abin wanda shima an zagayeshi da Golding color ya sakashi a akanshi, ya fito ras tamkar a Saudia.
Allah ya sani yana masifar son wannan shigar da jin daWinta a jikinshi babu takura babu matsi gashi ka suturtu da kyau mayu masu kallon tsiya irinsu Jazrahda Batool duk basa iya ganin komai a jikinshi ba.

Da sauri ya nufi wurin aje takalma shi wanda yake na glass ne marfin ya buWe kana, ya Wauki wasu takalma irin nasu na sarauta Golding color ne kuma half cover ne, zura jajayen sawunshi yayi a ciki, kana ya koma gaban mirror, wani kolba turaren OudKareem mai masifar ?amshi mai sanyi, ya fesa a duk sashin jikinsa.
Kana yasa hannunshi ya Wauki carbinshi. Farin galashi Wan siriri ya manna a idonshi.
Kana ya juyo da sauri zai fita, sai kuma ya tsaya cike da mamakin ganin. Haroon tsaye ya zuba mishi ido.
Ya buWi baki zaiyi faWa sai kuma yayi shiru jin Haroon na cewa.
"Kada kace zakayi faWa LamiWo ne yace inzo in kiraka, lokaci na tafiya fa."
Bai kulashi ba kawai yayi gaba, da sauri Haroon ya bishi tare da cewa.
"Wannan baza ?amshi haka sai kace wurin amarya zakaje, gsky kayi kyau sosai masha Allah".
Bai kula Haroon ba sabida addu'o'in da yakeyi.
Amman duk da haka saida ya bawa Haroon amsa a zuciyarshi, yake cewa.
"Akwai wani wuri da yafi cancanta da Wan adam yayi shiga ta tsabta da kyan shiga da ?amshi sama da masallacin ne? Innal masajida lillafa, duk duniya da babu wurin da Allah ya keSanta yace dakinshine sai masallatai. Nan zamu gana dashi. Domin idan mu bama ganinshi ai shi yana ganin mu".
Murmushi Haroon yayi, dan Jabeer bai san mgnar da yakeyi a zuci ta fito filiba.

A haka dai suka shiga Masallaci.

Dole yau a gaggauce yayi Kudbar jumma'a dududu 15 minutes yayi yana kudbar kan halaccin mace ta kalli mijin da yakeson aurenta, kamar dai yadda yayi al-?awari a wancan satin.
Daga nan aka kabbarta sallah.


A can Rugar Bani kuwa.
A hankali Shatu ta Wago kanta ta kalli Ba'ana jin tunda suka tsaya baice mata komaiba, ganin yadda ya zuba mata idone yasata, saurin yin ?asa da kanta,
cikin sanyi muryar tace.
"Ya Ba'ana zamu tafi rana tanayi fa!".
Wani dogon numfashi ya ja ya sau?e da ?arfi, kana a hankali ya ?ara matsowa kusa da ita da sauri tayi baya cikin tsoro, hannunshi ya Waga mata alamun karta gudu, kai ta jujjuya tare da ?ara matsawa cikin rawan murya tace.
"Ba kyau ina tsoro".
Kanshi ya jingina da jikin bishiyar gamjin da suke ?asanta, ido a rufe yace.
"Da dai inada niyar cutar dake, da bamu kawo zuwa yau ban cutar dakeba Shatu, kadafa ki mance tun kina ?ar tatsitsiyarki nake sonki kuma nake tare dake, dare da rana, kada ki mance kullum sai kinje gidanmu da dare da asuban

41 / 72