Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   4 / 72

9K to 12K   out of 214K words

masu girma da tsaruwa, an ?awata tsakiyarsu da wani sassanyan Garden mai girman gaske.

Inda part Win sun kai goma, mafi kusa da sashin mai martaba sarkin Nuruddeen Aliyu Bubayero, shine sashin GARKUWAN FULANI, wato Sheykh Jabeer Habibullah Nuruddeen Bubayero.
Sai kuma na gefen daman Sheykh Jabeer shi kuma na Jafar Habibullah Nuruddeen Bubayero ne, da matarsa Juwairiyya.
Sai na gefen hagunshi kuma na Jalal, ne na kusa da Jalal da kuma na Jamil ne sai dai Jamil yafi zama a sashin Jalal duk da korarshi da yakeyi wasu lokutan kuma lokacin kuma yana sashin Sheykh.
Sai sashin baya kuma sashin Affan.

Daga gefen hagun Masarautar kuwa wasu tamfatsa-tamfatsan plat ne masu girma har guda huWu, sai kuma wani babban bene dake tsakiyarsu mai tarin girma wanda nanne sashin babban Wan sarki Habibullah da matanshi.

Sai ta gefenshi can kuma wasu manyan part- part ne kimanin guda biyar wanda duk ?anne shi ne da iyalansu da ?ananan yaransu a ciki.
Yayinda duk manyan yaransu kuwa kowa nada part Win shi a gefen da part Win Sheykh yake a ?alla dai Part Win cikin masarautar JoWa sun kai hamsin da biyar.

Can wurin mashigar kuma wasu ?an saffan-saffan part-part ne wanda bisa dukkan alamu duka na bayine da hadimai da matansu.

Tsayuwa fasalta cikin ko wanne sashi na masarautar bazai yiwuba, sai a hankali.

Sai dai ko wanne part yanada Garden mai Wan girma, wannane yasa gaba Waya masarautar ke zagaye da korayen fulawowi da bishiyoyi masu kyau.
Fentin masarautar gaba Waya iri Waya ne, Sky blue and white, mai Wan karen kyau, a mahaWar sashukan kuwa wani irin tamfatsetsen sweeminpool mai girma wanda ruwansa ke sky blue.
Can bayan sashin Mai martaba da Sheykh kuwa wani ?aton filine mai cike da dawakai, da sashin mai rainonsu, gefe Waya kuma ra?uma da shanaye ne da makiyaya su, kana ga tumaki, a gefen Sheykh Jabeer ne kuwa akayi wani Wan madai-daicin gidan zu ta bayan Wakunan shi wanda yake da tarin tsuntsaye kamarsu, ?awisu, jimina, mikiya, agwagin ruwa, tolo-tolo, tattabaru, kana sai Aku. Da sauran tsuntsaye carki, kurciya, hasbiya, caccagi da-dai sauransu, shiyasa sashinsa ya kasance namusamman, don Garden Park Win ciki yafi na sauran part Win duka girma da kyau, sabida shine asalin Garden Win tarihin masarautar JoWa.
Daga nan mashigar masarautar kuwa akwai wani babban filin sukuwa mai girma.

Daga masallacin Masarautar kuwa akwai mi?e??iyar hanya har cikin masarautar wanda za'a iso gab da fada sannan kowa zai samu hanyar sashinsa.

A tsakiyar cikin masarautar ma kuwa akwai wani masallaci mai girma.

Wannan kenan sai a hankali zaku san mutanen masarautar da sunayensu halayensu dama nasabarsa da dan?antarsu da manufarsu.

A hankali Sarki Nuruddeen da Sheykh Jabeer suke takawa.
Suna shiga cikin gidan waWannan fadawan suka tsaya a bakin Gate Win.

Kana wanda suka samu a wurin suka mi?e da azama wani dogon carpet mai azabar kyau da taushi, Waya daga cikin fadawan ya zo ya ajiye gabansu kana ya rin?a yin baya-baya yana worwore musu carpet Win.
A hankali Sarki Nuruddeen Bubayero JoWa yasa hannunshi ya kamo hannun kekyawan matashin jikan nashi da kab cikin jikokinshi ya fita da ban, hannunshi yake murzawa cikin nasa hannun a hankali a hankali.
kana suna tafiya a hankali, cikin takun sarauta,
Gefen mai martaba Nuruddee bayine da dogarai a ?allah sun kai Ashirin da biyar, gefen Sheyk Jabeer Habibullah Nuruddeen Bubayero kuwa,
?an saffan-saffan fadawane da basu kaishi shekaruba, a ?alla sun kai goma.
Wanda wannan tsarinsa ne yace bazai iya ganin sa'an mahaifinshi ba ko sa'an Ya Jafar Winshi ba suna mishi bauta Babban Yayansu Jafar Habibullah Nuruddeen Bubayero suke kira Yah Jafar.
Kanshi ya Wan murza ya juya a hankali da gefen ido ya kalli Kakan nashi dake magana cikin yin ?asa da murya dan ko sarkin dogaren dake gefenshi baiji me yake cewa ba.
"Sheykh yaushe ne tafiyar taku?".
Siraran kyawan Idonshi ya lumshi a hankali ya kuma buWesu tare da rausayar da kanshi.
Maimartaba bai damu da jiran amsar tasaba yaci gaba da cewa.
"Munyi Magana da Aminina Sarki Jalaluddin yace min Kakarka UmmuKulsum tace tafiyar taku ta ?ara toko?".
Shiru ya Wanyi har saida sukayi taku uku zuwa biyar kana ya gyaWa mishi kanshi kai a hankali irin gyaWa kai na kamala".
Dai-dai lokacin kuma suka iso dab ?ofar mashigar sashin Maimartaba, wanda dama duk ran jumma'a daga shabiyu yake tashi zaman fada,
sanin hutawa yake a irin wannan lokacin ne ya sashi Wan sake hannun Sheykh Jabeer tare da cewa.
"Sirranta komai a rai yanada wuya, amman kai baya maka wuya, ya zama kamar jininki, akwai tauraro na musamman a goshinka, wanda nake fatan watan wata rana ya haska zu?atan ahlinka dama talakawan da zaka mulka".

Jin kakan nashi ya sake hannunshi da kalaman da yake jero mishine yasa ya Wan kalleshi a hankali ya kuma sunkuyar da kanshi.
Sai ya kuma Wan kalli Sarkin tare dayin mgna.
"Mulki yana da nauyi mai girmi Ni kuwa baya cikin tsarin jadawalin ababen bu?ata ko sha'awa a rayuwata,".
Murmushi LamiWo yayi tare da cewa.
"Ba sai lallai abinda mutun keso ke samu ba, bakuma dole ka rasa abinda baka soba".
Ganin kakan nashi yaci gaba da tafiya ne yasa shima ya yaci gaba da tafiya.

Inda fadawanshi ke biye dashi a baya.

Yayinda fadawan Maimartaba kuwa suka tsaya a bakin sashin sa.

Sunyi tafiya mai nisa kaWan kafin suka ratso ta gaban sashinsu mai azabar girma da kyau sashine mai Wauke da part-part masu tarin yawa da girma wanda tsakanin ko wannensu da ?ar tazara sosaima.

A hankali ya Wago hannunshi daga cikin babbar rigarsa da zazzafar al'kebbarsa ta rufe,
Wan Waga musu hannunshi yayi alamun su tsaya daga nan.
Cikin abinda bai gaza 18 second ba duk suka rusuna ba tare da sun ?ara koda taku WaWWaya ba, kusan a tare suke cewa.
"Takarwarka lafiya Wan Baban yaya Habibullah jikin Sarki Nuruddeen, jika ga sarki musulmai Jalaluddin".
A hankali ya kuma Waga musu hannunshi alamun ya isa haka, dan shi dai Allah ya sani har ranshi baya jin daWi da son wannan kirare-kiraren dan yayi imani da Allah zasu iya sawa Wan adam Wagawa da jin kanshi shi wani abune, zasu iya sa mutun yaji kansa a matsayin wani sarki mai iko bayan kuma babu wani Sarki sai Allah.

Yana tsoron Wagawa ta samu mazauni a zuciyarshi, sam baya son wannan kirare-kiraren na zamanin jahiliyya ina dalili kana mutum Wan Adam mai daraja azo ana wani ce maka toron giwa ko tozon ra?umi ko dokin ?arfe yaya Allah ya karramaka yayika Wan Adam ka bari na ?asa da kai suna suffantaka da dabbobi.
A hankali yace.
"Ya isa, duk kuje kowa yayi uzurin gabansa in inada bu?atar ku zan nemeku".
Shiru sukayi tare da baje manyan rigunansu suka zauna a inda ya dakatar da suWin.
Kana sukace.
"An gama".
Shi kuwa a hankali yake taku cikin shigarsa da tafi kama data limamen harami.

A hankali yake taku, har ya iso bakin ?ofar shiga side Winsa inda a nan dogari mai tsare mashigar sashinsa sarkin ?ofarsa ke tsaye.
Tuni Sarkin ?ofa ya mi?e yasa hannu zai buWe mishi ?ofar kenan sai ya kuma Wan rusunar da kanshi,
Ganin Jamil ya rigashi kai hannunshi ya buWe ?ofar cikin salonsa na raha ya nunawa Hamman nashi ?ofar tare da cewa.
"Sheykh Dr Malam Hamma Jabeer Habibullah Nuruddeen Bubayero JoWa GARKUWA barka da yamma".
Kanshi ya kauda daga kallon ?anni nashi, sannan ya kutsa kai ciki,
da sauri shima Jamil ya mara mishi baya,
Cikin wani haWeWWen corridor mai fitinenne ?amshi da azabebben sanyi suke tafiya a hankali.

Tafiya kaWan sukayi sai gasu cikin wani tamfatsen falo na al'farma da more rayuwa,
Waya daga cikin lumtsuma-lumtsuman kujerun kilisai na manyan sarakunan dake falon ya zauna a hankali.

Ido ya Wago ya watsa ?anin nashi su, cikin sauri Jamil yayi ?asa da kanshi tare da cewa.
"Na tuba Hamma kayi magana ina tsoron hukunci da idanunka gwara kamin duka kon ka haWani da wannan saggamemen na bakin ?ofar kan nan ya dakani kawai in huta".
Kanshi ya kawar Cikin harshen larabci yace.
"Ban gankaba a masallaci".
Da sauri ya dur?uso gaban Hamman nashi cikin yin wu?i-wu?i da idanu cikin sanyi yace.
"Ana Aspet ya Akhi, a matsallacin ?ofar gidansu, Khadija nai sallan jumma'ar".
Kanshi ya gyaWa kana ya kauda kanshi ya fuskanci wani katon majigi dake li?e a jikin ginin yana fuskarta kujerar da yake zaune a kai.
Majigine dake Wauke da full Qura'an, a hankali yake karatun cikin sassanyan murya.
Ganin hakane yasa Jamil Wan rusuna duk da yasan ba amsa zai samuba cikin sanyi yace.
"Hajia Mama tana son ganinka".
Kanshi kawai ya gyaWa yaci gaba da karatun shi.
Ganin hakan yasa Jamil ya juya ya fita. Shikuwa Sheykh yaci gaba da karatunshi, kusan awa Waya kana ya shiga Bedroom.

Shine bai fitoba sai lokacin da sallan la'asar ta gabato, jin an kira sallane, yasa ya shiga ya sabunta al'wala kana ya fito ba kowa a wurin sun watse kemar yadda ya umsrcesu.
Sai can bakin mafita ya samu mutun huWu, yana tafe fadawanshi na biye dashi wanda suma sunyi al'walan.

Jamil kuwa daga sashin Hajia Mama ya fito da nufin zaije side Winsu yayi al'wala.

A harabar gidan yayi kiciSis da abokin tagwaicinsa wato Jalal, cikin sanyi ya kalli yadda Jalal ke zagaye da fadawa yana tafiya da yanayinsa da muddin zaka yanke mishi hukunci da ganin zahiri zakace cikekken Wan iskane, sai dai a baWinin ba haka abin yakeba.

Kekyawa ne shima dan shi yana Wibin kamanni da Hamma Jabeer Win nasu sosai saSanin Jamil da yafi kama da Babban yayansu, Barrister Jafar Habibullah Nuruddeen Bubayero.

Tafiya yake cikin shigar tsamari zamani, wondon a saSule har kana iya hango boxes Winshi, kana ga wani irin kafirin aski da yayi mai Waukar hankali.
sam a rayuwarsa shi baya ta'ammali da manyan kaya,
Baya tsoro ko shayin ko shakkar kowa a duniya sai Hammansun kaWai.
tafe yake bayinshi na biye dashi a baya, da wasu kolabe a hannunsu, cikin tsare fuska Jamil yace.
"Kai ku tsaya, kolaben menene wannan a hannunku?".
Juyowa yayi a zafafe cikin halin faWa yace.
"Kwalaben Giyane ko kanada maganne Akukkuturu?."
Da azaban ?arfi da tsoro Jamil ya zazzaro ido cikin Waga murya yace.
"Kwala ben giya a gidannan Jalal kasan abinda kake cewa kuwa? Kwalaben giya a Masarautar JoWa".
Ya juyo da masifa kenan yayi arba da Hamman nasu,
shiru yayi tare da yin ?asa da kanshi, jiki a mace.

Shi kuwa Sheykh Jabeer idanu ya zuba mishi na wasu yan da?i?u kana ya juya ya nufi hanyar da zata sadashi da ?ofar tafiya masallacin Masarautar tasu ba tare fitar nan bisa dressing mirror suka ajiyesu kana suka juya suka fita.

Shi kuwa al'wala yayi ya nufi masallacin.


?arfe tara dai-dai na dare. Sheykh Jabeer, ne zaune a bisa wani tattausan carpet mai azabar taushi,
Wata Hamsha?iyar Gimbiyace mai cikan iko da mu?ami, mulki, iko, cikin wani irin kallo mai cike da kulawa tasa hannu ta Wauki Waya daga cikin nonon inabi dake cikin wani kekyawan tray dake gabanta mi?a mishi tayi tare da cewa
"Jabeer Yaushene tafiyar taku?."
Tankwashe kanshi yayi bisa kafaWunshi kana a hankali ya Wan kalleta tare da motsa laSSanshi a hankali yace.
"jibi".
ya faWi mgnar a gajarce, gyara kishingiWarta tayi bisa kilisan tum-tum dake gefenta,
Cikin kulawa tace.
"Da Umaymah zakuje ne?".
Kanshi ya jujjuya mata alamun a a.
Kanta ta rausayar cikin ?asaita tace.
"Naga kamar bacci kakeji Saida safe".
Kanshi ya gyaWa kana cikin girmamawa yace.
"Allah ya bamu al'khairi".
Amin tace, shi kuwa daga nan ya fita ya tafi.

Koda ya koma sashinsa. A falo bakin ?ofar ya samu Jakadiya, tana ganinshi ta Wan rusuna duk da tasan yana hanata hakan a hankali tace.
"Akarmakall???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ahu, Umaymah ce take biWar mgna da kai, ta kirayi layinka ba'a Wagawa, shine tace in kawo maka wayar".
Kanshi ya Wan sunkiyar a hankali yace.
"Ummi kice mata tayi hakuri saida safe".
Cikin mamaki jakadiya tace.
"Lafiya dai ko Sheykh?".
Kanshi ya gyaWa mata alamar eh lfy.
"To ba laifi zan gaya mata".
Daga nan ta juya ta koma sashinta.

Shi kuwa Sheykh Jabeer, daga bakin ?ofa ya dakatar da bayinshi.
Kana cikin nitsuwa ya kallesu tare da cewa.
"Sarkin ?ofar ka janye bayin dake bina da bin Jalal da Jamil, kaima ka koma can sashunku, ba'a bu?atar bibikon nan, in inada bu?atar ku Ummi zata sanar muku."
Ciki girmamawa sukace.
"To Sheykh". daga nan ya juya ya nufi ciki.
Su kuma suka juya.

Koda ya shiga Wakinshi kai tsaye bathroom ya wuce wonka yayi tare da al'wala a cikin bathroom nashi da yafi makoncin wani kyau.
Komai na bathroom Win glass ne mai ruwan garai-garai, bathroom Win katone, mai Wauko da babban drower'n glass wanda yake cike da ?ananun kayan sirrin jikinshi kamarsu vets boxes and pants kana towels da rigunan wonka da jalabiyoyinshi masu masifar kyau da tsada da taushi da yawa, sai kuma 3 qtr da kuma turaruka dasu brosh da su makilin da dai sauran kayan bu?ata na aske pravet part. Ko ina na kusurwan ban Wakin da madubai.

Bayan ya fitone, yayi shirin baccinsa cikin wani tattausan jallabiya mai masifar kyau da tsada,
A bakin gadonshi na sarakuna ya zauna,
idonshi ya zubawa woyoyinshi dake kan bedside drower' Woyoyin sun kai biyar,
a hankali yasa hannunshin ya Wauki Waya daga cikinsu data kawo haske, alamun ana kiranshi,
Karawa yayi a kunnenshi tare da yin shiru.
A can Waya sashin kuma kekyawar tsohuwar balarabiyace keta mishi faWan ina ya shiga tana kiranshi bai amsawa.
A hankali ya lumshe idanunshi tare da mirginawa ya konta tattausan gadonsa da shimfiWar sa, wanda Jamil ke gyara mishi a koda yaushe, cikin harshen larabci yace.
"Sitti raja'an!".
shiru sukayi baki Wayansu, can kuma sai yaci gaba da magana cikin larabcin,
sawon 32 second yana maga kafin ya katse kiran,
kana yayi laduban konciya bacci ya konta.


Washe gari da safe da misalin karfe sha Waya na rana.
Dawawonshi kenan daga fada,
Yana shiga falonshi asalin falon dake gab da makoncinsa kiran Umaymah na shiga wayarsa.
Ganin video call ne ya sashi, amsa kiran kana ya ajiye wayar kan Glass Stull dake gaban kujerar da yake zaune.

Fuskar wata kekyawar Matace ya bayyana a fuskar wayar tashi, cikin sanyi ta zuba mishi idanu ganin yadda ya ton?oshe wuyanshi bisa kafaWunshi a hankali tace.
"Jazlaan". Kanshi ya Wan mirgina cikin wani yanayi ya jujjuya mata kai a hankali yace.
"Jazlaan, Umaymah sai yaushe zan zama Jazlaan? Sai yaushe, Jazlaan zai wadaci rayuwarmu?".
Murmushi mai ciwo a zuciya tayi tare da cewa.
"In sha Allah nan kusa".
A hankali ya lumshe idanunshi cikin sanyi yace.
"Umaymah, kizo kafin mu tafi, ina so mu haWu".
Cikin tarin kulawa da tsananin ?auna tace.
"Menene matsalarka?".
A hankali yace.
"Ya Jafar...!




Littafin na kuWine.





By
*GARKUWAR FULANI*
=??????=?
?>?4?
*GARKUWA*

PAGE 4

NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*

=??????=?
?>?4?



*GAREKU MUTANEN NIGER, +22799460151 kuyi ha?uri an samu akasin number da nada bada, wayarta ta lalace. Yanzu ga number da zakuyiwa mgn +22799460151 300 ko 1k idan kun turata mata, saita turo min number ki/ka sai in saki/ka a group Win da kika biyawa>??



Cikin nitsuwar da ya kasance halittarsa, ya Wan ran?wafar da kai yayinda fuskarshi ta Wan sauya yanayi murya can ?asa yace.
"Ya Jafar! Yana bu?atar kulawata, baya son nayi nesa dashi, Umaymah Jalal da Jamil basu da hankali yaran basu da nitsuwa Umaymah basu san ciwon kansuba Affan kuma baya nan".
A hankali wacce ya kira da Umaymah ta gyara zama cikin tarin kula da bege da tausayi da ?aunar Jazlaan Win nata cikin tausasan laffazi tace.
"DaWewa zakuyi ne Jazlaan?".
Hannunshin yasa yana Wan shafa sumar kanshi cikin rumtse ido murya can ?asa yace.
"Sitti tace zamu daWe a can, kuma Maimartaba ta gayawa kai tsaye, shi kuma ya faWawa Abba kai tsaye umarni suka bani".
Kai ta Wan rausayar tare da cewa.
"Ba komai Jazlaan in sha Allah babu abinda zai samu Jafar, in kaje kayi ta mishi addu'o'in kamar yadda ka saba, in sha Allah yana cikin kulawa da kariyar Allah".
Kanshi ya Wan gyaWa mata,
Domin bai fiye yawan maganaba in ba amSaton Allah ba, dan ma ta kasance cikin mutun biyar ns duniya da yake iya yin doguwar magana dasu, musamman Maimartaba da mafi akasari faWa ke haWasu, sai ita sai kuma Umminshi Jakadiyarsu kenan wacce tun yana jariri itace uwar rainonshi sai Sitti da Jadda".
shiru ta Wanyi tana kallon yadda ya lumshe ido tamkar bazaiyi magana ba,
bata dai katse kiranba har tsawon 3 minutes kafin ya Wan motsa laSSansa ba tare daya buWe kwayar kekyawan idanunshi yace.
"Umaymahhhh".
yadda ya kira sunanra ya tabbatar mata halin da zuciyarshi ke ciki, tafi kowa na duniya sanin matsalarki Sheykh Jabeer Habibullah Nuruddeen Bubayero.
Cikin kulawa tace.
"Na'am Jazlaan".
tashi yayi zaune a hankali ya fuskanci wayar tasa da kyau, hannunshi ya haWe wuri Waya tare da cewa.
"Umaymahhhh Jalal".
Cikin kulawar da ?anwar uwa sha?i?iya kan iya bawa ?a?an ?ar uwarta, da tarin son da takeyiwa ?a?an ?ar uwarta Tata, musamman shi Sheykh, a hankali tace.
"Me Jalal yayi".
Kanshi ya Wan ran?ofar tare da cewa.
"Umaymahhhh Jalal bayaji, ya fiye gagara, da son jawowa Ahlinmu abin faWa.
?azuma kwalaSen giya fa ya shigo dasu cikin masarautar da ta kasance tsarkakkeya.
Ga Jamil kuma babu nitsuwa tattaredashi, duk inda yaga mace, jikinshi na rawa yakebi ya zama kamar Wan akuya, Umaymah in nayi nisa da gida, zasuyi abinda zai sasu a matsalar rayuwa".
Wani dogon ajiyan zuciya Umaymah ta sau?e a hankali tace.
"Kada ka damu, in sha Allah babu abinda zasuyi da izinin Ubangiji rayuwarsu bazata lalaceba kodan addu'o'in da kakeyi musu, da irin tarbiyar da kake basu".
Kanshi ya gyaWa tare da taune lips Winshi na ?asa yayinda lokacin Waya kwayar idanunshi sukayi wani irin kala su ba jaba sunba fariba.
Cikin rauni miskilar muryarshi yace.
"Na sanifa Umaymah babu abinda sukeyi, nasan Jalal ba mashayin giya bane baya shan komai, amman ya rigada duniya tanayi mishi kallon mashayi, tantiri kana ta?adirin yaro.
Haka nan nasan Jamil ma ba mazinaci bane Umaymah amman

4 / 72