Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   65 / 72

192K to 195K   out of 214K words

Ummi a kaiwa Hadimai wani abincin kada ya lalace a banza ko".
Cikin gamsuwa Ummi tace to.

A can Airport kuwa ?arfe uku dai-dai jirgin Ahlin masarautar JoWa ta sau?a.
Nan motoci suka kwatsosu.
Suna isa masarautar ana kiran sallan la'asar hakane yasa matan cikine kawai suka shiga cikin gida su mazan.
Masallaci suka wuce.
Ana idar da salla kuwa fada suka wuce baki Wayansu.


A sashin Gimbiya Saudatu kuwa wani irin dariya mai cike da masifar jin daWi tayi tare da cewa.
"Dai-dai kenan yaro zai dawo ya taradda da mummunan lbrin matarsa ta zama zautacciyar mata...!






By
*GARKUWAR FULANI*"Mummunam labarin amarya ta haukace.
Ai kaWan ma kenan, kowa yaci tuwo dani miya yasha. Hegen yaro mai jajayen kunnuwan da shegen baki mutun nace masa cuta zai ce ajali, kana ce mishi cas zaice maka kulle, wannan bakin nashi mai zaro zance da inada hali dana rufeshi kirib".

Hadimarta dake zaune gabanta wacce taji cikekken bayanin abinda ya faru da Shatu a sashin Hajia Mama da itama yar rahotontace ta kamo mata.
Shiyasa itama ta kawo mata rahoto.
Cikin jin daWi ta kalli Laminu dake gefe yanata murmushin jin daWi tace.
"Shiga Waki zaka samu kuWi a kan gadona, kazo ka bata tukuicin wannan daddaWan labari mai armashi".
To yace kana ya mi?a ya Wauki kuWin yazo ya bata, tayi godiya kana ta mi?e ta fita.

Ita kuwa Gimbiya Saudatu Baba Basiru da Baba Nasiru ta kira ta shaida musu abinda ya faru.
Nan sukayi ta murnar abun, da shirya yadda abin zai Wunguzuma yaci gaba.

A can su Sheykh kuwa saida aka idar da sallan isha'i kana kowa ya nufi Side Winsa kamar yadda sukeyi duk shekara in sunje umrah sun dawo.

A Babban falon sashin Jabeer kuwa.
Ummi ce zaune bisa kujera Hibba na gefenta.
suna mgn da Umaymah a wayar Hibbab nan Ummi ke sanarwa Umaymah abinda ya faru Wazu da hantsi na firgitarwa.
Cikin tarin mamaki da al'ajabi da tsoro tace.
"Ummin Jabeer to yanzu ina take? Kuma ya jikin nata? Meya jawo hakan ne?".
Juyawa Ummi tayi ta kalli bayanta a hankali tace.
"Tana Wakinta tunda tayi sallan isha'i ta konta, yau ko abinci babu abinda taci, tunda gari ya waye, dan koda muka dawo idi munci dukanmu amman ita ko ruwa bata shaba, kuma har yanzu babu abinda taci".
Cikin fargaba Umaymah tace.
"Jazlaan Win ya shigo wurinku ne? Ya sanine ko bai saniba?".
"A a bai shigoba, eh gsky babu wanda yasan da wannan zancen duk Masarautar JoWa, saini, da Jamil, Jalal, Hibba, Juwairiyya, Jafar.
Mune kaWai muka san da zancen".
Ajiyar zuciya mai ?arfi Umaymah ta sau?e cikin sanyi tace.
"Kada ku damu zanyi mgna da Jazlaan, kada ku gaya mishi, in lokacin saninshi yayi zai iya sani".
Ta tace tare cewa.
"Masha Allah gashi ma sai yanzu ya shigo".
Tana faWin haka ta katse kiran.
Ta mi?e da sauri hakama Hibba cikin jin daWi suke cewa.
"Oyoyo mutanen saudia garin Manzon Allah, Barka da zuwa lfy da dawowa lfy".
?an gajeren. Murmushi yayi tare da ?arasowa cikin falon.
Jalal, Jamil, Ya Jafar na biye dashi a baya.
Bisa kujera ya zauna tare da kallon Ummi fuska ?unshe da annuri yace.
"Barka dai Ummi na sameku lfy!?".
"Lfy lau Alhamdulillah Sheykh ya kuka baro Sheykh Abdulkareem da ahlinshin.
Ina mai sunanka Sheykh Jabir Ali".
Cikin jin daWin kulawarta ga yan uwan mahaifiyarshi yace.
"Alhamdulillah suna lfy, Sheykh Jabir Ali yace in gaidaku gaba Waya".

Cikin jin daWi tace.
"Ina amsawa kuwa ngd matu?a".
Jamil dake ri?e da jakukkunan da Sheykh yace ya Wauko a motarsa ne ya wuce dasu.
Yaje ya ajiyesu a bedroom Win shi kana ya dawo falon.

Hibba kuwa ruwa ta kawo mishi.
Murmushi yayi tare da amsar goran zam-zam Win yace.
"Baku shanye tsohon ba Ummi ni gashi na samo sabo".
Hibba ce ta Wan kalleshi tare da cewa.
"Hamma Jabeer, su Sitti ma sun dawo ne?".
Kai ya gyaWa mata alamar eh.
Kana ya mi?e tare da cewa.
"Ummi bari inje in Wan huta".
Kai ta gyaWa tare da cewa.
"Ai dole kam saida hutu dan gajiya da rashin bacci kam ka kwasosu dole kayi ramuwar bacci".
Ta ?arishe mgnar tana kollonshi tuni ya shiga corridor'n shiga cikin falonshi.

Dama kuma tuni ita da kanta ta kai mishi abinci a Dinning table Winshi.

Nan sukaci gaba da hira.
Hibba na cewa.
"Umaymah na ta dawo na kusa komawa".
Cikin taSe fuska Jalal ya kalleta a fakaice.
Jamil kuwa dariya yayi tare da cewa.
"Za dai ki gudu yarinya faWi gskyarki".
Murmushi Ummi tayi tare da cewa.
"Ba wani tsoro ai na gaya mata ta kontar da hankalinta."
Jafar kuwa karatunshi yakeyi.
A hankali saSanin baya da in zai karatun da Wan ?arfi yakeyi.

Sosai suka Wan yi hira kana suka watse kowa ya tafi makoncinsa.

Shi kuwa Sheykh yana shiga.
Ya rin?a sau?e numfashin gajiya tare da rage kayan jikinshi.
Wonka ya shiga yayi kana yasa wasu riga da wondo masu taushi yazo ya konta.
Ba tare da yasha ko ruwaba, sabida tarin gajiya da bacci.
Gaba Waya wunin yau a zaune yayi yishi ko a Wan tsaye.
Gashi rabonsa da bacci tun jiya da safe da ya Wanyi kaWan kafin ya tafi harami sallan walaha.

Yana konciya kuwa yayi addu'o'in ya shafa jikinsa.
Kana ya fuskanci allon majigi dake li?e a bongon Wakin wanda yake Wauke da full ?ura'an. Karatu ya farayi daga ?asa zuwa sama wato nasi.
?aga nan bacci yayi awon gaba dashi ko inna'alzzan bai jeba.


Ummi da Hibba kuwa suna isa falon Shatu cikin kula Ummi tace.
"Kije ku kwana kinji ko Hibba babu abinda zai sameki,
Bazata miki komaiba, bata da lfy bai dace mu barta ita Waya ba".
Cikin sanyi Hibba tace.
"Gsky Ummi bazan iyaba wlh ina tsoro".
Cikin hikima Ummi tace.
"To muje ki hau gado ku kwanta ni kuma sai in kwanta a ?asa kam carpet Win.
Gyada tayi cikin gamsuwa da hakan.

Haka sukayi Ummi ta kwanta a ?asa ita kuma Hibba ta konta gefenta a Wan tsorace.

Ita kam Shatu batama san sunayi ba, domin bacci mai nauyi takeyi.


Haka dai Ummi tai shiru saida ta tabbatar Hibba tayi bacci kana ta koma Wakinta.


Washe gari da safe bayan Ummi, Saratu, da Hibba sun gama karyawa ne.
Shatu da tunda tai sallan asuba ta koma ta konta kan sallayar sai yanzu ta fito.
Tayi wonkanta fes ta ?en?esa ado da kolliyar ta ba irin mai ramSatsau Win nan ba.
Komai dai-dai tayi abunta.
Riga da siket ne na Mateyal mai taushin gaske, White Coffee mai kyau.
sai Wan ?aramin gyale ta yafa a kanta, cikin nitsuwa ta fito.
A falo ta zauna tare da juyowa ta kalli Ummi dake shirya abinci a Dinning table.
"Ina kwana Ummi".
Tace cikin muryarta Normal.
Cikin kulawa Ummi ta juyo tare da cewa.
"Lafiya lau Shatu. Kin taso kenan".
Murmushi ta Wan yi tare da cewa.
"Ummi meyasa baki tadani ba, kika shiga kitchen da kanki".
Kai ta jinjina tare da Waukan cup mai Wan girma,
Tea mai kauri ta haWa a ciki kana,
ta taho inda take mi?a mata cup Win tayi tare da cewa.
"Gashi amshi kisha, aiki kam ai saida lfy".
Amsa tayi tana murmushi a hankali tace.
"Lfyata lau ai Ummi kawai dai baccin ne ban san meyasa nake ta yinshi ba".
Kai kawai Ummi ta gyaWa mata,
Kana ta juyo tace.
"Hibba kawo mana namu abincin nan muci.

Najiyo Muryar Jamil suna zuwa, kuwa wata ?il dasu Imran zasu zo".
To tace kana ta Wauko musu nasu Foodflaks Win da plate and spoons da ta kawo musu.

Jolof Win taliyace da kifin banWa dasu Kabeji da karas da green beans da dai sauran kayan haWin.
Sai kuma, ferfesun kayan ciki.
A plate Waya Hibba tasa musu, da ita kana ta sawa Ummi.
Kana tasa musu fork, tare da cewa.
"Bismillah Aunty Shatu sau?o muci ko".
To tace kana ta sau?o,
suka fara cin abincin.
Amman ina tayi loma Waya sai ta kusan 4 minute bata kuma sawa a bakiba.
Sai dai ta shanye tea Win ganin hakane yasa Ummi ta ?ara haWa mata wani shayin.
Shima ta shanye abinta fes, taliyar kuma baifi cokali biyar ba tayi.

Su Jalal kuwa suna shiga suka wuce Dinning area suma sukayi breakfast Win kana suka fita, sabida hidimomin salla. Domin yau za'ayi hawan daba, Jalal kuma mayene mai zaman kanshi a kan sarrafa, doki, Wan daga Affan sai shi.
Bayan Sheykh a iya sarrafa doki kab Masarautar JoWa .
Amman shi Sheykh ya daWe da cewa shi ya girma da yin wannan sakarcin.

Su Ummi kuwa, kitchen Suka kuma shiga.
Sanin yau tabbas akwai ba?i masu Wimbin yawa da masarautar JoWa zata amshi ba?oncinsu.
Domun ?ananan sarakunan wasu garuruwanma duk zasu zo da tawagar su.
Haka yasa suka shiryawa taron hai?an ?adaran ko wani Side dake gidan za'ayi abinci a ciccika manyan kuloli a kai fadar LamiWo, wani a kai sashin bayi.
Kana kuma ko wani Side da ba?in su.
Haka yasa su Ummi da Saratu da Larai zagewa.
Sukayi abinci kala-kala kana suka ciccika kulolin aka kai fada akai wurin bayi.
Sannan sukayi nasu kuma suka sassaka a Foodflaks masu Wan karen kyau suka jera a Dinning table,
tare da plate, spoons, and forks. Kana sun cika Fridge kuma da drinks kala-kala.
Sun kuma yi Pepper Checken mai zafi na zabbi.

Sai kusan ?arfe Waya suka gama komai,
Su Saratu suka kimtsa komai kana suka tafi.

Su kuma duk suka shiga Waki da nufin yin wonka.
Tuni zuwa lokacin Masarautar JoWa ta fara Winkewa da ba?i tako wani sashin.

Sheykh Jabeer kuwa, tunda ya tashi.
Ya nufi cikin Garden Win nan da ababen tarihin masarautar JoWa yake.

Zazzagayawa yakeyi yana dubawa, dan tabbatar da babu wani abun da zai cutar da wani ko wata.
Sabida yasan yau manyan ba?i zasu shigo ciki.
A nuna musu ababen tarihi da dai sauransu.

Gefen da curin da macijiyar nan yake ya nufa.
Ya dudduba ?ofofin ba haya?i ba komai.
Sai dai in mutun ya kasa kunne zaiji sautin numfashin macijiyar ka da ?an ?anana kuka irin na ?ananan macizai.
A hankali ya ?ara matsowa bakin curin. Cikin nitsuwa yayi gyaran murya.
sai kuma yaji sautin kukansu da kuma numfashin uwar ya ?aru sosai.
A hankali yace.
"Assalamu alaikum, ya ke wannan halittar Ubangijin sammai da ?asai".
Gyara tsayuwarshi yayi jin numfashin na ?ara matsowa.
A hankali yace.
"Ba cewa nayi ki fitoba, nazo in ro?eki ne kamar yadda Manzon Allah ya sanar mana, dukkan halitta tanaji.
Kuma ina kaga wani abun cutarwa a gidanka ka haWashi da Allah da Manzonsa kace ya fita.
Manzon Allah ya bamu tabbacin.
Muddin ba mai cutarwa bane zai fita.
In ya?i fita kuwa ka kasheshi".
?an zagaitawa yayi jin kukansu ya kuma tsananta, cikin sanyi yace.
"Ni bazan ro?eku kan ku fita ku bar muhallin zamanku da ban san tsawon shekara nawa kuke rayuwa a wurinba.
Kuma bansan dalilin zamanku a wurinba.
Shiyasa bazance ku bar Masarautar JoWa ba.
Kuma bazan kasheku ba,
Sai dai ro?ana garemu.
Munada ba?i a Masarautar JoWa kuma yau zasu shigo, dan Allah da Manzonsa, kada ku fito ku baiyana kanku ga ba?inmu kada ku razana mana ba?i kada ku cutar mana da mutanenmu.
Kuyi zamanku a muhallin ku".

Shiru sukayi tsit alamun sun jishi kuma sun gamsu".
Fahimtar hakane yasashi cewa.
"Na barku lfy".
Yana faWin haka ya juya, LamiWo da Galadima ya gani tsaye a bayanshi.
Murmushi sukayi tare da matsowa inda suke.
Galadima ne yace.
"Kada ka damu da fitarshi da zamanshi da yaranshi
Domin kai ke ganinshi a nan, amman duk in da wani mugu ya shigo masarautar JoWa da nufin yiwa LamiWo wani abun zai ganta da yaranta a gabanshi.

Amman wanda yake jinin wannan gidan bazai ganshiba.
In kaga mutun ya ganshi saida sahalewar LamiWo".
Shiru yayi yana kallonsu.
Shi kuwa LamiWo a hankali yace.
"A ?alla yafi shekaru Wari biyu da arba'in a cikin wannan curi a wannan Masarautar tun zamanin baban kakana JoWo yake nan, ba kuma tsafi bane, ba sihiri bane, kamar yadda kowa ya sani shi maciji curi gidan zamansa ne, to bulalin caWin masarautar JoWa kuwa suma asali nan suke da zama curin ne ya binnesu, kana macijiyar ta shiga ciki, shine ma dalilin hana shaWi to sai dai lokaci zuwa lokaci in an sarki maici yazo wurin yayi sallama macijiyar kan fito, in zata fito takan fito da balalin a binWinta. Sai daga baya ta fara fita ita da ?a?anta suna yawo cikin masarautar JoWa ne, muka gane yunwa ke sata fitowa, sai ta shiga cikin kaji tasha kwayaye ta haWi ?ananan kaji.
Lokacin da muka fuskanci haka sai muka fara kawo mata kwai a matsayin abincinta.
Daga baya muka fahimci in mutun ya shigo da mugun nufi tana razanashi".
TaSa bakinshi yayi cikin rashin yarda bare gamsuwa yace.
"Ni dai ban tambayeka ba, inma tsafine kaidashi Ni nan Muhammad Jabeer bani dalaifi a ciki nayi-iya yina in rabaku da wannan tsarabe-tsaraben na masarauta kun ?iya".
Ya ?arishe mgnar yana juyawa ya nufi wurin da tsuntsayen wurin suke.
Gefenda aku yake ya nufa.
Tana ganinshi ta kaWan fiffigenta tare da cewa.
"Sheykh Jabeer ya dawo".
Murmushi yayi tare da shafa kan akun yace.
"Ya dai tsuntsuwa mai daraja ya gida".
Cikin irin mgnarsu na Ali tace.
"Lfy Sheykh ya madina garin Manzon Allah".
Ta ?arishe mgnar tana kaWa kanta da jelarta alamun yiwa sauran tsuntsaye rigimar ance mata tsuntsuwa mai daraja.
Murmushi mai faWin Sheykh yayi ganin.
?awisun nan tazo gabanshi ta tsaya ta buWe dogon jelanta ta kaWashi tayi sama dashi.
har yana taSa gemunshi cikin sanyi yace.
"A a kekyawar tsuntsuwa mai kyan ado da tafiya".
A hankali ta karkaWa jelan kana ta fara zagayashi.
Tana nuna mishi kyan tafiyar.
Su kuwa sauran tsuntsaye kuka suka farayi.
Murmushi mai faWi ya kumayi tare da cewa.
"Tsuntsaye masu za?in murya da sau?in firewa".
Aifa nan suka tashi sama suna shawagi a wurin.
A hankali ya juyo ya kalli tarin tattabarun dake gabanshi mazan ciki suna ?otowa wa matansu.
Kai ya rausayar tare da cewa.
"Iyayen soyayya duk cikin tsuntsaye bayaku a soyayya".
Ai sai suka fara irin kukansu nan guggdu-gudduu guuu".
A hankali ya fita yankin tsuntsayen bakin ?oramar dake gudana a tsakiyar Garden Win ya nufa.
Inda agwagin ruwa keta shawagi a bakin wurin.

Zama yayi yana nazartan lamuran halittun Wan adam.
Ko wanne halitta akwai mace akwai na miji.
Kuma ko wanne halitta namiji baya iya rayuwa saida macce.
To shi menene matsalarsa da duk manyan likitocin duniya suka kasa ganowa, kowa sai yace mishi lafiyarshi lau.
Shi kuma yasan baida lfyar maza, tunda bai taSa jin wani abu ya motsa a zuciyarshi bare yasa wani sashi na jikinsa motsawa ba yana dai jin shi wasu lokutan a namiji jim kadan lbri zai sauya.
Gefenshi LamiWo da Galadima sukazo suka zauna.
Bisa wani carpet da hadimin da ya shigo yanzu ya shimfiWa musu.
Yana fita wani ya shigo da kayan abinci.
Cikin kula LamiWo yace.
"Taho nan muci abinci Ustazu".
Hannunshi yasa ya shafa cikinsa.
Sosai yakejin yunwa hakane ya sashi gyara zama nan sukaci abinci su ukum su.

Gani. ?arfe Waya tayine, lokacin salla ya ?ara to.
Ga Saki nata shigowa masarautar JoWa.
Yasa suka tafi.

Shi yana shigowa bathroom ya wuce. Wonka ya fesa mai rai da lfy kana yayi al'wala.
Kana ya fito ya kimtsa cikin wasu tattausan riga da gajeren wondo 3 qtr yasaka kana yasa tattausar rigar mai guntun hannun. Duk kalarsu Royal blue ne, sai ya Wauka farar jallabiya. Fara mai Wan karen kyau.
Kana yasa ba?ar al'kyabbar jikinshi tare, dasa hirami mai fari da ja, yayinda hakama takalmanshi fari da ja.

Wasu sabbin turaran da ya seyo ya fesa a kan sabbin kayan da ya saka masu Wan karen kyau.

Wani irin ?amshi yakeyi mai daWin sha?a.

A hankali ya fito falonshi, kallon abinci dake jere kan Dinnin yayi kana ya wuce ya fita.
A falon ya samu su Jalal da alamun da al'wala a jikinsu.
Can falon Shatu yajiyo muryarta tana kiran Hibba dake Wakin Mama.
Sai yanzu da yaji muryarta ne ma shi ya tuno da ita a gidan.
Kai ya kaWa yasa ?annenshi a gaba suka tafi.
Suna isa masallacin akayi sallan azahar.

?arfe Waya da mintu arba'in suka firfito masallacin da ya cika yayi ma?il mafi akasarin matasa suna cikin shigar sukuwane.

Yana fitowa gida ya nufa sabida bai son yawan hayaniya, kuma zaiyi baccinsa da ya saba dashi, baccin tsakanin azahar da la'asar.

Su Jalal kuma cikin abokansu suka nufa.

Yana dawowa Falon Hibba kaWai ya samu ta kunna tv tana kallon Film Win India kamar zai hanata kuma dai sai ya wuce.
Bayan tayi mishi sannu da dawowa.

Yana shiga Wakin ya tura ?ofar Wakin ya rufe ba tare dasa key ba.
Kana yasa hannunshi ya kashe fankar, tare da kashe wutan Wakin.
A hankali ya iso bakin gadon. Zare Al'kyabbar ajikinshi yayi ya ajiyeshi bisa gadon.
Kana ya zare jallabiyar jikinshi itama ya ajeta kan gadon ya rage dagashi sai 3 qtr da ?aramar rigar.
Dan sosai yake jin bacci, sanadin Wan zafin hadarin dake haWuwa yayi yawane yasa ya ?ara gudun AC kana.
A hankali yayi taku zuwa, gefen gadon agogon hannunshi ya cire ya ajiye a kan Bedside drower'n dake kusa dashi.
Konciya yayi a nan a ?asa bisa tayis babu shimfiWan komai bare pillow.
Wannan tsarinshi ne da yakeyi, wanda yanayin hakane dan tuna konciyar ?abarin da wata rana zai riskeshi.
Wani lokacin ma, harda AC'n yake kashewa.
Yana konciya ya fara tasbihi yanayi a hankali idonshi na rufuwa, wannene yasa yakeyin bacci a lokacin da yaso.

A can cikin masarautar JoWa kuwa.
Cikin wani irin farin ciki Jalal Jamil suka nufi Side Win Hajia Mama jin labarin Ya Affan ya dawo daren jiya karfe biyun dare, a bakin Imran

A falo suka samu Hajia Mama cikin tarin bege da kewar Wan uwan nasu Jalal yace.
"Mama wai Yah Affan ya dawo?".
Cikin murmushin tace.
"Eh ya dawo".
Da sauri Jamil yace.
"Yesss Jalal zomu tafi tafi Side Winshi Aunty Mami an shawo turai an dawo".
Da sauri suka tsaya jin Mama na ce musu.
"Basa nan tunda safe Aunty Mamin naku ta matsa ya kaita gida wai Abban Yusuf ba lfy, to sun tafi can, Aryan ma yazo bai sameshi ba shima ya tafi can duk sun haWe a can".
Da sauri Jalal yace.
"Muje mu Wauko shi dan wlh su Hamma Yusuf da Ya Aryan bazasu barshi ya dawo da wuriba".
Cikin murmushin Jin yadda yaran ke son Juna tace.
"Yanzu kuwa zasu dawo, dan kunsansu duka uku da son daba, sun girmama su basu bar hawa doki da tsereba kuma kasan Yusuf zaice suzo wurin uban gidansa Malam Jabeer".
To da hakane suka Wan gamsu suka nitsu.

A can Dou Gire kuwa samun jikin Abban Yusuf da sau?ine yasa.
Suka shirya suka nufo Masarautar JoWa.

Ummi ma tayi kolliyar sallanta tayi kyau ta fito falon, inda Hibba take.

Shatu kuwa tana Wakinta lokacin ta gama yin kolliya tasa wani damdatsen Shadda lace mai masifar kyau, Royal blue ne mai kyau da Waukar hankali sai zaren lace-lace Win da akayi da red and pink guava mai masifar kyau, sai wani irin she?in shaddar takeyi tana fidda mai?on kyau.


Doguwar rigace inrin fitet Win nan na zamani mai Wan karen kai duk inda sirin yanken fisis

65 / 72