Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   30 / 72

87K to 90K   out of 214K words

suka fara kita hanyan kawoshi Adamawa.
Wanda sai ?arfe uku da rabi suka isa.
Kasamcewar dama basu taso da wuriba.
Kasancewar isar dare sukayi babu wanda yasan Sheykh ya dawo.
?asar sai LamiWo da kuma hadimanshi, uku kacal da sune suka tarbesu.

Sai washe gari da. Asuba, sautin muryarsa yana karatun limancin Sallah asuba ne ya shaidawa mutanen masarautar JoWa dawowanshi.

Gaba Waya kowa ya cika da mamakin, kana da farin cikin dawowanshi.

Duk da kasancewar sa, mai larurar da wasu ke mishi kollo ko kiranshi majanuni, yasan kiyaye lokacin salla dama yinta cikin kushu'i.
Wannan shine ya hanashi sallame sallar, da akeyi yana cikin sahu na tara,
wanda jin muryar Wan uwanshi ?aninshi, ya sashi zubda hawaye masu Wumi.
Ya Jafar kenan.
Jalal kuwa dake gefenshi wata irin sassanyan ajiyan zuciya ya sau?e tare da lumshe kekyawan ?wayar idanunsa da suke iri Waya dana Sheykh, ga kuma bacci daya cikasu, domin daren jiya, Ya Jafar Winsu ya hanashi bacci.
Jin muryar Wan uwansu da shi kaWai ke iya sarrafa babban yayan nasune ya sashi sau?e, numfashin.
Jamil da Affan kuwa, wani irin yalwataccen murmushi ya sake jin muryar Wan uwansun.

Abbansu kuwa, shi dai har yau yana rasa me yakeji a kan ?a?an nashi, Especially Sheykh, yana jin zuciyarshi na mishi nauyi duk sanda yaron baya kusa dashi, sai dai kuma in yana kusa dashi sai yaji tamkar bai taSa wani farin cikiba a rayuwarsa.
Ya sani tabbas su abun tausayawa ne, suna bu?atar kulawarshi fiye data kowa a duniya, to amman ya rasa meyasa yake jin kamar baya son kusancisa dasu.

Maimartaba kuwa, suna cikin sahun na forko bayan liman,
Sai da sauran malaman fada.

A cikin gida kuwa, jin sautin zazza?ar miryarshi yana rere karatun al'?ur'ani, ya ida fatiha, kana ya Waura, Arrahama,
daga bisani ya rufe da lakadja'akum, kafin ya tafi zuwa ruku'uh.

Haka nan Juwairiyya ta tsinci kanta da zubda wasu zafafan hawaye, masu ?una a rai, tabbas ta sani.
Kasan cewar Sheykh a masarautar nanne kaWai yasa, suke a ciki.
Ta sani in badon daraja da al'farmarsa ba, da tun tuni, an tabbatar da sunan mijinta mahaukaci.
Hannu tasa ta share hawayenta cikin sanyi ta mi?e dan gabatar da sallan asuba, a zahiri tace.
"Allah ne gatanmu, kaine GARKUWAR mu, Sheykh in baka nan gidan kanyi mana duhu, ?asar tanayi mana zafi."
Daga nan ta tada kabbara.

Ummi Jakadiyarsu kuwa,
Tana bayan gida, tana al'wala ta jiyo muryarshi, wani irin murmushi tayi tare da yin mgna a baiyane.
"Dan Halak ka?i ambato, Wa Waya tamkar dubu, ma?iyanka fadawanka, sunyi sake Wan zaki ya girma, in sha Allah zaka dawo da farin cikin masarautarnan, sunyi sake, sun bar kari tun ran tubani,
Muhammad Jabeer bawan Allah".

Haka ta fito tana wasu irin kalamai masu wuyar fahimta.
A can sashin Hajia Mama kuwa,
Wata kekyawar budurwa, ce.
Konce kan gado gefen Mama, datake zaune bisa sallaya.
jiyo muryashine ya sasu saurin juyowa, suka kalli juna,
Cikin tsananin farin ciki da tarin shau?i budurwar ta diro daga kan gadon gaban Mama ta zauna cikin za?uwa tace.
"Lah Mama, yaushe ya dawo! Muryar Sheykh Jabeer nake jifa! Mama ko dai dama yana nanne?".
Wani irin kallo Mama tayi mata cikin sanyi da murmushi a fuskarta tace.
"Batul shine, ya dawo!."
Wani irin sassanyan numfashi ta sau?e cikin tarin shau?i tace.
"Yes Mama, farin cikina ya dawo, kamar yasan, nazo.
Alhamdulillah, Mama Allah yana sona, ki gani ina zuwa, na samu baya nan, naji ba?in ciki kamar in mutu jiya kafin inyi bacci, sai gashi Allah ya turo minshi cikin dare Waya."
Murmushi Mama tayi, tana mai jin mmkin yadda Batul ke masifar son Sheykh har take gaza Soyewa.
cikin haWe fuska tace.
"To yanzu dai, sai ki tashi kiyi salla, tunda kinji muryar da kikafi so a duniya, kin sau?o kan gadon, sau nawa ina tadake, sai kiyi mi?a ki kuma konciya".
Cikin jin dadi tace,
"Wayyo Mama baccinne bai isheniba Allah ko jiya kwana nai ina zulumi, sai 3:44 na asuba na samu bacci."
Murmushi Mama tayi kana ta mi?e ta kabbarta sallan.
Ita kuwa Batul, mi?ewa tayi da sauri ta shige, bathroom tana cewa.
"Bari inyi wonka inyi salla, in shiga kitchin yau nida kaina zan mishi breakfast."
Tana faWin haka ta shige ciki.

A masallaci kuwa, ana idar da salla kamar koda yaushe, da yawa basu fitaba saida sunata lazumi.
Yayinda Sheykh Jabeer Habeebullah Nuruddeen Bubayero da kuma Sarki Nuruddeen Bubayero, da Habibullah Nuruddeen Bubayero, suka jero, suka fito a jere, domin su kullum ana idar da sallan asuba, suke fitowa su koma cikin masarautar, inda kowa zai wuce Side Winsa,
Yayi karatun qur'ani da kuma, Dua Azkar, inda har sai rana ta fito, kana suke Wan maida bacci, to kuma sudayin breakfast sai 11.
Suna isowa tsakiyar masallaci, Sheykh yaji an ruggumeshi ta baya, yasan mutun Waya ne rak zai mishi haka a cikin masallacin,
Ya Jafar Winsu.
Yana juyowa kuwa yaga shiWin ne.
Ruggumeshi yayi gam-gam Jalal, kuwa ido ya zuba musu,
shi kuwa Sheykh hannu yasa shima ya ruggume Wan uwan nashi.
Yayinda ya zubawa Jalal kwayar idanunshi, ya rame sosai, hancinsa ya ?ara fitowa, sai sajenshi daya ?ara yin lib, da uban gashin daya tara, yayi wani kafurin aski.
Ramar da Jalal yayi ta daki zuciyarsa sosai baya son ganin ?annen nashi cikin halin matsala,
a hankali ya janye kwayar idanunshi ya maidasu kan Jamil da Affan dake gefen damanshi,
Calikan ?anenneshi kenan ba,
she?iyancinsu Waya, baki suka haWa wurin cewa.
"Sabahul Noor Al'Sheykh".
A hankali ya Wan motsa laSSansa, yana mai kallonsu yace.
"Sabahul khair ya Uktih".
murmushi sukayi, suna mai jin son Wan uwan nasu,
Abbs da Maimartaba kuwa, kai suka Wan jinjina kana sukayi gaba,
Ganin hakane suma suka bisu, a baya,
shi kuwa Sheykh hannu yasa ya shafa kan Imran da yanzu ya iso gabanshi cikin sanyi yace.
"Hamma Jabeer barka da safiya".
jin yana shafa kanshine ya sashi lumshe ido, inama ace yadda Hammanshi ke nuna mishi so haka zai shirya da Mom Win shi, yana masifar son Wan uwanshi baya jin daWin yadda yake ganin wata iriyar mu'amala tsakanin Mom da yayunshi.

Ganin Sheykh yaja hannun Ya Jafar sun tafine yasashi bin bayansu.

?ofar dake cikin masallacin wacce zata Sulla cikin masarautarsu sukabi.

Suna shiga, kowa yayi sashinsa sabida sun sani ko sunbi Sheykh yanzu ba lokacin mgna bane, karatu zaije yayi.
Shi kuwa Sheykh yana ri?e da hannun Ya Jafar Winsa suka shiga side Winsa,
inda ya samu hadimai masu tsaron ?ofar, suna tsaye.

Suna shiga, tamtsetsen falon nashi kai tsaye ya nufi wannan babbar kusurwar da zata sadashi da.
Big part Win shi,
Suna shiga suka Sulla cikin wani mashahurin, falo, wanda yaketa tashin ?amshi mai masifar sanyi da daWin sha?a,
a hankali ya zauna bisa kujerar 3 str kana yaja hannun Ya Jafar Win suka zauna, tare.
A hankali ya juyo kanshi ya zuwa Wan uwanshi idonu,
Karatu yakeyi kamar koda yaushe, yanayi cikin tsantsar lugga da tajwid, kana ga kushu'i,
Suratul yaseen yake karanta,
bisa alamu kenan ya kusa yayi sau?a, domin step by step yake bin surorin, in yayi sau?a sai ya sako daga sama, baya mancewa, kuma baya birkitashi,
Wannan rahamar da Allah yayi mishi, duk da anso a maidashi majanuni, sai Allah yayi mishi muwafa?a da littafinsa maisarki, yazama sihirin yayi mishi tasiri tako ina, amman banda gefen addininshi.

Wasu irin hawa masu ?unu yaji suna tsatstsafo mishi, cikin jijiyoyin kekyawan idanunshi,
sabida ganin yadda Ya Jafar Winshi ke karatu yana, kuka ya za'ayi ya sama mushi farin ciki a rayuwarsa ta ina, zai san me ke cin zuciyar Wan uwan nashi.
Jin yadda ransa ke ?una da tafasa ne, yasashi. Komawa ya jingina bayanshi da jikin kujer, kamar yadda Jafar yake mahaddacin haka shima settin kab tana kanshi,
Ido ya lumshe tare da yin bisimilla kana ya fara karu inda ya Wauko daga forkon suratul. Noor ya farayin ?asa.

Saida sukayi awa Waya cur kana,
Suka fara Azkar, wanda sai da sukayi 23 minutes suna, jero addu'o'in cikin harshen dake nuni da cikekkiyar jimla ta larabci da lugga.
Koda suka shafa, sai ya Wan kalli Wan uwanshi dake ri?e da hannunshi gam.
Ya lura Ya Jafar na tsoron kada ya kuma tafiya ya barshine, yasan duk sanda yayi doguwar tafiya ya dawo, haka yake li?e mishi.
Hannunshi yasa, ya share mishi hawayenshi kana,
ya mi?a tare da jawo hannunshi,
yasani yanzu lokacin yin baccinsa ne,
Side Winsu, ya nufa dashi, ta wata ?ar siririyar hanyar dake tsakanin sashukansu.

A babban falon suka samu Juwairiyya.
Tana ganinsu, ta mi?e da sauri, fuska Wauke da murmushi kana ido na tsatsafo da hawaye tace.
"Barka da dawowa, Sheykh, Alhamdulillah zamu samu nitsuwar Ya Jafar".
Kanshi ya sunkuyar sabida bai son ganin hawayenta,
Hannunshi Waya yasa yana shafa, kam Mimi data ruggumeshi ta ?afafunshi,
cikin murmushi ta nitsuwa yace.
"Mimina anyi sallako?".
Cikin sauri ta gyaWa kanta alamar eh,
Shi kuwa kanta ya kuma shafawa tare da cewa.
"Kinyiwa Ya Jafar Wina Addu'o'in Allah ya bashi lfy ko?".
Kanta ta kuma gyaWawa tare da cewa.
"Eh nayi mishi".
A fakaice ya Wan kalli Juwairiyya dake rugume da yarsu karamar, cikin sanyi yace.
"Kukan bashi da wani amfani, muyi ta mishi addu'a, in sha Allah dukkan tsanani yana tare da sau?i.
Ina ro?on Ubangijina mahaliccina a cikin dukkan Ayyukana, daya aramin rai da lfy, kada ya Wauki raina ko na Waya daga, cikinmu, har sai ya nuna mana lfyar ya Jafar, ya faWa mana abinda ya maidashi haka a dare Waya, nasani shine Waya rak yasan meya faru, a dare mai duhu da muni na rayuwarmu".
Cikin sanyi tasa tafin hannunta ta share hawayenta.
Shi kuwa Sheykh, wucewa yayi da Ya Jafar Win har cikin Wakinshi,
bisa gado ya zaunar dashi, kana yacewa Juwairiyya dake biye dasu a baya.
"Yasha mgninshi ne?".
Mi?o mi???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?shi gorar ruwa da magungunan tayi tare da cewa.
"Ya?i sha, dan daren jiya kwana yayi, baiyi bacciba,
Jalal nan abin tausayi, ko nanda can bai isa ya fitaba,
sai ya bishi,
Kullum sai Jalal yayi kuka".
Wasu tafasassun hawaye ne suka cika masa ido,
A duniya shi baya son yaga ko yaji na miji na kuka, domin shi ya sani, duk abinda kaga yasa na miji kuka to abun ya tsananta musamman maza irin Jalal yasan ba ?aramin raunine zaisa Jalal zubda hawayeba.
Shiyasa, shi kukan mace bai taSa damunshi ba a zuciyarshi, domin mutane sunce in kaga mace na kuka to kayi dariya kafin ka tambayi meya sata kukan. In kuma kaga namiji na kuka to kaima ka fara kukan kafin ka tambayeshi meya sashi kuka.
Shiyasa shi kukan mace, bai shiga ranshi, sabida yanaga mata sun iya kukan munafurci da kukan gulma dana ha'inci da yaudara,
shiyasa in yaga mace na kuka haushinta yakeji a ransa.

Maganin ya bashi sannan ya kontar dashi kafin ya wuce, ya koma sashinsa.


Yana shiga, falon, ya samu, Haroon ma zaune, shida Jakadiyarsu,
tana ganinshi ta faWaWa fara'arta cikin kula da so mai zurfi tace.
"Farin gani, Garkuwa, Sheykh, Limamin Masallacin Moddibo JoWa Jikan sarki mai hatimin sarauta."
Gefen Haroon ya zauna tare da rumtse idonshi cikin nitsuwarshi yace.
"Ummi ki bari mana, babu wani sarkifa sai Allah, Ummi nace ki dena min irin waWannan zantukan masu sa kan Wan adam girma".
Murmushi mai cike da tarin so, sabida ita dai jinshi take tamkar Wan da raina a cikinta ta kuma haifeshi,
Koda yake hakan baya rasa nasaba, da cewar itace jakadiya gareshi tun randa aka haishi bacci kawai ke haWashi da Mamanshi. Sai dai takanzo inda suke su sashi a tsakiya sunai mishi wasa da kallo mai cike daso."
Ganin tayi kasake tana kallonshi ne ya sashi Wan gyara zama, cikin girmamawa yace.
"Ina kwana Ummi, ya su Jalal?".
Murmushi ta kumayi tare da cewa.
"Lfy lau Alhamdulillah, Jalal ya zama mazaunin gida, tunda ka tafi sabida, duk inda yaje , Jafar zai bishi,
sai dai kuma abokanshi masu shigar banza har gida suke biyoshi,
wani sa'in kwana kiWe-kiWe da rawa sukeyi a sashinsu, suna shan sigari.
Wasu lokutan dole, Jamil yake gudowa ya bar musu can yazo wurina yake kwana, ko ya shigo nan wurinka".
Kanshi ya Wan maida baya, a hankali yace.
"Ummi Jamil da mata?".
Kai ta Wan kauda kana a hankali tace.
"Tafiyar bata sauya zaniba, kwanaki uku da suka wuce wata tazo daga, Kano wai ita ?awarshi ce, kwananta biyu, a sashin Juwairiyya, da Abbanku ya samu lbrine ya korata".
Cikin sanyi yace.
"Ummi waya gayawa Abba?".
Kai ta jujjuya tare da cewa.
"Allahu alamu, yadai ji har yace zai kori Jamil ya bar mishi gidanshi, to da yake Jafar yana wojen ne, sai ya ri?e hannun Jamil yayi ta kuka, hakane yasa ya barshi, Mamanku kuwa kuka tayi- tayi".
Wani irin zazzafan numfashi ya fesar kana, ya juyo ya kalli Haroon a hankali ya kuma kalli, Jakadiyarsu, cikin sanyi yace.
"Basaji Ummi suna samin tunani a raina, ga wannan kuma shima ?ato dashi, sai ya ruggumi waya yayi ta chatting ko waya Da waccar yar mitsitsiyar yarinya Jannart Win.
Da asuba nayi ta tadashi yafi sau uku baya tashi, sabida bai bacci da wuriba, gashi ko cikekken jam'i bai samuba".
Ido Haroon ya lumshe tare da cewa.
"Jiya dai ba chatting ko waya da Jannart bane, ya hanani baccin da yasani makara, Ummi ?arshen darefa muka iso sabida ya sani dole sai mun taho nan."
Murmushi Ummi tayi kana tace.
"To Haroona ka kiyaye batun tsaida salla kan lokacin ta, kaji ko?."
Hararan Sheykh yayi tare da cewa.
"To Ummi".
Ita kuwa Jakadiyarsu cikin muryar kula tace.
"Haroona yaushene bikin naku kam?".
Kanshi ya Wan shafa kana yace.
"Uhum Ummi saura watanni bakwai in Allah ya yarda, Ni dai zanyi aure in bar babban tuzurun".
Bai kulashiba saima tashi yayi ya nufi bedroom.
Ita kuwa Jakadiyarsu cikin yin ?asa da murya tace.
"Yauwa ya dai-dai ta da Jazrah ko?".
Baki ya Wan turo tare da cewa.
"Uhum Ummi gudowafa yayi, kuma wlh in ba dagewa kukayiba, wannan bauWeWWen Wan naku, ustazu bazaiyi aureba, mutun duk yadda akayi dashi sai ya kauce".
Kai ta Wan juya ta kalli ?ofar Wakin daya shigan,
cikin yin ?asa da murya tace.
"Uhum ga zahiri ko mgnar aure akayi sai ya bar wurin."
Haka sukayi ta hira da yake akwai sabo tsakaninta dashi.

A sashin Hajia Mama kuwa, ita da kanta da kuma, Batul suka shiga kitchin sai kuma yardaddun hadimanta mutun biyu.
Breakfast mai kyau suka, haWawa Sheykh.

Yayinda Aunty Juwairiyya ma ta shiga kitchin da kanta, ta haWa mishi breakfast.

Jakadiyarsu kuwa da Jamil da Jalal da Affan Haroon suna falon sunata hirarsu.


A tare hadiman Mama dana Juwairiyya suka kawo, abin kari.
Suna fita ba da Wewa, hadiman Gimbiya Aminatu kakarsu kenan.
Suka shigo suma da abun kari.

Suka jera komai kan babban dinning table dake dinning area'n dake falon.
Bayan sun fitane.

Suna cikin hira, sar?in ?ofa, ya shigo, ya shaida musu, ga sa?o an kuma kawowa.
Jamil ne ya bada daman a shigo.
Nan ya juya ya fita,
jim kaWan, aka turo ?ofar.

Cikin mamaki suka zuwa ?ofar ido.
Ganin M....!



*Wannan shafin nakine ke Waya MRS SARDAUNA, Sheykh yana godiya da soyayyarki gareshi. Domin duk masoyanshi bayanki sunka biyo*








By
*GARKUWAR FULANI*
=???
=??=?J?????=?
?>?4?
*GARKUWA*

PAGE 14

NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*

=??????>?4?



*Daga gobe ne, FREE PAGE zai ?are, in da zan saki page 15-16 daga su kuma in kin sake ganin littafin GARKUWA a woje ba cikin groups Win da na buWe nasa wanda suka biya ba, To na satane, na waWanda basu san darajar iyayenka da girman Allah da Manzonsa suka fitar ne, to ke kuwa in kin san darajan iyayenki da girman Allah da Manzonsa, kada ki karanta na sata, akwai group Win Wari uku kacal ban tsauwala ba dan nasan halin TLC da muke ciki a ?asar nan ga mai wadata wacce take da dama taga zata iya biyan na Special Group 1k ne rak. Zaki turo ta asusuna 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo shaidar biyanki ta wannan number dai 09097853276, kuma ?an 300 zaku iya turowa ta ac na Win, in kuma baki da dama to turo katin mtn na Wari uku kacal ta wannan number dai 09097853276. Dan Allah da Manzonsa in kin san zaki fitarmin da littafi biyoni PC ki gaya min wlh zan baki kuWinki in fiddaki group salum-alum, ina kuma jin san saya zakiyi ki fidda na ro?eki da Allah da Manzonsa wanda bayansu babu wani kada ki saya ki ri?e kudinki ki barni in ri?e littafina>??*


FREE PAGE, daga gobe dai zasu ?are ki biya kuWin ki in kinada niyan saya.



Ganin Mom ce, yasa fuskokinsu ya baiyana abinda ke cikin zu?atansu.
Cikin ?asaita, Mom ke tafiya, hadimanta biyu na biye da ita da manyan kuloli na al'farma.
Jakadiyarsu ce tayi murmushi mai kama da ya?e, tare da rusunar da kai, cikin girmamawa tace.
"Barka da shigowa, Gimbiyar ahlin masarautar JoWa.
Cikin isa da ?asaita ta gyaWa mata kai bayan ta zauna, gefen Jamil dake ruggume da waya kamar, abin masifa,
Kanta ta Wan juyo ta kalli Jalal daya haWe fuska,
Juwairiyya yace ta Wan gyara zamanta tare da cewa.
"Barka da safiya Mom".
Murmushi mai wuyar fassarawa tayi, tare da taSe baki, a gyatsine tace.
"Barka dai". Sai ta kuma juya ta kalli inda Jakadiyarsu ke zaune, cikin isa tace.
"GARKUWAN YA FITANE?".
A da?ile Jalal yace.
"Yana ciki kuma hutawa yakeyi".
Ko inda yake bata kallaba tace.
"Jakadiya ina bu?atar ganinshi, yanzu".
Cikin biyeyyarta tace.
"Ranki ya daWe, in zaton bacci yakeyi".
A ta?aice tace.
"A tadoshi".
Haroon dai ido ya zuba musu yana ganin ikon Allah, kowa ji da kai da ?asaita.
Juwairiyya ce ta Wan kalli Haroon Win cikin sanyi tace.
"Ukhti, shiga ka sanar mishi".
To kawai yace, kana ya mi?e ya shiga bedroom Win, da Sheykh ya shiga mituna ashirin baya,
kasake yayi a bakin kofar ganin babu kowa a cikin bedroom Win.
A hankali ya tako ya shiga ciki, bakin ?ofar bathroom ya Wan matso, kunnenshi ya kasa wai a lissafinshi ko zaiji mitsin ruwa.
Shiru babu kowa a Wakin da kuma bathroom Win.
Ko ina yayi tsit sai wani fitinenne sanyi daya cika Wakin, wanda sai sautin
A/C dake busawa shuuuuu a hankali.
Waige-waige yayi ganin babushi babu, motsinshi ne, ya sashi Wan Waga murya yace.
"Jabeer! Jabeer!! Jabeer!!!".
Jin shirune

30 / 72