Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   60 / 72

177K to 180K   out of 214K words

dai-dai misali, sannan ta tafasashi.
Kwan ta Wauka ta fasa ta kaWashi da kyau tare dasa yankekken al'basa da Curry da maggi da tafarnuwa Wan kaWan.

Ganin dankalin yayine ta juyeshi a Wan kondo ta tsaneshi.
Tare da Wan barinshi yasha iska, kaWan.
Kana ta Waura Naman da maggi da gishiri da Curry da tafarnuwa da al'basa. bisa wata a Wan tukunta.
Sannan Waura man ta Wauki dankalin ta tsomawa cikin kwan tana soyashi, saida ta gama ta ajiyeshi gefe.
kafin nan naman kuma yayi lugub yayi laushin.
saida ruwan ya kusa ?arewa sai ta ?ara wata al'basar da tumatur suka nuna tare sannan ta kwashesu.
Kabejin ta yayyanka ?anana sannan ta Wauki dafaffan kwai ta yayyanka shi da Wan girma.
Kana tasa Maggi da al'basa da Bama ta gauraya kana
Ummi ta mi?o mata Wan ?aramin Foodflaks alamun ta amsa ta saka.
Kanta ta jujjuya tare da cewa.
"Bari in sa mishi a plate kawai tunda ya dawo".
Da mamaki Ummi ta kalleta tare da cewa
"Yaushe ya dawo?"
Plate ta Wauko tare da cewa.
"Tun Wazu".
Da sauri ta sunkuyar da kanta ganin kamar Ummi na mata kallon Mamaki da tuhuma.
Ita kuwa Ummi cikin Binta da ido tace,
Ya akayi kika san ya dawo".
Kai ta rausayar tare daci gaba da aikin kamar bataji Ummi ba.
Plate Win ta ajiyeta, ta zuba Arish Win gefe kana tasa haWin naman gefe, ta kuma zuba na Kabejin shima gefe.
Ta shiryashi yayi kyau sosai.
?aya plate Win ta kife kanshi.
Kana tasa spoon da Fork a cikin tray'n data ajiye plate Win.
?an madaidaicin flaks Win coffee ta ajiye gefe, kana tasa cup da tea spoon a ciki.
Sannan turashi gefe.
Zuwa lokacin kuma tuni Ummi da Saratu su gama aikin sahur Win har Saratu ta tafi.
Sauran ta sako a wani plate Win tare da cewa Ummu gashi.
Amsa Ummi tayi tare da cewa.
"?auki ki kai mishi to".
To tace tare da Waukan tray'n ta fita.

A tsaye ta sameshi cikin wani tattausan jallabiya da alamun wonka ya fito,
Sai wani irin masifeffen ?amshi yakeyi.

Cikin nitsuwa ta wuce ta bayanshi, inda yake tsaye yana kunna Tv.

Bisa santa table Win glass mai garai-garai dake tsakiyar falon ta ajiye mishi.
Kana ta juya a hankali ta fita.

Kai tsaye Wakinta ta wuce, nan ta samu Hibba tuni tayi bacci.
Wonka tayi da ruwan Wumi tare da shafa mai kana tasa wata tattausar rigar bacci gajera iya karta guiwa.
Hibaji ta zura a jikinta kana ta haura gado ta konta tare da jawo blanket ta du?un?une a ciki.
Sabida ita bata son sanyi, shiyasa takesa ?aton hijabi kana ta shiga borgo.
Badon Hibba Bama dake masifar son sanyi da kashe AC'n zatayi.


?arfe Waya dai-dai ta tashi bacci al'wala tayi kana tai ta nafila hakama Ummi.
Sheykh Jabeer kuwa tuni ya tashi shima.
Ya kira su Jalal ma a waya ya tashesu.

?arfe huWu da rabi dai-dai ta isa falonshi da tray'n abincin sahur Win shi.
Ta ajiye ta juyo kenan shi kuma yana fitowa falonshi.
Tazo tsakiyar falon kenan tana tafiyarta a hankali ba zato ba tsammani taji daram-dam ?aran bindigar da kullum da asuba sai an saketa sau biyu, ta kuma kasa sabawa dashi bare ta daina tsoronshi.
Wani irin tsalle da zabura tayi tare da ficewa a guje tana cewa.
"Innalillahi wa innailaihi rajiun".
Bayanta yabi da kallo tare da taSe baki kana ya nufi Dinnin area.

Washe gari da safe yau Jumma'a kuma, yaune azumi na shida.

Bayan sun fitone, Ummi ta kalleta cikin dariya dan tuno yadda ta fito falon Sheykh Jabeer a guje da asuba, tana jan Allah ya isanmata ana tsinka mata zuciya,
Cikin murmushin tace.
"Ummi dariyar me kikeyi ne?".
Cikin gimtse dariyar tace.
"A babu, yauwa tashi muje Wazu Gimbiya Aminatu ta aiko, wai tayi kewarki kwana biyu azumi ya Soyeki bakije ba".
Cikin murmushin tace to muje Ummi".
Ta ?arishe mgnar tanayin gaba Hibba na biye da ita a baya.
Cikin sauri Ummi tace.
"A haka zaki fita ba al'kyabba".
Kai ta Wan dafe tare da cewa.
"Wayyo Allah na, Allah kuwa ni nauyi sukemin wannan tsarabe-tsaraben wuya gareshi".
Murmushi Ummi tai tare da mi?ewa ta Wauko al'kyabbar.
Tazo tasa kana suka fita.

Da Side Win Hajia Mama suka fara,
A falo suka samesu.
Cikin fuskar ba yabo ba fallasa Hajia Mama ta amsa gaisuwar Shatu.
Batool kuwa sai auna mata harara takeyi.
Hira suka Wan taSa kana suka fito.
Har sun fito Shatu ta Wan kalli Ummi cikin sanyi tace.
"Ummi jirani anan bari inje in isar da sa?on gaisuwar Ummey na wurin Hajia Mama".
Da Mamaki Ummi tace to kana ta juya ta nufi ciki, ganin Hibba za biyota ne tace.
"A a jirani ina zuwa".
Haka suka tsaya suna jiranta.

A hankali ta turo ?afar falon.
Da sauri Hajia Mama ta zuba mata ido fuska cike da tsana.
Batool kuwa binta da ido takeyi ganin wani irin takun isa da ?asaitar da takeyi.
Kujerar dake fuskantar wacce Hajia Mama ke zaune a kai ta zauna.
?afarta Waya ta Waura kan Waya.
Kana ta jingina da kujerar, cikin tsare Hajia Mama da ido tace.
"Uhummmm kin sanni sarai, kar tasan karne, duk motsinki a tsakiyar tafin hannuna kike, dan haka gwara kiyiwa kanki gada ki fita harka da rayuwar mijina! Da ?annenshi da wanshi. In kuwa kika?i zakisha mamakin Shatu."
Tana faWin haka ta mi?e, tana kallon Batool da tun randa akace Shatu tazo ta bawa Hajia Mama ha?uri da ta shigo tayi wasu kalaman ya Waurewa Batool kai ta kasa tantance tsakanin aya da tsakuwa, shiyasa batayi gigin yin mgn ba, sabida tuno abinda Shatu tace mata a ranar cewa.
"Mijina kike so ko, to kizo in ya amince ya kalli inda kike na da?i?i biyu rak zan sashi ya aureki".
Da sauri Batool ta dawo daga duniyar tunanin da take jin ?aran rufe ?ofar da Shatu tayi.

Ido ta maida kan Hajia Mama dake gurnani kamar macijiya.


Jim kaWan ta fito.
Cike da son gano wani abu Ummi ke binta da ido, amman ta kasa gano komai domin Shatu ta iye takunta, ta fito kamar ba itaba gaba tayi.

Kana suka nufi Side Win Gimbiya Aminatu.
Suna shiga ta mi?owa Shatu da Hibba hannu kusa da ita ta ajiyesu.
Bayan sun gaisane ta kallesu tare da cewa.
"Azumi ya boyeku da yake ku ragwagene".
Murmushi sukayi tare da cewa.
"Kai Gimbiya jiya nefa kawai bamu zoba".
Cikin kula LamiWo dake shigowa yanzu zai sabunta al'wala zai wuce masallaci yace.
"Shatu matar malam bauWeWWe".
Murmushi tayi tare da sunkuyar da kai.
Hibba ce tace.
"Sai na gaya mishi".
Dariya sukayi kana suka sallamesu suka tafi ganin lokacin sallan yayi.
Har sunje bakin ?ofa Gimbiya Aminatu tace.
"Yauwa Jakadiya kayan miyanku da saura ko ya ?are?".
Cikin rusunawa tace.
"A'a da saura sosaima".
Kai ta gyaWa kana suka tafi.
A hanyarsu ba komawane Shatu tace.
"Ummi wanne kayan miyan ne?".
Cikin sanyi tace.
"To ba kince bakya son na Hajia Mama ba, shine ita kuma Gimbiya Aminatu ta haWo miki komai yanzu dasu muke amfani ai".
Cikin gamsuwa tace.
"To wancan Winfa ya akayi dashi?".
"Umaymah ta tafi dashi duka".
Hibba ta faWa mata.
Kai ta gyaWa tare da cewa.
"Ba matsala".

Nan suka tafi suna salla suka shiga kitchen yau harda Hibba.


Sannu-sannu dai bata hana zuwa sai dai a daWe ba'a jeba.

Yau an cika azumi goma. Gobe za'a shiga goma na wuya, an gama na marmari.


Yau kuma makara Shatu tayi.
Ganin har su Jalal sun zone yasa Ummi ta nufi Wakinsu.
Ai kuwa kan gado ta hangosu.
Tadasu tayi kana ta fito.
Tana cewa.
"Shatu kiyi sauri kizo ki kaiwa Sheykh nashi".
Kusan a tare suka diro ?asa.
Brush kawai sukayi suka fito.
Da ?aton hijabin ta fito.
Tana zuwa Dinning area Ummi ta mi?a mata tray'n abincin nasa.

Amsa tayi ya juya ta nufi falonshi.

Tsaye ta sameshi gaban show glass Win dake gefen Fridge Winsa dake Dinning area,
Cup ne a hannunshi cike da madarar gongoni da molt a haWe.
A hankali ta wuceshi kaWan ta ajiye tray'n.
Kana ta juyo da nufin sau?owa, taku Waya tayi a na biyu ta iso gabanshi kenan.
Aka saki bindigar shaidar huWu da rabi tayi.
Wani irin zabura tayi tare da af....!



Littafin GARKUWA na kuWine turo katin mtn na Wari uku kacal ta wannan number 09097853276, domin shiga Normal group wanda a wata Waya za'a, gama Part one. Ko kima kiyi min TRANSFER Win 1k ta asusuna na Jaiz bank, domin samun shiga Special Group wanda a sati biyu cakal za'a gama Part two da izinin ubangiji, 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa. Sai ki turo shaidar biyanki ta wannan number dai 09097853297.

Ke mai haushi kin turo Warinki uku, kinzo kinata haushi, nace ki turo ac no Winki in maida miki kuWinki kin tsaya yimin tumasanci shiyasa nayi Black Winki, a rashin Sa'a na haWa da number ki na goge. Kuma baki Turo ac na na meda miki shi ba. To Alhamdulillah a take a lokacin nayi miki sadaka da Warinki uku, ubangijina shine shaidata, banci kuWinki ba, nasan zakiga PAGE Win sabida akwai waWanda basu san darajar Allah da Manzonsa da iyayensuba, zasu fitar, to kiji ni Shatu na sau?e nauyin Warinki uku.



By
*GARKUWAR FULANI*
Cikin tsananin firgita, da tsinkewar zuciya da tsoro, tare da kerman jiki, ta juyo ta fuskanci inda yake tsaye tare da abkawa jikinshi.

Cikin abinda bai gaza one second ba tamkar gilmawar wal?iya ya janye jikinshi ya kauce gefe.
Hakan yasa ta faWa jikin show glass ta ruggumeshi gam-gam cikin tsuma da karkarwa tare da sa hannunta duka biyu ta ri?e kanta, tana mai cewa.
"Innalillahi wa innailaihi rajiun hasbunallahiwani'imanwakil, Auzubikalimatillahi ta'ammati minsherri makala?a."

Tanayi cikin Wan Waga murya mai baiyana firgicin da take ciki.

Shi kuwa Sheykh Jabeer wani irin masifeffen dariya ne ya taso masa tun daga ?asan zuciyarshi har zuwa kan lips Winshi dole ya taune lip Win shi na ?asa.
Kana sai ya gimtse ya murtu?e fuska cikin tsare gida yace.
"Karki fasamin abuna!".
Sai lokacin hankalinta ya dawo jikinta.
Janye jikinta tayi daga jikin show glass Win da abkawar da tayi kanshi marfinshi ya Wan tsage.
Nannauyan ajiyan zuciya ta sau?e da ?arfi.
Kana ta tura baki sannan ta juya ta fara tafiya tana ?un?unin.
"Allah ya isana banzan al'ada a rin?a razana mutun anasa hanjin cikina na hautsunewa".
Baki ya taSe kana ya zauna bisa kujerar ya jawo tray'n ya Wibi abincin tu?e?en tuwo ne da miyar kase.

Tana fitowa sukayi sahur Win a gaggauce sabida lokacin ya Wan ?ara to.



Washe garin da rana bayan anyi sallan azahar.
Ya shigo kamar ko yaushe.
A falo ya samu Ummi da Hibba ita kuwa Shatu tana Wakinta tana karatu so take ta samu izu uku a wunin yau Win.
Gefen su ya ratsa kana ya zauna bisa kujerar zamanshi.
Bayan sun mishi sannu da zuwa ne, ya kalli Hibba cikin kula yace.
"Muhibbat ya azumin".
Cikin langwaSe kai tace.
"Da wuya".
Kanshi ya jinjina kana yace.
"Jeki kira Aunty Juwairiyya".
To tace tare da mi?ewa da sauri ta fita.
Shi kuwa wayarshi ya ciro ya kira Jalal dasu Imaran yace suzo su sameshi a falo.

Jim kaWan duk suka shigo.
Key ya zaro daga al'jihun tattausan jallabiyar dake ?asan al'kyabbar jikinshi ya mi?a wa Jamil tare da cewa.
"?auko min briefcase a kan Bedside drower'n."
To yace kana ya juya ya tafi.
Shi kuwa Ummi ya kalla tare da cewa.
"Ummi me dame kuke bu?ata ne?".
Cikin kulawa tace.
"Akwai komai, sai zam-zam Win kane ya ?are saura baifi gora biyarba".

Gyara zamanshi yayi tare da cewa.
"Ba matsala zai isa".
Lokacin Jamil ya iso. Mi?a mishi jakar yayi, tare da zaunawa gefenshi.
Shi kuwa buWe jakar yayi.
Murmushi Jamil yayi ganin tana ci?e ma?il da rafan dubu-dubu sabbi dal-dal.
Rafa huWu ya mi?awa Jamil hakama Jalal da Imran da Sulaiman.
Sannan ya kallesu tare da cewa.
"Kuje KMC plaza ku zabi kayan sallan.
Sai ya kuma kalli Aunty Juwairiyya yace.
"Aunty Juwairiyya, kuje tare dasu, da Ya Jafar ayi yadda aka saba.
Sannan ku zaSi abin bu?atar ku."
Gyara zamanta tayi tare da cewa.
"To mu gode, kuma za'ayi yadda kace."
Sai kuma ya kalli Ummi yace.
"Ummi kada ki manta da su Saratu".
Murmushi tayi tare da cewa.
"In Sha Allah babu abinda za'a mance".
Kai ya jinjina kana ya zaro rafan guda biyar ya mi?a mata, sannan ya mi?a wa Aunty Juwairiyya wasu rafofin kana ya bawa Hibba biyu.
Daga nan sukaci gaba da tattaunawarsu.


Washe gari kuwa da safe, suka shirya tsab zasu fita.
Aunty Juwairiyya ta Ummi cikin yin ?asa da murya tace.
"Ko zan kirawo Shatu mu tafi tare da ita ne?".
Da sauri Ummi tace.
"A a mijinta baice muje da itaba mujata mu tafi. Muje dai mu zaSo mata duk abinda takeso".
Cikin gamsuwa da hakan tace to.

Hibba kuwa cikin sanyi tace.
"Ayyah Ummi muje da ita".
Fitowar Shatu ne ta samesu a tsaye cikin shirin tafi yasa ta kalli Ummi cikin sauri tace.
"Ummi ina zakuje?".
"KMC plaza".
Ta Bata amsa a ta?aice cikin sanyi tace.
"Nima inzo muje, in samu in fita insha iskan woje".
Jalal ne ya Wan kalleta tare da cewa.
"Boss ya hana". Ido ta zuba mishi kana ta juya ta kalli Ummi cikin sanyi tace.
"Shike nan Ummi kuje, Allah kiyaye hanya."
Amin Amin sukace har sun juya zasu tafi sai kuma tace.
"Ayyah Ummi dan Allah karku daWe".
To sukace kana suka fita.


Shiru ta zauna a falon ba kowa hakane yasa ta kunna TV tashar Zee world.
Wani film mai daWi ta samu sukeyi, sai dai bata san forkonshiba, bisa alamu duk sabone.
Konciya tayi bisa 3 str tana kallo wayarta na hannunta.
Tana mgna da Rafi'a.

A haka bacci yayi awon gaba da ita.

Can Cikin bacci take jin alamun kamar mutun na tsaye a kanta, cikin magagin baccin ta buWe idonta.
Gabann Tv ta ganshi ya kashe TV kana ya juyo ya kalleta a fizge yace.
"Ba salla sai kallo da bacci".
Jin haka yasa ta mi?e zaune tana gyara mayafin kanta.
Shi kuwa tuni ya wuce Side Winsa.

Tana idar da salla ta fito. Nan ta samu Saratu tazo, kitchen Suka shiga suka fara aikin yamman.


Sai gab da la'asar su. Ummi suka dawo da kaya ni?i-ni?i. Nan suka ajiye sukayi salla kana suka shiga kitchen Win.

Hibba kuwa yashuwa tayi a ?asa tana birgima kamar bazata kai magriba.

Sai bayan sallan isha'i sun gama aikin sahur Win ne.
Suka dawo falo, nan Ummi ta nuna mata Winkunanta da aka bada tun Umaymah bata tafiba.
Sosai taji daWin kayan da Winkunan, lallai tana son dogayen riguna Amman tana son surkawa da Shadda, atampa, leshi, musamman WaWan nan Winkunan sunyi masifar kyau. Ko wanne dai-dai jikinta kamar an gwada ta.
Daga nan kuma suka nuna mata gellulluka da hibai da takalma da sara?unan da suka zaSo mata bayan sun zaSawa kansu.
Sun nuna mata nasun ma.
Ummi ta ?ara da cewa.
"Duk zannuwan da abun Winkawan kuma an bawa Kabir telen suma duk cikin KMC suke.
Nanda salla dai komai zaizo dai-dai.
Cikin jin daWi tace.
"Ngd matu?a Ummi Allah ya saka da al'khairi".
Amin Amin tace. Kana tace.
"Sheykh zakiyiwa godiya".
Shiru tayi kamar bataji ba.
Hibba kuwa cikin jin daWi tace.
Aunty Shatu na zaSa mana wani Shadda lace mai masifar kyau iri Waya na Wauka mana Royal blue and white Golding color. Nace a tsantsara mana dogayen riguna".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Kai kinko kyauta mana".
Daga nan suka tattara tarkacen suka nufi makoncin baccin su.

Zaune take gefen Ummi tana ri?e da waya cikin murmushi tace.
"Allah ko Umaymah munyi kewarki".
Cikin jin daWi Umaymah tace.
"To ko zaku zomin Barka da sallane".
Da sauri tace.
"Eh Umaymah Allah in ya yarda zamuzo ki tambayan mana shi".
Cikin dariya Umaymah tace.
"Yoh mace da mijinta sai wani ne zai tambayar miki".
Cikin sanyi tace.
"Uhummm".
Ita kuwa Umaymah cewa tayi.
"Ina Umminku?".
Da sauri tace.
"Gata ta ?arishe mgnar da mi?awa Ummi wayar.
Cikin fara'a suka gaisa kana Umaymah ta tambayeta ya yaran nata, tace duk suna lfy.
Nan take ce musu ta cewa Shatu ai a saudia zasuyi salla.
Sosai Shatu ta tayasu Murna.

Suna cikin hirar Hadimai guda uku suka shigo da jakukkunan guda uku.
Rusunawa sukayi bayan sun gaidasu ne,
suka ajiye jakukkunan tare da cewa.
"Gashi biyun inji LamiWo Waya kuma Gimbiya Aminatu ce tace mu kawo miki".
Sukarishe mgnar suna kallon Shatu.
Godiya tayi musu kana ta kalli Hibba data mi?o mata kuWi sun kai dubu biyar.
Ta gane manufar Hibba shiyasa ta amsa ta basu.
Godiya sukayi kana suka tafi.


Jim kaWan Hadiman Hajia Mama sukazo da sa?on Hajia Maman.
Sosai Shatu tayi godiya ta mashi kuWi a hannun Hibba ta basu.

Nan Hibba ta tattara kayan ta shigar dasu, zata shigar dana HAJIA MAMA tace
"A Hibba barsu zan shiga dasu."
Gefe ta nuna mata tace ajiyesu anan.


Bayan sunyi sallan azahar sun fito zasu Fara aiki ne ta kalli Ummi tace.
"Ummi bari inje inyi godiya wurin Hajia Mama".
Cikin tsareta da ido tace.
"Ki bari mana sai ansha ruwa sai in rakaki daga nan kiyiwa LamiWo ma godiya.
Duk dai wannan kyauta da yakeyiwa duk ahlin masarautar JoWa in lokacin salla ya gabato amman muje kiyi godiyar."
Da sauri tace.
"No Ummi ba sai an rakani ba, zanje ni Waya ma, kinga nasa al'kyabba".
Daga nan ta fice, cike da mamaki suka bita da ido.

Bayan kamar 37 minute ta dawo cike da fara'a sukaci gaba da aikinsu.

Can da suka fito dan yin sallan la'asar,
Ba kayan ba dalilinshi. Da sauri Hibba tace.
"Aunty Shatu kin shigar da kayan ne?".
Ci gaba da tafiya tayi tare da cewa.
"Maisu ta aiko an kwashe mata abunta dai".
cikin mamaki sukabi bayanta.


Yau azumi goma sha huWu gobe 15 in Allah ya kaimu.

Bayan yaci abinci ne ya kira Umaymah nan yake ce mata.
"In Allah ya kaimu gobe iwar haka ?arfe goma na dare zuwa sha Waya jirginmu zai tashi Umaymah".

"Kai da waye zaku tafi ne?".

"Nida Dr Aliyu, da Barrister Kamal, sai kuma Ya Hashim da Galadima, da Wambai da Abba na da cimgan Win shi".

Da sauri tace.
"To wai kana nufin kai bazaka je da taka cingam Win bane?".

Cikin sanyi yace.
"Kiyi ha?uri Umaymah dan Allah na ro?eki kada kice inje da kowa, dan Allah a barni mana in huta in na bar ?asar kam".

Shiru Umaymah tayi saida taji ya kai ayane tace.
"Shi kenan Allah ya kaiku lfy ya dawo daku lfy, kuma muna nan tafe".

Amin Amin yace kana sukayi sallama.


Washe gari kab mutanen masarautar JoWa masu zuwa Umrah sun gama shirin su.


Bayan ansha ruwa anyi sallan isha'i ne suka shiga kitchen dan aikin sahur, koda ta Wauko Foodflaks Win da akasa mishi abin buWa baki ko buWe su baiba.
Hakane yasa Ummi tace to maza ta dafa mishi wani abun.

To tace kana ta juya ta Wauko, kaza, kwai, dankalin turawa kaWan, maggi, gishiri, tattasai, attaruhu al'basa mai Curry,
Duk ta matso dasu kusa.
Sai kuma ta Webo Kabeji karas.
Ta mi?awa Saratu tace.
"Yauwa Sara goga min su ?ananan, kada ki haWasu wuri Waya, kana ki yayyaka min al'basa sannan ki jajjaga min wata."
Ta faWin tana tura mata Attaruhu da al'basan.
Cikin nitsuwa Saratu tace.
"To Aunty ba matsala".
Ita kuwa Ummi meda hankali tayi

60 / 72