Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   6 / 72

15K to 18K   out of 214K words

cikin farfajiyar.
Bayan Ado ya dai-dai ta parking ne a cikin rumfar adana motor da aka rubuta Dr Jabeer a samanta.
Ado ne ya fito da sauri ya buWewa, Sheykh marfin motar, a hankali ya zuro ?afafunshi ya fito.
Cikin nitsuwa ya fara taku yana ratsowa cikin farfajiyar Hospital Win.
Kasan cewar ta gabas ya fito Aysha kuwa ta yamma ta fito sai ya zama suna fuskantar juna.
Yayinda sai sun haWu wuri Waya zasuyi kwana sun fuskanci kudu inda nanne mashigar cikin asibitin.

A hankali suke takowa suna fuskantar juna.
Sosai ya zuba mata ido sabida ya lura gaba Waya jikinta karkarwa yakeyi alamun tsananin ciwo takeji gashi a hankali take taku.
Ita kuwa Aysha, tafiya takeyi da kyer sabida azaban ciwo da mararta keyi.
Kanta a sunkuye take tafiya, hakan yasa bata san da mutunba a gabanta.

Da sauri Sheykh ya tsaya sabida wani irin bugawa da ?irjinsa ya fara. Ganin ta tunkaroshi gadan-gadan, kuma daga yanayin tafiyarta tamkar zata faWi ?asa.
Ganin tayi wani irin sunkuyawa tasa hannunta duka biyu ta dam?e mararta da takeji tamkar caccakarsa akeyi da allura.

Gefe ya Wan tsaya yana kallon ikon Allah, ita kuwa GARKUWA rumtse idanunta tayi da karfi, wata fitinenniyar zuface ke tsastsafowa tako ina,
a hankali ta fara buWe idanunta jin kartan da mararta keyi Win yana Wan lafawa,
a hankali ta zubawa kyawawan sawunshi idanu, cikin sauri ta Wago kanta, ganinta tsaye gab kusa da namijin da bata saniba ne yasata ja da baya da sauri tare da mi?e tsawonta cikin firgici murya na Wan rawa tace.
"I'm very sorry".
Bai kulata ba, sai kauda kanshi da yayi gefe.
Ita kuwa Garkuwa cikin sanyi tace.
"Dan Allah kayi ha?uri".
Kai ya Wan gyaWa mata alamar Uhumm.
Ita kuwa cikin sanyi tace.
"Uhumm kaima Doctor Sheykh Win kazo ganin ne?".
Da mamaki ya Wan kalleta da gefen idonshi, sai kuma ya Wan juyo kanshi kaWan jin muryarta a sanyaye taci gaba da cewa.
"Muyi sauri mu shiga ance yanada shegiyar ?asaita da isa, wai ko sarkine yake dubawa in dai lokacin salla yayi tashi yakeyi ya fita".
Cikin tarin mmki ya Wan waro kyawan idanunshi tare da cewa.
"Umh".
Ita kuwa Garkuwa, hannu tasa ta matse mararta tare da cewa.
"Muyi sauri mu shiga, kaga kuwa kayi sa'a kayi shigar mutunci dan ance shi baya son ganin musulmi da lalatacciyar shiga, ancema in mace tayi shigar banza baya dubata, kaji shishshigin mutunfa ko meye ruwansa da rayuwar wasu ai kowa yayi mai kyau dan kansa ko?".
Rolling Ball eyes nashi yayi tare da gyaWa mata kanshi.
Kana ya tsuke fuska yaci gaba da tafiya.
Ita kuwa Garkuwa cikin yin ?asa da murya tace.
"Uhum shidama akace shine shugaban tuzuran ?asar nan, yana zaune baiyi aureba, ai zama ba aurema ba kyau tunda dai yanada damar yi ko?".
?an tsagaita takunshi yayi tare da cewa.
"Hummh".
A hankali ta bishi a baya cikin yanayin muryar mara lfy tace.
"Dan Allah ka tsaya in rigaka shiga kar yace sai ya dubaka kafin ya dubani".
Dai-dai lokacin kuma suka kutsa kansu cikin asibitin.
Da sauri Garkuwa ta zazzaro idanunta baki Waya, tare da dafe ?irjinta ganin gaba Waya Nurses Win dake ?o?arin fitowa sunyi maza suka koma baya, tare da rusunawa suka haWa baki wurin cewa.
"Barka da hantsi Sheykh".
Kai kawai ya gyaWa musu yaci gaba da tafiya, har ya shiga cikin wani Wan corridor ya shiga wanda zai sadashi da tamfatsetsen Office dinshi ba tare daya ratsa ta cikin Reception Win su ba.

Ita kuwa Garkuwa gaba Waya tsorone ya rufeta,
Gefen Rafi'a taje ta zauna wanda a take kuma mararta taci gaba da murWawa da kartawa.

Da ?arfi ta dam?i hannun Rafi'a.
Cikin tausayawa Rafi'a tace.
"Sannu, in sha Allah bazamu jimaba za'a kiraki, dan na nemi al'farman sauran sun yarda Khadija Nasir Shugaba ce aka shigar, ?ar gwamnan, ba lfy".
Kai kawai ta iya gyaWa mata, sai taune lips Winta da takeyi.

Shi kuwa Sheykh yana shiga Office dinshi, ya fara aikin daya kawoshi cikin ikon Allah kuwa Khadija ta samu sau?i tunda ya dubata aka bata magunguna.

Mutun biyar ya duba, na shida kuwa, Aysha ce.

Koda aka kira sunanta jiki a mace ta mi?e ta nufi inda take ganin ana shiga.
Nurse namiji na gabanta.
A haka suka shiga,
Ajiyan zuciya taja a hankali sabida tsaruwa da kyau da tsabta da Wan karen ?amshin da ya ziyarci hancinta, su sukasa ta son bin Office Win da kallo amman ina ciwo bazai bartaba.

A hankali ta iso gaban table Win ba?in Glass dake gabanshi.
?aya daga cikin kujerun biyu dake gaban table Win ta zauna.
?asa tayi da kanta cikin tarin ciwo da fargaba.
Shiru tayi zaune bisa kujerar tayi ?asa da kanta.
Shikuwa Sheykh ko kanshi bai Wago ya kalli inda takeba wanda wannan al'adarsace da wuya ya kalli mutun, mafiya yawan lokuta yafi kallon mutun ta cikin gilashi table Winshi,
shiru Office Win sai sautin A/C da yake busawa, shima kanshi Nos Win sai ya gaza abin cewa,
Ita kuwa Aysha pat-pat haka zuciyarta ke duka, gashi tana jiyo mararta na fara kartawa.
Kusan tsawon 1 minute suna a haka, cikin dakiya da rauni ta Wan nago kanta ta kalleshi,
Ga mamakinta sai taga asalima hankalinshi baya kanta, yana dai murza yatsunshi da alamun tasbihi yakeyi.
Shi kuwa Sheykh duk abinda takeyi yana ganinta ta kan glass Win,
Cikin sanyin murya tace.
"(Jam SanWuna). Ina kwana".
Shiru bai kulataba har sawon wasu da?i?un har ta fara zaton ko bai jita bane.
Da sauri ta Wago kanta jin yayi mata magana, cikin wata sahihiyar murya a takaice yace.
"Suna?".
Cikin fargaba ta tace.
"AYSHA ALIYU GARKUWA....!






*Uhummm wani kayan sai amale, wani littafin yafi ?arfin a baka lbri ka iya ha?ura baka karantaba. GARKUWA YA WUCE ZATON MAI ZATO*



By
*GARKUWAR FULANI*
=???
=?J??=?????=?
?>?4?
*GARKUWA*

PAGE 5

NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*

=??????=?
?>?4?


*LITTAFIN GARKUWA na kuWine ga masu bu?atar biyan kuWin samun damar karantawa al'ummar Niger da kewaye ga number da zakuyiwa mgn +22799460151 biya Wari uku, ko dubunki Waya kacal un saki a group. Gareku mutanena mutanen ?asata in kina bu?atar GARKUWA ga hankaWo min Wari uku kacal! ko dubu Waya rak! Ta asusuna na Jaiz bank, 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo min shaidar biyan ki ta number ta 09097853276. Mutanen Ayyah SP Group bana son KATI. Kuma al'ummar 300 in ba dole ba yaseen bana son KATI, to amman in babu yadda zakiyi, nasan akwai irina ?an ?auye, ba POS. Kuma kuna son karantawa, to hankaWo katin mtn Winki na darinki uku kisha karatu. Allah ya nuna mana ?arshensa lfy kamar yadda ya nuna mana forkonsa lfy. ALLAH ya bamu ha?urin zama da juna*

```Fans 1&2 sarakan surutu, Ina gaidaku ina ji daku har cikin ?o?on raina. SP Group, inai muku jinjina dubu-dubu.Fans 3
Allah ya rayamu ku cika ma?il. Group Win kurame kuma ina sane duku ina kuma jin daWin nitsuwarku ba surutu. i love all my fan's irin lodi-lodin nan mafa```


```Gyaran amare uwar gidaye masu jego da masu tada komaWa da sabunta dararen satin forko na amarci. Ku garzayo gani gareku da tsaraba kamarsu, tsumin Tsartai, sa buzu kuwa, garin babambaWe, garin maWi mai maWemaWin ni'imomi, bunbar ke Waya, gumbar Mali mai taken kolli mai she?i sai dai gsky ita tanada tsada, gumbar Uku csrmaza?oi, gumbar haWin inabi dabino kwakwa riWi.
Akwai haWin ilan waddi, duk ba fula tani in yaji ilan waddi uhumm, akwai garin BelWam yel, akwai tsumin ta baje, akwai kwanon ?asaitacciyar mace, akwai kirSeSSen tsumin domin mutanen nesa, akwai mgnin sanyi Infection, akwai butar sirri mai. abubuwan dai da yawa, gani ya kori ji, in kina bu?ata kiyi min mgn ta wannan number 09097853276 kada ki kira dan b??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????an fiye daga kiraba, gwara kimin mgn ta whatsapp in kinga bana kusa Turo min text message ta in-box```


A hankali ya Wan Wago ?wayan idanunshi ya kalleta.
Kanta a sunkuye hannunta biyu duka na kan mararta cikin wani, irin yanayi take wanda yake nuni da tana cikin wahala.
A hankali ya maimaita sunan cikin zuciyarshi.
"AYSHA ALIYU GARKUWA! To GARKUWAN ina? GARKUWAN meye?."
A fili kuma kauda idonshi yayi daga kanta ya maida idanunshi kan tarin foldan dake gabanshi, wanda sunanta ke rubuce akan na samanshi yaja da yatsu biyu.

Shafin forko ya buWe a folder kana, yasa hannu cikin wani Wan abu mai kama da kofi wanda yake cike da biro masu kyau da tsadar gaske.

Tsiraran idanunshi ya lumshe sabida wani irin bugu da yakeji zuciyarshi nayi tun sanda ya hango yarinyar har zuwa yanzun nan da take gabanshi a zaune.
Rubuce-rubuce yayi a ciki irin nasu na Doctors masu kama da tafiyar wahainiya.
Kanshi ya kuma Wagowa ya kalleta a fizge da gefen idonshi,
sunkuyar da kanshi yayi tare da cewa.
"Meke damunki?".
Cikin shesshe?an wahala da son danne kukan da ke son kabce mata tace.
"Marata, da bayana".
Kai ya Wan jujjuya tare da kallon shekarunta dake rubuce a cikin folder din,
Yar shekara ashirin kuma da ?orafin ciwon baya, cikin dakekken sauti yace.
"Yaushe ya fara miki ciwo?".
Hannu tasa ta cikin ni?abin da yayiwa fuskarta ?awanya ta share hwayenta a hankali tace.
"Shekara uku da suka wuce".

"Meyasa bakije asibitiba tun lokacin?". Ya tambayeta a da?ile.

"Ina zuwa asibiti duk sanda ya tashi".

"Kamar yaushe da yaushe yake tashi?". Ya jefo mata tambayar kamar yadda zuciyarshi ke harbawa da ?arfin tsiya da kuma sauri-sauri,
Kai ta sunkuyar tare da cewa.
"Duk ?arshen wata daga 21 zuwa 25". Shiru yayi kamar bai jitaba sai wasu rubuce-rubucen ya kumayi.
Saida ya gama sannan ya tura mata folder Win gabanta.
Jikinta na rawa tasa hannu ta Wauki folder Win, ta yun?ura zata tashine, ya basu damar samun kusanci da juna,
da sauri ya rumtse idanunshi sabida wani irin azabebben bugu da zuciyarshi keyi tamkar zaiyi tsalle ya faWo woje,
cikin zuciyarshi yake maimaita.
"Innalillahi wa innailaihi rajiun."
A hankali ya buWe kyawar kyawan idanunshi jin bugun zuciyarshin ya fara yin ?asa-?asa, ido ya zubawa mata ganin ta juya tana tafiya,
wani abin al'ajabin a gareshi shine duk taku Waya da zatayi tana nesanta dashi sai yaji zuciyarshi na tsinkewa yana bada wani mugun bugun ras-ras, yayinda bugun tsinkewanta kuwa yaketa dai-dai-ta,
Cikin mamaki ya sunkiyar da kanshi yana kallon yadda takeyin taku, tana ri?e da mararta, taje gab bakin fofar fitane,
Taji wani irin murWa da kartan da mararta ya farane yasa ta sakin wani sauti mai cike da wuya.
"Wayyoooooooo Allah na, Wayyo Ummeyna cikina".
Da sauri nurse Win nan yayi kanta tare da cewa.
"Isah Allah rena joWu".
Ya ?arishe mgnar da nuna mata kujerun farin ?arfe dake gab da bakin ?ofar.
Bata da zaSin daya wuce ta zauna Win, domin gaba Waya ?afafuwan ta rawa sukeyi alamun bazasu iya Waukar nauyinta ba ga duhun daya rufe mata ido.
Sunkuyowa Nos Win yayi ya amshi folder kana yace.
"Zauna bari inje Pharmacy in amso miki magungunan da alluran sai ayi miki".
Kai kawai ta iya gyaWa mishi tare da bashi.

Har ya fita sai kuma ya dawo yace.
"Ok sir". Jin Sheykh Jabeer yace mishi ya turo ta gaba
Da sauri ya fita.

Shi kuwa Sheykh Jabeer, tasbihinshi yaketayi da yankan yatsunshi yake ?idayar, sabida, suma yatsun su kasance cikin bautar Allah shiyasa yake ?idayar amman ba don wai yasan adadin salati da hailala da istigifarin da yakeyiba, wannan ubangijine kawai masanin adadinsu.

Bayan fitar Nos Win da kamar 1 minute wata,
Kekyawar budurwa ta shigo, cikin yau?i da ?asaita, sai wani irin masifeffen ?amshin da take zubawa.

?arasowa tayi gaban table Win nashi ta zauna,
cikin yau?i da korkosa tace.
"Barka da rana Al' Sheykh".
Ko inda take bai Waga ido ya kallaba, ya lura ya gane akwai wani abu tattere da yarinyar, dan mafi akasarin ranaku sai tazo, wai bata da lfy, kuma takan zo da ciwuka mabanbanta ne.
Sanin ba musulma bace yasashi ?ara tsuke fuskarsa tamkar zatayi aman wuta, a zafafe yace.
"Name". Cikin yau?i da son isar da aikin da aka bata tasa hannu ta jawo foldan ta dake sama tura mishi gabanshi tayi,
Cikin harshen hausa da tasan bai fiye son English language ba a rayuwarshi a hankali tace.
"Breast Wina kemin ciwo, har bana iya sa bra."
Sai kuma tayi ?asa da mayafinta dake jikinta, hannu tasa kan zip Win gaban rigarta tana ?o?arin zugeshi ?asa tare da cewa.
"Kalli Nipples Win sun....
Cikin tsananin firgita da tsoro, ta mi?e da azaban ?arfi, jin yadda yasa hannunshi ya bugi table Win da azaban ?arfi wani irin gigitaccen tsawa mai firgitarwa ya daka mata tare da cewa.
"Tashi, daga gabana".
Karkar jikinta ke tsuma sabida kwarjinshi da tsoronshi sun daki zuciyarta da take cike da fajirci dama dan bata kallon fuskarshi ne ta iya faWin waWannan kalaman ma.
Dai-dai lokacin kuma, Nos Win nan ya shigo,
ganin yadda AYSHA ta gigice taketa karkarwa, alamun tana son ta mi?e kuma ta kasa tashi.

Shi kuwa Sheykh foldan Win Rabeca ya jawo wani rubutu yayi saman foldan Win kana ya tura matashi gabanta cikin zafi da tsauri ya nunata mata hanyar fita tare da cewa.
"Fice min daga Office daga yau in kina bu?atar ganin Dr kije gun Dr Ute, shi zakiyiwa duk sakarcinku na al'jihun baya. Ba niba, sannan daga nan ki wuce Zaria kije asibitin Shika domin ina zaton breast cancer kike dashi".
Da sauri tasa hannu ta Wauki foldan Win, gaba Waya jikinta na rawa, juyawa tayi ta fice tare da yin magana can ?asa yadda bazai jitaba tace.
"Allah ya sauwa?a Ni bani da breast cancer, mugun bakin kawai."

Shi kuwa Sheykh Jabeer komawa yayi ya jingina da jikin kujerar lumshe idonshi yayi a ranshi yake haWa kalaman da yaci karo dasu a safiyar yau.
Kakarshi tace mishi, aji mgnar Malam kada a duba aikinshi, ta jaddada mishi, wai yayi aure, kana wannan mayyar yarinyar da in tana kusa dashi zuciyarshi ke barazar fashewa, kuma tace mishi wai shine shugaban tuzuran ?asar nan baki Waya.
Tabbas wannan shaidace na abinda ake faWa a cikin gari a kansa kenan, yaji ya sani Sitti ma da take son suje saudia wai so take ya zaSi matar aure a can, ga wannan kafurar da ya san turota akeyi ta tallata mishi kanta, don a samu cinikin jarida ya hauhawa ta hanyar buga kanun labarai cewa, Sheykh mazinacine ko kuma mata yakebi shine ya hanasa aure.
Jingina kanshi yayi da kujerar tare da mgn a zuciyarsa.
"Ya ilahi ya mujibadda'awati".
Ta yayane ta inane wa zai gayawa cewa,
shifa yanada banbanci da sauran maza, ba kamar kowa yake ba, taya zai gaya musu ko zai samu a daina binshi da kalmar yayi aure, me zaiyi da mace ta yaya zai fahimtar dasu su barshi ya huta.

Wannan shine nazarin da yakeyi cikin zuciyarshi,

Ita kuwa Aysha ido ta tsurawa, ?asan kujerar da yake zaune a kai tana kallon wani al'amari mai cike da ruWarwa.
Ido ta rumtse sabida bazata iya jurar ganin wannan abun ba.

A hankali Nos Win nan ya matso gabanshi, magungunan da alluran daya amso ya mi?a mishi su.

Cikin sanyi yace.
"Sir ga magungunan".
Kanshi ya Wan tankwarar tare da cewa.
"Kira Dr Ru?ayya tazo ta mata alluran".
A hankali yace.
"Sir na duba duk sun tashi, sabida babu kowa. A Reception Win, mune kadai muka rage".
Kanshi ya jinjina, don shima yanzu zai tafi, sabida akwai gidajen likitocin a nan kusa koda shi ya tafi Dr Ru?ayya da Dr Ute suna nan cikin makarantar.
Ta gefen idonshi ya Wan kalli Aysha daketa fama da ciwo,
Ganin Nos Win na haWa allurar ne yasashi, fara tattara woyoyinsh dake bisa table Win.

Shi kuwa nos Win. Yana gama haWa alluran ya nufi inda take, tare da cewa.
"Gyara in miki alluran".
Cikin sanyi tace.
"To". Yana isowa gabanta yace.
"Dole ai sai kin tashi tsaye, kinga doguwar rigace a jikinki kuma sai kin naWeta".
Ido ta Wan zuba mishi ta cikin ni?abin tare da jujjuya kai a hankali tace.
"Um ummm".
Kanshi ya gyaWa tare da cewa.
"Tashi mana sauri mukeyi lokacin sallah ya ?ara to".
Shi dai Sheykh ido ya zubawa bayan Nos Win yayinda ita kuwa yake kallon gefenta, cikin bada umarni yace.
"Kuzo".
Da sauri Nos Win ya juyo ya nufoshi,
hannu yasa ya amshi allurar,
kana ya Wan kalleta a fakaice yace.
"Zo nan".
A hankali ta taso cikin sanyi takeyin taku tana matsoshi.
A take kuma bugun zuciyarshin ya fara hauhawa yana komawa matakin sama.
Taku biyu tayi ana uku yaji ?irjinshi ya bar tsinkewar da yaketa yi Win, sai kuma bugun da yakeyi da sauri-saurin ne yaketa tsananta.

Taku takwas tayi ta iso tsakiyar Office Win, ido ya fara jujjuyawa kan table nashi yana mai jin wani masifeffen bugun zuciyarshin dayasashi hatsala cikin Wan Waga murya yace.
"Ke da Allah kiyi sauri".
Jin hakane yasa ta kara saurinta, ai kuwa da sauri ya dafe ?irjinshi lokacin da ta iso gab dashi, cikin ranshi ya kuma cewa.
"Hasbunallahiwani'imanwakil".
A zahiri kuwa, da kai ya nuna mata ta kuma matsowa, ba musu ta matso,
yatsarshi ya jujjuya mata alamun ta juya mishi baya,
still babu musu ta juya, a hankali ya murza kujerar da yake kanta, ya juyo ya fuskanci bayanta, dai-dai saman mazaunanta ta sama ta Wan gefe kaWan, ya saita, tsinin bakin allurar, cikin iyawa da gwarewa dan salonshi ne baya taSa yarda ya kalli fatar jikin wanda zaiyiwa alluran ta saman tufafinka yake zira allurar, shiru tayi tana jin yadda, allurar ya ratsa dogon rigar jikinta ya bada sautin tub alamun ya huda rugar, a hankali ta kuma jin ya huda, dogon wondon jikinta tub, sai kuma taji ya sau?a kan pantien jikinta, daga nan taji ya Wisa bakin allurar kan fatarta, rumtse idanunta tayi da azaban ?arfi sabida, wani zafi da taji yana ratsata, bawai tana tsoron Allurar bane, sai dai hannunshi yanada masifar zafine,
kana shina ruwan alluran irin mai, mai-mai Winanne kuma duk cikin allurai yafi zafi.
Da ?arfi tace.
"Wach Allah na zafi-zaffi."
Wani irin azaba taji lokacin daya fara cusa mata ruwan allurar a jikinta, babu zato babu sammani yaji tasa hannu damanta ta cabki hannunshi dake

6 / 72