Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   3 / 72

6K to 9K   out of 214K words

barka tai bai kulaba, kuyi hakuri mu mi?a lamarinmu ga sarakuna mu, inada ya?inin zasuyi mana adalci".
Shiru mutanen da a?ala sun kai Wari da ashirin sukayi.
Yayinda kowa ya keta zubda hawaye.
Sai Waya daga cikine da ya kasance ba?in jakada ?achama ruwa biyu uwarshi ?abilar Sachama, wacce ubanshi bakura babarbaren borno wanda shike saida kanwa a rugartasu ya auro Uwar Ba'ana. yana naWa komai a wayarshi,
domin mi?awa shugaban maya?an ?abilar Sachama, komai ya gani, domin shi Win ya kasance, makashinsu ne kuma taburmarsu ne, domin dama bahaushe yace sai da Wan gari akanci gari da ya?i!...


A cikin babban birnin ?adamaya kuwa. *Land of beauty* Garin Modibbo JoWa,
Mai tutar fulSe garinda duk arawacin ?asar Kautal mune kaWai muka rage da tutar Shehu Usmanu ?an Fodiyo.
Wanda ya dasashi ya kafashi da hannunshi masarautar fulbe mai ?arfi Masarautar JoWa...

Cikin birnin matsarautar JoWa.

A cikin babban birnin ?adamaya.
Wasu irin tsala-tsalan motocine wanda a ?alla sun kai Goma suke jere suna fitowa daga harabar shaharerriyar makarantar Jami'a ta dake cikin babban birnin ?adamaya wato J.U.B JoWa University ?adamaya

Yayinda suke tafiya a jere a jere cikin tsananin gudu tamkar zasu tashi sama kana ga jiniya daya karaWe illahirin sashin wurin wanda dole yaja hankali duk wanda ke wurin gudu sukeyi tamkar zasu tashi sama da titin.
Motoci huWune a gaba, wanda suka kasance masu kyau.
Sai wata Rolls Royce, mai kuWi kimanin naira million 4, 959,630. Motace mai tsananin she?i da azabar kyau motar sabuwace dal, sai she?i da Waukar ido takeyi komai na motar farine ?al sai glass Winta daya kasance tin tek mai duhu.
Wani kekyawan matashine mai cikar haiba da kamala da kima, uwa uba kwarjininsa mai cika idon mutane, farine ?al wanda da ka ganshi kasan tabbas bafulatani ne, kuma zaka gane ya haWa jini da larabawa.
Wata iriyar shigace a jikinsa shiga mai ?ara daraja da kamala farin yadin Super Nour a jikinsa wanda a ?alla zai kai tamanin W kuWinshi, ya Waura ba?ar al'kebbarsa ta jinin larabawan saudia Al'kebbar ba?ace mai faWi, kana yasa farin hirami a kanshi da zagayen ba?in saman hiramin.
Fuskarshi nan ta fito ras sajenshi mai tsananin kyau yayi lib a fuskarshi sai she?i yakeyi, kana gashin girarsa ya komta lib a saman siraran idanunshi masu kyau da Waukar ido, wani irin tsabtaceccen gemune da bazai wuce kamu Waya ba ne yayi lib a haSarsa.
Zaune yake cikin motar ya jingina bayanshi da sit Win, ya lumshe fararen idanunshi,
A hankali yake motsa tattausan jajayen laSSansa yana tasbihi.
"Subahanallahi wal'hamdulillah wa la'ilahaillah Allah Akbar, Astagafillaha wa'atubu ilaik".
Yanaji a jikinshi kudun da akeyi yayi yawa, to amman dolene ayi irin wannan gudun domin lokaci na gab da ?urewa, dan sosai sallan jumma'ar ya gabato, yasan yanzu masallacin ya fara cika, wannan dalilin yasa bai hana drevernshi gudunba, kuma bai hana fadawanshi sakin jiniyarba, dan ta hanyar jiniyarce zaisa a basu hanya su samu su isa kan lokacin daya dace.
Bawai ya bari ayi jiniyar da gudun dan nuna isa da Wagawa bane, sai dan son isa masallacin Masarautar JoWa da yake limanci kuma yake gabatar da Hudubar jummar matu?ar yana ?asar tiyatar da yayiwa watace ya sa lokaci yaso ?ure mishi.
Motoci, biyar kuma na bayanshi wanda uku daga ciki na Waliban J U B da ya fitone, wanda yana aiki cikin Hospital Win makarantar, bayan kuma asibitinshi da kuma Genaral Hospital ?adawaya da yake zuwa sau Waya cikin ko wanne sati.
motoci biyun bayanshin kuma, Jalal ne da abokanshi.
Shiyasa motocin suka taho a jere-a jere dan shi bai fiye yarda ya fita da mota sama da biyarba, suma ba kullum ba, wani lokacinma yakan fita shi Waya.

A haka dai har suka fara ratsowa cikin ?adamaya, a dai-dai mashigar laleko ne,
Cunkoson ababen hawan ya yawaita, yayinda suka danno kai wurin yasa da yawa suka fara komawa gefen titi suna kauce musu dan basu hanya dan jiniyar dake musu nunin akwai uzurin gaggawa ga kuma fadawa a motocin.

Wani mai keke Napep ne ya gangara gefen titi har kusa da wani mai saida su Oranges Banana da dai sauransu.
Dogon tsaki mai Napep Win yaja tare da cewa.
"Wannan ai mulkin mallaka ne da izza duk an tsaidamu sabida wani can zai wuce ai duk nan muma saurin mukeyi munada babban uzuri, saurin da duk mutanen wurin nan keyi duk an katse mana hamzarinmu na son isa masallaci kan lokaci muji huWubar jumman wannan rana".
Mazan dake cike a bayan napep Win ne suka haWa baki wurin cewa.
"Wallahi kuwa, gashi motocin nasu nada yawa.
zasu sa mu rasa jin hudubar wannan fasihin Malamin".
Wani mai motane dayake gefensu ya amshi zancen da cewa.
"Kuma gaba Waya mutanen nan wurin masalacin zasu tafi, sabida duk mai son jin huWuba mai ratsa jiki da zuciya baya ?aunar ko furuci Waya na wannan malamin ya wuce shi domin Allah ya rigada ya mishi baiwar lafazi mai shiga zuciya".

Wanda ke gefensu ne ya amshi zancen da cewa.
"Gaskiya ne wannan sabida shi Allah yayi mushi baiwar lafazi da iya tabsiri mai nusar da gafalelle".
Mai saida kayan yayan itatuwan dake gefen sunne yayi Wan murmushi kana ya mi?awa ?an matan daketa kallon motocin da ido, lemun da suka saya ya mi?a musu.
Kana ya kalli dan-dan zo matasa daketa wuce da kafa,
mutanen daketa maganar Malamin ya kalla tare da cewa.
"Eh kam gsky duk malaman ?asar nan babu yashi a lafazi, cikin second Waya zai yi maka lafazin da zai gamsar da kai tsawon shekaru Talatin,
koda yake hakan baya rasa nasaba da tsatson mahaifiyarshi, da ta kasance balarabiya kuma alarabawanma a cikin ?abilar da tafi dukkan ?abilun duniya a baiwar lafazi da iya sarrafa harshe".
Cikin mamaki suka kalleshi,
Alhajin dake cikin zazzafar motar shin nanne yace.
"Haba sai haka mana ashe Balarabe ne wani yanki na tsatsonshi Allah yayi mishi rahamomi masu tarin yawa.
Gashi wannan zai hanamu muje muji KuWubar".
Murmushi mai Appul Win yayi tare da kallon gefen baya yadda ya hango dandazon motoci da keke Napep dama masu tafiya da sawu ma.
Wasu na meda motocinsu gefe sukayi suna fitowa da sallayoyinsu a hannu suna takowa da ?afa,
kanshi ya Wan rausayar ya kalli mutanen dake gaban nashi tare da cewa.
"Kasan su wayene a cikin motocin nan da kuketa zagin kuwa?".
Da sauri suka jujjuya kai tare da cewa.
"A a waye ne?".
Tsala-tsalan motocin ya zubawa idanu zazzafar farar mota kirar Rolls Royce Wince ya zubawa ido a hankali ya maida kallonshi garesu tare da cewa.
"Shine Sheykh J....!



Uhummmm wasa farin girgi.



By
*GARKUWAR FULANI*
=??????=?
?>?4?
*GARKUWA*

PAGE 3

NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*

=??????=?
?>?4?

*FREE PAGE*



*LITTAFINA NA KU?I NE. TURO 300 DOMIN samun damar KARANTASHI. Ko ki turo 1k domin shiga SP Group, inda zaku samu posting fiye da na 300. Ayyah ?an SPG bana son katin, turo dubu Wayan ta asusuna na, 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo shaidar biyanki ta layina na 09097853276. Kuma masu 300 in dai kinada damar turawa ta ac tura,in kuma baki da dama to turo katin mtn na Wari ukun ta layina na 09097853276, ba hoton katin zaki turoba, numbers Win zaki kofa ki turon*


```ALHAMDULILLAH MASU NEMAN TSOFFIN LITTATAFAINA, NA SAMESU GABA ?AYA, SAI RIGAR KOWA NE BAN SAMUBA. IN KINASO KIZO DA KATIN MTN NA ?ARI UKU kacal IN BAKI DUK LITTAFIN ?AYA DA KIKESO, A CINSU.?AR FULANI, MU'WASMITI, NAMIJI BAYA KA?AN, A TAUSAYAWA JUNA, BANDIRAWO, RUBUTACCEN AL'AMARI, HUKUNCIN ALLAH, NAKASA BA KASAWA BACE, DA KUMA GARKUWA.```




"Sheykh Jabir Habibullah Nuruddeen Bubayero JoWa ne.
Doctor Jabeer Habibullah Nuruddeen Bubayero kenan. Ina nufin GARKUWAN FULANI".
Da mamaki a fuskokin su sukace.
"Astagafirullaha. Bawan Allah ashe sauri yake ya rigamu kada muje muyi ta jira".
Kai mutumin ya jinjina musu tare da nuna motoci biyu wanda Jalal da abokanshi ke ciki, wanda kiWan dake tashi cikin motocin ya cika ko ina, a hankali yace.
"Wannan kuma Jalaluddin kenan ?anin Sheykh Jabir Habibullah Nuruddeen Bubayero".
Dai-dai lokacin kuma motocin su Jalal keta gilmawa suna bin bayan nasu Sheykh da azaban gudu har kamar zasubi ta kan motocin gaban nasu, cikin mamaki mutanen sukace
"Ikon Allah to wannan saurin duka na menene? shi kuma".
Kai ya jinjina musu lokacin da yake rurrufe kayayyakin shi dan shima shirin tafiya masallacin yakeyi cikin yin ?asa da murya yace.
"Kuyi a hankali kada ya jimu domin takadirinin yarone, saurin da yakeyi kuma, yasan muddin Sheykh bai gansu a masallaci ba ranshi zai Saci".
Cikin nisawa mai Napep Win yace.
"Kai masu saida kaya a titi iyayen gulma, dasa ido to kai ina kasan su haka?".
Da
Murmushi mai lemun ya Wanyi tare da cewa.
"Wallahi sam ba gulma bace, akwai ?aninshi Jamil abokin tagwaicin Jalal Win mutumi nane yakan tsaya a nan in zai shiga gari, kuma yanada Wan karen surutu da fara'a shiyasa na sansu, akwai randa yana tsaye a nan yaga Jalal Win ya wuce a guje shine yayi dariya yace.
"Hege mai komaWeWWiyar fuska bosawa Sheykh ne ke nemanshi shine yake gudu kamar zai tashi sama".
to nan ya Wan bani labarinshi. Kuma Sheykh Win da kanshi akwai shekarar da yayi azumi a garin nan yakan sayi kaya wurina, wani lokacin
Shiru sukayi tare da zubawa motocin idanu.
ganin sunata gilmawa, saida suka wuce gaba Wayansu.
Sannan sauran al'ummar gari suka fara biyo bayansu.
Mafi akasari ababen hawan dama mutanen dake tafiya a ?afa kab masallacin Masarautar JoWa ba fadan jihar suka nufa wanda tuni Sheykh ya isa har yanata gabatar da Hudubar jummar sa mai taken, mu tsaida salla a lokacin ta.

A can cikin masallacin Masarautar JoWa kuwa tuni al'ummar Annabi sun cika sunyi ma?il tako wacce kusurwa jama'a ne saffan-saffan suke shigowa,
yayinda cikin masallaci yayi ma?il har harabar masallacin ma ya cika tab da muminai salihan bayin Allah.

Kusan a guje wasu ke shigowa sabida lokaci na gab da ?ure musu domin bisa dukkan alamu an kusa ?are HuWubar.

Duk da tarin mutane manya da yara, amman sabida ladabi irin na addinin musulunci addinin mafi karamci da tsari, shiyasa baka jin motsi ko sautin kowa.
Sai wata iriyar zazza?ar murya mai tsanani daWin ji da sauraro da iya sarrafa harshe, cikin nitsuwa da iya laffazi muryar Sheykh Jabeer Habibullah Nuruddeen Bubayero ke tashi yayinda yake ratsa zuciya da jiki da Kunnuwan dukkan muminin dake sashin da sautin muryarsa ke kaiwa.

A can cikin masallacin yake a fili na musamman wurin da aka ware domin Limami,
Yana tsayene bisa sawunshi ya fuskanci tarin bani Adam dake cike ma?il a wurin.

Kekyawan matashine mai tarin kwarjinin da haiba mai firgita magautanshi,
Sanye yake cikin shiga ta al'farma shigar dake nuna nasabarsa ta wanne sashi,
Wani datsetstsen yadin Getzner ne fari ?al-?al wanda yasa riga da wondo,
Kana sai wata hamsha?iyar al'kebba dake nuni da nasabarsa mai tarin ilimin addini da kuma ala?antuwa da jinin sarauta,
Wani irin rawani ne ke murze a kanshi wanda jelanshi ke kwance a gadon bayanshi.

Farar fuskarsa dake zagaye da tattausan saje ba?i ?irin mai fitinenne she?i da Waukar ido,
Ne yayi matu?ar kara mishi ?warjini sai tsabtataccen gemunshi da bazai gaza kamu Waya ba.

Cikin rahama da nimar da ubangiji yayiwa laraba ta baiwar iya sarrafa harshe da tausasan laffuza, yake gabatar da Hudubar jummar da yakeyi.
Wanda yana bayayi ne da jan hankali kan girma da darajar salla da tsaida ita a kan lokacin ta.

Shiru mutane nen ya ?ara tsananta ne a lokacin daya fara tsorotarwa a kan illloli da masifun dake bibiyar mai wasa da salla.

Shiru masallacin da farfajiyar sukayi baki Wayanshi sai sautin A/C da kuma sau?ar numfarfashi mutane da shesshe?an kukan da wasu salihan bayin Allah sukeyi sabida yadda wa'azin ke ratsa jiki da zuciyar mai imani.

A hankali yasa hannunshin ya gyara zaman al'kebbar jikinshi tare da gyara abin sautin maganar dake sa?ale a wuyan al'kyabbar jikinshi.
A hankali ya lumshe idanunshi kana yayi ?asa da kanshi cikin yanayin nitsuwarsa ya buWe jajayen laSSansa cikin zazza?an sautin muryarsa yaci gaba da cewa.
"Ya ?an uwana musulmai muji tsoron Allah mu tsaida salla, domin itace forkon, abin bincika a cikin aiyukanmu.
Kada muyi wasa da salla a cikin dukkan halin da muke ciki.
Domin hukuncin mai wasa da salla hukuncine mai girgiza zuciyar dukkan mai mutuwa".
Kanshi ya ?ara rusunarwa sabida tarin manyan mutane daddatawa dake gabanshi waWanda da yawa sunyi jika dashi wasu kuwa sun haifeshi, cikin tausasa lafazi yaci gaba da cewa.
"Hukumcin mai wasa da salla lokuta biyar Win nan.
Duk mai wasa da salla, za'a Webe al'barka a rayuwarsa.
?a yan uwana mene amfanin rayuwar da babu al'barkan Allah a cikinta, babu.
Kana duk mai wasa da salla za'a Wauke kamala ta mutanen kirki a fuskarsa, ya zamana baka da kamala da daraja a idanun al'ummar duniya.
Sannan muddin baka tsaida sallaba dukkan wani aikin da zaka aikata Allah bazai baka ladaba.
Kana dukkan addu'o'in da zakayi baza'a Waukakasu zuwa samaba.
Kana bazaka kasance daga cikin addu'o'ina salihan bayiba matu?ar kana wasa da salla".
Sassauta muryarsa yayi cikin yanayinshi na tarin kamala ya Wan nago kanshi wanda dai-dai lokacin kuma ya hango ?aninsa Jalal yana shigowa cikin harabar masallacin.
Kanshi ya kauda kana yaci gaba da cewa.
"Akwai u?uba uku lokacin mutuwar dukkan mai wasa da salla.
Na Waya duk mai wasa da sallah zai mutu a matsayin matsiyaci gafalelle.
Na biyu
Zai mutu yana jin yunwa.
Kana na uku
Dukkan mai wasa da salla zai mutu yana tsananin jin ?ishi.
?ishinda koda za'a bashi ruwan ?oraman duniyar nan baki Waya bazai gusar masa da wannan ?ishinba.
Kana duk mai wasa da salla akwai u?uba uku dake jiransa a ?abarinsa.
Za'a ?untata masa ?abarinsa ya tsu?e ya matse har sai ta kai matsayin da ha?ar?arinsa na dama ya haWe dana hagu.
sannan kuma. Za'a saka masa garwashin wuta a cikin ?abarinsa yayi ta juyawa a cikinsa ba dare ba rana.
Na uku. Za'a saka masa wata macijiya mai suna Shuja ul Qara,u wacce ta kasance ne Waya daga cikin macizan wuta.
Ida nunta na wutane. Farshenta kuma na ba?in ?arfene.
Tsawon ko wani farcenta Waya tsawon tafiyar wuni Waya ne.
Zatayiwa mamaci magana, da muryarta mai tsawa da amo mai firgitarwa, zatacewa mamaci mai wasa da salla yayin rayuwarsa cewa.
(Ubangijina ya umarceni inyi ta saranka tun lokacin sallan asuba har zuwa azahar, daga azahar har suwa la'asar daga la'asar har zuwa magriba daga mangriba har zuwa isha'i daga sallan isha'i har zuwa wayen gari asuba.
Duk sara Waya da zaiyima mai wasa da salla har ya mutu bai canzaba zai nitse cikin ?asa anayi mishi azaba, bazai gusheba anai mishi azaba har tashin al'?iyama.
Allah ya tsaremu.
U?uba uku lokacin fitowarsa daga ?abarinsa itace.
Na Waya hisabi mai tsanani.
Na biyu. Fushin Ubangiji.
Na uku. Shiga wuta. Allah ya tsaremu ya bamu ikon kiyaye salla da tsaidashi a kan lokacinsa, yaku taron matasa kune shagala tafi auranku, mu dage mu tsare salla duk rintsi".
Ya ?arishe maganar cikin rauni da kushu'i.

Gaba Waya kowa jikinsa yayi la'asar musamman matasa masu wasa da salla,
Jin ya juya yayi gyaran murya ne.
Yasa gaba Waya kowa ya mike ya fuskanci gabas masamar lada.

Cikin nitsuwa da tattausan harshe yake rare karatun al'?ur'ani mai girma.
Lokacin da yake limancin sallan jumma'ar da a ?alla yana samu halartan mutun sama da Dubu biyu.

Bayan anyi salla raka'a biyu kamar yadda yazo a nafsi, akayi addu'a aka shafa kana, mutane suka fara firfita daki-daki.

Bayan 30 minute shal cikin masallacin.
Dan gaba Waya kowa ya nufi wurin lamuran yau da kullum Winshi sai mutanen da ba'a rasaba wanda su sai dare zasu bar cikin masallacin.


Sarki Nuruddeen Bubayero JoWa, ne tafe a hankali cikin irin takunsu na sarakai,
Yayinda Jikinsa mafi soyuwa a garesa ke gefen damanshi,
fadawane ke biye dasu a baya, sun zagayesu,
Sai kuma bayansu can kuma Ayarin fadawan Jalal da Jamil ne wanda suke tagwaye ?annen Sheykh Jabeer.
shi kuwa Malam Jabeer taku yakeyi a hankali cikin rashin nuna Wagawa a kan doron ?asa, tafiyar yake tamkar yana tausayawa ?asar yayinda mutane kuwa ke kallon hakan a matsayin ?asaitace da jinin sarauta dake yawo a sasan jikinshi.

Suna tafene a tare yayinda bakin Sheykh Jabeer ke motsawa a hankali hankali, wanda sai ka lura kake gane, tasbihi yakeyi a zuciyarshi wanda hakan ya zame mishi abin ci da sha a rayuwarshi.
"Astagafirullaha wa'atubu ilaik, Astagafirullaha! Astagafirullaha!! Subahanallahi! Walhamdilillah wa lailaha'illalahu Allaahu akbar. Astagafirullaha".
WaWannan sune kalamen da basa rabuwa da bakinsa, dama wasu masu tarin yawa.

Ta ?ofar dake shiga masarautar daga jikin masallacin sukabi.

Masarautar JoWa babbar masarautace mai tarin girma tarihi.

Ginin Masarautar ginine mai masifar kyau da Waukan hankali.

Kana shiga daga asalin babban gate Win fadar, zaka samu wata shimfiWeWWiyar hanya mai girma irin mai guda biyun nan, gefe da gefen hanyar duk wasu irin dogin fulawowi na mijin kwanda ne masu tsawo da kyan gani,
sai kuma tsakanin titunan, shima jerin dogayen bishiyoyin ne.

Tafiya mai Wan tsawo, zakayi kafin, ka isa wani babban Round about mai masifar kyau, wanda cikinsa ke Wauke da babban kwarya a ?asa, sai kuma ?ananan kware, guda uku, sai kuma ginin mutum-mutumi na kekyawar saniya fara mai Wigo-Wigon ba?i, wanda mace ke tsugune a gefe kamar tana tatsan nono sai kuma Wan saurayi matashi na ri?e da sanda ya coge da ?afa Waya.

Sai kuma korayen ciyawi masu masifar kyau da sanyi wanda akayi alamun manomi na ciki.

Daga nan ne hanyoyin cikin masarautar suka rabu huWu, Waya yayi gefen dama Waya yayi gefen hagu Waya yayi gabas Waya yayi yamma wanda ta nanne ake shigowa.

In ka mi?e ta yamma daret itace titin da zai sadaka da asalin sashin Sarki Nuruddeen Bubayero JoWa wanda nan sashin matanshi da hadimanshi yake da sashinshi dama faWar duk nan take.
In kayi gefen dama kuwa wasu irin tsala-tsalan gine gine-gine masu tsananin kyau da Waukar hankalin wanda suna nan part-part ne

3 / 72