Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   39 / 72

114K to 117K   out of 214K words

da baya mutuwa da bada amsa ko zai iya cewa wani abu."
Baba Nasiru da Baba Basiru, ma fuska cike da farin ciki suka zauna.
Laminu kuwa mi?ewa tsaye yayi tsakiyar faffaWan falon cikin Waga sauti yace.
"To tunda bazaka iya bashi ba, bani ni in karanta mishi."
Yana ?arishe mgnar yasa hannunshi ya amshi jaridar.
Cikin Waga sauti ya fara karanta rubutun dake rubuce a ?asan hoton da gefe da gefenshi.

"Abun kunya, ya baiyana jikan sarki Nuruddeen Bubayero Waga Habibullah,
Yayiwa Wiyar Fulani fyaWen da yasa.
Hanun Sarki LamiWo ya kama hannun Sheykh Jabeer Habeebullah Nuruddeen Bubayero wanda yake limamin masalacin ?ofar sarki ya mi?a shi ga hukumar addini musulunci.
Gashi anayi mishi bulalin haddi kamar dai yadda Musulunci ya wajabta.

Wani irin murmushi Jabeer yayi, hannunshi yasa ya shafa tattausan gemunshi.
Cikin rashin karaya ya kalli Haroon cikin nitsuwa yace.
"?an wannan abun ne kuke zaton zai kashe wannan bakin nawa da yake rayuwa da ambaton Allah!?
Shin ko kun mance tsawon shekaru da dama ana fataucin rufe bakin Ya Jafar, shima har yau baku samu nasarar hanashi ambaton Allah ba,
Duk sharrinku ya zame mushi al'khairi, tunda baya wani motsi ba tare daya kira sunan Allah ba, ikirarin ku na ya zauce, ya tabbata kune zautattun".
Sai kuma ya Wan kalli Gimbiya Saudatu, murmusawa yayi tare da cewa.
"Baki nafa bazai mutuba sai in nufashina ya bar jikina, batun shiga Wakin sirri kuma, nifa wannan abin da kuketa ha?ilo a kai ba wani ba?on abun bane a wurina.
sarauta a cikin jin jikina yake."
Sai ya kuma juyo ya kalli Haroon da jikinsa yayi la'asar da lamarin su, mi?ewa tsaye yayi tare da cewa.
"Haroon wai Wan wannan makircin nasune ya kashema jiki.
To kontar da hankalinka. Ni nan Muhammad Jabeer ?i gudune sa gudu.
Tun kan suyi tunanin yin abu a kaina na nazarci abun."
Juyowa yayi ya kalli Baba Nasiru cikin tsareshi da ido yace.
"Kaje duk inda ake saida jarudu ka bada farashin one million akan ko wanne jarida kaga in za'a fito maka da wannan jaridar, in bada wannan ?waya Wayar kaga dai itama kuma gata a gabana."
Cikin tarin mamaki suka zuba mishi ido.
Shi kuwa gaban Laminu ya isa cikin isa ya mi?a mishi hannunshi tare da cewa.
"Bani shi nan".
Cikin tsananin tsoro da firgici ?arara. Jiki na rawa Laminu ya mi?a mishi. Sabida kwarjin Jabeer ya mishi nauyi a idonshi ya kuma san artabu dashi ba daWi.

Ita kuwa Gimbiya Saudatu wani murmushi tayi mai cike da taraddadi da al'hini da nazarin yadda zataga bayan wannan yaron mai bakin tsiya.
Jaridar gabanta ta mi?a mishi.
Kanshi ya girgiza tare da kaWa mata yatsarshi manuniya cikin rashin tsoro da ?asaita yace.
"Ba kifa kai matsayin da zaki nuna min wani abin da idanuna basu rigaya sun ganiba ko basu san dashiba domin ke a makance kike rayuwarki, Ni kuwa nan da kike gani idona buWe suke ras.
Ita wannan itace tayi bayanin abinda ya faru na gsky a Rugar itace tai bayanin cewa bulalin shaWi akayi min bana Haddiba to sai me kuma!?".
Shiru sukayi gaba Wayansu.
Kowa da abinda yake nazarta a ranshi sai bugawar da zuciyoyinsu keyi.
BuWa al'kyabbar jikinshi yayi tare da kuma haWe ta cikin fillanci yace.
"In kun gama ihun ku ficemin daga Side Wina Dan ba haWamu akayi ba. Kuma ku sani (MOH ALLAH WUJI FUR?ATA)."
Yana faWin haka ya juya ya nufi falonshi.

Ita kam Gimbiya Saudatu ta cika tayi ma?il.
Baba Nasiru da Baba Basiru kuwa,
A kufule suma suka fita.
Haroon kuwa ido ya zuba musu.
Barrister Kamal kuwa murmushi yayi mai tarin ma'anoni kana shima ya fita Sulaiman na biye dashi.

A hanyarsu ta komawa side Winsu ne, Gimbiya Saudatu ta kalli Laminu cikin takaici tace
"Banza kawai me tsoron zuci me dan ya matso kusa dakaii ka wani firgita ka razana har Sari jikinka keyi ka mi?a mishi jaridar, da zamu iya kaita a tallata".
Wani irin wawan ajiyan zuciya Laminu yayi tare da cewa.
"Uhummmm Umma kenan wato, fa duk wannan kumfar bakin da kikeyi abinda yasa kike yinta da jin daWin yinta, dan wancan Jabeer Win bai taSa kifa miki bari bane shiyasa.
Wallahi Allah da ya taSa marinki da waWannan hannayenshi da kike ganin taushinsu kamar na jarirai shakka babu, wlh suma zakiyi sai an yayyafa miki ruwa".
Cikin kufula Baba Basiru yace.
"Kai tafi daga nan banza mai zuciyar mata, ji abinda kake cewa kan mari Waya tak daya taSa yi maka".
Wani irin kallo Laminu yayi musu kab lokacin da suka shiga falon Gimbiya Saudatu.
Cikin rumtse idonshi sabida tuno marin da Jabeer ya kifa mishi randa yayi gangancin zai zageshi.
Da sauri ya buWe idanunshi cikin kara yace.
"Yesss sabida baku ya shararawa mari Wayanba shiyasa.
Kuna sanefa mari Wayan da yayi min. A take kunnena ya rin?a zubda jinin da Ni dai har yau bansan ta inda ya SulSuloba, wlh Allah lokacin daya mareni kusan suma nayi, har yau in na tuno marin sai inji kunnena yayi gummmmm".
Cikin zafi Gimbiya Saudatu ta yun?uro zata surfawa Wan nata masifa, sai ta kuma komawa ta zauna jin Baba Nasiru na cewa.
"Uhummm Dafa gskyar Laminu, in dai Jabeer ya Wauki hannun mahaifinshi to tabbas, suna da zafin hannu mai ban tsoro,
In dai ya gado hannun Ya Habibullah to fa duk abinda suka mara wlh in dai dabbace sai dai a matso mata da wu?a, in kuwa mutum ne to, tabbas zai sha azaba mai raraWi.
In jifa ne ma sukayi ma basa saSawa saiti sai sun samu abin harinsu, in kuma tsuntsune ko ?ananan halittu tofa in suka harba sai lahira."
Sai kuma ya Wan tsaya ya kallesu cikin dakiya yace.
"Munada bu?atar sabon shiri, akanshi, zamuyi mgnin bakinshin nan da baya mutuwa".
Cikin takaici Gimbiya Saudatu tace.
"A duk cikin ababen da ake dangantawa dasu babu, abinda yafi cimin rai kamar meda, zoo Win masarautar sade Win Jabeer.
Wlh duk sanda najiyo kukan ?awisun Masarautar da sauran tsuntsaye nakiji kamar in je in samisu shinkafar tsuntsaye suci su mace kab Winsu kowa ma ya huta."
Barrister Kamal dne dake,
Jinsu ta window Win falon.
Ya jinjina kai tare da jan hannun Sulaiman suka tafi yana mai cewa.
"Uhum naku burin dai baza taSa cikaba in sha Allah".
Su kuwa nan sukaci gaba da tattaunawa yadda shirunsu a kanshi zai kaya.

Jakadiyarsu kuwa saida taga fitansu ta sau?e ajiyan zuciya.
Jafar kuwa saida yaga Barrister Kamal ya fita kafin jikinsa ya dena rawa da karkarwa.

Shi kuwa Haroon da sauri yabi bayan Jabeer cikin sau?e nannauyan numfashi yace.
"Wato kai bakinka bazai mutu bako."
Cikin kufula ya juyo ya kalli Haroon jin ya yace mishi irin
Abinda kullum Abba yake cemishi.
A hatsale yace.
"Eh bakina bazai mutuba ba kuma zan bar ko wanne ta?adirinba, duk wanda yace dani tak zai samu amsa dai-dai da zancensa.
Wannan zarerriyar matarfa ta kiyayeni, kadafa ta fusatani, tam!".
Ya ?arishe mgnar da taune lips Winshi.
Cikin sanyi Haroon yace.
"Nifa tsorona Waya Jabeer kada su cutar da kai, so dan Allah duk abinda zasuyi maka kosu Jalal da ya Jafar kada ka tanka musu.
Yanzu wannan sharrin ya zamuyi dashi?".
Wani irin kallo yayiwa Haroon cikin sau?e numfashin yace.
"Tuni na magance ta, na saye jaridun, tun kafin a fiddasu, shima dan ya Wauka ne tun kafin inji inje wurin.
Kuma gashi shima a hannun yanzu sai dai su nemo wani sharrin. Kuma batun basu amsa, da sun gane sun dena sako Mahaifiyata a duk abinda zasuyi min da Ni dai ko kallo basu isheni ba."
Cikin sau?e numfashin Haroon yace.
"To Alhamdulillah Allah ya kare gaba".
Amin yace tare da zama bisa kujerarshi ta musamman wacce take kyautace ga Sheikh Abdulkarim. Tab Win shi ya Wauka ya fara wasu yan dube-duben.

Anan falonshi suka zauna, shida Haroon.
Jin muryar Gimbiya Aminatu na ratso falon ne yasa Haroon yin murmushi cikin sabo da tsohuwar yace.
"Yauwa Gimbiyar LamiWo kizo kiyiwa wannan jikan naki faWa".
Murmushi tayi mai ?ayatarwa,
a hankali ta ?ara so cikin falon ita Waya hadimanta suka tsaya a can babban falo da abincin data kawo mishi.
A hankali tayi taku zuwa gabanshi gefenshi ta zauna,
cikin sanyi ya kalleta.
Ita kuwa cikin kulawa tace.
"Jabeer, ya jikin naka".
Cikin harshen fillanci yace.
"Da sau?i".
Yadda ya bata amsa a ta?aicene yasa ta kalli Haroon tace.
"Yaci wani abu kuwa?".
Da sauri yace mata ehh.
Cikin kula tace.
"Me yaci!?."
Murmushi yayi cikin tsokana yace.
"To da sanyin safiyar nan dai an sanshi magantuwa".
Dariya ta Wan yi tare da cewa.
"Taso kuzo kaci abinci".
Kanshi ya girgiza mata tare da cewa.
"Bana bu?atar komai, kawai ki gayawa wannan dottijon mijin naki da sufanshi baya gaya mishi dai-dai ya gargaWi Gimbiya Saudatu ta dena zuwa min side Wina.
In kuwa ta?i wata ran zan bar Jalal yayi mata Wan karen duka".
Murmushi tayi tare da cewa
"To naji taso muje kaci wani abun".
Dai-dai lokacin LamiWo da Galadima suka shigo.
?anzagi da dogari kuma suka tsaya a can bakin ?ofar shigowa falon.

Bayan sun zauna ne LamiWo yace.
"Ya ?arfin jikin?".
Rai a Sace yace.
"Ai baka da case da raina da lfyata, ko in samu sau?i ko kada in samu ba matsalarka bace, tun da gani kake iyayena sun haifa maka nine dan ka bawa wasu ?attin daji su dakani".
Murmushi LamiWo yayi cikin tsokana yace.
"To wai in ban basu kaiba wa kake son in basu?".
A hatsale yace.
"Ka basu kanka mana, me zai hana kai ka tuSe gwanjinka a zaneka, dan masifar rainin wayo sai ka nunani, duk da tarin jikokinka da suke wurin."
Murmushi Galadima yayi tare da cewa.
"Yanzu dai jikin da sau?i gashi, har zanar ta maidaka mataWaci, ka fara shiri nan bada dadewa ba za mu koma ka rama".
Da sauri ya Wago kanshi daga kallon Tab Winshi ya zuba musu tare da nuna kanshi.
Ido suka zuba mishi. Shi kuwa cikin tsuke fuskarsa tamkar zaiyi ruwan jini yace.
"Ni! Ni!! Ni!!! Muhammad Jabeer Kuma a wancan garin, me zanje inyi a can, wannan garin ko a mafarki bana fatan Allah ya gwada minshi, dan Wallahi Allah kenan duk duniya babu garin da na tsana sama da wannan garin.
Na tsani garin bana ko son jin makamacin sunan garin. Da garin da mutanen garin gaba Waya basa cikin jadawalin jerin mutanen da zuciyata zata sosu har gaban abadan me na samu a wannan garin banda tozarci da Sa?ar azaba."
Murmushi Lamido yayi kana cikin son jikan nashi ya dafa kafaWarshi tare da cewa.
"A makon-nan ma kuwa zaka koma wannan garin da izinin Allah".
Mgnar LamiWo ta ?arshe da yace da izinin Allah ne yasashi yin shiru.
Haka suka ?araci mgnarsu bai kuma Wago kanshi ya kallesu bama bare ya kulasu.

Bayan sun tafine.
Ummi da Gimbiya Aminatu suka samu suka sashi ya Wanci abinci.

Zuwa azahar kuwa sai ga Sarkin Musulmi Jalaluddin da Sitti.

A sashin Gimbiya Aminatu Sitti ta sau?a shi kuwa Jalaluddin a sashin amininshi LamiWo ya sau?a.
Saida akayi sallan la'asar kafin suka isa sashin, Jabeer.
Sosai suka nuna mishi kulawa da gata,
Inda yaketa son huce haushin da yakeji a kansu tunda sune dai suka sashi yin wannan abun a bisa dole.
Hajia Mama kuwa daWi kamar ta goya Sittin dan kulawa da so.

Sai washe gari. Suka koma Laddi julSe sunan jihar da nanne asalin tushen masarautar sarkin Musulmai yake.

Mama kam hankalinta ya konta ganin jikin Jabeer yayi sau?in sosai.

Batul kuwa babu nacin da batayiba ta samu ta ganshi ido da ido abin yaci tura.

A haka kwanaki sukayi ta tafiya, ana bawa Jabeer kula tamusamman.

Yayinda Sarkin ShaWi kuwa yake ta tsuma bilalin ShaWin masarautar JoWa wanda a ?alla tsawon kusan shekaru Wari biyu da wani abu. Suna binne cikin ramin tsuminsu
Wanda da dafin macijin gadin masarautar ake tsumashi.

Umaymah kuwa tana shirin zuwa duba jikin Wan ?ar uwar tata Wa mafi soyuwa a gareta sama da ?a?an data haifa a cikinta ma.

Yau kwana biyar da faruwan abun.
Sosai jikinshi yayi ras.

Yaune kuma Umaymah ke tahowa jirgin yamma zata biyo.

Shi kuwa Jabeer zuwa yanzu ko mgnar kowarshi wannan garin ba'ayi sabida irin Sacin rai da yake baiyana a fuskar shi, in an mishi mgnar zuwa garin.

Allah ya sani yana jin ya tsani wannan gari tsana mai tsanani.
Yana masifar jin kunyar komawa na wannan garin da a tsakiyarshi akashi cire suturarshi ya zauna dagashi sai boxes.

Yakanji kamar ya faWi ya mutu in?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 ya tuna garin.

?arfe biyar dai-dai motocin da suka Wauko Umaymah suka iso cikin harabar masarautar.

Dai-dai lokacin kuma Hajia Mama da Batul suna gab da shiga sashin Jabeer,
A tsakiyar falon sukayi kiciSis dashi. Yana sanye cikin tufafin da sune suturarshi, al'kyabbar ruwan madarace, sai kayan dake cikin al'kyabbar su kuwa ruwan bonbitane, yayi wani irin masifar kyau, sai ?amshi yake bazawa tako ina.
Fuskarshi ta fito ras cikin hiraminshi ruwan madara,
Wani irin ?yalli da she?in kyau yakeyi.
Duk da ba murmushi a kan fuskarsa amman ana iya gano tsantsar farin cikin da yake ciki.
A hankali yake taku, Ya Jafar na biye dashi a baya,
Cikin tarin kula da nuna soyayyarsa Hajia Mama tace.
"Masha Allah, ?an Umaymah yayi kyau, ga farin ciki ya wadaci kekyawan fuskarnan taka".
Kanshi ya Wan kauda ya kalli Ya Jafar daketa jan hannunshi su fita, cikin nitsuwa yace.
"Sun isoma".
Cikin jin daWi tace.
"Eh haka dai Jamil ya gaya min".
Ta ?arishe mgnar tana juya baya tare da Batul da cikin sanyi tace.
"Ya Jabeer ya jikin?".
Cikin jan gajeren tsaki yace.
"Lfyata lau".
Murmushi tayi sabida jin zazza?ar muryar shi.

A tare suka fito su Mama na gaba shida Jafar suna baya.

Suna fitowa harabar Side Win shi.
Motarshi da Sheykh Abdulkareem yasa aka taho mishi da ita wacce bai taSa hawantaba, asalima gani yake tamkar almozzaranci ne,
sai yau ya bawa Haroon key Win ta yace a Wauko mishi Umaymahnshi, shi bazai je Waukotaba sabida.
LamiWo yace bazai fitaba.
A hankali ya tsaya ganin hancin motarshi ?irar Mercendes benz maybach Exelero wacce ta kai kimanin $8 million dollars.

Da sauri ya ?arasa jikin motor. Hajia Mama na biye dashi.
Yana isa inda suke yasa tattausan hannunshi ya buWe marfin motar.
Karo na forko da naga murmushi a fuskarshi, cikin tarin sha?uwa da kulawa yace.
"Marhababuki ya Umaymah, ta faddal".
Wani irin murmushi Umaymah tayi cikin tsantsar so tasa hannu ta kamo hannunshi daya nuna mata alamun ta fito.
Wani irin yalwataccen murmushi mai nuna tsantsar jin daWi ya kumayi lokacin da yaji tasa hannunta tsakiyar kanshi.
Da sauri ya rusuna a bakin motar cikin sanyi ya manna kanshi da guiwowinta dake zuro woje,
kanshi ta shafa tare da cewa.
"Allah yayi maka al'barka ya kare mana kai da kariyarsa mai tarin yawa ya iya maka abinda idonka baya gani".
Amin Amin, su Haroon da Jalal, Jamil, Hibba, ?anwar Haroon, da kuma Imran, Sulaiman, Aunty Juwairiyya dake kusa da Umaymah.
suka amsa tare da murmushi a fuskokinsu.
Shi kuwa Sheykh Jabeer a hankali ya tashi kana ya buta hanya ta fito.
Tana fitowa Hajia Mama ta ?ara so gareta cikin tarin baiyana jin daWi ta ruggume Umaymah tare da cewa.
"Ta Wanki kawai kikeyi, mu har mun kusa mu bushe a tsaye".
Murmushi Umaymah tayi tare da cewa.
"Afwan ya Aunty kin san in Jabeer na yana wuri bana ji da ganin kowa sai shi".
Haroon ne ya taSe baki tare da cewa.
"Uhumm ai mun saba ganin wariyar launin fata".
Hannunta tasa ta Wan zunguri Haroon tare da cewa.
"Kishi".
Jamil ne ya Wan kallesu lokacin da suka Wunguma suka nufi Sade Win Jabeer cikin tura baki yace.
"Allah ko Mama kada ki bari Umaymah ta sau?a a sade Win Hamma in dai ba sade Winmu zata sau?aba Muda muke ?anana sai ta sharemu saishi.
Tunda hakane ta sau?a side Winkin".
Cikin dariya Umaymah ta juyo da sauri ta kalleshi tare da cewa.
"To Jamil harda kai, wato kaima Wan team Win Haroon ne ko?
To sha kuriminka Aunty bazata shiga tsakanin uwa da Waba, ko Hajia Mama?".
Ta ?arishe mgnar tana kallon Hajia Mama daketa murmushi cikin jin daWin tace.
"Haka kuma Wa bazai shiga tsakanin ya da ?anwaba,
Gaba Waya Jabeer ya kwace mana ke".
Murmushi mai kama da dariya sukayi gaba Wayansu lokacin da suka shiga cikin falon.

Shi dai Jabeer sai murmushi yakeyi.
Ya Jafar kuwa in yaga Jabeer na murmushi sai shima ya Wanyi murmushi.
Aunty Juwairiyya ce ta Wan kalli Batul dake gaida Umaymah sakin fuska tace.
"Matar ?ani yau tun safe ban jikiba".
Wani irin murmushin jin daWi tayi Allah yasani in Aunty Juwairiyya tace mata matar ?ani tana jin daWi.
Cikin happy tace.
"Yau a kitchen na wuni inayiwa Umaymah girkinsu na larabawa".
Murmushi Juwairiyya tayi tare da cewa.
"Yo ai na rigaki, dama girkin bare bari kikayi mata".
Kanta ta Wan juya takalli Sheykh Jabeer dake zaune kusa da Umaymah, in zaiyi mata mgna sai ya juya harce zuwa larabci.
A ranta take addu'o'in Allah ya nuna mata ranar da zata zauna kusa dashi haka a matsayin abar sonshi.
Tattausan Lips Win shi masu kama da kunnen fure ta kalla.
sunan jazir sai she?i sukeyi a cikin tattausan sajenshi da gemun tamkar an shafa musu mai.
Allah ya sani randa ta samu lips Win nan a matsayin mallakinta, tabbas sai ta kusan haWiyesu.

Hajia Mama da kanta da ita da Aunty Juwairiyya ne suka rin?a kawowa Umaymah abubuwan motsa baki yaran yar uwarta na zagaye da ita, Hibba ce yar autarta ta ?ar kimanin shekaru 16 kalli Jabeer cikin cikin sanyi tace.
"Hamma Jabeer Aunty Jazrah tace in gausheka, wai yaushe zamuje".
Kanshi ya juyo ya Wan kalli Hibba cikin son yarinyar yace.
"Hibba auta yaushe kikeso muje".
Da sauri tace, sai na tambayi Aunty Jazrah".
Murmushi yayi kana ya kalli Aunty Juwairiyya yace.
"A shigar mata da kayanta, a ?ara gyara mata masau?inta, yafi fadar Jalaluddin kyau".
Dariya sukayi baki Wayansu.
Shi kuwa Sheykh Jabeer kamar ba shi yayi mgmar ba.
Ita kuwa Umaymah da Hajia Mama hararanshi suka Wanyi tare da cewa.
"Ai babu fadar da zatafi fadar shi kam, shinefa gatanka".
Murmushi ya Wanyi tare da cewa.
"A a kam Allah ne gatana, shi kuma da yake son ayi ta Wimata".
Juwairiyya kanta tayi mamakin sakewar Jabeer sosai
Duk wanda ya ganshi zaiga tarin farin ciki tare dashi.

Nan dai suka zauna akayi ta hira.

Saida aka kira magriba ne, duk suka mi?e sukaje sukayi al'wala.


Batul kuwa tafi kowa farin cikin, zuwan Umaymah ko ba komai ta samu ganin Jabeer yadda take so.


Bayan an idar da sallan isha'i ne suka dawo masalacin.
A nan bisa dinnin area. Suka zauna nan sukaci abinci.

Koda suka gama ne, sunata hira a falon harda Jakadiyarsu.
Jabeer ne da yanzu ya fito falonshi cikin nitsuwa yace.
"Kai dan Allah ku barta ta huta mana".
Sai ya kuma Wan kalli Umaymah tare da cewa.
"Umaymah muje ki gaisa da LamiWo, ya kirani yanzu yanata min ihu a kunne wai yaji kin iso tunda yamma kuma ban kai mishi keba".
Da sauri ta mi?e tare da cewa.
"To muje".
Hibba ce ta tashi da nufin binsu sai kuma ta zauna, jin Jabeer nace mata.
"Zauna Hibba saida safe kuje da Jalal."
Sai ya kuma kalli Jakadiyarsu cikin taushin murya yace.
"Ummi muje".
Itama da sauri ta mi?a.

A tare suka fito yana gaba

39 / 72