Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   48 / 72

141K to 144K   out of 214K words

a bakinshi. Yaronda ko yaushe da al'wala yake zama, ai badan hakaba da tuni mun hallakashi".
Cikin Wan samun nitsuwa ba?on ya direwa Boka Tsitaka kuWi kana ya mi?a ya fice.

A can wurinsu Umaymah kuwa.
Suna cikin hira, Umaymah ta Wan juyo a hankali ta kalli hanyar fitowa falon Sheykh Jabeer, sabida jin ?amshin turaren shi.
Murmushi mai cike da jin daWi tayi ganinsa cikin shiga ta al'farma, kamar yadda ya saba.
Wata jallabiya blue color ce mai taushi a jikinshi.
Sai al'kyabbar da ya Wauka samanta shi kuma peach brawn mai Wan karen kyau sai she?i yakeyi,
kana sai hira minshi shima Peach brown da Wigo-Wigon white.
Sai takalmansa sau ciki masu kyau, ba?a?e kana sai Wan abun saman hiramin shima ba?i.
Taku yakeyi cikin nitsuwa da haiba da kamala, fuskarshi cike da kwarjini da ?asaita.
Hannunshi na ri?e da Tab Winshi.
Idonshi na kanta yana sarrafata da hannun damanshi yayinda hagunshi ke ri?e da ita.
Sai wani irin ?amshi yake bazawa a duk inda ya wulga.
A hankali yake taku amman da alamun sauri yakeyi.
A tsakiyar falon ya tsaya, tare da kallon inda suke zaune.
Ganin Umaymah ta nufoshi ne yasashi gyara tsayuwarshi.
Tare da Wan kallon ta, kana yana mai amsa gaisuwar su. Jalal da Jamil.
Tana isowa inda yake ya Wan kalleta, cikin yanayin rauninshi dake baiyana in yana gabata, a hankali yace.
"Umaymah ina kwana".
Cikin kula tace.
"Lfy lau Alhamdulillah Jazlaan ya gajiya da jikin!".
A ta?aice yace.
"Alhamdulillah". Sai kuma ya Wan juya yayi taku uku zuwa biyar ya isa Dinning area, kana Umaymah na biye dashi.
Dafa kujerar da ya Jafar yake a kanshi yayi tare da sunkuyowa ya kalli fuskarshi da kyau, sai kuma ya Wan kalli Aunty Juwairiyya cikin kauda kanshi a kanta yace.
"Ya jikin nashi?". Cikin sanyi tace.
"Alhamdulillah jiki kam da sau?i sosai, dan tunda ka dawo zaiyi baccinsa lfy ba tashin hankali in lokacin tashinsa yayi kuwa ba hargowa zai tashi yayi al'wala yayi ta nafilfilinshi".
Cikin yanayin jin daWin zance yace.
"Alhamdulillah. In sha Allah komai zai dai-dai-ta domin babu cutar da bata da waraka sai dai ina ba'a gano mgninshi ba".
Hannunshi ya gyara da kyau yadda Jafar zaiji daWin ri?on da yayi mishi.

Umaymah kuwa cikin da?ile fuska tace.
"Zauna kaci abinci".
Kanshi ya Wan juyo ya kalleta, cikin ton?oshe kai bisa kafaWunshi ya Wan taSe baki kana a hankali yace.
"Sai na dawo".
Shiru tayi sabida ta lura sauri yakeyi.
Kanshi ya Wan juyo ya kalli Jakadiya cikin sanyi yace.
"Ummi lfy kuwa na ganki haka ba walwala".
Nisawa tayi tare da cewa.
"Ina fa zanyi wal-wala bayan Sheykh na cikin yanayin fushi, da rashin jin daWi alamun na gaza ri?e amanar da uwar Wakina ta dan?amin kenan".
Wani Wan guntun tsaki yaja tare da kallonta da kyau cikin sanyi yace.
"Ba komai Ummi kin ri?e duk amanar da aka baki, ba matsalar komai fa".
Cikin Wan sakin fuska tace.
"To Alhamdulillah, yanzu ina zuwa?".
Bayan Jalal ya Wan matso tare da cewa.
"Vallai zan je inada zama na musamman da sauran likitocin, domin jaddada musu kula da marasa lfyan da aka kai jiya".
Kusan a tare sukace to Allah ya taimaka".
Amin yace a ta?aice kana ya tsare Jalal da ido cikin tuhuma yace.
"Jamil jiya ina ka kwana?."
Cikin mamakin ya akayi Hammanshi ya gane bai kwana a gidaba ya Wan sunkuyar da kanshi cikin sanyi yace.
"Club naje to bamu taso da wuriba ne, sai na biya gidansu a bokina Hayatuddeen na kwana a can".
A hankali yasa hannunshin ya kamo kunnenshi tare da matseshi da yatsu sa biyu.
Da ?arfi Jamil ya saki ?ara tare da cewa.
"Wayyo Hamma Jabeer bazan sakeba, na tuba".
Bai sakeba sai ma kauda kanshi da yayi yana kallon Umaymah cikin rauni yace.
"Kinji ba, shi kullum yana Club music sai kace Wan ma kaWa ko maro?a, yaje ya kwana cikin yan iska azo ayi ta musu video ana yaWawa duniya, ana li?a sunana a ?arshen sunayensu a social media kamar nine uban daya haifesu.
Haka kenan zanyi ta fuskar ?alubale ina rasa yadda zan karesu ko in zagesu."
Ya ?arishe mgnar rai a Sace.
Ita kuwa Umaymah faWa ta fara yiwa Jamil.
Shi kuwa gaban Jalal ya tsaya tare da kafeshi da ido.
Cikin tura baki Jalal ya fara bayani ba tare da an tambayeshi ba yace.
"Shiya shiga sabgata Ni kuma na dakeshi".
Cikin nuna Sacin rai yace.
"Da yake kaine sarkin duka, ko kunyan Baba Kamal bakaji ba, ka kama Salis da duka kawai dan ka wuce da MP kana danna wa?e-wa?e da suSale wonWo shine tsokanar?".
Cikin yin ?asa da kai yace.
"To ai zaginka yayi wai ilimi ka na banza tunda gamu a lalace bakayi mana wa'azi mun shiryuba, shiyasa Ni kuma na mishi aikin wanda ba shiryayyu ba".
Kwaffa yayi tare da cewa.
"Zagi kuma na nawa? Ba kune ke jazamin zaginba, kada ka yarda in sake jin ka taSa shi Uhummm!".
Ya ?arishe mgnar da kwaffa.
A hankali Jalal yace.
"Kayi ha?uri in sha Allah bazan sakeba".
Nan duk suka nufo cikin falon.
Suna isowa Hajia Mama na shigowa Batool na biye da ita a gefe.
Jafar kuwa da sauri ya koma bayan Sheykh tare da ri?e hannunshi ya fara ja alamun su tafi.

Shi kuwa Sheykh ?ara tsuke fuskarsa yayi ganin Batool cikin sauri ya gaida Mama, ta amsa fuska a sake tare da sanya masa al'barka.

Kana ya nufi hanyar fita, da sauri Jafar yabi bayanshi.

Umaymah kuwa da Ummi da Juwairiyya da Batool nan suka zauna suna Wan hirarsu.

Jalal kuwa da Jamil a tare suka fita, shi kuwa Haroon falon Jabeer ya koma.

Yana shiga ya kira Jannart bayan sun gaisa take tambayarshi yaushe zai je masarautarsu nan yake ce mata.
Yana nan tafe a satin nan.


Shi kuwa Sheykh Jabeer yana fita kai tsaye Valli Hospital ya nufa.

Asibitinshi mai zaman kanshi.
Asibitin da duk nahiyar ?adamaya babu kamarshi.
Asibitin da in kana cikinsa zakayi zaton a ?asashen turawa kake.


Haka lamarin yaci gaba da tafiya.
Babu mai yiwa Sheykh Jabeer batun Aysha.
Itama Aysha gani take kamar ziyara tazo ba aureba.
Tunda ita dai da idonta bata taSa ganin mijinba, sai dai taji sunanshi.

Sosai ta sha?u da Hibba da Umaymah, hakama Gimbiya Aminatu da Ummi.

Lokuta da dama takan shiga Bathroom tai ta kuka sabida begen ?an uwanta.

Yau kwananta uku cur a gidan.
Idonta ma baiga ranaba.

Umaymah kuwa a sashin Jabeer yana fita.
Wata tirela ta iso har bakin Side Win shi.
Nan aka fara sau?o da kayayyakin Waki na amare.
Ana shigarwa ciki. Kana masu aiki na Waure komai suna kimtsashi.

Sai kusan la'asar suka gama komai kafin.
Suka tafi kana su Umaymah suka taho.

Suna shiga asalin babban falon, Aunty Juwairiyya da Hibba suka haWa baki wurin cewa.
"Wow masha Allah, Kai Umaymah ?ara so da sauri kiga falon nan yadda ya zama fadar masarauta".
Da sauri Umaymah da Ummi suka ?ara so.
Masha Allah! Masha Allah!! Masha Allah!!! Shine abinda kawai Umaymah keta mai-mai tawa, sabida kyau da tsaruwan falon yayi masifar kyau.

Kasan cewar falon irin ?aton nanne mai faWi da tsawo.
Wasu irin kujeru ne Daimond set masu masifar kyau da tsada, a shirya a cikin tamfatsen falon.masu Golding color mai Wan karen she?i sai surkin Brown color mai she?in gaske da ratsin ruwan madara..
Kana haka ma kalan labuyen falon masu tsawo da faWi da taushin gaske.sai wani table na glass mai Golding color da aka ajiye a tsakiyar falon bisa wani tattausan carpet mai azabar kyau.
Sai wani babban Tv dake li?e a jikin bongon, kana gefen dama kuwa wani babban majigine manne wanda yake baiyana rubutun Kur'ani reras daki daki.

Can gefen kuwa steps Win hawa Dinning area ne,
wanda aka canza Dinning table and chairs Win,
Aka zuba wasu masu masifar kyau da tsadan gaske.

Ba'a wani cika falon da tarkace ba, amman yayi matu?ar kyau.

Tafiya kaWan zakayi ta gefen hakun zaka ratsa cikin wani madaidaicin falo.
Yayinda na Jabeer yake hannun dama.
falon Wakin da Umaymah ke tsau?a in tazo kenan.
2 bedroom ne wannan falon yake dashi ko wanne da bathroom a ciki.
Kana sai Dinning area matsakaici daga nan gefen Dinning area kuma akwai Wan ?aramin corridor wanda zai sadaka da kitchen da store.
wasu irin datsa-datsan kujeru masu masifar kyau da Waukar hankali aka kimtsa a falon wanda komai na ciki.
Peach and white coffee ne mai Wan karen kyau.
Hakama Dinning table and chairs Win.
Still labulayen ma hakane.

Sai kuma cikin bedroom Win wanda duk girmansu Waya, haka yasa aka shirya wasu tagwayen gadaje masu masifar kyau suma Golding color ne mai she?i da Waukar ido.

SaSanin side Win Jabeer komai Sky blue and white ne, wanda hakan yasa kana shiga sashinsa sai kayi zaton a sararin samaniya kake rayuwa.

Komai yayi kyau.
Especially kitchen Win dake matsakaicin falon.

Domin wancan kitchen Win dake babban falon ba'a taSa shi ba, hakama Side Win Sheykh.

Sai kuma sama wanda shi a rufe yakema, sam babu kowa a ciki.


Sosai fa su Umaymah suka yaba da kyan shirin da akayiwa wurin.


Nan suka zauna a falon.
Umaymah ce ta kalli Jakadiya cikin sau?e numfashin tace.
"Alhamdulillah, gobe kuma zakiyi musu jagora shida matarshi su zaga ta gaida ahlin masarautar JoWa, ta gansu su ganta su san juna, gudun kada a haWu a wani wurin ba'a san junaba".
Wani gwauron numfashin Ummi ta sauke tare da cewa.
"A nan gizo ke tsakar ko ta ya zamu samu, Sheykh yayi wannan al'adar yadda ya dace ake kuma yinta, kinsanshi mutunne mai kunya, koda yana son abunma bare ba wani son abun yakeyi ba".
Cikin yarda da kai Umaymah tace.
"Kada ki damu yana Waya daga cikin dalilin da yasani, na zauna sai naga kamun ludeyin zaman nasu."

Haka dai suketa tattaunawa,
Suna nan zaune Gimbiya Saudatu ta shigo tare da hadimanta, kana da Laminu da Baba Basiru da Baba Nasiru.
Cikin isa da ?asaita ta nufi kujerar da duk canjin da akayiwa falon ba'a canzashi ba sabida kujerace ta masarautar Jalaluddin, cikin isa take taku yayinda ta bawa ?ofar shiga baya.
Cikin gatsali ta kalli Umaymah data tsareta da ido. Kallon uku saura tayi mata kana tace.
"Duk mutun muna fuki abin tsorone. Amman munafurcin balaraben Mutun yafi na kowa muni da bada tsoro.
In banda salon munafurci ayi aure yau kwana uku a gaza fito da amarya a nunata ga mutanen masarauta, bare a fanshi idonta."
Ta ?arishe mgnar tana kai mazaunanta bisa, Kujerar.
Sai kuma tayi maza ta mi?a, jin muryar Jabeer da yanzu ya shigo, ko mgnar ta, ta ?arshe baijiba.
Cikin isa da ?asaita da rashin tsoronta, da kuma tsare fuska alamun Ni bani da lokacin ki, kuma ni ba sa'an yinki bane ya nuna mata hanyar fita da yatsarshi tare da yamutsa fuska cike da ?arfin zuciya ya kalleta ita da ?annen Mahaifin nashi yace.
"Fice min daga gida, bacci na dawo zanyi so banda lokacin jin ihunku na kar...!






By
*GARKUWAR FULANI*
"Muhammad!". Ya kira babban sunanshi tare da jawo hannunshi, ya zaunar dashi bisa kujerar da ya tashi a kai.
Cikin wani irin yanayi mai cike da tashin hankali da tsoron abinda suke shirin aikatawa, ya kalli Mahaifin nashi, kana ya juyo ya kalli LamiWo da Galadima gefen damanshi ya juyo ya kalli Jadda cikin rauni ya kuma kalli mahaifin nashi tare dayin ?asa da murya yace.
"Abba kada ka bari su Waura auren nan, dan Allah kace musu su bari, kada su Waura".
Ya ?arishe mgnar cikin tashin hankali da Sacin rai da tarin rauni a fuskarshi.
Cikin zuba mishi ido Abbanshi yace.
"Meyasa? Sabida me za'a bari!? Meyasa baka so!?."
Kanshi ya jujjuya tare da haWe hannayenshi wuri Waya ya fuskanci mahaifin nashi cikin sanyi yace.
"Ni dai bana so. Abba dan Allah kada ka bari suyi.
Bana son garin nan bare mutanen cikinsa, kuma bawai haka banza na?i auren nan ba, Abba inada matsala, Please Abba na tuba dan Allah kace su bari. In yaso a Waura da wani amman banda ni kam".
LamiWo ne ya kamo hannunshi cikin isa yace.
"Auren' nanfa, kamar ma an Waurashi an gama, domin babu wani abu ko wani mahalu?in da ya isa ya hana wannan Waurin auren, gwarama ka kontar da hankalinka. Tunda ka iya jure bulalin aiko tabbas dole ka aureta, babu shakka dole sai ka aureta, bazai yiwu a dakeka a kantaba sannan ka barmusu itaba."
Cikin jin haushin wannan fitinenne tsohon ya kwace hannunshi daya ri?e tare da cewa.
"Haka kenan kullum zanyi ta wahala a bisa wasu dalilanka da bana addiniba, me ruwanka da dukan da akayi min, ba dai kai-kasa dole aka dakeni ba".
A hankali Galadima????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
yace.
"Eh da kuma bakayi kukaba, baka guduba, yau kuma kasa yayi kuka ya gudu ai dole ka aure matar da a kanta aka haWaku gasar, tunda mu dai ba sakarkaru bane, bare ace bamu san dokar gasar ShaWi ba."
Wayyo Jabeer ji yakeyi tamkar ya mammake tsoffin nan dan tarin ba?in ciki. Rai a Sace yace.
"Bakufa fini sanin kainaba, tunda nace muku bana son aure, bazan kuma yi aureba, to ku barni mana, rayuwata ce ko taku, ko dole ne duk wata matsalata da sirrin rayuwata sai kun sani! Nace muku bana son wannan garin na tsani garin bana son mutanen garin karankatab Winsu.
Bani babu su, in kuma kukayi gangancin cusa min wata muguwar yarsu, tabbas! lallai ilaihin! A kanta zan rama sauran bulali ashirin da wancan ?aton gardin ya min, hamsin, ni a talatin ya gudu".
Kai Jadda ya girgiza tare da cewa.
"Ka rama mana kaida matarka, ka rama ka kuma jinyace ta".
Shiru sukayi sabida jin muryar Dr Aliyu da kuma Galadima da ArWo Bani da Bappa suna tabbar wa juna lfyar yaransu, cikin Mamaki ya kalli Galadima dake cewa.
"Muma Wanmu lfyarshi lau, Namiji ne".
Cikin sanyi Jabeer yace.
"Ji ma?aryacin tsoho, wai lafiyata lau, ko yaushe ya zama likita ya gwadani. Harda wani karkacewa yana zuba ?arya ko farin gemunshi bai martaba-ba".
Jin Abbanshi ya daki gefen ?afarshi ne yasashi yin shiru.

A nan a gabanshi a gaban mahaifinshi. A gaban dubban al'ummar fulani makiyaya daketa tsastsafo tako wani sashi na duniya, a kuma gaban LamiWo da tawagarsa hakama Jalaluddin da tawagarsa.

Aka Waura auren Muhammad Jabeer da Aysha. Bisa koyarwan addinin Musulunci.

Sosai su Jalal, Jamil, Hashim, Haroon, Sulaiman. Sukayi mamakin wannan aure na ba zata. Ba zato ba tsammani.
Bayan an gama dai-dai-ta komai an Waura auren ne, kuma.
LamiWo ya kalli ArWo Bani, cikin girma da ?asaita yace.
"Yanzu zai tafi da matarshi."
Cikin sanyi da al'hini Bappa yace.
"Allah rene yanzu kuma!?".
Galadima ne ya amshi zancen da cewa.
"Ha??un yanzu zamu tafi da ita!".
ArWo Bani ne yayi murmushi mai cike da jin daWin yace.
"To ba laifi ai, muje a fito muku da ita".
Shi kuwa Bappa ido ya zuba musu.
Dan shi a zatonshi ba yau zasu tafin mishi da Shatunsa ba.

Nan duk suka Wunguzuma, suka shiga motocin. suka nufi ?ofar gidansu Shatu.

Ya Salmanu kuwa, tuni ya shiga cikin gidan su.
Ya shiga Wakinshi yana ta kuka kamar yaro. Bai tsamci haka abin kan iya juyewa ba, Ba'ana ya rasa Shatu shima ya rasata.

Suna isa ?ofar gidansu, duk motocin suka tsaya.
A hankali Bappa da ArWo Bani suka kutsa kansu cikin gidan.

A tsakar gidan suka samu.
Shatu na zaune dan dawowarta kenan, hannunta tasa ta tallabe haSarta ta zubawa su Junainah ido, shigowarta gida kenan daga dawowarta.
Cikin ?adamaya su Binto suka shigo gidan a guje suna ce mata wai an Waura aurenta da Wan sarkin da akayi gasar ShaWi dashi.
Jin hakane yasata yin murmushi tare sau?e dogon ajiyan zuciya na gajiyar tafiyar da tayi, ido ta lumshe tare da cewa.
"Auren kuma wasane, da zai zama an aura min wani wanda ba'a san halinshi ba, ko ?ar tsana ma ai ba'a aurar da ita a hakaba bare ni".
Ta faWi mgnar cikin fargaban ganin yadda suketa rantse mata. Duk da bawai ta yarda da zancensu bane. Junainah kuwa dariya takeyi tare da Wan tsalle-tsallenta tana cewa.
"Yeeh Auren Addana yazo, zanyi gayyan fati muyi gaWa".

Cikin zuba musu ido, ta zauna gefen, Ummey dake ta Binta da ido, cikin sanyi tace.
"Ummey na dawo! Ya jikin naki!?."
Da sauri ta gyara zamanta tare da zubawa Ummey ido, cikin mamaki take kallonta ganin idanunta nata zubda hawaye ne, yasata cikin ruWani da tashin hankali da fargabar abinda ke shirin faruwa da ita da rayuwarta.
A kiWime tace.
"Ummey meya sameki? meya saki kuka? Jikin ne yake miki ciwo?."
Sam Ummey bata iya mgna ba, sai kukan da takeyi,
hakanne yasa zuciyar Shatu karaya, cikin rauni wasu hawaye masu Wumi suka fara tsiyayo mata.
Hakan ya ?ara ingiza kukan Ummey hakama,
Junainah sai ta raSa gefensu tayi, zurui a zatonta aure abun daWi ne ba kukaba to gashi taga su kuma kuka sukeyi.
Sosai Shatu takeyin kuka mai tarin dalilai.
Suna isa Bappa yasa hannunshi ya kamo nata, cikin sanyi yace.
"Taso kizo".
Ido cike da hawaye ta mike tsaye bisa umarnin Bappa.
Shi kuwa Bappa cikin sanyi ya kalli Ummey da Junainah yace.
"Kada kuyi kuka, kuyi mata addu'o'in samun nasara a cikin wannan al'amari, muyi mata fatan aurenta ya zamo haske ne a rayuwarsa shi mijin da ahlinshin baki daya, fatanmu aurenta ya zamo ?ungiyar da zata jawo gskya cikin raminda aka binneta ya fito da ita kowa ya gani."
Shiru Ummey tayi sai hawayen da suke kwaranya.
Hakama Shatu hawayenta wani na korar wani.
Ita kuwa Junainah faWawa jikin Ummey tayi sukaci gaba da zubda hawaye.

Bappa kuwa hannunta yaja suka juya suna nufi hanyar fita.
Da kayanta na Wazu wanda taje Genaral Hospital ?adawaya dasu, hatta hand bag Winta na rataye a kafaWarta wayarta na ciki.

Cikin mamaki take bin bayan Bappa, tare da yin taku a hankali tana bin bayanshi yadda yake jan hannunta.
ArWo Bani kuma na biye dasu a baya.

Suna fitowa ?ofar gidan, Haroon da Jalal suka juyo suka kalli juna,
Cikin tarin mamakin ganin kamar yarinyar Wazuce.


Shi kuwa Sheykh Jabeer yana zaune cikin motar, shi Waya dan duk sun fita.
Da sauri ya dafe saitin ?ahon zuciyarshi jin ta tsananta bugawar da yakeyi.
A hankali ya maida bayanshi ya jingina da sit Win tare da rufe idonshi.
Yana mai jin sanyin A/C na ratsa mishi jiki da jini da zuciya.
Amman duk da haka zuface ke tsastsafo mishi a jikinshi sabida bugun da Zuciyarshi keyi ya wuce misalin.

A hankali ya juya kanshi ya kalli gefen hagunshi inda yaga motar Jadda da kuma Dr Aliyu ne da Barrister Kamal ke jere a wurin.

Bappa kuwa a hankali yake taku, yana nufo inda LamiWo ke tsaye Dogari na ri?e masa da laima, ?anzagi da fadawa na zube a kasa.

Ita kuwa Shatu cikin rawan jikin jin idanun mutane na yawo a jikinta dan ma Allah yasa akwai ni?ab a fuskarta.
Take bin bayanshi. Shi kuwa Sheykh Jabeer yadda suke ?ara matso inda yake haka bugun zuciyarshin keta tsananta.
Suna isa gaban

48 / 72