Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   54 / 72

159K to 162K   out of 214K words

duhun daya maye ganinmu, tun kafin yau ni na sanki a mafarkina Allah ke nuna min ke a matsayin matar Jazlaan Win na, kuma Allah yana nunamin abubuwa da dama a kanki a cikin mafarkaina, wasu kuma sunma tabbata na gansu.
dan Allah ki ri?e min Jazlaan amana, ki lura da ?annenshi yadda zaki lura da naki ?annen ki kula da Jafar kada ki tsoraceshi bazai cutar da keba ki Waukeshi a
Matsayin wa".
Cikin zubda hawaye Shatu tace.
"In Sha Allah Umaymah zan kiyaye zan kuma zamo yadda kike zatonta, koda sanadin haka zan rasa jigo biyu na rayuwata rai da lafiya ta".
Kalaman Umaymah da Aysha kuramen ba?ine da su kansu Waya bata fahimci abinda Waya take nufiba, hakama Wayar, bare su Jalal dake tsaye.
Jawo Hibba tayi ta haWa su ta ruggume,
kana ta jawo Juwairiyya tace.
"Ku duk yara nane ku zauna lfy".
Gaba Waya da to suka amsa.
Cikin sauri Umaymah ta sakesu kana ta mi?a wa Ummi hannu sukayi musababa, tare da bar mata sallahun yaran.

Daga nan suka fita, gaba Wayansu.
Sai Shatu da Hibba da suke kuka, ganin hakane Ummi ta dawo ta zauna dasu.

Jabeer da Jafar da Umaymah kuwa Side Win Mama sukaje, tayi sallama da ita, suka rabu suna hawaye.
Daga nan Side Win LamiWo da Gimbiyar shi sukaje.
Nan sukayi sallama dasu kana suka fito, inda suka samu Jamil da Jalal sun kawo musu motoci. Daga nan suka shiga suka tafi Airport tare da rakiyar motocin fadawa guda uku ya zama motoci biyar ne suka tafi kaita Airport.

A gida kuwa, da kyar Ummi ta samu ta lallashi Shatu da Hibba da cewa in basuyi shiruba, zata, sa akai Hibba Airport ta tafi da Umaymah.
jin hakane yasa Hibba tayi shiru. Ita kuwa Shatu dama ba kuka mai sauti takeyi ba, zubda hawaye takeyi.

?arfe tara dai-dai jirginsu Umaymah ya tashi zuwa jihar Tsinako.

A gida kuwa tuni Shatu da Hibba sun shiga kuma har sunyi bacci sabida kukan da sukayi.

Ita kuwa Ummi tana falo, saida taga dawowarsu sannan taje ta shiga Wakinta dan yanzu ta dawo da zama a nan kenan Wakin da Umaymah ke sau?a in tazo.


Washe gari ranar asabar kuwa,
haka suka wuni gidan shiru ba daWi gaba e kewar Umaymah ta hanasu jin daWin gidan.

Ranar ne kuma duban forko na watan Ramadan.

Tunda magriba tayi, al'ummar musulmai keta cekinta labarin ganin wata.
Wannan ya tambayi wancan wancan ya tambayi waccan.
Jira kawai akeyi aji lbri ko gani.
Yayinda duk irin wannan rana duk inda yanki musulmai suke a faWin duniya suna jimirin da tsumayin lbri.
A wasu wuraren har matasa maza da dattawan kanyi dandazon da fuskanta yamma dan ganin watan

Har dai akayi sallan magriba babu ?a??arfan lbrin ganin wata.

Bayan anyi sallan isha'i ne, Sarki Nuruddeen LamiWo kenan ya tara hakima shi a fada suna jiran ko akwai ta inda labari zai riskesu.
Kasan cewar ana yanayin damuna ne yasa ba ko ina keda ya?inin ganin watarba.

Sheykh Jabeer kuwa, wanda ranar bai samu yayi salla a masallacin Masarautar JoWa ba.
Sabida wata ?ar tafiyar da yayi, sai bayan Isha'i ya dawo.
Kai tsaye Side Winsa ya wuce.
Yana shiga falon wayarshi dake cikin al'jihunsa ta fara suwa a hankali.
Gefen Ummi ya iso tare dayi mata sallama.
cikin kula tace.
"Sai yanzu?".
Kai ya gyaWa mata yana mai amsa wayar.
Sannu da hanya tace mishi.
Cikin sau?e numfashin alamun gajiya yace.
"Yauwa Ummi sannu da aiki".
Sai kuma ya kara wayar akunnen shi cikin nitsuwa yace.
"Wa alaikassalam".
?an jim yayi kana yace.
"Alhamdulillah".
ya ?arshe mgnar yana shiga cikin falonshi.

Shatu kuwa dake gefen Ummi shiru tayi tare da binshi da ido.

A can falon shi kuwa zama yayi bisa kujera tare da fara zare al'kyabbar daka hannunshi, wayar na kunnenshi yake cewa.
"Eh Jadda Alhamdulillah rahotanni sun nuna cikin ?adamaya al'umma da yawa sunga watan Ramadan.
Kuma nima naga watan Ramadan da idona".
Cikin jin daWi Jadda yace.
"Alhamdulillah, ko yanzu mun samu gamsassun hujjoji daga bakin salihan bayi,
Dan jihar Tsinako sarki Abudulfata da kanshi ma yaga watar ya sanarmin.
Hakama jihar Noki, Jaltarba, Magom, Shibb, da dai sauran jihohi mu na arewaci anga wata sosai tako ina.
Kana yanzu kuma munyi mgna da Sheykh Abdulkareem shima yace anga wata.
Mu nan jihar Leddi julSe kusan kowa yaga wata."
gyara zamanshi yayi tare da cewa.
"To Alhamdulillah. Allah ya nuna mana ?arshen sa lfy, yasa muribantu da watar al'farma Annabi da Alqur'ani".
Amin Amin Sarki musulmai Jalaluddin, yace.
Kana ya sallameshi.

Daga nan aka bada sanarwan anga wata, inda shi Sarki Jalaluddin ya kira manyan masarautun gargaji yana shaida musu.
Kana manema labarai duk sukayi dandazon zuwa, nan aka sanar tako ina musamman kafafen yaWa labarai na yanar gizo.

Nan take ko ina ya Wauka.

Suna zaune a falon suna cikin hira.
Sukaji wani irin ?ara mai firgitarwa da bada tsoro.
darararam-dam sautin ?arar bindigar toka mai ?arfin amo.
Wani irin tsalle Shatu tayi tare da motsowa jikin Ummi, tare da toshe kunnuwanta, sabida sake jin ?aran.
Gaba Waya jikinta kerma da kerketa yakeyi,
Cikin tsoro take cewa.
"Innalillahi wa innailaihi rajiun, hasbunallahiwani'imanwakil!".
Da sauri Ummi ta ri?on hannunta datasa ta toshe kunnuwanta cikin Waga sauti take cewa.
"Shatu ba komaifa, kada ki razana bindigar sanarda ganin watane! Shaidar gobe zamu tashi da azumi".
Cikin tsinkewar zuciya tace zamo daga kan kujerar ta zauna a ?asa kusa da sawun Ummi, wani irin duka ?irjinta keyi didib didib, didib.
Murmushi Hibba tayi tare da cewa.
"Aunty Aysha tsoro haka".
Cikin yamutsa fuska tace.
"Ya kamata ku gayawa duk wani ba?o wannan bahugawar al'adar taku in ba hakaba wata rana tsoro zai kashe irina".
Sheykh da tun ihunta na forko yana bakin corridor yana kallon yadda take karkarwa,
wani irin murmushin muguntane ya tsubce mishi.
Sai kuma ya tsuke fuskarsa kamar bashi yayi gajeren murmushi ba, cikin faWa yace.
"Nifa bana son sakarci sam bafa na son anamin ihu a ka da hargowa a gida".
Cikin tura baki ta bishi da ido.
Shi kuwa fita yayi yana murmushi a cikin zuciyarshi tare da magar zuci.
"Ga rashin ta ido ga tsoro, ga tsiwa da fitsara ga makirin karaya.
Ai da anyi ta sakin sautin bindigar har sai tayi fitsari a zani".
Da haka ya wuce ya nufi fada,
nan suka fara tattauna yadda lamuran zasu tafi.


Ummi kuwa murmushi tayi ganin irin kallon harara da Shatu ta raka Sheykh dashi.
Cikin murmushi tace.
"Taso ki zauna muyi mgna".
A hankali ta mi?a ta hau bisa kujerar da Ummi take ta zauna, Hibba kuwa, tuni ta nufi Side Win Aunty Juwairiyya.

Gyara zama Ummi tayi tana fuskantar ta da kyau,
Cikin nitsuwa tace.
"To Alhamdulillah kinga anga wata gobe zamu tashi da azumi in Allah ya kaimu, akwai ?arin aiyuka a Side Win nan wanda ko da can baya ko Sheykh bayanan yana ajiye komai na bu?atar rayuwa akanyi girki a nan kamar akwai mace, sabida anan su Jalal, Jamil, Hashim Sulaiman Imran Affan in yana nan suke shan ruwa."
To yanzu bana Sheykh ba inda zaije sabida a jerin jadawalin malaman tabsir da ake turawa jihohi bana ba'a turashi ko inaba tunda ya girma ya fara tabsir sau Waya yayi azumi a nan shekarar da ciwon Jafar ya tsananta, to anane naga zahirin yadda yake gudanar da al'amuran rayuwarshi cikin Ramadan.
To bana ma. Anan cikin ?adamaya zaiyi tabsir Win shi.
To aiyukan mu sunada yawa.
Dole kisan yadda tsarin komai ke tafiya."
Cikin sau?e numfashin ta gyara zama ta fuskanci Ummi da kyau kana a hankali tace.
"To".
Itama gyara zama tayi da kyau kana tace.
"Azumi goma sha biyar zaiyi a nan, ?arishen 15 Win a ?asa mai tsarki zaiyi su.
Ma'ana zai tafi Umrah.
Sannan yanada masallatai uku da yake tabsir a kullum.
Da safe misalin karfe sha Waya na safe zai tafi masallacin jumma'a na cikin kasuwa, a can zaiyi tabsir sai ?arfe shabiyu saura mintuna goma zai taso.
Daga nan kafin ya iso masarautar JoWa tafiyar mintuna goma ne.
sha biyu dai-dai, zai zauna tabsir masallacin Masarautar JoWa.
Sai ?arfe Waya na rana zai tashi.
Daga nan bazai dawo gidaba, sai anyi sallan azahar.

To ana idar da salla zai shigo, gida al'adar rayuwarsace tun yana yaro.
Zaiyi baccin awa Waya tsakanin azahar da la'asar.
?arfe uku dai-dai na yamma zai tashi zaiyi wonka, ya canza shiga, kafin ya gama an kira salla.
Yana fitowa zai wuce masallacin Masarautar JoWa, inda yake limanci ana idar da salla zai tafi masallacin jumma'ar dake jami'ar JoWa. Inda zaiyi tabsir daga ?arfe huWu zuwa biyar na yamma zai taso.

Akan hanyar shi ta dawowa yana tsayuwa wurin mashigar laleko zai sayo kayan buWa baki ?a?an itatuwa.
Yana dawowa zai ajiyesu.
Ya wuce Side Winsa, wonka zaiyi kana yasa sau?a??un kaya, ya dawo falonshi ko ya wuce cikin Garden acan zaiyi ta karatun al'?ur'ani ko kuma wani lokacin ya Wan konta ya huta.

Kafin lokacin shan ruwa, Ni kuma da hadimar da Gimbiya Aminatu ke bani duk Ramadan ta tayani aiki.
Tuni mun gama aikin buWa baki. An shirya komai a dinning table, nasu Jalal kenan.
Suma kuma gab da magriba zasu zo.
Shi ma zai fito yakan zauna tsakiyar Jalal da Jamil ko kuma tsakiyar Jalal da Jafar.

Baya cin abu mai nauyi iya karshi dabino da inabi da tuppa, sai ruwan zam-zam wanda dashi yakeyin buWa baki.
Daga nan zai wuce masallacin Masarautar JoWa wani lokacin zai fita dasu wani lokacin zai rigasu fita.

Ana shirya mishi abincinsa na musamman a ajiye mishi a dinning table Win dake can falonshi a Foodflaks Win shi na musamman, wani lokacin Gimbiya Aminatu ke aiko mishi.

In ya fita bazai dawoba sai anyi sallan isha'i Dana asham.
Amman su Jalal su zasu dawo suci abinci kafin isha'i sai su koma masallacin.

Idan ya tashi daga Masallacin kai tsaye zai wuce.
Gidan radiyo ABC ?adamaya, inda yake gabatar da shirin.
"Fatawa. Za'a ayi mishi tambaya kan Ramadan dama sauran abinda ya shafi addini yana amsawa, wasu kan tura tambayoyin wasu kuma kira sukeyi a da number da ga suke badawa, suyi tambaya ya bada amsa.
?arfe takwas da rabi ake fara shirin tara dai-dai ake gamawa.
Tara da mintuna ashirin yake isowa gida".
?an tsagaitawa tayi ta kalli Shatu dake cewa.
"Tab agogo sarkin aiki to shi baya gajiya ne, ga azumi ga zirga-zirga ga kuma duk inda yaje dole ba shiru zaiba mgna zaiyi ai ?ishi zai mishi illa".
Murmushi tayi tare da cewa.
"To ai in yaje gidan radiyo tarba ta musamman akeyi mishi, sai dai shi ba ko ina yake cin abinci ba tunma yana yaro.
Ko a gida nan ba abincin kowa yake ciba.
To shiyasa tara da rabin nan zai dawo a gajiye cikin yunwa,
to nan zaici abinci sosai.
Kana yayi wonka zuwa sha Waya dai yayi bacci.

To ?arfe biyu kuma zai tashi, wani lokacin ma biyu bayayi zai tashi yayi ta nafilfilinshi da karatun Alqur'ani.

Daga nan kuma baya komawa bacci.
Har ayi sahur ayi sallan asuba.
In ya dawo yayi Azkar, to nanne yake samun yayi bacci mai tsawo dan tun bakwai da rabi ko takwas na safen zaiyi bacci sai goma zai tashi ya fara shirin tafiya masallacin jumma'a na kasuwa."
Kallonta ta Wan yi tare da cewa.
"Kin gane lokutan da yake aiki Dana hutuwa dana bacci ko dana cin abinci ko?".
Cikin murmushi tace na gane.
"Da safe zai sha bacci son ranshi, daga takwas zuwa goma kafin ya tashi ya shirya.
Yaje masalacin jumma'a na kasuwa sha Waya tayi yayi tabsir Win awa Waya, daga nan ya dawo masallacin Masarautar JoWa,
shabiyu ya fara tabsir sai ?arfe Waya ya gama, ayi salla ya dawo.
Ya sake shan baccin awa Waya.
Kafin kuma ayi la'asar ya tafi masallacin JoWa state University. Yaje yayi tabsir in ya dawo, kuma ya lokacin hutawane har magriba.
Daga nan kuma ayi buWa baki a wuce masallacin daga can a wuce ABC.
Sai tara a dawo.
To yaseen wataran yunwa zata kadashi a hanya, ?attin rigunan nan da yake sawa sune zasu jashi su kaishi ?asa.
To ma wai Ummi to yaushe yake zuwa aiki kuma?".
Murmushi tayi tare da cewa.
"To in baya garin an turashi wani state Win yana zuwa aikin ne?".
Kai ta girgiza alamun a a.
Cikin murmushin Ummi tace.
"Shiyasa ko yana nan in dai a Ramadan ne baida lokacin zuwa Valli Hospital, bare Genaral Hospital ko kuma Asibitin jami'ar ?adamaya.
Shine dalilinshi na ?in yin aiki a asibitin gwamnati sai ?arshen sati-sati yake zuwa sau Waya, duk wanda zai duba kyautane aiki".
NaWa hannunta tayi tare da cewa.
"Batun yunwa ta kadashi kuma, yanzu aikin kine, kula da abinda zaici".
TaSe baki tayi tare da cewa.
"To shi wannan da tsarabe-tsaraben falsafa nasan irin abinda zai cine ma.
Mutun fuska a haWe kullum kamar mai damuwar rashin jigo".
Mi?ewa Ummi tayi tare da cewa.
"To kika sani ko hakanne.
Kuma ai gani duk abinda kike son sani a kanshi tambayeni.
Abincin da yafiso kuma yafi son ganyayyaki, fruits and vegetables sai kuma kayan ruwa, kana yana son nama da kifi in an mishi irin sarrafawar da yakeso.
Sannan yana son abincin gargajiya wasu lokutan musamman a wurin yin sahur.

Kai ta jinjina tare da cewa.
"Uhumm lallai kam, wannan ai yafi LamiWo ma iya ?asaita".
Dariya tayi tare da cewa.
Zo muje store kiga kayayyakin da yasa aka kawo Wazu."

To tace tare da mi?ewa tabi bayanta.
Suna shiga kitchen Win suka Wan haura suka taka steps Win da zai sadasu da ?ofar store wanda wani ?aton freezer ke konce a wurin sai ma dai daicin Fridge.

Hannu Ummi tasa ta buWe freezer'n.
Motsowa tayi tare da zaro ido ganin yadda aka cika freezer'n ma?il dasu Kabej Karas kokumba green beans, masu kyau sabbi.
?aya sashin kuma nama ne jibge sai kifi a gefe,

Sai Waya Fridge Win kuma cike yake da ababen sha na ya'yan itatuwa dana kwalba.

Rufewa tayi kana ta buWe mata drower'n kitchen cabinets Win.
Kiret-kiret Win kwaine kusa goma suke jere a wurin Waya gefen kuma katon Win manyan gongonayen madara da millo ne.
Sai katon Win sugar irin mai ?a?an nan. Sai katon Win Lipton. Da ganyen na'ana. Sai can gefe kuma su maggine da sauran kayan WanWano.
dasu kanan fari citta da dai sauransu.
Cikin yin hamma tace.
"Ummi duk yaushe aka kawosu?".
Juyawa tayi suka nufi cikin cikin store tace.
"?azu da yamma kina bacci ya dawo, suda Jalal da Jamil".
Kai ta gyaWa tare da bin bayan Ummi. store Win cike yake da kayan masarufi na bu?atar rayuwa.
Danginsu shinkafa, gero, waken suya, wake ?osai dasu alale, sugar katon-katon na taliyar manya data yara, da dai sauransu.

Sai kuma doya da dankali dake jibge a gefe, kana sai al'basa da sauransu.

Fitowa sukayi kana suka dawo kitchen.
tukunya Ummi ta Waura tare da Webo nama tazo ta wonke sabida an yanka wasu dai-dai misalin na miya, wasu kuma anyisu dogo-dogon yanka.
a tukunyar ta zuba shi, kana ta Wauko al'basa mai girma ta yayyanka a ciki.
Sannan tasa tafarnuwa kaWan kana tasa garin citta da kanamfari.
Tare da maggi da kori da sauran kayan Wan-Wano.

Kana ta kunna Gas Win ta Waura tukunyar,
Wanyen kuSewa ta Webo ta mi?awa Shatu tare da cewa.
"Wonke ki yanka min shi".
To tace tare da amsa ta wonke kana ta fara yankawa, ita kuma Ummi al'basa da tattasai da tatuhu kaWan ta Wiba ta wonkesu kana ta markaWesu dai-dai yadda takeso.

Zuwa lokacin kuma gaba Waya kitchen Win dama Side Win gaba Waya ya cika da ?amshin tafashen naman.

Juyeshi tayi a wani kwano.
Kana tasa mai kaWan tasa manja kaWan. Tare da watsa jajjagen kayan miyar,
ta soyasu. Kana tasa naman da sauran ruwan tafashen.
ta kuma Wauko bandan kifin tarwaWa bandanshi, ta gyara ta won?eshi da ruwan Wumi.
ta watsa a ciki. Sannan tasa Wan dakekken yajin daddawa kaWan."
sannan ta rufe tukunyar.
ta amshi kuSewar tana ?arisa yankan. Tukunyar data Waura ruwan tuwo ta Wan kalla ganin yana tafasane tace.
"Gacan garin semo na tankaWeshi Wibi kiyi mana talge."
To tace tare da juyawa ta Webo tayi talgen.
Ita kuwa kuSewar ta saka, kana ta tsalli Wan toka ta saka.


Bayan wasu yan da?i?u miyar tayi lugub tayi kyau tayi kalar kore mai kyau. sabke tukunyar tayi kana tasa,
man shanu a ciki.
Sannan ta meda tukunyar gefe.
Tuwon ta tu?a ya Wan turara kafin ta kwasheshi tana yin mal'mala tana sawa a leda.
Saida ta cika wani madaidaicin Foodflaks mai Wan girma.
Kana ta Wauka ruwan zafi.
Ta tafasa tea ta Wura a flaks tare da tarfa kanumfari da citta sai na'am.
Sannan ta rufe, ta kimtsa komai a kitchen Win.
Ganin Shatu nata Hamma ne tace.
"Jeki kwanta tunda mun gama aikin. Sai kuma da asuba."
Cikin alamun bacci tace.
"To Ummi saida safe".
Ta fita tana haWiye minyau dan ?amshin da miyar keyi.

A falo taci karo da Hibba Aunty Juwairiyya ta rakota, da Foodflaks a hannunsu alamun abincin sahur ne a ciki.
Cikin baccin da takeji tace.
"Mun yi girki ma, Aunty Juwairiyya".
Kai Juwairiyya ta Wan gyaWa tare da cewa.
"A lallai kam sannu da aiki".
Ta ?arishe mgnar tana ajiye kulolin bisa dinning table.
Ita kuwa Shatu harara ta watsawa kulolin tare da wucewa tayi ciki.
Hibba ce ta biyo bayanta bayan tayiwa Aunty Juwairiyya Saida safe.

Har sun shiga Ummi ta kira wosu.
Falo suka dawo duk suna hamma alamun bacci, ganin Hamma Jabeer na zaune ne, gasu Jalal gaba Waya yasa suma suka ?arasu cikin falon.
Gyara zanshi yayi tare da kallon Hibba da Aysha da duk alamun bacci ya cikasu, cikin sakekkiyar murya yace.
"T....!





Uhummm Ramadan da daWi, Ya Allah ka nuna mana ka kaimu watan lfy ka nuna mana ?arshensa lfy ka maimata mana.


Rayuwar Masarautar JoWa a Ramadan yanada tsari da masifar daWi da burge duk musulmi.

Kabcen Shatu da Sheykh a kwanakin Ramadan da bikin salla yana sani murmushi da shau?i.=??>?p?>??



By
*GARKUWAR FULANI*
"To Alhamdulillah. Allah ya kawomu watan Ramadan, wata mai tarin al'farma da al'barkatu da tarin ni'imomi. Mutane da dama Allah bai basu wannan damarba, da yawa sun rasu.
Wasu kuma basu da lfy, basu san me sukeyi ba ko a ina suke, bare su ribaci wannan dama da Allah ya bamu.
An ga wata wanda haka keda tabbacin gobe zamu tashi da azumi.
Duk kuyi niya, Waukar azumi talatin ko talatin ba Waya."
Sai ya kuma ya Wan tsagaita tare da kallonsu Jalal da Jamil cikin sanyi yace.
"Dan Allah Jalal Jamil ku nitsu kunsan halin da muke ciki. Kun san matsalar rayuwarmu kunsan damuwarmu, wannan dama ce da zamu yi amfani da ita wurin tsananta addu'o'in ba dare ba rana.
In sha Allah, Wata rana komai zai dai-dai-ta domin Allahu sami'uddu'a ne.
Jamil kaji tsoron Allah ka ribaci wannan watar, ka raba kanka da zuwa club, ka yayewa kanka masifar nacin li?ewa mata da waya."
Juyowa yayi ya Wan kalli Jalal kana yaci gaba da cewa.
"Jalal yawon bin yan iska da wani shegen shiga mara kan gado ba tsarine

54 / 72