Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   37 / 72

108K to 111K   out of 214K words

mishi ya tashi zaune.
Idonshi ya rumtse sabida ji yake kamar har cikin ?asusuwan jikinshi ake tsikara da bakin allurai gashi duk inda hudar gashi yake a jikinsa sai ya Wan tasa kamar wurin da cinaka ya ciza.
Cikin tarin kula da wani mashahurin farin ciki, LamiWo da kanshi ya amshi haWin maganin da sarkin ShaWi yayi mishi a wani ma dai-dai cin kofi.

Hannunshi yasa ya amshi kofin kana ya kaishi bakinshi,
fuska ya kwaSe sabida gafin mgnin da yaji a jikinshi.
Cikin bada umarni Abba yace.
"Ka shanye duka".
Ido ya rumtse kana ya kafa kanshi ya shanye shi tas.
Mi?a musu kofin yayi, kana ya amshi wani kofin da Abbansu ke mi?a mishi,
Shima shanye shi yayi tas.
Yana mi?a wa LamiWo kofin.
Ya fara wani irin gyatsa mai ?arfi, gyatsan a jere a jere.
Cikin sanyi Haroon yace.
"Sanno my broz".
Ina babu halin amsawa dan gyatsan ya tsananta, wani irin zufane ya keto mishi daga tsakiyar kai har kan babbar yatsarshi.
Wani irin murWane ya fara Wibanshi tamkar zai tsinke mishi ?a?an hanji.
Cikin wani irin zabura ya fara wani irin yun?iri.
Sai gashi yanata kela wani irin ba?in amai akan tattausan blanket Win nan.
Murmushi Sarkin ShaWi yayi tare da kallon aman da kyau kana ya juya ya kalli LamiWo da Abba yace.
"Da dafin kunamai yake tsuma bulalinshi, ga nan dafin yake amayarwa."
Murmushi Galadima yayi tare da cewa.
"Uhumm kaji mugun banza ko".
Shi kuwa Abba ido ya zubawa Jabeer ganin yadda yaketa kela amai, fuskarshi nan tayi jazir, jijiyar kan goshinsa nan ta tashi ta mi?e samSal.
Haroon kuwa tallafeshi yayi yanata ce mishi sannu.

Sai dai yayi kusan 30 minutes yana kwara amai kafin ya koma ya jingina da jikin Haroon yanata wasu irin zafafan numfarfashi tare da lumshe idonsa.
Da sauri LamiWo yasa hannunshi ya tattare blanket Win ba tare da aman ya Sata ko maiba.
Ya dun?uleshi ya mi?a wa sarkin ShaWi.

Da sauri Sarkin ShaWi ya mi?a Abba wani butan duma.
Sannan ya amshi borgon.
Shi kuwa LamiWo Haroon ya kalla tare da cewa.
"Cire mishi wannan rigar".
Da sauri Haroon yace to kana ya fara kiciniyar cirewa mishi jallabiyar.
Duk da yana galabaice saida ya Wan ja tsaki tare da ture hannun Haroon cikin muryar dake baiyana a wahalce yake yace.
"Bana so ku barmin rigata".
Hannunshi Abba ya buge tare da cewa.
"Bakinka bazai mutu bako".
Shiru yayi yana gani Haroon ya cire mishi rigar
cikin murmushin da ganin jarumta da ?arfin hali irin na Jabeer Galadima yace.
"Cire wannan ta cikinma".
Ba musu ya bari Haroon ya cire mishi rigar,
Wani irin zaro ido Haroon yayi gani duk jikinshi yayi shatin zanen irin manyan kunama nan".
LamiWo da Galadima da Sarkin ShaWi kuwa murmushi sukayi tare da haWa baki wurin cewa.
"Uhum dafin ya gama fita, cikin jininshi."
Abba kuwa hannun ya haWa ya mi?a wa LamiWo dake mishi alamun zai zuba mishi abu a hannun.
Wani haWin mgnin ya zuba mishi cikin tafin hannunshi.
Murzawa yayi kana, ya shafa a duk jikin Jabeer.

Wani irin sassanyan ajiyan zuciya ya sau?e tare da lumshe idonshi.
sabida wani irin sanyin da yaji yana ratsashi har cikin ?asusuwan jikinshi.
Tuni wani bacci mai fitinenne daWi ya kwasheshi.

Nan suka gama yi mishi komai.
Kana suka fita,
Dr Aliyu kuwa da Ya Hashim suka shigo bisa umarni LamiWo.

Drip and injections Dr Aliyu ya Waura mishi tare dasa ruwan alluran a cikin ?arin ruwan da akeyi mishi.

Ganin sun gama yi mishi komai ne, suka fita suka tafi.
Suka bar Haroon kaWai. Dan in ruwan ya ?are ya cire mishi.

A falo kuwa Ya Hashim nayi musu bayanin ya samu bacci jikin da sau?in duk sai suka tashi suka nufi masallaci.
Jakadiyarsu da Aunty Juwairiyya aka bari a wurin.
Sum jin shiru ba motsin Haroon yasa suka tafi sashin Juwairiyya dan bawa hadimanta umarnin shiga kitchen.


Bayan awa Waya kuwa ruwan ya ?are ya cire mishi.
Ganin yana bacci ne yasa ya shiga wonka.


A can cikin gidan kuwa. Sashin Gimbiya Saudatu zaune take a bisa bakin gadonta ita da Laminu Wan ta na biyu video da yayi a Rugar Bani na zabgar Jabeer yake nuna mata, cike da tsantsar jin daWi, sai dariyar mugunta sukeyi.
Babban Wan ta Ya Hashim ne, zaune can gefensu, ya zuba musu ido, yana nazartansu, to sukuma me sukeji a zu?atansu, akan Jabeer da sauran ?an uwansa shin duk wannan ?iyeyyar ta mecece".
Muryar Baba Nasiru suka jiyo a falon yana sallama.
Da sauri Gimbiya Saudatu ta mi?a tsaye tare da kamo hannun Laminu tace.
"Zo taho muje gacan ?aramin Babanku".
Da sauri suka nufi hanyar fita, wani irin kallo yayiwa Ya Hashim tare da jan tsaki cikin faWa tace.
"Banza mara zuciya, wanda bai san masoyansa da ma?iyansa, ai dai duk abinda nakeyi a kankane".
Tana faWin hakan suka fice.
Jiki a mace yabi bayansu, Allah ya sani baya son cutar da Jabeer da sukeyi.
A falon ya samesu zaune harda Baba Bashiru sunata she?a dariyar mugunta.
Gefe can ya zauna ya zuba musu ido. Bayan sun Wan tsagaita dariyar ne,
Baba Nasira ya nisa tare da cewa.
"Allah kenan maji ro?on bawa, gashi ya amsa min addu'o'in da nai a safiyar yau Win nan,
Yadda na wuni da ba?in ciki, shi kuma zai kwana da azaba".
Cikin sauri Gimbiya Saudatu tace.
"Ai Ni nafi kowa farin cikin wannan dukan Kawo wu?a da akayi wa wannan hegen yaro mai jajayen kunnu, yaro sai hegen baki da rashin tsoro duk barazanar da akeyi mishi baya kashe bakinsa.
Musamman ni kam ina mgna kafinma in sau?e numfashin ya bani amsa ga shegen azanci. ?an is abun buga cincim yau dai babu wannan bakin ai".
Cikin dariyar ?eta Laminu yace.
"Ai wlh Umma ni so nayi a kashe hege a can, mu binneshi a waccar ?aramar Rugar mu dawo salum salum abinmu".
Cikin murtuke fuska Baba Basiru ya kallesu tare da cewa.
"Ai Ni yau ko mutuwa yayi ban huce ba?in cikin dana sha?a ba lokacin da naga ya fito Wakin sirri da LamiWo har yanzu in na tuna zuciyata bugawa takeyi, to wai ma meye hakan ke nufi.
Da farin Wan uwanmu da aka bawa Galadima ya rasu dare Waya, ana biyu aka bawa wancan hegen yaro mai nisan kwana Jafar Win sarautar.
Wannan abu shi yafi komai tada mana hankali, tunda dama duk cikinmu yaran LamiWo babu wanda ya ba koda sarautar fadanci ce sai Yaya Muhammad, to kuma dan ya rasu sai a maida sarautar kam jikoki a tsallake ?a?an duka."
Cikin tafasar zuciya Laminu yace.
"Yo waya ma sani ko sune suka kashe mana Babanmu dan mulkin ya koma hannunsu, ku kuma kuka barsu".
Da sauri Baba Nasiru yace.
"Muka barsu kuma, ai Allah ne zai barshi ba mu in bamu Wauki mataki ba, Allah ya nuna ikonaa yanzu shi Jafar Win kallon me akeyi mishi?".
Da sauri Gimbiya Saudatu tace.
"Mahaukaci tuburan".
Dariya sukayi kana cikin rashin gamsuwa Laminu yace.
"To kuma duk da haka ai ba'a dawo da sarautar kanmu ba sai, aka bawa Wan tsohon sarkin wannan bappan naku mai farin gemu.
Bayan nan kuwa duk bawa kowa mulkin komai ba, dan sakacinku an Wauki mulkin Garkuwa an bashi."
Cikin sanyi Ya Hashim ya harari ?anin nashi tare da cewa.
"Laminu kafa ji tsoron Allah ka tsarkake zuciyarka, ka raba kanka da wannan zalumci da kafurar zuciya".
Cikin zafi Gimbiya Saudatu tace.
"Rufe min baki, samodaran banza sako tumaki Sallo jakai,".
Cikin sanyi yace.
"Umma badake nakeyi ba da".
Cikin mgnar in-ina Baba Nasiru yace.
"Tafi daga nan damu kakeyi mana, ka fake da Laminu, maza tashi ka bamu wuri".
Mi?ewa yayi ya fita ya bar musu wurin ya nufi sashinsa wurin iyalanshi.

Su kuwa nan sukaci gaba da sabgogin gabansu.
Nan Gimbiya Saudatu ke cewa.
"Sai gobe da sassafe zanje in salon hegen balaraben nan".
Dariya Laminu yayi tare da cewa.
"Yau da yaga haza, yaga zai zanu sai cewa yayi, wai shi ba bafulatani bane, a kirashi dama duk ?abilar da akaga dama".
Playing video yayi ya mi?a wa su Baba Basiru tare da cewa.
"Jaridar safi ta gobe da safe da wannan labarin zai fito a shafin forko nako wanne kamfanin jarida,
Kana wannan abun shine hirar da BBC Hausa da kanshi zasuyi karin kumallo dashi. Sai wannan lbri da video da hotuna sun bazu tako ina, dan ina jirane sai jaridu sun fidda shi kafin in watsashi kafafen yaWa labarai na duniyar gizo-gizo".
Cikin tsananin jin daWi suka jinjina wa basirar Laminu.

A can sashin Gimbiya Aminatu kuwa, kekyawar tsohuwar bafullatana ?ar kimanin shekaru 61 sosai hankalin ta ya tashi jin labarin abinda ya samu jikanta mafi soyuwa a gareta. Cikin rawan jiki ta mi?e tare da juyawa zata nufi Side Win ta.
Da sauri LamiWo yayi gyaran muryar dake mata nunin ta zauna ta nitsu.
Cikin tashin hankali ta koma ta zauna tare da cewa.
"Allah Rane zanje in duba halin da yake cikine".
Cikin ?asaita da bada umarni yace.
"Koma ki zauna ki nitsu kin ga magriba ta ?ara to. Bawai zan hanaki zuwa bane, ki bari ayi sallan magriba da isha'i sai ki aika Jakadiya ta dubo miki in idonshi biyu sai kije".
Ba don ta soba ta amince da hakan.

Hajia Mama kuwa, tana jin lbrin abinda ya faru daga bakin Abba, kai tsaye daga sashinsa sashin Jabeer Win ta nufa.
A falo ta samu Haroon kadai zaune cikin shigar kakanan kaya. Cikin tashin hankali da kiWima da firgici ta nufi hanyar side Win. Jabeer Win ido na zubda hawaye.
Da sauri Haroon ya mi?a tsaye cikin sanyi yace.
"Mama ya samu bacci ne, kuma Dr Aliyu yace kada a tadashi, jikin da sau?i ma sosai ki kontar da hankalinki".
Ina hankalinta bai konta da hakanba, saima ?ara kutsa kai cikin falon side Win shi takeyi.
Cikin sanyi ta tsaya jin Haroon na ce mata.
"Dan Allah Mama kiyi ha?uri, Allah kuwa jikin da sau?in, Abba da LamiWo da kansu suka kula dashi, yanzu haka bacci yakeyi."
Cikin tashin hankali murya na rawa tace.
"Haroon hankali na ya tashi sosai, ina tsoron kada a cutar min dashi kamar yadda akayiwa Jafar."
Hannunta ya kamo kana yaja suka dawo falo, cikin sanyi yace.
"In Sha Allah babu wani abinda zai sameshi, in Allah ya yarda an gama samun nasara a kansu, yanzu warakace ke kusantosu, in sha Allah duk sar?a?iyan dake sar?afe cikin masarautarku da mutanen cikinta zai worwore, za kuma ayi wal?iya kowa zai ga kowa!".
Wani irin lumshe ido tayi tare da cewa.
"Allah yasa haka".
Cikin kontar mata da hankali yace.
"Amin Amin. Umaymah ma tace tana nan tafe".
Cikin tarin mamaki da baiyana tsantsar jin daWin ta tace.
"Alhamdulillah kai naji daWin wannan mgnar ko ba komai in tazo ai zan samu wacce zan tattauna damuwar raina, sabida hirar waya bata wadatar wa".
Murmushi yayi tare da nuna mata hanyar fita cikin tsokana yace.
"Wato kun san Wan naku ragone shiyasa duk kuka tashi hankulanku."
Cikin share hawayenta tace.
"Haroon yayanka nefa".
Tura baki yayi tare da cewa.
"To naji Hajia Mama je kiyi salla lokacin salla yayi, kinji an fara kiran salla".
Da haka ta fita.

Shi kuwa Haroon a hankali ya nufi cikin Wakin, kamar yadda yabar Ya Jafar zaune a tsakiyar gado yasa Jabeer a gaba, yana karatu tare da gyara mishi rufuwar shi.
Haka ya sameshi yanzuma,
Kuma har zuwa yanzu idonshi bai daina zubda hawaye ba.
Kana ganin fuskarshi zaka hango zazzafan so da ?anan da tausayin ?anin nashi cikin ?wayar idonshi.
A hankali Haroon ya matsosu.
Cikin sanyi yakai hannunshi ya kamo hannun Ya Jafar Win.
Kanshi ya Wago ya zuba mishi ido.
Murya cike da rauni Haroon yace.
"Ya Jafar tashi kazo muje masallaci lokacin salla yayi. Muje muyi salla muyiwa Sheykh Jabeer Addu'o'in samun lfy".
Kanshi ya gyaWa sabida in dai abu na ibadane to bai kasance jiSeSSe a kanshi ba.
Sunkuyo wa, yayi ya sumSaci goshin Jabeer kana, ya sau?o kan gadon.
?ofar Bathroom Haroon ya nuna mishi da yatsa.
Shiga yayi bayan ya fitone, shima Haroon ya shiga ya sabunta al'wala kana, suka fita.

A babban falon suka samu, Aunty Juwairiyya da Jakadiyarsu suna shirya musu abinci bisa dinning table.

Cikin kula Aunty Juwairiyya ta kalli Haroon murya a sanyaye tace.
"Haroon ya jikin nashi dai?".
?an tsayawa yayi tare da cewa.
"Alhamdulillah gsky zama muce ya worke, sabida ya amayarda duk wani dafin dake jikin bilalin yanzu naga shatin kunaman ma duk sun Sace a jikinshi, ya zama sai shatin bulalin".
Murmushi Jakadiyarsu tayi tare da cewa.
"Suma nanda kwana uku in sha Allah babu tabonsu a jikinshi. Na gaya muku ai jinyar ShaWi ba abu mai wuya bane a masarautar JoWa, yanzu da asibiti aka kaishi, koda ko ?asar waje za'a fiddashi a ?alla sai anyi watanni uku ana jinyarshi, in yanada nisan kwana ya worke da kyar in kuma kwananshi sun ?are ya cika a can. Amman yanzu yana tashi bacci zaiji sau?in sosai".
Cikin mamaki suka zuba mata ido.
Jalal da Jamil da yanzu suka shigone suka haWa bakin wurin cewa.
"To wai Ummiy meyasa naga kamar farin cikin, abun kikeyi keda ko ruwan sama bakya son ya taSa lfyarmu mu bare Wan gatanki".
Kanta ta Wan jijjiga tare da cewa.
"Abune mai duhu shekarun ku baiyi yawan da zaku gane haskenba, su kansu magautan Jabeer duk basu san ?arfin iko da sani da shaharar wannan masarautar akan al'adun ShaWi bane,."
Jafar ne yayi gaba bayan ya duba agogon hannunshi ganin hakane duk suka bi bayanshi.

A can Rugar Bani kuwa, bayan anyi sallan bamgrib, anyi Isha'i.

Shatu, Rafi'a, Ummey, da kuma Bappa sai Autar gidan Junainah dake konce gefen Ummey duk sunyi shiru.
Suna jin Bappa yana basu lbrin yadda komai ya faru a wurin gasar cikin sanyi yaci gaba da cewa.
"Tabbas akwai abinda Allah yake nufi da wannan bawan, ha??un nasan Allah bazai bari a zalumceshi haka nan banzaba, inaji a jikina akwai wani babban al'amari mai girgiza zu?atan mutane da zai faru a nan gaba".
Cikin sanyin murya Rafi'a tace.
"Bappa meye sunan jikan sarkin ne?".
Cikin sanyi Bappa yace.
"An faWa amman na mance sunan".
Sallamar da wani yaro yayine ya sasu maida hankalinsu kanshi, bayan ya rusuna ya gaisa Bappa ne yace.
"Bappa ana sallama da Shatu wai tazo".
A hankali Shatu dake zubda hawaye ta juyo ta kalleshi. Bappa kuwa cikin girma yace.
"Waye ne?".
Wani irin azabebben ajiyan zuciya Shatu ta sau?e jin yaron yace.
"...!






By
*GARKUWAR FULANI*"Ya Salmanu ne yake kirantan, yace tayi ha?uri tayi sauri ta fito."
Cikin sanyin jiki Shatu ta manna kanta jikin kafaWar Rafi'a.
Shi kuwa Bappa, gyaran murya yayi tare da cewa yaron.
"To je kace mishi tana zuwa."
Jin haka yasa yaron ya juya ya fita.

Mi?a Bappa yayi kana ya kalli Shatu murya a sake yace.
"Shatu tashi kije, kiji dame yake nemanki".
Cikin sanyi tace.
"To". Kana a hankali ta mi?e dan cika umarnin Bappa.
Rafi'a kuwa, mi?ewa tayi ta shiga cikin Waki, gyara musu wurin konciya tayi, sannan tazo ta shigar da Junainah kana ta cewa Ummey su shiga, jiki a saSule Ummey ta mi?e suka shiga.
Bappa kuwa turakanshi ya shiga.

A can ?ofar gidan kuwa.
Bisa Wan dakalin ?ofar gidan nasu, suka zauna.
Tunda suka zauna tayi shiru, kanta na sunkuye tana wasa da ?an yatsunta, kana hawaye na Wigowa kan tafin hannunta.
Shi ma Ya Salmanu shiru yayi, tamkar bazaiyi mgna ba.
Farin wata kuwa ya fito ras ya haska ko ina, alamun yau watan ya kai kwana tara ko goma.
Kanshi ya Wan juyo ya Wan kalleta cikin tsananin tausayawa ya fidda numfashi mai zafi tare da cewa.
"Shatu!". Shiru bata amsa mishiba sai dai Wago kanta tayi tana kallonshi hawaye na kwaranya, wani irin murmushi yayi cikin sanyi da harshen fillanci yace.
"Bazan hanaki kukaba, Shatu, sabida koni kaina nakan zubda zafafan hawaye a duk sanda na tuna yayuna ?annena makusantana, abo kaina da aka kashe, wanda ????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
basujiba basu ganiba.
Nakanji zuciyata na tafasa, tafasar da nakejin bazai taSa gushewa ba sai na Wauki fansa."
Cikin rawan murya tace.
"Ya Salmanu fansa kuma?".
Kanshi ya gyaWa mata tare da cewa.
"Uhum fansar dai, tunda hukuma da gwamnatin da masarautun gargajiya basu Wauki mataki kan abinda akeyi mana ba. To mu zamu Waukarwa kanmu."
A hankali tace.
"Ta yaya Win bayan duk an kashe matasa majiya ?arfin. Cikin kaso goma na mutanen Rugar Bani an kashe kaso 6 huWune suka rage. Me amfanin ramuwa, wlh da zan faWa aji da mun bar musu garinsu kawai mu koma wani wurin".
Gyara zaman shi yayi ya fuskanceta da kyau cikin sanyi yace.
"Ko wani Wan adam ina ya shiga dumuwa, ire iransa ke shige mishi ya magance matsalar.
Yanzu da Wan jarida Waya aka kashe zakiga zakiji yadda ?ungiyoyin yan jaridu zasu magantu, sai ya zama babu wani rahoton da zasu buga sai na kashe Wayansu da akayi.
Hakama da za'a kashe police officer Waya zakiji yadda hukumar zatayi ta bincike da Waukar mataki har sai sun gano wayene sun kuma Wauki mataki.
Da za'a ?ona kamfani Waya ire irensa kamfanoni sama da dubu zasu iya shiga fadan.
Hakama in da za'a taSa Wan kasuwa to zakiji yadda duk yan kasuwa zasuyi ta kumfar baki.
Da za'a kashe manomi Waya to zakiji yadda gungun manoma zasuyi rubdugu kan mgnar.
Da za'a taSa bafaden wata masarauta zakiji duk masarautun ?asarnan sun amsa.

Haka abin yake. Duniyar ta zama waka sani? waya sanka? Mu kuwa Fulani bamu san kowa ba bayan Allah da Manzonsa, bamu da wani namu a siyasance.
To tunda haka abin yake, muma da wannan salon zamuyi amfani.
Muna nan munata raba goron gaiyata wa duk al'ummar fulanin makiyaya a duk inda suke a cikin duk faWin duniyar nan, in dai sunada damar zuwa to su zo!.
Su kawo mana agaji, wlh in sha Allah da izinin ubangiji sai mun ya?i kafuran Bonon sai mun kashe dodon tsafinsu Bonon mun hallakashi a doron ?asa,
Shatu mun kai matakin da wallahi babu mahalu?in da zai dakatar damu.
Sai mun kauda Shirka da waWannan mushirkan a wannan yankin."
Ido ta rumtse wasu hawaye masu Wumi suka zubo mata.
Cikin muryar dake nuna ?unar ranta tace.
"Ya Salmanu wane mataki ake Wauka kan neman su ya GiWi kuma?".
Kanshi ya jinjina tare da cewa.
"Yana cikin matakin shiga cikin ?abilar mu ya?esu, mu kuma bincika ko sun Soye su GiWi a cikin garin nasu".
Ajiyan zuciya taja tare da cewa.
"Allah ya taimaka".
Amin Amin.
Murmushi yayi kana yace.
"Kinji batun gasar da akayi ko da nasarar dake tinkarar rayuwarki ko?".
Cikin sanyi tace.
"Kaiya ya Salmanu ina kake da tabbacin nasara mutumin da bamu san irin fansar da zai Waukaba, naso ace kaine kai wannan nasarar da nafi kowa farin ciki".
Murmushi mai ciwo yayi a ranshi kana yace.
"Nan Win ma muna zaton farin ciki, duk da akwai tarin ?alubale, mu dai in mun samu wani ya ci Ba'ana a gasar ShaWi kin san yayi al'washin zai bar ?asar nan gaba Waya ko?".
Kai ta gyaWa tare da cewa.
"Uhum in bai

37 / 72