Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   26 / 72

75K to 78K   out of 214K words

Saudia.
Sheykh ne konce, bisa wani fitinenne gado yayi lib cikin tattausan blanket,
bacci yakeji yasa gaba Waya jikinsa yayi lakwas sabida jiya a harami ya kwana Wawafi, shiyasa yana dawowa ya konta. Yanayin wayarrshi na bada Wan sassanyan sautin,
wani irin Wan gajeren tsaki yaja, ba tare daya buWe idanunshiba ya mi?a hannun kan bedside drower'n glass dake kusa dashi, lalubo wayar, yayi tare da Wan li?a yatsarsa kan gilashin wayar ya amsa kiran, kana ya Wauwara wayar bisa kunnenshi a hankali cikin muryar bacci yace.
"Assalamu alaikum, Umaymah".
Murmushi Umaymah tayi cikin son Wan yar uwartata tace.
"Na'am Jazlaan ya akayi".
Cikin murya baccin ya kuma gyara konciya tare da cewa.
"Umaymah baki amsa sallamar ba".
Da sauri tace.
"Afwan Jazlaan, Wa alaikassalam".
shiru yayi.
ita kuwa murmushi tayi tare da cewa.
"Naji kamar bacci kakeyi ko?".
Murya can ?asa yace.
"Uhummmm".
Da sauri tace.
"To yi baccin sai ka tashi muyi mgna nasan a harami ka kwana".
Da sauri yace.
"No Umaymah gaya min menene?".
Dan shi a zatonshi ko akan Ya Jafar Winshi ne.
Ita kuwa Umaymah cikin hikima tace.
"Uhum dama batun Jazrah ne".
Fuska ya kwaSe kamar yana gabanta cikin nuna ko in kula yace.
"Menene kuma hakan? Umaymah".
Kai ta jinjina dan tasan a rina, cikin tsare gida tace.
"Ina nufin Jazrah ?ar ?ayan Sitti Uncle Winmu Aliyu".
Numfashin ya Wan fidda cikin ?osawa da zancen yace.
"Ni ban santaba. Umaymah zanyi bacci, kaina ciwo.
Kin yarda in katse kiran Please Umaymah kada kicemin a a dan Allah".
Murmushi tayi wato duk yadda mutun ke zaton Sheykh ya wuce tunanin mai tunani a hankali tace.
"Kashe, Allah ya muku al'barka".
Da sauri yace Amin Amin kana ya katse kiran,
hannu yasa ya cusa wayan ?asan pillow'nshi.
Kana ya gyara konciyarshi afili yace.
"Ni ina zan kai mace? Toma me zanyi da mace a rayuwata.
Zakuna damuna da wata Jazrah mai koWeWden fuska".
Daga nan ya lumshe ido yaci gaba da baccinsa.
Haroo dake bakin kofar shigowane yayi dariya kana yace.
"Uhum zaka san me zakayi da ita ai Ustadz ai ba'a gane maci tuwo sai miya ta ?are, dama kirarinku ustazu ?alilan iya shege kasiran, wai me zanyi da mace, hmmm miskilanciba ba".
Daga nan ya koma da baya dan dama Sitti ce ta aikoshi ya kira mata Sheykh Win, akan yazo yaci abinci kafin yayi baccin wai.
Koda ya koma sanarwa Sitti cewa yama rigada yayi baccin sai suka zauna na nan sukaci gaba da hiransu...

A nan gida Nigeria kuwa cikin Rugar Kikan.
Tunda safe duk makiyayan garin suka tafi kiwonsu.

Sosai suka shiga irin tsakiyar tsaunuka, wasu na nan wasu na can suna dai hango juna da, sabida abu na kiwo bazai yiwu su zauna wuri Waya ba, dama sai in zasu komane suke haWuwa baki Wayansu.

Misalin karfe uku da rabi na yamma, duk kowa ya fara Wan zagawa cikin kwazozzobon dake gefensu da. Yin Waharan yin al'wala.

Ya Gaini ne ya fara gangarawa cikin korin babu sanda bare wu?a a jikinshi. Ko buta babu a hannunshi Don akwai ruwa a cikin kwarin dashi suke al'wala, a hankali ya tsuguna yayi bu?atarsa kana.
Ya dawo wurinda suke al'wala ya tsugana yayi al'wala.
A hankali ya yun?ura ya tashi.
?ago kanshi da zaiyi yayi dai-dai da.....!



By
*GARKUWAR FULANI*



Wasa farin girki, yanzu ake nutsawa ciki.

Da yawa naga basu fahimci banbancin. Garinsu Parvina da kuma Rugar Bani ba. To ku saurara, Rugar ArWo Babayo, itace Rugarsu Parvina, kuma a can ?asar Cameroon yanki Yahunde Rugar take.

Sai kuma Waya rugar wacce a nan ?asarmu Nigeria take yankin Adamawa state, wani dalili yasa na sakaya sunayen garuruwa da ?asar tamu da masarautun. Amman nasan duk mazauna Nigeria Adamawa zasu gane Rugar Kikan nake nufi nasa Rugar Bani Numan nake nufi nasa Shikan, dama duk sauran jihohinmu na sakaya sunayensu sabida wani dalili Amman nasan duk munsan inda tushen ?abilar Sachama suke.
Amman ba mmki in medasu yadda zakufi ganewa.
Ba wata ?asa bace Kautal Nigeria nake nufi>???p?




By
*GARKUWAR FULANI*
=???
=??=?J?????=?
?>?4?
*GARKUWA*

PAGE 11

NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*

=??????=?
?>?4?



Littafin GARKUWA na kuWine turo katin mtn na Wari uku kacal ta layin nan 09097853276 domin KARANTASHI daki-daki, ko kiyi min TRANSFER Win 1k ta asusuna na Jaiz 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa, kana sai kiyi screenshort na shaidar biyanki ki turo min ta WhatsApp number ta 09097853276. Special Group ne 1k cikin mako biyu za'a gaba wani sashi na littafin.



Ido ya zubawa mutanen da yayi arba dasu, dai-dai lokacin daya.
?ago kanshi, yayi arba, da wasu mutanen, da shigar hukuma (police), da sauri ya mi?e tsaye yana ware hannun rigarshi da ya naWe dan yin al'wala, tare da cewa.
"Lfy? Ku su wayene?."
Basu kulashiba, sukayi kanshi gadan-gadan, cikin dakiya yace.
"Me hakan?". Still no respond.
Sai matsoshi da su?a ?arayi, cikin dakiya da jarumtar jinin fulani ya gyara tsayuwarshi, yana binsu da ido ganin zagayashi da suka farayi, da ido yake binsu a zatonsa faWane shiyasa bai guduba, domin, duk da yawansu bai Karaye ba, dan zuciyar gskya ce dashi kana jinin fulani ke yawo a jikinshi.
Su kuwa mutanen, na gabanshi ne ya Wan fesa mishi wani abu mai kamar turare a fuskarshi.
Da sauri yasa hannunshin wai zai kare fuskarshi, cikin dakiya da haWe fuska ya buWe baki yace.
"Me kuka fesa meeeen."
Sai kuma kawai yayi lu ya lumshe idonshi ya faWi nan kamar gawa.

Da sauri biyu daga cikinsu suka Waukeshi tsallaka korin sukayi sukaje suka ajiyesu cikin motorsu dake can bayan lampon dake bayan korin.

So biyun kuma komawa mafakarsu sukayi.

A can wurin kiwon kuwa, Seyo ne ya Wan kalli GiWi tare da cewa,
"Bari in shiga muyi al'walan,in mun fito, sai kai da ya Lado ku shiga mu kuma mu tsare dabobbin namu gudun kada su shiga gonakin manoma."
Kai GiWi ya gyaWa mishi daga, nan ya gangara ya shiga cikin korin.


Yadda sukayi Ya Gaini haka sukayi mishi, shima.

GiWi da Ya Lado sunata jira, shiru-shiru ba motsinsu,
ganin hakane yasa, GiWi ya fara kiransu.
"Ya Seyo!, ku fito mana, Lokacin sallafa na tafiya".
Lado ne ya kalleshi cikin sanyi jiki yace.
"Shiga ka kirawosu".
To yace kana ya juya ya nufi cikin korin,
har yaje inda zai gangara ya shiga sai kuma ya juyo ya kalli Ya Lado cikin sanyi yace.
"Ya Lado ka kula da dabobbin nan fa kada su cutar da manoma kaga kai Waya ka rage mai kula dasu, kada ka bari suyi nesa dakai".
Lumshe ido Ya Lado yayi cikin wata sassanyan murya mai cike da rauni yace.
"Zaku dawo ai, kuWin sai ku kula dasu da kyau in yaso ni sai in tafi".
Kai ya gyaWa tare da yiwa yayan nashi murmushi ya shige cikin korin.

Yana shiga ya fara dube-dube babusu babu dalilinsu, cikin ciyawa da kozozzaban ya fara le?awa yana cewa.
"Ya Gaini! Ya Seyo!! Ya Gaini!!!".
Jin shiru babu amsarsu bare motsinsune ya sashi ci gaba da waige-waige tare da cewa.
"Ya Gaini ina kukene? Yaya Seyo, ina kuke ban gankuba, kuyi mgna mana".
Cikin fargaba yake lelle?a wuraren, da yake ganin mutun zai iya fakewa a wurin.
Yana sunkuyowa cikin wani sunkurun kawai sai ya koma luuu ya faWa ta baya sabida abinda suka fesa mishin yasashi bacci.

Daga nan suka Waukeshi sukaje suka sashi cikin motar da suka saka sauran yayunshi.

Da suke konce kamar gawarwaki.

Tsaye suke jikin motar, yayinda biyu daga ciki dakeda uniform Win police officers, kuma suna cikin motar da itama ta police Winne.

?aya daga cikin mutun huWu dake gaban motarne, yasa hannu ya rufe ?ofar, sannn Waya kuma ya kira waya, cikin yaren ?achamanci yace.
"Mun sace mutun biyar, uku yaran gidan Malam Liman ne, biyu daga ciki yaran gidan Ahaji Horo ne".
?an jim yayi alamun karSar umarni.
Tsawon da?i?u biyar sannan ya ?atse kiran kana ya juyo ya kalli, sauran tare da cewa.
"Yace ku, ku tafi dasu a cikin motar, ku wuce dasu,inda kuka shirya, mu kuma yace mu Wan tsaya nan, yanzu zaiyiwa shanun Rugar Malam Liman kiranye da dogon fito.
To in shanun suka nufi inda yake ba mamaki wasu su biyo shanun daga cikin makiyayan, to yace idan sun biyosu mu kashesu!".
Kusan a tare suka sara mishi tare da busa sigarin dake hannunsu.
Nan mutanen cikin motar sukaja, suka tafi.

Su kuma saura mutun huWun, komawa mafakarsu sukayi.

Can cikin tsun?urun dajin kuwa.
Ba'ana ne zaune cikin taron matasan ?abilar Sachama da a ?alla sun kai goma, cikin kausasa murya da bada umarni yace.
"Zanyi fito Waya zuwa uku, cikin da?i?u 10 shanayen Malam Liman da Alhaji Haro da wasu. Zasu baiyana, a nan.
Suna zuwa ku jasu ku fuskanci gabas, ta ?asar Jihar Gombe zaku ratsa, kana ku nufi ?asar chadi daga can."
Shiru ya Wanyi tare da zuba musu idanu, wani irin azzalumi murmushi yayi cikin barbarci ya kalli biyu dake kusa dashi wanda ?an ?anwar Bukar ne su barebari ne, cikin izaya yace.
"Kada ku kauda ido akan ko wacce gonar makiyayin da zaku wuce ta gabanshi, ku shiga gonakin manoma, kuyi kiwo a ciki.
Idan manoman suna cikin gonakin in sun muku mgna ku kashesu, sannan ku gudu da dabbobin yankin wurin".
Cikin barbarci Waya daga cikin su yace.
"Ba'ana, tsayuwa kiwon bazai ja mana tsaikoba, har cekiyar ya riskemu ba tare da munyi nisa ba".
Murmushi yayi mai cike da fajirci sumar kanshi ya shafa tare da cewa.
"Ba'akana Ku kiwaci duk gonakin manoma, hakanne zai jawo faWa tsakanin MAKIYAYA da manoman, daga haka saiku gudu, kaga mun jefi tsuntsu biyu da dutse Waya, domin su mutanen duniya sun Wauka duk wanda suka gani da dabobbi yana kiwo, BAFULATANI NE, sam mutane sun kasa ganewa cewa ba sai Fulani kaWai ke kiwoba, kaga mun tada faWa mun kwashi dabobbinsu, mun kashesu mun gudu, kuma in sunje kai korafinsu ga hukuma a kamasu ko a korasu ko azagesu, ace suke haddasa faWa tsakaninsu da manoma, sun zama ?an ta'adda a idon duniya. Mun kwashe dukiyoyinsu".
Dariya sukayi baki Wayansu, kana suka sara mishi, juyawa yayi, ya fuskanci gabas kana ya dur?usa, ya zuba guiwowinsa duka biyu a ?asa, yatsarsa manuniya ta hannun hagu ya kafa a ?asa, kana yatsarsa ta hannun dama kuma, ya toshe kunnenshi na dama, da ?arfi ya rufe idanunshi kana, ya tsuke bakinsa ya rin?a zuro iskar wata zazzafar fito mai bala'in sauti.
Su kuwa sauran duk rufe ido sukayi dan jin fiton sukeyi tamkar zai fasa musu dodon kunne.

Shi kuwa Ya Lado yana cikin kiwonshi kawai yaga gaba Waya, shanun sun juya sun fuskanci gabas, kana sun WaWWaga kunnuwansu sama, daga baya kuwa sunata karkaWa binWinsu.
Cikin mamaki yake ratso tsakiyarsu.
Dan in makiyayi yaga dabbobi suna haka yasan akwai abun da suka gani, ko mutun ko iska, ko maciji ko dai wani abu na daban to sukanyi wannan alamar dan sanar da makiyayinsu.
So ganin hakane yasa Lado ya ?ara kutso kai cikinsu.

Su kuwa dabbobin gaba Waya fiton da Ba'ana yake hurawane ya cika musu kunne, ai fa a take suka nausa a guje suka fuskanci gabas, da wani irin masifeffen gudu.
Shanu da dawakai na gaba tumaki da awaki na baya hatta belbelun dake cikinsu, suna kiwo binsu sukayi.
Cikin ?arfi Ya Lado yayi wani irin ihun wanda dashi suke kiran dabbobinsu, amman ina basu juyoba.

Da gudu ya fara binsu kana yana ihun neman taimako a wurin sauran makiyayan su.

Amman da yake gudun dabba dana mutun ba Waya ba,
Sun mishi nisa mai tarin yawa, hakanan shi kuma yayiwa sauran makiyayan dake biyoshi a guje su kawomishi agaji ya musu nisa.
A haka suka rin?a gudu,
waWannan mutun huWun dake laSene suka fito suka, tareshi ba zato ba tsammani kawai yaji an burma mishi wu?a juyowan da zaiyi kuma yaji an kuma burma mishi wu?a?e a tako ina na jikinsa.
A nan take ya faWi babu rai.

Su kuwa nan sukabi shanun da gudu.


Koda sauran makiyayan suka iso inda gawar Ya Lado take.
Hankalinsu yayi masifar tashi.
Tabbas sun san babu masuyi musu wannan aikin sai Sachama.
Ko han?o kurar dabbobin basayi.
Hankalinsu yayi mummunan tashi ganin gawar Lado, ga kuma tashin hankali da firgici rashin ganin su Gaini da GiWi da Seyo Manunu da Sale.
Junaidu ne yayi sauri ya kira mahaifinsu Ahaji Horo a waya ya sanar mishi halin da ake ciki.

Wannan mummunan labari yayi matukar firgita al'ummar Rugar Bani hankalin kowa ya tashi.

Hankali Bappa kuwa in yayi dubu to ya tashi,
kuka cur-cur yakeyi da idanunshi.

Junainah kam kuka da ihu harda burbuwa takeyi tana cewa.
"Wayyo Ya Lado, Bappa ku nemo min Ya Gaini na da ya Seyo".
Sai ta kuma faWa jikin Ummey daketa kuka tamkar ranta zai fita,
cikin kukan take cewa.
"Ummey kicewa Bappa suje su nemo min Ya GiWi na, kada su bari a kasheshi kamar yadda aka kashe Ya Hashimu da Ya Isa, da kuma Yaya Lado".
Babu mai iya bata amsa a cikin wannan gida.
Duk da tarin ma?ota da suka cika gidan.
suna zagaye da Inna wacce, take sume tunda taji yaranta Rai uku babusu babu dalilinsu su ko gawarsu ba'a ganiba ga kuma mutuwar Lado wanda shine yasata, sumewa.
FaWin tashin hankali da mutanen Rugar Kikan ke ciki bazai taSa misaltuwa ba.
Saidai ?unane wanda duk mai imani zai iya ?iyastashi a ranshi.

A cikin garin kuwa tuni ArWo Yabani yasa anyi shela anyi taron gaggawa, kowa ya shirya za'a shiga daji neman su Gaini, ko Allah zaisa a samosu.

Haka matasa kusufa-kusufa suka rin?a kusa kai cikin daji suna ratsa tsaununka da kozozzabai.


Bappa kuwa da ArWo Yabani da Ahaji Haro, da Ahaji Umaru ne da sauran dattawan rugarsu dana kewaye, gawar Lado suka Wauko suka dawo gida da ita da sauran shanayensu gaba Waya matasa kuma suka bazama nemansu Gaini.


Su kuwa sauran matasa majiya karfi daji suka rin?a ratsawa.
Amman babu koda kurar dabbobin nan, bare alamun su Gaini illa iyaka dai takalmansu da suka tsinto.

A Rugar Bani kuwa, hankali na matukar tashe, Bappa ya tasa gawar Lado a gaba wacce sunyi mata wonka sun kimtsata cikin sutura kamar yadda shariya ta tanadar.
Kuka mai tsananin cin raine ya kwabcewa Bappa, yana ruggume da gawar.
Inna ma da yanzu ta farfaWo da kukan ta farfaWo, kuka takeyi tamkar ranta zai bar gangan jikinta.
Hakama sauran matan ma?ota.
Hiden da Binto ma kuka sukeyi sosai a gidajensu sabida Sacewar samarin su.


Dattawan ne sukayi ta bawa Bappa ha?uri da tausan zuciyarshi.
Ganin dare yayine yasa akace dole a bar gawar tayi kwanan keso.

Su Sule, Iro, Ado, Junaidu, Madu, Ari, Sani, Ibi, ja'eh, Ori, Binbi, dama sauran samari majiya karfi kuma kab sun cikin daji.


Haka suka kwana a can. Suna tafiya suna nema, kafin gari ya waye, wasu sun isa har jihar taraba, wasu Gombe, wasu har bauchi, wasu har cikin iware da mutun biyu na taraba,
Wasu sun nausa da nisa, sabida in dai tafiyace bata taSa bawa bafulatani tsoroba domin anyi ittifa?in duk ?abilun duniya babu ?abilar da takai ?abilar fulani saurin tafiya da jumurin doguwar tafiyar ?afaba, bayan laraban da.


Washe gari Litinin.
Win, sauran dattawan garin suka sallaci Ya Lado, kana suka zauna amsar gaisuwa.
Suna kuma jin labarin inda yaransuke.
Ganin sunata wahalar tafiya ba lbrine yasa.
Bappa yace su dowo. Domin wanna abu addu'ace mgninshi.
Sannan kuma wannan karon bazasu saurari masarautar Numan ba , gangami zasuyi su kai kukansu, ga masarautar JoWa, wanda a cikint???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a ne GARKUWAN FULANIN ?asar Nigeria gaba Waya yake.
Da fari ArWo Yabani bai gamsu da hakanba saida Bappa yayi mishi bayanin.
Dolefa suna da bu?atar hukama mai tsarki ta shiga tsakaninsu da ?abilun ?achamawa nan, kana dole mgnar ta isa ga babbar masarautarsu, wacce za'a mi?a mgnar ga ?ungiyar *TABITAL POOLAKU, DA KUMA ?UNGIYAR.*
*MIYETTI ALLAHA*
Wannan dalilin ne yasa Ardo Yabani ya umarci gaba Waya matasan da suka bazama neman su Gaini su juyo su dawo gida.
Haka kuwa akayi kafin yamma sai gasu duk sun daddawo domin.
Wasu da yawa motoci suka shigo.

Bayan sallan ishane suka zauna zaman mitin domin sun gama shirya komai gobe dai kai tsaye masarautar JoWa zasu wuce.

Bayan sun gama tattauna yadda abun yake suka tsaida zance kan cewa dattawansune zasuje.
Daga nan Duk suka tashi taron kowa ya koma gidanshi da tarin al'hini a zu?atansu.


A can cikin birnin ?adamaya kuwa cikin makarantar su Aysha.

Zaune take bisa salla hannunta ri?e da carbi tana ja.
Kana hannunta Waya kuma rike da wayarta, wacce taketa kiran yayunta kab baya shiga tun jiya da yamma.
Cikin kula Rafi'a ta kalleta a hankali tace.
"Aysha ba komaifa, kinsan garin naku kunada matsalar Network, wasu lokutan kuma kinsan basu da cajine".
Kanta ta jingina da jikin gini, murya can ?asa tace.
"Gaba Waya fa, woyoyinsu basa, shiga, na ma?otanmu kuma ko sun shiga basa Wagawa, Rafi'a hankalina ya tashi."
Da sauri Rafi'a tace.
"No kada ki damu tunda kikaga basa Wagawa alamun kenan woyoyinsu na wurin cajine ko?".
Idonta ta lumshe tare da cewa.
"Zuciyata na yawan sinkewa Rafi'a, fargaba nakeji".
Cikin sanyi Rafi'a tace.
"Yauwa to ki kira Ba'ana mana".
Kai ta gyaWa tare da cewa.
"Eh hakane fa".
Ta karishe mgnar tana dannawa wayarshi kira.
Bugu Waya ana biyu ya Waga,
Da sauri tace mishi.
"Ina wuni ya Ba'ana".
Ba'ana dake zaune tsakiyar ?abilun ?achamawa suna mitin yadda zasu farma garin Rugar Bani da ya?in sun?uru gobe, murmushi yayi cikin sonta yace.
"Lfy lau Mata, ya karatu?".
Alhamdulillah tace tare da cewa.
"Ya Ba'ana ya garinmu ya lbrin gidanmu duk suna lfy?".
Murmushi yayi tare da cewa.
"Duk suna lfy garinmu duk anata kewarki Wazuma na wuce ya Ladonkin a kwance yanata shan baccinsa babu ruwanshi da damuwar duniya".
sam bata kawo komai a rantaba kan mgnarshi ta ?arshe,

26 / 72