Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   62 / 72

183K to 186K   out of 214K words

ki duba sunan jikin kayan sai kibata, su duk kala ur'uku akayi musu.

Zaki basu da kuWi dubu biyar-biyar.
Kai ta gyaWa kana da sauri ta koma Walinta.
Sabida. Sai yanzu ta gano me zatayi da wannan kuWin da ya bata kenan.
KuWin ta kwaso kana tazo ta zauna.

Nan suka rin?a zuwa suna gaidata da gaya mata sunansu. Kana Hibba ta irga dubu biyar, ta Waura kan kala bibbiyu sun ta basu.
Ummi kuwa jakan gabanta ta buWe tana basu takalma.
Aunty Juwairiyya kuwa jakar hijabai ta buWe tana basu.
Suna godiya suna tafiya.
Haka sukayi tayi har kusan awa biyu kafin suka gama, duk kayan sun ?are sai kuWin ne ya rage.

Ganin lokacin salla yayi ne, suka tafi.

Bayan sun idar da salla ne, suka fito.
Nan a falon Shatu suka zauna.
Suna Wan hira sabida yau aikinsu baida yawa, kuma Saratu nacan na rage musu.

A hankali wayar Ummi ta fara suwa, alamun ana kiranta.
Da sauri ta kalli Hibba tare da cewa.
"Hibba Wauko min wayata a Waki".

Mi?ewa tayi tare da cewa to.
Jim kaWan ta fito da wayar da sauri ta mi?a wa Ummi wayar a kunne tare da cewa.
"Amshi Ummi kiyi mgna na amsa kiran Hamma Jabeer ne, kin sanshi baya kira biyu."
Cikin sauri da tarin jin daWi Ummi tace.
"Assalamu alaikum".
Shi kuwa Sheykh Jabeer a can saudia yana tsaye ne a gaban dreesing mirror yana gyara igiyoyin al'kyabbar jikinshi.
Tare da sa?ala wayar a kunnenshi ya matseta da kafaWarshi.
Alamun sauri yake yana shirin tafiya haramine.

Cikin sanyi yace.
"Wa alaikissalam. Barka da gida Ummi".
Fuska a sake tace.
"Barka dai Sheykh, ya ibada?".

"Alhamdulillah Ummi, yasu Jalal".

"Suna lfy, kuma basa wasa da ibada, yanzu Jamil ya dena zuwa hirama wata ?il kuma ya Sata da Khadijah naji yanzu wata Maryam yake kira, Jalal ne dai yake Wan fita shima ba sosai ba".
Gyara tsayuwarshi yayi tare da cewa.
"To Alhamdulillah, eh shi Jalal ba matsala fitanshi, nasan dashi.
Ya Hibba kuma tana azumi ko batayi?".
Cikin murmushin da kallon inda Hibba take tace.
"A a Hibba ai an girma yanzu ta rage rakinma".

?an karamin mataji ya Wauka yana kontar da sajenshi yace.
"To Ummi na gaisheku, na kira Aunty Juwairiyya kam nani jikin ya Jafar da sau?i sosai mun gaisa da Hajia Mama, har take cemin Affan Wina zai dawo a salla".
Da sauri tace.
"Uhum Sheykh".
Ajiye kum Win yayi tare da cewa.
"Na'am Ummi".
Cikin sanyi tace.
"Ga Shatu".
Shiru yayi baiyi magana ba, kuma bai katse kiranba,
jin haka yasa ta kuma cewa.
"Sheykh".

"Na'am Ummi".
Ya kuma cewa.
A hankali tace.
"Ga Shatu".
Still baiyi mgn ba, hakanne yasa a hankali ta mannawa Shatu wayar a kunne ta.
Kana ta sa hannunta ta kamo hannun Hibba suka fita babban falon.


Shi kuwa Sheykh Jabeer shiru yayi tsaye gaban dreesing mirror, yana kallon gemunshi.
A hankali yake jiyo sautin sau?ar numfashin can ?asa-?asa, Wis Was haka yaji ?asan zuciyarshi na harbawa.

Ita kuwa shiru tayi tanajin sautin tasbihi da yakeyi can ?asan-?asan ma?oshinsa,
Lips Win shi na motsawa a hankali suna fidda sautin can ?asa.
Jin shirun yayi yawane yasa a hankali ta buWe bakinta tare da cewa.
"Assalamu alaikum".
Sai kuma tayi shiru ta kasa kunnen dan jiran amsarshi.
Gyara zamanta tayi tare da ?ara ri?e wayar, numfashi ta sau?e a hankali.
Hakan yasa yaji sautin iskar.
Har ta cire tsammanin zai amsa sai kuma taji muryarshi can ?asa yana cewa.
"Wa alaikissalam. Ashe kin iya sallama?".
Ya jefo mata tambayar a gajarce.
Cikin juya ido tace.
"Ba'a koya min da wuri bane!."
Shine mgnar da tayi niyar gaya mishi, sai kuma tayi mgnar a zuci, ta danne abun.
Sabida tana son ta nemi al'farman addu'o'in a kaba, aka yayunta da suka bace, shiyasa cikin sanyi tace.
"Eh, Ummi ta koya min".
Shiru yayi kamar bai jitaba,
ita kuwa a hankali tace.
"Ina kwana".
Kanshi ya Wan kalla a madubi tare da cewa.
"To Kifin rijiya su nan yanzu wunine".
Cikin sanyi da sassauta Muryar son isar da bu?atar ta tace.
"To ina wuni".

"Alhamdulillah".
Ya bata amsa.

Mi?ewa tsaye tayi ta nufi bedroom Winta.
Tare da cewa.

"Ya ibada?".

"Alhamdulillah". ya kuma cewa.
"Har ya kai hannunshi zai janye wayar sai kuma ya tsaya jin tana cewa.
"Uhmm, Ayyah Yah Sheykh..".
Sai kuma tayi shiru. Cikin saurin jin an kira salla murya a nitse yace.
"Uhumm Ayyah, me Win?".

Da sauri tace.
"Dama.. dama!!...".
Gajeren tsaki yaja tare da cewa.
"Sauri nakeyi zan tafi masallaci, kada kisa na rasa damata".
Cikin rauni da muryar dake nuna cewa tana zubda ?walla tace.
"Ayyah dan Allah da Manzonsa.
In kaje kayi min addu'a a harami mana".
Juyowa yayi yana kallon Haroon da Ya Hashim da suka shigo yanzu alamun kiranshi zasuyi.
Cikin wata iriyar murya a hankali yace.
"Addu'ar me zan miki?".
Murya na rawa tace.
"Allah ya dawo min dasu Yayana lfy, ya kare minsu a duk inda suke, ya baiyana sucikin gaggawa".
Cikin rashin fahimtar zancen nata yace.
"To zan miki saboda Allah da Manzonsa da kikace".
Cikin jin daWi tace.
"Ngd matu?a Allah ya biya maka bu?atunka."
Wani irin sassanyan numfashi ya sau?e tare da lumshe ido a hankali yace.
"Amin ya rabbil izzati, kema kuma kiyita addu'a ki dage da ambaton Allah zai cika mana dukkan burinmu".
Yana faWin haka ya katse kiran.

Ita kuma murmushi tayi tare da share hawayenta.
Cikin sanyi tace.
"Ya Allah ka dubemu da idon rahama".
Hibba dake shigowane tace.
"Amin Amin."

Daga nan suka fito falo suka kama sabgoginsu.

A kwana a tashi asarar mai rai.
Yau da gobe kayan Allah.
Kamar yau aka kama azumi gashi yau an kai azumi na ashirin da tara.
Wanda ake tsammanin tsalla gobe ko jibi.

Irinsu Hibba duk sunfi fatan wata ta dawo yau.

Gaba Waya wunin yau aiki Ummi da Shatu da Saratu suka wuni yi, wanda aikin salla ne.
Zabbin da Jalal ya kawo bisa umarnin Hammansun.
Da kuma kajin da LamiWo yasa aka rabawa al'ummar masarautar JoWa.
Ko wani Side in dai akwai mace kaji goma ake kaiwa.
Da tarin kayan miya komi da komi, wanda shi cikin lambun masarautar ake cirewa.
Kajin kuma daga gidan Gidan gonar MJ aka kawo, kana zabbin da aka kawo manyan sashin Masarautar JoWa ma daga gidan gonar MJ aka kwasosu. Haka ?oyayen kaji.
Duk an rarraba ko ina.
kuma duk saida aka yanka su aka gyarasu aka rarrabusu, dan haka aiki kawai aka fara babu kama hannun yaro.
Hadimai da bayi sunata aiki.

Duk sauran Winku nan suma sun dawo.

Kasan cewar kusan a kitchen Win suka wuni ne, yasa Shatu ta Wauki zabbi uku tun da azahar tayi musu gyara na musamman.
Hibba kuwa tana Side Win Aunty Juwairiyya anayi mata zanen lalle.

Akan sai dare za'ayiwa Shatu shiyasa taketa kimtsa aiyu kanta da wuri.
Dama sunje da sassafe an wonke musu kai an gyara musu.

Ummi kuwa tayi lallenta na gargajiya tana kwance a falo.
Hakane yasa Shatu ta kira Gimbiya Aminatu.
Cikin wasa tace.
"Gimbiya a ?aro min mai taya aiki yau Ummi na tasa lalle, Hibba ma tana can ana zana mata, nida Sara ce kaWai a kitchen."
Dariya Gimbiya Aminatu tayi tare da cewa.
"To Sayyadar Sheykh bari Larai tazo".
Cikin jin daWi tace.
"To Gimbiyar LamiWo".
Dariya sukayi duka kana sukayi sallama.

Juyowa tayi ta kalli Ummi tare da cewa.
"Tace zata turo Larai, Ummi ta iya aiki ko?".
Kai ta gyaWa mata tare da cewa.
"Sosai ma kuwa".
Kai ta gyaWa alamun gamsuwa kana ta mi?a wa Ummi wayarta tare da cewa.
"Ummi sai mun nitsu ki bani number Gimbiya Aminatu".
To tace kana ta koma kitchen Win.

Wanke zabbin tayi fes tare da Wan matsa lemun tsami kaWan a ciki.
Kana ?ara lallaSeshi.
A tukunyar ?irar ?asar Cameroon ta zubasu.
Kana tasa al'basa, Curry, Maggi, kanamfari, citta, tafarnuwa kaWan, da gishiri Wan ?an?ani.
Ta rufe tukunyar da zabbin uku suka cikashi.

Bisa gas ta Waurashi kana tasa wutan dai-dai.

Saratu kuwa sa sauran tayi a babbar tukunta tasa kayan ?amshi da WanWano.
Sannan ta Waura.

Dai-dai lokacin Larai ta shigo.
Bayan sun gaisa ne, ta Wauki markaWen waken ?osan da zasuyi na kaiwa masallaci.

Da markaWen tattasan da taruhu da al'basan.

Ita kuwa Shatu yau kunun basise ta dama mai kyau, ta cika kulolin.
Kana
Ta daura ruwan tea
Yana tafasa ta Wura a flaks.

Duk wannan zabbin sunata sulaluwa suna bararraka sai wani irin masifeffen ?amshi da yake tashi.
Har yawunsu na tsinkewa.

Fruits ta Webo a Fridge ta gyarasu ta shiryasu a tray biyu shiri mai kyau.
Kana ta medasu cikin ?aramin Fridge Win data kashe dan sanyi su ya daidaita.

Larai na dawowa, suka fara suya.

Ita kuma ?ullun waken kaWan ta Wiba.

Kana tasa dafaffan ?an data Sare.
Da al'basan da kifin data tafasa ta murmusa a cikin ?ullun ta sa mai da Maggi curry da dai sauran kayan haWi ta kulla alala.
Ta Waura a gefen tukunyar zabbin.


A ?alla awa Waya zabbin na Sararraka kana tazo.
Tasa jajjagen taruhu da al'basan,
A ciki.
Sai ta Wan tarfa soyayyan mai kaWan a ciki ganin kamar man jikin zabbin bazai mata yadda takeso ba.
Kayan WanWano ta kuma sawa, da yankekken al'basa mai yawa ta zuwa a ciki.
Kana ta maida marfin tukunyar ta rufe. A hankali danderun zabbin ya fara taushi yana lugub cewa,
?asusuwan suna saSulewa daga jikin naman.

Tuni su Sara kuma sun gama soya ?osan, nan ta ciccika kulolin da za'a fidda kana ta Wiba musu nasu, daban.
Sannan suka tattare mata wurin suka tafi sabida ita ta kusa gama nata aikin.

Koda alalan ya nuna ta kwashe tasa a kuloli biyu.
Sai kuma ?aramar kula daya.

Ya rage zabbin ne kawai a wuta.
Rage wutan tayi sosai yadda zasuke jin wutar na ratsasu da kyau.

Tattare wurin tayi ta kimtsa komai.
Kana ta fito falo.
?arfe biyar da rabi.
Tace lokacin data zauna ta Wauki wayarta Ummi kuwa na cire lallenta.
Ya kuwa yi ba?i yayi kyau.
Hibba ce ta shigo cikin
LangwaSe kai tace.
"Aunty Shatu me ake dafa mana yau tun waje can ake jiyo ?amshin na fitowa a gidanki".
Cikin gajiya tace.
"Tuwone miyar taushe".
Cikin zumbura baki tace.
"Tab wlh bazanci ba, inyi azumi a bani tuwo ta yaya zan haWiyeshi, yaseen zan koma wurin Aunty Juwairiyya nagama tayi awara, ?amshin gidanki na jiyo na gudo".
Dariya Ummi tayi tare da cewa.
"Hibba dai cokali a saki a daWi ko?".
Murmushi sukayi dukansu kana suka konta
A kan kujerun.
Ganin Ummi ta mi?ene yasa Shatu cewa.
"Yauwa Ummi duba mana kitchen Win kiga ko Danderun yayi".
To tace kana ta shiga ta duba.
Sannan ta fito tare da cewa.
"Yayi sosaima, kai gskyar Hibba nima da bana jin ?amshi yau naji ?amshin girkin.
Jeki sau?e kawai kiyi wonka kuzo ki huta kafin a kira salla".
To tace kana.
Ta mi?a taje ta sau?e. Binta a baya Hibba tayi tare da cewa.
"Wai Aunty Shatu bakuga lallena bane banji kunce yayi kyau ba".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Kayya Hibba ai yanzu kam idanunmu basa gani".
Ta ?arshe mgnar tana sau?e tukunyar,
Kana ta Wauki Foodflaks guda uku biyu manya Waya karami.
Gaba Waya ?asusuwan sun saSule.
Romon yayi kaurin diddigin nama.
Rabin zabuwa ta sawa Sara da Larai a ?aramar kular.
Kana tasawa Gimbiya Aminatu gudar.
Su kuma tasa musu Waya da rabin a kularsu.
Kular datasa alala data kosai ta jere a babban tray'n.
Da tray'n fruits, Win a gefe.
sannan da flaks Win kunu ta bawa Hibba tare da cewa.
"Ki kawai Gimbiya Aminatu.
Na ?aramar kular nasu Sara ne".
Amsa tayi kana ta fita.

A can ta samu Ya Jafar shida LamiWo bisa alamu yau tare zasuyi buWa baki.

Ita kuwa Shatu Hibba na fita.
Ta sau?e babbar tukunyar tafashen naman kajin ta ajiye gefe.
Dama zabbin duk a freezer'n suka sasu.

?an buWe bakin tukunyar tayi yadda zasu sha iska su kama jikinsu. Jajjageggen Attaruhu da al'basan kuma ta sashi a Fridge.


Kana ta fito da komai ta jere musu a dinning table.

Sannan ta wuce Wakinta. Wonka tayi da ruwan sanyi duk da bata son sanyi
To amman duk jikinta huruwa yake tamkar wuta.
Haka yasa tayi da ruwan sanyi.
Tana fitowa ko mai bata shafa ba.
Wata atamta mai taushi riga da zani, Winkin Borno sitayel
yayi masifar yi mata kyau.
?an kwalin ta Waura a sau?a?e sabida duk jikinta rawan yunwa da azaba yakeyi.

Cikin falon ta fito nan ta samu Hibba ta dawo.
Jalal, Jamil, suma sun zo.
Ummi ma ta fito da alamun tayi wonka.

Tana isa ana kiran salla.
Nan sukayi buWe baki da fruits kawai sai kunun suka Wansha, kana kowa yaje yayi sallan.
Sannan sukazo sukaci sauran kayan kwalamarsun.


Suna tashi sukayi sallan isha.
Zuwa lokacin kuma anata raWe-raWin ba'aga wata bafa.
Wannan lbrin shiya tada hankalin Hibba da sauran mutane irinta, a gefe harma da Jamil
Sabida azumi Wayan nan da za'a ?ara wasu ganinshi suke kamar shekara Waya za'ayi ana azumin sai kaji anata gunaguni da cewa wai an?i a faWa ne.
Shatu kuwa murna tayi dan ita bata samu tayi lalle ba.
haka yasa gobe zata ?arisa aikinta a nitse.
Jin an kira salla za'ayi Asham ne yasa Hibba zubda hawaye tare da cewa.
"Wlh zan kira Umaymah da Hamma Jabeer ina dai saudi sunyi salla Ni babu ruwana salla zanyi".
Ta ?arishe mgnar tana kiran layin Umaymah yanata ringin ba'a Wagawa.
Hamma Jabeer kuwa data kira baya shiga ma gaba Waya. Haroon kuma shima yana shiga baya Wagawa.
Dariya Shatu tayi tare da kunna tv tace.
"kalli Hibba suma asham sukeyi".
Da sauri tace.
"A a kam Isha'i ne".
Ganinfa da gaske Hibba keyi yasa suka sherata sukaje sukayi asham kana suka dawo.
Kitchen suka shiga, soya kajin sukayi suya mai kyau kana suka ajiye.
A gefe.
Jalal ne ya le?o kitchen yace.
"Ummi azumi talatin zamuyi bana".
Dariya tayi tare da cewa.
"Aiko gacan Hibba nata fushi."
Shigowa yayi plate ya Wauka ya mi?awa Shatu tare da cewa.
"Aunty a samin nan".
Amsa tayi tare da saka mishi soyayyen naman kazan.
Dakekken yaji ta saminshi a gefen
Fridge ya buWe ya Wauki Du-du tare da cewa.
"Wannan fa yaushe aka fara kawoshi".
Ummi ce ta kalleshi tare da cewa.
"Naga Shatu tafi sonshi ne yasa nace akawoshi".
Kai ya gyaWa tare da cewa.
"To nima bari in taSa shi".
Nan ya fita falon.

Su kuwa suka ?arisa aikin.
Suna ?o?arin fitowa ne.
Jamil ya le?o tare da cewa.
"To yau kuma meye za'ayi mana na sahur ne".
Jalal dake bayanshi ne yace.
"Yo azumi Waya ai ko tazarce zamuyi".
Hararan Jalal yayi tare da cewa.
"Hege daka ci kaji kayi tak ba, mutun kamar kura".
Murmushi Jalal yayi tare da cewa.
"Yes naci in kuma ?ara".
Hararanshi Jamil yayi tare da cewa.
"Mutun sai son nama kamar ba bafulatani ba sai kace babarbare".
Da sauri
Jalal yace.
"Yo dama aini Arbabarbare ne".
Dariya Ummi tayi,
Ita kuwa Shatu Jalal ta kalla tare da cewa.
"Me zan dafa mana to?".
Tsaki ya Wan ja tare da cewa.
"Kiyi mana Coucous da miyar hanta kawai".
To tace kana ta juya ta fara aiyin.
Cikin sa'a Waya ta gama ta fito.

A falo ta samesu suna.
Waya da Sheykh yana ce musu kadafa suyi sakaci suyi sallan, dan babu lbrin ganin wata.

Hakan dai suka ha?ura.
Bayan yaga waya da sune.
Umaymah ta shigo ta sameshi zaune yanacin inabi.
Gefenshi ta zauna da wata jakar.
Mi?a mishi tayi tare da cewa.
"Kace ranar salla da safe in an sau?o idi dai zaku tafi ko?".
Kanshi ya gyaWa tare da cewa.
"Haka dai Wannan tsohon Galadiman ya buwayeni da zancen komawar".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Abbanka ma yace min ranar sallan zaku tafi".
Kai ya gyaWa.
Ita kuwa gyara zama tayi tare da cewa.
"Tsarabar me ka sayawa Shatu da ?ar Wakinta Hibba".
Da sauri ya kalleta tare da cewa.
"Umaymah tsaraba kuma.
"Yo tsarabar me zanyi sai kace wani sabon zuwa, Ni ibada nazo yi ba tsaraba ba".
Jakar ta nuna mishi tare da cewa.
"To ni kam ga tsaraba ka kai musu, wannan na Shatune Hibba gobe zan dawo da nata.
Kai kuma in kaso ka koma hannu rabbana".
Kanshi ya sunkuyar kamar baijiba.
Sai kuma tace.
"Jazrah tace in gaidaka, wai tunda kazo bata ganka ba".
Cikin sanyi yace.
"Yoh dama ya zanyi in bari ta ganni yarinya sai kallon masifa".
Mi?ewa Umaymah tayi ta fita.
Tana fita Haroon da Ya Hashim suka shigo. Nan suka Wanyi hira kafin suka tashi suka tafi masallacin dan shabiyu ta kusa a fara tuhajjudin.

Nan suka tafi.
Washe gari aka tashi da azumi na talatin.
Allah cikin ikonshi aka kaishi lfy.
Watan Shawwal ya baiyana Ramadan ya tafi kuma sai mai nisan kwana.

Shatu kuwa a wunin ranar Yar aikin Aunty Juwairiyya Sato, ta zana mata jan lalle mai Wan karen kyau.

Koda ta dawo kuma jarakuna madarar shanu data gayawa Gimbiya Aminatu tanaso
Aka kawo mata ta tafasashi kana tasashi a manyan kware da ?ananan kwore da kyawawan robobi tasa tsami kaWan a ko wanne kwarya da roba.
Ta rufesh ta jerasu a Fridge a ?alla sunfi kore goma madaidaitan ?ananan sun kai kore takwas sai robobin su kuma sun kai goma suma.

Bayan sallan magriba ansha ruwa anyi nak.
Hibba sai tsalle da farin ciki da kiraye-kirayen ?awaye da yan uwa da abokai sai tsiya Jamil ke mata.

Bayan sun gama shirya komai na aikin da zasuyi gobene.
Suna zaune a falo Ummi ta kalli Jamil tare da cewa.
"Jamil wai sai yaushe zaka share Side Win Sheykh ne, munyi waya da Umaymah Wazu tace min gobe fa zasu dawo.
Anayi sallan idi a can zasu taso".
Gyara zamanshi yayi tare da cewa.
"To naga mutun ga matarsa ace Ni in mishi shara".
Ko inda suke Shatu bata kalla ba.
Ummi kuwa jingina tayi da jikin kujera tace.
"Ai bazata san ?aidar yadda yakeson a gyara mishi Wakinshi ba.
Dole sai ka nuna mata."
Cikin gamsuwa da hakan yace.
"To ba matsala sai gobe da sasafe mu hau kan aikin abinda Wakin ba wani ?ura da tarukucene da shiba".
Eh hakane Ummi tace tare da kallon Shatu tace.
"Gobe in Allah ya kaimu Shatu ku gyara mishi Wakin nashi".
"To Allah ya kaimu. tace ba tare da ta kalli inda sukeba.

A can ?asa mai tsarki kuwa.
Ana idar da sallan isha'i da yawa suka fara Wawafi.
A cikinsu kuwa harda Sheykh Jabeer da mai sunanshi kana da Haroon
A nitse bisa tsari suke Wawafin sunje ?afa biyu ana uku sun isa dai-dai. Ma?ama Ibrahim.
Sheykh Jabeer ya juyo kanshi ya kalli gefen damanshi da sauri cikin tarin mamaki al'ajabin Fuskar mutumin da ya ga ya wulgawa a idonshi...!




Littafin GARKUWA na kuWine idan kina bu?atar saya ga number 09097853276 katin mtn na Wari uku. Normal group in kuma special Group kikeso 1k zakiyi min TRANSFER ta ac Wina 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa.

By
*GARKUWAR FULANI*
Cikin sassarfa bisa tsarin addinin yaci gaba da Wawafin.
Yana mai bin bayan tawagar mutanen da yaga fuskar wannan mutumin a cikinsu.
Idonshi yaketa karkasawa amman ina ya kasa sake ganinshi.
Zuciyarshi nike da mamaki.
Haka yaci gaba da Wawafin.
Saida sukayi. Kana suka fito.
A hanyarsu ta komawa gidane ya haWu dasu Jannart da Jazrah da Umaymah da Sitti da kuma Aunty Hafsat ?anwar Umaymah dake ?asar Masco.
nan Aunty Hafsat tayi ta sayan kayan tsaraba tana bawa Sheykh wai a kaiwa surkarta.
Dan dole ya amsa sai kuma Aunty Rahma ?ar autar Sitti itama a gaban Aunty Hafsat ta girma.
Kuma sa'ar Sheykh Jabeer ce shiyasa akwai yar tsama a tsakaninsu.
Cikin hausarsu data fara basu wuya tace.
"Ba dai kayi auren sirri ba, in sha Allah zanzo zamuzo auren Haroon zamuga amaryar, inga surkar tawa ya take"

TaSe baki yayi tare da cewa.
"Ke tafi daga nan da Allah

62 / 72