Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   24 / 72

69K to 72K   out of 214K words

ko?, zancen gsky bafa za'ayi wannan abunba, sun daWe basu ce mana lusaraiba, dolene, sai sun yarda mu fulanine, kai yau nifa ba bafulatani bane.
A kirani da ko wacce ?abilar ma in anga dama aikin kawai!".
Yana faWin haka ya katse kiran.
Laminu kuwa da yake cikekken Wan jarida, tuni yana naWe komai a faifai jawaban su.

Shi kuwa Sarki Jalaluddin, ido ya zubawa wayar jin jikan nashi ya katse kiran, murmushi yayi, irin nasu na manya, kana da sauri ya kira, Umaymah.
A can Babba birnin Katsina, kuwa Gimbiya Khadijah Umaymah kenan , wacce take matar Wan Sarkin Tsinako, Kekkyawar mata mai cikar haiba nitsuwa, tana kishinWe, bisa wata tattausar doguwar kujera, yayinda Hadimanta biyu ke mata tausa.
Jin wayarta na suwane, yasa ta buWe idanunta dake lumshe, tunda sukayi waya d, Wan ta Haroon ke gaya mata inda sukaje da ?a?an ?ar uwarta mafi soyuwa a rayuwarsu ne, taketa murmushi.
Ganin sunan mahaifinta ne yasa tayi saurin amsa kiran.
Bayan sun gaisane, Sarki Jalaluddin ya Wanyi murmushi cikin nitsuwa yace.
"Khadijah, kira Wan ki, ki bashi umarnin bin umarnin mu, domin yana nuna mana ai bamu muka haifeshi ba, bazamu tirsasashi ba".
Cikin tarin girmamawa tace.
"Ranka ya daWe, me kukeso in bashi umarni a kai nasan bazaiyi min musuba".
Cikin jin daWi yace.
"Kice dashi ya amince da gasar da za'ayi".
Cikin sauri tace.
"To An gama yanzu kuwa, in sha Allah zaku sameshi mai biyayya a gareku".
Daga nan sukayi sallama,
Kana ta kirashi, sau biyu tana kiranshi baya Wagawa, sabida kanshi ya Wau zafi yana ganin za'a tirsasashi ya cutar da kanshi.
Ga wani irin azabebben tsinkewa da zuciyarshi keyi,
Ji yake tamkar zata faso ?irjinsa ta fito, tayi ta tsalle a doron ?asa.
Gashi duk tsoffin Masarautarsun sun zagayeshi.
Kowa da abinda ke ce mishi.
Ga uban kiWen-kiWen dake hawa mishi kai.

Ita kuwa Umaymah ganin bai amsa kiran bane, yasa ta kira Haroon yana Wagawa tace.
"Ina Jazlaan bashi wayar".
Da sauri yace.
"To Umaymah uwar Garkuwa gashi nan ido ya raina fata".
Cikin barkwancinta da yaron nata tace.
"Kaci gidanku Haroon Ni Wana ba ragobane".
Murmushi yayi tare da cewa.
"To mu gani a ?asa mana Umaymah".
Yana faWin haka ya mi?a Jabeer wayar wanda yake cewa LamiWo.
"Bafa zan yiba, tsohon nan gwara ka mi?e kaje ayi da kai tunda kaine sarkin Masarautar JoWa, Ni nan babu abinda na sani bayan nonon uwata sai al'?ur'ani da hadisai, sai likitancin da kuka sani na karanta a dole badon raina yasoba, tun ina yaro kullum Ni a cikin sani dole kuke da tsabar rainin hankali, kaje a jibgeka, Ni kuwa nayi al'?awarin zan jinyaceka, LamiWo JoWa."
Ya ?arishe mgnar yana amsar wayar da Haroon ke mi?o mishi cikin faWa yace.
"Mitsss wai meye kaketa tura min wannan argar wayar taka ne?".
Cikin mamaki Haroon yace.
"Kan uba Jabeer wayar tawace ma arga, wayar da kuWi ta sun kai rabin million To inma argace Umaymah ce bisa layi".
Ba tare da ya kara wayar a kunneba yace.
"Hello Umaymah".
Cikin tausayi Jalal yace.
"Hamma Jabeer baka kai wayar kunneba".
Lips Winsa ya taune tare da cewa.
"Au, zama su sani yin abu da yawa".
Haroon kuwa mamaki yakeyi domin karo na forko kenan da yaji Jabeer yace Hello a madadin Assalamu alaikum, da shine abinda yakeyi.
Ita kuwa Umaymah tana jin ya kara wayar a kunne shi ya kira sunanta cikin rauni.
Murya a kausashe tace.
"Jabeer".
Da mamaki ya amsa dan sama da shekaru goma sha biyu kenan da Jazlaan take kiranshi, cikin sanyi yace.
"Na'am Umaymah". Cikin bada umarni tace.
"Jabeer ka tashi maza yanzu ka shiga fagen gasar nan ayishi da kai, bana son musu umarnine ba shawara ba".
Cikin sauri ya zaro siraran kyawawan idanunshi,
Dai-dai lokacin kuma LamiWo ya mi?e tsaye cikin tashin hankali da kiWima da firgici da ba?in cikin dakatar da gasar ShaWi da akayi a masarautarsu ya sani da anayi da Jabeer bazai ?alubanceshi ba, cikin sanyi yace.
"Zanje za'ayi dani, zan tabbatar da darajar masarautatarmu bata rusheba."
Da ido yabi Dottijon kakan nashi wanda a ?alla ya kai shekaru 91 a duniya.
Cikin kauda kai yace.
"To Umaymah yadda kikace haka za'ayi amman bari in kira Sheykh Abdulkareem in sanar mishi in ya amince dai zanyi".
Da sauri tace.
"A a ban yafe ka kirashi ba, wato don kasan in ka kirashi zai kira Sitti da Mai alfarma Jalaluddin da Sarki Nuruddeen ya dakatar da duk abinda za'ayin, tunda na san cemishi zakayi ba addini bane, al'adace, to ban yardaba maza tashi".
Ganin Ya Hashim na mi?a masa wayarshi ne yasashi cewa Umaymah.
To cikin sanyi.
Yana amsa wayar da Ya Hashim ya mi?a mishi yaki Muryar, mahaifinshi cikin sanyi da kuma alamun yana kukane yace.
"Jabeer ashe har kayi girman da LamiWo zai umarceka da yin abu ka?i yi mishi mubaya'a,
Ashe har na haifi Wan da zai ja da mahaifina."
Cikin sanyi da rauni yake jujjuya kai murya na rawa yake cewa.
"A'a Abba, kayi ha?uri kada kayi kuka a kaina."
Bai kulashiba yaci gaba da cewa.
"Jabeer Ashe zuciyarka har tayi tauri da kangarewar da kanaji kana gani za'a daki mahaifina a gaban idonka, bazaka zame mishi GARKUWA ba, Jabeer wannan shine tukuicin tsantsar son da mahaifina keyi muka, wanda har ya jazamin ?iyayya a wurin yan uwana sunaga ya fifitaku kan sauran jikokinsa Especially ma kai Jabeer komu daya haifa baya nuna mana son da yake nuna maka, shine zaka bari a dakeshi mutun mai shekaru 91 da Waya a duniya kai me shekaru 30 bazaka iya zame mishi GARKUWA ba?".
Cikin rauni da ?unar zuciya, ya mi?e tsaye hannunshi yasa ya kamo na LamiWo cikin tarin ?una da zafin rai da takaici yace.
"Na Amince, zanyi gasar na yarda, ka koma ka zauna".
Wani irin farin ciki ne ya ziyarci, zu?atansu gaba Waya, sai dai kowa da irin manufar farin cikinsa.

Jin haka yasa fadawan janye labulen da sukayi musu.
Shi kuwa LamiWo hannunshi yasa ya kamo hannun Jabeer, cikin tsantsar farin ciki da al'fahari da ?asaita ya fara taku, suna ratsawa cikin taron.
Kana fadawansu na biye dasu a baya.
?anzagi yana.
"Takawarka lfy Sarki mai daraja LamiWo Wan LamiWo jikan JoWa. Gyara kimtsi".
A haka har suka isa cikin asalin dandamalin da aka ji?ashi jilak da ruwa, sabida hana ?ura wanzuwa.

Gaba Waya taron mutanen wurin maza da mata manya da yara, Jabeer suka zubawa ido, sabida duk wanda ya ganshi yaga sahihin Balarabe, mai kamala da nitsuwa, uwa uba kima da haiba, ?warjini shi ya cika dukkan idanun magautanshi dake wannan yanki,
yayinda masoyanshi ke taraddadin abinda zai faru.
A tsakiyar filin suka tsaya, hannunsu dake ra?e dana juna LamiWo ya Waga tare da fuskantarta gabas, kana ya juya yamma, ya kuma juyawa kudu da Arewa, sannan suka dawo tsakiyar filin,
Cikin ?asaita, yace.
"Ga GARKUWAN FULANI, kuma daga Wannan nasarar da zaiyi a gasar nan,
Zai tabbatar GARKUWAR Masarautar JoWa, GARKUWA kuma mai ikon zama inda yaso a cikin fada".
Dariya Bukar yayi kana ya Waga hannun Ba'ana da yaketa wani abu da ?irjinshi kamar damisa,
Cikin isa da ya?ini da al'fahari yace.
"Mu kuma ga namu Garkuwan, da muke da tabbacin bai taSa gasa ya faWiba".
Sake hannunshi LamiWo yayi kana ya juya ya koma ya zauna, cikin rumfar da akayi musu masau?in.
Al'?alin gasar ne yazo tsakiyar taro, kamar ko yaushe, hannun Ba'ana ya kamo, ya Waga sama, hakan yasa, gaba Waya makiWa da mabusa suka ?ara sautin kiWe-kiWen su, wanda Jabeer ke jinsa har tsakiyar kansa, Allah ya sani, baya son hayani koda dai-dai da ?wayar zarra ne, ga wani masifeffen fargaba da tsinkewar da zuciyarshi keyi, yanaji tamkar yasa hannunshi ya toshe kunnuwanshi.
?an wani gajeren tsaki yaja sabida Allah ma ya sani baya son kallo, to kuma yanajin yadda idanun mutane ke yawo a jikinshi.

Shi kuwa al'?alin gasar, yana sake hannun Ba'ana yazo ya kamo hannun Jabeer,
Da sauri ya juyo ya kalleshi sabida kamo hannunshi da yayi sai yaji tamkar hannun jariri ya kamo dam laushi da taushin fatar, hannun sanyi ?alau,
girgiza kanshi yayi cikin tausayawa, sabisa, ya za'ayi ace mai wannan taushin hannun fatarsa ta iya jurar azababbun bulali masu masifar zafi.
?aga hannun Jabeer yayi sama.
Yana mai nunawa taron mutanen shi a matsayin dashi za'a gwabza.
Shi kuwa Sheykh Jabeer, duk abinda akeyi idonshi na cikin Wan siririn farin galashi mai garai-garai dake li?e a fuskarshi,
Hannunshi kuma ri?e da carSinshi, kana bakinshi ambaton sunan Allah.

Cikin tarin mamaki ya kalli,
Al'?alin gasar tare dasa hannunshi ya ri?e bakin al'kyabbar jikinshi cikin haWe fuska yace.
"Me hakan!?". Cikin saurin rusunar da kai Al'?alin gasar yace.
"Za'a cire kayan jikin naka ne!".
Cikin tarin mamaki ya zazzaro ido waje, a baiyane yace.
"Akan me kenan, suturar da Allah yayi min a matsayin mulmi, in killace kaina, shine zaku yayemin a cikin dubban dubatan mutane?".
Cikin dakiya Al'?alin ya Wan kalleshi domin kwarjinin Jabeer ya cika masa fuska cikin sanyi yace.
"Allah rene, ?a'idar gasar ce, ba'ayi da kaya a jikin mutun sai Wan kamfai, kawai ake bari a jikin mutun".
Cikin kufula da harzu?a yace.
"To bada niba, Ni nan Muhammad Jabeer wallahi banyi lalacewar da zan tsaya tsirara a gaban jama'a ba".
Yana faWin haka ya juya a fusashe, zai fita cikin taron.
Ganin hakane yasa Galadima, yayi saurin tasowa, kana ?an buram na biye dashi a baya, tareshi sukayi tare da kamo hannunshi.

Da sauri suka juyo suna. Kallon gungun wasu matasa wanda suka kece da dariyar ?eta cikin hausarsu ta ?abilu suke cewa.
"To ku Wan naku ko yadda ake gudanar da gasar ma bai sani bane? Ya zaiyi zaton da wannan shigar tasa za'a dakeshi, to ai ko bulali dubu za'ayi mishi ba jinsu zaiba,
Kai ?an kazagi, ka gaya mishi nan ba cikin masallaci bane.
Nan wurin shaWi ne".
Jiyo hakane ya sa ran dukkan musulman wurin Saci.
Sabida sun fahimci kafuraine masuyin wannan zancen.
Galadima kuwa da ?an buram sun Wauka abin wasane, a zatonsu zasu shawo kan Jabeer a sau?a?e, amman ina ya ti?e yace babu wani zinWi?in ?aton da zai sashi ya yaye suturar dake jikinshi.
Dariyar da su ArWo da sauran mutane keyine ya hautsuna lissafin LamiWo.
Cikin harzu?a ya taso, har kamar zaiyi tuntuSe ya nufi inda su. Waziri, Wambai, ?an buram, ?urSi, Da Galadiman, cikin tashin hankalin alamun akwai wata babbar manufa da Galadima ke son cimmawa cikin lamarin ya ri?e hannun Jabeer tare da cewa.
"Haba Jabeer kai wanne irin mutun ne mai kafiya da taurin kan tsiya, yaya muna binka kana zillawa, muna haWaka da Allah da Manzonsa amma kana tunzuramu, wallahi da yau sai anyi gasar nan!".
Cikin tsananin Sacin rai yace.
"In tsaya a tozarta ni kuke so.
Ayimin tijara kukeso, da wanne idon zan kalli al'ummar Annabi da jiki tsirara".
Cikin kufula Waziri yace.
"Waya ce maka tsirarane?".
Murya a sama yace.
"Tsirara ne mana! Tunda sunce wai dagani sai Boxes zan tsaya, ka kuwa san ko Mahaifiyata data haifeni tun ina shekaru shida a duniya bana tsayuwa a gabanta dagani sai Wan kamfai, tunda nake Mahaifiyata, Mahaifina, Yayuna, Uncles, na Aunty's na, babu wanda ya taSa dukana, sabida ban cutar dasu da komaiba bare su hukuntani da duka haka kurum rana tsaka kunce in tsaya a dakeni, na yarda, sannan yanzu kuma ace nai tsirara, kai bafa wanda zan yiwa mubaya'a akan hakan..!."
Tas! Yaji sau?an wani irin gigitaccen mari sai dai babu wanda ya ga sau?an marin sabida suna tsakiyarsu Waziri ne, kuma sauran mutanen garin duk kowa bayan su Waziri suke iya gani.
A harzu?e ya Wago kanshi,
LamiWo ne ya gani tsaye a gabanshi.
Jan hannunshi yayi da iya ?arfin shi na tsufa.
Tsakiyar filin suka koma, cikin fushi yace.
"Galadima zoka cire mishi kayan."
Da sauri Galadima ya motso gabanshi.

Su Waziri kuwa duk suka koma cikin Rufarsu masau?insu.
Wani irin tsuma da karkarwa jikin Jabeer ya farayi, tun sanda yaji sau?an marin.
A take idanunshi nan su kaWa sunyi wani irin masifeffen juyewa sunyi jazir,
Hatta lips Winshi karkarwa sukeyi. Wani irin tarin ba?in cikin da bai taSa jin irinsa ba a duniya ne, ya lulluSe masa zuciya.
Koda randa Ya Jafar Winsu ya zauce, baiji makamancin wannan Sakin cikinba.
Ji yakeyi Tamkar ya haWiyi zuciyarshi ya mace ya bar duniyar kowama ya huta,
Rumtse idonshi yayi da azaban ?arfi lokacin da yaji, Galadima ya gama komce masa?alan al'kyabbar jikinshi,
kana ya buWe shi, yayi ?asa dashi, har saida ya cire hannayenshi a ciki.
Haroon dake gefensu ya mi?a wa al'kyabbar, kana a hankali ya kuma matsowa gareshi, hannunshi yasa saman kanshi ya Wage zagayen ba?in abin da yake kan Hiramin, kana yasa hannunshi ya janye hiramin.
Kekyawar fuskarshi ta fito ras, tattausan ba?in gashin kansa dake kwance lib-lib ya baiyana, wanda hakan yasa kaso 70 cikin Wari na dubban mutanen dake wurin suka zuba ?wayar idanunsu kanshi, da yawa tasbihi da ta'ajjudin irin kyau da haibar da Allah ma Wauka kin sarki yayi mishi sukeyi.

Jalal kuwa ji yake tamkar ya rin?a kurma ihu, Allah yasani baya son abinda zai cutar musu da Hammansun,
Jamil kuwa tuni hawaye yake zubdawa,
Ya Hashim, Imran, Sulaiman, kuwa dukkansu sunkuyar da kawunansu sukayi ?asa.

Laminu kuwa wani irin masifeffen jin daWi yakeyi, hakan yasa ya ?ara kutsowa cikin filin hakan ya bashi daman yin viewing da kyau.

Shi kuwa Jabeer tafarfasar da zuciyarshi keyi yayi masifar tsananta lokacin da yaji, Galadima ya zare mishi tattausar rigar shaddar dake jikinshi.
jin yasa hannunshi yana shirin zare mishi singlet Win jinshi ne yasashi, ?ara ambaton sunan Allah da sauri-sauri, sabida ji yakeyi tamkar ya buWe ido ya sha?o mo?oshin Galadima sai ya sumar dashi, tabbas da ace al'?alin gasarne ke cire mishi kaya da tuni ya daku.
Cak Sari da karkarwan da jikinshi keyi ya bari,
Lokacin da yaji Galadima yasa hannunshi ya kwance zariyar dogon wondon jikinsa.
"Innalillahi wa innailaihi rajiun, Hasbunallahiwani'imanwakil.
Allahumma ajjirni fi musubati!!.."
?asa idawa yayi, jin an saSule wondon jikinsa yayi ?asa,
da ?arfi ya buWe kwayar idanunshi da suka koma tamkar garwashin wuta. Tafarfasar da jininshi keyi shine abu mafi tartsatsi a rayuwarsa.
Hannunshi Galadima ya jawo da ?arfi wanda dole yasa ya Waga sawunshi ya tsallake wondon ya zama babu komai a jikinshi dagashi sai Boxes wanda Allah yayi mai Wan tsawone yazo har kusa da guiwarsa saidai a matse yake.

A tsakiyar filin ya tsaidashi kana ya juya ya koma ya zauna kusa da LamiWo.
Jalal ne ya sunkuya ya Wauki wondon da sauri ya mi?a wa, Haroon.

Shi kam Jabeer zuwa yanzu,
Ya sani a duniya ba'a taSa yi mishi tozarci sama da wannan ba, ji yakeyi a duk faWin duniya babu garin daya tsana sama da garin Rugar Bani, bai taSa jin haushi da tsanar wani abu a duniya ba sama da mutanen garin Bani, ji yakeyi ya tsanesu gaba Wayansu, ya tsani komai nasu, baya so da fata da sha'awan komai nasu.
?asar garin ma da yake tsaye a kai ya zuba mata ido ji yake tamkar ya ?onata ta sauya launi daga farin yashi zuwa ba?in yashi.


A tsakiyar taron kuwa, da sauri al'?alin gasar ya jawo hannun Ba'ana da ya zaro wata asirtaciyar bulalar tsamiya, daga cikin randar bulalinshi
sai wani motsi bulalar keyi tamkar tanada rai.

Bayan Jabeer al'?alin gasar ya kawoshi. Yana sake hannunshi masu busar al'gaita da sarewa suka farayi da ?arfin su.

Lokaci Waya kuma ranar data take buWe tarwal ta lumshe.
Mutanen kuwa sai tasowa da ife-ife akeyi. Kallo kuma kab ya dawo kan farar kekyawar fatarshi da kekyawan ba?in tattausan gargasa yayi mishi ?awanya, iya kyan fatarshi kaWai ya ishi Wan adam kallo.
Da ?arfi Jabeer ya taune lips Winshi, yana maiji tamkar zai hudasu sai ambaton sunan Allah yakeyi, babbar yatsar ?afarshi ta dama yasa yana caka ?asar garin, kana yatsunshi na hannun kuwa yasa babban yana zagaye kan ?ar manuniyarshi.
A yadda yake jin zafi da ?una da ba?in ciki a cikin zuciyarshi ya tabbatar babu wani abu da za'ayi mishi a yanzu yaji zafinsa fiye dashi, to me za'ayi mishi mai zafi sama da tsiraiceshi da akayi.

Ba'ana kuwa cikin dariyar mugunta da sautin amo mara daWin ji, ya ta?ar-kara ya Wago bulaliyar asirin nan, da iya ?arfin shi ya zabga mishi ita a tattausar fatar tsakiyar bayanshi.
Da ?arfi su Jalal kab suka rumtse idanunsu.
LamiWo kuwa wani irin kallo yayiwa Jabeer da yayi.
Wani ir.....!



Biya darinki uku kacal domin jin wannan labari har ?arshe.
Dan Allah da Manzonsa kada ku fitarmin da littafina.

Wannan shafin nakune gaba Waya waWanda suka karanta FREE PAGE>???p?






By
*GARKUWAR FULANI*=???
=?J??=?????=?
?>?4?
*GARKUWA*

PAGE 10

NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*

=??????=?
?>?4?

LITTAFIN GARKUWA NA KU?INE, TURO KATIN MTN NA ?ARI UKU KACAL ta number 09097853276 domin samun cikekken labarin, ko kiyi min transfer Win 1k Wan samun SP GROUP ta asusuna 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo shaidar biyanki ta wannan number 09097853276


FREE PAGE

Cikin tashin hankali tace.
"Innalillahi wa innailaihi rajiun. Ya Ba'ana me wannan, abu kamar macizai". Da sauri ya meda ya rufe kana ya mi?e cikin yin ?asa da murya yace.
"Kinga ni kada ki tayarmin da hankali kinsan bana son ganinki cikin tashin hankali, in sha Allah nine da nasara ko dai bakya so nane".
Da sauri ta girgiza kanta tare dasa tafin hannunta ta rufe bakinta.
Ganin haka ya kwashi abinshi ya tafi.

Ita kuwa koda ta shiga gida, gefen Inna ta zauna tare da cewa.
"Inna ku cewa Bappa ya cewa ArWo ya hana gasar nan, kada a cutar da Ya Salmanu".
Cikin sanyin jikin da duk kwanan haka inna ta zama, a hankali tace.
"Uhumm ba komai Shatu in sha Allah duk abinda zai faru da sanin Allah.
Yanzu ke yaushe nema zaki koma hutunmu?".
Kanta ta gyaWa a hankali tace.
"Rana ita yau zan koma kimga saura mako Waya kenan".
Ummey ce dake gefe ta Wanyi ajiyan zuciya gami da cewa.
"Alhamdulillah ni in kin komama hankalinmu zaifi konci, domin muddin kinanen sai Ba'ana yayi ta kalato fitina".

Shiru sukayi baki Wayansu, jin an fara kiran sallane tasa, duk kowa yayi al'wala haraman salla.


A daren ranar kuwa Ya Salmanu da

24 / 72