Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   50 / 72

147K to 150K   out of 214K words

da babinta ma gaba Waya".
LamiWo ne ya gyara zama tare da cewa.
"Ya isa".
Murmushi Umaymah tayi sabida ta lura har yau su LamiWo basu gama sanin Jabeer da halaiyarsa ba.

Shi dai Jadda nan ya jadadda musu cewa, kada suyiwa Sheykh Jabeer mgnar sai an gama gyara komai na sashinta.
Ko gaisuwar su bari sai bayan kwana uku a zagaya da ita cikin Masarautar.

Nan dai sukayi sallama suka, tafi baki Wayansu.

Suna tafiya, Umaymah ta koma Wakin da Aysha take, nan ta samu Ummi na zaune da ita. Nan ta zauna ta suka Wan yi hira ganin alamun gajiya da bacci a tattare da itane yasa, sukayi mata saida safe suka fita suka tafi.

Ratsawa sukayi wurin Gimbiya Aminatu suka mata saida safe kana suka fita suka tafi.

Cikin tsananin jin daWi suke tafiya, har suka iso bakin.
Mashigar sashinsa, cikin nitsuwa sukaci gaba da tafiya.
Shiru ba motsin komai suna gab da isa bakin ?ofar, suka tsaya cikin zaro ido, suka kalli Laminu da Gimbiya Saudatu, cikin haWe fuska da zafi Umaymah tace.
"Aoozubikalimatillahi taaa'ammati minshirin makala?a!."
Cikin tsantsar tsanarta Gimbiya Saudatu tace.
"A kanki hegu masu jajayen kunnuwa".
Tana faWin haka taja hannun Laminu suka fita.
Su kuwa Umaymah da sauri sukayi ciki.

A falo suka tsaya. Ba kowa a falon haka yasa tayi sauri ta nufi arear'n Side Win Jabeer, a falo ta samu Haroon konce bisa kujera.
Yana ganinta ya tashi zaune.
Cikin gimtse dariyarshi murya a hankali yace.
"Yau duk kayan ahlin masarautar JoWa sai an yagesu baki Wayansu."
Ya ?arishe mgnar yana nuna mata ?ofar Wakinshi.

A hankali ta kutsa kai cikin Wakin tare da yin sallama.
Can ta hangoshi kan gadon yana konce rigingine, idonshi a lumshe,
a hankali takeyin taku tana nufo inda yake.
tare da mgnar zuci.
"Wato harda sharrin Haroon zayiwa Wan Umaymah".
A hankali ta zauna bisa bedside drower'n. Idonta ta sau?e bisa goshinsa, cikin mamaki ta juyo ta fuskanceshi da kyau ganin yadda Goshinsa ke....!





By
*GARKUWAR FULANI*
"Kamar tsoffin karnuka". Cikin fusata Gimbiya Saudatu ta mi?e tsaye tare da nufo inda yake.
Shi kuwa kanshi ya jinjina tare da cewa.
"Kinyiwa kanki Garkuwa da kika tashi daga kan kujerata".
A hatsale tace.
"Wai kai a zatonka tsoronka nake jine ko meye?".
Da sauri ya jujjuya mata kai tare da tsuke fuskarsa alamun baison sautin amon muryanta da take Waga mishi, a da?ile yace.
"A a, na isa inyi zaton tsorona kikeji. Ke da bakinji tsoron Allah'n daya halicce ki bama, ina zakiji tsoron wani bawa nashi, ai masu tattausan zuciya suke tsoro".
Hannu Baba Nasiru ya Wago da alamun zai kifeshi da mari.
Ba zato yaji ya kama hannunshi, kana ya Wan juyo fuskarshi gareshi, cikin sakekkiyar murya yace.
"Wai ku meyasa bakwa gane, yare da harshenmu na bani adam ne? Meyasa kukafi son Yaren dabobbin marasa hankali, a zatonka ka kai matsayin da zaka Wago hannunka ka mari fuskanta?".
A hatsale ya fuzge hannunshi tare da cewa.
"Da uwarka kakeyi, kasan wacece dabbar ai!. ?an hegiya mai jajayen kunnuw..!".
Shiru yayi bai ?arisa mgnarba ganin wani irin kallo da Jabeer ke mishi, ido cikin ido.
Kana ya Waga hannunshi na dama, yana Wan buga bayan tafin hannun damanshi cikin tafin hannunshi na hagu.
Still idonshi na kan fuskar ?anin Mahaifinshi, mi?ar da tafin hannunshi yayi, tare da mishi alamun datsa a cikin tafin hannunshi, kana cikin danne fushinsa, dan baya son su gane abinda ke masifar ci mishi rai, sai dai duk danniyarsa ya rigada, sun gane babu abinda ya tsana a duniya sama da azagar mishi mahaifiyarshi bare a suffantata da ?addararta, da binta da kalaman bita da ?ulli.
Baba Basiru ne, yayi wani irin dariyar mugunta kana ya Wan matsa baya kaWan cikin izza yace.
"Datse mana wuya zakayi, dan a zagi waccar munafukar da Allah ya nuna mata ishara tun a duniya".
Murmushi mai rauni yayi kana yace.
"Mahaukaciyar tsohuwar ku ko! Eh na gane lallai kam, batunka haka yake".
Cikin fiffi?ewa suka fara kumfar baki ina dalilin zaicewa uwarsu mahaukaciyar tsohuwa".
Daga nesa za'a iya jiyosu.
Shi kuwa ko Aunty Juwairiyya dake Dinning area bata jiyo abinda yake faWa.
Domin cikin nitsuwarsa yake zaro musu, duk amsar mgnar da sukayi mishi tunma kafin harshensu ya huta.
Gimbiya Saudatu kuwa, a masifance tace.
"Ai asirinku zai tonu nan bada dadewa ba, munafukar kakar takace, tayiwa mahaifiyarsu asiri ta haukatata dan ba?in kishi irin nata".
Murmushi yayi ganin yadda ?annnen mahaifinshi keta ihu uwa karnuka.
Allah ya sani lamarinsu yana bashi mmki har yau ya rasa me yayi musu mai zafi a duniya da suke gaza danne tsanarshi a aransu.
Me Mahaifiyarshi tayi musu da suke masifar tsanarta?.
Kanshi ya juya ya kalli Umaymah daketa murmushi mai cike da jin daWin yadda yake komai a nitse.
Juyawa yayi zai nufi gefen hanyan falonshi.
Sai kuma ya Wan tsaya ganin Gimbiya Saudatu tasha gabanshi.
Cikin danne shakkarsa tace.
"A haka zaku ?are. Komai na muna furci, anje anyi aure a muna furce a Soye, sannan an kawota yau kwana uku kenan an kasa fito da ita a nunawa mutane ita, dan masifar rashin gsky.
Ko dai cikin shegene da ita yasa kuke Soyeta."
Da sauri Umaymah ta ?ara so inda suke, cikin tsuke fuska tace.
"A kanki shege zai samu, in sha Allah bazai samu a tsatson yar uwata ba, kin kuma yi gaggawa, da yake dama aikin shaiWan ne dole zakiyi ta aikatashi.
Ki koma ki wanke idonki zai kawo miki Amaryarshi matarshi kuma uwar ?a?an shi, har Side Win ki, cikin falonki, har gaban ki.
Kinaji zai gabatar mata ke da munanan Wabi'unki dan tasan irin zaman da zatayi dake".
Laminu ne yace.
"Ke kuma waya kasa dake, ki bari ?an gida suyi mg...!".
Wani irin tsalle yayi ya koma baya, jin marin da Jalal wanda yanzu ya shigo ya kifa mishi ta bayanshi.
Da sauri Baba Nasiru da Baba Basiru suka juyo kan Jalal, alamun wai zasu dakeshi.
Karkata kai yayi ya kallesu da gefen ido.
Kana a hankali yasa hannunshin ya Waga rigarshi, wata ?ar madai-daiciyar bindiga AK 47 ya zaro a ?ugunshi .
Wani irin wawan birki sukaja, tare da cewa.
"Eh lallai babu shakka masarautar JoWa ta raini tantirin Wan ta'adda bindiga, wato abin har yakai ka matakin ri?e bindiga".
Kanshi ya tankwashe tare dasa bakin bindigar yana sosai tattausan sajenshi irin na Hamma Jabeer Win shi.
Kana da bakin bindigar ya nuna musu hanyar fita.
Ai a jere suka juya suna fita.
Gimbiya Saudatu na cewa.
"Duk wanda yaci tuwo dani, tabbas miya zaisha.
Amaryar munafurcin a fito da ita mu ganta in an taki gsky".
Laminu ne ya amshi zancen da cewa.
"Menene ma abin gani a Bororiyar daji".
Da haka dai suka fita.
Shi kuwa Sheykh Jabeer wani irin kallo na tuhuma, da tarin mamaki yakeyiwa Jalal.
Bindiga a hannunshi, shi kuwa Jalal ganin yadda duk suka zubawa bindigar idone yasashi.
Meda ita cikin rigarsa.
Kana ya juya da sauri ya nufi hanyar fita.
Jabeer bai ce mishi komaiba.
Yana ganin ya fitane shi kuma ya juya, ya nufi falonshi.
Bedroom ya wuce, a hankali ya zauna bakin gado,
tare dasa hannunshi yana buWa bakin al'kyabbar jikinshin sai kuma yasa hannu shi na dama ya dafe kanshi, kalmar amarya mata ya maimaita a fili.
Wani irin rumtse idanunshi yayi da ?arfi Allah ya sani shi yama mance, batun wannan jagulellen auren da akayi kamar na wasan yara.
kanshi ya Wago a hankali ya kalli Umaymah dake shigowa da sallama a bakinta.
Gefenshi tazo ta zauna bisa bedside drower'n tana fuskantarshi.
hannunshi yasa, ya fara cire hiramin kanshi.
ita kuwa Umaymah cikin hikima tace.
"Idan mutun yana yi maka fatan ci baya to kayi mishi nuni da nasarorin rayuwarka, ban cika son takura maka akan baka umarnin yin abubuwan da baka soba, to amman bani da zaSi akan duk wata al'ada ta masarautar JoWa, da cikin masarautarmu ne, tabbas inada damar hana wani abun da saka wani abun."
Cikin rauni ya kalleta da idonshi da sukayi jazir a hankali yace.
"Me Mahaifiyata tayi musu mai zafi da suka sata a gaba ita da ah'linta.
Duk abinda sukeyi Mata bata kulasu, bare ta kai ga ramawa, tana ha?uri akan komai, haka yasa suke zaton tsoronsu takeji.
Ita kullum yanayi musu uzuri.
su kuma kullum fatansu su cutar da ita har dai suka samu nasarar ?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
cutar da rayuwarta sannan muma basu barmu ba.
Ni na gaji da zama cikin masarautar JoWa, zan bar musu garin gaba Waya".
Sau?e numfashin tayi tare da cewa.
"Basu da nasara a rayuwarsu.
Nasara Waya ce garesu kuma sun yi ta.
Ta ?are musu".
Sai kuma ta Wan kalleshi cikin sanyi tace.
"Jazlaan!". A hankali ya amsa mata.
Fuska ta Wan raunata kana a hankali tace.
"Yau kwanan matarka uku a gidan nan!".
Da sauri ya kauda fuskarshi a kanta wani irin haWe fuska yayi tare da taune lip Win shi na ?asa ta ciki.
Shi ya mance da wannan batun yana rayuwarshi hankali konce. Wannan kariyar matar Gimbiya Saudatu tazo ta tono zancen.
Ita kuwa Umaymah a hankali taci gaba da cewa.
"Baka gantaba! Baka nemeta ba! Baka san halin da take cikiba! Baka nunata wa ah'linku ta masarautar JoWa, a matsayin ta, na matarka.
LamiWo yayi mgna har ya turo Umminka taxo ta sanar maka, sai tace bata so Sacin ranka. Abbanka yace shi bazai ce maka komaiba, sabida babu abinda baka saniba kan al'adar masarauta.
Yace kada wanda yayi maka mgna akan matarka sabida.
kai ba jahili bane, duk ka fimu sanin ha??in mace akan mijinta. Yace kunya tashi kake son yi a idon mutane!".
Kanshi ya fara jujjuyawa a hankali yace.
"Me kukeso inyi! Umaymah ya kuke son inyi? Bazan iya juya kaina in dawo yadda kukeso bafa, daga yadda Allah ya halicce ni".
Cikin hikima da sanyi tace.
"Ka shirya gobe, ka gabatar da matarka ga ?an uwanka da iyayenka".
Hannunshi biyu yasa ya dafe kanshi.
Tare da rufe idonshi, sabida sarawar da yaji kanshi nayi.
sai kuma ya Wan kalli Umaymah jin tana shesshe?an kuka.
Cikin sanyi yace.
"To!".
Murmushi tayi tare da shafa kanshi kana ta juya ta fita da sauri.

Kai tsaye sashin Gimbiya Aminatu ta wuce, ta sanar mata yadda sukayi da Wan nata.

Shi kuwa Sheykh Jabeer, a hankali ya mi?e al'kyabbar jikinshi ya zare, kana ya nufi bathroom da jallabiyar.

Yana shiga ya zare jallabiyar da snglet Win. Kana ya shiga wurin wonkan.
Ruwan sanyi ya sakarwa kanshi.
sabida sarawar da kanshi keyi,
tun ihun dasu Baba Basiru sukayi mishi a kanshi.
Ga kuma wani sabon zance na zagaye idanun mayu da kulullukan masu konciyar Waukan rai na masarautarsu.
A ?alla yayi mituna biyar ruwan sanyin na zubo mishi a tsakiyar kai, kafin ya fara sau?e ajiyan zuciya alamun kan ya fara lafawa.
Al'wala yayi kana ya fito.
A nan drower'n glass dake bathroom Win nashi ya kimtsa kanshi cikin wasu datsastsen yadi mai masifar kyau Super Nour, Noble blue mai Wan karen kyau, tattausan yadine mara nauyi, kana yanada Wan shara-shara kaWan, riga da wonWo ne dai-dai jikinshi rigar half jomfa ne wanda aka watsa mishi aiki da da ba?in surfani.
in ka tsura mishi ido sosai zaka iya hango shatin snglet and white boxes jikinshi.
Wani Oud mai daWin gaske ya fesa.
Kana ya fito.

Ba?ar fula ya kafa a kanshi wanda ya bawa tattausan gashin kanshi damar baiyana ta gefe da gefen kanshi da kuma ?eyanshi.

Fararen kyawawan ?afafunshi, ya zura cikin. Wasu tattausan takalma ba?i.
Sai kuma yasa hannu ya Wauki carbinshi.
Agogon dake li?e saman mirror ya kalla,
Lokacin sallan la'asar yayi, dan haka dole babu baccin tsakanin azahar da la'asar Win da ya dawo yi.

A masallaci ya samu su Haroon da Jamil.

Bayan anyi sallan ne kowa ya kama sabgogin gabanshi.
Shi Jabeer komawa gida yayi.
Ya saka garen kayan jikinshin kana.
Ya fito, Ummi ya samu tsaye a tsakiyar falon, cikin kula tace.
"Zaka fitane?". Kai ya gyaWa mata alamar eh.
ba tare da damuwar rashin bata amsarba tace.
"Da yan rakiya ko kai Waya?".
Yana gyara zaman hular kanshi yace.
"Ni kaWai. Zanje gidan Malama Abubakar ne!".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Ka gaida minshi".
"In sha Allah zaiji. Umaymah fa?".
Gane abinda yake nufine yasata cewa.
"Tana can sashin Gimbiya Aminatu, wurin Wiyarta Amarya Aysha".
Kanshi ya Wan sunkuyar ba tare da yace mata komai ba,
ya fita.
Malam Abubakar shine, malamin da ya fara Wiga mishi harafin Ba''un a allon shi, wato Be a fillance, Basinmi'arra a hausance ko?.
A wurin shi yayi sau?an forko, sai dai zuwa yanzu, shi Jabeer shike ?ara wa Malam Abubakar sani, akan Nahawu da Tajwid sabida shi da karatun zaure yayi.

Umaymah kuwa, ita da kanta ta sanarwa LamiWo cewa, gobe Sheykh zai gabatar da amaryarshi.

Haka yasa, ta fara shirya Aysha, shiri na musamman.
Cikin Hadiman Juwairiyya Waya daga cikinsu.
Mai suna saratu, itace Umaymah tasa ta yarfawa Aysha zanen lalle mai Wan karen kyau.
Kana Ummi da kanta ta wonke mata kai sabida ita keyiwa Juwairiyya ma.
Sosai ta fito ras.
Ita kuwa Shatu duk abinda sukeyi Mata.
Tunanin Hibba al'hinin da tun randa tazo bata kuma ganinta ba.
tana son ta tambayesu ta rasa ta ina zata fara, dole dai haka ta ha?ura tai shiru.


Washe gari ranar talata. Da hantsi, ko ina na sashin Gimbiya Aminatu sai ?ashi yakeyi, sabida shiri da kimtsa amarya.
Umaymah da kanta take kimtsata, wani irin dakekken wagambarine mai matukar kyau Royal blue, tasaka doguwar rigace. Tayi cib-cib da jikinta.
wani irin Wauri Wan kwali Aunty Juwairiyya ta murza mata a kanta, irin mai stpes Win nan.
Kana sai wata farar al'kyabbar masarauta fara ?al mai kolliyar zaren aiki da ulunta Royal blue.
da surkin Golding color mai she?i.
Wasu fararen takalma masu ratsin Sky blue ne a kekyawan kafarta da yasha jan lalle, takalman basu cika tsini da tuduba, sai dai kuma ba dab da ?asa bane.
Tayi kyau iya kyau, sai ?amshi da she?i take zubawa.
Umaymah ce ta kama hannunta har zuwa falon LamiWo, wanda bai rigaya ya fita fadaba.

Gefen Gimbiya Aminatu ta ajiyeta, kana tace.
"Bari inje inzo da Angon."
Murmushi Gimbiya Aminatu tayi tare da cewa.
"To kuyi sauri dai".
To tace kana ta fita.

A can sashin Sheykh Jabeer, kuwa.
Da alamun wonka ya fito, a nitse yake kimtsawa, cikin wani fitinenne yadi mai taushin gaske.
yadin Royal blue ne mai masifar kyau.
rigar half jomfa yar tsukekkiya,
tsaki ya Wan ja lokacin daya gama dai-dai-ta zaman rigar a jikinshi sabida tayi kib-kib a jikinshi har kamar ta Wan matseshi.
Wondon kuma irin mai iya kuibin sawune, irin sakun wondunan ahlul sunna.
a hankali ya iso gaban drower'n da hulunanshi da hirami da ba?in abun saman hiramin ke jere a ciki.
Har yasa hannunshi bisa wani farin hula, sai kuma ya sunkuya ya Wan kalli. Kanshi.
Fuskarshi ya Wan tsuke, sai kuma ya Wan juyo jin muryar Haroon yana cewa.
"Wow masha Allah, gsky kayi kyau, Please ka fita haka mana, ka ganka Wan saurayi mai jini a jika, amman in kasa al'kyabbar nan, sai kwarjininka yayi yawa yaseen.
Ni kaina sai inji ina shakkarka,".
Kai ya Wan shafa kana yasa hannunshi ya zaro hiraminshi fari da ba?in zagayen.
Waya marfin drower'n ya buWe tare da zaro wata dakekkiyar al'kyabbar fara mai ratsin blue na zaren aiki gaba da bayanshi.
Gaban gado ya dawo yana warware al'kyabbar tare da cewa Haroon.
"In na fita a haka ai ji zanyi kamar babu tufafi a jikina, sabida sunyi min kaWan."
Ya ?arishe mgnar yana zura al'kyabbar a jikinshi.
Masha Allah, Haroon yace.
Kana ya matsoshi yana tayashi gyara zaman al'kyabbar yana cewa.
"Duk shigar da kayi tana maka kyau, in na ganka ba al'kyabbar sai inga kamar kafi kyau.
In kuma kasa al'kyabbar sai inga kafi kyau".
Baice dashi komaiba yaci gaba da gyara sakun hiraminshi,
saida ya gama dai-dai-ta hiramin sai ya juya ya nufi, wannan drower'n da hulunanshi ke jere a steps biyu na sama.
Biyu na ?asan kuma jerin takalmanshi ne.

Fararen takalma masu taushi ya saka ?irar Gucci,
Zara-zaran yatsunshi sarari sabida ba sau ciki bane ba kuma half cover bane.
turare ya fesa, tare da sa hannunshin ya shafa sajenshi.
Kana ya kalli Haroon daketa Waukar shi hoto.
Cikin tura baki Haroon yace.
"Na bari, nasan yanzu zakayi ?orafi, yanzu ina zakaje?".
Yana fita yace.
"Valli Hospital, akwai yaron da zan duba aikin da akayi mishi".
Bayanshi ya biyo tare da cewa.
"To sai ka dawo".
Ni zamuje wurin Budurwar Jamil taga babban yayanshi.
Wani kallo ya mushi tare da cewa.
"Allah ya shiryeka babban kobo".
Dariya Haroon yayi tare da cewa.
"Eh naji na yarda, zanje yaro ya samu matsala da ita tanata wahal dashi ba dole inje in dai-dai-ta musu matsalar ba".
Juyowa yayi jin abinda Haroon yace cikin sakin gajeren murmushi yace.
"Uhumm yaushe ka zama luwali, bani da lbri, to kai taka matsalarma yaushe ka warware ta, kun iya cikamu da zancen ku ?an soyayya ne, kuma bakuma san yadda ake soyayya da magance matsalolin ta da tattalinta gudun ta lalaceba".
Wani irin dariya mai sauti Haroon yayi tare sara mishi.
Da sauri ya juya, da nufin tafiya,
sai kuma yaga Umaymah na tsaye a gabanshi.
Hannunta tasa ta kamo nashi tare da janshi suka fara tafiya.
Cikin sanyi yace.
"Oh Umaymah ina zamuje?".
Haroon kuwa baki ya taSe tare da cewa.
"Wlh gobe zan koma in sha Allah, komai sai an nunawa mana ?an ubanci".
Dariya Umaymah tayi tare da cewa.
"Allah kiyaye hanya".
Da sauri yace.
"To na fasa tafiya".
Suna gab da fitane yace.
"Umaymah sakeni karmu fita a haka".
Juyowa tayi ta kalleshi tare da cewa.
"To taho".
To yace mata kana yabi bayanta.

Suna tafiya cikin ?ar faffaWan hanyar da bishiyoyin namijin gwanda yayi musu ?awanya,
shiyasa wurin yayi sanyi.

A hankali ya kalleta lokacin da suka iso.
Bakin ?ofar Gimbiya Aminatu.
tare da cewa.
"Umaymah me zanyi a ciki?".
Hannunta tasa ta kamo nashi.
Kawai ta kutsa kai ciki. Dole ya bita a baya.
Yana saka ?afarsa cikin falon yaji zuciyarshi ta buga,
da ?arfi, lokaci Waya ta fara harbawa da sauri-sauri.
Cikin sanyi yace.
"Umaymah barni a nan".
Bata kulashi ba taci gaba da janshi tayi har bakin ?ofar falon LamiWo.
wani irin rumtse idanunshi yayi yin yadda zuciyarshi ke barazar fashewa.
Da sallama a bakinta, suka shiga.
Yayinda LamiWo da Abbanshi suka amsa mata.
Cikin wani irin azabebben bugun da zuciyarshi keyi, yasa ?afarshi cikin falon.
yayinda Umaymah ke ri?e da hannunshi tana mishi jagora har zuwa gaban LamiWo da Galadima da Abbanshi da kuma Malaminshi Malam Abubakar.
Kana ta tsaya dashi kusa da Aysha tare da rusunawa.
Yayinda shi kuma cikin fargabar yadda ?irjinshi keyi ya rusa a hankali ya zauna bisa tattausan carpet Win dake shimfiWe a wurin.
Dib, dab, dib, dab, dib, dab. Haka zuciyarshi keyi.
yayinda itama Aysha da bai lura da ita Bama haka zuciyarta keyi,
sabida jin an mutun ya zauna kusa da ita.

A hankali ya lumshe idonshi, sabida bugawar da zuciyoyinsu keyi a tare yasa, ?arfin nashi bugun ya Wan ragu kaWan.


Cikin nitsuwa ya kalli Abbanshi kanshi a sunkuye yace.
"Barka da safiya Abba".
Cikin kula yace.
"Barka dai".
Sai ya kuma kalli Malamin nashi cikin kamala yace.
"Allah hokke sabbugo, Malam Barka da zuwa ya gida?".
Cikin

50 / 72