Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   29 / 72

84K to 87K   out of 214K words

wuce dasu Rugarsu.
Suga ko canma akwai uban da zai hanasu zuwa.

Nan ya nufi cikin Rugar tasu dasu.

Su Wazirima tuni, sun iso.

A can cikin masarautar kuwa,
Sosai hankalin Maimartaba ya tashi.


A can ?asa mai tsarki kuwa.

Sitti ce tsaye gefen Sheykh lokacin da yake mgna da kakanshi.
Zama tayi gefenshi, tare da tsareshi da ido.
Baibi ta kantaba, ya ci gaba da sarrafa wayarshi.
Wata number, ya dannawa kira kana ya kara wayar a kunne, jim kaWan aka amsa kiran.
Bayan sun gaisane, ya Wan gyara zamanshi tare da Wan kallon Sitti ta gefen ido
Cikin harshen fillanci yace.
"A haWa min zama da ?ungiyar TABITAL POOLAKU".
Sai kuma ya Wan sha?i sanyi da ?amshin Wauki ido ya lumshe cikin kamala da nitsuwa yaci gaba da cewa.
"A kira min ?ungiyar MIYETTI ALLAH, da gaggawa, ina da zama dasu.
Ranar Jumma'a in sha Allah".
Hannun damanshi yasa yana shafa sajenshi, tare da sauraron mgmar da. ArWon ArWaSe keyi.
"Ranar jumma'a kuma? Ka dawone?".
A takaice yace.
"Zan dawo!".
Cikin gamsuwa da mgnarshi sanin in yace eh, eh Wince in kuma yace a a, tofa a ance.
Muddin kuma yace zaiyi abu to da izinin ubangiji sai yayi shi.
Cikin jin daWi adalci da kulawarshi ga shugabanci da aka bashi yace.
"To Allah ya dawo da kai lfy".
Yatsun ?afarshi ya sunkuyar saida suka Wan bada sautin ?aras, kana yace.
"Amin ya rabbil izzati".
Daga nan ya katse kiran.

Kamar bata wurin haka ya jawo System Winshi ya fara daddannata.
Kamar babu kowa kusa dashi haka yaci gaba da aikinshi.
A system, ita kuwa Sitti ido ta zuba mishi.
Tana kallon yatsun hannunshi da yaketa sassarfa, tamkar shiya haaliccin na'ura.

Yanajin idanunta na yawo a sasan jikinshi, hakan yasa, ya Wan juya kwayar idanunshi, ya Wan kalleta ta wutsiyar idonshi, murya can ?asa yace.
"Sitti wannan kallonfa, kin san bana son kallo kam ko?".
Ajiyar zuciya ta ajiye, kana ta Wan janye Hiramin kanshi, da sauri yasa hannunshin ya kame hiramin cikin kwaSe fuska yace.
"Sitti ya haka, kinsan Haroon ba kan gadone dashiba, yanzu zai iya shigowa da yaran nan".
Ido ta Wan rufe kana tace.
"To su yaran mayune, ko yaushe kana rufe da Al'kyebba da hirami, kasha iska mana, ko nauyi basa makane?".
Kanshi ya Wan juya kana a hankali yaci gaba da aikinshi tare da cewa.
"Suturce jiki shine, zaiyiwa Wan adam nauyi, Sitti, sannan ya za'ayi in bari ko wani Tom and Jerry su kallarmin suman kai, ai shi hula da hirami kamar Wan kwaline wa mace".
Sai ya kuma Wan juyowa ya kalleta tare da cewa.
"Yauwa Sitti, bana son ana sawa Jazrah tana samin abinci, bana so, sai a turrota tazo taita kare min kallo".
Fuskarta ta haWe kana tace.
"To yayi kyau, kawai in baka sonta, ka fito fili ka faWa mana".
Kauda mgnar yayi tare da cewa.
Ki shirya in sha Allah zuwa ran jumma'a ina son in kasance cikin ?asata ta haihuwa a jiharmu a kuma masarautarmu".
Haroon da yanzu ya shigone ya Wan kalli Wan uwan nashi, cikin mmki yace.
"Sheykh kawai dan ana mgnar baka matar aure shine kake shirin guduwa zaka bar ?asar ba?".
Bai kalli Haroon ba kuma baice, komai ba, sai rufe system Winshi yayi kana ya mi?e a hankali,
gaban drower'n gadon ya nufa,
buWewa yayi, wasu E Passport guda biyu ya Wauko,
Kana ya dawo gaban Haroon.
Hannun shi ya kamo ya dan?a mishi su, kana yace.
"Gasu, ina son zamu bar ?asar nan ranar al'hamis."
Da sauri Sitti tace.
"Kaida waye zaku tafi".
Ba tare daya kalletaba yace.
"Da ke".
Kai ta kuma juyawa tace.
"A a kam ka koma kai Waya, ni ban gaji da ganin ahlinaba".
aKanshi ya kaWa tare da cewa.
"Zafa ki koma, don bazan barki a kasar nanba, kiyi ta haWa min tarko, dole tare zamu tafi, inada zama mai mahimmanci, dole inje inji da matsalar al'ummar da aka naWani GARKUWANSU, tunda ke kika sa na amince da wannan naWin, ina zamana lfya, wani mulki ko sarauta basa jadawalin rayuwata, keda waWancan tsofoffin sarakunan kuka likamin wai GARKUWAN FULANI,
To sun samu matsala kuma dole inje in bincika".
Shiru kawai Sitti tayi ganin karfin hali ziraran miraran.
Zuwa yanzu ta dena mmkin, cewa akan abu biyu Sheykh ke iya doguwar mgna, akan Alqur'ani, wanda shine zaka samu zai iya wuni a zaune yana tabsiri ba gajiya ba yunwa bare ?ishi ko bacci.
Sai kuma akan wannan sarautar GARKUWAN FULANI da aka bashi shekarun biyar baya, wanda harga Allah baison wannan Sarautar ko kaWan sai dai dole da akayi mishi, da fushin da Abbunsu ya nuna a kan haka.
Shiyasa duk sanda zaiyi ?orafi yakan iya jera mgna biyar zuwa bakwai, wanda sam shi tsarin rayuwarsu ba mai doguwar mgna bace.

Kai takaWa jin yana cewa.
"Ku Wan bani wuri".
Basuyi mgna ba suka fita, a tare, domin sun san Sheykh Jabeer mutunne mai tarin tsananin al'kuyya da killace jikinsa, shi kanshi yana kunyar kanshi a rayuwarshi ta duniya shi bai taSa yin tsirara a kan kanshi wai yaga surar jikinshi ba, Allah yasani yana masifar jin kunyan kanshi.
Haka yasa koda wonka zaiyi, baya yin tsirara,
yanada wasu tausasan gajerun towel wanda duk rintsi dasu yakeyin wonka a jikinshi.


Suna fita falo, Haroon ya tsaya yana kallon Jazrah, dake konce bisa kujera ta kife kanta a cinyar Jannart tana kuka mai sanyin sauti.
Kai Sitti ta juya ta nufi Wakinta,
Allah ya sani Jazrah na son Sheykh, shi kuwa bai nuna ya tsaneta ba, amman dai ya nuna zahirin bazaiyi aureba.

Haroon da Jannart ne suka zauna suna bata baki.
Saida ta nitsune suka fita tare.

Shi kuwa Sheykh suna fita, ya maida ?ofar Wakin ya rufe.
Kana ya dawo bakin gado.
A hankali ya zare tattausan al'kyabbar jikinshi, fararen kayan dake jikinsa suka baiyana.
A hankali ya zare rigar ya ajiyeta gefe.
Zariyan wonWon ya kunce, tare da zama, ya saSule tare da matsawa gefe.
Ya rage dagashi sai fararen boxes da vest.
Juyawa yayi yana taku mai cike da nitsuwa,
ya shiga bathroom Win.
Yana shiga ya maida ?ofar ya rufe,
kana ya rage hasken ciki.

Sannan ya cire ?ananan suturun dake jikinshi tare da Waura towel Win, a ?uginshi zuwa kan cinyoyinshi masu yelwar gargasa mai taushi da tsulSi da she?i tana,konce lib-lib a farar fatar jikinshi.
A haka ya fara, wonkan, bayan yayi Brosh a hankali yake bin jikinshi da sabulun mai Wan karen ?amshi, yanayi ya cuccuWa jikinshin.
a hankali ya iso kan ?ugunshin, cikin sabo da iya Wabi'ar tasa, ya cusa hannunshi ta cikin Waurin towel Win, ya rin?a cuccuWa jikinshin da murza mishi daddaWan sabulun ya murje ko wani lungu da sa?o na sasan jikinshi ba tare da idanunshi ma, sunga tsiraicinsaba.

A ?alla yayi sawon da?i?u ashirin a bathroom Win kafin, ya fito,
yana Waure da wani babban towel mai Wan karen kyau da taushi bayan ya matse wancan ya shanya.

Yana sa?o ?afarshi cikin bedroom Win ya...!






Solo-salo-salon GARKUWA na dabanne!


By
*GARKUWAR FULANI*
=???
=??=?J?????=?
?>?4?
*GARKUWA*

PAGE 13

NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*

=??????>?4?

FREE PAGE

Littafin GARKUWA na kuWine, Special Group 1k Normal 300, in kina bu?atar karanta lbrin GARKUWA turo katin mtn na Wari uku kacal ta wannan layin 09097853276. Gareku mutanen Special Group turo dubu Waya ta asusuna 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo shaidar biyanki ta wannan number 09097853276.



*Dan Allah da Manzonsa da darajar iyayenki, in kin san zaki sayi littafinane dan ki fitar dashi, na ro?eki da Allah da Manzonsa da darajar iyayenki kada ki saya bana son kuWinki, ki ri?e kudinki ki barni in ri?e littafina. Dan Allah nace badon niba.*



Yaji anata bubbuga mishi ?ofar Wakin,
bai kulaba, yazo a zauna bisa kujerar dreesing mirror, a hankali yake tsane ruwan jikinshi, bayan ya gama Wan tsane ruwanne ya busar da tattausan sumar kanshi, ta hanyar na'urar busar da gashi.
Mai ya Wan shafa, kana ya gyara gashin da kyau, sannan ya mi?e yaje gaban.
Drower'n, a nitse ya buWe, wasu datsatstsun kaya riga da wondo na yadin Lamud, yadin Sky blue ne mai masifar kyau. Sai kuma ya zaro wata farar al'kyabbar fara ?al. Da farin hirami.

Rufe wannan gefen yayi, kana ya buWe Waya gefen.
?ananan kayan ne a ciki kamarsu Jallabiya da boxes vest dasu zagayen ba?in abin da yake Waurawa kam hiraminshi.
Suma duk mafi akasari su fararene.
A bakin gadon ya ajiyesu.
Kana ya fara kimtsawa.

Bayan ya gama shirinsa ya fito ras cikin kalar sky blue and white sai Black half cover da kuma ba?in zagayen saman hiramin.
Ya fito ras tamkar dai yadda zuriyar mahaifiyarshi da suke tsatson limamen Harami suke fita.
Ko yaya ka ganshi dole kace shi balarabene, sabida komai nashi irin nasune. Kyau, fari, gashi, ilimin addini, nitsuwa, imani, da kuma irin shigarsu, da shima ya rainu da hakan tunda a cikinsu ya girma.

Wani turaren Oud Kareem ya feshe jikinshi dashi.
Lumshe ido yayi sabida shida kanshi ya shaida ?amshin wannan turaren nashi iyakane.

A hankali ya nufi ?ofar fita yana tafe yana tasbihi.
"Astagafirullaha wa'atubu ilaik.
Astagafirullaha zunuba jami'an. Subahanallahi Wal'hamdulillah wa la'ilahaillahu Allahu Akbar."
Da wuya ka iya jin abinda yake faWin, sai dai ina ka lura da motsawan jajayen laSSansa, masu kama da jajayen kunnen fire masu taushi zaka fahimci tasbihi yakeyi.

Ba kowa a wurin sabida haka ya nufi falo a nitse,
A falon ya samu Sitti bisa dukkan alamu, shirin tafiya harami tayi.
Tana ganinshi ta mi?e tare da cewa.
"Muje ko". Kai ya gyaWa mata, kana ya Wan kalleta bayan ya Wan tsagaita tasbihin bakinshi yace.
"Zan shiga wurin Sheykh Abdulkareem".
Cikin kula tace.
"Muje sai mun dawo mana".
Kanshi ya jujjuya mata kana yace.
"Zan sanar dashi batun komawarmu".
Gyara matafinta tayi tare da cewa.
"Na sani ai, muje sai mun dawo".
Fuskarshi ya Wan haWe tare da cewa.
"Ni a harami zan kwana".
Ganin ya kafe tasan fa duk yadda tayi, hakan zaiyi,
binshi kawai tayi,
suna shiga suka samu kamilin dottijon nan, bisa tsakiyar yaranshi, da alamun suma Win anjima zasu taho masallacin.
Yana han?oshi ya mi?a mishi, hannunshi na dama, da sauri ya isa gareshi, ya kama hannunshi tare da rusunawa, Waura hannun yayi bisa tsakiyar kanshi, sannan yayi shiru yanajin yadda dottijon ke zuba mishi addu'o'in.
Yayinda kamilan yaranshi ke amsawa da.
"Ahmeehn! Ahmeehnn!! Ahmeehnn!!!."
Bayan ya gama mishi addu'o'in ne, ya juyo ya gaida kakanun nashi, baki Wayansu.
Kana ya shaida musu tafiyarsu data taso cikin gaggawa ya kuma sanar musu dalilin tafiyan.
Sun gamsu da hakan, kasan cewar sun Wan Sata lokaci a nanne yasa. Tare suka tafi masallacin baki Wayansu.

Haroon kuwa cikin kwana biyu ya gama musu komai na tafiyarsu, gida dan shima dama yana son tafiya gida shida Jannart Winshi duka.



A cikin makarantar su Aysha kuwa.
Sam bata samu lbrin abinda ya faru a rugarsuba.

Sai da yamma, nanma Rafi'a ce, dake ri?e da wayarta tana chatting.
A nan ne ta gani a kafafen yaWa labarai cewa.
Anyi faWa a tsakanin MAKIYAYA da manoman, a garin Kikan dake gaSar kokin Namun.
Koda ta sanarwar Aysha.
Taga tashin hankali ya wuce zatonta,
hakane yasa ta bita suka tafi tare.

Su Bappa kuwa bayan sun nufi, rugar tasune, sukaci karo da motar police officers, da kuma Ambulance Win, daya Webo su Ummiy dasu Junaidun da Junainah, kana. Da wasu wadanda ake ganin kamar sunada Wan sauran numfarfashi.

Da sauri C.P Daniyel yasa, drevernsu ArWo Bani, ya juya dasu, dan suka nufi cikin Genaral Hospital Numan Win, sabida yasan in sukaje suka, ga irin kisan gillar da ?abilun nan sukayiwa yan uwansu, tashin hankali zaiyi yawa ya kuma san A.S.P Kabir da rundunarsa na, can, to zasuyi mishi bayanin da zaisa ya iya korarshi a aikinshi.
Shiyasa ya jasu suka koma, cikin asibitin.
A cewarsa su kula da mutanen su, saura kuma, kuma, akwai hukuma na, kula dasu a can.

To wannan dalilin ne, yasa suka koma cikin asibitin,

Hakane yayi sanadin da koda Waziri da Matawalle da rundunar Hadiman da Sarki ya aiko,
Suka zo, basu ga su ArWo ba a cikin Rugar, kana kusan wuni sukayi a nan dan sai yamma, suka juya suka koma masarautarsu.

Ita kuwa Aysha, suna zuwa, kai tsaye cikin asibitin suka nufa, dan tayi waya da Bappa.

Koda suka iso, sosai hankalin ta ya tsananta gaba hankalinta ya tashi, ganin gaba Waya asibitin a cike yake da mutane su,
sai dai ta Wan samu nitsuwa kaWan ganin Ummiy da Junainah sun farfaWo,
sai dai duk basa mgna sunyi zurui dasu hakama sauran waWanda suka samu suka farfaWo Win.

Koda ta tambayi Bappa inasu ya GiWi sai cemata yayi suna gida, ya Waura da cemata.
"Yauwa Shatu ku zauna nan, ku kula da marasa lfyan, bari mu kuma mu ?arasa can Rugar tamu, mu duba meke faruwa a gidan".
Hannu tasa ta share hawayenta dake shatata daga cikin kumburarrun idanunta cikin disashewar muryar da kuka yasa ta dishe tace.
"To Bappa kuje, zamu kuladasu, ga can Ya Salmanu ma, ya turo mana abokanshi, ga kuma ?an agaji, zamu zauna dasu".
Cikin tarin ?una da tafasar zuciya, Alhaji Haro, ya gyara gariyarsa tare da cewa.
"Mu tafi".
ArWo Bani ne ya mi?e tsaye tare da yin gaba kana duk suka bishi a baya suka fita suka tafi.

A hankali Rafi'a tasa hannu ta tallabi Aysha daketa kuka mai sosa zuciya, kuka mai cike da rauni da taraddadi.
Zama sukayi cikin tausayawa Rafi'a tace.
"Ki dena kuka Aysha, in sha Allah babu komai."
Murya na rawa hawaye na kwaranya ta buWe manyan idanunta da suka rine sukayi jazir da kuka da tashin hankali, cikin rauni tace.
"Rafi'a babu komai kuma?, ko dai komai ya faru, kalli fa halin da yan uwana da ma?otanmu suke ciki, kinjifa ance an kashe mutun kusan 40, kuma kin san gidajen rediyo suna ragewa nema wasu lokutan sabida kada, hankali mutanen duniya ya tashi.
Rafi'a banga Yayuna ba, ko Waya ban ganiba, banga Inna ba, kalli Junaidu, kalli can Ya Mati yayansu Ya Salmanu. Kowa baya cikin haiyacinsa,
Ummiy ta zama kamar kurma meta gani ya gigitata haka, kalli yadda Junainah keta fizge-fizge alamun taga mugun abun daya firgitane ya Wimautata.
Rafi'a ga tozarci da cin fuskar da akeyi mana, kallifa babu likitan da yazo ya kula mutanenmu, an barsu ciwukansu nata tsami,
sai Nurses keta, hararanmu.
Rafi'a ya zanyi in banyi kukaba, ina zansa raina, Ina Yah GiWi, ina Yah Gaini, Ina Yah Seyo? Rafi'a sun kasarani sun rabani da yan uwana."
Kife kanta tayi jikin gadon da Ummiy ke kwance a kai, cikin murya mai cike da rauni tace.
"Ummiy kiyi min mgna mana, Ummiy na inasu Ya GiWi na ina Ya Gaini, ina Ya Lado, ina ya Seyo, meya hanasu zuwa wurinki na tabbar in suna raye cikin ?ishin lfy, dole zan samu Waya daga cikinsu a wurinki".
Mari matar ArWo Bani ce wacce ta Wan dawo haiyacinta ne, ta rumtse idanunta wasu zafafan hawaye ne suka silalo mata, cikin sanyi tace.
"Shatu sun tafi kiwo ne, zaki gansu".
Jajayen idanunta ta zura mata,
Alamun tana son tabbatar da abinda tace matan.
Fahimtar hakane yasa ta gyaWa mata kai alamar eh hakane.
Cikin son kontar mata hanlali ne, Rafi'a, tace.
"Kinjiko Aysha, to kiyi ha?uri ki nitsu in sha Allah dukkan tsanani yana tare da sau?i".
Kife kanta ta kumayi tana mai sake kuka mai ciwo a zuciya, gaba Waya jikinta karkarwa yakeyi.
Haka dai sukaci gaba da bata baki, wai dan ta samu nitsuwa amman ina, fargabanta sai tsananta yakeyi.

Su Bappa kuwa, isarsu Rugar Kikan ya ?ara tada hankali matasansu da suka dawo kiwo da matansu da suka dawo tallan nono wanda sanadin basa nanne yasa suka tsira.
Gaba Waya Rugar ta birkice ta kiWime.
Hankali dattawan nan yayi masifar tashi, ganin duk an karkashe musu, mafiya yawan matansu yaransu da jikokinsu.
Especially Alhaji Haro, da iya cikin gidansa kawai saida aka samu gawar mutun goma sha uku.
Koda aka jera masa gawakin suma yayi. Sai ga Tsoffin nan suna kuka cur-cur da hawayensu, gwanin ban tausayi.
Ganin yamma na rufawane yasa,
Dattawan ma?otansu, mazansu suka fara wonke gawakin maza kamar yadda addininmu ya koyar da mu.
Mata kuma sukayiwa mata wonka,
Kana suka sallaci Gawarwakin da a ?alla sun kai mutun Settin da uku 63.
Kana suka rin?a binnesu da taimakon Hausawa musulman cikin Numan da ma?otansu fulani.

Gaba Waya garin yayi tsit ya koma tamkar kufayi. Sauran rayayyun sunyi Kuka har muryoyinsu. Sun disashe.

A cikin Genaral Hospital Numan kuwa.
Musulmai Hausawa da Fulani, sune suka rin?a kawai Fulanin Rugar Kikan taimakon abinci.
Hankalin Aysha ya ?ara tashi ganin, har dare babu wanda yazo.

Hakama da gari ya waye.

Su Bappa kuwa da ArWo Bani, Alhaji Haro. Malam Manu, Alhaji Umaru, tashin hankali da kiWima da firgici da Sacin ransu ya tsananta, sabida ganin.
Duk Hukumar ma sun tafi,
Gashi babu wani babba da yazo ya duba halin da suke ciki, sabida ai su basu san da cewar su Waziri sun zo tun jiyan ba.
Ransu yayi matu?ar Saci, ganin Gwamnatin jihar,
da Masarautar jihar, babu wanda ya tako ?afarsa, yazo ya dubasu ko ya turo wakilinshi.
Wato matsalarsu bata shafi kowaba.
Wannan abun shine mafarin Fara da ba?ar Kaddarar Shatu a tarihin rayuwar ta, domin iyaye da yayun wannan Rugar sun tunzura sun hasala, iya hasala, sun cika fam da tarin ba?in cikin rayuwa, an rigada an taSo zuciyar Fulani haka yasa zasu iya gayawa kowa mgna dai-dai da abinda yayi musu.

A can Saudia kuma, komai na dawowarsu Sheykh ya kammala, cikin kwana uku, domin hankalinshi yayi matu?ar tashi, jin irin kisan gillar da akeyiwa makiyaya, wanda Maimartaba ne, ya gaya mishi komai, ya ?ara da cewa.
Yayi maza ya dawofa, don yana jiranshi suje tare yaje ya danni fulanin ya basu hakuri ya kuma taushesu kada su Wauki mataki da sunan ramuwa ko Waukar fansa.


Hakane yasa, Sheykh ya uzzurawa Haroon dole ya gama musu komai.
A kwanaki ukun.
Ranar Jumma'a da azahar jirginsu ya sau?a, a birnin Shehu Sokoto.

Mai Alfarma Sarkin Musulmi yaso. Jikan nashi ya kwana, sai dai ina ya tike dole a lokacin Haroon ya kuma saSan mota

29 / 72