Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   61 / 72

180K to 183K   out of 214K words

kan girkin sahur Win.

Wanke rabin kazar tayi, tare da sata a tukunya ta watsa al'basa da maggi da tafarnuwa da citta da kanamfari kaWan.
Sannan ta rufeshi. Tasa wuta yadda ya kamata.
Kana ta jawo robar dankalin ta fara ferewa tare da cewa.
"Allah aikin nan yana yawa Ummi, kusan wuni muke a kitchen mu kuma kusan kwana shima wai bazaici abuba sai sa mutane aiki".
Tayi mgnar cikin gajiya da kuma iya gskyar ta, dan muddin kasha ruwa tafa burinka ka samu ka huta.
Juyowa Ummi tayi ta Wan kalleta tare da cewa.
"A'a ai bakya son hutun tunda kikaje kika samu Juwairiyya kikace ta huta taji da aikin gidanta, nan zaki rin?a yi, sannan in Hajia Maman ta aiko ki kora Hadiman dashi, ko kisa Hibba ta kaiwa bayi shi.
Kinga duk sun gaji sun daina kawowa, sai Na Gimbiya Aminatu, shi kuma Sheykh yace a dena kawowa tunda kice zaki iya da aikin.
Yanzu da kin bari suna kawowa dai da wata ranama sai munga dama mushiga madafa".
Sunkuyar da kanta tayi tare da yin shiru kamar bata nan.
Yes ta san duk abinda Ummi ta faWa hakane.
?arisa feree dankalin tayi kana ta won?eshi fes ta Waurashi a wuta, ya dafu sosai kana ta sau?eshi a gefe.
Zuwa lokacin kazar ma tayi lugub, haka yasa ta sau?eshi ta juyeshi a plate, zare ?asusuwan tayi duka, sannan ta ajiyeta gefe kusa da dankalin.
Jajjageggen Attaruhu da al'basan da Saratu ke mi?a mata ta amsa.
Cikin plate Win dafeffen dankalin ta juyeshi kana tasa kazarma a ciki.
Sannan ta jujjuyasu ta ca?uWasu da kyau, kana tasa Maggi gishiri Wan ?an?ani, sai kuma Curry.
Kwan dake gefe cikin Wan wani kwanon tangaran ta jawo, ta fasa kwan ta juye cikin haWin kaza da dankali da jajjagen ta Wan gwarayasu.
Hibba data shigo yanzu ne tace.
"Yauwa My Aunty dama kwaWayi ne ya koroni nazo in shiga kitchen."
Murmushi tayi tare da cewa.
"To matso ki tayani aikin Wan zuba min ruwan zafi kan Karas Wincan.
In yayi Wumi ki juye ruwan cikin kwandon kabejin nan ruwan zafin ya Wan razana ganyen, sai ki mi?o min shi nan".
To tace tare da fara aikin.
Ita kuwa Shatu Wiban haWin ta rin?ayi tana mul-mulawa kamar Yan boll,
saida ta gama sannan, ta Waura man gyaWa.
yayi zafi ta fara suyasu,
saida ta soyasu duka tasa a Foodflaks kudun kada yayi sanyi ta matsar dashi gefe.

Kana ta matso ta ta amshi Kabeji da Karas Win.
Mai tasa kaWan a tare da al'basa, kana tasa jajjagen kaWan, ta soyasu, sannan ta Wauki sauran murmusheshen kazar tasa a ciki kana ta juye Kabeji ta Karas Win, sanna tasa Maggi, mintuna biyu zuwa uku ta sau?esu.
Ta zubawa Hibba da Ummi kana tasawa Sara.
Sanin ya dawone yasa ta shirya mishi komai a tray'n.
Kana ta nufi Side Winshi.

Ummi kuwa da Hibba a falon suka zauna suka fara ci suna santi.
Ita kuwa Saratu tattare wurin tayi ta kimtsa komai ta goge sauran kwanuka kana ta tafi.


Shi kuwa Sheykh Jabeer, tuni ya gama kimtsa komai da zai bu?ata in yayi tafiyar.
Bai wani Wauki abu da yawa ba.
Komai na Wauki shi ya kimtsashi bisa tsari.
A hankali ya taso daga bakin gadon hannu yasa ya shafa cikinsa,
Yunwa yakeji kuma ya gaji da masan shiyasa yau bai kulaba.
Folon ya nufo tare dasa kuWin dake hannunshi a al'jihun jallabiyarsa.
A hankali ya tura ?ofar ya fito.
A dai-dai lokacin itama ta turo ?ofar shigowa falon .
A hankali ta shiga

Tsakiyar falon ya nufa,
bisa kujera ya zauna, ita kuma kanta a sunkuye ta iso inda yaken.
?an sunkuyowa tayi ta ajiye tray'n kan santa table Win, gabanshi.
Kana a hankali ta fara mi?ewa zata tashi.
Kanshi ya Wan juyo ya kalleta, da yatsarshi ya nuna mata ta zauna.
Cikin kwaSe fuska tace.
"In zauna?". Kanshi ya gyaWa mata alamar eh.

Cikin turo baki ta harari gefen fuskarshi, kana ta Wan rusuno a hankali ta zauna.
Bakin kujerar dake bayanta.
Cikin muryar ?un?uni tace.
"Bacci nakeji".
Bai kulata ba, sai ma gyara zamanshi da yayi ya nuna mata plate Win gabanshi.
"Cikin cinna bikin sama tace.
"Bana gane kurmanci".
Juyowa yayi ya watsa mata narkakkun idanunshi da bata iya gano meke cikinsu cikin nata.
Karon forko kenan data ga zahirin yadda kalar ?wayan idonshi suke, sosai kwarjinshi da haibarshi ya danne tsiwarta, a hankali ta matso kusa da inda yake.
Rusunawa tayi har ?asa a hankali ta buWe plate Win data shirya mishi Chechen balls da ganyen Fork ta ajiyeyi mishi gefen plate Win kana tasa hannun zata Wauki flaks alamun zata samunshi tea a cup Win.
Yatsarshi manuniya ya Wan Waga tare da kaWa mata ?atsar alamun bai sataba.
Yamutsa fuska tayi tare da turo baki cikin yin ?asa da murya can cikin ma?oshinta tace.
"Karkaci ma in kaga dama".
Ta gefen idonshi ya kalleta ba tare da ya juyoba yana kallon yadda takeyin mamul-mamul da lips Winta,
Gyara zamanshi yayi tare dasa hannun ya Wan Wauki Fork Win Chechen ball ya Wan soka
kana ya Wago alamun zai kai bakinshi sai kuma ya maida cokalin ya ajiye.
?ago kanshi yayi ya zuba mata ido na 3 second kana ya nuna mata idonshi tare da lumshesu alamun ta rufe idonta tako gane abinda yake nufi.
Cikin gunaguni tace.
"Nifa zan tafi bacci nakeji, ba sai na rufe idona a nanba zan tafi kaci abinci k".
Shiru tayi ganin kallo da yake mata da mayun idanunshi.
tura bakin tayi tare da sunkuyar da kai kana ta murguWa bakin.
Shi kuwa Sheykh Jabeer, numfashin ya Wan fesar kana a hankali ya muskuta ya gyara zamanshi, kaikaicewa ya Wan yi yasa hannunshi cikin al'jihun jallabiyarsa. rafan dubu-dubu sabbi dal-dal ya fito dasu guda shida.
Mi?o mata su yayi.
Hannunta ta mi?o a hankali ta amshi kuWin.
Gyara zamanshi ya kumayi kana yasa yatsunshi biyu ya jawo Waya plate W??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????in ya rufe Wayan.
Tsuke fuskarsa yayi da kyau tare da kafeta da ido cikin kakkausar murya yace.
"Yau zanyi tafiya daga yanzu, zuwa ?arfe biyu. Duk inda naje inada lbrin gidan nan duk abinda zakiyi zan sani, duk motsin masarautar JoWa.
Saboda haka ki kiyayi kanki da yiwa mutane tijara,
Bana son fitsara da rashin sanin darajar manya, ki tsaya matsayinki, bana son shishshigi cikin al',amuram rayuwata.
Ki kuma kiyayi murguWa wannan bakin fitsarar in ba hakaba wata rana in kin murguWa minshi bazai dawo dai-dai ba haka zai zauna a murguWe a karkace, Allah ya nuna miki matsayi da darajar miji."
?asa tayi da kanta tare da cewa.
"KuWin na meye ne".
A da?ile yace.
"Na yagawa ne, kije ki yaga ki zubdasu".
Kallonshi ta Wan yi ganin hankalinshi baya kantane, ta mi?e tsaya ta juya ta fita.
Shi kuwa bayanta yabi da wani irin kallo.

Sosai yaci Chechen balls Win dan yayi daWi sosai, kuma gashi rabanshi da abinci tun jiya iwar hakan, dan haka yaci iya abinda zai iya ci, kana ya mi?e yaje yayi wonka ya fara shiryawa.

Ita kuwa Shatu tana fitowa a falo ta samesu gaba Wayansu harda Ya Jafar da Aunty Juwairiyya da kuma. Su Jalal da Hajia Mama.
ganin hakane yasa ta Wan juya ta nufi falonta bedroom ta wuce taje ta ajiye kuWin sannan ta fito.
Gefen Ummi ta zauna kusa da Hibba suka Wan fara hira da Hibba ko inda Mama take bata kallaba.

Can ya fito cikin shigarsa ta yau da kullum.

Da sauri Jalal ya mi?e ya amshi ?ar Kekkyawar jaka ta maza dake hannunshi.

Dai-dai lokacin kuma Ya Hashim ya shigo tare da cewa.
"Sheykh mu tafi lokacin yana ?urewa".
To yace kana ya kalli Ummi, Mama, Aunty Juwairiyya, Hibba, yace.
"To zamu tafi".
Kusan haWa baki sukayi wurin cewa.
"Allah ya kiyaye hanya ya kaiku lfy ya dawo daku lfy".
Amin Amin sukace.
?wayar idanunshi ya Wan juya ya kalli inda take ba tare da kowa ya gane ya kalletanba, kana suka juya suka tafi nan su Jalal Jamil duk suka fito dan sune zasu kaisu Airport.

Daga nan suka tafi sha biyu dai-dai jirginsu ya tashi a international airport ?adamaya.

Sai kusa ?arfe Waya su Jalal suka dawo,
Sosai suka mamakin wannan karon Ya Jafar bai ce zaibi Sheykh ba.

Haka dai rayuwa tai-ta juyawa sa'a da wuni yau azumi ashirin ne aka kai wanda bahaushe ke cewa an gama goma na wuya za'a shiga na Wokin salla.
Tunda Sheykh ya tafi baiyi mgnar da kowaba a cikinsu har yau kwanansa biyar.

Yana can ?asa mai tsarki ibada tayi daWi baya tuna kowa baya tuna komai sai kusanci yake nema da yardar mahalinsa.
Ko bacci Allah ya yaye mishi sai yayi baccin awa Waya zuwa biyu a wuni daga wannan kuma ya gamsu.

Kullum a a masallaci yake kwana.
In gari ya waye sai yayi walahanshi yayi karatun awa biyu, sai ya tafi gidan ?anan Sitti dake nan Madina wanda shidasu Baba Kamal duk nan suka sau?a.
to a nanne zai Wan yi bacci.

To yau kuma shine daren da za'a fara tuhajjudi kuma sannan yaune suka baro Madina suka iso makka.
Kai tsaye gidansu Sitti suka wuce.
Nan suka samu itama Sitti da ahlinta sun iso, Umaymah ma da Haroon yau suka iso.
Kana Ibrahim ma da ahlinshin sun iso daga ?asar Cairo sosai Sheykh Jabeer yaji daWin hakan.
Yau Win kuma
Yana Waya daga cikin dararen da ake tsammanin laylatul ?adir.

Kasan cewar babbar zuriya yake.
Sheykh Jabeer Ali, Wane ga Sheykh Ali jikan Sheykh Abdulkareem kenan,
Wanda sunanshi aka sawa Jabeer.
Yana matu?ar son Jabeer sosai.
Hakan yasa tare suke shiga harami tare suke fitowa.


A nan gida Kautal kuwa hada-hadan jama'ar musulmai na tafiya bisa tsarin addinin musilunci kowa na shirin salla da kuma tarban wannan kwanaki goma na ?arshe.


Yau miyar shuwaka sukayi da tuwo.
Suna gama kimtsa komai ne suka dawo falo.
Tv suka kunna suna kallo, suna Wan hira.
Gyara zama Ummi tayi tare da cewa.
"Lallai yau in munyi garaje zamu makara".
Da sauri Shatu tace.
"In sha Allah bazamu makara ba, wannan uban bindigar da kukace in lokacin sallan Tuhajjudi yayi zava bugata ai zata tashemu".
Hibba ce ta Wan gyara kwanciyar ta, tare da cewa.
"Kalli lokacin shabiyu saura yanzuma za'a fara, Ummi kai mana Tashar Saudi".
Ta ?arshe mgnar tana kallon Ummi da Rimote ke hannunta.
To Ummi tace kana ta. Juya musu tashar.
Inda suka samu tuni sun fara sallan Tuhajjudi.
Inda ake nuna harami kai tsaye.
Shiru sukayi suna kallon yadda haramin ya cika yayi ma?il da al'ummar Annabi.
Kab an nitsu bakajin komai sai sautin muryar limamin dake karatun al'?ur'ani cikin zazza?ar murya mai daWin sauraro.
Koda aka tafi ruku'u gaba Waya a tare aka sunkuya hakan yasa abin yayi wani irin kyau mai Waukar hankali.
Sun jeru tamkar zanen fefeyi.
Hakama da suka tafi sujjada.
Musamman da yake cameran Waukar sama akayi.
Suna Wagowa kuma aka juya cameran ya fuskanci limamin da sauran mamu na sahun forko wanda duk manyan malamai ne.

Cikin wani irin kallo Hibba ta mi?a da ?arfi tare da...!


Littafin GARKUWA na kuWine turo katin mtn na Wari uku kacal ta wannan number 09097853276 ko kiyi min TRANSFER din 1k Dan samun Special Group ta asusuna na 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa. Sai ki turo shaidar biyanki ta wannan number dai 09097853276.

By
*GARKUWAR FULANI*


Littafin GARKUWA na kuWine turo katin mtn na Wari uku kacal ta wannan number 09097853276 ko kiyi min TRANSFER din 1k Dan samun Special Group ta asusuna na 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa. Sai ki turo shaidar biyanki ta wannan number dai 09097853276.

By
*GARKUWAR FULANI*Tare da cewa.
"Lahh Ummi kalli Hamma Jabeer kusa da Uncle Jabir Ali Win can".
Cikin Murmushin Ummi tace.
"La ai kuwa, Allah sarki masha Allah, tabarakallah. Allah ka ?arawa Annabi daraja, Allah ka ?ara bamu hasken addini da imani a zu?atanmu."
Amin Amin Hibba tace.
Tare da juyowa ta kalli Shatu da tayi kamar bata jisu ba,
Sai tea Winta take zu?a a hankali.
A zahiri zakace idonta kan cup Win yake, amman a baWini kan allon TV'n idonta yake, ta zubawa fuskarshi ido. Duk da bawai kai tsaye shi kaWai ake Waukaba, limamin dake jansu ake Wauka hakan yasa suma suka fito da yake yana cikin mamun limaman sahun forko.

Sosai take ?are mishin kallo tare da tsarin shigarsa dana mutanen da yake cikinsu.
Sam bazaka iya bambance shi da suba, Especially ma Sheish Jabir Ali da yake matu?ar kama dashi.
Haka nan taji wasu irin zafafan hawaye masu Wumi suna tsastsafo mata cikin jijiyoyin idonta.
Ta kuma kasa janye ?wayar idanunta kanshi. Tana kallon tsarin shigarshi da kullum take ganinshi a matsayin takura.
Lumshe idonta tayi, kana ta buWe su.
Ummi ta kalla wacce farin cikin ta ya fito fili.
Hakama Hibba. Sai murnar abun takeyi tamkar tayi tsalle ta shiga cikin TV'n,.

Ganin sun sunkuya kai ruku'uh da zasu tafi sujjada ta biyu ne, kuma an Waga camerar an maidata Waukar samane.
Yasa ta mi?e a hankali bisa santa table dake tsakiyar falon ta ajiye cup Win kana ta kalli Ummi tare da cewa.
"Ummi kinji masallacin JoWa ma sun fara sallan kuma muna zaune".
Da sauri Ummi ta mi?a tare da cewa.
"Farin cikine ya rufeni Shatu,. Muje muyi al'walan mu tafi".
Uhum tace ta juya ta nufi falonta tana mai share hawayenta da har yanzu suke zubowa, tanajin zuciyarta na amsar wani nannauyan abu a kan Sheykh, ta yarda ta gamsu cewa mutun me ibada da imani da ilimi abin sone a zuciyar kowane mutum na gari.

Bayan sunyi al'wala ne suka fito cikin manyan jihabai ?atti har ?asa suka nufi woje.
Ananne Shatu tai mamakin ganin yadda kusufa-kusufa matan masarautar ke fitowa, duk suka nufi hanyar zuwa masallacin ta ?ofar dasu LamiWo ke bi.

Suna fitowa jikin masallacin sai ga wani ?aton rumfa na ?ara an lailayeshi da wani irin yashi fari ?al-?al kana ga hasken wuta a cikinsa.
ko wacce da sallaya a hannunta tuni wasu kuma sunma shimfiWa sallayunsu sunbi jam'i hakanan matan ma?ota da sauran matan bayi da hadimai duk nan suke zuwa.
A jeru gaba Waya ananne ga kafaWar matar sarki gata baiwa.
Babu matsayi ko milki bare isa ko ?asaita.

Haka dai suka bi jam'i sai ?arfe uku aka idar akayi addu'o'in kana akashafa aka kai sujjadar ?arshi ta witirin.

Kana akayi taiya akayi sallama duk kowa ya nufi gidanshi.
Daga nan kuma aka kama aikin sahur.

Suna dawowa Hibba ta kuma kunna TV nan ta samu su tuni su sun idar. Wasu nata Wawafi ne sai addu'o'in ake jerawa.
wanda sai kaji tsikar jikinka na tashi sabida yadda yake ratsa zuciya da jini.

Washe gari da bayan sallan isha'i da asham, yanzu Jalal da Jamil ne kaWai ke zuwa dan Imran da Sulaiman ma dasu aka tafi.


Haka yasa yanzu duk suna zama a Dinning table suyi buWa baki a tare.
Jalal ne ya Wan kalli Ummi cikin cin Beans salad da Shatu tayi musu.

Hibba ce keta santi tana cewa.
"Alhamdulillah yanzu dai saura mana azumi tara ko takwas".
Murmushi sukayi, ita kuwa da sauri tace.
"Kai takwas nema in sha Allah".
Jamil kam tuni yake dariya tare da cewa.
"Tara ne".
da sauri ta kalli Ummi tare da cewa.
"Ummi wai haka ne?".
Cikin dariya tace.
"A a ban saniba Hibbat."
Plate Win data zuba ferfesun jan nama ta jawo tare da fara ci tana lumshe ido tace.
"Takwas Win nema in Allah ya yarda".
Allah yasa haka Shatu tace.
Sai yanzu Jalal ya Wan kallesu tare da cewa.
"Ashe dai duk kanwar jace".
Murmushi Ummi tayi kana sukaci gaba da cin abinci.


Yau dai ana zaton salla saura kwana biyar ko shida.

Da hantsi suna zaune dan yau sun tashi da wuri.
Aunty Juwairiyya ce tayi sallama tare da shigowa, Bayan Ummi ta amsa mata.
Gefen Hibba ta zauna tare da cewa.
"Alhamdulillah Ummi Winkunan mu sun dawo, yanzu KB ya kawosu ya shigo ko?".

"Eh ya shigo mana".

Juyawa tayi ta kalli Hibba tare da cewa.
"Je kice ya shigo Hibba yana nan zaki kanshi cikin ba?ar mota".
To tace tare da mi?ewa da sauri.

Jim kaWan suka shigo tana gaba da jaka a hannunta yana biye da ita a baya da ?attin jakunkuna guda biyu da wani yaro shi shima da manyan jakukkunan biyu.

A tsakiyar falon bisa carpet suka aniye jakunkunan kana, Waya yaron ya juya ya fita.
Shi kuwa Kabir ya zauna a ?asa bisa carpet Win tare da cewa.
"Barka da hantsi Ummi".

"Barka dai Kabiru, munyi Sa'a an cika mana al'?awarin ko".

Murmushi yayi tare da cewa.
"Sosai ma kuwa Ummi aini telane mai amana".
Hibba ce ta Wanyi murmushi tace.
"To ka bari a yebeka mana".
Cikin dariya Wan matashin yace.
"A a ai duniyar yanzu kawai ka yabi kanka, dan ba lallai bane wani ya yaba maka".
Dariya sukayi duka.
Kana ya fara firfito da kayayyakin.
Ko wanne da sunan maishi a jikinshi.

In ya fito dana Ummi sai ya mi?a mata, in ya fito dana Aunty Juwairiyya da yaranta sai ya mi?a mata.

Hakama na Hibba yana fitarwa yana mi?a mata.

Shatu da yanzu ta fitone, ya kalla tare da cewa.
"Barka da safiya Sayyada Shatu".
Murmushi tayi Allah ya sani in sun ce mata Sayyada dariya suke bata wato irin ita matar Al Sheykh ko.
Cikin nitsuwa da danne dariyarta tace.
"Barka dai".
Sai kuma ta ?ara so ta kalli Ummi tare da cewa.
"Ummi waye ne shi?".

"Telan mune". Ta bata amsa a ta?aicd.
Cike da mamaki tace.
"To ina ya sanni?".
Hibba ce ta amshi zancen da cewa.
"A hoto ya sanki, da mukaje kai Winkunanki hotonki kawai aka nuna mishi, ya Winka kuma kinga komai yayi dai-dai ko".
Kai ta jinjina tare da cewa.
"Lallai kam yayi ?o?ari".

Cikin dariya yace.
"Uhum ai na iya aikina sosai Sayyada".
Yanzu kam dariya sukayi duka.
Kana ya zaro kayanta a ?alla kala takwas ya mi?a mata.
Amsa tayi tare da cewa.
"Sannu".
Hibba kuwa irga kayan tayi tare da cewa.
"Kb saura kala bibbiyu a namu nan gani basu".
Kanshi ya Wan sosa tare da cewa.
"Wannan yarinya akwai son kalato laifin mutum to sai jibi zan kawosu ko kuma in bawa Su Jamil in sunje amsar kayansu".
Cikin murmushin Aunty Juwairiyya tace.
"Yauwa ka bawa su Jalal Win ma kawai".

To yace, kana ya mi?owa Ummi ?atuwar jakukkuna guda uku tare da cewa.
"To Ummi ga na yaranki".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Ka kyauta min Kabiru ngd matu?a, Allah yayi al'barka".
Amin Amin yace kana ya sallamesu ya fita.


Ita kuwa Ummi Saratu ta kwaWawa kira tana zuwa.
Ta tace.
Jeki kira duk sauran hadimai suzo duk wadannan Kabiru yazo ya gansu ranar."
Da sauri tace.
"To kana ta juya ta fita.
Ita kuwa Ummi. Inda take zaune ta nunawa Shatu.
Tare da cewa.
"Zo nan ki zauna, zasuzo, ko wacce zata gaya miki sunanta, sai

61 / 72