Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   57 / 72

168K to 171K   out of 214K words

kallon ?urillaba, na lura ku mutanen wancan dajin bakuda abinda kukafi so sama da kallon killataccen wuri na jikin mutun.
Muddin baki dena satan kallon jikina ba, sai waWannan mayatattun idanun naki sun tsiyaye kin huta ki zama makauniya babu Wan jagora.
Kiyi dai a hankali ko kya samu ki mutu da idonki,".
Ya ?arishe mgnar yana tafi kamar bashi yayi mgnar ba.
Ita kuwa Shatu hannun tasa ta sharce hawayenta tare da rakashi da hararan kai mugune.

A falon ya samu su Ummi sunata dariya.
Cikin sauri ya kalli su Jamil yace.
"Kai wannan dariyar na menene, ku taso mu tafi masallaci".
Cikin dariya Jamil yace.
"Allah ko Hamma Jabeer ina zaton Hibba bata taSa azumi ba sai bana.
Ga yadda ta dawo wuni Waya, wai a haka kuma har ta fara lissafin wai yauwa yau mun kai Waya mun rage".
?an gajeren murmushi yayi tare da cewa.
"Muhibbata tashi kije kiyi salla sai ki Wan konta ki huta kafin a kira isha'i ko".
Cikin sanyi tace.
"To Hamma MJ".
Jalal kuwa cikin yin ?asa da murya yace.
"Gobe ma zakiyi ne ko zaki huta".
Cikin kwaSe fuska tace.
"Zanyi Umaymah tace, bana ko Waya in nasha sai na biya".
Murmushi ya Wan yi tare da cewa.
"Ashe dai kin girma".
Da sauri ta sunkuyar da kanta, shi kuwa yabi bayansu Jamil.

Duk sukayi gaba, Sheykh kuwa na bayansu.
har yaje tsakiyar falon sai kuma ya Wan tsaya jin Ummi na ce mishi.
"Shetu fa".
Cikin saurin tafiya masallacin yace.
"Tana can ta faWi wai ko ta karye ne naji tana cewa ban dai san mataba".
Yana kaiwa nan ya fita, ita kuwa Ummi da sauri ta mi?e cikin zaro ido tace.
"Karaya kuma? Innalillahi yaushe".
Tayi maganar tana nufar falonshi,
A bakin ?ofar shigowa sukayi kiciSis da ita, da sauri ta tareta tare da tallabota, jin yadda jikinta ke rawane ta jawota suka fito falon cikin tausayawa tace.
"Sannu Shatu".
Cikin tausaya Hibba taketa jera mata sannu.
Ajiyeta bisa kujera Ummi tayi tare da cewa.
"Baki sha ruwan ba ma ko?".
Kanta ta gyaWa mata alamar eh.
Hakane yasa Ummi tacewa Hibba ta Webo mata, abin shan ruwan a take kuwa ta kawo mata.

Bayan tasha ruwanne duk suka nufi cikin Waki dan yin salla.


Daga yin sallan magriba su Jamil suka dawo sukaci abinci kafin aka kira sallan isha'i, kana suka koma akayi sallan isha'i da asham sannan suka nufi harkokin su.

Shi kuwa Sheykh Jabeer daga Masallacin gidan Radio ?adamaya ya wuce, wurin yin shirin Fatawa.

Sai tara dai-dai ya dawo, gida.
A kitchen ya jiyosu.
Bisa alamu duk girkin abincin sahur sukeyi.

Shi kuwa bayan ya shiga, wonka yayi-yayi shirin bacci kana ya fito falonshi.

Soyayyan Arish da kwan ya Wanci tare da tarfa ferfesun ya Wan ci. masa biyu.

Jin cikinsa yayi tib ne, ya mi?e ya dawo falon.
zama yayi bisa kujera yana kiran Umaymah,
tana Wagawa tace.
"Jazlaan ina autata, ya azumin yau dai?".
Gajeren murmushi yayi tare da cewa.
"Umaymah autarki akwai raki, yau ita har ta fara lissafin an kai Waya saura 29/28".
Dariya ta Wanyi tare da cewa.
"KaWan ma daga aikin Hibba".
Sai kuma tace.
"Ina Wiyata kuma, ya azumin?."
Kanshi ya Wan jingina da kujera kana yace.
"Alhamdulillah". Jin muryar Haroon na cewa.
"Wai Wazu ina ka shigane inata kiran wayar ka baka Wagawa".
Gyara zamanshi yayi tare da kurban coffee Winshi kana yace.
"Na bar wayar a gida, da Waya na tafi na Fatawa".

"To ya Amarya?".

"Ban sani ba".

Cikin dariya Haroon yace.
"Allah baka ha?uri".

Amsar wayar Umaymah tayi sukaci gaba da mgnar kan tafiyarsu Umrah.
Daga bisani sukayi sallama, ya mi?a ya nufi Wakin baccinsa.


A kitchen kuwa, bayan sun gama komai na sahur ne.
Ummi ta cewa Shatu taje ta Wauko Foodflaks Win dake falonshi.

To tace kana ta juya ta tafi.
Koda ta shiga Wan kalle-kalle tayi ganin baya nan, yasa ta harari falon ma gaba Wayatare da cewa.
"Mugu". Sannan ta Wauki kwanukan ta fito.

Duk sauran abincin Saratu suka haWawa ta kai musu ita da sauran hadiman.
Wanke-wanke tayi kana ta tattare komai sannan ta wuce part Win su.

Su kuma ganin har goma tayi ne, yasa sukayiwa juna saida safe duk suka shiga.

Yauma kamar daren jiya haka sukayi.

Washe garima haka suke tafiyar da rayuwarsu. Cikin tsari da kuma samun damar hutu da ibada dan ribatar watan Ramadan Win.

A hankali aka fara nisawa cikin watan Ramadan, kwanaki suna Wan mirginawa da kaWan-kaWan.

Yau wunin azumi na biyar kenan.

Da hantsi bayan sunyi walaha sunyi karatun al'?ur'ani.
Sanin yanzu Ummi na jin tabsir Win da yakeyi a masallacin Masarautar JoWa ne yasa, Shatu tana gaisheta ta fito.

Hibba kuwa Side Win Aunty Juwairiyya ta nufa.

Ita kuwa Shatu falonta ta fito.
Bisa kujera ta zauna, tare da kiran
number Junaidu wanda Rafi'a ce, ta batashi data tare da bata ha?urin bazata samu zuwaba, sabida yayanta yazo sun koma jiharsu tare.

Ringing Waya ana biyu Junaidun ya amsa kiran ganin sabuwar number ne ya sashi cewa.
"Ban gane wake mgna ba".
Cikin jin daWin yadda taji muryarshi ras alamun ya samu lfy tace.
"Junaidu Adda Shatu ce fa".
Da sauri ya tashi zaune bisa kekyawan gadon asibitin da yake kai tare da cewa.
"Laah Adda Shatu kece? Wlh ban gane muryarki ba, Adda Shatu ya gida ya kwana biyu, ya kewan gida, ya lbrinsu Junainah".
Cikin sauri tace.
"Kai Junaidu duka wannan tambayoyin, ka bari mana in tambayeka ya jikinka, yasu Iri da Laure da Innaji da jikin".
Murmushi yayi tare da cewa.
"Alhamdulillah Adda Shatu duk jikinmu da sau?in wasuma duk an sallamesu, yanzu nida Hamidu da Adamune kaWai muka rage, kuma jikin da sau?i sosai.
Sai dan Baba Madune yana shan wuya,
Satin daya wucema an sake yi mishi aiki".
Cikin sanyi tace.
"To yanzu su waye ke kula daku".
Kanshi ya rausayar tare da cewa.
"Uhumm mufa yanzu bamu da matsalar komai Adda Shatu kwantar da hankalinki, mun samu gata da kulawar wani babban likita mai mutunci.
An canza mana asibiti ma an kawomu wani asibiti kamar na ?asar woje".
Cike da jin daWi tace.
"Alhamdulillah, dama dukkan tsanani yana tare da sau?i".

Dogon numfashi Junaidu yaja tare da cewa.
"Adda Shatu, ashe mun samu nasara, an kora mana mugun babarbarenen nan,".
Uhum tace a ta?aice.
Shi kuwa Junaidu cigaba da mgna yayi.
"Adda Shatu Ya Salmanu ba lfy, yazo dubamu da jiki shima an kamashi gado.
Shi yake cemin wai su Bappa sun tafi Lardi. Ayyah Adda Shatu yanzu sai yaushe zasu dawo? Kina mgna dasu ne?".
Cikin dariya tace.
"FaWi gsky dai Junainah kake son tambaya dai. Junaidu.
Suna lfy ina mgna dasu. Sai bayan salla zasu dawo."
Da sauri yace.
"Dan Allah Adda Shatu turo min number su".
To tace tare da gyara konciyarta.
Nan dai suka Wan yi hira, kana sukayi sallama.
Sannan ta tura mushi number su Win.


Suna gamawa ta kira Number Bappa.
Bugu Waya ana biyu ya Waga.
Cikin jin daWin jin muryarshi tace.
"Ina kwana Bappa na".

"Lfy lau Alhamdulillah Shatu ya Azumi, da ba?on wuri".
Cikin sanyi tace.
"Alhamdulillah, Bappa yaushe zaku dawo".
Dariya yayi mai Wan sauti kana yace.
"Bayan salla".
Cikin lumshe ido hawaye na zuba tace.
"Bappa ina jin kewarku, bani da kowa nawa kusa dani.
In na tuno su ya GiWi hankalina na tashi Bappa inyi ta kuka babu mai sanin irin ciwon da nakeji a raina".
Cikin sanyi yace.
"Kwantar da hankalinki Shatu, su Ya GiWi suna raye, sai dai suna cikin mawuyacin hali, suna bu?atar addu'o'in ki musamman a cikin wannan mata mai alfarma, na sanki bakya wasa da ri?o da ibada, amman ki ?ara kan yadda kike, in sha Allah wata rana zasu dawo garemu, cikin sau?a??iyar hanya, addu'a itace abinda suke so, shiyasa na gaya miki abinda Allah ya nuna min a mafarki a kansu".
Cikin sassanyan kuka murya can ?asa tace.
"Zanyi Bappa zan ?ara zan dage, kuma zan ro?i a tayamu addu'o'in a masallatai da wurin tabsir."
Cikin jin daWi yace.
"Yauwa Shatu na, ki kwantar da hankalinki, ki zauna lfy da mutanen da kike tare dasu, kiyiwa mijinki biyayya, kiyiwa mayanshi biyayya bana son musu in babba ya gaya miki abu matukar bai saSawa shariyar musulunci ba."
Cikin sanyi tace.
"To". Da sauri yace mata ga Junainah".
Cikin jin daWi tace.
"To a bata waya".
Tsalle Junainah tayi tare da cewa.
"Adda Shatu, kizo Lardi garin da daWi kullum sai an gasa mana zabbi ko Tattabaru, insha nono da zuma inci naman insha zuma, inci su inabi sai na ?oshi".
Cikin so da ?auna da sha?uwar ta da yarinyar tace.
"Allah sarki Junnu ke ko kewata bakiyi bako?".
Dariya tayi tare da cewa.
"Nayi kewarku mana harda Ya Junaidu ma nayi kewarshki".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Na bashi number ku, zai kira ku gaisa".
Tsalle tayi tare da nufar Wakin Ummey.
Ita kuwa Shatu cikin dariya tace.
"Azuminki nawa".
Da sauri tace.
"Azumi na Waya ranan nayi rabi daga safe zuwa azahar jiya kuma na ?arisa rabin daga azahar zuwa mangriba".
Wani irin dariya ne ya rufe Shatu dariya takeyi sosai.
Kewa da bege da son ?anwar tata ya rufeta.
Da Sauri ta tsagaita da dariyar jin Junainah na cewa.
"Adda Shatu Bappa yayi aure an samo mana wata Inna mai kirki".
Cikin mamaki tace.
"Ke Junnu ?arya ba kyau fa".
Da sauri tace.
"To ga Ummey ki tambayeta kiji".
Ajiyan zuciya ta sau?e jin muryar Ummey cikin sanyi da jin daWi tace.
"Ina kwana Ummey na ya gida, ya Junnuna nayi kewarku, Ummey wai da gaske Bappa yayi aure".
Murmushi mai faWi Ummey tayi tare da cewa.
"To duk Alhamdulillah muna lfy eh Bappa yayi aure an bashi ?anwar innarku, Indo kin santa ai ita take bin innarku, Bata taSa haihuwa ba, to ashe mijinta ya rasu.
Shine yanzu aka aura mishi ita. Kuma tanada hankali kamar innarku".
Cikin sanyin jiki tace.
"Eh na san Umma Indo tanada kirki, to Allah ya baku zaman lfy yasa kuyi irin zaman da kukayi da Inna".
Amin Amin tace kana tai mata nasiha Sannan sukayi sallama.

Daga nan ta mi?a ta nufi Waki dan yin salla.

Ana idar da salla suka fito, kitchen suka nufa ita da Ummi da Saratu da tun Wazu tana nan.
Suka fara aikin buWa baki sunayi suna kimtsa komai.


Kafin shida ta cikama sun gama komai.

Yanzu in sun zo buWa baki ita da Ummi da Hibba tsakiyar falon suke dawowa.
Jalal, Jamil, Imran, Sulaiman, kuma su zauna a dinning table.

Ya Jafar kuwa wani lokacin har can falon Sheykh zai wuce suyi buWa baki a tare.
Kana su tafi masallacin.

Haka dai komai yaketa wakana cikin aminci da tsari.
A wurin al'ummar Annabi kowa ya nitsu ya maida hankali kan ibada domin neman rabauta.


?arfe takwas dai-dai suka shiga kitchen dan yin aikin sahur.
Cikin kula Ummi ta kalleta tare da cewa.
"?auko kwanu kan nashi".
Kanta ta Wan juyo ta kalli Ummi tare da cewa.
"Ai bai dawo yaci ba ko?".
Kai ta gyaWa mata tare da cewa.
"Baya cin ?osai, kuma kinga doyan ma jiya baiciba, ya gaji dasu ne, ki Wauko a juyewa su Saratu shi ki Wan haWa mishi wani abu kafin ya dawo".
Cikin Wan kauda kai tace.
"Ummi ai ?oshi yake shiyasa bazai ciba, a barshi kawai in yaji yunwar yacima wani bai saniba, ai yunwa ba Umaymah bace ko ke bare zaku lallaSashi".
Dariya Ummi tayi kana kuma ta haWe fuska tare da cewa.
"Je kiyi abinda nace ko".
To tace ganin kamar ran Ummi ya Saci.

Bayan ta dawo da kwanukan ne,
Suka bawa Saratu ta juye, kana ta harhaWa wonke-wonken ta fara.

Ita kuwa Shatu cikin yin mi?a tace.
"Ummi me zan dafa mishin?".
Juyawa tayi tana haura wurin da Fridge yake tare da ce mata.
"Duk abinda kika iya kika san ba mai nauyi bane".

Kanta ta gyaWa tare da cewa.
"To".
Cikin ranta tace.
"Bari inyi Special Arish, in yaga dama yaci in yaso ya bari, mutun sai zaSe-zaSe kamar mai ciki.
Dankali ta Wan Webo da Nama, kwai, tumatur, kabeji, Bama, maggi, tafarnuwa man gyaWa, komai dai dai-dai misalin yadda zata bu?ata duk ta ajiyesu kusa da ita.

Fere dankalin tayi ba tare da ta daddatsashi ba. Ta won?eshi fes kana tasa a ?ar tukunya tare da tarfa gishiri da ruwa dai-dai misali, sannan ta tafasashi.
Kwan ta Wauka ta fasa ta kaWashi da kyau tare dasa yankekken al'basa da Curry da maggi da tafarnuwa Wan kaWan.

Ganin dankalin yayine ta juyeshi a Wan kondo ta tsaneshi.
Tare da Wan barinshi yasha iska, kaWan.
Kana ta Waura Naman da maggi da gishiri da Curry da tafarnuwa da al'basa. bisa wata a Wan tukunta.
Sannan Waura man ta Wauki dankalin ta tsomawa cikin kwan tana soyashi, saida ta gama ta ajiyeshi gefe.
kafin nan naman kuma yayi lugub yayi laushin.
saida ruwan ya kusa ?arewa sai ta ?ara wata al'basar da tumatur suka nuna tare sannan ta kwashesu.
Kabejin ta yayyanka ?anana sannan ta Wauki dafaffan kwai ta yayyanka shi da?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? Wan girma.
Kana tasa Maggi da al'basa da Bama ta gauraya kana
Ummi ta mi?o mata Wan ?aramin Foodflaks alamun ta amsa ta saka.
Kanta ta jujjuya tare da cewa.
"Bari in sa mishi a plate kawai tunda ya dawo".
Da mamaki Ummi ta kalleta tare da cewa
"Yaushe ya dawo?"
Plate ta Wauko tare da cewa.
"Tun Wazu".
Da sauri ta sunkuyar da kanta ganin kamar Ummi na mata kallon Mamaki da tuhuma.
Ita kuwa Ummi cikin Binta da ido tace,
Ya akayi kika san ya dawo".
Kai ta rausayar tare daci gaba da aikin kamar bataji Ummi ba.
Plate Win ta ajiyeta, ta zuba Arish Win gefe kana tasa haWin naman gefe, ta kuma zuba na Kabejin shima gefe.
Ta shiryashi yayi kyau sosai.
?aya plate Win ta kife kanshi.
Kana tasa spoon da Fork a cikin tray'n data ajiye plate Win.
?an madaidaicin flaks Win coffee ta ajiye gefe, kana tasa cup da tea spoon a ciki.
Sannan turashi gefe.
Zuwa lokacin kuma tuni Ummi da Saratu su gama aikin sahur Win har Saratu ta tafi.
Sauran ta sako a wani plate Win tare da cewa Ummu gashi.
Amsa Ummi tayi tare da cewa.
"?auki ki kai mishi to".
To tace tare da Waukan tray'n ta fita.

A tsaye ta sameshi cikin wani tattausan jallabiya da alamun wonka ya fito,
Sai wani irin masifeffen ?amshi yakeyi.

Cikin nitsuwa ta wuce ta bayanshi, inda yake tsaye yana kunna Tv.

Bisa santa table Win glass mai garai-garai dake tsakiyar falon ta ajiye mishi.
Kana ta juya a hankali ta fita.

Kai tsaye Wakinta ta wuce, nan ta samu Hibba tuni tayi bacci.
Wonka tayi da ruwan Wumi tare da shafa mai kana tasa wata tattausar rigar bacci gajera iya karta guiwa.
Hibaji ta zura a jikinta kana ta haura gado ta konta tare da jawo blanket ta du?un?une a ciki.
Sabida ita bata son sanyi, shiyasa takesa ?aton hijabi kana ta shiga borgo.
Badon Hibba Bama dake masifar son sanyi da kashe AC'n zatayi.


?arfe Waya dai-dai ta tashi bacci al'wala tayi kana tai ta nafila hakama Ummi.
Sheykh Jabeer kuwa tuni ya tashi shima.
Ya kira su Jalal ma a waya ya tashesu.

?arfe huWu da rabi dai-dai ta isa falonshi da tray'n abincin sahur Win shi.
Ta ajiye ta juyo kenan shi kuma yana fitowa falonshi.
Tazo tsakiyar falon kenan tana tafiyarta a hankali ba zato ba tsammani taji daram-dam ?aran bindigar da kullum da asuba sai an saketa sau biyu, ta kuma kasa sabawa dashi bare ta daina tsoronshi.
Wani irin tsalle da zabura tayi tare da ficewa a guje tana cewa.
"Innalillahi wa innailaihi rajiun".
Bayanta yabi da kallo tare da taSe baki kana ya nufi Dinnin area.

Washe gari da safe yau Jumma'a kuma, yaune azumi na shida.

Bayan sun fitone, Ummi ta kalleta cikin dariya dan tuno yadda ta fito falon Sheykh Jabeer a guje da asuba, tana jan Allah ya isanmata ana tsinka mata zuciya,
Cikin murmushin tace.
"Ummi dariyar me kikeyi ne?".
Cikin gimtse dariyar tace.
"A babu, yauwa tashi muje Wazu Gimbiya Aminatu ta aiko, wai tayi kewarki kwana biyu azumi ya Soyeki bakije ba".
Cikin murmushin tace to muje Ummi".
Ta ?arishe mgnar tanayin gaba Hibba na biye da ita a baya.
Cikin sauri Ummi tace.
"A haka zaki fita ba al'kyabba".
Kai ta Wan dafe tare da cewa.
"Wayyo Allah na, Allah kuwa ni nauyi sukemin wannan tsarabe-tsaraben wuya gareshi".
Murmushi Ummi tai tare da mi?ewa ta Wauko al'kyabbar.
Tazo tasa kana suka fita.

Da Side Win Hajia Mama suka fara,
A falo suka samesu.
Cikin fuskar ba yabo ba fallasa Hajia Mama ta amsa gaisuwar Shatu.
Batool kuwa sai auna mata harara takeyi.
Hira suka Wan taSa kana suka fito.
Har sun fito Shatu ta Wan kalli Ummi cikin sanyi tace.
"Ummi jirani anan bari inje in isar da sa?on gaisuwar Ummey na wurin Hajia Mama".
Da Mamaki Ummi tace to kana ta juya ta nufi ciki, ganin Hibba za biyota ne tace.
"A a jirani ina zuwa".
Haka suka tsaya suna jiranta.

A hankali ta turo ?afar falon.
Da sauri Hajia Mama ta zuba mata ido fuska cike da tsana.
Batool kuwa binta da ido takeyi ganin wani irin takun isa da ?asaitar da takeyi.
Kujerar dake fuskantar wacce Hajia Mama ke zaune a kai ta zauna.
?afarta Waya ta Waura kan Waya.
Kana ta jingina da kujerar, cikin tsare Hajia Mama da ido tace.
"Uhummmm kin sanni sarai, kar tasan karne, duk motsinki a tsakiyar tafin hannuna kike, dan haka gwara kiyiwa kanki gada ki fita harka da rayuwar mijina! Da ?annenshi da wanshi. In kuwa kika?i zakisha mamakin Shatu."
Tana faWin haka ta mi?e, tana kallon Batool da tun randa akace Shatu tazo ta bawa Hajia Mama ha?uri da ta shigo tayi wasu kalaman ya Waurewa Batool kai ta kasa tantance tsakanin aya da tsakuwa, shiyasa batayi gigin yin mgn ba, sabida tuno abinda Shatu tace mata a ranar cewa.
"Mijina kike so ko, to kizo in ya amince ya kalli inda kike na da?i?i biyu rak zan sashi ya aureki".
Da sauri Batool ta dawo daga duniyar tunanin da take jin ?aran rufe ?ofar da Shatu tayi.

Ido ta maida kan Hajia Mama dake gurnani kamar macijiya.


Jim kaWan ta fito.
Cike da son gano wani abu Ummi ke binta da ido, amman ta kasa gano komai domin Shatu ta iye takunta, ta fito kamar ba itaba gaba tayi.

Kana suka nufi Side Win Gimbiya Aminatu.
Suna shiga ta mi?owa Shatu da Hibba hannu kusa da ita ta ajiyesu.
Bayan sun gaisane ta kallesu tare da cewa.
"Azumi ya boyeku da yake ku ragwagene".
Murmushi sukayi tare da cewa.
"Kai Gimbiya jiya nefa kawai bamu zoba".
Cikin kula LamiWo dake shigowa yanzu zai sabunta al'wala zai wuce masallaci yace.
"Shatu matar malam bauWeWWe".
Murmushi tayi tare da sunkuyar da kai.
Hibba ce tace.
"Sai na gaya mishi".
Dariya sukayi kana suka sallamesu suka tafi ganin lokacin sallan yayi.
Har sunje bakin ?ofa Gimbiya Aminatu tace.
"Yauwa Jakadiya kayan miyanku da saura ko ya ?are?".
Cikin rusunawa tace.
"A'a da saura sosaima".
Kai ta gyaWa kana suka tafi.
A hanyarsu ba komawane Shatu tace.
"Ummi wanne kayan miyan ne?".
Cikin sanyi tace.
"To ba kince bakya son na Hajia Mama ba, shine ita kuma Gimbiya Aminatu ta haWo miki komai yanzu dasu muke amfani ai".
Cikin gamsuwa tace.
"To wancan Winfa ya akayi dashi?".
"Umaymah ta tafi dashi duka".
Hibba ta faWa mata.
Kai ta gyaWa tare da cewa.
"Ba matsala".

Nan suka tafi suna salla suka shiga kitchen yau harda Hibba.


Sannu-sannu dai bata hana zuwa sai dai a daWe ba'a jeba.

Yau an cika azumi

57 / 72