Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   66 / 72

195K to 198K   out of 214K words

Win yake an bishi da jerin duwasun shuwa riski masu she?in Daimond, cib-cib rigar tayi a jikinta.
Murza Wauri Wan kwali tayi irin mai stpes Win nan
Kana ta tura Wan kwalin kaWan wannan tattausan saje da suman dake konce a goshinta ya fito ras.
Sai ta baya kuma ta tsakiyar Wan kwalin ta bar rami ta fito da jelan gashinta ya konto har kafaWanta ba tare da ta kitseshi ba.
Wasu ?an kunne da sarka na azurfa ta saka a wuyanta,
sai wani kekyawan agogon fata rea ?irar Gucci ta manna a tsintsiyar farin hannunta da yake, WanWase da zanen jan lalle mai kyau.
Gyale rea color mai masifar kyau ta Wan yafa a kafaWunta.
Wasu turaruka kala biyu ta fesa, kana ta kalli muskarta da jikinta a madubin.
Wayarta ta Wauka ta Wan kaikaice ta Wauki kanta hoto ta cikin madubin tayi kyau sosai.
Wasu takalma marasa tudu tasa suma rea color ne.
Tana ri?e da wayarta ta fito falon.

Da sauri Hibba ta mi?e tare da cewa.
"Wow! Wow!! Wow!!! masha Allah Aunty Shatu kin ganki kuwa masha Allah."
Murmushi Aunty Juwairiyya tayi tare da cewa.
"Kai gsky amaryar Sheykh ta fito da madarar kyau masha ALLAH".
Ita dai sai murmushi takeyi dace musu.
"Ngd".
Cikin jin kunya.
Hibba kuwa duk takun da motsin da zatayi sai ta Wauke ta hoto.
Daga ?arshe ta rin?a yi musu selfi su duka huWu.
Saida suka gajine kana suka zauna suna hira.


Nan suka kira Umaymah suka sha hira.

Suna cikin hira Ummi ta juyo da sauri jin muryar Affan yana sallama tare da cewa.
"Assalamu alaikum. Ina Umminmu ina amaryar Hamma tuzuru".
Mi?ewa da sauri Ummi da Aunty Juwairiyya sukayi tare da cewa.
"La Affan yaushe ka dawo".
Murmushi yayi tare da cewa.
"Jiya da tsakiyar dare, ina Auntyn nawa".
Ya ?arishe mgnar yana shigowa cikin tsakiyar falon.
Tafa hannu Ummi tayi tare da cewa.
"Suwa nake gani kamar Yusuf da Aryan".
Cikin dariya sukace.
"MuWin ne dai Ummi".

Cike da jin daWi Ummi da Aunty Juwairiyya ke cewa.
"Kai maraba lale lallai yau munada manyan ba?i , oh duniya Yusuf da Aryan kamar ba kuba".
Dariya sukayi tare da zama a kujeru.
Hibba kuwa tuni ta isa gaban Affan lakace hancinta yayi tare da cewa.
"Sakaliyar Umaymah ashe kina nan bana zakiga shagalin sallan Masarautar JoWa".
Cikin sauri ya kalli Shatu dake ce musu.
"Sannunku da zuwa".
Da sauri ya juyo ya kalli Ummi kana ya kalli Aunty Juwairiyya tare da cewa.
"Wannan ce Auntyn nawa amaryar Sheykh Ustaz Malam Dr Jabeer akarmakallu".
Murmushi Ummi tai tare da cewa.
"Eh itace".
Cikin dariya ya kalli Yusuf da Aryan da suke gaisawa da ita yace.
"Kan bala'i ashe dama Sheykh Hamma Jabeer yana kallon mata kalli yadda ya za?ulo zankaWediyar sarauniya".
Yusuf ne ya daki kafaWarshi tare da cewa.
"Kaifa Affan Wan iskane baka da mutunci, baiyi aureba kace mishi. Shugaban tuzuran Afirka.
Yanzu yayi auren kuma zakace yana kallon to dama ce maka akayi shi makaho ne?".
Dariya sukayi baki Wayansu,
Aryan ne yace.
"Bar Affan da shegiyar surutu".
Dariya suka kumayi kana duk suka zauna.

Suka gaisa cikin tsokana Affan ya kalli Shatu dake danna wayarta tana kallon hotunan da sukayi yanzu yace.
"Aunty Amarya Hamman namu yana nan ne, ayi mana iso wurin shi mu kwashi gaisuwa".
Shiru ta Wanyi tare da kallon Ummi.
Da sauri Hibba tace.
"Eh yana nan yanzu ya shiga".
Kai ya gyaWa tare da cewa.
"To Aunty Sayyada ayi mana sallama dashi ace Waliban shi ne, Affan, Yusuf, Arya,".
Cikin tsoron kada Shatu ta kuma zuwa Wakin abun da ya faru jiya ya sake faruwa Ummi tace.
"Ai yana bacci ne yanzu ko".
Da sauri Affan yace.
"No ba matsala in ance masa Yusuf ne, tashi kice muna sallama dashi."
Cikin murmushin jin Yusuf da Aryan sunce.
"Eh gsky gwara mu gaidashi kada ya gammu a wurin sukuwa yace bamu nemi izininshi ba".
A hankali tace.
"To bari a gaya mishi".
Ta yun?ura zata tashine Ummi ta ri?e hannunta tare da cewa.
"Shatu kadafa".
A hankali tacewa Ummi.
"Ba komai fa Ummi".
Ganin hakane yasa Ummi ta sake mata hannun tare da cewa.
"To Allah yasa".
Amin Amin Juwairiyya da Hibba sukace.
Shi kuwa Affan cewa yayi.
"Allah bazaiyi faWaba in yaji mune".
Kai Ummi ta gyaWa sabida basu san me take tsoron ba.

Ita kuwa Shatu a hankali ta nufi Side Winsa.

Su kuwa hirarnsu sukaci gaba dayi a falon.

A hankali ta tura ?ofar falon nashi ta shiga.
Shiru babu kowa babu komai sai sautin ac dake tashi fuuuhhh.

A hankali ta lumshe idonta kana cikin sanyi ta nufi ?ofar Wakin nashi.
Tare da cewa.
"Salamu alaikum! Salamu alaikum!! Salamu alaikum!!!".
Shiru babu motsin komai, hakane yasa a hankali tasa hannun hagun ta dafa ?irjinta dake bugawa.
Kana tasa hannun damanta ta tura ?ofar Bedroom Win.
Sai kuma gashi ta buWu ?ofar.
Wani sassanyan ajiyan zuciya ta sau?e jin wani irin masifeffen ?amshi da sanyi daya ratsa mata jiki da zuciya.
Sallama ta kumayi shiru ba amsa.
A hankali ta cusa kanta cikin Wakinta da yake duhu.

Wani irin bugawa ?irjinta keyi kana.
Kanta na sarawa da masifan ?arfi.
A hankali ta juya gefen mashigar Wakin hannun tasa ta lalubi abin kuna wutan Wakin danna Waya daga ciki tayi,
hakan yasa ?oyin wutan Waya mai kalar Sky blue ya kawo wuta.
Sanadin hakane Wakin ya kawo wani irin haske mai ?ayatarwa.
Yanayin wutan Wakin labulayen da kayan jikinta dana jikinshi sukazo iri Waya.
Juye- juye tayi tare da cewa.
"To ina yak".
Shiru tayi bata ?arisa rogowar mgnar ba hangoshi can ?asa yana konce rigingine yayi pillow'n da tafukan hannunshin.

A hankali tayi taku uku zuwa biyar ta matso kusa dashi cikin sanyin da ya fara yimata yawa ga cikinta dake tsuma a hankali tace.
"Salamu alaikum".
Ko motsi baiyiba bare tayi zaton zai amsa.
Sallama ta kumayi shiru ba amsa.
Ganin hakane ta matso a hankali take takun saWab-saWab take taka sawunta a hankali har ta isa kusa dashi.

Da sauri ta zubawa ?afar damanshi ido.
Ajiyan zuciya tayi mai sanyi tare da mgnar zuciya.
"Uhumm ashe dama yana komciya a ?asa haka babu shimfiWan komai ba pillow, da kuma ?aramar riga da wondo iya guiwa."
A hankali ta iso gab da kanshi,
Cikin yin numfashi a hankali wai karya jita, ta rusuna ta zauna bisa sawunta irin zaman yin tahiyan salla.
Cikin ?urawa babbar yatsar ?afar damanshi inda ta rin?a biyo wannan zanen macijin dake kwance lib a ?afarshi.
Da ido tabi zanen har kan guiwarshi inda iya nan wondon 3 qtr ya rufe.
A hankali ta ?ara sunkuyowa ta kurawa wurin ido, tare da mgnar zuciya.
"To iya ina wannan zanen tafiyar macijin ya tsaya ne a jikinshi?".
Jim kaWan tayi kana a hankali.
Ta mi?a hannunta, cikin sanWa a hankali hankali tasa yatsunta biyu ta kamo bakin ?afan wonWon ta Wan jawoshi a hankali tayi sama das...!




Littafin GARKUWA na kuWine turo katin mtn na Wari uku kacal ta wannan number 09097853276 in Kuma special Group kikeso wanda a mako biyu ake gaba part 1 kuma abiyu za'a gama Part two da izinin Ubangiji yimin TRANSFER Win 1k ta asusuna 0005388578 jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa. sai ki turo screenshot shaidar biyanki ta wannan number 09097853276.



By
*GARKUWAR FULANI*
Ta Wan ja tayi sama da bakin ?afan wonWon wanda yake na robane bakin a tsuke yake.
Da sauri cikin tsoro da rawan jiki ta saki robar.
Pat ya fetti a jikinshi.
Ganin ya motsa.
Shi kuwa Sheykh Jabeer wani sassanyan numfashi ya ja mai tsawo tare da fesoshi a hankali kana, ya mirgina a hankali ya juya ya kifu cikin kasalan nauyin bacci ya Waura kanshi bisa cinyarta,
Kana ya ware hannayenshi da sukayi Wan tsami sabida pillow'n da yayi dasu.
Ware hannayen yayi tare da mi?arar dasu.
Ya zama tana tsakiyar hannunshi kana kanshi na kan cinyoyinta.

HaWe hannuyen nashi yayi ya sar?afe yatsunshi wuri Waya, ya zama ya zagayeta tako ina yayi mata ?awanya.
Ya cusa hancinsa cikin mayafinta yana mai sha?ar daddaWan ?amshin jikinta dana kayanta.
A hankali ya kuma gyara kwanciyarshi da kyau kana yaci gaba da sau?e sassau?an numfashin.

Ita kuwa Shatu wani masifeffen tsalle da bugu zuciyarta keyi tamkar zaiyi tsalle ya fito woje.
Gaba Waya ida nunta kan sumar kanshi ta zubasu.
Tare da kallon tattausan sajenshi dake kwance lib-lib a gefen fuskarshi.

Wani sassanyan numfashi ta sau?e tare da lumshe idonta cikin zuciyarta tace.
"Allah shi ?ara".
Sai kuma tayi sauri ta buWe idonta tana tambayar kanta.
"Allah shi ?ara me Win? Ya ?ara ruggumata ko meyeye".
Cikin kauda zancen a ranta ta Wan muskuta dan janye jikinta. Amman sai ta ji ya ri?eta gam-gam, yana ?ara cusa kanshi cikin jikinta yana mai sha?ar daddaWan ?amshin turaren jikinta.

Cikin tsoro murya na rawa a hankali tace.
"Yah Sheykh!".
Karab sautin muryarta ya ratsa kunnuwanshi.
Sai dai ko motsi baiyi ba,
A hankali ta kuma ce.
"Yah Sheykh! Yah Sheykh!!".
Shiru babu amsa sai numfashin da yake fiddawa a hankali yana kuma sha?an ?amshin jikinta.
Cikin sanyi ta Wan Wago hannunta a hankali tasa taffin tattausan hannunta, ta Wan rin?a buge gefen fuskarshi a hankali a hankali tanayi tana cewa.
"Yah Sheykh! Yah Sheykh! ! Tashi wai Affan dasu Yusuf sunzo, shine Affan yace inzo in tasheka".
A hankali ya buWe idonshi,
Yanayin yadda take Wan marin gefen fuskarshi da hannunta wanda ke Waure da agogo.
A hankali ya Wago hannunshi ya Wan kan hannunta ya kamoshi ya ri?e, cikin tsoro ta fara kiciniyar kwace hannunta,
Sai kuma tayi zuru, jin ya ja hannun da Wan ?arfi ya kawoshi dai-dai saitin fuskarshi.
Idonshi ya zubawa yatsun hannunta da kullum in ya gansu da jan lalle yake tuna mishi baya.
Da sauri tace.
"Wash Allah na".
Jin ya murWa hannun ya juyo da fuskar agogon inda zai gani.
?arfe biyu da miti arba'in da Waya.
Du-du baccin 40 minutes yayi tazo ta tasheshi.

"Harda zuba min maruka".
Ya faWa a ransa.

Ita kuwa kan tattausan suman ta ajiye sinsiyar hannunta.
tana jin kanta na sara Especially in ta kalli saitin ?asan gadonshi."

A hankali ya sake hannunta kana ya yun?ura ya juya rigingine,
ya fuskanci sama, ita kuma tana zaune tana kallon ?asa hakanne yasa suna fuskantar juna, cikin wani irin yanayi ya zuba mata ido na wasu sakanni.

Shigarta tayi masifar mishi kyau. Kodan tasa kalan kayan da yafi sone.
Cikin muryar bacci yace.
"Shine harda dukana? Meyasa ne ku mutanen garincan kuke son dukan mutun da kallon jikinsa?".
Cikin tura baki tace.
"Cinyana, nagaji kanka nauyi".
Bai janye idonshi a kantaba ya yun?ura ya tashi zaune tare da juyowa ya fuskanceta.
tan?washe sawunshi yayi tare da cewa.
"Me zaki kalla a jikina? Woto Kin zama kamar Sarauniya ko? Me kike son gani? Wani abu kike sone?".
Cikin tura baki tace.
"Nifa tada kai a bacci kawai nayi".
Hannunshi yasa ya ri?o hannunta, yatsunta ya zubawa ido, cikin wata murya mai sanyi yace.
"Masha Allah, kinyi kyau."
Wani irin sanyi taji kalmar tashi tasa mata a ranta, ido ta Wan Wago ta kalleshi.
Shima ita yake kallo, ido ya lumshe jin sautin zazza?ar muryarta a hankali tace.
"Nagode".
Ton?oshe kansa yayi bisa kafaWa kana hankali ya sake hannun nata.
Fuskarta ya kalla tare da taSe baki yace.
"Waya koya miki irin sa lalle Mammeyyyyy nah!? Dan tafi ko wacce mace iya lalle".
Cikin sanyi da nazartar yadda ya kira sunan Mammeyyyyy da yadda lokacin Waya idonshi suka fara she?in tsastsafo da zafafan hawayen da ba zubowa zasuyiba.
Cikin son gano meke cikin zuciyarsa tace.
"Ummeyy nah ce ta koya min tun ina ?aramar".
Yatsunta ya jujjuya kana ya mi?e tsaye.
A hankali ya juya ya nufi bathroom sabida baya son ta hango wutar ?unar dake ransa.
Ita kuma binshi da ido tayi,
tare da langoSar da kanta tana kallon sharabansa da gargasa yayi musu ?awanya.

A haka ta shiga wani nazarin tana mai maimaita sunan da taji ya kira da cikekken so sha?uwa ?auna tausayi rauni shogoba *Mammeyyyyy.* Ta maimaita sunan a fili.

Shi kuwa Sheykh Jabeer al'wala yayi kana ya fito.
Yayi mamakin ganinta a zaune bata fita ba.

Hararanta yayi ganin yadda taketa kallonshi. Jallabiyar shi ya zura, kana yasa al'kyabbar, tare da sa Hiraminshi.
Sannan ya fesa turare.

Duk inda yayi tana binshi da ido.
Wayarshi da yafi yawan ri?ewa ya Wauka ya zura a al'jihunsa.

Sannan ya nufi bakin ?ofa inda takalminshi suke yana cewa.
"Wannan kallon maitan fa".
Da sauri ta janye idonta.
Cikin da?ilewa yace.
"Kada ki cinyeni da ido fa. Bana son kallo, ko kina bina bashine?."
a hankali ta mi?e tare da lumshe ido ta biyu bayanshi.
Tana gyara mayafinta tare da cewa.
"Ni ban kalleka ba".
"Uhummm." yace a ta?aice.
Kusan a tare suka fito.
Yana gaba tana bayanshi,
Suka fito tsakiyar falonshi.
Tsayawa ya Wanyi ya gyara masa?alin Al'kyabbar tashi.
Shiyasa ya zama a jere suke tafiya tana gefen damanshi.
A haka suka fito cikin corridor'n.
Suka doshi Falon cikin kwarj???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ini da dacewa da juna sai ?amshi da she?i zallan kyau sukeyi.

Da Sallama a bakinshi suka kutsa kai cikin falon.
Wani irin dariyar jin daWi Affan da suke can Dinning area yayi, suna cin abinci da Ummi ta matsa suci.
Wani irin murmushi Yusuf da Aryan ma sukayi tare da mi?ewa suka nufi inda uban gidan nasu ke tsaye da kekyawar tauraruwarshi mai haskawa.
Affan kuwa wayarshi ya zaro yana kekkebta musu hoto tare da cewa.
"Ga amarya, ga ango, suna carabki da zallan kyau da ?amshi".

Murmushi sukayi dukansu, ita kuwa Shatu tana tsaye gefenshi.

A haka su Affan suka iso.
Suna Isa Affan ya ruggumeshi shima Sheykh ruggumeshi yayi tare da make ?eyarsa.
Da sauri ya janye kanshi tare da cewa.
"Wayyo Allah na yanzu Hamma Jabeer na girma harda yaran nawama ban wuce dukaba".
Murmushi yayi tare da, Ruggume Yusuf da Aryan Allah ya sani yana masifar son yaran nan har gobe bashi da Walibai sama dasu yana sonsu so na musamman, duk sanda ya gansu yakan tuna ?uruciyarsu tun suna yan shekara goma sha biyar-biyar yake tare dasu shi ya horas dasu.
Yana tura irin tarin ?alubale da suka fuskanta a gasar Polo da kuma irin nasarorin da suka samu Especially Yusuf nashi yana tuna yadda yaran suke she?iyanci in sun haWu, yana jinsu tamkar su Jamil.

Cikin murmushin ya shafa kansu tare da cewa.
"Sannunku da zuwa".
Cikin jin daWi sukace to.

Bisa kujera ya zauna su kuma suka zauna a ?asa a gabanshi kan carpet.

Ita kuwa Shatu a hankali ta juya ta nufi kitchen ganin Ummi ta nufi can.
Hibba kuwa na gefensu tana gayawa su Jalal ga Ya Affan fa.

Da gefen idonshi ya bita da kallo.
Har ta Sacewa ganinsa, Allah ya sani yana son abu blue baya iya cire idonshi kan abu mai kalar shiyasa yake jin baya gajiya da ganinta, da zai samu kada tayi nesa dashi, dan tayi mishi kyau sosai farar fatarta ta fito fes kamar balarabiya ji yake tamkar ya bita duk inda tayi.


Cikin murmushin ya kalli Aryan yace.
"Aryan Ina su Yusuf ?aramin".

"Alhamdulillah suna lfy Malam".

Kai ya jinjina tare da cewa.
"Masha Allah".
Sai ya kuma kalli Yusuf yace.
"Ina mai sunana baka zomin da shiba".
Murmushi Yusuf yayi tare da cewa.
"Malam baka tambayi Aryan ?aramin ba da yakeso ya zama kamarka sai ka tambayi mai sunanka".
Dariya sukayi kana yace.
"Ayyah my Aryan, sun kusa tafiya ai in sha Allah Jami'atul Madina zaiyi karatunshi".
Da sauri suka juyo suka kalli Jalal da Jamil da suka shigo da sauri.
Ruggume Affan sukayi suna cewa.
"Oyoyo ya Affan".
Hannu ya basu suka tafa kamar sa'ao',insa ne su.
Cikin dariya yace.
"Tun Wazu nake kiranku bakwa Wagawa.
Nace waWannan ana can cikin hayani ".
Murmushi Jamil yayi tare da mi?awa Yusuf hannu wanda ke cewa.
"Oh wato Affan kawai kuka gani mu ko oho ko".
Cikin Wan sakin fuska Jalal yace.
"Afwan Hamma Yusuf ya Aunty Zahra da Mama".
"Suna lfy. Sun gaidaku". yace tare da bashi hannun.

Kana suka gaisa da Aryan.
Sannan suka mi?e sukace bari suje wurin Aunty Mami.
Cikin dariya Affan yace.
"Eh kujema kuzo da ita taga matar babban yaya".
Da sauri Jamil yace.
"A a ka kawota da kanka dai".
Ya ?arshe mgnar suna fita.

Su kuwa cikin yin ?asa da kai Yusuf yace.
"Uhum dama Malam zamu Wan shiga wasan daba ne in batsala".
Murmushi mai faWin Sheykh yayi tare da cewa.
"Wato ku dai har yanzu baku girma da batun doki ba".
Shiru sukayi sai Affan ne yace.
"Tab Yusuf kuma da in ya ga doki bai hauba jikinshi har rawa yakeyi".
Murmushi Sheykh yayi kana yace.
"To muje muyi salla. Tukun tunda sai anyi sallan la'asar za'a fara ko".
To sukace tare da mi?a ganin ya mi?a dan tuni uku da kwata ta wuce.
Affan ne ya kira Ummi tare da cewa suzo zasu tafi.
A tare suka fito kitchen.
Sabbin kuWi rafa yan dubu-dubu Yusuf ya mi?awa Hibba ?ulli Waya dubu Wari kenan yace.
"Gashi mi?a wa Ummi ta raba muku."
Affan ma ya basu.
Hakama Aryan.
Hibba sai tsalle take tana cewa.
"Yessss my brother's Allah ya ?ara buWi Amin Amin sukace kana suka juya zasu fita.
Cikin tsare girma Shatu tace.
"Mun gode, a gaida gida".
Gida zaiji sukace kana suka fita suka tafi.

Suma su Ummi wucewa sukayi yin al'wala.

Ana idar da salla kuwa aka fara hawan daba, hawan sarki dama duk sauran shagulgula na gidajen masarautun gargaji yayin wurin taron bikin salla.
MASARAUTAR JoWa ta cika tayi ma?il da bani Adam.

Haka dai akayi taron lfy aka tashi lfy sai kuma gobe in Allah ya kai rai.

Washe garin ranar da sassafe.
Sheykh ya tafi asibitinshi.
Ko karyawa baiba.
Sai kusan sha Waya ya dawo da alamun yunwa da gajiya tare dashi.
A falon ya zauna suna gaisawa da Ummi dan basu gaisaba ya tafi daga masallacin can ya wuce.
Ummi kuwa tasa Shatu ta kai mishi breakfast Win shi da yanzu kam in yacima ya zama lunch ne.

Hibba kuwa na can Wauki tana ?en?esa ado.

Cikin isa da ?asaita Gimbiya Saudatu ta shigo tsakiyar falon babu ko sallama.
HaWe fuska Sheykh yayi tare da cewa.
"Wannan banzan Wabi'a na arnatakun baya, dan ko arna yanzu suna cewa konkon, mutun kamar shanu ko mahaukaciya".
Cikin isa ta iso tsakiyar falon.
Dai-dai lokacin kuma Shatu ta fito falonshi.
Cikin shigar doguwar riga mai ruSi biyu.
Kanta ta Wago ta kalli Shatu kana ta kalleshi cikin yin dariyar mugunta tace.
"Eh kam tabbas tunda ka auro mahaukaciya dole kasan hali da Wabi'un mahaukata ai.
Zuwa gaba kaWan kaima zaka fara ihu da kuka da sume-sume irin na wannan al'janar fulanin daji daka auro Win".
Cikin tarin mamaki Ummi ta kalli Shatu ta kuma kalli Hibba da yanzu ta fito, cike da al'hinin ta yaya taji wannan batun ya fasa Masarautar JoWa yes in dai Gimbiya Saudatu taji to ai shike nan kowa ma zaiji.

Shi kuwa Sheykh ba gane inda soki burutsunta ya nufaba yayi.
Ita kuwa cikin watsa musu kallon ku sakarkaru ne tace.
"Kuna mamakin ta ina naji, cewar ji shekaran jiya iwar haka dai wannan matar tashin tana yashe a sume da ido a wulkice tana ?arkarwa farfaWiya kamar mazari ne.
To ai Ni duk wanda yaci tuwo dani miya yasha.
Inada tawa a cikinku duk motsinku ina dashi a tafin hannuna.
Nan gaba kaWan zamu samu ri?e??iyar mahaukaciya a masarautar JoWa".

Cikin tsuke fuskarsa yace.
"Yanzu ma ai muna da su mahauka ta kam,

66 / 72