Garkuwa 1 Complete Hausa Novel

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   1 / 72

1 to 3K   out of 214K words

??????>?? 4?????????????? ?
?
? ?
?
????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????|b

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1V20Table?????????7Data
????????????????????? P??@&KSKS?1V2P???????rr2222?1?1???2?z7z7z7z7z7z7z7z7|7$?3??6*r22z7z72222z7?6??1?6z7?1z7?6?1z7z72?1 ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List P$B*?@?Rf?v????V?h?????2?T?r?( ?#;BG?S2f~v????? ?.????GARKUWA=??????=?
?>?4?
11:56 Am TUESDAY OCTOBER 20.

*GARKUWA*
PAGE 1

NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*

=??????=?
?>?4?

*Littafi na Waya. Shafi na forko!*

Free page

*GargaWi! GargaWi!! GargaWi!!! Ban yardaba! ban Amince ba! ban lamunceba! A juya min labarin LITTAFINA tako wacce sigar bana so ban bada damaba in kana bu?ata akwai number ta a jiki ki\ka nemi izinina a kiyaye domin zama lafiya yafi zama Wan sarki! In kunne yaji gaggan jiki ya tsira. Kuma hanyar lafiya a bita da shera yafi, wannan littafin ha?in mallakarsa nawane Aysha Aliyu Garkuwa!.*

Bismillahirahamanirahim
Ina mai farawa da sunan Allah mai rahama mai jin?ai mai komi mai komai.
Ina gode Allah daya bani aron rai da lafiya da nitsuwa da konciyar hankali ya bani damar fara wannan littafinawa mai suna GARKUWA. Ya Allah ina ro?onka ka tsare min tunanina da hannuna ka tsare min al'?alamina daga rubuta shari da duk wani abu da zai zamo guba ko masifa a rayuwar al'ummar Annabi, ya Allah ka bani ikon rubuta al'khairi da abinda zai zamewa al'ummar Annabi dan al'farma Annabi da Alqur'ani mai tsarki, ya Allah ka bani rai da lafiya dani da masu karatu ka nuna mana ?arshen littafin nan lafiya kamar yadda ka nuna mana forkonsa lafiya, Amin ya rabbil izzati...

*LITTAFINA NA KU?I NE, BIYA ?ARINKI UKU KACAL DOMIN SAMUN DAMAR KARANTASHI BA TARE DA HA??IN KOWA A KANKIBA, AKWAI SP GROUP SHI KUWA 1K PASTING NASU YAFI NA ?AN 300 YAWA, TURO ?ARI UKU TA ASUSUNA 0005388578 JAIZ BANK AISHA ALIYU GARKUWA, SAI KI TURO SHAIDAR BIYANKI DA WANNAN NUMBER TAWA 09097853276, ?AN SPECIAL GROUP BANA SON KATI, GA POS BURJIK A GARI, KUMA YAN 300 IN DAI KINADA DAMA DAN ALLAH YIMIN TRANSFER TA AC YAFI, AMMAN IN YA ZAMA DOLE BA MATSALA TURO KATIN MTN NA ?ARI UKUN, KANA BA HOTON KATIN ZAKIYI KI TURO MINBA, A A NUMBERS ?IN ZAKI RUBUCE KU TURO MIN*

Dan girman Allah da Manzonsa.
masu tambayata tsoffin littatafaina ku daina bana so.
Ku nema a cikin groups zaku samu, in dai ba Hukuncin Allah ko NAKASA BA KASAWA BACE, da GARKUWA kada ku tambayeni in kuna ?aunar Allah, in kuwa bakya ?aunar Allah to tambayeni.




*YAHUNDE! Babban birnin ?asar Cameroon.*

Cikin wani kekyawan rugar FULANI mai tarin al'barkatun duniya.
Kota wani sashi Allah yayiwa Rugar ArWo Babayo, ni'imomi na musamman, makiyaye ne cikakkun Fulanin ?asar Cameroon.

Ranar wata jumma da yammaci la'asar sakaliya, makiyaya nata dawowa gida yayinda kota ina. Shanu tumaki ra?uma awaki zabbi keta kai komo ko wanne na nufar garken ma-mallakinshi domin ko dabba tasan uban gijiyinta,
Garken ArWo Babayo yana Waya daga cikin garken da babu kamarsa a nahiyar Afirka baki Waya,
Yanada MAKIYAYA a ?ala mutun arba'in.

Garin ya fara duhuwar sanire alamun yanayin sanyin damina da ake ciki ko ina yayi kore shar ga tarin tsirrai kana ga igiyar ruwa da yayiwa rugar Babayo ?awanya,

Wasu dattawane a zaune bisa ?ar?ashin bishiyar ceWiya dake ?ofar gidan ArWo babayo Farin dottijon ne mai cikar zarra da mutun taka ke zaune a tsakiyarsu, kana sai wasu manyan mutane dake zagaye dashi.
A gefen damanshi kuwa wani Babban mutun ne mai cikar zarra da wadatar zuciya ga tarin alamomin mutuntaka da cikar imani da haiba, bisa dukkan alamu tattaunawa sukeyi kan abinda ya shafi rayuwarsu.
Da sauri ArWo Babayo ya Wago kanshi ido ya zubawa sashin damanshi, inda ya hango wasu ?an saffa-saffan samari guda huWu suna biye da ?atuwar suntsuwar Boleru babban cikinsu ne a gaba wanda zai kai shekaru 15 sa mai binsa wanda zai kai shekaru 13 sai mai bin masa da zai kai shekaru 11 kana sai ?aramin cikinsu da bazai gaza shara 9 ba, gudu sukeyi sosai da iya ?arfinsu sun tasa tsuntsuwar Boleru nan a gaba wacce ta kasa firewa sai gudu takeyi da sawunta biyu, bisa dukkan alamu tsuntsuwar tanada tsohon ciki mai girma.
Gudun da takeyi gudune na ceton rai.
ArWon Babayo daya buWe baki kenan da nufin zaiyi magana sai kuma ya juyo ya kalli kekyawar yarinya ?ar kimanin shekaru 8 a duniya wacce take kan cinyar mutumin nan dake gefen damanshi.
Ta mi?e da sauri cikin tsananin azama da harshen fillanci da ?arfi tace.
("Acce mo) Ku barta". Sai kuma ta juyo ta fuskanci mutumin da take zaune kan cinyarshi cikin kaWuwa da firgici da alamun tsananin tausayawa tace.
("Appa a vi'a Se acca tokkugomo nSe naunanmo) Appa kace su dena binta zasuji mata ciwofa".
Murmushi ArWo Babayo yayi tare da cewa.
"Kai Gainako ku barta zaku kamata a hankali ai".
Da sauri wanda aka kira da Gainako yace.
"Baffa GiWaWo ne yace mu kama mishi ita mu yanka mishi".
Da sauri suka juyo kan ?arinyar jin wani irin ihu da tai tare da cewa.
"Ku yankata kuma, Appa kajifa wai zasu yankata, wayyo Appa kace musu kar su yankata, gashifa tanata kuka gashi sun sa taji ciwo a hannunta yanata zunda jini".
Da mamaki suke kallon ?arinyar sabida furucinta na wai hannunta yaji ciwo yana zubda jini, ina tsunstsuwar Boleru ina hannu?.
Wanda ta kira da Appa ne ya jawota gabanshi tare da cewa.
"Parvina tsuntsu kuma tanada hannune?."
Da sauri ta mi?e tare da Waga murya tace.
"Ba tsuntsu bane Appa wlh mutunce gata nan da ciki gashi ma tana kuka tana-ta kare cikin jikinta".
Cikin mamaki suka zubawa tsuntsuwar Boleru ido su dai Allah ya gani gaba Wayansu tsuntsuwa suke gani tana guduwa da kyar wanda kuma kowa ya ganta yasan tanada tsohon cikine.
GiWaWo ne wanda shine ?arami yaron Wan shakara 9 kuka yasa tare da cewa.
"Wayyo ya Gainako kayi sauri ka kamo min ita karta gudu".
jin haka yasa ?arinyar nan da aka kira da Parvina ta mi?e da gudu tabi bayansu tana gudu tana kuka wanda har ga Allah daga cikin zuciyarta yake fitowa kuma ita ba tsunstsuwar Boleru take ganiba a zahiri a fili da kuma baWinin Allah ya nuna mata mutum take gani kekyawar mace mai cikar sura da kamala kana ga ?aton cikin dake jikinta wanda haihuwa yau ko gobe.
Ihu takeyi tana binsu tana cewa.
"Dan Allah ku barta zataji ciwo Wayyo Appa kazo mu ceceta zasu kasheta."
Ihu tasa da dukkanin ?arfinta tana yarfa hannu cikin gigita take kurma ihu lokacin da su Gainako suka isa kan tsuntsuwar Boleru suka danne fikafikinta suka kama suka medata baya.

Ihun da tayine yasa gaba Waya dattawan nan suka mi?e tsaye suka biyosu a guje dan ihun nata ya cika illahirin rugar babu wanda zaice baiji ?aranta ba dan saida tsaunuka da kogin da suke gaSarsu ya amsa da sautinda da take cewa.
"Wayyoooooooo! Appaaaaaa! zasu kasheta, sun karya mata hannu".
A gigice suka ?araso wurin wanda ganin yadda take a gigice yasa Appa kamata da sauri, yayinda ita kuwa taketa son zillewa tana fiffizgewa daga hannunshi, ArWo Babayo kuwa tsawa ya dannawa Gainako tare da cewa.
"Kai! Kai!! Kai!!! Gainako sake tsunstsuwar nan saketa".
cikin sanyi Gainako ya sake tsunstsuwar, daga tsaye ta faWi ?asa hakan yasa,
Parvina sake saka ihu da ?arfi ta fizge ta nufi kan tsuntsuwar da ita mace take gani kuma sanadin saketa da akayi daga sama ta faWi ?asa a kife yasa cikinta buguwa wanda yayi sanadin a take na?uda ya fara murWarta kana ga jini daya fara bin sawunta.
Tana isa gaban tsuntsuwar tasa hannunta ta kamo hannun baiwar Allah nan da ita kadai Allah ya bawa damar ganin a mutun ba tsunstsuwar Boleru ba, hannunta data ri?o su kuma kab mutanen wurin gani suke fiffigen tsunstsuwar ta ri?o.
Cikin kuka take shafa kan kurciya a ganinsu yayinda ita kuwa hawayen fuskar matar da take ganin take sharewa cikin muryar kuka tace.
"Sannu sunji miki ciwoko, kice musu ke ba tsunstsuwa bace ki gaya musu ke mutunce kamarsu ki gaya musu kema bani adam ce karsu yankaki".
Kuka ta kuma fashewa dashi ganin matar nan bata magana sai dai hannunta data ri?o Win ta ganshi tamkar robo wato alamun hannun a karye yake, cikin sauri ta sake hannun tare da cewa.
"Appa mu tafi da ita mu kaita wurin masu gyaran ?ashi".
To al'amarin parvina fa ya fara zarta zaton mai zato ya fara shallake tunanin mai tunani abin ya girmi shekarun Dattijannan.
Shi kuwa GiWaWo kuka ya fashe dashi tare da nufarta yana mai cewa.
"Ki bani tsunstsuwata ai tawace nine nayi ta renonta kullum tare muke cin abinci tare komai duk abinda naci sai na barmata dan tayi ?atuwa, kuma yanzu kice baza a yanka min itaba".
faWawa tayi jikin matar wanda su a ganinsu ruggume tsuntsuwar tayi ita kuwa parvina cikin kuka ta juyo ta kalli GiWaWo tare da cewa.
"Kai mayene ko? To Wlh bazan baku itaba in dai ina raye a duniya bazan bari a cutar da itaba, babu wanda zai kasheta a gabana sai dai in bana raye ku bar ce mata tsuntsuwa wallahi tallahi mutunce kamar kowa".
Kiran sallan magriba da akayine yasa Waya daga cikin dottijon mai suna Yayari yace.
"ArWon Babayo lokacin salla yayi".
Sai ya kuma kalli GiWaWo da Gainako da Seyoji da Ja'eh yace.
"Maza kuje kuyi al'wala kuzo muyi salla, kai GiWaWo ka bar mata tsuntsuwar kurciyar kaji ko gobe da safe zabbi za'a yanka muku ku gasa kuci".
Cikin kuka GiWaWo yace.
"Wallahi Ni dai ta bani tsunstsuwata, bana son zabuwar ni ko Wawisu zaku yanka min bana so kurciyata nake so a bani abuna".
(GiWaWo sabo da kaza baya hana a yankata kenan)
Cikin tsawa ArWo Babayo yace.
"Kai tafi daga nan ba kaine babba ba kaci girma ka bar mata tsuntsuwar kaji ko GiWaWona".
Tura baki yayi yabi bayan yayun nashi yana cewa.
"Ni a dena cemin GiWaWo ai dani GiWaWone da komai nakeso zaku bani".

Basubi ta kanshi ba duk suka meda hankalinsu kan Parvina da tsuntsuwar dan ganin ?asan tsuntsuwar Bolerun yana zubda jini, wannan abun ya sasu cikin nazari to, amman sai mgnar Parvina ta katse musu nazarin da cewa.
"Allah sarki gashi sunji mata ciwo har sun fidda mata jini".
Jin haka yasa suka sa a ransu yess jinin ne daya fita sanadin jin ciwo,
cikin kula ArWo Babayo ya matso parvina da taketa shafa kan tsuntsuwar da suke gani a idanunsu a hankali ya kamo hannunta cikin lallashi yace.
"Parvina muje cikin gida ko, kinga dare yayi kiyi salla kici abinci, tsuntsuwar taki kuma ki saketa zata fire ta hau makwancinta".
Da sauri ta fara jujjuya mishi kai hawaye na zuba tace.
"Baffa ArWo ta fire kuma? Bata da fiffigefa mutunce fa,tare zamu kwana da ita wallahi ba tsunstsuwar bace, mutunce ku daina ce mata tsuntsuwa, karmu barta ta kwana a woje".
Sai ta kuma kama fiffigen tsunstsuwar tace.
"Ga hannunta nan sun karya mata".
Sai ta kuma kama ?afafun tsuntsuwar tace.
"Baffa ArWo kaga ga sawunta ga idonta tanata zubda hawaye ga cikinta ga kunnenta ga bakinta ga gashin kanta har bayanta".
Kallon-kallon suka tsaya sunayiwa junansu,
domin kafiyar parvina kan cewa Wannan tsuntsuwar Boleru mutun ce bani Adam ce ya fara basu tsoro to ko dai ?arinyar tayi gamone? Koko tsuntsuwar iskace?.
cikin tsoron daya fara rufe Appa baki na rawa ya kamo hannun Wiyar tashi da yake masifar so tamkar ?o?on ranshi cikin kaWuwa da muryar fillanci kasan cewar sam fulanin ?asar Cameroon basa jin hausa koda kawo min wu?a in kashekane shiyasa cikin fillanci yace.
"(Parvina tsonWu on fa na Wum innu adamajo, ko waWi a vi'ata neWWo on) parvina tsuntsuwace fa ba mutun bace meyasa kicewa mutunce?".
Kuka ta kuma fashewa dashi harda shesshe?an gaba Waya jikinta rawa yakeyi ganin yadda jikin matar ke karkarwa. Ruggume tsuntsuwar kurciyar tayi a ganinsu yayinda ita kuwa cikekkiyar kamilar mace take gani hannunta matar ta kama ta juya ta nufi cikin gidansu dansu da Gainako suka shiga tana kukan shur-shur da hawayenta.

Zurui sukayi suka rakata da ido har ta Sacewa ganinsu.

A mashigar gidan sukayi kiciSis dasu GiWaWo da sauri ta koma gefe.
Shi kuwa GiWaWo wani irin dundu ya kima mata a tsakiyar bayanta tare watsa mata harare cikin fillanci yace.
"Hegiya muguwa wallahi sai na yanka tsuntsuwata muna fuka". da sauri tasa jikinta ta kare tsuntsuwar, tare dayin sauri tayi cikin gida.
Seyoji ta samu tsaye gefen mamansu yana bata labarin tsuntsuwar da duk gidansu babu wanda bai san GiWaWo da itaba dan yanzu kimanin watanni takwas kenan kullum babu dare babu rana a nan gidan nasu tsuntsuwar take rayuwa kullum in GiWaWo yaci abinci ya rage inta kuma sai tazo tayi ta tsastsaga har sai tacinye duk abincin daya bari kana ya ajiye mata madarar shanu nanma tazo tasha,
idan tasha ta ?oshine sai ta juya da tafiya take barin cikin gidan ta koma bakin kogi.

Da sauri Mamansu GiWaWo ta kalli Parvina tare da cewa.
"Parvina na zo nan zo keda tsuntsuwar ki kada ki damu babu mai yankata".
Da sauri ta iso gaban matar tare da cewa.
"Inna ki hanasu yankata Allah kuwa ba tsunstsuwa bace mutunce".
Cikin kula matar tace.
"To parvina kada ki damu babu mai yankata daga yau ta zama taki, yanzu ajiyeta kije kiyi al'wala kizo kiyi sallah".
Da sauri tace.
"To".
A jiye matar tayi bisa taburmar dake tsakiyar gidan, kana taje tayi al'wala tazo ta shimfiWa sallaya a gefenta, itama Inna gefenta ta shimfiWa suka sa baiwar Allah'n nan a tsakiya...

Kamar da wasa da abin ya girmama domin koda sukayi salla isha'i fir parvina ta?i ta rabu da tsuntsuwar nan.
Su kuwa su ArWo Babayo sun mance batun tsuntsuwar ma, tunda sukayi sallan isha sukaci abinci.
Suketa lissafin kan dabobbinsu kama daga kan Ra?uma, Dawakai, shanu, tumaki, raguna, awaki, Wawisu, tolo-tolo, zabbi, tattabaru, saida suka waresu baki Waya dan sanin adadin zakkar da zasu fitar sannan suka gama fayace na zakkar kowanne daga ciki da shariya ta umarci a bada zakkanshi.

Hira sukaci gaba dayi kan abinda ya shafi kiwon nasu.

A can cikin gida kuwa, tunda Inna ta gama yiwa su ArWo Babayo gashin zabbi ta haWa da madarar shanu aka kai musu taketa fama da Parvina kan yadda ta tasa tsuntsuwar nan a gaba tana mata magiya kan tasa hannunta taci abinci,
ganin bazata iya ci da hannun nata bane yasa iya tasa hannun tana bata abinci har baki tana amsa tanaci yayinda hawaye keta kwaranya a fuskarta babu ?a??autawa.

Koda taci ya isheta sai ta mirgina alamun zata konta.
Ganin hakan yasa parvina kallon inna cikin sanyinta da nitsuwarta tace.
"Inna tare zamu kwana da ita".
Kai inna ta jinjina mata kana ta mi?e tace muje cikin Wakin kinga gari yayi sanyi GiWaWo da kike tsoron kada kiyi bacci yazo ya Wauke tsuntsuwar ma yayi bacci".
Kai ta gyaWa kana ta mi?e suka shiga cikin Wakin,
bisa katifar gado huts Winnan ta zauna tare da tsuntsuwar a gefenta, yayinda ga hasken wutan da aka kunna janareta ya gauraye ko ina na gidan da kuma Wakin.

Inna kuwa kan gadonta take,
suna Wan hira,
yayinda sam hankali parvina kan tsuntsuwar nan yake.
Tashi zaune tayi lokacin da taga gaba Waya jikin matar nan yana ta karkarwan ga hannunta dasu Gainako suka karya ya kumbura simtin, hannunta mai lafiyan kuma ta Waurashi kan tirtsetsen cikinta, gaba Waya jikinta zufane keta tsastsafowa tako ina,
cikin tausayawa parvina tace.
"Sannu hannunkin ke ciwo ko? Kiyi ha?uri gobe da safe zamu kaiki gidan mai magani".
Inna ce ta zubawa Parvina ido cikin yanayin tsoro tace.
"(Parvina Wun sonWufa) Parvina tsuntsuwace fa. ki dena magana da ita ba jinki takeyi ba".
Da sauri ta jujjuya kanta hawaye na zubo mata tace.
"Inna Wallahi tallahi mutunce ku dena ce mata tsuntsuwa inna ki ganifa bata da lfy, jikinta duk rawa yakeyi".
Kai Inna ta gyaWa kana tace.
"To na yarda yanzu dai ki kwanta kiyi bacci sai gobe da safe zamu kaita gidan mai gyaran karaya da targade".
Jin hakane yasa ta konta tare da lumshe idonta. Sai bacci ya fara saceta sai kuma tayi firgigit ta farka,
ta kuma tada Inna sabida, suntsuwar nan ta kasa nutsuwa, yayinda ita kuwa Parvina take ganin baiwar Allah'n cikin mawuyacin halinda ya rintane yasa bata gane cewa matarnan na?uda takeyi ba.

A haka suka kwana, har garin Allah ya waye basuyi bacciba, sabida ita kanta inna yanzu tsoron tsuntsuwar ta fara haka kuma take tsoron parvina, ita kuwa baiwar Allah'n nan zafin ciwon na?udane ya hanata bacci ita kuwa parvina tausayin matar da mutanen garin da gidan ke cewa tsuntsuwar Boleru ne ya hanata bacci.


Asuban fari suka tayi sukayi salla,
daga nan suka fito tsakiyar gida, kai tsaye sashin ArWo Babayo suka nufa ita da Inna,
shiru sashin nashi alamun basu dawo masallaci ba, cikin alhini da tsoro Inna ta kalli Parvina cikin daburtacciyar murya tace.
"Ajiye tsuntsuwar nan haka kina rike da ita kamar kin samu uwarki maza ajiyeta".
Cikin zubda hawaye ta tsuguna ta ajiye tsuntsuwar kan buzun ArWo Babayo,
Wanda dai-dai lokacin ne kuma ArWo Babayo da Appa, Gainako, Seyoji, Buba, GiWaWo, Ja'eh suka shigo kamar yadda suka saba.
Cikin mamaki suka zubawa tsuntsuwar Kurciyar nan ido ganin yadda taketa birgima a kan buzun tana wasu irin cure-cure tamkar ranta zai bar jikinta.
Ita kuwa Parvina kuka ta farayi bil ha??i da gskya tanayi tana yarfa hannu,
Buba ne yayi maza ya nufi kan tsuntsuwar kurciyar tare da cewa.
"Haukan banza a kan buzun salan ArWo zaku ajiye tsuntsuwar.
Ihu mai ?arfi parvina tasa ganin Buba ya Waga kafarshi da ?arfin bala'i zai kaiwa tsuntsuwar harbi da naushin ?afarsa,
Kamar a mafarki kamar gilmawar wal?iya tamkar daga sama.
Sukaga tsuntsuwar Kurciyar nan tayi wani irin Wagowa ta karkaWa fikafikinta cikin ?udurar Ubangiji da hikimarsa da buwayarsa sai gata-ta d...!



Salon na dabanne labarine mai cike da sar?a?iya, biya 300 ko 1k ki karance bada?alar cikin salama.




By
*GARKUWAR FULANI*
=??????=?
?>?4?
*GARKUWA*

1 / 72