Hayateem 1 Complete Hausa Novel

Author :  Mamuhgee Category :  Adventure

Chapter   76 / 100

225K to 228K   out of 299.8K words

wuce maqoshinta ta hadiyesu tareda bude idonta akasa shiguwa rabin ya tura bakinta yabar rabin nasa ya dan zare bakinsa daga nata yana taunawa ahankali yana kallanta ita kuwa kasa motsawa tayi ta tsaya tana kallansa harya cinye nasa ya hadiye duka bakinsu ya lalace daruwan,

Dawowa da fuskansa yayi ya dora bakinsa akan nata ya zira harshensa ya sake kamo wanda bata ci dinba zai fito dashi ta dauka ahankali harta datsi harshensa kadan wanda ya sakasa bude idonsa dakyau akanta ita kuwa ganin yanda yayi alaman yaji cixon ya sakata sake fuska sbd taji dadin hakan,

Farin cikin hakan daya bayyana a fuskanta ya sakasa jin zuciyarsa shirya mutuwa akan duk azabarsa da zata sakasa farin ciki dan haka wani grapes din ya dauka da hannunsa batareda ya dena kallanta ba ya saka bakinsa yana mannota jikinsa sosai ya sake hade fuskansu da kyau ya saka bakinsa cikin nata tareda grapes din ya fasashi a cikin bakinsu suka hadiye ruwan a tare suna kallan juna kafin ya zura mata shi gabaki daya tareda harshensa wanda ta sake cizawa ahankali ya lumshe ido yana jin kaman wutar kaf duniya ce aka hada masa take masa shocking sbd abinda yake ji dayafi vibration a jininsa da gangar jikinsa.

Taunawa ta gama maimakon ta hadiye ta dawo masa dashi bakinsa da gayya dan tasan zaiji zafin hakan
Ko gana fitowa dashi bataiba ya matseta da hannunsa daya yana kama fuskanta da hannunta daya ya saka harshensa cikin da kansa ya debo yana hadiyewa kai tsaye cikin bakinsa wanda hakan ya saka mutuwa jikinsa da mamaki tana kasa motsawa sedai dago idanuwanta tana kallansa,

Tas ya cinye kafin ya fara tsotsan bakin nata yana yana zagayeta da hannuwansa jin rabuwan dazaiyi da ita ayau din yana raunata karfinsa tin kafin ya tafin gashi bazasu iya tafiyar da itaba ba shiri sbd Moscow zai tafi batada komai na tafiyar dan haka dole zai tafi tukuna.

Yanda yake kissing nata ya sakata sake sakar masa jiki tana mutuwan datake basa karfin shauki.

Dagata yayi ya dora akan table din ya zaunar tana facing nasa ya dora kafafunta akan cinyarsa yana binsu da kallo sbd rigarta data kwashe tayi gefe,

Kafarta me sanye da sarkar da itace ya fara gani a haduwansu ta farko ya zubawa ido yana kalla tsawon mintina sautin jinta na ranar farko yana dawowa cikin kunnuwansa...

Hannu ya saka ya kama kafar wadda take daukan ido sbd hasken fatarta da tsaftar da kaman bata taka qasa
ya dago yakai bakinsa yai kissing sarkar kafar wadda gado ce ta mahaifiyarta ta asalin azurfan da babu sirki.

Gangarowa yayi da bakinsa fatar lips dinsa tana gogan fatar kafarta yana isa yatsun kafarta bakinsa ya dora a babbar yatsarta yayi kissing cikin sanyi yana shafa cinyarta kafin ya dawo da bakinsa yayi kissing cinyarta bayan ya yaye rigarta daga cinyoyin gabaki daya har white net pant dinta na bayyana,

Bin cinyar ya ringa yi da wasu kisses da suka ringa tayar da gashin jikinta ahankali daya bayan daya tana kasa motsawa sedai taji saukan lips dinsa a tsakiyar cinyoyinta ta dauke wuta da karfi tana riqe kansa da wani irin rashin karfi shikuwa motsawanta ya saka wani qamshi bugo masa daga cikin jikinta ya rintse ido da kasala ya budesu yana tafiyar da hannunsa cikin rigarta ta qasa yana qara yayewa.

Cikin rigar ya zira kansa gaba daya ya shige ciki yanabin fatar mararta da cibiyarta da wata irin lasa yana dora lips dinsa masu sanyi da zaqin abinda yasha tareda numfashi masu zafi dake dumama jikinta tafara rawan jiki tana wanqame kansa tana gangaro da hawayen da zuwa yanzu ta tabbatarda bana azaba bane,

Ta saman wuyan rigar tata ya fiddo da kansa sbd me fadi ce sosai ya hade fuskansu suna shaqar numfashin juna ya bude baki yace

'Ghaz princess kin cinye yaqin'

Kallansa tayi sbd bata fahimci me yake nufi ba ta girgiza kai ahankali
Riqe kanta yayi sbd ta dena girgizawa ya dauketa jikinsa har lokacin kansa na cikin rigar ya koma shimfidarsu da ita.

Wata sabuwar gamsuwa me karfin gaske ya samu da ita wadda ta bar mata wani irin tabo a gangar jiki da zuciya sbd kuwa jikinta ya shedar da halin datake ciki sbd koina ciwo da radadi yake mata musamman kirjinta da cikin jikinta dan haka wannan karan shine yai mata wankan suka fito.

Da taimakonsa ta shirya dan zuwa yanzu kam ko abincin da karfin hali ta cisa bayan an kawo musu wani me zafi sbd wannan ya huce.

Suna gama cin abincin magani ya bata tasha daga nan bacci yafara kokarin daukanta amma sbd tafiyansu haka ya kamata tana lafewa jikinsa suka fito yana sanye da fararen kaya qal na Canali sai brown bottega veneta open shoe dake kafarsa da cartier watch da shades na rana hanunsa daya na riqe da hannunta daya wanda itama brown British English gown ce a jikinta ta Sabaaz da qaramar mayafi akanta me laushi datai rollin sai shades,

Hatta handbag dinta bata hannunta dan haka suna tafe aleey ne a gabansu nesa kadan kafin sauran securities a bayansu suka nufi private get din dazasu tafi a cikinsu bayan sun isa airport kenan.

Suna shiga jirgi baccin dayake cinta ya dauketa duk da zuciyarta cike take da zullumin yanda zata fuskanci su maa wainda tinda ta tafi babu wanda taji a jikinsu,

Abu daya yake rage tashin hankalinta shine Ammi da bata dawoba duk da tsawon kwanakin su maa cover sukeyi mata gurin Ammin bata gane komaiba duk da bata jita ba.

Acan Ammin ita kanta sbd rashin jin Bahar din ya saka zuciyarta kasa nutsuwa gabaki daya tace dawowa zatayi batareda sultan yaso hakan ba dan a nasa tsarin so yayi ya dauketa kenan sedai NUAB yaji labari su fuskanci juna.

Yanda ta daga hankalinta ta saka tinanin bahar batada lafiya ne sosai su maa sike mata boyo dan haka bata ma fada musu zata dawo ba sbd tana son tazo taga koma menene da ake boye mata.

Da yamma suka iso Oxford kuma kai tsaye gida motocinsa suka wuce da ita sbd a daren jirginsa zai tashi zuwa Moscow dan haka ba damar sallama me tsayi.

Suna isowa kofar gidan ya shigo har ciki da ita aleey na bayansu da luggages dinta har akwati biyu da wata qaramar bag wainda bata tafi da komaiba amma ta dawo da kaya.

Su maa dake zaune suka gansu kwatsam da mamaki suke kallansu sedai bai nuna kowace irin jin nauyiba gaidasu yayi yana sake hannunta ta isa gurin Maa sakinah tana shigewa jikinta da gaidasu.

Jin jikinta da zafi ya saka maa sakinah kallanta amma taqi cewa komai sbd kada tayi magana yace komawa zai sake yi da ita ganin likita gashi su daqyar suka ga ta dawo Ammi bata rigata dawowa ba.

Babu doguwan bata lokaci yai sallama dasu yasha tea din da maa tenya ta hado masa kadan yayi musu sallama bayan ya ajiye musu pounds masu yawan gaske ya kalli Bahar wadda ta miqe ta silale tabar palon tanajin idonsa na binta.

Juyawa yayi ya fice su maa na masa fatan sauka lafiya da kulawa sosai.

Yana fita bude masa mota aleey yayi yana shiga suka tada motocin suka bar gurin zuwa masaukinsu dan hada kayan barin qasar.

Suna isa ba bata lokaci aleey ya hada komai sukai sallah da cin abinci a natse da kwanciyan hankali kaman ba wainda tafiya take gabansu.

Suna isa airport ba bata lokaci suka daga zuwa Russia.

Jirginsu na dagawa karfe goma sha dayan dare jirgin Ammi yana sauka itama tareda sultan wanda zai koma boyem a satin shima yaje ya dawo daga baya.
#MAMUH
09033181070HAYATEEM
Mamuhgee

139
Sultan da kansa ya kawota har gida batareda kadir ya shiga da mota har harabar gidanva sbd dare yayi kuma sunyi bacci kada a tadasu dan haka shine ya rakota har bakin kofar palon yayi mata Knocking da hannunsa a hankali.

Su maa da basu kwanta ba sbd faman da sukeyi da bahar wadda zazzabi me karfi ya rufe wanda dashi ma ta dawo wanda take tenya ta fahimci taji jiki ne matiqar gaske dan haka fara dumamata da gasata sukai sosai da ruwan data ringa jin kaman zata zare tsawon lokaci sunata abu daya suka qarasa janyo mata zazzabin me karfi tukuna suka bata magani tasha da abinshan da zai kamo cikinta ta ciki tana gamawa take baccin wahala me karfi da zazzabi duka dauketa tanada jijjiga harda su sambatun ambatar Ammi haka dai sukaita fama da ita har goman dare tukuna ta sake samun baccin me dan sauki suka fito maa sakinah tayi daki ita kuma tenya ta nufi kitchen dan cin abincin da bata samu taci ba.

Tana gamawa bata bar dining ba ta ringa wayoyinta a natse da walwalan sun samu LEUL ya dawo da bahar kaman daga sama taji bugun kofar wanda yayi daidai da fitowan maa sakinah itama cin abinci bayan tagamo shirin bacci dan haka a tare suka kalli kofar sbd zuwa yanzu bakin nan masu zuwa da irin wannan lokacin tsoro suke basu tinda NUAB yayi musu tafiyar bazata.

Batareda kiran daya daga cikin bayin gidan sunzo sun bude ba maa sakinah ta miqe kawai ta nufi kofar tana budewa a natse.

Ganin Ayanah tsaye tareda sultan ya sakata yin dan baya kadan tana sauke kanta qasa cikeda girmamawa ta gaidasa tana musu barka da dawowa wanda ya saka tenya tasowa ta qaraso gurin cikeda mamaki da wata irin fargaba da farin cikin ashe gwara da Allah ya dawo musu da bahar yau da sun shiga uku.

Da girmamawan ta Gaida sultan da kalaman sarauta masu girma da tsafta,

Amsawa yayi a natse kafin ya sake hannun Ayanaha tareda miqa musu handbag dinta da wayarta dasuke hannunsa a kame da iko cikin nutsuwa suka amsa suna juyawa ciki sbd Luggages dinta da kadir ya shigo dasu har tsakiyar palon yana gaisawa dasu musamman tenya da sukafi sabawa sakinah iyakacinsu gaisuwa dan haka yau dinma kallanta yayi a natse suka gaisa batareda ta dago idanuwanta ba sbd bata saba kallan kowa a cikin ido ba.

Ficewa yayi bayan ya ajiye komai a natse ya koma mota yana jiran Sultan wanda shima bai shiga ba daga nan yabarta ya juya suka tafi akan saiya dawo daga boyem.

Shigowa tayi a natse tana dan jin nauyin su maa din sbd dadewan da sukai wanda ba laifinta ne ba laifin sultan ne sbd likitocin data ringa gani kala kala akan kowace irin cuta saida aka tabbatar masa da babu kowace irin ciwon damuwan kwakwalwanta da sauransu tukuna ya samu salama ya barta hakanan.

Sannu da zuwa suke sake mata cikin sakewa yanxu da babu sultan suna sake shiga firar ta tafi tabarsu shikenan.

Sakewa tayi itama cikin yar gajiya tana sanar musu abinda ya sake riqe tafiyar.

Zaunawa tayi a palon sakinah ta kawo mata ruwa da yan abubuwan ciye ciye kafin idan ta kimtso taxo taci abinci.

Ruwan tasha ta dauki samosa daya tana kaiwa bakinta tafara ci ta juya ta kalli hanyar dakin bahar tace

'Ina yene na??
Ban ganta ba najita shiru kuma?

Satar kallan juna sukai cikin yanayi na rashin sanin abin fada musamman yanxu da bahar din take cikin yanayin ciwon da NUAB yabarta dashi wanda basuma san yaya zasu iya fadawa Ayanah din ba,
Abu dayane yake bawa zuciyoyinsu kwanciyan hankali da farin ciki shine yanda Allah ya hanasu shiga tsaka me wuyar Ayanah ta dawo babu bahar da kuma yanda yanda NUAB ya tafi batareda Ayanah din ta dawo ba kaman yanda Allah ya taimakesu yaqi cewa komai akan rashin Ammin harya tafi baice musu komaiba duk da basudan me hakan yake nufi ba gashi yayi mata babbar barna ya tafiyarsa.

Ajiyan zuciya suka sauke a tare sbd ba amfanin janye janye tinda Ammin bata tadda NUAB ba ba ruwansu a jero bayanin abinda ya faru zasu barsa a rufe tukuna sai NUAB din ya fuskaceta daa kansa tasan girmamman abinda yayi da batanan.

Maa sakinah ce ta bude baki a natse tana kwantar da hankalinta tace

'Tana daki bacci takeyi zazzabi take fama dashi kwana biyun nan yanzu ma daqyar aka samu tayi baccin"

Kallansu tayi zuciyarta na sauyawa zuwa damuwa da tinani ta ajiye abinda yake hannunta tace

'Shiyasa kwanakin nan nakasa jinta duk na kira kun ringa kwana kwana kenan sbd batada lafiya??
Bakwason na sani ne ko me?
Akwai wanda ya kamata yayi gaggawan sanin halinda take ciki ne bayan ni?

Miqewa tayi tana barin gurin ta nufi dakin Bahar din idanuwanta a rufe zuciyarta na wani irin nauyi take da tsananin damuwa da tausayin Bahar dinta.

Tana barin gurin kallan juna sukai tenya tace

'Nidai bazata ji kome ya samu 'yarta a bakina ba sbd itama ta taba NUAB daidai gwargwado'

Sakinah ma ajiyan zuciya ta sauke tace

'Kece da haqqin fada baki fada ba ni tayaya ma zance mata 'yarta taxama cikakkiyar macen da NUAB ya maida ba budurwa bace kaman yanda taketa faman kasawa da tsarewa.
Tinda dai Allah yasa basu hadu ba shikenan abarta ahakan'

Tana gama fadan hakan ta miqe tabi bayan ayanah din tana isa dakin ta tadda ta isa gadon Bahar ta zauna bakin gadon tareda zubawa fuskanta data sauya sosai ido tayi wani fresh ta qara haske kaman ba me rashin lafiya ba duk da ramin idanuwanta sun dan fada kadan.

Hannunta ta saka ahankali ta taba wuyanta da fuskanta taji da dumi amma ba irin zafin nan sosai ba.

Numfashi ta sauke ahankali tareda ajiyan zuciya tana jin jikinta yayi sanyi kewan Bahar din na sake cike ruhi da zuciyarta takai bakinta ahankali tai kissing gefen fuskanta bata dagoba taji kamshin NUAB ya shiga hancinta cikin sanyi wanda bata taba jin kowa da qamshinba kaf duniyarta idan ba NUAB dan haka duk inda taji qamshin tasan shine,

Da mamaki ta dago ahankali tana dan shiga tinanin ina kamshinda yake fita a jikin Bahar?
Kodai kawai tanajinsa ne sbd tayi kewansa shima.

Rigar jikin bahar ta kalla wadda batasan ta da itaba ta maida hancinta a jikik rigar ta shinshina a hankali taji kuwa kamshinsa ne yake tashi ahankali mara karfi a jikin rigar.

Numfashi ta sauke da ajiyan zuciya tareda dagowa tana jefa idanuwanta akan gaban mirror din dakin na bahar sbd tinanin tafara amfani da turare irin nasa ne kenan.

Batasan kalan turarensa ba kamshinsa kadai ta sani dan haka kallan madubin bazata san komaiba dan haka bata damuba tinda raayi ne yasa bahar siyan turaren kuma kila batasan shine qamshin NUAB ba da kila bazata siyaba.

Gyara mata rufa tayi tareda tofa mata adduar bacci da tsari tukuna ta miqe ta fito Sakinah dake tsaye tana fatar kada Ayanah din tace komai tabi bayanta suka fice.

Tambayar takeyi ko sunje asibiti?me dr yace?

Sunje anyi mata duk abinda ya kamata an bata magani tana kan sha dan haka insha Allah sauke na zuwa sakinah ta sanar mata.

Dakinta ta koma tana jin kaman gidan da mutan gidan duka ba daidaiba sun sauya sbd a taqaice da yanke bayanai masu tsayi ake bata amsar kowane zancen.

Wanka tafara shiga bathroom tayi da ruwa masu zafi sosai kafin ta fito tai shirin bacci tayi sallar ishai da adduoi kafin aka kawo mata light abinci har daki taci ta kunna wayarta dake kashe ta dan duba sakonnin da suka shigo na sultan da NUAB a lokaci daya.

Na NUAB ne ya tsaya mata a zuciya sbd se ayanxu shakkar ranar da zata fuskanceta take dawo mata da fargaba me nauyi da kunyar yanda zaisan abinda tayi na auran sultan wanda shine asalin dalilin daya dauketa daga boyem sbd bai taba shirya barinta cigaba da rayuwa dashiba.

Ajiyan zuciya tayi tana jin hankalinta cikakke yana dawowa jikinta sbd sai yanzu ma take gane hakan sake kawo fitina xaiyi a tsakanin sultan din da NUAB bayan bata son ganinsu a cikin fitinar.

Damuwa kawai taxo ta rifeta a cikin daren ta wannan tinanin da abubuwa da yawa suke dawo mata na abinda zai iya faruwa musamman yanxu da NUAB yake kan mulki gashi yanada tsananin fushi da fusata dan haka batasan tayaya zai iya fuskanta kokuma hukunta sultan sbd bazai taba yadda da cewan ba sultan ne ya tirsasata ba.


Koda gari ya waye itama da kusan sanyi jiki ta tashi kaman yanda 'yarta ta tashi bahar sedai bahar na ganinta ita kam farin ciki me tsananin gaske ya rufeta ta rugumeta tana shigewa jikinta ta lafe tana hawayen kewan datai mata tana kasa kallan idonta sbd ta wani bangaren tsananin hali na kunyar abinda Ammin bata saniba bane yake mata barazana duk da tinda asuba maa sakinah taxo ta tadata sallah ta kuma sanar da ita Amminta ta dawo kuma basu fada mata komaiba dan haka itama tayi kokari ta daidaita tafiyanta da kanta sbd kada ammin ta gano komai.

Karfin hali tayi ta sake sosai tana farin cikin ganin Ammin tana rokonta kada ta sake tafiya dan allah tabarta ta dade irin haka.

Rungumeta Ammin tayi bayan ta dan dade tana kallan fuskanta tana ganin sauyawanta kafin ta tabbatar mata da insha Allah babu inda zata sake zuwa ta dade irin hakan batareda ita ba.

Fira da tambayoyin yanayin jikinta tafara yimata da labarin batanan yaya komai da karatunta,

Amsa da labarin komai Bahar din ta bata batareda sako zancen NUAB ba ko daya koma abinda zaisaka tasan da zuwansa,

Ta fada mata zuwansu leylah da shuraim harma da Asim amma dayake batasan komawansu ba sedai maa sakinah ce ta saka baki ta sanar mata ai sun kwana biyu da komawa.
#MAMUH
09033181070HAYATEEM
Mamuhgee

140
Breakfast sukai a tare kafin kowa yaje daki dan wanka da hutawa,

Anan ne tenya ta samu daman kulawa da bahar din tayi mata duk abinda take mata na gyara dasu jiqawa da gasawa da turawa ta barta maa sakinah kuma ta bata maganinta na sha data zo dashi ta kwanta bacci ya dauketa sbd har lokacin tana da sauran zazzabi daman daurewa kawai takeyi sbd kada Ammi ta gane.

Da rana ma a tare gidan kaf sukaci abinci suka zaunz palo tare sunada fira da abubuwansu har dare sukai sallah suka fita da mota a wata babban restaurant sukayo dinner dinsu sai kusan after 9 suka dawo lokacin zazzabi sosai bahar takeji sbd sanyin daya sake shigarta na daren dan haka koda suka dawo daki kawai ta wuce ta kwanta ko kayanta bata iya tsayawa cirewaba.

Ammi hankalinta fara tashi yayi da yanayin ciwon Bahar din gashi sunce sunje asibi ga kuma zazzabin sai tafiya yake yana dawowa.

Washe gari Bahar jin Ammin tace asibiti

76 / 100