Hayateem 1 Complete Hausa Novel

Author :  Mamuhgee Category :  Adventure

Chapter   75 / 100

222K to 225K   out of 299.8K words

controlling na kai ba a wannan lokacin dan haka duka karfinsa da abinda yake ji ya bayar yana maidata cikakkiyar macen da shine na farko gareta kaman yanda shima itace ta farkonsa.

Daren ya zamo wani irin dare mafi tsayi da nauyi garesu sbd lamarin dayaxo musu batareda shiryawansa ga kowanensu ba hakama a daren da suke kokarin rabuwa da juna dan fuskantar rayuwan gaba.

Yayi mata rauni sosai wanda saida ya hada da neman likitan datazo ta dubata ta taimaka mata sosai harta samu bacci me karfi.

Shima bayan sallan asuba kasa motsawa yayi bare yin komai kwantawa yayi gefenta jikinsa a mace da dan zazzabin da shima yake cinsa.

Baccin ne ya daukesa bayan jimawa yana kwance a gefenta yana kallanta taba bacci me karfi fuskarta jajir,

Tausayinta me tsananin gaske ne ya cike zuciyarsa dayakejin bai kyauta mata ba ya qarasa cutatar da ita da abinda ya faru din tsakaninsu,

Yana fatar ta yafe masa kuma bazai taba yiwa rayuwarta dole ko takurawa ba zai maidata boyem da kansa kaman yanda takeso ya ajiyeta ya tafi yabarta ta zabi rayuwar datake so.

Bacci me tsayi sukai har rana ta fito sosai tukuna shi yafara tashi yayi wanka yai ordern abinci wanda ana kawowa tana farkawa,

Shine ya taimaka mata har toilet ya fito ita kuma tayi wanka ta fito tana takawa ahankali kanta a qasa,

Kasa kallanta yayi kaman yanda itama bata iya ko dagowa ba bare iya kallansa,

Tsananin nauyi da kunyar juna sukeji dan haka magana ta dauke a tsakaninsu sedai a taqaice,

Breakfast din ya gabatar mata tareda maganinta ya silale ya fice yabar dakin,

Shiryawa tayi a sanyaye jiki ba dadi taci abinci kadan tasha magani cikin bawa kanta kwarin gwiwa.

Tana gamawa sake komawa tayi ta kwanta ta rufe idanuwanta hawaye suna gangarowa cikinsu sbd ko ayanzu ta wayi gari ta samu kanta ita kadai a daidai lokacin daya kamata ace tana tareda wani.

Wuni guda cur Asim yayi yana bulayi ya rasa ina zashi gashi kuma ya kasa komawa dakin har dare tukuna ya dawo,

Itama tana jin shigowansa ta rufe idanuwanta tana yin kaman tayi bacci sbd daman tayi shirin baccin.

Tsayuwa yayi akanta ya zuba mata ido cikeda tausayawa ya sauke numfashi tareda matsowa ya saka hannunta ya taba fuskanta da wuyanta cikin sanyi yaji ba zazzabi a jikinta dan haka ya sauke ajiyan zuciya ya juyawa ya nufi toilet yayi wanka yayi shirin bacci ya kwanta.

Washe gari tinda safe haka suka sake gaisawa cikin nauyi ya tanadar mata komai zai fice ta dakatar dashi tareda sanar dashi gida takeson komawa.

Shiru yayi kafin ya juyo ya kalleta da idanuwansa da harsun fada hakama ita suka kalli juna take jikin kowannensu ya mutu ya dawo ya zauna kusa da ita ya bata hakuri sosai ya kuma tabbatar mata da zaiyi musu shirin tafiya gidan zuwa gobe ma ko jibi idan sun samu jirgi zasu wuce.

Fasa fita yayi haka ya daure ya zauna dakin tareda ita suka wuni yana wayoyin tafiyarsu har dare.

Kwana biyu suka gama samun komai na tafiya suka shirya zasu bar qasar,

Da taxi suka biya gida sukaiwa su maa sallama wainda sukai mamakin tafiyar tasu ba notice ba komai amma ganin yanayinta ya sakasu tinanin akwai damuwa dan haka nasiha maa sakinah ta ajiyeta sosai gabanta tayi mata batareda taji menene matsalarba sbd kadama ta fama mata rauni idanma wani abin ne yafaru,

Yanda maa sakinah tayi mata ya sakata fasa kuka ahankali tana cusa kanta cikin kafafunta wanda ya saka maa sakinah din janta jikinta tana rungumeta sbd da ita da bahar matsayi daya suke dashi a gurinta kawai dan tafi kusanci ne da bahar Leylah din ke ganin kaman tafi son bahar,

Rarrashinta sosai tayi kafin ta samar mata da yar nutsuwa ta ruhin da harma taji nauyi me yawa ya sauka a kirjinta suka fito har mota ta sakata suka gaisa da Asim wanda baima yi shaawan shiga gidanba,

Da girmamawa suka gaisa kafin sukai musu a sauka lafiya bayan Maa sakinah din tayi mata kyautar bracelet na zinari me kyau da tsari.

Suna wucewa babu bata lokaci suka isa Airport suna isa suka tashi shika batareda ata lokaci ba sbd sun isa late.

*****mutanen Birmingham ma hutu sukeyi sosai batareda fita koina ba dan kuwa tinda suka taho sukaje ganin dr babu inda ta taba fita ko kofar dakin ma bata taba zuwa ba bare fita bayan bacci da hutawan dama tafara isarta ba abinda takeyi a cikin kwana biyun,

Bai sake mata komaiba amma dai a cikin jikinta yake iya baccin kwana biyu yana jin dumin fatar jikinta tana ratsar tashi tana basa dukkanin nutsuwan gangar jiki da ruhi,

Ita kanta duk yanda ta daga hankalin komawa gida ganin bai sake mata komaiba ya sakata dan kwantar da hankalinta musamman da hutu kawai da daman son jiki ne da ita,

Shi kansa aleey hutun gaske ya samu yana shaqatawarsa sbd babu aikin komai,

Babu wanda yake kiransa a waya idan va shine yaga damar kiranka ba dan haka ko waya babu ta inda ta damesu Amminsa ce kadai yake waya wadda hankalinta yake kwance tana can tareda mijinta a tinanin baisan meyake faruwa ba dan haka shima bai nuna mata komaiba hutawansa kawai yakeyi da yarinyarta datake tinanin ta haramta masa da manyan tsaro.

Su maa ma yana kiransu ya gaidasu amma babu maganar bahar da suka taba masa sunyi gum sun saka idon ganin ikon Allah waye zai fara dawowa tsakanin yan Liverpool din da yan Birmingham.

Wasa wasa saida suka share sati daya cif batareda komai ya sake shiga tsakaninsu ba ta nutsu ta dauka shikenan bazai qara ba dan haka koda ya fara bata damar fita ta dan nuna farin cikinta musamman da ba tareda shi suka fita ba daga ita sai aleey sbd kawai ta sake sosai dan idan da shine bazai iya barinta sakewaba sbd ganin bai kamata macensa na fita a baynar mutane sosai ba tana shiga cikinsu.

Aleey da akwai sakewa a tsakaninsu yawo yakaita sosai harma ta karbi wayarsa ta kira Neesah sukai videocall wunin duk inda sukaje tana akan vcall da neesah wadda ta matsu Bahar din ta dawo taji cikakken bayani a bakinta sbd basu sakeba sunyi zancensu yanda suka sababa.

Sai dare suka dawo a koshe take taci wani lafiyayyan abinci a tareda Aleey a wata lafiyayyar luxury restaurant dan haka koda suka dawo tana shigowa dakin baya nan yana wani guri a cikin resort yana magana da wasuil baqinsa dake tsananin son ganinsa fiyeda sati suna bibiya ya sakasu sukazo Birmingham din suka samesa.

Koda suka dawo aleey ya kirasa ta sanar dashi cewa yai aleey ya samesa inda yake.

Aleey na isa ya tadda meeting na ya dauki dumin da dole zasu koma Moscow a cikin gaggawa daga can kuma dole boyem zasu koma dan haka ba zabin daya wuce ya fara shirin tafiyarsu.

Ita kuma wanka tayi ta fito daure da towel ta shirya cikin rigar bacci mara dogon amfani a jikinta sbd duka kayan da aka aje mata babu nagari me maganin sanyi dan haka kusan rigunansa masu kauri wani lokacin take sakawa musamman idan zatai bacci.

Tana gama saka rigar zata juyo taji mutum a bayanta ya tareta da kirjinsa a jikin closet din yana zuro kansa wuyanta ya fara sauke mata wani zazzafan numfashin daya sakata dauke numfashi tana dafa wardrobe dake gabanta sbd jirin daya debeta.

Waya yakeyi da Amminsa wadda take sanar dashi maganganun da suka sakasa tinanin goben itama zata samu damar dawowa kenan.

Sallama yayi da ita yana jefar da wayarsa tareda dora hannunsa daya ahankali a tsakiyar bayan Bahar din wadda bayanta yake bayyane ya mata shafar data sakata son juyowa amma ya dakatar da hakan ta hanyar tsayar da hannun cak a tsakiyar bayan yana dafewa da wani irin salon daya sakata kasa qarasa juyowan itama..
#MAMUH
09033181070HAYATEEM
Mamuhgee

137
Dauke wutan kasa motsawa tayi tana jin hannunsa na fara motsawa a natse tsakiyar bayanta yana shafawa cikin sanyin dayake sakata jin numfashinta na fara fita a slow,

Da tafin hannunsa yake shafar bayanta ahankali yana gangarawa qasan bayan nata ya shafi qugunta kafin yayi gefe da hannun zuwa cikinta ya shafi cibiyarta yana manno kirjinsa a bayanta ya hadesu kansa na shiga wuyanta a tare suka sauke wani numfashi mara sauti tana rintse idanuwanta tareda sake dafe bangon kaman zata shige cikinsa sbd wata irin shafar daya sake yiwa cibiyarta yana sake mata numfashinsa me zafi a fatar wuyanta.

Kasa iya dauka tayi ta motsa da karfi tareda son juyowa ta turesa amma saukan hannunsa a kirjinta cikin wata irin salan daya sakata bude baki zatai magana ya sakata kasa juyowa taji saukan lips dinsa a tsakiyan bayanta ya sakar mata kiss me sanyi wannan karan hannunsa dayake cikin rigarta daya ziro ta bayan ta damqe tana qanwamewa idanuwanta na budewa a wahalce.

Sake kissing din bayanta yayi yana bin bayan yana jera mata kisses dinsa da suka ringa sakata ajiyan zuciya ba kakkautawa tana qanwame hannunsa ganin zata rasa numfashinta ya sakata yunqurawa da karfi ta juyo gabaki daya, tana birkitowa ya sake dafeta da kirjinsa a jikin wardrobe din yana dago fuskanta da hannunsa daya yana kallanta ta rufe ido sbd bama zata iya kallansa ba ko barin su hada idanuwa,

Ta qasa ya sake zura hannunsa cikin rigarta yana bin cinyoyinta da shafa yana kallan idanuwanta ya bude baki daidai kan fatar kunnenta wadda ya fidda harshensa ya lasa da wata sauti me sake saka kafafunta kasa daukanta yace

'Yar gidan Ammi ta warke ko haryanzu da saura????

Rintse idanuwanta ta sake yi da sauri sbd yanda maganar ta shiga kunnenta direct ciki da duminta tana tada tsigar jikinta gabaki daya,

Saukan harshensa taji a lips dinta ya lasa har zuwa gefen bakinta yana jiran amsarta hannunsa na tafiya a hankali daga cinyoyinta zuwa saman mararta har zuwa cibinta yana wata irin tafiya dasu da suke saka koina jikinta rawa ya nufi saman kirjinta dasu wainda suke sama suna sauka sbd bugawan da kirjinta keyi da sauri suna sake kunnasa sbd duk kirjinta yayi sama tsininsa ya shafo nasa sake rasa kansa yakeyi yanayinsa na tsananta..

Sake lasan lips dinta yayi yana cewa

'Uhmmm??

Daqyar ta iya tara kuzari ta bude idanuwanta dayakeson ta bude ya kalli cikinsu sbd su kansu suna sake kunnasa yanda yakeso dan haka tana budewa yayiwa kirjinta wata irin shafa yana sake hade fuskansa da tata sosai suna shaqar numfashin juna sosai da sosai hancinsu a hade hakama harshensa na sake lasan lips dinta,

Bude baki tayi wanda qamshin mouthwash datai amfani dashi na mint flavour ya shiga hancinsa ya sakasa lumshe fararen idanuwansa da suka sauya sbd tsantsan kunnuwan dayake yi,

'Ban warke ba da saura....' ta fada muryanta na yankewa cikin sanyi da qasa qasa sosai wanda iya kunnuwansa ma kadai zancen ya shiga sbd baiyi wata sauti ba,

Kasa barin yayi ta qarasa ya saka harshensa cikin bakin ya laso wani taste me shegen sanyi da yaji yajin mouthwash ya Lumshe ido yana fidda sautin itama daqyar taji yace

'Nine zan tabbatar miki da gaskiyan ko da saura 'yar Ammi...

Yana fadan hakan ta saka tafin hannunta a kirjinsa dan dakatar dashi amma daukan hannunta yayi daidai da yana bude rigarsa ta gaba ya sake ta fadi qasa dan haka a bayyanannan kirjinsa ba kaya tafin hannun nata ya sauka wanda ya sakasa sauke numfashi me dan karfi yana kallan hannun nata wanda tayi sauri zata dauke ya dafe yana hanata daukewan ya fixgota kadan daga jikin wardrobe din ta fado jikinsa ya mannesu yana saka bakinsa da hakorinsa ya warware daurin hannun rigarta da ba dinki bane daurewa ne a cikin salon gayu da daukan hankali a haka rigar taxo dan haka yana gama warware dayan ya dago ya kalli fuskarta data sake rintsewa tana qanqamesa kirjinta na mannuwa da nasa sosai sbd kada rigarta ta zame ta fadi kasa idan ya qarasa warware dayan,

Da bakinsa cikin wani yanayi na daukan hankali ya warware daurin batareda saka hannu ko daya ba sbd hannuwan ma nasa suna can suna sake shafar duk inda fatar cikinta zuwa kirjinta suke.

Yana cire bakinsa daga hannun rigar a kafadarta rigar na faduwa qasa take ta sake shiga jikinsa tana zagayesa da hannuwanta da suka sauka a fatar bayansa da babu wanda ya taba tabawa dan haka wani numfashi me karfin gaske yaja yana jin hannunta na yawo a bayan nasa tana neman yanda zata qanqamesa batareda tasan me takeyi masa ba.

Bazai iya daukaba dan idanuwansa sun gama nunawa dan haka dagota yayi daga jikinsa tareda kama qugunta ya dagata saka cak ya dora akan glass da wasu kayansa suke a jere kaman agogansa dasu glasses da sauransu.

Yana dorata a zaune tana facin nasa shikuma yana tsayen ya rankwanfo yana binta da wani mayen kallo ta fara baya da bayanta ya saka hannuwansa biyu ya tareta yana dawowa da ita daidai ya kalli idanuwanta dasuqi kallansa da kyau kafin ya kalli bakinta dake fiddo qamshin hade da numfashin dayake fitowa cikinsa har lokacin kafin ya matso da nasa bakin cikin sanyi da tsananin shauqi me karfin gaske ya hade bakinsu yana zira harshensa gabaki daya cikin bakin ya kamo nata yafara tsotsa me karfi da wata irin dadi da shiga gangar jiki da kashe kuzari.

Yanda yake tsotsanta a nace yana fidda wani lafiyayyan mumfashi ya saka jikinta mutuwa batareda ta motsaba tana jin kowace tsotsan dayake mata tana ratsa gangar jikinta tana kashewa.

Shi kansa jin yanda jikinta ya mutu bata mutsu mutsunta ya sakasa qara samun nutsuwa da shauqi ya sake tallafota da hannuwansa biyu zuwa jikinsa yana kasa cire bakinsa daga nata yana bata kissing din da harta mutu bazata iya manta dandanonsa ba sbd wani numfashi yake sake sakar mata a fuska dayake qara rabata da kuzari da tinanin jikinta.

Bude kafafuwanta yayi ya shige tsakiyarta daga tsayen yana cigaba da janyota dakyau suna sake samun daman mannewa da kyau.

Zafi lamarin ya dauka ya zare vakinsa daga nata yana fara lasan fatar wuyanta ahankali ahankali zuwa kirjinta wanda shima yayiwa wata lasa daya data sakata fidda qara mara karfi tana yin baya ya sake tarota yana cigaba da bin fatarta koina da bakinsa yana lasa da tsotsa.

Rawa jikinta ya dauka sosai tana fara fidda hawayen da batasan ma suna fitowa ba kafin ta sani ya sake dauketa ta qugunta sama yana hade bakinsa ya dauketa yabar gurin da ita yana nufar gadon da yagama daukan sanyi ya lume cikinsa da ita yana kai bakinsa yayiwa gefen cinyarta wata tsotsa yana shaqar qamshin dayake fitowa jikinta dayake bugar dashi take ya wareta yana bin jikinta da abubuwan da suka sakata mutuwa sbd abubuwa daban daban bata ankara ba taji yana kokarin sake maidata cikakkiyar macensa dan haka ta daga hannu ta dora a kirjinsa kafin ma tai yunkurin hanasa ko turesa sameta dan haka kama hannun nata yayi yakai bakinsa yayi cikin wani yanayi me karfin shauqi ya maida bakinsa cikin nata yana cigaba da abinda yakeyi duniyarsa na juyawa sama qasa gabaki daya notikan kansa na kuncewa suna zarewa suna zubewa yana rasa lissafi ko daya bayan na duniyar dayake ciki.

Wata sabuwar wahalan gasken tasha a hannunsa sbd yanda ya saki jikinsa ya samu dukkanin gamsuwan dayake buqata a tattare da ita daqyar ta iya wani wankan da kansa ya bata magani tasha ta kwanta a jikinsa baccin wahalallan gajiya ya dauketa yana binta da kallan da baima san me yakeji a zuciya,jini da gangar jikinsa sbd komai dayake ji ya wuce limits ya kuce kaida ya wuce hankalinsa yayi yawan da kaman ma jininsa bazai dauka ba duk kuwa da zafin jinin nasa.

Da asuba kasa riqe kansa yayi saida ya sake mata zazzafan love daya qarasa karya garkuwan jikinta dan kuwa kasa moruwa tayi sallah ma daqyar tayi ta zube a gurin bacci ya dauketa sedai shine ya dauketa daga qasan ya maidata akan gadon ya shige jikinta tareda rufesu sai a lokacin shi ya samu baccin ya daukesa me karfi wanda baiyiba a daren.
#MAMUH
09033181070HAYATEEM
Mamuhgee

138
Bacci sosai me karfi da nutsuwa da kwanciyan hankali sukai har kusan 11 na rana kafin suka tashi,

Har lokacin batada kuzari sbd ba qaramin jiki taji ba dan haka a kasalance tayi wanka ta shirya cikin wata riga doguwa nara nauyi mara hannuwa me kyau ta shan iska sai tsadan gaske.

Tana fidda qamshinta me sanyi ya kama hannunta suka fito bayan shima ya shirya cikin fararen kayan shan iskan shima dan rigarsa transparent ce kuna gabanta a bude yake babu botir ko daya dan haka lafiyayyan fatarsa sai daukan idanuwa takeyi tana bayyanarda hutu da lafiya tareda karfin dayake tattare dashi.

Suna qarasowa table da abincin yake jere kallan abincin takeyi shikuma ya zauna a natse tareda janyota ya zaunar da ita akan kafafunsa yana kallan abincin dayake gabansu din,

Apple ya fara dauka ya bata a baki batai gardama ba sbd batada energy bude baki tayi a hankali tana dora hannunta daya akan nasa dayake bata ta diban apple din tafara ci,

Yanda take cinsa ne ya sakasa zubawa bakinta ido yana mamakin yanda tayi laushi sosai tai sanyi jikinsa,

Tana cinyewa sake kai mata bakinta yayi ta sake diba tana taunawa wannan karan kallansa ta dago tanayi sbd jin idanuwansa suna tsaye cak a kanta,

Suna hada ido wani irin sanyi da mutuwa jikinta ya sake yi wanda ya bayyanar masa ya kuma taba zuciyarsa yaji yana tabbatarda itace weakest point na rayuwansa,

Apple din yakai bakinsa ya gatsa a hankali yana kallan cikin idanuwanta datake kallansa tana kallan inda yakai bakinsa yana diba,

Dakatawa tayi da tauna da bakinta tana kallansa da idonta da suke sake maidasa koma menene yake zama,

Cinye dik inda ta saka bakinta yayi kafin ya sake kaiwa bakinta ta sake diba taci tukuna ya qara cin inda bakinta ya sauka,

Ganin abinda yakeyi din ya sakata dena ci tabar masa ta miqa hannu ta dauki cup din dayake cike da warm milk dataji hadi tana qamshi takai bakinta tafara sha a natse tana yin rabi zata ajiye ya karba ya shanye a natse kafin ta dauki grapes me sanyi takai bakinta tana sakawa bakinsa na sauka akan bakin nata ya saka harshensa ya fito dashi a yanda ta sakasa batareda ta tauna ba ya dawo dashi bakinsa ya rabasa biyu da da hakoransa na gaba ruwan grapes din suka gangara cikin bakinsa da nata take suka

75 / 100