airport d'in,tunda suka taho bata k'ara magana ba,Waleed ya kalleta ya fi a k'irga but ya kasa mata magana,saboda yanda ta d'aure fuska ya ji shayin tanka mata,motocin su suna shiga gidan drivers suka yi parking Manar ta bud'e gefenta ta fita lokacin su Asad da su Mu'awiyah suka k'araso suna musu sannu da zuwa,tayi musu murmushi ta rungumesu d'aya bayan d'aya then ta wuce b'angarensu,Waleed dai da kallo ya bita ya san ya tsokanowa kansa,direct duka suka bi bayanta zuwa side d'in,Mother tana kitchen ta jiyo muryan Manar tana kwalo mata kira,da sauri Mother ta taho parlor tana cewa "ga ni nan habibtiiy" Manar da ta nufi hanyar bedroom tana jin maganarta a bayanta tayi saurin juyawa,da saurin kuma sai ta nufi Mother tana sakin murmushi da fad'in "i missed u Mother" mother dake mata murmushi tace "i missed u too my kid" suka rungume juna cike da farin ciki,shigowar su Ameerah yasa Mother sakin Manar ta rungume Ameerah da Rania then Deejah da tayi shigowar k'arshe,nan mazan suka shigo suma da yaran duka,a nan suka baje suka cika gidan da hayaniya,Aunty kam da aka kai mata labarin zuwansu nan ta taho itama,ta musu barka da zuwa aka gaggaisa,then suka fita ita da Mother suka nufi b'angaren Dadda,because suna sauka ta nufi gidanta tana cewa "dan Allah Mamman kuyi zamanku a b'angaren iyayenku kada kuzo min nan ku dame ni da kafirin surutunku" Amaar yace "Hjy koranmu kike kuma?" Tace "yo wallahi na gaji ne d'an fodiyo kuyi zamanku can kuyi hiran" Amaar ya yi murmushi,shi dai Waleed baima kulata ba yayi shigewarsa,wuni suka yi a gidan sai dare kafin kowa ya nufi gidansa,Azaan ma zuwa yanzun yana da gidansa,duka kuma a area d'aya suke su ukun,da za su tafi Deejah ta rakosu har bak'in mota sanda suka shiga suka zauna ta kalli Alhussain dake hannunta ta sumbacesa tana d'an murmushi ta mik'ama Manar shi tana fad'in "i'll missed u my son" kamar yaron ya ji me tace ya b'angale mata baki yana mata dariya,Manar da ta karb'esa tayi murmushi tace "we'll missed u too Aunty Deejah" suka yi dariya duka,Manar ta d'ago hannunsa d'aya tace "kama Aunty bye²" shi dai yaro sai dariya yake,Deejah tace "tou Mom twins Allah bamu alkhairi" Manar ta amsa tace "ameen Aunty Deejah Allah huta gajiya,mun gode sosai da zumunci" Deejah tace "kai mene ne abun godiya kuma,ai dole ya zama" Manar tace "duk da haka" then suka yi sallama driver yaja suka tafi,tun da suka fita daga gidan bata kuma magana ba ta tsuke fuska har suka k'arasa gida,get keeper ya bud'e musu yana musu barka da zuwa,Waleed kad'ai ya amsa,after sun gaisa driver ya k'arasa parking lot yana gyara parking Manar bata jira ba ta bud'e ta fito,shima fitowar yayi ya wuce gaba ta biyosa,sanda suka tsaya balcony ya bud'e k'ofa,a hankali ya kai k'afarsa ta dama ciki yana yin bismillah da addu'o'in shiga gida,then yayi sallama ya shiga,sanyayyan iska mai tattare da ni'ima da different k'amshin da suke tashi cikin parlon yasa shi lumshe idanu ya shak'i numfashi ya fesar,maids da suka riga su zuwa gidan suka fara musu barka da k'arasowa,ya amsa ya wuce ya nufi sama dan already yaran sun yi bacci kafin k'arasowarsu,tun da Deejah tana musu wanka kafin su taho suka sha nono suka samu salama,Manar ta bisa fuskarta a d'aure,sanda ta shiga d'akin yaran ta tarar da shi ya kwantar da Alhassan yana masa addu'ah,ta tab'e baki bata kuma kallonsa ba ta kwantar da Alhussain ta masa addu'o'i then ta masa kiss a forehead ta juya tama Alhassan kiss shima ta tashi za ta fita,da sauri Waleed dake tsaye yana jira ta gama ya rik'ota ya had'a ta da jikinsa,yana kallon fuskarta da tayi kicin² yace "what's ur problem wai kike share ni? Me na miki ne? Ki fito ki sanar min,na gaji da shirun ki yana cutar da zuciyarta,fiye da yanda ba kya zato" wani kallo ta maka masa tace "ka sake ni dan Allah" yana kallonta yace "i can't" ta gyad'a kai cike da fushi tace "tou shi kenan" tana k'ara tsuke fuskarta,fuskarsa ya kawo dai² nata zai mata kiss ta kauce,ya zuba mata idanu tsabar mamakinta yasa ya kasa furta komai,kawai ya dad'a cakumota ya matseta sosai a jikinsa yana kallonta idanunsa sunyi wani irin sauya launi nan take yace "ni ne yau kike gudun na maki kiss? Ni kike kautarma da fuska?" A zuciye ya k'are maganar da mata tsawa,take ta fashe masa da kuka tace "ni ka sake ni" tana fad'a masa haka ya saketa,da sauri ta juya ta fita,shi kam tsabar mamakinta ne ma ya hanasa binta,ya jima sosai a tsaye yana kallon hanyar da ta bi kafin ya fito ya kulle k'ofar yana jin zuciyarsa tana wani irin tafasa,har yayi wanka ya fito ya shirya cikin lightweight riga mai gajeran hannu saboda zafin da ake da wando ya zauna bakin gadon yayi shiru yana tunani,can ya mik'e ya kashe wutan ya kwanta,tunda ya kwanta juye² kawai yake because basu tab'a raba makwanci ba sai yau. Ita kanta Manar sanda ta gama abunda za tayi ta kwanta,juye² ta dunga yi ta kasa baccin,can wajen 12am taji fa she can't be there alone,ta sauka daga gadon ta nufi k'ofar fita daga d'akin,a hankali ta bud'e k'ofar bedroom d'insa ta shiga,ta mayar ta rufe kamar mai tsoron wani abu,ta juya ta nufi gadon da yake,yana zaune yana kallonta tun shigowarta bai ce mata k'ala ba har ta k'araso inda yake,lokaci d'aya yaji wani sanyi ya ratsasa,but duk da haka sanda ya bari ta hauro gadon ya kalleta da kyau yace "me kika zo yi?" A tsorace ta kalli inda taji maganarsa ta fara jan jiki ta isa kusa da shi cikin sanyi tace "na kasa bacci ne a can" wani irin abu yaji ya tsaya masa a throat,wani bak'in ciki ya mamayesa jin ba ma saboda shi ta zo ba,ransa a dagule yace "ohh! Abunda ya kawo ki kenan? Maza sauka ki fitar min daga d'aki" a daburce tace "Master hhhh!" Wani tsawa ya mata yace "i said out" jiki na b'ari ta zaro idanu tace "please Yaya! Wallahi bazan iya kwana a can ba" fuskarsa a d'aure sosai yace "kada Allah sa ki iya,amma sai kin fita" zuwa lokacin kam tuni hawaye har sun fara wanke mata fuska,cikin rawar jiki ta matsoshi,sanda ta zare gaba d'aya kayan jikinta ta afka jikinsa tana sakin kuka tana fad'in "i'm so³ sorry Master hhhh" tayi maganar tana k'ara kwak'umesa had'e da goga masa albarkatun k'irjinta a fuska,nan da man yayi loosing control ya fara sauke numfashi a birkice,sanda ta gama rud'asa kafin ta dunga bashi hak'uri,shi dai kawai cewa yayi mata "uhmn!" Daga nan bai k'ara sanin inda kansa yake ba,sai da ya samu nutsuwa ya mirgina gefe ya d'aure fuskarsa,ba tare da ya kalleta ba yace "tashi ki fitar min daga d'aki" a tsorace ta bud'a idanu ta zuba masa su,fuskarta a shagwab'e tana kallonsa tace "amma fa na ba ka hak'uri" fututtuke fuska yayi yace "ban san lokacin ba" cike da mamaki tace "ai tou ba'a jima ba fa" yace "cewa nayi ki fita,idan baza ki tashi ba kuma tou ni zan bar miki d'akin" da sauri ta sauka daga gadon a sanyaye tace "a'a zan fita" yace "umhn!" A sanyaye ta nufi k'ofa tana share hawayen dake son zubo mata,sai da yaga za ta kusa fita yace "Manaaar!" Though ta san ba ya kiranta da sunan amma hakan bai hanata juyo ba da sauri tace "na'am" yace "zo nan" wani murmushi tayi mai tafe da hawaye da sauri ta k'arasa tace "ga ni" ya mik'a mata hannu yace "zo mana" da sauri ta rik'esa ya jata jikinsa,a tare suka sauke ajiyar zuciya,can taji ya ce "wane laifi na maki d'azu?" A sanyaye tace "babu" d'agowa yayi ya kalleta yace "kamar ya babu? Haka kawai kikai fushi?" Da sauri ta gyad'a masa kai,yace "ban yarda ba" turo baki tayi tace "tou ba kaine ka mata magana ba" zaro idanu yayi yace "wa na yima magana?" Tace "ita!" Ya dunga kallonta bai gane me take nufi ba,da yaga baza ta kuma magana ba yace "ita wa?" Ta sake cewa "ita mana" squeezing fuskarsa yayi yace "i didn't get u,ki min magana na gane me kike nufi" turo baki ta k'ara yi kafin tace "tsohuwar matarka" kallonta ya dunga yi cike da mamaki,har ga Allah shi kam ya ma manta sun had'u da ita gaba d'aya,a nutse yana kallonta yace "tsakanin ni da ke waye ya fara yima wani maganarta?" Tace "ni" yace "kenan ni ya kamata na ji haushi ba ke ba, right." Ta kallesa da sauri za tayi magana yace "um'um!" Dole ta gimtse bakinta,yace "umhn! Ke bance kin min laifi ba,sai ni za ki d'orawa jakar tsaba,ko dan ban tab'a nuna maki other side of me ba?" Saurin kallonsa tayi kamar za tayi magana sai kuma ta fasa,a hankali tace "i'm sorry tou bazan k'ara ba" ya gyad'a mata kai yana lumshe idanu yace "ya wuce! But daga yanzu,kuma daga yau duk abunda na maki kika ji baki ji dad'i ba let me know please,nima zan sanar miki saboda mu gyara,ba zan iya yin fushi da ke ba ko me kika min har yasa mu raba gurin kwanciya,kin ji?" A sanyaye ta gyad'a masa kai tace "ka hak'ura tou?" Wani kallo yama lips d'inta sai kuma ya girgiza kai yana tab'e baki yace "a'a" a tsorace ta zaro idanu kamar za tayi kuka tace "baka hak'ura ba?" Ya gyad'a mata kai yace "sai dai ki k'ara bani hak'uri yanzu" cikin rawar murya tace "kayi hak'uri pleaseeee³" wani irin kallon bakinta ya dunga yi kamar zai had'iyeta,jin bai mata magana ba tace "ka hak'ura yanzun tou?" Ya sake tab'e baki ya girgiza kai yace "haka ake bawa miji hakuri a garinku?" Sam bata gane abunda yake nufi ba,ta shagwab'e fuska tace "ya ya akeyi tou ka koya min ka ji?" Girgiza mata kai yayi yace "na koya miki ki cuce ni?" A shagwab'e tace "bazan yi ba,please ka koya min ni dai" yana kallonta yace "me kika yi da kika shigo?" Yana fad'a ta ramfosa,da sauri ta fiddo idanu tace "kai Yaya ba munyi ba tou?" Yace "wancan ai ke kika kawo kanki,wannan kuma ni za ki yiwa,idan ba kya so na hak'ura kuma tou?" Da sauri tace "a'a ina so mana" yace "oyah! Go back to ur business" daga haka basu k'ara magana ba,sanda tasa ya samu nutsuwa da ita kafin ta jingina goshinta da nasa,tana goga hancinta akan nasa tace "Masterrhhh!" Da wani munafukin muryan da kamar tana masa rad'a,yace "na'am Lily!" Tace "ka hakura kou?" Gyad'a mata kai yayi yace "yeah! Na hak'ura" tayi murmushi tana shafa sajensa idanuwanta a kansa ganin yanda nasa idanun suke a lumshe,can tace "kou dai baka k'oshi ba?" Gyad'a mata kai yayi da sauri yace "yeahh!" Tace "so u want to go again?" Da sauri ya k'ara gyad'a mata kai,ai kam ranar da kyar suka hak'ura sukai bacci bayan sun je sun duba yaransu. Sai da suka kwana biyu,suka huta kafin sukai shirin zuwa su gaisar da Mama,ranar tun asuba da Manar ta tashi bata koma ba,ta yima yaranta wanka ta shirya su,bayan ta yi feeding d'insu ta kwantar da su tayi wanka itama ta shirya then ta sauka k'asa,da kanta ta shirya musu breakfast mai rai da lafiya,after ta kammala ta jera komai a dining,maids suka gyara komai then ta wuce sama lokacin gurin 9am,tana shiga ta samesa har lokacin bai farka ba,ta wuce bathroom ta had'a masa ruwan wanka ta fito,k'aran da k'ofar yayi sanda take rufewa yasa shi motsawa,kafin a hankali ya fara bud'a idanu,a kanta ya sauke idanunsa tare da wani gwauron numfashi ya mik'a mata hannu dan ba kad'an ba tayi wani irin kyau cikin shigar hausawa riga pitted mai v-neck da plain zani,ta d'aura d'ankwalinta dai² zamani,ta zuba gwalagwalai a jikinta,banda k'amshi da wani sihirtaccen haske da kyau mai tafiya da ruhi babu abunda take,a hankali kamar wahainiya ta tako ta matso jikinsa tana masa sanyayyan murmushi mai narka zuciya,ya kifta idanunsa cike da bacci a maganarsa yace "baki yi bacci ba?" Ta d'aga masa gira tace "yeah! Na shirya yarana da gidana" ya k'ara lumshe idanu yace "Mmm! Saura ni kenan?" Wani kallo ta masa tace "ai tou kai za ka shirya da kanka" yace "ohh! Ni ne baza a iya shiryawa ba,amma kin iya shirya yara da kanki?" Ta gyad'a masa kai tana danne dariya,yace "fito fili kiyi dariyarki bazan hana ki ba,sai dai zan iya hana mutum zuwa unguwa" saurin kallonsa tayi tace "kamar ya?" Yace "kamar yadda kika ji" d'an marairaicewa tayi tace "please Yaya mun fa yi waya na sanar mata za mu je" yana d'aure fuska yace "yanzu kuma sai ki kira ki sanar mata mun fasa" kamar za tayi kuka ta zuba masa ido,while shi kuma irin kallon da take masa ne yasa bai fashe da dariya ba yayi kicin² kamar gaske,ai kuwa ta fad'a jikinsa ta saki kukan sangarta,dariya yayi cike da nishad'in tsokanar da yake mata yace "kou dai mutum ya shirya ni kou a fasa fita" da sauri tana turo baki tace "na ji tou taso muje na maka" yace "amma banda amaja,duk abunda bai min ba zan fasa" tace "tou" har sun tashi za su wuce bathroom ya kalleta yace "amma ba da wannan kayan za ki bini ba kou?" Tace "me kayana suka yi maka kuma?" Kicin² yayi yace "idan na sake magana kika amsa yanda kika ga dama nima zanyi yanda naga dama" da sauri ta rik'e lips d'inta tace "tou na yi shiru,yanzu ya kake so ayi da su,fad'i naji?" Yace "ki ciresu" babu musu ta juya ta cire,daga ita sai towel ta matso inda yake tace "muje tou" suka shiga bathroom d'in,a nan kam mancewa sukai da komai suka kama budurin gabansu,kamar baza su fito ba then sukai abunda ya kaisu suka fito,sanda suka gama shiryawa kou da ta kalli agogo kusa 11am,cikin sauri² ta rik'e hannunsa suka fito,yana sanye da shadda getzener y'ar gaske mai launin ruwan zuma sai walkiya yake da k'amshi,kafin su sakko suka fara duba d'akin yaran,lokacin suka tarar Alhassan ya farka,sai dai wasansa yake daga kwancen yana d'an k'ara irin na yara,a tare suka k'arasa ciki,Waleed ya d'agosa yana murmushi yace "good morning my boy" ya manna masa kiss a lips,then Manar ta masa a cheeks,a hankali ta kai bakinta ramin kunnensa tana hura masa iska a kunne,ya lumshe idanu yana k'ara karkato da kansa kusa da bakinta yayi luf,Waleed ya kallesu yana sakin kyakykyawan murmushinsa yace "let's go Lily kada rana yayi mana a gida" tace "umhn! Ta k'arasa wajen gadon Alhussain ta d'aukosa suka fito,a parlor ta kwantar da Alhussain suka k'arasa dining,ta had'a musu suna cikin yin breakfast lokacin Alhussain ya farka,da sauri taje ta d'aukosa ta zauna tana masa wasa yana dariya then ta rungumesa suna dariya tare,Waleed kam ya zuba musu ido murmushi kawai yake musu yana k'ara kallonsu cike da so da burgewa,a nutse ta juya masa baya tace "Master sauke min zip d'ina please" bai yi magana ba ya sauke mata,ta fito da breast d'inta da suke cike taf,kamar ba'a sha ba tana gyarama Alhussain kwanciya ta kai masa baki,da sauri ya karb'e yana sauke ajiyar zuciya ya fara sha,ta d'ago suka had'a ido da Waleed ta bud'a masa idanu alamun tambaya,ya fesar da numfashi yana lumshe idanu yace "Mamma zan sha nima" wani irin dariya ta kyalkyale da shi,tace "noo! Sai dai ka bari da dare idan mun dawo" a shagwab'e ya nok'e mata kafad'a yace "a'a ni yanzu nake so" dariya ta k'ara yi tace "tou ai rana zai mana idan ka tsaya sha" ya k'ara kwab'e fuska yace "tou a fasa zuwa unguwar tunda zai sa a hanani kayan dad'i na" cikin zaro ido tace "ni dai a'a muje bedroom na baka" sanda ya mata wani kallo kafin ya tashi ya kai hannu ya d'auki Alhussain ya wuce sama da su,bedroom d'insu ya kaisu ya baza musu teddies da kayan wasa,then ya kira maid dake kula da su,ya fita ya wuce bathroom d'insa inda ya samu Manar kwance cikin duvet,yana kallonta ya zaro idanunsa yace "me haka kuma? Kou na ce miki wani abu zanyi?" Harara ta galla masa tana tura baki tace "ai ba sai ka fad'a ba,na san dai baza ka tsaya inda kace bane kawai" yayi wani murmushi na musamman yace "ooohh! Wato kin mayar dani wani jarababbe kou?" Tace "ai dama haka kake" dariya yayi mai rai da lafiya yace "really?" Tace "absolutely" yana gyad'a kansa yana haurawa bed d'in yace "za ki san ni kika cewa jarababbe yau" daga haka bai k'ara ba ta space d'in yin magana ba ya had'e bakinsu...
#Asli Smasher.
60...
*WATTPAD:REAL-SMASHER.*
*Subscribe and read happily without feeling any guilt.. It's ₦200 via 0060746882,Hauwa Muhammad Usman,Access Bank or MTN recharge card/VTU and then show ur evidence of payment through my whatsapp account 08165726609 to be added in the paid group.*
*_Allahumma ballighna ramadhana bil iimaan.._*🤲
Sai kusan 1pm sannan suka bar gidan,sanda suka fara biyawa family house suka d'auki Deejah,kasancewar already Waleed yama Abba maganar zuwansu gurin Mama tare da Deejah,Abba ya amince masa,then suka wuce unguwar da Mama take,suna shiga line yayi parking dai² get d'in gidan,a hankali ya d'an juya ya kallesu ganin duk sun tsaya jiran yayi magana,ya bud'e k'ofar gefensa ba tare da ya kallesu ba yace "get down" ya mik'a hannu ya d'auki Alhassan dake binsa da kallo yana k'ananan kuka da mik'a masa hannu,sai da suka jira ya fara fita,lokaci d'aya suma suka bud'e suka fito suna kallon arean da yake very silent,shi ne a forefront sai Manar da Deejah da suke biye da shi,ya k'arasa jikin get d'in rungume da Alhassan yayi knocking,sai da ya sake nocking kafin