k'afa masu azabar kyau da tsada,yallab'ai Waleed kam ko k'ala bai ce ba a gurin sai murmushin da yake,cikin jin dad'i Manar take kallon family'nta tana murmushi da tunanin nan da kwanaki fa kamar haka ba lallai su kasance tare ba sun koma,wunin ranan haka suka yisa cikin farin ciki,idan ka ga sun tashi sai idan lokacin sallah ne yayi,da sun dawo za su sake d'orawa daga inda suka tsaya,ko lunch nan cikin parlon suka yi. Akalla sai da Mother suka samu sati guda a k'asar kafin suka yi shirin juyawa Nigeria,daren ranan ana gobe za su tafi,kamar kullum suna zaune suna hiran bankwana,here Daddy yayi gyaran murya yana kallon Waleed da Amaar yace "son maganar aiki fa kai da Amaar? Shin gaba d'aya kun dawo nan da zama ne? What's ur plan? Me kuke shiryama rayuwarku nan gaba?" Abba ya gyad'a kai yace "aatooh! Yana da kyau dai ka musu fad'a ko za suji" it was there Waleed yace shi ya ajiye aiki,Daddy yace "ko saboda me?" Yace karatu yake shirin komawa,after then kuma he has a new plan da yake targeting in Allah ya nufa zuwa gaba,Daddy ya gyad'a kai yace "hakan yana da kyau,shima yana nan yana masa planning wani abu,but tunda ya yi maganan karatu duk babu matsala zai ci gaba da nasa shirin zuwa lokacin da Allah zai nufa ya gama karatun" a nan d'in kuma Raj Jarood yayi gyaran murya,sanda duk suka mayar da hankali kansa ya musu bayanin aikin da ya samar ma su Amaar,shi Waleed a wani babban asibitin kud'i ne nan cikin Vishakpatnam da ake ji da shi,aiki ma sai wane ko d'an wane ake d'auka,su Daddy sunyi murna sosai tare da sanya albarka,here Abba yayi murmushi cike da zolaya yace "shi kenan Raj ka tattara yaran ka dawo dasu nan kenan?" Raj cikin raha saboda shi mutum ne mai sakewa cikin ahalinsa yace "a'a dama wannan namu ne,ku dai mun bar muku sauran kafin suyi wayo suma mu kwace su" akayi dariya duka,ranan sun jima suna hira sosai irin wanda suka dad'e basu yi ba kafin suka yi sallama kowa ya nufi makwancinsa,washe gari da yamma jirgin masarautan ya taso dasu daga India zuwa Nigeria,yayin da duk idan ka kalli fuskokinsu za ka san cike suke da alhini da kewan rabuwa da y'an uwa. A can Vishakpatnam ma dai haka ne ya kasance,tun bayan da hadimai da su Waleed suka ma su Mother rakiya airport sanda suka ga tashin jirginsu kafin suka juya gida cike da d'umbin kewa,lokacin da Waleed suke shiga apartment d'insa jikinsu Amaar duk a sanyaye,Dadda da Deejah da suke nan suna hira saboda Manar ta rok'i Abba ya bar Deejah sai idan sunyi arba'in za su taho tare,da kyar dai ta samu ya barta bayan Dadda ta masa magana,sanda suke shigowa Dadda ta bisu da kallo kafin tace "har sun tashi ne?" Amaar ya amsa mata yace "ehh! Ai yanzu kam sun d'auki hanyan Nigeria ma" Dadda tayi wani kalar tausayi tana karya kai tace "Allah sarki!" Yanda tayi maganar cikin jimami shi yasa Manar dake bama Al'hussain nono jin wasu hawayen kewa masu zafi suna gangaro mata,Dadda ta sake cewa "tou shikenan sai muyi musu fatan Allah ya sauke su lafiya kuma" duk suka amsa,banda Manar data fashe da wani kuka mai cin rai,lokaci d'aya occupants d'in parlon suka zubo mata idanu cike da alamun tambaya,Waleed dake tafiya zai wuce bedroom dan shi dama bai zauna ba ko da suka shigo da sauri ya waiga yana kallonta,ya d'an zaro idanuwansa yace "me aka mata kuma?" Dadda dake mata wani kallon tausayi tace "iiiihh! Yo me kuwa za a mata? Ina ga dai dan tafiyar da uwarta suka yi ne yasa take kukan" numfashi ya sauke sai kuma ya kalleta lokacin itama ta d'ago tana share hawaye,ya mata alaman idan ta gama bama yaron nono ta sameshi a bedroom,ta gyad'a masa kai a sanyaye ya wuce ya barsu, almost twenty minutes yana jiranta yaji shiru,ya kasa hak'uri ya fito,still ya gansu a zaune,but wannan lokacin Al'hassan ne a hannunta tana feeding d'insa,ya sauke ajiyar zuciya ya koma ba tare da ya bari wani ya ga abunda ya mata ba,since ya shiga d'akin yake jiranta har to 10pm babu ita babu labarinta,ko da ya gama shirin kwanciya bai ji alamunta ba,dole ya hak'ura ya haura kan gadon cike da takaicin halin ko in kula d'in da take gwada masa cikin kwanakin,sam ta canja masa daga yanda take,da ba sai ya kirata ba take zuwa gurinsa,amma yanzun tunda ta haihu,rabonsa da su keb'e su d'an jima tun washe kwana biyu da haihuwarta,abun yana mugun damunsa but ya rasa yanda zai yi,ga shi a gefe d'aya Hjy Siyama ta mugun saka musu ido,babu daman ta bud'a idanunta taga Manar d'in bata nan yanzu za ta fara rafka mata kira kamar sabuwar makauniya,idan ba ganinta tayi a katararta ba ba ta tab'a hak'uri,lokacin har ya gaji da jiranta ya fitar da ransa a kan za ta zo gareshi,bacci ya d'an fara fizgarsa,kamar a mafarki yaji tana kissing lips d'insa,cikin azama ya bud'a idanunsa masu d'auke da bacci yana kallonta da sake rik'e lips d'inta yana sha tare da fitar da numfashi da zafi²,hannunsa suna yawo a jikinta,da sauri² jikinsa ya fara tsuma,sanda ta rikita shi da salonta ya birkice,taji yana k'ok'arin rabata da suruturan jikinta ta rik'esa da sauri,tana fizgar numfashi da k'arfi tace "Masterrhh stop it please.." Girgiza mata kansa yayi wasu hawaye suna zirarowa daga idanunsa yace "I.. I can't Lily,bazan iya barinki ba yau d'innan,i can't take it anymore,allow me to have u please Lily,idan ban ci ki ba zan iya rasa numfashi.. please³ Lily,should i?" Yanda take jin jikinsa yana wani kyarma ya mugun ba ta tsoro,hawaye cike a idonta kawai ta gyad'a masa kai tace "but jinin bai tafi ba fa" wani irin kallo ya d'ago yana yi mata,shifa Allah ma ya san gaba d'aya ya manta da batun wai idan mace ta haihu tana yin jinin haihuwa,lokaci d'aya jikinsa yayi sanyi kawai ya kife kansa a jikinta yana sauke tagwayen numfashi hawayen da bai san na mene ne ba,farin cikin amsa masa da tayi ta amince yayi having d'inta ko bak'in cikin rasa daman da yayi suka fara gangaro masa,bata san me yake faruwa ba kawai ta ji sheshshekar kukansa ya ziyarci kunnuwanta a bazata,da sauri ta d'ago kansa da hannuwanta biyu tana kallonsa kamar itama za tayi kukan tace "Masterrhh! Are u sad?" Wani irin rungumeta yayi kamar zai balla mata kasusuwan ribs d'inta,da muryan kuka yace "me yasa bazan yi bak'in ciki ba? How many times nake gwada samunki na rasa,but today i have an opportunity to get u kawai kuma daman ya sake kufce min,why would i not to get in so much anger? How can i deal with it? How zanyi handling condition da nake ciki? Kalli yanda nayi having erection saboda kusancin da muka samu,but ya zama mara amfani,why³ yanzun?" Wani irin tausayinsa taji ya mugun d'aure mata jiki,a hankali tana kallonsa da idanuwanta da suke cike taf da hawayen tausayinsa,tace "shhhiii! We'll find another way,okay?" Da sauri ya kalleta irin how d'in nan? Ta lumshe masa idanuwa alamun kada ya damu,shi dai binta kawai yake da kallo yana tambayar kansa ta yaya haka zai faru? Because gaba d'aya kwalkwalwarsa ta rufe masa tunanin wai akwai wani abu da za ta iya masa ya samu biyan buk'ata ba tare da ya yi nutso cikin kogin zumanta ba,to his surprise sai ji yayi tana masa abubuwa iri² wanda suka hautsina tunaninsa,suka rikita kwalkwalwarsa,suka kuma jirkita lafiyar jikinsa,sai ga shi yana mata ihu yana zuba mata kalaman yabo da sa albarka,tsananin jin dad'in da yayi bayan sun yi wanka tana kwance a jikinsa,yace "arhm! Lily!" Tace "na'am" yace "wane kyauta ne idan aka miki shi yanzun za kiyi farin ciki?" Tayi murmushi a hankali tace "komai ina so,musamman idan daga gurinka ne" ya d'aga mata gira yace "really?" Ta gyad'a masa kai tace "absolutely sure my Masterrhh!" Yanda ta ja sunan sanda ta sa yaji wani irin yanayi ya ziyarcesa tun daga yatsunsa na k'afa har cikin kwakwalwarsa,ya lumshe idanunsa yana k'ara tsaurara rik'on da ya mata,yace "alrighttt! Ta so muje" da sauri ta fara k'ok'arin tashi fuskarta d'auke da murmushi mai fad'i,suka sauka daga gadon,yana rik'e da hannunta suka tsaya gaban wall to wall rich-in closet d'in d'akin,sanda ya zugesa gefe,wasu irin akwatuna suka bayyana kusan set uku,d'aya red,sai masu launin pink,sai d'ayan da suke purple,ta wara idanu da sauri kuma sai ta kallesa tace "wannan kuma fa?" Sanda ya rungumeta ta baya a hankali ta kai bakinsa dai² kunnenta yace "lefen ki ne,da kayan barkanku,sai a daina mon gorin ban yi lefe ba" gaba d'aya ta zaro idanuwa tana kallonsa,da ta rasa me za ta masa ta doka tsalle ta d'afesa tana ihun murna da kissing d'insa ta ko ina tana cewa "thank u Masterrhh,Allah k'ara arziki,ya k'ara bud'a maka,ya ci gaba da baka lafiyar kula da mu" yace "ameen" cikin jin dad'in ganin ta yi appreciating kyautar da ya mata,bakinta ya k'i rufuwa ta juya ta k'ara kallon akwatunan dake d'aukan idanu,wanda bata tab'a ganin irinsu ba ma tunda take ganin akwatuna,gaba d'aya ta rasa yanda za ta fasalta tsaruwarsu,Waleed cikin zolaya yana tallafe da ita bai sauketa ba yayi k'asa da murya yace "so yanzu me za'a bani tukuicin kyautan da nayi tunda anyi appreciating?" Da sauri tace "komai kake so za ka samu" ya d'aga gira yace "da gaske?" Ta gyad'a masa kai,yayi murmushi yace "alright! Tou a ba ni blow job,tunda dai bazan samu damar shiga gidan dad'i na ba" kafin ma ya kai ga rufe bakinsa ta amsa ta fara sarrafasa. Sanda suka fito da kayan daga d'akinsa kuwa aka nuna ma Rani,da su Mommella tsananin farin cikin da suka yi ba'a magana,Dadda sai d'agawa take tana washe baki,da fad'in "duk wannan na takwarar tawa ne kuma?" Akace mata "ehh" kawai ta fashe da kuka,tana fad'in ita ko yanzu Allah ya d'auki ranta wallahi baza tayi bak'in ciki ba,dan dama fargabanta bai wuce ta mutu ta bar Manar bata yi aure ba,bata san hannun da za ta fad'a ba,shisa take damuwa amma yanzu kam ta san tana hannun da baza ta wulak'anta ba,Deejah tayi video ta turama su Mother,a nan Mother ta kirasa ta masa fad'an abunda yayi ya yi yawa,shi kam murmushi yayi yace "Mother Manar ta fi k'arfin duk wani kyautan da zan mata,i can give her everything da na mallaka,saboda kasancewarta b'angare na,kuma uwar y'ay'ana,idan ace za ta buk'aci na ba ta komai nawa i can give her, Mother tunda muke da ita bata tab'a min laifin da na kwana da ita a raina ba.. In fact Mother Manar is my first and last wife,she's everything to me Mother,i mean she's world to me.." Yanda yake zayyano mata abubuwan da yake ji game da Manar,ita kanta murmushi take idanunta cike taf da hawayen tsantsar farin cikin y'arta ta samu irin matsayin nan mai girma,tana k'ara alfahari da ita,at last dai dole tayi musu fatan alkhairi kafin suka yi sallama. Since that day kuwa kullum ta kawo masa breakfast zai tsareta da salonshi mai gigitarwa,sai ya zama idan bai sameta da safe ba tofa da rana in ta kai masa lunch,ko dinner sai ya ritsata,dan yanda Dadda ke saka musu ido abun ba'a cewa komai,ba shi da daman shiga d'akinta,da dare kuwa dama rufe k'ofar take har da su mukulli saboda ta fahimci yana shigowa idan ta yi bacci. Ranan da ta cika sati uku da haihuwa,Waleed ya shigo b'angaren nasu da sauri² saboda Raj Jarood ya kirasu su uku mazan dai² lokacin,zai zauna da su kan abunda ya shafi mulkinsa,because yanzun da su yake shawara,shi kam Dad gaba d'aya baya saka kansa cikin harkan mulki,tun fil azal ma bai shiga ba bare yanzun,so kasancewar shigowarsa gidan kenan daga skul,because tuni ya samu admission lokacin lectures ma har ya fara d'aukan musu d'umi,sai ya zama zamansa a gidan yanzu ba sosai bane,sanda yake wucewa bayan ya amsa sannu da zuwan da suka masa ya shige corridor da zai kaisa bedroom d'insa,ya jiyo maganar Manar tana cewa "Pappy nan zan kawo maka abincin ko na bari har ka dawo?" Da yake ta ji maganar kiran da Raj ya musu,dai² yana bud'e k'ofar d'akin zai shiga yace "nope! Sai na dawo tukun,but before then kizo yanzun ina son magana dake" "tou" tace then ta tashi ta biyo bayansa,sanda ta bud'e k'ofar ta shigo,ta samesa zaune bakin gado har ya cire kayansa da alamun wanka zai shiga,a hankali ta d'an tsaya bata shigo ba tayi sallama,ya amsa ya d'ago da sauri ya mik'a mata hannu yace "come to me" a hankali kaman wahainiya ta fara takawa sanda ta k'arasa inda yake sai kuma ta d'an nok'e,da sauri ya kawo mata cafka,ta zame bata yarda ya kamata ba tana masa dariya,d'an murmushi shima yayi yana lumshe idanuwansa ya sake cewa "please come wani maganar sirri za muyi sai ki tafi abunki,fita zanyi nima yanzu ana jirana" tana jin ya ce haka sai tayi murmushi ta matso tana dariya,da sauri ya cafkota yace "wa na kama yanzun?" Tana dariya tace "babu kowa" ya bud'a idanunsa yace "really?" Ta gyad'a masa kai while laughing at him,yayi mata murmushi yana kallon lips d'inta da are little wet,nan da nan yaji ya yi having strong erection,ya sake rik'eta da kyau yana fitar da numfashi da zafi² ya zaunar da ita kan thigh d'insa,yanda taji erection d'insa yana zugurinta ya tabbatar mata da abunda ke shirin faruwa,here ta fara k'ok'arin zamewa ta gudu dan Dadda ta mugun tsoratata akan idan ta barsa ya sadu da ita da wuri za ta kuma yin ciki,though tana son yara sosai but bata manta yanda ta haifo wannan ba,and the worst part of it yake ba ta wahala bai wuce yanda suke mata ba yanzun,da zaran ta fara feeding d'aya shima d'ayan zai fara kuka,duk abunda d'aya yake shima d'ayan zai kama,tun ma basu yi wayo ba sosai,shi yasa kullum abun dawo mata yake fresh kamar yanzun take haifo su,bata san yaushe ya kama hannunta ba tana can duniyar tunani,sai ji tayi ya had'a da hannunsa ya rik'e erection d'insa yana squeezing had'e da fitar da wani sauti mai nuni da mutum ya je k'ololuwa wajen jin dad'in abunda yake going through,haka nan dai ta biye masa sanda taga yana mugun enjoying abun,but ko da ya kwantar da ita kan gadon yana niyyan cire mata kayanta,da sauri ta koma gefe idanuwanta suka yi kwal² ta fara zamewa,cikin tsananin tashin hankali ya fara mata magiyan ta nutsu ba wani abu zai mata ba,while ita kuma tana fad'i masa yayi hak'uri ya barta ta tafi,sanda ransa ya gama sosuwa ganin har kuka take masa ya fizgota da k'arfi cikin masifa da rufewar idanu ya fara zazzaga mata fad'an da bai san dalilinsa ba "haba da Allah,wai ya kike so nayi? So kike na fara bin matan waje ne alhalin ina da ke? Kada ki mayar da ni sakarai mana,i've been trying fa,tun da kika haihu ban k'ara kusantarki ba,kullum kina nuna min baki gama jini ba,i knew tun ba yanzun ba kika samu tsarki,kou dan na barki kike son ja min rai? Naga abun nan zan iya sa k'arfina na k'wata because it's my property my halal,so dan na rabu da ke kuma sai ki nemi raina min hankali,wallahi yau hak'uri na ya kare i can't take it anymore dole ki ba ni hakkina,in ba haka ba kuma billah zan danneki na karb'a ai ba fin k'arfina kikai ba da zaki nemi mayar da ni sauna.." Yanda taga yana magana veins d'insa duk a waje ya tabbatar mata iya gaskiyarsa yake fad'a,sosai hankalinta ya tashi,kawai ta fashe masa da wani kuka mai cike da firgici da tsoron abunda zai iya faruwa,cikin kid'ima ta dunga turasa jikinta ko ina yana b'ari tana cewa "leave me alone.. Ni ka kyale ni" da k'arfi ya runtse idanunsa,trying hard ya lallab'ata ta yarda ya samu ko kad'an ne ya rage nauyin da mararsa tayi,he can see yanda take cike da tsoro,a hankali ya janyota ya mannata da jikinsa yana shafata,cikin fitar da numfashi da buk'atuwa,murya cike da lallashi yace "please Lily ki nutsu ba wani abu zan miki ba" cikin kuka tace "ni ka kyaleni na tafi" numfashi ya fesar ganin ba zata basa had'in kan da yake nema ba,cikin fitar da tsammani yace "alright! Jeki.. Tashi ki tafi" yayi maganar da wani irin sanyi,ko gama rufe baki bai ba ta sauka daga gadon za ta fita,yayi saurin rik'o hannunta,a tsorace ta waiga ta kallesa fuskarta kamar zai tsage tayi rau²,yayi saurin rungumeta idanuwansa a kulle ya k'ank'ameta yana fitar da wani numfashi sama²,muryarsa gaba d'aya ba ta fita da kyau ya kai bakinsa dai² kunnenta yace "please Lily don't go,stay with me" cikin kuka² tace "ni dai a'a ka barni naje Hjy za ta neme ni fa" a hankali ya saki wani nishi yace "please³ Lily,ya kike so nayi yanzu?" Shiru ta masa bata ce komai ba,ya runtse idanu ganin sai k'ok'arin kwacewa take,sanda ya sauke wani numfashi mai tafe da sheshek'an da yasa tsigar jikinta tashi,lokaci d'aya ya zare mata duk wani kuzarin da yake tare da ita,duk wani gab'ar jikinta yayi sanyi,jikinta a mugun mace ta runtse idanuwanta,a hankali Waleed da dama da gayya ya mata hakan ya zare jikinsa,yayi taking steps d'insa backward da baya² ya fad'a saman gadon,yana fitar da numfashi sama² yace "u can go" kasa motsawa tayi a gurin,yana kwancen ya d'ago kansa kad'an ya kalleta yayi murmushi sanin babu abunda za ta iya tsinanawa kanta a haka,a nutse hankalinsa a kwance ya taso ya rik'ota suka k'arasa wajen bed,sanda ya zaunar da ita bakin gadon ya tsaya gabanta,a hankali ya kirata "Lily!" Kasa amsawa tayi,ya rankwafo kad'an ya sauke hannayensa a gefe da gefenta,fuskokinsu a kusa da juna,yana kallon yanda ta rufe idanuwa ya d'ora hancinsa a nata yana gogawa,da wani murya ya sake kiranta "Lily!" Wannan lokacin idanuwa ta bud'e ta zuba masa su kamar za ta fashe da kuka,ya ja numfashi