sonta nake ba,zan iya saka mata idanu mu shekara a haka,idan ta gaji da kanta ta nemi wani abu bazan hanata ba,ni dai ne bazan nema ba" Azaan ya dunga kallonsa da mamaki yace "lallai brother kana da k'ok'ari,ai wallahi ni dai nasan dad'in abun bazan iya hak'uri mace tana wucewa gabana ba,dole na maida yawu na" murmushi Waleed yayi yana shafa kansa ya gyad'a kai yace "good! Na ji naka kalar maitan,saura kai" ya nuna Amaar da ido yana tab'e baki,dariya Amaar yayi ya mik'e zai bar gurin yace "haba dai ku dai kuyi ta yi ni waliyyi ne sai matar ma ta fi shekara ban tab'a ko finger ta ba" dariya sosai ya basu Azaan yayi rik'osae ya dawo da shi,Waleed ya tab'e baki yace "shege irinku ne tun kafin y'an rakiyar amarya su tafi suke zuwa su koro su waje,ni da na san halinka za ka fad'ima wai saika shekara.. Uhn! Allah dai ya tsare y'ar mutane kawai,amma idanuwanka nan tuni suka gama gwadaka a hariji" saurin rik'e baki Amaar yayi yace "haba bros ya kake min wannan fatan ne,kai ba'a ce maka hariji ba da kake neman a baka amarya sai ni da ko budurwa banda ita?" Azaan dai na gefe sai dariya yake musu,sanda yayi iya yinsa ya tsagaita yana kallonsu yace "wait guys.." Yana kallon Waleed yace "wai mene ne hariji?" Amaar ya kalli Waleed Yana kunshe dariya,Waleed ya kalli Azaan yace "u didn't know?" Ya gyad'a masa kai,saurin mik'ewa yayi yana dariya ya nufi hanyar fita yace "ka rutsa wannan ya fad'a maka" yayi waje da sauri,tafiya yake cikin compound d'in yana dariya,ya tsaya balcony d'in Dadda daga wajen window d'in su Manar,ganin wutan gurin a kashe ya fara kiranta a waya,cikin bacci taji wayarta yana ring ta bud'e idanu da kyar ta d'auka ta kai kunnenta a hankali tace "hello!" Wani ajiyar zuciya Waleed yayi yace "hi lilac,please d'an fito waje yanzu ina son ganinki" zaro idanu tayi ta d'aga wayar daga kunnenta ta kalli agogo ganin dare bai wani yi nisa ba sosai tace "Yaya amma fa bacci nake ka tada ni" gently ya shafa kansa yace "sak'o zan baki kad'ai ki koma kiyi baccinki" turo baki tayi tace "toh ka bari da safe mana" d'aure fuskarsa yayi yace "c'mon i'm waiting ki fito ki sameni yanzu" ya katse wayar yana sakin murmushi,k'unk'uni tayi kafin ta sakko ta d'auki hijab d'inta data ajiye tasa ta fita,tana zuwa parlor za ta bud'e k'ofa ta jiyo maganar Dadda da ta farka saboda tab'a k'ofar da akayi tace "waye wannan? Wai bance ka tafi ba Mamman.. Kai wannan mutumi ka shiga uku da jaraban bala'i,wallahi ka k'ure hak'uri na sai nace ma na fasa ba ka matar a nan za ta ci gaba da zama.. D'an kan uba" Manar tana jin haka ta gudu d'akinsu da sauri ta kullo k'ofar tana turo baki tana hararan gefenta,wayarta da yayi vibrate a hannunta kafin ring ya fara tashi tayi maza ta d'auka ta wuce gefen window tace "Yaya Hjy ta hana ni zuwa" yace "okay! Open the window for me" ta gwalo idanu tace "Yaya!" Da sauri yace "open it nace" da sauri ta k'arasa ta bud'e windows d'in,ta gansa tsaye a gurin ya yi folding hannunsa a k'irji yana kallonta da shanyayyun idanunsa yace "sakko muje" zaro idanu tayi tace "ina za muje Yaya?" Wani kallo ya mata yace "I said ki sakko ko?" Babu shiri ta zuro k'afarta wajen tana kallonsa kamar za tayi kuka tace "ni fa bazan iya sakkowa ba gurin yana da tsayi kuma" murmushi yayi ya kai hannu ya d'aukota,a hankali ya wuce backyard da ita,kallonsa ta dunga yi sanda ya ajiyeta ya jinginar da ita da bango ya tsaya closer da ita yana kallonta yana sauke ajiyar zuciya,a hankali ya kai hannu ya d'ago hab'arta yana kallon idanuwanta da ta lumshe ya kai lips d'insa kan bakinta yayi grabbing da sauri ya fara tsotsa yana sauke ajiyar zuciya,dundun da yaji an d'irka masa ta baya ya kai hannunsa ya shafa gurin kafin ya d'an bud'a idanunsa,akan Dadda ya sauke su ta kafesa da kallo ya d'aure fuskarsa yana mata wani kallo yace "me ya fito dake da daren nan?" Ta masa wani kallo tace "ubanka Yaro ne ya fito da ni,jarababbe ai tunda kazo nak'i bud'ewa na san sai ka biyota" d'aure fuskarsa yayi yace "to wai ke meya ruwanki ba matata bace? Kome na mata ai mallakina ne ko?" Gwalo idanu Dadda tayi tace "iiiihhh! Toh sai ka bari har a kaita gidanka,yanzu dai bata zama mallakinka ba.. Kauce ka ba ni hanya kar in bigeka" ta turesa gefe ta kamo hannun Manar,yana kallonsu da idanuwasa da suka fara juyewa yace "wai da gaske kike tafiya za kiyi min da mata?" Tace "tsaya dai kayi kallo" ta tura Manar gaba tace "ke wuce muje ki kwanta ki huta" suka wuce yana tsaye yana kallonsu,sai da suka yi nisa Manar ta waigo ta kallesa ya mata alamar zai kirata,ta d'an gyad'a masa kai,har d'akinsu Dadda ta rakata ta juya ta koma inda take da sauri ta d'auko pillow da tabarma ta biyota d'akin tana fadin "kaii! Ban aminta na barku ku kad'ai ba,gara dai ina jin numfashinku kuna jin nawa,kada gardin ya sake dawowa cikin dare ya d'auke y'ar mutane,haka kawai in shiga uku.." Ta shimfid'a tabarmarta ta jefa pillow tayi kwanciyarta tana mita,Manar ta tashi ta zauna ta turo baki tana hararanta,wayarta da yayi vibrate yasa tayi saurin kai hannu ta d'auka da sauri tayi hanyar bathroom,jin k'aran bud'e k'ofa Dadda ta tashi ta zauna tana waige² tace "waye nan ya fita?" Manar ta lek'o daga bathroom tace "nice fitsari zanyi" Dadda tace "toh yi ki fito ki kwanta" ta harareta ta kulle k'ofar,kan tap ta kwance ta sake kai wayar kunnenta a hankali tace "Yaya!" Ajiyar zuciya yayi duk yana jinsu yace "bari muyi chat ko saboda Hjy kada taga kin jima" tace "toh" yace "alright" ya katse wayar ya mata dm ta chat,fita tayi daga bathroom d'in tana b'oye wayar ta koma kan gado ta kwanta ta lullub'e jikinta har kai kafin ta bud'e sak'on da ya mata inda yake cewa "can’t believe u are mine alone lilac.. How al'amarin ya juya haka da sauri?" D'an murmushi tayi tace "it's not that big.. Ai na fad'ima *K'ADDARA* zai iya canja komai" yayi ajiyar zuciya yace "u are right.. And for that zan ba ki gift,saboda kin fad'a mala'ikun da suke sama sun amsa.." Tayi y'ar dariya,yace "u know what?" Tace "um'um" yace "Mmmmmm,u taste so good.. Ranan da muka tare bazan bari kiyi bacci ba,i'll jerk u off until i get every last drop out of u.." Saurin kulle idanu tayi gabanta yana fad'uwa ta kasa ce masa komai,yayi murmushi a hankali yace "i’m dripping wet baby kin tayar min da hankali sosai" turo baki tayi tace "ni nayi maka? Ba kai kasa nazo ba?" Yayi murmushi yace "i wish we were at home,so i could do some terrible things to u.." B'ata rai ta k'ara yi tace "ni dai sai da safe bacci zanyi" yace "Uhn! Kiyi bacci yanzu zan kamaki ne.." Sanda ya shiga bedroom d'insa ya kulle k'ofa ya fad'a kan gado,kasa bacci yayi ranan sai juye² yake daga baya ya tashi ya shiga bathroom yayi wanka ya d'auro alwala yazo ya kabbarta sallah. Tun daga ranan gaba d'aya sai bai sake saka Manar a idanunsa ba,gyara na sosai Mommella take musu,yanzun kam ma kulle k'ofa Dadda take ko da rana,idan ba an kwankwasa ba shima sai ta tambayi waye kafin ta bud'e k'ofar,duk saboda Waleed take abun nan,shi kam a nasa gefen tunda ya ga ba ta da niyyar bashi matarsa yasa ma ransa hak'uri ya bar musu gidan,gaba d'aya ya d'auke k'afarsa,kwata² ya daina shigowa sai dai kullum suyi waya. Yau ya kama asabar duka gidan suna ta shirye² kowa na had'a tarkacensa saboda gobe za su wuce Vishakpatnam,around 3pm Waleed ya shigo gidan cikin wani sabon motar da ya siya duk na murnan aurensa da Manar,motar sai kyalli take na sabunta,ya fito daga motar bayan yayi parking ya wuce part d'insu yana sanye da wani shadda light army an masa half jumper mai hannun links,fuskar nan tashi a d'aure har wata y'ar raman dole yayi saboda rashin ganin Manar da baiba cikin satin,d'akin Aunty yayi ya sameta zaune ita da Mommella suna ta tsare²n yadda za'ayi tafiyar gobe,saboda sabon biki za'ayi a can idan anje,kusa da Mommella ya zauna ya gaishesu suka amsa,Aunty ta kalleshi tace "me kake so son" kallon fuskar Aunty yayi a hankali yace "dama ina son Manar ta raka ni mall ne,and za muje ta tayani had'a kaya a can gidan tunda gobe zamu tafi" Aunty ta kalli Mommella,Mommella ta d'auke kai da sauri tana b'oye dariyar da take,Aunty tace "okay! Jira ni ina zuwa son" ta fita da sauri,wani ajiyar zuciya yayi ya lumshe idanunsa,b'angaren Dadda Aunty taje tayi knocking Dadda tace "waye?" Aunty tace "Fatima ce Hjy" Dadda tace "aiho,to ina zuwa jirani na bud'e miki" ta taso ta bud'e,suka gaisa Dadda tace "ya akayi ke da ba zuwa kike ba yau kika lek'o mu?" Aunty ta kalli Manar dake sanye da riga da wando an mata jumpsuit da wani material mint green ta rik'e wayarta tana karanta novel d'in *MAKTOUB* da *REAL SMASHER* ta rubutasa,tsabar dad'in da labarin yake mata bata ma san Aunty ta shigo ba sai da tace "daughter yi sauri ki d'auko hijab d'inki kuzo tare da Ameerah" saurin ajiye wayar tayi ta wuce bedroom d'insu ta d'auki hijab d'inta,tace ma Ameerah "sis kizo Aunty na kiranmu" daga haka bata jira Ameerah ta amsa ba ta fita,Dadda tana kallon Aunty tace "ina za suje?" Aunty tace "Mamansu ce za ta kaisu gyaran wankin kai" daga haka bata tsaya ba tayi gaba suka bita a baya,suna sanye da manyan hijabs d'insu dake sharar k'asa suka wuce part d'in su Aunty,tunda ta shigo yake kallonta ganin yanda fatarta har wani glowing yake ta k'ara haske,duk da hijab d'inta har k'asa ne amma bai hanasa ganin yanda ta wani k'ara cikowa ba tai fresh kaman ka tab'a jini ya fito,gaida Mommella suka yi,Aunty tace "maza kuje son but kada ku zauna,daga can ka wuce da su gyaran kai please ka sa na ma Hjy k'arya" saurin kallonta yayi zai magana ta masa alamun ya wuce kada ya dameta,yayi gaba cike da jin haushin had'osa da Ameerah da tayi yayi k'wafa k'asa² yace "na san me zan muku ai" yayi gaba yana turama Azaan message dan cikin sati d'ayan ba k'aramin alak'a ne ya k'ullu tsakaninsa da Azaan ba wanda duka gidan suke mamaki,Azaan dake d'akin Amaar sai juye² yake yana son yin bacci ya kasa yayi zumbur ya diro daga gadon ya d'auki jallabiya yasa,Amaar ya kallesa yace "hey brother! Where are u going?" Azaan bai sauraresa ba yace "I'm coming" yayi waje har yana had'awa da d'an gudu,dai² lokacin Deejah na fitowa kitchen da bottle water a hannunta taga Waleed zai fita tace "Yaya" waigawa yayi fuskarsa a d'aure yace "what?" Ta d'anyi dum sai kuma tace "nothing.." Harara ya wurga mata yayi tsaki zai fita sai kuma tace "Yaya Mama fa ba ta lafiya" wani juyowa yayi ya kalleta ya d'an tsaya wajen k'ofar ya kalli Manar a hankali yace "ki jirani a mota" ta gyad'a masa kai ta fita,ya mayar da k'ofar ya kulle yana kallon Deejah yace "me yake damunta?" Kwallan da ta taru a idanunta ta share tace "wallahi Yaya muma bamu sani ba,surutai dai kawai take kuma ko bacci take ba ta fasawa" even though ya girgiza da maganan amma bai fasa bud'e k'ofa ba yace "Allah bata lafiya.. Zanje ana jirana idan na dawo zan shigo,ki mata sannu" ya fice da sauri,Deejah ta share kwallar idonta ta wuce sama tana bud'e d'akin taga Mama a zaune tana fad'in "wallahi bazan barsu ba,ko zanyi yawo tsirara sai na rabasu,wallahi Waleed d'ina ba ya sonta" sai kuma ta fashe da kuka,saurin k'arasawa Deejah tayi tana share hawaye tace "Mama yanzu naga Yayanmu" zabura Mama tayi tace "yana ina?" Deejah tace ya fita yanzu" hanyar fita Mama tayi tana fad'in "ku kira min shi" Deejah tayi saurin rik'ota saboda yanzun rufe k'ofar suke da mukulli saboda ita,tace "Mama zai dawo yanzu ya ce zai shigo ya ganki" kallonta Mama ta dunga yi kafin ta koma ta zauna ta had'a kai da guiwa tana rafzar kuka tana fad'in "shi kenan sun mana farrak'u sun raba ni da d'a na.. Wayyo na shiga uku na lalace shi kenan an shiga tsakanina da Waleed d'ina" sai ta k'ara fashewa da kuka. Waleed kam yana fita ya shiga motarsa ya fita daga gidan,slowly yake tafiya a line yana kallon mirror sanda motar Azaan ta fito daga gidan yayi ajiyar zuciya ya tsaya har Azaan ya k'araso gurin ya tsaya,Waleed ya kalleshi ganin yanda ya d'an rame abun ya mugun bashi dariya ya d'auke kansa yana murmusawa yace "ba ka da lafiya ne?" Wani kallo Azaan ya masa yace "ko dai ba mu da lafiya? Kai baka ga yanda kake bane?" Murmushi Waleed yayi yace "ka dai bini a hankali kar na hanaka ita wallahi" Azaan ya d'an lumshe idanunsa yace "sorry brother tana ina ma?" Ta mirror Waleed ya kalli Aneerah yace "ke bi mijinki yana kiranki,daga nan kice ya kaiki saloon dan wallahi ni bazan je kaiki ba" kallonsa tayi sai kuma ta sunkuyar da kanta a hankali tana matsa fingers d'inta,Waleed ya mata tsawa yace "get out malama kina b'atan lokaci" saurin bud'e motarsa Azaan yayi yana fad'in "ya haka kuma za ka tsorata min mata,ka bita a hankali mana har ta fito" Waleed ya masa wani kallo yace "dan Allah janyeta ni kada ku b'atan lokaci,ina da abunyi idan ku kun rasa" da k'arfi yaja murfin motarsa ya rufe yayi gaba ya barsu,Azaan yana ganin wucewarsa yayi dariya ya kirasa,Waleed ya d'auka yace "what?" Azaan yace "daka tafi mu a titi kake so muyi.." sai kuma ya waske yana satar kallon Ameerah yace "a titi kake so mu zauna?" Murmushi Waleed yayi cike da tsokana yace "ohon muku.. Ni dai Allah ya sani bazan jira ba,idan ka ga dama ko a motane ma kuyi tayi,mu had'u anjima a saloon.." yana fad'a bai jira ba ya katse wayar yana dariya yana satan kallon Manar dake gefensa ta wani k'udundune a hijab tun da Azaan ya fito gida tak'i yarda ta kallesa,yayi murmushi har suka k'arasa gidansa,yayi parking yana kallonta yace "let's go" k'in bud'e idanu tayi yaga ba ta da niyyar motsawa ya fita ya zagaya gefenta ya fara nad'e hannun rigarsa ya sunkuya ya d'aukota,mutsu² ta fara a shagwab'e tace "ka sauke ni" yace "ank'i a sauke kin" ya wuce cikin gidan da ita tana ta mutsu²,sai da suka kai sama ya sauketa k'ofar bedroom d'insa ya bud'e yace "oyah muje" nok'e masa kafad'a tayi yace "kada ki bari na d'auke ki na shigar da ke da kaina.. Billah abunda baki tab'a zato ba zai faru" gwalo idanu tayi a cikin hijab d'in tana tura baki tana lek'o fuskarta waje,yayi murmushi yayi ya ya tsaya yana kallonta,a hankali ta tura k'ofar da kyar take iya d'aga k'afa ta shiga,tana kaiwa tsakiyar d'akin ta tsaya,ta waiga a hankali ganin bata ganshi ba ta turo baki,ta baya taji ya rungumeta,sosai ta tsorata ta saki y'ar k'ara saboda bata san ya b'uya a bayanta ba,ya rungumeta firmly a hankali ya kawo bakinsa d'ai² kunnenta yace "i miss u" ya juyo da ita da sauri ya kai hanunsa yayi cupping fuskarta,yana kallon eye balls d'inta yace "did u miss me?" 'Dan murmushi tayi saboda yanda yayi maganar ta girgiza masa kai,ya zaro idanunsa yana kallota yace "what" ta b'oye fuskarta a k'irjinsa tace "ni ban yi ba" gyad'a kai yayi,yana rik'e da ita ya zauna bakin gado,ya d'orata akan cinya yana kallon fuskarta yace "wa na kama?" A d'an rikice ta kallesa tana dafe k'irjinta,ganin yanda yake kallonta yasa ta fara k'ok'arin tashi za ta guda,ya rik'eta sosai yana mata murmushi,rufe fuska tayi tana turo baki tace "ba fa da kai nake ba" sanda ta shammacesa da gudu ta tashi za ta shige bathroom ya rik'ota ta baya tare da cire hijabin jikinta ya matseta a jikin bango yana kallon idanunta yace "wa na kama?" Yana matsota,tayi tsilli² ta kasa cewa komai sai k'ik'k'ifta idanu take,a hankali ya rungumeta ya sauke fuskarsa kan wuyanta yana sauke ajiyar zuciya da wani murya yace "did u miss me?" Dan dariya taji yazo mata,ta d'auke kanta tana kallonsa ta gefen ido tace "sorry!" A hankali ya rik'o hanunta ya zauna a kan gado ya d'orata akan jikinshi yana kallon fuskarta murya can k'asa yace "did u miss me?" Kanta ta kwantar a k'irjinsa a kunyace tace "uhm" sai Kuma ta rufe bakinta da sauri dan bata ma san lokacin da maganar yayi escaping mata ba,ya had'e kansu wuri d'aya ya zagaye ta da hannayensa yana d'an jijjigata akan k'afarsa yana mata murmushi,murya can k'asa yace "ban ji me kika ce ba" d'an d'ago kanta tayi ta kalleshi,suna had'a ido ta d'auke kanta ta murgud'a masa baki tace "ni bazan maimaita ba kuma" da sauri ya ajiyeta kan gadon ya fara k'ok'arin haurawa ya bita da sauri ya danneta yace "tell me kinyi keweta ko baki yi ba yanzun na maki abunda zaisa ki kewan nawa?" Saurin gyad'a masa kai tayi kaman yanda yara suke saboda ya sakar mata nauyinsa tace "yeah! I miss u" sai kuma ta janyo pillow ta d'ora akan fuskarta tana dariya..
#Asli Smasher.
[2/22, 10:30 PM] My number 1: 39...
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
*Subscribe and read happily without feeling any guilt.. It's ₦200 via 0060746882,Hauwa Muhammad Usman,Access Bank or MTN recharge card/VTU and then show ur evidence of payment through my whatsapp account 08165726609 to be added in the paid group.*
Yayi murmushi ya d'an sauka daga kanta kad'an,shirun da taji yasa ta d'an janye pillow'n daga fuskarta tana