Manar Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Fatima Category :  Romance

Chapter   26 / 66

75K to 78K   out of 196.2K words

yadda tayi tayi sallamar,wani kallon da yake mata mai kama da harara,ta k'arasa shiga sai kallon d'akin take,d'akin tsaf kamar ba d'akin namiji ba,sai different k'amshi ke tashi daga ko wane edge,baza ma ka tab'a gane actual scent da akayi amfani da shi ba,gefensa ta zauna kad'an tace "here i'm" bai kalleta ba a hankali yace "tell me what ur problem is please" a tak'aice tana kallonsa da rainin hankali tace "i don't have any problem" d'agowa yayi yana kallonta yace "really?" Tayi masa shiru tak'i cewa komai dan ta ji haushin tambayarsa,shiru yayi shima yana kallonta,bayan few seconds a hankali yace "kina son zaman mu tare har yanzu ko?" Tace "ban gane wannan tambayar naka ba?" Yayi wani murmushi yace "yeah! Tambayarki nayi dai,if u want staying here bazan hana ki ba,but let me tell u this,i won't tolerate ki dinga min shiru ina magana kina jina ki k'i amsa min,and my family dole ne ki girmamasu,yadda bazan wulak'anta miki y'an uwanki ba idan sun zo ko mun had'u kada ki sake ki wulak'anta min nawa.. And maganar da kika kai k'ara gurin Mama kin san mesa bana son rab'ar inda kike?" Ta girgiza masa kai tana k'uresa da kallo,yace "i hate k'azanta,ba na shiri da mutum mai gaba da tsafta.. Ke kuma na ga alamun kinfi shiri da k'azanta,right?" Tayi shiru bata ce komai ba,ya gyad'a kansa kad'an yace "a matsayin ki na amarya baki san abun kunya ne aga d'akin ki haka babu gyara? Well,i can see ke bai dameki ba kina iya rayuwa haka kaya ko ina kamar dai aslan u're handcrafts.. Though ban so sake d'aga maganar ba because ba waiting ya dameni ba,but it's very shameful on u matsayin mace ki iya fad'an irin wannan maganar,ko ni namiji zanji nauyi na sanar ma wani,and don't forget tun farkon ba ni na ganki nace ina sonki ba,right? So sai kiyi hak'uri da duk yadda za ki same ni.." Mik'ewa tsaye tayi cike da jin haushin maganarsa na k'arshe,lokaci d'aya hawaye ya kawo idonta tace "ehh gaskiya ne baka ce kana sona ba aka aura maka ni,but don't forget k'addara ya had'a mu,and then ur Mom ita tayi komai,ko ni d'in ce maka akayi ina sonka..?" Wani murmushi yayi ya rik'o hannunta yace "calm down! Let's forget the past,yanzun me kike so?" Wani kallo ta masa tana share hawaye,ya zaunar da ita gefensa yana kallon yadda take goge idonta yace "Uhn! Tell me what do u want?" A hankali tace "nothing" yace "really?" Ta d'auke kai,yayi murmushin mugunta yace "me kika cema Mama kina so?" Saurin kallonsa tayi tace "me nace?" Yace "u said ban tab'a shiga d'akin ki ba and.." Da sauri ta sunkuyar da kanta k'asa,ya kai hannu ya d'ago fuskarta yana kallonta da idanunsa yace "kina jin kunyar fad'a ne?" Ta k'i cewa komai,a hankali kamar mai rad'a yace "are u ready?" Da sauri tayi baya tace "with what?" Yayi murmushi yana kallon yadda idanunta suka nuna alamun tsoro yace "ai yau ko baki shirya karb'a ba sai na baki,i know what i'm doing,ni ba jahili bane da zan kasa sauke hak'k'in da ya rataya wuyana,kin kai k'arana kina son had'a ni da mahaifiyata sannan kiyi tunanin zan barki na kasa miki abunda kike so?" Ya sake yin murmushi ya kai hannunsa kan shoulders d'inta ya kama da k'arfi sai da ta saki k'ara yace "ohhh sorry wife" cike da rainin wayo yana mata murmushi yace "don't be afraid.. Ba'a yi komai ba ai ko?" Ta d'ago idanunta da hawaye muryarta na cracking tace "please!" Ya zaro ido yace "please tun yanzu? Nooo! Save ur words girl.. Idan kika fara rok'o na tun yanzu za ki rusa min budget" yana fad'an haka ya kai hannunsa ya kashe light gaba d'aya,just in time duhu ya mamaye ko ina,Afiyah dake kusa da shi ta fara wurga idanuwa a tsorace ta mik'e za ta fita,fizgota yayi ta fad'a jikinsa ta fasa k'ara tace "Waleed stop please.." Soundly yayi dariya yace "yau dai bazan ji ba,maybe gobe idan kin yi magana na iya saurarenki,but yau ko uwar da ta kawo ni duniya she won't stop me,ita tasa ni dan haka dole nayi,i won't spare u yau zan mayar dake cikakkiyar mace.." Yana fad'in haka bai k'ara saurarenta ba ya fizge rigar jikinta,ta sake fasa k'ara tana kare k'irjinta da hannuwanta,ya jefata kan gadon kafin ta d'ago ya bita ya danne,ya bank'are hannuwanta da nasa,a 180 ya kai bakinsa kan nata ya fara kissing d'inta,da iya k'arfinta take kokawa da shi bai kyaleta ba sai da ya gama sukuwar idi,though she's virgin bai saurara mata ba sai da yayi mata yadda ko kallonsa aka ce tayi ba zata iya ba,ya sauka kanta yana dariyar mugunta yayi wani mik'a yace "yeah! Gobe kuma sai kije ki bata labarin nayi disvirgin naki tunda bakin ki baida linzami" ya wuce toilet ya barta sai sheshshek'ar kuka take,after ya fito ya kalleta yana d'aure fuskarsa yace "hey! Ki rufe min bakinki a nan,dan kin samu ma na kyaleki za ki cika min kunne" cikin kuka tace "amma dai ka san ai ba haka ake yi ba" ya bud'a idanu yace "Ohh! Za ki koyamin ne?" Ta masa banza ta ci gaba da kukanta,ya gama shiryawa ya haura bed d'in ya kwanta ya juya mata baya,sosai take kuka dan bai mata da wasa ba,sanda kukan ya ishesa ya juyo a fusace yace "get out please ina son yin bacci" ta d'ago kanta fuskarta tayi jaa sosai ta kallesa a hankali ta sauka daga gadon ta d'auki rigarta ta saka ta kama hanyar fita,ya bita da kallo yadda take tafiya tausayinta ya so yin tasiri a kansa yayi saurin kawar da kansa yaja tsaki,ya juya yayi kwanciyarsa ya rufe idanunsa yana gyad'a kai. Da asubah ko da ya fita sai da ya lek'a bedroom d'inta ya tasheta tayi sallah then ya wuce masjeed,bai dawo ba sai to 6am,ya shigo ya kwanta parlon k'asa yana tuna irin muguntar da ya mata,ya lumshe idanunsa a hankali bacci ya sake d'aukesa,ba shi ya farka ba sai 9am,kasancewar weekend ya tashi ya haura saman har zai wuce ya dawo ya bud'e d'akinta,a kwance ya ganta ta yi d'ai² babu alamun ta tashi ta yi sallah,ya girgiza kai ya k'arasa inda take ya bubbuga pillow da ta d'ora kanta,ta bud'a idanunta da kyar ta kallesa yana mata wani kallo fuskarsa a d'aure yace "kin tashi ma kinyi sallah kuwa?" Bata amsa shi ba ta k'ara mayar da idanunta ta kulle,ya mata tsawa yace "ba dake nake ba?" Da sauri ta bud'e idonta tace "mene ne wai?" Yace "ni kike tambaya?" Tsaki tayi za ta juya daya gefen da sauri ya fizgota ta tashi zaune,bai bari ta gama daidaituwa ba ya fara k'ok'arin cire rigan jikinta,da sauri ta rik'e tana girgiza masa kai,ya mata wani kallo,a tsorace ta saki,ya fizge rigan daga jikinta ya yar,da muryar kuka tace "Waleed me yasa kake min haka wai? Kana son azabtar da ni ta wannan hanyar ne?" Bai tanka ta ba,ya tub'eta tsaf yana bin jikinta da kallo ya wani tab'e baki da k'arfi ya dannata a gadon ya sake binta ya danne yana romancing d'inta,sanda taji yana danna mata huge erection d'insa ta fasa kuka tana rok'onsa,bai saurara mata ba sai da yaga ko numfashi da kyar take iya yi ya sauka yana mata wani kallo yace "idan ni sa'anki ne gobe ki bari na tasheki sallah ki k'i yi kiga yanda zan miki" ya juya zai fita d'akin,ta d'aga kanta kad'an tace "wallahi sai Allah ya saka min zaluncin daka min" har ya kai k'ofa ya juya a fusace yace "ni kika ma Allah ya isa?" Tace "an maka d'in azzalumi macuci" bai bari ta k'ara furta komai ba ya d'auketa da mari ya shak'e mata wuya,idanunsa a waje cike da fushi yace "duk ranan da kika sake k'azamin bakin ki ya sake zagina sai kin raina kanki,sha³.." Ya cillar da ita yayi ficewarsa,da kyar ta ja jiki ta shiga bathroom ta gasa jikinta,tana yi tana kuka,bayan ta fito ta zauna gefen gadon d'aure da towel tana kuka ta d'auki wayarta ta kira Mom d'inta ta sanar mata abunda ya faru,Hjy Sahiba cikin fushi tace "wai dama tunda kika je gidan zaman banza kika yi?" Afiyah tana share hawaye tace "Mummy ya zanyi to?" Tace "amma ke dai Afiyah ko sakarya,ke kamar ba y'a ta ba? Yanzu baki san yadda za ki ja ra'ayinsa kan ki ba?" Ta share hawaye tace "ni wallahi Mummy bazan iya ba,if u don't want to loose me kizo ki tafi da ni please" Hjy Sahiba tayi mata tsawa tace "ke dallah ko wace mace haka ta saba" cikin kuka tace "wallahi Mummy baza ki gane ba,Allah ni dai ban shirya mutuwa yanzu ba,kizo please wallahi ya sake soka min manhood d'in san nan idan ban suma ba zan iya mutuwa" wani dariya Hjy Sahiba ta saki tace "Afiyah kinji maza yau,sorry auta na kinji,kiyi hak'uri zan aiko maki wasu kaya za su taimaka maki ki iya d'aukan abunda zai baki" kuka ta sake fashewa da shi tace "wallahi Mummy kada ki aiko min,abun san nan ni ban tab'a ganin mai girmansa ba" wani dariya Hjy Sahiba tai ta b'ab'b'akawa y'arta tace "za ki saba daughter,nima haka nayi fama da ubanki" Afiyah tace "Mummy please" Hjy Sahiba taga da gaske Afiyah take mata cikin tsawa tace "ke don ubanki kada ki zauna d'in,kinga ina maki dariya ina lallab'aki shi ne za ki man iskanci? Ko k'ofar gidan nan naga kin tako da sunan yaji sai na ci ubanki so hard,kin tab'a ganin wani cikin y'an uwanki ya dawo min gida yaji? A kan ki baza'a fara ba,idan za ki mayar da hankalinki jikinki fine,if not kuma bar ganin ina kiranki auta zan mugun sab'a miki,stupid girl kawai" tana kaiwa nan ta kashe wayarta cike da jin haushi,wani kuka Afiyah ta sake kecewa da shi,wuni guda bata iya tsinanawa kanta komai ba,sanda taji yunwa na neman illata ta ta sauko k'asan ta shiga kitchen,da yake ba wani iya girki tayi ba,komai yi musu ake a gida,ta zauna ta buga tagumi,can da yunwa ya sake ciyota babu shiri ta bud'e store ta shiga ta duba taga komai akwai na amfani,ta farke kwalin indomie ta d'auko d'aya ta fita,a hakan shi d'anye saboda baza ta iya dafawa ba ta ci tasha ruwa,ta sake komawa sama ta kwanta. Around 11am ya gama shiryawa yayi ficewarsa daga gidan,ko lek'awa d'akin baiba kai tsaye ya nufi gidansu,ya yi parking ya bud'e motarsa ya fito,direc apartment d'in Daddat ya nufa,ya shiga da sallama lokacin tana goge²,ta waiga ta amsa masa,yayi murmushi ya k'arasa ciki,Dadda dake tsaye tana binsa da kallo tace "kai kuma da sassafe haka har ka fito gidanka?" Bai kalleta ba ya zauna kan kujera yace "yanzu ne safiya?" Tace "da mene ne idan ba safiya ba,fisabilillahi ko fa karyawa wasu gidan basu yi ba tsakani da Allah" ya tab'e baki yace "in jiki ko?" Ta d'auke kai ta ci gaba da goge²nta tak'i kulasa,yace "ina kwana?" A ciki ta amsa masa yana kallon k'ofar d'akin su Manar yace "su wancan basu tashi ba har yanzu?" Dadda tace "su wa?" Yace "yaran can" ta tsaya tana kallonsa tace "iiiiiiihhh! Wa yace maka basu tashi ba da? Su kam tuni sun tsufa makaranta" ya gyad'a kai ya fara danna wayarsa,a gidan suka dawo suka sameshi,Manar da tun shigowarsu ta gansa ta tsuke fuskarta suna gaisawa ta wuce d'aki ta cire uniform d'inta tayi kwanciyarta kan gado ta d'auki wayarta suna hira da Azaan cikin farin ciki. Waleed da ya gaji zama shi kad'ai dama saboda ita ya shifo,har ya tashi zai fita ya jiyo dariyarta ya juya ya kalli k'ofar ya k'arasa a hankali ya bud'e k'ofar,kwance take rigingine da waya a hannunta tana video call,fuskarsa a d'aure yana kallonta yace "ke zo nan" ta d'ago idanunta ta kallesa a hankali ta kalli Azaan da yayi shiru jin maganar Waleed tace "Yaya minti biyu please" yayi mata murmushi yace "alright!" Ta katse wayar ta tashi ta k'arasa inda yake tace "Yaya ga ni" bai kalleta ba yace "ki had'a min breakfast da sauri in jiranki" ta d'aga kanta tana kallonsa,ya wuce bai saurareta ba,wani haushi ne ya ciyota ta wuce a fusace ta nufi kitchen d'insu yana ganinta yayi murmushi ya koma ya zauna,ba'a d'auki lokaci ba ta gama ta kawo masa,ta ajiye za ta tafi yace "dawo ki zauna" ta kalleshi za tayi magana ya d'auke kansa yak'i kallonta,dole haka ta koma ta zauna,sai da ya gama tsaf yace ta d'auke kayan,ta dunga kallonsa ranta a b'ace ta tattara kayan ta kai kitchen,tana fitowa kitchen d'in yace "Manar!" Ta tsaya bata amsa ba idanunta sun cicciko da hawaye,yace "zo nan" ta dawo hawaye har sun fara sakkowa fuskarta,ya rik'o hannunta ya zaunar da ita kusa da shi,a hankali da wani sanyayyan murya yace "kina jin haushi na saki aiki ko?" Ta girgiza masa Kai,yace "tell me kinji haushi?" Tayi shiru tana share hawayenta,yace "bakya son nace kiyi min abu?" Ta sake girgiza masa Kai,yace "tell me please,if u don't want bazan ji haushi ba,zan dena cewa kiyi min" sunkuyar da kanta tayi playing with her fingers ta k'i magana,seeing that ba ta da niyyar masa magana yace "it's ok.. na fahimta" ta d'ago da sauri tace "me ka gane?" Yace "shirun da kika yi ya tabbatar min ba kya so" a shagwb'e tana kallonsa tace "noo! Ni fa bance haka ba" yace "ai ba sai kin fad'a ba dama" kamar za tayi kuka ta dunga kallonsa,yayi d'an murmushi yace "yaushe za kije gida na?" Wani kallo ta masa kafin ta d'aure fuskarta tace "ni bazan je ba" yace "saboda me?" Tace "haka kawai" yace "um'um! Akwai dalili" tace "ni dai baza ni ba" wani kallo yake mata k'asa² yace "ko dai kina kishina?" Ta d'ago da sauri ta kalleshi sai Kuma ta sake d'auke kanta tace "a'a" yace "really?" Ta gyad'a masa kai tace "ni haka kawai ne bazan je ba" cikin tsokana yace "kina jin tsoronta ne?" Ta girgiza kanta tace "a'a" yace "gobe za kuje?" Ta d'ago ta kalleshi ta girgiza masa kai tace "a'a" d'aure fuska yayi yace "za kuje and ba tambayarki nayi ba" kamar zata yi kuka ta dunga kallonsa ya d'auke kansa yana mata dariya..




#Share pls.
#Asli Smasher.
[2/1, 10:08 PM] My number 1: 24...





*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*


*Subscribe and read happily without feeling any guilt.. It's ₦200 via 0060746882,Hauwa Muhammad Usman,Access Bank or MTN recharge card/VTU and then show ur evidence of payment through my whatsapp account 08165726609 to be added in the paid group.*





'Dauke kanta tayi fuskarta a d'aure tace "ni dai ba za ni ba" yayi saurin kallonta yace "why?" Tana b'ata rai tace "haka kawai" yace "ban yarda ba" tace "ni fa ba na son ganinta ne that's why bazan je ba" wani kallo ya mata yace "what's ur problem?" Tace "Yaya i just told u ba na sonta,amma shi ne kaje ka aureta" kallonta ya dunga yi yace "are u jealous?" Ta girgiza masa Kai fuskarta a d'aure,yayi k'asa da muryarsa kamar mai rad'a yace "idan ba kishi na kike yi ba me kike?" Tace "ni dai ba na yin komai" wani murmushi yayi yace "alright! Ina gidan za kuje?" Ta fara girgiza masa kai,ya d'aure fuskarsa yace "wai mene ne natsalarki ne?" Kamar za tayi kuka tace "Yaya ni wallahi ba na son matarka" ya zaro ido yana kallonta,yace "to kuma gurinta za kije?" Tace "to ba itace matar gidan ba kuma ai za mu ganta" ya girgiza mata kansa yace "gurina za kije fa" tace "ni dai Yaya.." kafin ta kai k'arshe yace "alright! Baza kije ba ko?" Ta gyad'a masa kai yace "fine.. yanzu na fahimci abunda kike nufi,ba itace ba kya so ba kawai har da ni" muryarta yana cracking tace "Yaya.." ya d'aga mata hannu yace "babu wani Yaya da za kice,ai na gane abunda kika kasa fitowa ki fad'a,na gode.." kuka ta fashe da shi tana kallonsa tace "ni yaushe nace maka haka?" Yace "ko da baki ce ba ai abunda yake k'asan zuciyarki kenan" tace "ni wallahi ban ce maka ba" ya tab'e baki yace "ke kika sani.. Dama ni da kika ce ba kya so me zai kaiki gida na ko?" Ta dunga kallonsa hawaye cike a idanunta tace "shi kenan zan je" yace "no! K'i barshi kawai,ba sai kin je ba,saboda kada kiga wanda ba kya so.. babu damuwa kin ji" yana gama fad'a ya tashi yayi hanyar fita ta d'aga kanta ta bisa da kallo tace "Yaya." Yak'i tsayawa ya fice yana mata dariya. Washe gari da safe Dadda ta riga su shiryawa,ta shiga ta gansu kwance,ta kame baki tace "to ku kuma har yanzu baku farko ba,fisabilillahi sai rana ya kai tsakiyar duniya tukun za ku tashi mu tafi?" Ameerah ta bud'a idanunta tace "haba dan Allah Hjy ki bari har gari ya waye mana" cikin fad'a Dadda tace "wane gari kuma ake jira ya waye? Banda wannan? Ku dai kuna nan kuna ta baccin asara za kice na bari har gari ya waye" tana mitar nata ta fita,Ameerah ta tashi ta d'auki hijab d'inta tasa sai cika tace ta fice,Dadda dake parlor tace "iiiihhhh! Guduwa za ki yi?" Ameerah da ta fita balcony ta d'aga murya tace "ni wallahi bazanje ba,kuyi tafiyarku dama" Dadda ta tab'e baki cikin jin haushi tace "dama ni ban yi niyyar zuwa dake ba tun farko ban san wa ya gayyatomin ke ba,je ki dai Allah raka taki gona.." ameerah ta ji haushi tayi k'wafa ta wuce bata tsaya ba,Manar dake kwance tana jiyosu tayi tsaki ta sake juyawa,a k'alla sai da Dadda ta sake shigowa kusan uku kafin ta tashi ta shiga bathroom tayi wanka ta fito ta shirya sai cika take,ta d'auki hijab tasa ta fita parlon,zaune taga Dadda ta rafka tagumi fuskarta kamar za tayi kuka,ta d'auke kanta tace

26 / 66