08165726609 to be added in the paid group.*
Tace "ka fad'a min,haka za ka min kou?" Wani juyowa yayi ya maka mata wani mahaukacin tsawan da sai da ta firgita ta koma baya,a fusace ya dunga tahowa sanda ya tsaya gabanta yana kallonta da idanuwansa da suka birkice jikinsa har tsuma yake yace "wwww... What did u say?" Ta matsa k'arshen gadon da sauri,tsabar tsoro gani tayi kamar ba shi ba,tana girgiza masa kai hawaye suna biyo fuskarta,ya sake mata tsawa yace "me kika ce?" Bakinta yana b'ari tace "please Yaya" ya lumshe idanuwansa da k'arfi yana girgiza kai,ta fara sheshshekar kuka da sauri ta sakko daga gadon ta shige jikinsa ta k'ank'amesa tana kuka take cewa "I'm sorry Yaya,please forgive me,bazan sake ba" d'an rungumeta back yayi yana sauke ajiyar zuciya,a hankali jin ya rik'eta ta tsayar da kukan tace "Yaya! Please bazan sake ba ka ji?" Yace "uhn! Ya wuce" ta sauke ajiyar zuciya a hankali tace "tou muje mu kwanta" sakinta yayi ya kama hannunta ya wuce wajen gadon da ita,ta fara haurawa ta zauna tana kallonsa sanda ya haura ya kwanta da sauri ta shige jikinsa ta d'an lumshe idanuwanta,sun jima shiru kafin ta kai hannu kan bare chest d'insa tana wasa da nipples d'insa,ya lumshe idanuwa bai hanata ba,yana jinta ta kai bakinta kai tana licking da harshenta,still ya mata shiru bai kulata ba and bai hanata ba,sanda taga yak'i ce mata komai ta d'an cijesa a little,da sauri yace "aucchh!" Ta d'ago tana kallonsa ta tura masa baki tace "what?" Kallonta ya dunga yi bai ce komai ba ya k'ara kulle idanunwansa,ta k'ara cizonsa akan nipple d'in sanda ya bud'a idanunsa bai san sanda yayi murmushi yace "zan rama fa" ta hararesa tace "za dai ka rame" ya bud'a idanunsa da kyau yana kallonta,yana jinta tana tura hannunta cikin boxers d'insa ya rik'eta da sauri yace "me kike yi haka?" Kamar za tayi kuka tace "i just want u between my thighs" murmushi yayi yace "kiyi bacci" kuka ta fara tana dukansa tace "ni bazan yi ba" yace "okay! What do u want me to do to u?" A shagwab'e tace "i want u to fuck me from behind.. I’ve been very bold and need to be punished,i really miss ur dick" kallonta ya dunga yi yana wani murmushi a hankali yace "wai ke ba kya gajiya?" Ta gyad'a masa kai da sauri tana shafa bare chest d'insa tace "i can't get enough of u touching me,please Master f**k me from behind ka ji" ta k'arasa maganar tana tab'o manhood d'insa,yayi k'asa da muryarsa bakinsa a dai² kunnenta da wani cool voice yace "it's okay! I'm going to make u come so hard,sai kin gudu da k'afarki" wani murmushi tayi tace "this is what i've been waiting for all day,guduwa kuma tunda baka gudu ba nima bazan gudu ba" yace "really?" Tace "absolutely sure" ya gyad'a kai yace "okay let's see" tace "uhn! Whatever u do,don't stop" yayi murmushi yana kai harshensa cikin kunnenta da yake nan dattiless yana yawo da shi,here game d'in ya fara,sanda ya mugun aikatata,ya zaci za tayi laushi ya ganta still kamar babu abunda ya faru,ya ware idanunsa a kanta yace "anya Lilac baki sha wani abu ba?" Dariya ta fara yi tace "ni ban sha komai ba" yace "noo! Ki fad'a min gaskiya dai" ta dunga masa dariya tace "kai dai ka gaji shisa kake zaton nima haka kou?" Yace "waye ya gaji?" Tace "u!" Yayi murmushi yace "zan iya kwana a kanki ban gaji ba,kuma ban k'oshi ba" ta d'an gwalo ido tana kallonsa tace "tou kou za ka k'ara?" Yace "baza kiyi bacci ba?" Ta gyad'a masa kai tace "ai idan baka jin bacci nima ba na ji" yayi murmushi yana goga tip noise d'insa a nata yace "kin cika wayo yarinyar nan" tace "kaima haka" suka yi dariya tare,ya rungumeta sosai yana sakin murmushin jin dad'i,a hankali ta d'ago ta kai bakinta dai² kunnensa tace "Master!" Yace "uhn!" Tace "why can’t we just quit our jobs,live together and fuck all day,i mean every day?" Ya bud'a idanunwansa yana kallonta fuskarsa cike da mamaki yace "u like that baby?" Ta gyad'a masa kai,yace "bazai yiwu bane girl,idan mun bar aiki mun zauna gida yaya za mu gudanar da rayuwa babu incomes? But let’s spend the entire weekend together completely naked.. Haka ya maki?" Ta gyad'a masai da sauri fuskarta da wani irin expression tace "thank u honey bee" ta manna masa deep kiss a baki,sai da yayi ajiyar zuciya yana shafata yace "idan kina min haka za kisa na kasa hak'uri,na sake turmushe ki a daren nan" ta fara dariya tace "sai dai na turmusheka" ya bud'a idanunwansa yana murmushi yace "really?" Ta masa wani kallo tace "ko na gwada maka?" Ya lumshe idanuwansa yana dariya yace "oooo! Za ki raping bawan Allah kenan" bata san sanda maganar yasa ta kyalkyale da wani dariya ba har tana hawaye,sanda ta tsayar da dariyan tana kallonsa tace "kai za ai raping?" Yace "ehh mana" tace "tabb' ba duk mace ba ta iya da halinka" yayi wani dariya yace "me kike son cewa?" Tace "ai idan bakai raping mace ba,babu wanda za ta iya raping d'inka,sai dai ko kuyi raping juna" ya dunga dariya yace "amma ke ai kina raping d'ina" tace "a'a wasa kake" ta juya ta d'ayan side d'in ta fita daga cikin bargon ta sauka,yana d'an dariya cike da tsokana yace "ina za kije ne Hjy Siyama?" Dariya ta kwashe da shi tace "ni wallahi ba da azumi aka haifeni ba" yayi dariya yace "but sunan wa aka sa miki?" Tace "sunan dai na yarda amma ni ba Siyama nake ba" yace "ohoo! Wannan kuma ke kika sansa" ta d'auki towel ta nufi hanyar bathroom,sanda tayi fitsari tayi tsarki ta d'auro alwala,ta fito ta k'arasa gurin gadon ta gefensa ta tsaya kad'an ganin kamar ya lumshe idanuwansa alamun yana son yin bacci tayi murmushi,ta kansa ta haura gadon,ya bud'a idanuwansa yace "kin cika tsokana fa" ta turo masa baki tace "tou kuma sai kayi bacci baka jira ni ba?" Ya bud'e mata hannuwansa yace "come to me" da sauri ta k'ara shigewa jikinsa tana d'an dariya,yace "oyah! Sleep" ya kulle idanuwansa a hankali yana musu addu'ah,tayi shiru itama tana karantowa,a haka bacci ya d'aukesu. Washe gari Saturday as they set out,da safe sanda suka tashi,a naked d'insu suka zauna,sanda za taje ta shirya musu breakfast sai da ya tabbatar ma'aikatansu sun gama musu komai sun tafi da yake ba zama suke a gidan ba,kuma maza ne suke musu aikin,around 9am suka sauko tare daga shi sai boxers ita kam towel ne kad'ai a k'irjinta ciki babu komai suka shiga kitchen tare,ya d'ebo potatoes ya zube ya d'auki pealer yana ferewa tana tayasa,kafin su gama ta zuba mai a fan ta d'ora tasa onion,sanda ya soyu albasan yayi ja,ta matsa gurin ta kwashe,ya haye saman kitchen island ya zauna yana kallonta,ta zuba dankalin a mai ta koma kusa da shi,ya kamo waist d'inta ya d'agota sama ya shigar da ita between thighs d'insa,ta jinginar da bayanta a k'irjinsa,ta d'an juyar da fuskarta kad'an tana kallonsa tana masa murmushi,ya sunkuyo ya sauke forehead d'insa a nata,yana kallon eyeballs d'inta yace "yaushe za mu tafi India?" Kallonsa ta tsayi kafin tayi murmushi tace "duk sanda kace" yace "Mmm! Think next week za mu tafi,kinga Amaar tunda yayi aure ya k'i dawowa" tayi murmushi tace "Allah kaimu" yace "ameen" yana kallonta yace "me zan samu yanzu?" D'an dariya tayi tace "komai kake so za ka samu" yace "really?" Ta lumshe masa idanuwa alamun tabbatarwa,yace "thank u wife.." Ya kai hannunsa ya fara warware towel d'inta,a hankali yayi grabbing boobs d'inta yana twisting cike da shauk'i. Weekend d'in gaba d'aya haka nan suka k'aresa cikin soyayya da tarairayan juna,ranan Monday bayan fitarsa aiki ta kira mother suka gaisa,mother tace "daughter anya kin yiwa Waleed maganar nan kuwa da na sa ki? Ko kuwa kuna nan kuna shashanci?" Wani ajiyar zuciya tayi cikin rashin hope tace "mother ya k'i saurarona,k'arshe fa fushi ya kama yi wai baya son maganar,kuma ko na fara masa maganar ba ya saurarona" shiru Mother tayi tana sauraronta,can tace "shi kenan i understand,but idan ya dawo kice ina son magana da shi" ta gyad'a kai a hankali tace "tou Mother" basu wani jima ba sosai suka yi sallama,kafin wayar ya katse kiran Waleed ya shigo,ta d'auka da sauri ta kai wayar kunnenta tace "hello Master" yace "hi Lily.. Ya kuke?" Tace "lafiya lao,ya kake da aiki?" Yace "alhamdulillah!" D'an shiru tayi kafin tace "mother told me tana son magana da kai" yace "ni?" Tace "ehh haka ta fad'a min yanzu da muka yi waya" yace "alright! Bari idan na tashi daga aiki zanje gidan" tace "tou Allah kaimu" ya amsa,kafin suka canza hiran,sun d'an jima suna magana a wayan kafin suka yi sallama dukansu suna dariya. Da maghreb lokacin ya fito daga hospital kafin ya tafi gida sai da ya fara biyawa gidansu,sanda ya shiga b'angaren Dadda da gidansu suka gaisa kafin yaje b'angaren Mother,ya sameta zaune a parlor tana guiding su mu'awiyah da suka baje school bags d'insu suna assignment,suka gaishesa ya amsa kafin ya gaida mother,ta amsa tana tambayarsa iyali da aiki yace "alhamdulillah" mother ta kalli su Mu'awiyah tace su tafi d'akinsu su basu guri za suyi magana,after then suka d'an yi shiru kafin mother tace "ka san dalilin da yasa na kiraka?" Yace "a'a mother" ta gyad'a kai tace "akwai muhimmin sak'on da ya kamata mu tunatar da kai,because bai kamata ace mun barka haka ba,mu zuba maka idanu kayi ta tafiya a haka,ba kai kad'ai ba har mu sai Allah ya kama da laifin k'in nuna maka gaskiya,ko ba haka ba?" Ya d'an gyad'a kansa yace "haka ne" tace "arghm! Zan iya tambayarka wani abu?" Ya d'ago kad'an yace "ina ji mother" tace "tunda mahaifiyarku ta bar gidan nan ka tab'a zuwa ka ganta ko even a phone call ba ka mata ka tambayi lafiyarta?" Shiru yayi ya saukar da kansa k'asa,tace "wannan ya nuna baka yin kowanne haka ne?" Yace "haka ne" jikinsa a sanyaye,ta gyad'a kai tace "banji dad'in haka ba gaskiya,ko me ya faru ita mahaifiyarku ce bai kamata ace ka nuna mata halin ko in kula ba,shin ina iliminka,hankali da tunaninka suka je? Ka manta da cewa sai ka yiwa mahaifanka biyayya za ka samu dacewa a gidan duniya da lahira? Ka manta cewa su ne mukullin shiga aljannarka?" Shiru yayi kansa a k'asa yana sauraren bayanin mother,tace "haba Waleed ya kai da nake yabonka sallah kake k'ok'arin kasa alwala.. Kada ka manta kai ne babba a duka yaran gidan nan,yanzu za ka so ganin kannenka su aikata wani d'abi'a mara kyau?" D'an girgiza kai yayi yace "a'a" tace "muddin ba ka son wani abu ya faru,ya zama dole akanka ka fara gyara kuskurenka,kome ya faru tsakaninka da mahaifiyarku kayi hak'uri ka manta da shi,ba'a fushi da iyaye ko me suka yi,sai dai akan sab'on Allah.. But don't look at what she has done for both of us please,even if she is still on her spectrum,kai dai ka kyautata mata ta yadda ita akankin kanta she should feel ashamed of her past deeds,ka gyara tsakaninka da ita please,kamar yanda Allah (S.W.T) yace a cikin suratul isra'a verse 23-24:"Bismillahir-rahmanir-rahiim.. Wa-k'adhaa rabbuka allaa ta'abudu illa iyyahu wabil walidaini ihsanaa,immaa yablughanna indakal kibari ahaduhuma aw kila humaa falaa tak'ul lahumaa uffin walaa tanharhuma wak'ul lahumaa k'aulan kariymaa,wakhfidh lahumaa janahazhulli minar rahmati wak'ur-rabbirhamhumaa kama rabbayaniy saghiraa.." Duk wannan na san ka sani,but ina k'ara tunatar da kai ne as the verses of the Holy Quran confirmed,such as verse 36 of surah an-nisa'i,verse 151 in surah Al'an'am,and verse 23 of Is-ra'i,and verse 14 in surah Lukman,and in several hadith of Bukhari and Muslim said that,the Messenger of Allah (pbuh) was asked:"Ayyul amaal afdhaal? He said:"Prayer on time,and then what? He says that,obedience to parents" in another hadith of Bukhari he says that:-"the Messenger of Allah (pbuh) was asked about the serious crimes? He said that:-"polytheism to Allah and disobedience to the parents",yana daga cikin parental right,k'aunar su/girmamasu/ciyar da su/tufafatar da su/yi musu ladabi da biyayya/yi musu addu'a/girmama y'an uwansu/their friends/establish good deeds with their names after their death,and do not forget that a ciki Ameen (3) da Annabi (S.A.W) ya amsa a lokacin yin khud'uba zai hau mambari har da wadda aka ce duk wanda ya riski iyayensa bai yi musu biyayyar da zai shiga Aljanna ba... Allah (s.w.t) ya tsine masa,and prophet said Ameen. So how do u think idan akace wani babban malami ya amsa maka addu'ah bare kuma prophet (S.AW)? Akwai hadith daga Annabi (S.A.W) inda yace:"Sab'awa iyaye yana daga cikin manya manyan zunubai,and ka sani maganar Annabi ba tatsuniya bace da za muyi tunanin za ace kurunk'us.. A wani hadith d'in Annabi yana cewa:"Ku bautawa Allah kada ku had'a wani da Allah kuma ku kyautatawa iyaye. An karbo daga Abu-Umamata (R.T.A) Hak'ik'a wani mutum yace:"Ya Manzon Allah,mene ne *HAK'K'IN IYAYE AKAN D'ANSU!?* Sai Manzon Allah (S.A.W) yace:Su ne *ALJANNARKA DA WUTAR KA."* If u obey ur parents u will be successful,but if u disobey them u perish and u are approaching to hellfire,Allah ka tsare mu baki d'aya.." D'an girgiza kai yayi cike da gamsuwa,yace "ameen.. Thank u mother for the reminder" ta girgiza masa kai tace "hakki ne akanmu mu sanar da ku a lokacin da kuke k'ok'arin kauce hanya,haka nan kuma akwai wannan hakkin akanku,matukar akan sanar da mu gaskiya ne" ya sake gyad'a kai yace "in sha Allah i'll visited her" tace "Allah ya bada iko" ya amsa yana kallon agogon dake d'aure a wrist d'insa,a hankali yace "mother zan wuce" tace "tou son Allah ya tsare hanya ya bada sa'a" yace "ameen mother,thank u,sai da safe" tace "Allah ya mayar da kai gida lafiya,ya bamu alkhairi" yace "ameen" then ya fita. A hanya yana tafiya shi kad'ai yake tunanin maganganun mother,tabbas ya san gaskiya ta fad'a masa,and dama mai sonka tsakani da Allah shi kad'ai zai ga kana aikata kuskure ya gyara maka,mak'iyi kuwa kullum cikin dakon yaga kayi ba dai² ba yake saboda ya samu abun magana akai ko ya maka dariya,ko sanda ya k'arasa gida yanayinsa kad'ai Manar ta kalla ta fahimci mother ta masa maganar,and da alamun nasara kuma,ta masa sannu da zuwa,ya amsa yana kallonta,sai dai bai ce mata komai ba har suka zo kwanciya,taga ya k'i sakin jikinsa da kyau tace "Master what happen to u?" D'an girgiza mata kai tayi ya lumshe idanunsa yace "nothing" ta dunga kallonsa ta kasa gasgata maganarsa na babu komai,sanda ta fara lalubosa kafin ya dawo nutsuwarsa...
#Asli Smasher.
51...
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
*Subscribe and read happily without feeling any guilt.. It's ₦200 via 0060746882,Hauwa Muhammad Usman,Access Bank or MTN recharge card/VTU and then show ur evidence of payment through my whatsapp account 08165726609 to be added in the paid group.*
'Dan janye jikinta tayi tana kallonsa da kyau da wani cool voice tace "please me ya faru? Fuskarka ya sanar min ba lafiya ba,what happened to u?" A hankali ya bud'a idanunsa da suka k'ank'ance yana kallonta,voice d'insa a d'an dashe yace "ke kika fad'a ma mother ban tab'a zuwa gurin Mama ba?" Kallonsa ta dunga yi kafin ta daure tace "me yasa zan fad'a mata?" Yace "idan baki fad'a mata ba,ya akayi ta sani? And cikin kwanakin nan kin min shigen maganar,right?" Gyad'a masa kai tayi tace "yeah! Na maka shigensa,har kayi fushi da ni ranan.. But ko a lokacin ba idea d'ina bane,Mother ta sani tace na maka maganar saboda tana ganin za ka saurare ni idan na fad'a.." A nutse ta warware masa yanda suka yi da mother ranar,sanda ta kai k'arshe tayi shiru tana jiran yayi magana,taga ya sauke numfashi a hankali ya kulle idanuwansa,then ya fara bata labarin yanda suka yi da Mother shima har ya gama,tana kallonsa da kyau dan kada ma ta tambayesa wani abu game da hukuncin da ya yanke kan maganar ransa ya b'aci tace "Allah kyauta" daga haka ta mayar da kanta ta kwantar a k'irjinsa,tana d'an caressing jikinsa,yayi shiru shima bai k'ara cewa komai ba a haka suna y'an lalube² har wasan ya canja salon tafiya. Ranar alhamis sanda ya fito da rana daga hospital da yake sunyi magana da Abba da jimawa akan Mama sanda yake kan hanya ya kira Manar a waya,ta d'auka cikin zumud'i tace "hello! Master kana hanya ne?" Ya d'anyi shiru kafin yace "um'um! Zanje wani unguwa yanzun,and ba na tunanin zan dawo gida yanzu sai na tashi daga aiki" d'an dum tayi sai kuma a sanyaye tace "alright! Allah tsare hanya" yanda yaji ta yi magana yasa shi d'an lumshe idauwa ya bud'e a hankali yace "i'm sorry Lilac zanje duba Mama ne" d'an murmushi tayi a shagwab'e tace "ko za ka zo ka d'aukeni muje tare?" Murmushin shima yayi yace "i'm sorry but ki bari ba yanzu ba" tace "mesa ba yanzu ba?" Yace "ni dai bance ki tambayeni ba kawai ki bari next time idan zan sake zuwa" ta gyad'a kai da wani muryan kamar ta yi fushi tace "shi kenan" yace "shi kenan me?" A shagwab'e tace "tou ba dai baza ka da ni ba kuma?" Yace "ai na ce ki bari ba yanzu ba" kukan shagwab'a tasa masa tana bubbuga k'afa a k'asa,yana jinta ya zaro k'ananun idanuwansa yace "ki rufa min asiri ki bar abun nan kar kimin asara" wani dariya ta kyalkyale da shi tace "bangane ba?" Yace "kin fi kowa sanin ba ke kad'ai bace yanzun,right?" Tace "tou ba kaine kak'i tafiya da ni ba" yace "please kiyi hak'uri na fara zuwa yanzun later sai muje ko?" Tana d'an kuka k'asa² na tab'ara tace "ni dai ban yarda ba sai dai idan za ka hak'ura da zuwa yanzun kaima" yana ji ta ce haka yace ''shi kenan bari na fasa zuwa nima duk sanda zanje dake sai mu tafi