Manar Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Fatima Category :  Romance

Chapter   58 / 66

171K to 174K   out of 196.2K words

wanda ake kad'awa mazari,da zafi² ta kai hannunta d'aya ta tallafo backhead d'insa,da wani fitinannen murya sanda ta dasa bakinta a ramin kunnensa tana fesa masa hucin numfashinta da son ware idanuwanta da suke rufewa tace "Masterrrhhh!" Yanda ta kirasa yasa yaji manhood d'insa yana k'ara vibrating yana mik'ewa,bai iya amsawa ba sai kwak'umeta da ya sake yi ya k'ank'ameta kamar wani zai rabasu,idanuwansa a lumshe yana fitar da wasu zazzafan numfarfashin murya can k'asa cikin rad'a yace "arrrgghhh! Ooohoo yeahhh,huahh thanks my Lily,thank u baby girl" da sauri ta bud'e idanunta jin yanda ya k'arashe maganar da k'arfi yana jan numfashi da kyar,da saurin shima ya bud'e k'ananun idanunsa da suka k'ara shigewa ciki suka sauya launi zuwa wani irin gold mai sirkin orange,ga alamun hawaye da suke kwance a ciki da suka k'ara musu kyau,yanda yaga tana kallonsa yasa da sauri ta juya mata position zuwa upside down,da wani irin murya mai cike da rauni ya sake cewa "blow me job Lily" duk jikinsa yana kyarma,ya kai hannunsa ya rik'e manhood d'insa yana matsawa dan yanda yake jin kamar zai tsinke ya bar jikinsa,yana karkad'asa yana bugun lips d'inta a little yanda baza ta ji zafi ba,wani lokacin kuma yana yin kamar yana shafa mata wani abun,gane abunda yake nufi yasa tayi saurin dawowa cikin nutsuwarta,da sauri ta kai bakinta,sanda ta fara kissing kafin ta bud'e bakinta ta tura ciki ta fara sucking masa kamar yanda yake buk'ata,ya lumshe idanunsa tare da sakin wani gajiyayyen ajiyar zuciya,jin saukar tausasan lips d'inta yasa shi jin kamar ba cikin duniyar mu ta mutane yake ba,da all voice d'insa ya saki wani irin ihu yana fad'in "wayyyooo Mamana.." Kafin yayi wani maganar da sauri ta rufe masa baki ta hanyar zaunesa ta tosesa da p-part d'inta yanda bazai samu damar sake yin magana ba,k'amshin dake fita a gurin da d'umin dake ratsasa nan da nan ya sake driving nasa insane,a haukace ya bud'a bakinsa ya kafa a gurin,tun yana lasota sanda yaji yanda take mugun tsiyaya bai san sanda ya koma sucking d'inta ba yana k'ara zuk'o juice d'inta da iya k'arfinsa kamar wanda ke shan wani abu ta straw,ita kanta yanda yake mata ba k'aramin kunnata yayi ba ya k'ara mata k'aimi da azamar bashi the most wettest blow job ever,tun tarihin zamansu tare,sanda suka samu nutsuwa ya dawo musu yana rungume da ita yana sakin wani k'ayataccen murmushin da ya kan jima bai yi irinsa ba,dan yanzun tun da cikinta ya fara nauyi ya d'an rage yawan takura mata,ya fi ganewa yayi azumi kawai saboda ya samu daman janye idanuwansa akanta,ba k'aramin tausayinta yake ji ba ganin yanda take mugun shan wahala,komai da kyar take yinsa,ko ina na jikinta ya kumbura ya fi asalin yanda yake,shisa yanzun sam b'angarensu ba ya rabuwa da hadimai,su suke musu duk wasu hidimomin gidan,ita kanta Manar a nata b'angaren wani lokacin idan ta kalleshi sai taji tausayinsa duk ya kamata,wani lokacin kuwa ko ya kai ya ya da buk'atuwa baya rab'arta,sai idan ita ta kai kanta,wani lokacin ma shi zai nuna mata rashin dacewar yace zai amfani da ita a halin da take ciki,idan taga abun yayi yawa haka za ta rutsasa tana kuka tana rok'onsa ita ta yarda yayi a hakan,kullum tsoronta da maganarta gara ko da ace tana suma tana tashi ne yayi amfani da ita a haka matuk'ar zai gusar da sha'awarsa akan ya fad'a wani hanyar mara kyau,musamman idan taga yana d'an baya² ba ya son kusantota,so shisa wani zubin za tayi ta kai kanta jikinsa,idan yace yana azumi kuwa ranan sai ta san yanda tayi ta karya masa azumin duk dan tana gudun ta kub'utar da shi. A hankali rayuwa tayi ta tafiya,lokaci yana sake shud'ewa,ranan wani alhamis lokacin cikinta yana da kusan wata tara,ya shigo da sauri tana kwance a parlor lokacin,har zai wuceta sai kuma ya dawo kad'an ganin bargon da ta rufe jikinta da shi ya d'an zame,ya tsuguna gabanta yana kallon fuskarta da tayi kamar ba bacci take ba,so da yake lokacin ana mugun sanyi ne,a hankali ya kai hannu ya ja mata bargon ya k'ara rufeta yanda bazai tashe ta ba,har ya yunk'ura ya tashi yaga tana yatsina fuska alamun kamar akwai abunda yake damunta,kawai sai ya fasa a hankali ya koma ya zauna yana kallon yanda fuskarta duk ta k'ara hawa tayi wani irin haske kamar ka tab'a jini ya fito,ya kamo hannunta data kare fuskarta ya manna bakinsa yayi kissing,sai kuma ya kai d'ayan hannunsa yana d'an goge mata gumin da ya ga yana tsatstsafo mata ta goshi,cikin wani kasalallen murya mai cike da tausayi yace "Allah sauke ki lafiya my Guddi" ya jima a gurin bai iya tashi ba,yana kallonta cike da tausayi,kamar wanda aka tasa lokaci d'aya ta tashi a firgice tana waige²,ganin haka yasa shi matsowa jikinta yana tambayarta "what happened Lily?" D'an yatsine kumburarren fuskarta tayi a hankali tace "i just dreamt,and yanzun kuma ina jin kamar bani da lafiya.." Yayi d'an murmushi ya gyad'a kai yace "c'mon dama ina ke ina kika ga lafiya,zo na kaiki bedroom kiyi baccin,i know ba wai ya isheki bane yanzun" mak'e masa kafad'a tayi tana kallonsa a shagwab'e tace "ni fa ina jin nak'uda nake yi" wani irin wara idanuwansa yayi yana kallonta yace "a haba Hjy haka ake nak'uda a garinku?" Wani kallo ta masa tace "kamar ya? Ba'ayi a haka ne?" Yayi murmushi yace "ban tab'a gani ba" ta d'auke kai tana d'aure fuskarta tace "alright! Ina wayana please?" Ya kai hannu ya d'auko mata ya bata,tana amsa ta fara bincika number Mommella,bugu d'aya ta d'auka tace "hello my kid" a shagwab'e Manar tace "Mom ni dai kizo ki kaini hospital" Mommella ta zaro idanu tace "haihuwan ya zo ne?" Waleed dai yana zaune gabanta ya tallafe fuskarsa da palms d'insa sai kallonta kawai yake,da sauri tace "ni dai Mommella kizo please,na ce masa muje yak'i yarda wai haka ake nak'uda,gani yake wasa nake masa" da sauri Mommella tace "a'a banda abun Waleed ai ba'a maganar haihuwa da wasa,ga ni nan zuwa yanzu kinji daughter?" A hankali ta gyad'a kai tace "tou" ta sauke wayar daha kunnenta tana share hawayen da suka taho mata,ganin tana kuka yasa shi matsowa gabanta yana kallonta da kyau yace "wai da gaske kike yi?" Wani harara ta banka masa,a fusace tace "a'a k'arya nake yi" kamar zai yi dariya ya dunga kallonta,sanda take cije baki ya k'ara matsowa ya rik'o duka hannuwanta yace "please Lily tell me kina jin ciwo ne a jikinki?" A masife ta masa wani tsawa tace "dan Allah malam ni ka rabu dani,ina ruwanka da abunda nake ji?" Bud'a idanuwa yayi da mugun mamakinta a fili yace "tou! Babu lafiya" a masife ta hayayyak'o masa tace "sai ka kaini gidan mahaukata daga nan.."




#Asli Smasher.
[3/30, 7:01 PM] My number 1: 56...





*WATTPAD:REAL-SMASHER.*


*Subscribe and read happily without feeling any guilt.. It's ₦200 via 0060746882,Hauwa Muhammad Usman,Access Bank or MTN recharge card/VTU and then show ur evidence of payment through my whatsapp account 08165726609 to be added in the paid group.*


*_Allahumma ballighna ramadhana bil iimaan.._*🤲



Wani irin dariya Waleed ya saki yana kallonta,a hankali ta d'ago idanuwanta tana kallonsa kawai ta fashe da kuka mai cin zuciya,a rikice ya tsayar da dariyarsa sanda yaga tana kuka bil'hak'k'i yace "what happened Lily?" Cikin masifar kuka da azabar ciwo tace "ban sani ba d'in" tana kai masa duka,fuskarta duk ya yi faca² da hawaye da gumi,sanda mararta tayi wani irin d'aurewa,ta fasa k'ara tana dafe cikinta tace "washhh Allah! Mother.." Hawaye suna k'ara sauka fuskarta,da sauri Waleed ya matso ya rik'ota,cikin kid'ima yace "Lily!" Turasa baya tayi da k'arfi sanda take jin abu kamar fitsari yana bin jikinta,ta sunkuyar da kanta tana lek'en jikinta,yanda taga ruwa yana biyo jikinta wanda bata san ko na mene ba here ta sake fashewa da kuka,da sauri Waleed ya rik'eta ta baya cikin lallashi yana fad'a mata "stop crying please.. Mene ne?" Cikin kuka tace "ka sake ni fitsari ne yake zubowa fa daga jikina" idanuwa ya bud'a ya saketa da sauri ya maimaita "fitsari?" Ta gyad'a masa kai da sauri,ganin irin kallon da yake mata sai tayi saurin cewa "tou ai da kansa yake zuwa" tana k'ara k'arfin kukanta kada yace tana sane tayi,d'an gyad'a mata kai yayi fahimtar faya ce ta fashe mata yace "okay i understand,bari na kaiki ciki ki k'arasa" tana kuka take girgiza masa kai tace "ni kada ka kaini,ai yanzu Mommella za ta zo muje hospital" yace "nope! Zan canja miki wasu kayan ne,ko kina so kije hospital a haka ayi miki dariya?" Ta girgiza masa kai da sauri tace "a'a" yace "alright!" Daga haka ya sunkuya ya d'auketa a gurin ya nufi bedroom da ita,sanda ya kwantar da ita ya fara dubawa yaga haihuwar take shirin yi da gasken²,here ya dawo cikin nutsuwarsa because he thought kawai tana son masa wasa da hankali ne da farkon,ya fita da sauri ya dauk'o wayoyinsa da ya bari a parlor ya kira Azaan,sanda ya d'auka da sauri Waleed yace "bhidu please zan tura maka text yanzun ina buk'atar su da gaggawa" yanda Azaan yaji maganar Waleed ya tabbatar masa akwai abunda ke faruwa,da saurin shima ya amsa masa,not too long Waleed ya tura masa abubuwan da yake buk'ata,sanda yaga text d'in tare da Ameerah suka fita zuwa clinic d'in gidan sarautar,after sun d'auko kayan suka nufi apartment d'in su Waleed,Ameerah tayi knocking shi kuma ya danna bell duk a lokaci d'aya,dai² time d'in Waleed zai fito karb'an kayan kan baby ya fara fitowa dole ya fasa fita ya mayar da hankalinsa kansu,Manar sai numfarfashi take saukewa tana cewa baza ta iya ba tsabar ciwon da take jin yana ratsata,shi kuma yana ba ta kwarin guiwa da fad'a mata za ta iya,sanda ya sata yin nishi,ta tattakure tana yi sai ga kan babyn ya fito,da taimakonsa ya k'arasa fito da babyn,ya yanke cibiyan ya nad'esa cikin towel yana sakin ajiyar zuciya da murmushi,sai kace shi yayi nak'udan,sanda yake k'ok'arin fita for the second time ya karb'i sak'onsa gurin Azaan ya d'ora mata babyn a kirjinta yana sakin murmushi ya rank'wafo yayi kissing forehead d'inta yace "sannu Lily" bata iya kulashi ba ta kulle idanuwanta saboda wani ciwon da take ji essence,yace "bari na karb'i sak'o na dawo,okay?" Still bata ce masa komai ba,ya juya zai fita har ya kai bakin k'ofa zai bud'e ta kirasa "Masterrhh! Wait please i think da wani babyn" wani irin juyawa yayi yana gwalo idanu yace "wani babyn a ina?" Cikin fizgo numfashi tace "he's coming ka zo da sauri" ai kuwa babu shiri ya dawo har yana had'awa da gudu²,yana kallonta da kyau yace "da gaske akwai wani?" Ta gyad'a masa kai cikin azabar ciwo tace "yeahhhh!" Tana runtse idanuwa tare da jujjuya kai,babu jimawa kai ya fara tahowa,ganin haka yasa Waleed ya rikice,tsabar farin ciki ko jira ya gama ganin babyn ya fito baiba ya fara hawaye yana fad'in "Subhanallahi wabihamdihi,subhanallahil aziim.. Alhamdulillahillaziiy bii ni'imatihi tatimmus'salihaat" sanda kan ya gama bayyanuwa a waje,da taimakonsa ya k'arasa fito da babyn sai ga mabiyyan ma ya biyosa,here ya had'a su yana kallo yana goge hawaye da gefen arm d'insa,saboda hannuwansa duk sun b'aci da jini ga kuma yaron yana kallonsu yana jin wani irin farin ciki,da kyar ya d'ora mata yaran a saman jikinta ya juya da sauri² ya fita,yana bud'e k'ofar parlor Azaan ya sauke wani numfashi yace "kuma kai tun d'azu sai bugu muke ka k'i fitowa,da tafiya ma za muyi idan ka fito kaga bama nan ka bi bayan aikenka" Waleed dai bai tsaya bashi amsa ba yace "ina suke?" Jikinsa duk sai b'ari yake,har Azaan ya mik'a masa ledojin sai kuma ya d'an nok'e ganin kamar hankalinsa a tashe yace "what's happening bhidu?" Waleed cikin zak'uwa yace "ba ni kai dai please" Ameerah sai kallonsa take da mamaki ganin yanda yake rawar jiki,sanda ta gano d'an jini² da ruwan da suka b'atasa tace "Yaya ko dai Manar na labour ne?" Cikin gajiya da tambayoyinsu yace "nope! She's already gave birth" wani zaro idanu Ameerah tayi lokaci d'aya ta doka wani tsalle ta d'afe jikin Azaan tana sakin k'ara "wayyooo Allah.. Sister na ta haihu,wayyoo dad'i zan d'auki new kids d'inmu yau.. Ai kuwa ni zan fara ma Hjy siyama albishir ma" tsabar murna duk bata ma san me take cewa ba ta rud'e,Waleed dai da sauri ya kwashe kayansa yayi ciki jiyo kamar kukan yaransa,Azaan sai dariya yake ma Ameerah yanda yaga tana rawar jiki,suka rufama Waleed baya suka shiga cikin parlon,lokacin tuni Waleed ya wuce ciki ya barsu nan inda suka fara kiran waya suna sanar da labarin haihuwar Manar d'in,Dadda suka fara yima waya suka fad'a mata,kan kace me sai ga Dadda da d'ankwalinta a hannu ta bazama gidan Mother,Ameerah ta kira Mother dai² lokacin tana fad'a mata kenan Dadda ta rad'a sallama,Mother suka yi sallama da Ameerah da sauri,ko amsa sallamar Dadda bata yi ba ta tashi za ta shige d'aki,Dadda ta gwalo idanuwa tace "iiiihh! Yo ke kuma ina zuwa kike sauri har kamar za ki fad'i? Ai kya bari kiji abunda ya kawo ni kou bakya shige daka ki barni nan ba,Allah na tuba wa zan fad'ama kuma idan ba ke d'in ba?" Mother dai murmushi kawai take ta sunkuyar da kanta dan ta san abunda ya kawo Dadda,Dadda tana washe baki tace "tou dama takwarata akayi min waya aka sanar min ta sauka lafiya,shi ne nace bari inzo in fad'a maki sai ki kira Mahammadu ki sanar masa,idan bazai samu damar zuwa gida ba ma a wannan makon,ya aiko mani kud'in jirgi nayi hanzarin tafiya in yaso duk sanda kuka shirya kwa taho ko ba haka ba? Kinga dai haihuwar fari ce,Allah na tuba idan banje akan lokaci ba ai da matsala,kada a bar yarinya ta rub'e,shi isa nace bari nayi hanzarin sanar muku,ni yanzu ma zan tattara kayana kafin Mahammadun ya iso.." Mother dai ko tari bata yi ba,Dadda kuwa tuni ta yi gaba bata tsaya jiran amsan Mother ba,sanda ta fice ta bazama bangaren Abba ta sanarma Aunty,Aunty da itama tuni Ameerah ta kira ta fad'a mata,amma hakan baisa ta nunawa Dadda ta sani ba,saima wani gud'an da tayi cikin tsananin farin ciki tana fad'in "lallai zama bai ganki ba Hjy,ai kamata yayi ace yanzu haka ko baki shiga jirgi ba,kin kusa kaiwa airport" Dadda ta washe baki tace "ke dai bari y'ar nan,Allah maki albarka dai da kika yi tunanin haka.. Yo ita wancan mata ma na je ina fad'a mata ko k'ala bata ce min ba,kamar ba ita y'ar ta tsaga ta fito ba,da zan ce mata ta haihu tayi min banza tak'i kulani" Aunty tayi murmushi tace "Ayyahh! Hjy kin manta Manar d'in itace ta farko?" Dadda ta kalli Aunty da sauri tana tsuke fuska tace "wani farin kuma Allah na tuba? Bayan ku duk yanzu baku san kunyar y'ay'an fari ba,za kice min wani Manar ce ta fari" Aunty tana dariya tace "Hjy sai dai in mancewa kikayi amma Manar da Aunty Mammy ai tsakaninsu akwai kunyar y'ar fari" Dadda ta tab'e baki tace "ke kika san wannan kuma,ni na tafi idan Yaro yazo ki aikamin shi can ina nemansa" har za ta fita kuma ta fasa ta dawo tace "yo nace ki kiramin shima mana a salular in karanta masa tun wuri kou kuwa?" Aunty tayi murmushi tace "tou Hjy" sanda ta kira Abba bata tsaya magana ba ta mik'awa Dadda wayar tace "ga shi Hjy ya d'auka" Dadda tace "iiiihhh! Har ya shiga kiran?" Tace "ehh! Kiyi magana" tace "tou!" At the same time tana kara wayar a kunne tace "assalamu alaikum Yaro!" Abba ya fara amsa sallaman da tayi duk conversation d'insu kuma ya ji,ta amsa da fad'in "tou yarku dai Allah ya sauketa lafiya yanzu akayi waya aka sanar min,sai ku tanadi kud'in jirgi ku bani na tafi da wuri,kou ba haka ba?" Abba yayi murmushi yace "tou Hjy za ayi in Allah ya nufa.. Allah raya abunda aka samu" Dadda ta washe baki tace "tou Allah ba da iko,Allah kuma ya muku albarka.." Abba ya amsa da "ameen." Sanda Waleed ya gama gyara kids d'insu biyu maza ya musu wanka,bayan ya dubata ya tabbatar babu wani matsala ya gyarata,ya mata allurai ya sa mata drip,here bacci ya kwasheta,bata san yaushe Mommella da Rani Naheed suka shigo ba suka ga yaran suka tafi ba,Raj Jarood kuwa can fada aka kai masa yaran bayan an shiryasu cikin wasu irin kayan sanyi masu taushi iri d'aya masu launin sky blue,tsayin lokacin da Manar take d'auke da cikin Waleed bai tab'a tunanin yara biyu za ta haifa ba,ko scanning da aka mata d'aya ya dunga nunawa,sai dai shi kansa yanayin girman cikin da canjin da jikinta yayi ta k'ara hawa,komai za tayi sai an taimaka mata yasa ya fara zargin da wahala ace yaro d'aya ne a cikinta,sai kuwa ga shi Allah ya nufa ta haifo yara biyu masu tsananin kama da junansu,har aka dawo da yaran lokacin Manar bata tashi ba lokacin suna ta kuka,Rania da Ameerah sai d'aukan yaran suke suna murna suna jijjigasu,yayi murmushi lokacin da yake zaunawa ya karb'i yaransa yayi musu addu'o'i ya basu dabino da zam-zam da Raj Jarood ya had'o cikin tukuicin haihuwarsu,bayan ya gama ya mik'a musu yaran ya barsu a parlor ya nufi gurinta,tun da ya shiga bedroom d'in ya zauna gefenta yake kallonta,lokaci d'aya wasu hawayen farin ciki suka kawo idanuwansa,yayi murmushi mai cike da tsantsar farin ciki,a hankali ya rankwafo kanta yana kallon kyakykyawar fuskarta da tayi wani fresh tana sauke numfashi a hankali² yace "thank u baby girl.. Kin ba ni abu mafi girma da daraja a rayuwata,Allah ya maki albarka.." A hankali pinkish lips d'inta da suka sha cizo saboda tsananin ciwo suka motsa tace "ameen.." Da wani sanyayyan murya mai cike da bacci,Waleed da yaji maganar a bazata yayi sauri ya kalli idanuwanta sanin bacci

58 / 66