Manar Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Fatima Category :  Romance

Chapter   46 / 66

135K to 138K   out of 196.2K words

kamin shiru" gabanta yayi saurin tsayawa yana kallonta yace "please Lilac" cikin masifa tace "wallahi tou sai dai kaje ku tafi da ita ni bazan biku ba" tana fad'an haka ta juya ta bar gurin,kasa k'wak'wk'waran motsi yayi ya dunga kallonta sanda ta shige part d'in da d'an gudunta saboda kukan da ya taho mata ya sauke wani numfashi ya bi bayanta,a d'aki ya sameta ta kifa kanta kan gado tana kuka ya k'arasa jikinsa a mugun sab'ule ya kirata "Lilac!" K'in d'agowa ta kallesa tayi ya kai hannu ya d'agota,da sauri ta fizge ta koma ta kwanta,ya zauna kusa da ita hankalinsa a tashe yace "yanzun so kike ki d'agamin hankali? Mene ne abun kuka a ciki? Afiyah is my wife also,ba fa wata kika ga na d'auko ba da zaki tuhumeni,and idan kika tsaya kika ji yanda akayi ta shiga motar za ki fahimci ban yi niyyar zuwa inda take ba" kuka sosai take yi bata tankasa ba har ya kai aya,yaga ba ta da niyyar kulasa,a hankali ya sa hannu ya d'agota,yana kallon yanda idanuwanta suka canja color yace "yanzu baza kiyi hak'uri ki bar kukan ba?" Fad'awa jikinsa tayi ta wani irin rungumesa tace "ni dai bazan biku ba,kaje ku tafi da ita" yace "me yasa?" Tace "tou ni mai aikinku ce da zan zauna back seat?" Ya dunga kallonta kafin yace "waye zai kalleki yayi tunanin haka?" Tace "ni dai bazan je ba kuyi tafiyarku" yace "please kiyi hak'uri mu tafi bazan iya bud'a ido naga u are not around me ba kinji" mak'e kafad'a tayi tana kallonsa tace "ni dai bazan je ba" yace "okay! Sai yaushe zanzo na d'auke ki mu tafi?" Tayi saurin kallonsa,ya d'an marairaice kamar zai mata kuka yace "tell me please" ta turo baki tace "sai na tambayi Hjy Siyama,duk sanda tace sai na yarda" wani zaro ido yayi yace "so kike na mutu ban k'ara saka ki a idanuna ba?" Ta girgiza masa kai tace "a'a" yace "idan ba so kike na mutu ba,gobe zanzo na d'aukeki,haka ya yi miki?" Girgiza kai tayi za tayi magana yayi sauri ya had'e bakinsu yana aika mata wasu zafafan sak'onni,kafin ya d'an janye yana kallonta hannunsa har sannan a cikin rigarta yana twisting boobs d'inta yace "shi kenan,sai na zo goben?" Ta b'ata rai tak'i ce masa komai,ya d'an sunkuya yayi sucking bakinta kafin ya saketa ya nufi k'ofa yace "bye.. Sai mun yi magana a waya" bata kulasa ba har ya fita,tana ganin ya bar d'akin ta koma kan gado ta kwanta,Dadda na zaune taga fitowarsa ta kalleshi baki sake tace "tou! Kai kuma fa ta ina ka shigo?" Kallonta yayi yana wucewa yace "ta inda ake shigowa" tace "hala ka mance wani abu ne ka dawo ka d'auka?" Yace "ehh! Mata ta na nan shisa nan dawo" gwalo ido tayi tace "dama ka koma ka d'auke min ita maza²,zaman me za ta min kuma Allah na tuba bayan mun aurar da ita?" yace "cewa tayi ta fasa tafiya yau" da sauri Dadda ta mik'e ganin har ya kusa fita,ta nufi d'akin tana bud'ewa ta hango Manar akan gado ta yi kicin² ta had'e rai,da sauri ta k'arasa tana tambayarta "tou ke kuma lafiya har kun tafi ki dawo kice kin fasa? Hala ya maki wani abu?" Manar ta d'auke kai fuskarta a d'aure tace "to ba wancan yaje ya dauko ba,shi ne za su mayar da ni baya sai kace mai musu wanke²" Dadda ta gwalo ido tace "ita wace ce ya d'auko shi Mamman d'in?" Tace "zabiyar nan mana" Dadda sai kallonta take tace "tou kuma sai ki dawo? Amma dai ke wannan mata kin cika sauna wallahi" kicin² tayi ta tashi ta fita d'akin Dadda sai mita take bata kulata ba ta fita gidan,part d'insu ta bud'e ta shiga da sallama, mother ta d'ago tana kallonta tace "baku tafi ba?" Girgiza kai tayi tace "a'a ni ce dai ban bisu ba" ta dunga kallonta tace "saboda me?" Tace "cewa nayi su tafi" mother tace "su tafi kuma? Shi Waleed d'in da waye?" Tana kautar da kanta tace "matarsa" kallon rashin wayo mother ta dunga mata kafin tace "ita kika barwa mijin ke kika zauna a nan saboda rashin hankali?" Kamar za tayi kuka tace "mother rashin hankali kuma?" Tace "idan ba rashin hankali ba me kika yi? Ki bar mijinki hannun wata ki zauna gidanku? Me kenan haka daughter?" Manar dai ta kasa magana,mother ta dunga mata fad'a sanda ta nuna mata kuskuren da tayi,a hankali tana share hawaye ta rungume Mother tace "thank u Mom" mother tace "kada ki sake irin wannan kinji daughter?" A hankali ta gyad'a mata kai tace "bazan sake ba in sha Allah" mother tayi murmushi tace "ki kira min Waleed d'in ina son magana da shi" tace "toh!" A hankali ta fara kiransa,sai da wayar ya katse kafin ya kira,ta d'auka ta kai wayar kunnenta ta masa sallma,then tace "mother tace na had'aku za ta maka magana" yace "okay!" Tana mik'awa mother wayar ta tashi ta shige d'akinta ta kwanta,har suka gama magana bata san me suka ce ba mother ta kawo mata wayar tana kwance ta yi nisa a tunaninsa,ganin bai kashe ba ta karb'a da sauri ta kai wayar kunnenta tace "Master!" D'an lumshe idanunsa yayi yace "mother told me na zo na d'aukeki mu tafi,but na ce ta bari sai goben saboda rantsuwan da kika yi" a hankali ta d'an lumshe idanunta tace "Allah ya kaimu" yace "ameen! Bari nayi wanka sai muyi waya" tace "toh!" Yace "okay! Take a good care of urself for me please" tace "uhn! Bye" ya amsa suka ajiye wayar. Ranar duka sukuku ta wuni sai dare sannan ya kirata lokacin ta d'an fara bacci ta farka ta d'auko wayar,tana yin sallama yayi wani ajiyar zuciya yace "Lilac!" Tace "Mmm!" Da wani cool voice yace "i can't get u out of my mind.. Please bud'e data zan kiraki,i want to see u right now" a hankali tace "okay" ta katse wayar,tana kunnawa ya kirata video,har wani ajiyar zuciya tayi kafin ta d'auka,kwance ta gansa kan gado daga shi sai boxers ko arzikin shimi jikinsa bai samu ba,yana wani shafa chest yana lumshe ido yace "Lilac yau kin wahalar da ni da yawa" a shagwab'e tace "ni me nayi maka?" Yace "mene ne ma baki yi ba,yanzu da muna tare ina nan ina more kayan dad'i na.. Huh! I wish i was there" murmushi tayi tace "me za kayi idan kana nan?" Ya k'ank'antar da idanuwansa yana kallonta yace "kinfi kowa sanin me zanyi" dariya tayi tana lumshe idanunta tace "tou ka fad'a mana ka sani kou na taho yanzu" yana shafa kwantaccen sumar dake chest d'insa yace "Humm! Tunda kika tsokane ni i'm going to fuck u so hard whenever i see u" zaro ido tayi tace "Master amma ba'a nan ba ko?" Ya tab'e baki yace "anywhere! Ba dai kin zauna ba saboda wani dalilinki" kallonsa ta dunga yi kamar za tayi kuka tace "ni dai a'a" ya lumshe idanunsa ya bud'e yace "uhn!?" Tace "please kace ka yarda" mak'ale kafad'a yayi yace "um'um" tace "please Master" ya d'aga mata gira yace "me zan samu idan na yarda?" Da sauri tace "i'll give u the wettest blowjob" ya bud'a idanunsa yana kallonta girorinsa a d'age yace "really?" Ta gyad'a masa kai tace "yeah!" Ya gyad'a kai cike da jin dad'i yace "okay! But before then whisper dirty things to me please.." Tace "Master! U know i'm not there ko,kana son hana kanka bacci yau?" 'Dan lumshe idanunsa yayi yace "laifin wa da bakya nan d'in?" Ta murgud'a masa baki tace "na ka" yace "how?" Tace "to ba kai ne kaje ka d'auko wannan zabiyar ba" yanda take magana k'arara ya bayyana kishinta,yayi murmushi yace "kin sani ban yi niyyar zuwa ko ina ba,ni da nace ki jirani a gidan Hjy na fito mu tafi,wallahi Mama tasa ni zuwa na d'auko ta" tab'e baki tayi tace "shi kenan na ji" yace "goben na zo na d'auko ki?" Wani kallo ta masa fuskarta a d'aure tace "ni dai a'a kada kazo" yace "me yasa?" Tace "to tare za mu zauna da ita?" Yace "yeah! Kina so na ajiye ku daban²,idan na raba hankalina biyu ke kanki baza ki so haka ba" shiru ta d'anyi tana tunanin abunda yace,yace "ko dai kin fi so na ajiye ki gidanki daban?" Wani kallo ta masa sai kuma tace "a'a" yayi murmushi yace "u ask for it" ta kalleshi tace "me?" Yace "nope! Ba magana nayi ba" sun d'an jima suna hira kafin ya barta yace ta kwanta sai da safe zai shigo,suka yi sallama,tana ajiye wayar ganin dare ya yi nisa kusan 2am ta sauka ta shiga bathroom tayi fitsari ta d'auro alwala,ta fito ta shimfid'a darduma ta kabbarta nafila,sanda ta raya daren da ibadah tana rok'on Allah zaman lafiya tsakaninsu,da neman kariyarsa da yardarsa kafin ta d'an kwanta kad'an,nan bacci ya d'auke ta cike da mafarkinsa. Da asuba mother ta lek'o tashinta ganinta kwance kan abun sallah ta k'arasa ta kira sunanta "MANAR!" Ta bud'a idanunta a hankali masu cike da bacci tace "na'am" mother tace "ki tashi asubah ya yi" ta amsa ta,har mother ta juya za ta fita ta kalleta tace "ba dai a nan kika kwana ba?" Girgiza mata kai tayi tace "na yi sallah ne shi ne bacci ya d'auke ni" ta gyad'a kai ta fita tace "toh ki tashi an kira assalat" ta fita ta rufe mata k'ofa,sanda ta shiga band'aki sai da ta fara yin wanka kafin ta d'auro alwala ta fito,after ta idar da sallah tayi azkar ta koma kan gadonta ta kwanta babu jimawa bacci ya sake d'auketa. A round 10am har da wasu minutes tana kwance har sannan tana bacci taji ana tsotse mata baki,she thought nightmare da ta saba yi ne,dan daren duka mafarkinsa ta kwana tana yi,sanda ta jiyo hannuwansa a saman k'irjinta yana twisting tayi mik'a tana sakin murmushi,a hankali ta fara bud'e idanunta ta sauke su kansa,d'an lumshe mata idanu yayi yace "good morning wife" ta d'anyi murmushi tace "morning Master na,ya kake?" 'Dan langab'ar da kai yayi yace "bayan kin min rowan kanki kike tambayata yanda nake?" Dariya tayi ta haura samansa sosai tace "tou yanzu ba ga ni ba tare da kai,what do u want me to do to u?" Yana lumshe idanuwa yace "just want to taste u" zaro idanu tayi da sauri tana kallon k'ofa da taji alamun footsteps da muryar rad'a tace "just wait until we get home" d'an marairaicewa yayi da muryar rad'a shima yace "please Lilac ki barni nayi kad'an kafin mu wuce" ta girgiza masa kai da sauri tana raba idanu tace "noo! A gida fa muke,ka bari har mu koma" b'ata fuska yayi ya saketa ya koma k'arshen bed d'in yace "shi kenan tunda baza ki ba ni ba,u know i have missed u,bazan iya hak'uri ba idan ina ganinki" da sauri ta sauka daga gadon ta rik'o hannunsa tace "to muje bathroom" babu musu ya mik'e yana mata wani kallo yace "undress me!" Kallonsa ta tsaya yi sai kuma ta kyalkyale da dariya ta fad'a jikinsa,tace "Yaya Allah ka iya rigima" yayi murmushi yaja tip noise d'inta yace "a gurinki na koya" tace "kada kamin sharri ni dai" yace "sharri ko dai gaskiya?" Ta girgiza masa kai tana dariya,yace "muje ni sai kinsa duk na tsiyayar da ruwan jikina baki baki ba ni ba" ya jata suka shige bathroom,suna bathroom suna soyayya mother ta kirata basu ji ba,jin shiru ta kyaleta ta bar parlon,sanda suka fito tana bayansa ya goyota tana dariya ya sauketa kan gado ya shiryata cikin k'ananun kaya,short nicker d'in wando da wani half vest sleeveless sai k'aton hijab har k'asa da ya sa mata yana jan k'asa ya mayar da kayansa ya rik'e hannunta yace "muje please i'm eager to see u around me,just me and u alone" yayi gaba yana rik'e da hannunta suka fita,sai da suka yi breakfast,then suka yiwa mother sallama ta musu fad'a sosai kafin suka fita,suna shiga mota ya cire mata hijab d'in da sauri,tace "Yaya a haka za kayi driving d'in?" Ya gyad'a mata kai yace "yeah!" Tayi dariya tace "Allah tsare mu kuwa kada ka watsar da mu a kwalta" murmushi yayi kafin ya tada motar suka bar gidan. A hanya sai da suka tsaya ya musu siyayyan kayan da babu kafin suka k'arasa gidan,yayi parking ya fito ya bud'e mata a hankali ta fito tana tab'e baki ya rik'e hannunta suka k'arasa cikin gidan,babu kowa a parlor suka wuce sama,sanda ya cire mata hijab ya ajiye yace "muje kitchen?" Ta kalleshi da sauri tace "Yaya" hannu ya d'ora a bakinta yace "let's go lunch za muyi" ta gyad'a masa kai ta bisa suka sauka,lokacin har masu yi musu hidima sun shigo da kayan,suka kwashe su suka ajiye komai a muhallinsa kafin suka fara preparing abunda za suci for lunch,suna girki fiye da rabi wasanni suke sun ma manta da wata Afiyah a gidan,sai da suka kusa gamawa aroma d'in girkin da ya cika gidan da dariyarsu yasa Afiyah saukowa ta nufo kitchen d'in inda take jin maganarsu k'asa²,a door way ta tsaya tayi folding hannunta tana kallon abunda suke,Manar a kan kitchen island shi kuma gogan yana tsakiyarta ya rungume waist d'inta while ita kuma ta zagaye wuyansa da hannuwanta sun had'a forehead d'insu suna magana suna dariya,wani irin abu ya tsayawa Afiyah a wuya,but tana tunawa da plan d'insu ta d'an kawar da kai ta k'araso cikin kitchen d'in tana d'an murmushin k'arfin hali tace "sannun ku" d'ago kai Manar tayi ta kalleta bata ce mata komai ba,Afiyah tayi d'an murmushi tace "ya amarci?" Wani kallo Manar ta mata tace "lafiya!" Daga haka ta d'auke kai,Afiyah ta gyad'a kai tace "ohh! Sorry k'anwarmu na ga kamar baki so nazo ba,ai babu damuwa ni mai iya k'ara miki lokaci ne a cikin kwanakina ki more amarcin ki,daga nan har 2 week idan kina so na bar miki D ya kasance tare da ke.." Wani kallo Manar da Waleed suka dunga mata na lallai baki da wayo,while itama Afiyah tana musu murmushin mugunta because ita kad'ai ta san meta shirya,Waleed yace "kika ce?" Ta k'ara maimaita masa abunda tace,yayi lafiyayyan murmushi yace "thank u" Manar dai kallonta kad'ai tayi bata ce mata komai ba,har ta gaji ta fita tana musu murmushi,sanda suka gama lunch suka fita da shi suka jera a dining sai da suka koma suka yi wanka kafin suka fito dining,a parlor suka ganta kwance tana kallon wani movie a MBC suka wuce baby wanda yace mata ci kanki,wannan lokacin wani gown ne a jikin Manar red irin robber d'in nan da ya zauna a jikinta ya bi figure d'inta ta fito kamar wani baby doll,har suka zauna dining babu wanda yama Afiyah magana,yayi serving d'insu suna hira kad'an²,yace "Lilac ko za ki mata magana?" Tace "me za ta min?" Yace "it's not fair muna cin abinci mu kasa mata bismillah" had'e rai tayi tana kallonsa tace "nice kuma zan mata girki ta ci?" Ya d'an yi k'asa da murya yace "please! It's nothing ai kin fita tunda kin san mata" d'auke kai tayi tace "okay!" Ya dunga kallonta ganin yanda ta b'ata rai yace "baki yi niyya ba,shi kenan a barshi" kallo inda Afiyah take tayi sai kuma taji ta d'an ba ta tausayi,a hankali ta tab'e baki tace "tou kace mata tazo muci" har ransa yaji dad'i yace "thank u" ita dai kallonsa kawai tayi bata sake cewa komai ba,ya yima Afiyah magana,kamar mai jira ta taso ta zauna suka ci abincin sai jinjina kai take tana kallon Manar,she can't believe wai y'ar yarinya kamarta ce ta iya girkin nan,after sun gama Manar bata zauna ba ta haura sama,not too long Waleed ya biyota ya ganta zaune sai yatsina fuska take,ya zauna yana kallonta yace "what happened?" K'in kulasa tayi ta tashi za ta wuce ya rik'ota ya dawo da ita yana kallonta yace"baza ki fad'a min ba kenan?" Fuskarta a d'aure ta kalleshi ta bud'e baki za tayi magana kawai sai ganin hawaye yayi sharr suna sauka fuskarta,da sauri ya jata suka k'arasa wajen gadon hankalinsa a tashe yayi cupping fuskarta yace "hey! What happened? Why are u crying?" Ta d'ago idanuwanta tana share hawaye tak'i ce masa komai,ya dunga rarrashinta tak'i yin shiru,yayi still yana kallonta sanda tayi mai isarta tayi shiru,yayi ajiyar zuciya yace "will u explain what really happened?" D'auke kai tayi ya juyo da fuskarta yace "i'm talking to u" turo baki tayi ta hararesa sai kuma dai kamar wanda aka matsama remote ta fara masa fad'a "ni dai wallahi daga yau karka k'ara min haka,akan me za ka sani bama matarka abinci? Ni ce ya zan yi mata girki? Ita bata dafa ta ba ni ba sai ni zan mata" dama ya san k'arshen maganar kenan,here yayi k'asa da murya yace "okay! I'm sorry to baza a kuma ba" tace "zai fi dai" daga haka ta masa shiru bata sake kulasa ba ta cuno baki,sanda ya gaji da shirunta ya fara lalubeta. A b'angaren Afiyah sanda taci ta k'oshi sama ta koma ta shiga d'akinta tana dariya da kissimawa a ranta idan har kullum za su dunga yin girkin nan mai d'an banzan dad'i su mata tayi,ita kuwa za tana zama a k'asa su girka su sanmata,har gani take yi a dad'inta ta samu maidservant mai mata girki da gyaran gida,daga nan har sanda za tayi waje da ita ta mallake gidan da shinkansa Waleed,tana wannan tunanin ta kira line Mama ta kyankyaso mata muguntar da ta shiryawa Manar,a cewarta ai ko da sex aka horata za ta gudu ta bar mata mijinta da gidanta,tunda shi Waleed babu karatun da yafi iyawa irin ya jisa yana nutso non-stop...



#Shi dai ramin mugunta k'urarre ne.. Sharri kuma d'an aike ne kan maishi yake komawa..🧗💃


#Asli Smasher.
[3/1, 7:13 PM] My number 1: 45...





*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*


*Subscribe and read happily without feeling any guilt.. It's ₦200 via 0060746882,Hauwa Muhammad Usman,Access

46 / 66